Follow us on social media

Showing 105001 words to 108000 words out of 190973 words

Chapter 36 - Mutallab CC Soyayya Mai Boye Sirri By Nimcyluv.txt

Nimcyluv   

24 Aug 2026

232

da kiwon nan, ba haka ya dace a tarbiyanta da Tayo ba Ammo. Nifa ina ganin duk wani abu da miji zai kafa miki idan har zai saka tarbiyyar yaranki ta lalace za ki iya ha™ura da gidan mijin ji koma gidan mahaifa ki ri™e abin da ubangiji ya ba ki da addu'ar Allah Ya raya"

"miki su Ammo"" Sa'adah ta yi maganar kamar za ta yi kuka."

"Ammo ta dinga kallon Sa'adah sai kuma ta ce ""Kin san me Sa'adah yau ya zama rana ta farko da ™arshe"

"da idan kina magana za ki dinga sako batun ba koma gidanmu ko wani abu, wallahi duk sanda kika sake sai kin san wacce ni, daga ranar kuma zan zare ki a cikin yaran dana shayar da nonona"" a gigice Sa'adah ta ce ""A'a ki yi mini rai Ammo, Allah Ya baki ha™uri ba zan sake ba"" tana kaiwa ™arshen maganar ta mi™e"

"ta bar Wakin, tsintsiya ta Wauka ta fara share tsakar gidan sauran yaran duk suna waje."

"**Baba Umaru ne ya fito waje jin cewa ana sallama da shi, yana fitowa ya yi sak ganin Mutallab domin"

"ya Wauka baban mutum ne ko an zo yi masa ta'aziyya. Baba yana huci ya ce ""Bayan ka kashe mini ΄ar Wan'uwa mene ya kawo ka? Fatalwarta ka biyo sahu ko ajjiya ka bata wacce bamu sani ba?"" Mutallab ya yi, Baba ya ce ""Bar ™ofar gidana yanzu yanzu"""

"""Ka bani photon Jaanah"" shine abin da Mutallab ya ce bayan ya gama tattaro kalaman a cikin bakinsa ya"

"Wora su a harshe, fuskarsa fayau alamar har lokacin akwai alwala a tattare da shi. Takaici ya kama Baba wato bai ma zo da nufin bashi ha™uri ko yi masa ta'aziyya ba. ""Wani mugun abin za ka yi da photon wanda zai hana ruhinta kwanciya lafiya a kabari? Tsakanina da kai da uban naka Allah Ya isa, ba zan taSa yafe muku ran yarinyata ba wallahi"""

"""Na ji na kashe Jaanah, kai kuma daka kashe babanta ba? Ka ri™e dukiyarta?"""

"""Ita Jaanar ta faWa maka haka?"" Baba Umaru ya faWa jikinsa na rawa, ya jujjuya yaga su kaWai ne a wajan."

"""Bata faWa mini ba, kawai haka Winne ka sani ka bani photon tun muna mu biyu"""

"""Shikenan ina zuwa"""

"Bayan shigar baba gida, Mutallab ya zubawa last inda suka tsaya da Jaanah idanu yana jin ™ofofin gashin"

"jikinsa na bubbuWewa wani abu mai sanyi yana ratsa zuciyarsa yana sakko a jikin nasa, ya daWe zaune kafin baba ya fito hannunta ri™e da photon Jaanah ya mi™awa Mutallab amsa ya yi ko baba bai kalla ba ya bar wajan. Duk inda ya gilma a unguwarsu sai yaga ana shigewa tare da bashi hanya, wasu ma sai su sauya hanya ko a dinga nuna shi da hannu yana zuwa ™ofar gida ya samu Kimiyya a tsaye, jingine a jikin mota yana sanye da ™ananun kaya kamar na ball masu kyau kansa da hula p.cap ya yi murmushi yana"

mi™awa Mutallab hannu ya ce

"""How are you? Kana lafiya?"""

"""Lou"" Mutallab ya ce yana lumshe idanunsa ya buWe akan kimiyya da yake cewa ""An kawo kuWin auren"

"sister jiya"" da rashin fahimta Mutallab ya bubbuWe idanunsa. ""Haysam, sai gashi a gigice ya turo iyayensa to cut you short an saka rana ma wai ake cewa ko?"" Ya WaWWage girarsa biyun ya cure su waje guda sai"

bai magana ba.

"Kimiyya yana danna wayar hannunsa ya ce ""Gobe Monday sai school ka shirya?"""

"""Shhhh, na manta"""

"""Dame? Ba dai makarantar ba kake nufi ko buddy?"" Abin da Kimiyya bai taSa gani ba shi ya gani a tattare"

"da Mutallab yau, autar ta motsa ya kwakkwaSe fuska da langwaSar da kai ya ce ""Na ji ban so, gwara mini shiga dawa"" Kimiyya ya ce ""To kuka za ka yi kenan akan zuwa makaranta? Innalillahi shagwaSa ka yi"

"yanzu fa daman haka kake?"""

"""What?"" Mutallab ya ce yana tsuke fuska, domin bai gane ma'anar shagwaSa Win ba. ""Idan kana son"

"shiga dawa ko farauta ai ba wani abu bane, domin ba'a taSa raba mutum da abin da zuciyarsa take so, haka Jeddah take yawan faWa mini; mu gino akan cimma burinmu da tsayawa akan ra'ayinmu. Buddy"

"ilimi shine mutum, mutum ba zai taSa cika mai nagarta da kamala ba sai yana tare da ilimi"""

"""KuWi dai"" Mutallab ya ce"

"""E, da hakan ma. Amma idan kana da ilimi zaka samu duk abin da kake fatan samu, da ilimi ake zama"

"shugaban ™asa ko Gwamna, sanata ko Wan majalisa, chairman ko kansila, ba'a taSa Wakko jahili ya shugabanni al'umma, ba'a taSa iya sarrafa dukiya ba ilimi zuwa gaba ko aikin learner ka nema sai kana"

"da secondary certificate za'a baka, ka shirya zuwa makaranta zan biyo mu tafi tare"""

"Mutallab ya shafa sumar kansa bayan ya cire hular sa™in ya ce ""Uhmm ni fa. ,"" Kimiyya ya tare shi da"

"faWin ""Kai me?"""

"""Wai ana duka fa"" da wani irin mamaki Kimiyya ya dinga kallon Mutallab kafin ya ce ""Don Allah idan"

"baka da lafiya ya kake yi? Kana kuka ko? Allah Ya sa babu mace balle ta rainaka wai duka?"" Nan da nan Mutallab ya haWe fuska jin Kimiyya ya yi mentioned sunan mace a maganar tasu, har kuma Kimiyya ya gama maganar bai ™ara tanka shi ba, daman tilasta kansa yake wajan yin maganar, ya ce zai bashi waya saboda karatu ya ce baya so sam. Ya amshi Uniform da books da komai sukai sallama ya shiga cikin gida, lokacin duk suna Waki Malam kuma ya zauna a makaranta sai ™arfe tara zasu tashi. Šakin Ammo ya shiga"

tare da yin sallama cikin kwantar da murya ya ™arasa ya zauna.

"""Barka da dare Ammo"""

"Ta yi kamar bata ji ba, ya sake maimaitawa ta ce ""Yawwa"" ya fito da kuWi ya bata, ta kalli kuWin ta kalle"

"shi ta ce ""A'a, Allah Ya amfana"" zai mayar aljihu Sa'adah ta ce ""Ni bani ina so, sai na ™ara a jarin"

"tsamiyage da albishir da fara da iloka, wainar fulawa ma zan fara alamjirai na siya"""

"""Duka mene waWannan Win Yaya?"" Ya yi maganar ba tare daya kalleta ba, ya tan™washe ™afafuwansa"

"yana dudduba kayan da Kimiyya ya bashi ta ce ""Abubuwan daWi bari ka gani"" ta janyo masa bokici guda na kayan, fara ya dinga kallo yana keSe bakinsa tsigar jikinsa na tashi, ta Wakko farar zata bashi ya yi saurin ture bokicin ya tashi yana girgiza mata kai ta ce ""Ci ake yi fa?"" Ya zazzaro ido sai bai ce komai ba ta ce ""Na Ammo kana yin sallah kuwa? Addini dai shine mutum, da kuma shi mutum zai kwanta a kabari"

"wallahi, kafin a duba ayukan bawa sai an fara duba sallah, idan sallah ta gyaru dukkan ayyuka sun gyaru"""

"""Ka furtani za ki yi Yaya?"""

"""Tuna maka kawai na yi"" ya haWe fuska tamau har zai mata shiru sai ya ce ""Shi addinin a goshi ake"

rubutawa? Idan zan yi sallah a gabanki zan dinga yi Yaya? Ki daina ba kyau shiga hurimin bawa da

"Mahaliccinsa"" za ta yi magana ya duka musu ™ofa a fuska, Ammo ta girgiza kai kawai Sa'adah ta ce ""Mai ba™ar zuciyar jaraba kenan"""

***Misalin biyu da rabi na dare ya yinda kowa ke kwance yana runtsawa kamar yadda ake cewa dare

"mahutar bawa a nasu Sangaren shine safiyarsu da lokacin daya kamata a ce sun tattauna. Babban parlo ne wanda ya gaji da tsaruwa an narka uwar dukiya kamar ba za'a mutu ba, tsari irin na luxury life Win nan. Tsakiyar parlon shiryayyen dinner ce ta musamman ga kayan fruits nau'in kayan lambu kala daban- daban. Yana ki shingiWe cikin shiga ta alfarma hannunsa ri™e da cocktail glass cup, an zuba lemon Chapman Drinka ciki. A hankali ya sha lemon kaWan ya zame daga bakinsa idanunsa zube akan wanda"

yake gabansa ya yi murmushi ya ce.

"""Laaa, we have to look back na abubuwa da muka tsara muna tafiya muna duba bayanmu, shekaru"

"huWun nan kamar yau ne tunda mun ™ara samu ka yi nasara a zaSan nan ka sake hawaye kujerar Wan majalisa ai Allahamdulilah sai mu sauya taku"" ya ce yana sake kurSar lemon. Wanda ake yi maganar shima lemon yake sha can ya nisa yana kallon wanda yake gabansa ya ce ""Mun yi wahala sosai kafin mu ™ara samun damar hawa kujerar nan, so kuma dai menene wahala ta biya lokacin celebration ne"" suka yi"

dariya lokaci guda.

"""Zan yi bacci yanzu har da minshari, talakawa sun wahalar dani sun saka na kashe kuWi masu yawa amma"

"duka zan fanshe yanzu a. ,"" ya yi shiru"

"Alhaji BoWejo ya ce ""A kuWin kwangilar gyaran makarantu, titi, asibiti, tare da?"""

"""Hhhhhhh BoWejo ikon Allah, na rabaka da sabgar nan ka yi shiru iya nan. Maganar da nake yi yanzu"

"pretending zan yi cewa bani da lafiya, bayan ma™udan kuWaWen da za'a bani akan lafiyata ina son gefe da"

"wasu manyan al'amuran shi ya saka zan yi tafiya zuwa ™asar waje na samu cikakken hutu ni da iyalai na"""

"""Ka yi gaskiya Eng Ali wali, amma siyasa bata bu™atar a je a yi bacci dole ne idanunka Waya ya zama a"

"buWe ka fara tunanin shekaru huWu masu zuwa wannan shine lissafin kowanne cikakken Wan siyasa, kasan matakin da zaka Wauka akan yaran nan"""

"Eng Ali wali ya juya ya fuskanci BoWejo ya ce ""WaWannan yaran?"""

"""³an daban nan, wanda suka yi maka bangar siyasa sune nake magana akai"" ya jinjina kai, mood Winsa ya"

"sauya ya rage walwala ya ce ""Me kake nufi yanzu?"" BoWejo ya ce ""Nothing but a true, sun satar maka akwatin zaSe, sun tayar da tarzoma a wajan zaSe, yan sassari mutane, sun sace ™uri'un abokan hamayya, ΄an'sanda sun kama su kuma har aka kai kaya inec muka je tare da kai hukumar inec Win tsakiyar dare ba tare da an fargaba ba, an irga ™uri'a waWancan nada rinjaye mun saka shugaban mai faWar sakamako zaSe a gaba da bindiga wanda ya tilasta masa faWar zaSen cewa kai ne da nasara matsayin Šan Majalisar tarayya, kar kuma ka manta kafin hakan muna da cases na zaman kutu at the end ya zaman shari'ar ya"

"™are can you remembering? You couldn't ko?"""

"""No, BoWejo no please kar ka tuna mini da komai na wannan shari'ar mun yi nasara tabbas, mun yi"

"galaba wannan ya shige, yaran da kake magana ba haka kurum aka kama su ba, nine na bada jerin list na kowanne Wan daba da suke mini aiki saboda suna da kaifin baki za su iya tuna mini asiri ni kuma dai a gaskiya am not ready na jin matsalarsu, a ta™aice sun gama mini aiki sai wani ya™in neman zaSan kuma"

"zan saka a fiddo da su na yi musu ΄an dabaru"" BoWejo ya ce ""Hakan ma dabara ce Eng or Hon"""

"""Na the same, duk wanda ka ce zan yi accepting"""

"Suka yi dariya suka haWa baki wajan cewa ""cheers"""

Har harabar gidan da suka tattauna Eng Ali wali ya rako BoWejo ya shiga cikin jibgegigar motarsa mai

"duhun glasses ko driver bai yadda ya Wakko shi ba, yana shiga ya yi wa motar key ya bar gidan, Eng Ali wali kuma ya koma cikin gidan fuskarsa Wauke da nishaWi."

"Misalin 7:15 Safiyyerh ta shiga sakkowa daga strains na bene, jikinta sanye da uniform hannunta ri™e da"

"school bag sai marairace fuska take yi, kana ganin Safiyyerh kasan ba karaborin raino akai mata ba. Tana gama sakkowa ta zaune a kujera ta yi shiru, tunda take sakkowa kuma Ummeyh ta zuba mata idanu ganin yadda Safiyyerh ta yi wani irin fari jikinta ya goge ya buWe tare da yin ™iba, hatta buWewar da hips"

"Winta ya yi sai da abin ya bawa Ummeyh mamaki, ya dubi ™irjinta at her young age bai ci ace girman ™irjin"

"Safiyyerh ya kai haka ba, tuna cewa likita ce ita kanta Ummeyh cima mai kyau yana saka yaro zama fiye da haka sai ta Waga shoulders alamun i don't care ya bayyana kafin ta yi murmushi ta ce."

"""Kin gama nu™u-nu™un kin sakko baby?"" Safiyyerh ta shagwaSe fuska ta ce ""Ummeyh i don wanna go to"

"school, a bar ni?"""

"""A bar ki da zuwa makarantar?"" Ta Wagawa Ummeyh kai, idanunta na yin rau-rau da cika da hawaye,"

"Ummeyh ta ce ""A'a kul, kar ki yi mini kukan iska a nan wajan, wai Safiyyerh sai na yi miki ™ani za ki ha™ura da kukan banza? Yaushe kika fara ™in zuwa school for no reason? Eh Safiyyerh?"""

"Ummeyh, kamar tunzura Safiyyerh ta yi nan take ta fara kuka wiwi tana zamewa ™asa zata hau birgima"

"ta cire hijab Win makarantar sumar kanta da Ummeyh bata tufke ba ta sakko a kafaWa, Ummeyh ta ri™e haSa ta ce ""Mun shiga uku, Ubangiji ka dawo mini da Haydar cikin aminci ya yi mini maganin yarinyar nan"" tsit Safiyyerh ta yi, jin sunan wanda Ummeyh ta ambata hawaye na cigaba da bin idanunta sai"

"kuma ta sake narkar da fuska ta ce ""i don't want to hear his name, i don't want.... I don't like him """

"""To kill him"" Ummeyh ta faWa tana haWe fuska. Daddy ya fito yana cewa ""Mene ya faru na ji ana a kashe"

"shi?"""

"""Gata nan, akan Haydar """

Daddy ya kalli Safiyyerh da Ummeyh ke nuna masa yaga fuskarta ta yi jajur idanunta sun shige ciki

"saboda kuka ya ce ""Yaushe ³an'matan Daddy ta fara kukan tafiya makaranta ne?"" Ummeyh ta ce ""Ohho"

"mata"""

"""Haba daddy's angel, tashi muje we getting last"" ya Wago ta cikin rarrashi ya amshi baby hijab Win da"

"gabaWaya bai fi a wuyanta ba ya saka mata ya Wago fuskarta a hankali ya sumbaci goshinta, Safiyyerh ta yi saurin ri™e daddy tana lumshe idanunta tsigar jikinta na mimmi™ewa, a hankali ta ji yanayin data kwana da shi jiya na dawo mata ta ji inama daddy ya sake sumbatar ta? Idan ya tashi yi mata sumbatar kuma ya yi mata a saman laSSanta. ""Yawwa, ni yau ina sauri driver zai yi using another car ya kai ki"

"makaranta ni ina da wajan zuwa kafin takwas ta cika, manage kin ji Safiyyerh?"""

"""To Daddy"""

"Lunchbox Winta Ummeyh ta Wakko, daddy ya amsa domin babba ne kuma an cika mata shi da kayan ciye-"

"ciye, daddy ya kalli Ummeyh ta yi masa murmushi a hankali ta tako zuwa gare shi tare da shigewa jikinsa,"

"suka rungume juna idanun Safiyyerh zube a kasan su, har le™awa take ta yi saurin saka ™aramin hannunta ta rufe bakinta ganin yadda suke yin kissing juna, da sauri kuma ta juyar da kanta gefe kamar bata san me suke ba."

"A hankali Ummeyh ta ce ""Bye sweetheart"" ya ce ""Bye Dr"" nan take Safiyyerh ta yi saving sunan"

sweetheart a ™wa™walwarta.

"A entrance na sauka zuwa compound na gidan, daddy ya fara sunan Wizzy driver ba ya ce ""Za ka yi"

"dropping Safiyyerh a makaranta, Please ka tabbatar ba ka yi gudu sosai ba kuma har ta makara ya Wage glasses na motar naga yanayin kamar hadari damina ta kusa farawa so be careful"" Wizzy ya rusuna ya ce ""In sha Allah za a tafi da Zinariya a hankali, ai Alhaji azumin bana a ruwa za a yi shi"" daddy ya jinjina kai ya kama hannun Safiyyerh zai saka ta a back seat ta ce ""No daddy I'll manage here"" ta faWa tana zama a empty seat dake gaban motar bayan an buWe musu gate sun fice daddy ya shiga tasa motar shima driver"

ya ja shi sukai waje zuwa inda za shi.

FGC Federal Government College

Zaria RD/ Kano

Sanda suka yi parking motar ya rage sai few students a harabar da ake yin assembly every Monday and

"Friday, ta bubbuWe ido tana ™iftawa tuna cewa class teacher na son ganinta, before she entering the class kafin frist subject ya shiga, ta buWe ™ofa ta fito Wizzy ya yi saurin fitowa ya buWe bayan mota ya Wakko lunchbox Win ta amsa tana ri™ewa a hannunta, ta juya ta kalle shi tana murmushi fararen ha™oranta a jere suna she™i ta ce ""Bye Uncle Wizzy"" ""Da dai kin bar ni a Wizzy na ΄ar daddy shige kar ki"

"makara"""

"Ta jinjina masa kai ta shige, hall Win suke yin breakfast ta fara shiga ta ajjiye lunchbox Win kana ta nufi"

"office Win, ΄ar siririyar muryarta mai Wauke da sallama ta ratsa office Win. Uncle Chidi ya Wago kai ya"

"kalleta, da ™yar ta ce ""Good morning uncle"""

"""Morning Safiyyerh, have a seat please"" ya faWa yana nuna mata kujera hankalinsa ya mayar kan"

"waWanda suke gabansa ya ce ""Ka yi ™o™ari my friend, na kuma yi mamakin da na ji baka taSa attending school ba, domin na Wauka kai drop out ne, yanzu za a saka sunanka a list na ΄an jss 2, za a baka class"

"pass za'a ke yi mata extra lessons na musamman"""

"""Thank you uncle Chidi"""

"""Let him talk. """

"Ya Wago kan shi ya kalli Uncle Chidi ya kasa cewa komai, he feels uncomfortable a cikin school uniform"

"Win, daya kasance farar riga ta ciki sai wanda dark green irin pine Win nan #234FIE, sai riga ΄ar top da aka Wora daga saman farar riga kasancewar shi ba™in mutum sai uniform Win ya yi wa fatarsa kyawu na musamman. Uncle Chidi ya yi murmushi yana duban Safiyyerh ita kuma hankalinta na ga wanda ake wa magana, jin cewa a class Win su zai zauna duk class Win kuma musamman a maza babu ba™i sai shi, ta dinga kallonsa ganin babba da shi wai bai taSa attending school ba, ashe illiterate ne, ta dinga tunanin"

searching Win da ta yi na most handsome guy taga ba™in namiji ne.

"Uncle Chidi ya ce ""Za ku iya tafiya ai"" kamar jira yake cikin sauri ya mi™e yana kame fuska hannunsa zube"

cikin aljihun wandon uniform Win har lokacin kuma Safiyyerh ba taga fuskarsa ba. Za su fita Kimiyya ya

"Waga mata hannu ya ce ""Hy Safiyyerh. """

"""Hy. "" Safiyyerh replied him."

"Suna fita Uncle Chidi ya ce ""Safiyyerh Abdu mene matsalarki da karatu yanzu? Kina da issues da subjects"

"ne? Ko class mates? Ko kuma teachers mene matsalar Safiyyerh daga cikin waWannan abubuwan?"" Ta yi shiru kan ta a ™asa tana wasa yatsun hannunta ya yi mata faWa sosai kana ya ce ""Fita a officer nawa"" ta mi™e ta Wauki school bag Winta ta nufi class jss 2 A, har lokacin teacher bai shiga, tana shiga Kimiyya ya"

"mi™e daga mazauninsa ya zo wajanta yana le™a fuskarta ya ce ""Makararriyya. """

"Ta juya masa idanu, sai kuma ta yi turus ganin wanda yake zaune a desk chair Win da take zama

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login