Follow us on social media

Showing 75001 words to 78000 words out of 190973 words

Chapter 26 - Mutallab CC Soyayya Mai Boye Sirri By Nimcyluv.txt

Nimcyluv   

24 Aug 2026

233

ya le™a fuskarta suna haWa idanu ta"

"murguWa masa baki, sai kuma ta fashe da kuka sosai ta ce"

"""Ba ruwanka dani, ka bar ni na mutu na fasa son ka ba, bana son ka get lost"""

"""Kina sake matsawa yau a ™irjina za ki yi bacci"" ta Wago da sauri ta kalle shi ba zata taSa cewa shi ya yi"

"maganar ba idanunsa na kan wani waje ta zaro idanu ""Mene wannan?"" Ya faWa yana sauya fuska itama ta kalli jinin wata kunya ta kama ta, sai ta sunkuyar da kai mi™ewa ya yi ta fita can ya sake dawowa ya cilla mata leda daga nan bata sake ganinsa ba har zuwa tsakiyar dare tana bacci ta ji warin wiwi da wari mai kama da shisha ta buWe ido da ™yar ganinsa ta yi hakinmce a gabanta ya tan™washe ™afa, hannunsa Waya ri™e da zabgegiyar wu™a tana Wigar da jini ga gefen kansa da wuyansa an yi masa wani lafiyayen"

sara ana hango farin ™ashin wajan.

"""Jarumi faWa ka sake yi? Wane ya yi maka haka?"""

"""Abdu Marafa"""

"Ta dinga kallonsa na rashin fahimta, shi kuma yatsun hannunta masu tsayi dugwaye dasu yake kallon"

"yadda take ™o™arin mi™a hannunta tana son taSa wajan yanka sai kuma ta dun™ule ta fasa kamar tana tsoro. Tana kula ba sai ji ta yi ya mi™a hannunsa keeeee ya janyo ta zuwa gabansa jinin na Wiga a jikinta, ya dam™e hannunta da kyau kamar yana tsoron a ™wace ta, ta kasa kallon shi a hankali ya ce ""Idan na kashe babanki Abdu Marafa ™ila ya taimaka wajan kawo ™arshen komai, kafin nan buWe kunne ki ji waye MUTALLAB"" ya zauna har lokacin yana dam™e da hannunta a hankali ya sar™e yatsunsu waje guda yana"

kallon fuskarta.

KANO/ BIRGET

ASALIN LABARIN

"Hausawa sukan ce salati baya hana Waukan rai, Ubangiji ya halicci kowanne bawansa dake doran duniya"

"da keSantacciyar ™addararsa, ™addarar kowanne mai rai tamkar inuwa haka bibiyar rayuwarsa, jarrabwar Ubangiji na gudana tamkar jini a jijiyoyin mutum, hakan na faruwa ne cikin farinciki ko akasin hakan, a kowacce rana a kuma wanne shigowar dare da gushewar shi, abubuwa ma bambanta na faruwa a duniyar da muke ciki don gane da rayuwar mu, ita rayuwa tamkar karatun littafi ce, bangon baya nuna me labarin ciki ya ™unsa, garWi ne da shi ko Waci, ™arshen shafi baya alamtawa mai karatu abin da kan iya wanzuwa a shafin gaba, hakan kamar saukar numfashi ne a ™irjin mai rai, idan ka sha™a babu"

lallai ka sake fitarwa ba tare da tabbacin ka yi numfashin ™arshe a duniya ba.

Faruwar komai a cikin tushe da mafarkin ™addara ya faro asali ne a ranar Litinin cikin watan May da da

misalin ™arfe 8:25 na safiyar ranar.

Tun daga tsakar gidan yake jiyo ihun da take da sautin muryarta da baya fita sosai balle ya ji me take

"cewa, ga ™arar saukar duka ta ko'ina. Ya dubi biredin hannunsa dake cikin ™aramar ba™ar leda safiyar Ranar Litinin ce a cikin watan Mayu. Yana ta tsaye a wajan sai kuma ya ja ™afa cikin nutsuwa ya ™arasa bakin ™ofar, ya Wauki a ™alla minti ashirin yana runtse idanunsa jikinsa yana rawa amma ™a'ida ne baya shiga sai an yi masa izinin jin kukan nata na ™ara tsananta sai kawai ya sake yin sallama cikin muryarsa da bata fita. Ledar hannunsa ya saka a gigice ya dubi Aby ganin wata zabgegiyar bulalar darbejiya a hannunsa yana ta lafta mata har bulalar ta karye ya fara dukan ta da hannu ™afa ya saka zai taka cikinta"

da sauri ya ce

"""Aby karka kashe ta"""

"Ture Aby ya fara amma ina ya kasa tana kuka bakinta duka jini ta ce ""Muhammad kar ka zo nan, ban"

"hana ka shigowa idan muna tare da mahaifinka ba"" ya girgiza mata kai har lokacin jikinsa rawa yake, ya saka hannu biyu ta toshe kunnensa saboda ihun da take ba zai jure ganin ana dukan mahaifiyarsa haka ba, ya fara ™o™arin kunna redio ko zai daina jin kukan nata amma ba rediyon ya dinga dubawa babu. Ya yi kukan kura ya Wane bayan Aby yana ture shi akan ya daina dukan Ammo Aby ya saki Ammo ya juyo da"

"sauri zuwa ga yaron, ya kafe Aby da idanu cikin sauri Aby ya saka hannu ya dam™i hannun yaron"

"""Ka yi mini komai banda yaro na, kar ka taSa mini Muhammad don Allah"" kamar tana tunzura shi ya"

Wauki Mutallab kamar zai fita dashi waje kawai daga tsaye ya sake shi tare da buga shi da ™asa....

Mutallab paid book ne via this number on WhatsApp to subscribe urs 08164069385

ArewaBooks zuwa 10 na dare a jira update

"[1/7, 9:34 PM] Sis Fauzy: Chapter 20: The beginning of the beginning"

" Paid book,"

8164069385.

"Taurin zuciya irin na Mutallab bai saka ya ha™ura ba, kansa na zubar da jini ya mi™e daga buga shi da ™asa"

"da Aby ya yi, ya nufi wajan Ammo wacce take kwance ta kasa motsi jikinta duk ya farfashe ba ™aramin duka Aby ya yi mata ba. Aby na huci ya nuna Mutallab ya ce ""Ba zaka bar wajan nan kafin na haWa maka na jaki? Tukunna gidan ubanwa ka je ma? Kai kaWai namiji a gida amma ba uban da kake tsinana mini"

"don ubanka?"""

"""Malam don Allah ka yi ha™uri, Muhammad wai nawa yake ne? Yaushe ma ™arfinsa ya kawo don Allah,"

"girman jiki ne ba wani abu ba, ka mini komai karka taSa mini yaro na na ro™e ka"" da ™yar take furucin"

"saboda wani zazzaSi daya rufe mata jiki, shatin bulalar na mata wani irin raWaWi."

"Da yatsa ya nuna Mutallab dake tsaye, ya kafe Aby da manyan idanunsa da sukai jajur jijiyoyin kan duk"

"sun fito sai kallo mahaifin nasa yake. ""Na bar shi ya lalace ko? Daman ya Wakko hanyar tuni, baya son karatu zan amshi yaran kuwa amma banda nawa, cikakkiyar fatiha ba lallai ya iya ba, allon karatun shi kullum jiya iya yau, to wallahi ba a wannan gidan nan, Šan'malam yake, dole aga jinin malunta a jikinsa"

"kun gane ko"""

"""Don mafalamar gidanku ba zaka kafe ni da firgitattun idanun nan naka na rai ni ba, Wan banza mai zubin"

"inyamurai da shegiyar ba™ar fuska na rasa kamar wa ka Wakko"" shi dai Mutallab bai yi magana, kuma bai Wauke idanunsa daga kan Aby ba. Ya sunkuya ya Wauki ledar daya shigo da ita zai shige wajan Ammo Aby ya saka hannu ya ™wace ledar ya zazzago biredin Aby ya Wauke yana jujjuyawa a hannunsa ya dubi"

Mutallab ya ce

"""Ina ka samu wannan? Sata ka fara ko wane ya baka?"" Ya daka masa tsawa ya ce ""Ba magana nake maka"

"ba, sai na zarara maka wannan dorinar?"""

"""Ban taSa sata ba, ba ni zan ci ba ku na samuwa"""

"""Ka samu? To a ina?"" Mutallab ya kalli Aby ya kalli biredin ya kasa cewa komai ya Wauki mintuna yana"

"sauke Soyayyiyar ajiyar zuciya kafin ya ce ""Ina da shara na yi, Ammo bata ci abinci ba tun jiya haka Muneeberh"""

"""To ya fi maka dai, kuma ka shige cikin almajirai yanzu na zo na ji inda ka tsaya a karatun naka"" ya gutsira"

biredin gida uku ya Wauke kaso biyu ya cillawa Ammo Waya ya yi waje har ya yi nisa ya jiyo muryar Mutallab ya ce.

"""Kai ne babana, kamanninka ne"""

"Yana faWin hakan ya shige can cikin Wakin ya zauna yana sunkuyar da kan shi zuwa ™asa, gabaWaya a"

"cunkushe yake jin zuciyarsa jin sautin muryar Ammo yake ji na sauka a kunnensa da zarar ya rufe idanunsa, bai san me ya sa Aby yake yawan dukan ta ba, bai san me ta yi masa ba, ko daman haka kowanne uba yake dukan matarsa? A gaban yarenta ya ja numfashi ya sauke ya juya ya kalli Wakin so"

yake ya tambayi Ammo ina Muneeberh? Amma ya rasa yadda zai buWe bakin nasa.

"Šakko biredin da ya yi saura ta yi ta raba biyu ta ce ""KarSi wannan kaci ka sha ruwa sai ka je ka Wauki"

"allonka ya yi maka karatun, don Allah na Ammo ka dinga jin magana don Allah"""

"""Bana ci, ki bawa Muneeberh"""

"Tana girgiza masa kai cikin damuwa ta ce ""Na san baka ci komai ba, ka amsa Muneeberh ™ila ta samu"

"abinci a gidan da taje yi musu aike, da nace ta je gidan Hameeda to ashe sun koma Legas da mijin nata, Bafullatana ta yi nisa kuma itama fama take da kanta, babbar damuwata satin da zamu shiga shine satin bikin Sa'adah gashi ba mu yi komai ba, malam zai iya cewa a Waga"" duk maganar da take yi kallon ta kawai yake bai ce komai ba, sai lumshe idanunsa yake alamar bacci yake ji, domin jiya sai wajan shabiyu na dare ya shigo gidan yana wajan siyar da rake yana dawowa kuma malam ya tattara kuWin da jarin da"

ribar ya ™wace. Ganin ba zai yi magana ya saka ta mi™e tsaye da ™yar ta ce

"""Ko Sa'adah da Muneeberh sun dawo kar ka kuskura ka yi maganar abin da malam ya yi mini, ina sake"

"jaddada maka ka tashi ka je wajansa ya yi maka karatun ka ji dai"""

"Juya mata baya ya yi, ™afarsa da takalmi da komai ya yi rufda ciki a hankali ya saka hannu ya ri™e cikinsa"

"saboda ciwon da yake masa, ya lumshe idanunsa tunani ya fara yadda za a yi ya zama mai kuWi, kuWin da zai kula da Ammo Aby ya siya mata abinci da safe da rana da dare ya rushe gidansu ya yi musu wani, mai kuWi yake son zama yana bu™atar zama mai cikakken iko, amma ta ya ya? Iko baya samuwa sai da kuWi, kuWi baya taSa samuwa sai da ilimi, gashi Aby ya rantse ba zai saka shi makarantar boko ba, kenan babu wata hanya da zai iya zama mai kuWi? Ba zai yi ilimi ba? Ya mirgina kaWan ganin ba zai iya baccin ba"

saboda yunwa ya mi™e ya fito waje.

"Mama Zaituna ce ta dinga dariya tana tafa hannayenta ta ce ""DaWi miji, ki zauna kamar jaka miji yana"

"laftarki na yau daban na gobe daban, kamar kuma kaska kin kasa tafiya gidanku wannan maita har ina? A yi dai mu gani idan tusa zata hura wuta dani ake zancen"" Ammo bata kulata ba, ta fara aikin da yake"

"gabanta Mutallab bai tanka ba, ya yi waje abin shi yana bada faWi."

"Can nesa da wajan Almajiran ya zauna yana jiyo duk karatun da suke yi, hankalinsa na kan wani waje"

"daban jin karatun na takura masa kawai ya mi™e ya sake barin wajan. Tafiya yake tayi shi kaWai a ™asa da ™yar yake Waga ™afarsa har ya kawo bakin titi inda ake gyaran wani waje kamar masana'anta ya jingina ya dinga kallon babban waje ga ma'aikatu da yawa. Can ya ™arasa ya kalli wani mutumi ya ce ""Assalamu Alaika"" mutumin ya ajjiye abin hannunsa ya kalli Mutallab ya ce ""Wasalamu Alaika, sannu yaro ya aka yi"

"wa kake nema?"""

"""Zan kwashe muku kaya ko Waukan bulo a bani kuWi"""

"Ya dinga kallon yaron ya ce ""Ka zaka iya Waukan bulo? Yaro wannan aikin manya ne ka ji ko kamata ya yi"

"ace kana makaranta baka dinga gararanba a titi ba"""

"""Na gwada maka ne?"""

"""˜uruciya ga daWi ga wawta ina kai ina Waukan wannan ai aikin mu ne"" Mutallab ya kalli mutumin sai ya"

™arasa inda aka ajjiye tarin bulan simitinti hannu biyu ya saka ya Wauki bulo da kowanne hannu cikin

"sauri ya ™arasa tare da ajjiyewa, a haka ya dinga kwasa yana ajjiyewa har ya kammala ya dawo gaban"

"mutumin ya tsaya bai ce komai ba. ""Allah Alhakkamu tuwon alkama kake ci ko na dawa? Ko ni da yake"

"aikina ba zan iya kwashewa lokaci guda ba"" ya zura hannunsa cikin aljihu ya Wakko gudar dubu Waya ya"

"dam™awa Mutallab ya ce ""Jeka maza, sai kuma gobe idan rai ya kaimu"" Ya dinga juya dubu Wayan yana jin wani iri ™asan ransa, sai kawai ya tsallaka titi a hankali ya sake juyawa ya zubawa masana'antar idanu wacce ake ™ara faWaWa girman cikinta da wajan. A ™a'ida Mutallab ya kwashe bulan dubu uku ne amma mutumin ya zame dubu biyu ya bashi dubu Waya ya dinga murna ya samu lalar dubu biyu da addu'ar"

gobe ma Mutallab ya dawo tunda bai san ciwon jikinsa ba yaron.

"Da yamma yana zaune saman dakali ya sauro rake da dubu Wayan ya siyar har yanzu kuma bai karya ba,"

"ya harWe hannayensa a ™irjin tare da danne cikinsa saboda zafin da yake masa, rigunan jikinsa duka a kusan koWd suke yanzu ma blue riga ce da gajeren wando ya saka iya qwiwa ya zubawa wani gida idanu yana nan zaune ya ji an dafa ™afafuwansa ya Wago suka haWa idanu. Murmushi ya yi, bayan ya zauna ya ce ""Kai baka zuwa makaranta ne? Kullum ina ganinka a nan zaune"". Mutallab bai bashi amsa ba hakan ya"

"saka Kimiya cewa ""bari na sha iska a nan, cikin gida akwai takura"""

"""Ohh ok"" Mutallab ya ce yana kallon littafin da Kimiya ya Wakko yana duba assignment. Son da ya kewa"

"karatu kamar rai ya saka ya dinga kokawa da nauyin bakinsa kafin ya ce ""Kai kana yi"""

"""E, ina zuwa makaranta, na koya maka ne"" ya jinjinawa kimiya kai, cikin sauri Kimiya ya ajjiye littafin ya"

"ce ""To ajjiye mini ina zuwa"" ya Win bisa da kallo, baya taSa Waukan abin da ba nasa ba sai ya dinga bin littafin da idanu yana zaune har Kimiya ya ™arasu ya ajjiye computer hannunsa, da babban plate da gorar ruwa guda biyu, ya buWe computer ya juya ya kalli Mutallab ya ce ""Ina son computer sosai, komai na"

"harkar na'ura ina son shi, sunana Kimiya kai fa?"""

"""Mutallab"""

"ya furta can ™asa, bayan ya Wauki sacanni. ""Nice name, mu ci abinci sai na koya maka karatun ko?"""

"""A'a"" Kimiya ya ce ""To saboda kai na Wakko ai, Jadda ta matsa na ci, ni kuma I'm full, ka ci Please"""

"""Allahamdulilah"""

"Shine abin da Mutallab ya sake cewa bisa dole Kimiya ya rabu da shi, a nan wajan ya fara koya masa"

"yadda ake karatun Hausa kamar wasa duk abin da ya yi masa take yake Wauka a kan shi tas, suka fara English alphabets sai kuma irin su two latters words daga nan ya fara yi nasa spelling sun jima suna karatu, Mutallab baya tambaya saboda bashi da magana shi ya sa da an yi abu yake Wauka ko a magana bai son maimaici. Yana sauraren Kimiya lokaci zuwa lokaci yana kallon abincin da lumshe idanunsa saboda aroman na abincin dake shiga hancinsa. Bayan sun kammala magariba na neman yi a hankali ya sakko daga saman tudun yana kaWe jikinsa ""bari na je gida, gobe kazo nan na yi maka wani karatun"" ya"

"jinjina kai idanunsa akan Kimiya so yake yace thank you, bakinsa ya yi masa nauyi."

"""Karka damu, never mind abokina sai mun haWu goben"""

"Kimiya ya juya ya tafi, shima Mutallab ya nufi gida, kafin ya shiga ya yi alwala ya bi jam'i cikin almajirai."

"Yana shiga gida ya tarar Aby sai zabga masifa yake hannunsa ri™e da bulala Mutallab kamar kodayaushe ya yi sallama cikin Hausarsa. Aby ya yo kan shi da bulala ya ce ""Šan banza mai zubin kwaWona, wato kai"

"ba Wan arzi™i bane, duk maganar da na yi maka ya tashi a banza a iska ko?"""

"Maimakon Mutallab ya ™wace kan shi sai ya ce ""Ina yini Aby? Barka da yamma"""

"""Yini ban gan shi ba, ke ke kina ina fito nan tunda ke kike Waure masa gidan"" Ammo ta fito daga cikin"

"Waki hannunta ri™e da casbaha. ""Malam gani"""

"""Wato da na ce ya zo karatu ke kika hana shi ko? Ya tafi gantalin dake gantalalle ne shi, kai uban me ka"

"sha ne naga idanunka ya yi jawur, wani abun ka fara watsawa"" Sa'adah ta ce ""Malam ina na ammo zai ga san wani afwa, fafutuka kawai yake yi"""

"""Ungo wannan Sa'ade, na ce ri™e naki, ki zo kiga yadda ya yi to Allah dai ya sa ba wata jarabar ya Wakko"

"mana ba, kuma mene ya hanaka zuwa Waukan karatu"""

"""Aby bana gane karatu, ba shi nake so ba, ka kai ni makarantarsu Kimiya"" Malam ya buWe idanu ya ce"

"""Wacce jarabar ce Kimiya kuma? Karatun addinin ne baka ganewa, to buWe kunne ka ji yadda babu wani yaro a gidan nan daya taSa zuwa makaranta haka kai ma ba zaka taSa zuwa ba, karatun allon shi na yi niyya ka yi ka ji ai"""

"""Ba zan ba, bana fa ganewa, aya kake ja mini mai yawa tun kafin ka gama faWa na manta me ka ce"""

"Malam ya yi sararo sai kuma ya Waga dorinar ya dinga zarara masa bayan ya Wage rigar jikinsa, duk inda"

"ya shimfiWa masa sai fatar wajan ta Waga ta kumbura. Ammo ya dinga bawa Aby ha™uri amma sam ya™i ji,"

yace idan ta sake magana zai haWa da ita ya jibga ta dinga kuka haka Muneeberh.

Sa'adah ta ga ji ta ce

"""Malam shi duka baya magani, ka bishi a sannu idan ya kangare a kan dukan nan wahala zaka sha"" ita"

"ma idanunta cike da hawaye, dukan da Malam kewa Mutallab bana wasa bane shi kuma ko motsi ya ™i yi sau huci yake fitarwa yana kumbura. ""Kamar jaki ka yi ta duka amma baya damuwa sai kace jikin rodi, ji nake kamar na tsinewa Wan nan"""

"""Idan ka tsine mini Aby ka yi wa kan ka, da gaske Aby idan na lalacewa kai na lalacewa. ,"" kau! ˜arar"

"sautin marin da Ammo ta saukewa Mutallab a fuska tana nuna shi ta ce ""Ashe baka da kunya, mahafinka ne fa, innalillahi wa'inna ilaihirraji'un"""

"""To me na ce? Kalamai ne babu daWi ne?"" Ammo ta kasa cewa komai ta lura da gaske bai san yadda zai"

dinga magana bane. Sunansa ta fara kira shi kuma ya juya ya yi waje har ya je bakin ™ofa ya tsaya ya ce

"""Haka Moh yake magana, ni Wan Abdullahi ne da Ammo haka tsarin Moh yake"" ya buga ™ofar jikin bango da ™arfi kamar zai girgiWeta."

"""Kinga zunubin da kika aikata ko? Kinga kuskuren abin da nake faWa miki tun ba yanzu ba? To kinga inda"

"son zuciyarki ya janyo miki, kalli zunubinki nan, ga dai shi nan kin fara girba tun yanzu"" ficewa ya yi yana"

buga ™wafa.

"Har ™arfe tara na dare bai shigo ba, Muneeberh ta ce ""Ammo na duba ko'ina fa baya nan, har Almajirai"

"sun tashi karatu"" Ammo ta ce ""Me ya sa Muhammad? Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un wannan yaron"" Sa'adah ta ce ""Wai me

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login