Follow us on social media

Showing 120001 words to 123000 words out of 190973 words

Chapter 41 - Mutallab CC Soyayya Mai Boye Sirri By Nimcyluv.txt

Nimcyluv   

24 Aug 2026

86

hankalin ne da shi? Ki faWa mini mata nawa ne a gidan nan kafin shi? A cikin mata nawa ya tashi, abubuwa nawa kuke yi a gabansa a kan idanunsa? Bai san wasu Wabi'un masa yan'uwansa ba sai naku kawai dai Allah ne ya kissima masa wasu Wabi'un, tun yana ™arami yake sanya ku a gaba da tambayar abin da bai sani ba, kina nan aka faWa mana cewa yana da taSin hankali"" ta ™are maganar a raunace, hawaye ya sakko idanun Sa'adah gabaWaya ta manta cewa yana da taSin hankali, ta dinga kuka Ammo ta yi mata shiru ""Yanzu ba za ki bari a faWawa Anty Hameeda ba?"". ""A hir Winki, a kul na kuma ji, ko da wasa kika bari wannan ΄ar ta ji maganar nan sai"

"ranki ya Saci"""

"He late, don haka kai tsaye ya nufi cikin ajin ya ci sa'a babu teacher fuskarsa kamar ya ce ya shiga uku, ya"

"nemi waje ya zauna yana duba abubuwan da aka yi sai ya ga ba komai. Safiyyerh ta kalle shi a hankali ta ce ""How are you bestie? Ka makara ka jira bulala"" bai kulata ba, littafin daya gani a gabanta ya saka yatsu biyu ya janyo yana jingina da jikin desk ya fara duba note Win, duk inda bai gane ba sai ya rubuta a"

"bayan littafinsa, ta matsar da fuskarsa tana yin ™asa da kai ta ce ""Are you just coming...?"""

"""Hmmm"""

"""Laa, ka je ka saki baki da hanci kana ta bacci ai, na ji hakan ai a zuciya da jikina, Yaruba boy"" ya ajjiye"

"littafin tare da sun kuyar da kansa, itama ta sun kuya tana le™a shi ™amshin turaren da take yi duk ya"

"dame shi ""Bestie. "" Calmly ta kiranye shi, sai taga ya juyo ya kalle ta, suka haWa idanu sosai Safiyyerh ta ji wani irin abu ya gilma a zuriyarta, zuriyarta ta dinga motsi a ™irjinta da ™yar ta sauke ajjiyar zuciya kuma har lokacin cikin idanunsa take kallo a hankali ta ce ""Ka zama abokina, kaga kowa yana da aboki ka"

"ji don Allah"" ta marairace fuska sosai."

"Ya zazzaro mata ido, itama ta zazzaro masa idanunta ya da™ile ya ce ""Dai na kallona"""

"""Daina kallona"""

"""Kee..."""

"""Kai..."""

"Ya lumshe idanunsa, itama ta lumshe ""Hmmm"" itama ta ce ""Hmmm"" sai kuma ta yi murmushi ta ce ""As"

"far as zaka ke hirar kurame dani, i will do the same nima. Na kira ka jiya fa"" shi dai kallon mara hankali yake mata don haka sai ya biye mata, tunda a ce zama lafiya da mara lafiya ka biye masa ya yi abin da yake so. Zata sake yin magana teacher ya shigo wanda yake Waukar su Agriculture. Bayan gama Agriculture duka students suka fita, Kimiyya ya ™arasu yana cewa ""Birthday girl, yau kin buga sammako ykk ko?"" Bata kalle shi ba, attention Winta yana kan Mutallab ta ce ""Kimiyya kenan"" ya ce ""Ba wani kimiyya, ya shirye-shirye? ˜arfe nawa ne sabgar kin san ina son abubuwan nishaWi sosai, i like and i love entertainment"" ta zaro invitation a side Win jakarta ta kalli Mutallab ta ce ""First card, first invite, first"

"person is you bestie, ina invating naka birthdayna"""

"Ya amsa ya ajjiye kawai, not looking at her. Kimiyya ya ce ""Safiyyerh ya za'a yi ne?"""

"""Game da me?"""

"""Wallahi ina son Aafiyyah, sosai"""

"A hankali Mutallab ya Wago kai ya kalli Kimiyya, yana ™ara nanata abin da Kimiyya ya ce ""Wallahi ina son"

"Aafiyyah, sosai "" ya yi shiru sai kuma ya mi™e gently hannunsa Waya a aljihu zai fita Kimiyya ya ce ""Ina zaka? Ana shirye-shiryen birthday party?"" Bai kula Kimiyya ba ya saka kai ya fice, siririn tsaki Aafiyyah ta saki tana ™arasawa wajan su ya ce ""Aafiyyah Wan bi bayan Mutallab ki kira mana shi"" ta yi masa banza ya dinga magana ta share shi. Yana fita Aafiyyah ta kalli Safiyyerh, Safiyyerh ta ce ""You came early today, akwai magana ne?"" Gira Aafiyyah ta Waga mata, sai kuma ta yi ™asa da murya ta fara mata magana secretly a Wan raunace, Safiyyerh ta dinga kallon Aafiyyah sai ta kasa ce mata komai ta yi shiru, a hankali ta ™ara kallon Aafiyyah sai ta sauke ajjiyar zuciya tana murmushi ta ce ""Ok, dear"" kafaWa Aafiyyah ta Waga"

tana barin wajan zuwa cafeteria bayan fitar ta Safiyyerh ma ta mi™e ta fita.

Mutallab yana zaune ya lumshe idanunsa yana jin yadda cikinsa ke yi masa ™ugi alamar yunwa

"""Bestie. "" Ya buWe ido Kimiyya ya ce ""Buddy ana neman shawararka fa akan batun birthday"" ya buWe"

"ido sosai ya dinga kallon su kana ya ce ""Me?"""

"""Zaka zo ai?"""

"""No"" ta ce ""Me ya sa"" kai tsaye ya ce ""Mene birthday? Na waye? Me ake? No please"" Kimiyya ya dinga"

"murmushi kafin ma su ™ara magana ya tashi ya bar wajan. A hanya suka yi karo da Captain ya yi masa wani ban zan kallo yana mai jin takaicin yadda Safiyyerh ta Wauki labarin Wan talakawan nan very serious. Cafeteria shima ya shiga, yana shiga kuma suka yi ido huWu da Aafiyyah dake zaune saman kujera, ta Wan jingina bayanta da kujerar sai marairace fuska take yi, da alama Vcall take yi, ganinsa kuma ya saka ta haWe girar sama data ™asa, ita tunda score Winsu ya zo Waya ta ji bai yi mata ba, kamar zai ™wace mata"

"matsayinta a class Win, dama daga ita sai Safiyyerh."

"Shi Win ma, kallon tsautsayin da ya yi mata bai sake yi ba, tana zaunen ta ganshi hannunsa ri™e da ruwa,"

"kamar mai takalarta haka ya ja kujerar dake fuskantar ta ya zauna, ya Salle ruwan yana kai wa bakinsa sai kame fuska take, bayan ya gama shan ruwan ya ajjiye ya dinga buga game a waya hankali kwance, yama manta da batun ta. Ta mi™e tsaye tana ™ara ja masa tsaki, ta zo gilmawa ta kusa da shi, ya saka ™afarsa Waya ya taWeta tare da murje yatsun ™afarta guda biyar da suke cikin takalmi. Luu ta yi ta gaba zata kifa da fuskarta, ya ™ara saka mata ™afa ta gaban sai ta yi baya daSas ta koma ta zauna kan kujerar da take, cikin wani irin firgitaccen yanayi Aafiyyah ta Wago idanunta da suka yi wani irin jaa, da sauri ta sunkuyar da kanta tana haWiye wani irin abu, ta sake Wago kai taga ya ajjiye wayar ya harWe hannayensa"

a ™irji ya zuba mata idanu.

"""Are you mad? Wani irin banza ne kai shasha mara lissafi da tunani? Ni ka sakawa ™afa na faWi?"" Magana"

"ake mata ta cikin wayar, sai kawai ta yi cilli da wayar tana nuna Mutallab daya kafeta da idanu ta ce ""Useless, kuma sai ka yi ladamar abubuwan da ka yi, har kana jin kai wani ne? Šan wahala kawai cima zaune"" masifa take yi ta ™arfin tsiya har su Captain su Kimiyya suka shigo, Safiyyerh ta tsaya gefen Mutallab wondering me ya yi mata haka, Captain ransa fes, kimiyya kuma sam bai ji daWi ba. Duk masifar da Aafiyyah ke yi idanunta yana ™asa, shi kuma yana kallon fuskarta sai kaWa ™afa yake yi. Ta ja tsaki ta ce"

"""Stupid!"""

"Duk kiran sunan da Safiyyerh ke masa bai kalleta ba, sai bayan fitar Aafiyyah ya juya suka haWa idanu, ya"

"sauke ™afarsa ya du™a daidai kanta ganin tana kuka a hankali ya fara mata magana ita kanta da ™yar take jin me yake cewa can ta ce ""Zaka zo Win? ˜arfe 8 ne, don Allah ka zo, zan yi kuka na kwana ina yi idan baka zo ba"""

"""Mene sunan ma?"""

"""Safiyyerh"""

"""No, rage masa tsayi FIYYA is ok for me, zan yi tunani, amma don Allah ki daina takura Mutallab, ki daina"

"bibiyar Mutallab, tsakani da Allah nake faWa miki yanzu bana son mutum mai naci, kai na juyewa yake, tunda na zo makarantar nan ba ki bar ni na yi numfashi mai kyau ba tare da addabawarki ba, a sanda na zo kuma na fara tattala maganganun da zan faWa miki, sai yanzu suka kammala, i so much respect a woman, a girl, a mother, so i respect you Fiyya, wallahi bani da hankali da kike gani na, bana wasa ba wasa nake faWa miki ba"" ya faWa yana WaWWage girarsa tare da cure su. Safiyyerh ta dinga kallonsa, a"

"kullum abin da take ji game da shi ™aruwa yake yana habba™a a ™irjinta tare da yin yaWo. Sharrr, hawaye"

"suka fara sauka daga cikin idanunta, sai kuma ta ji dama za ta iya duka hakan, dama zata iya, inama zata"

"iya, how? Never. She failed as a girl. Ta fashe da kuka."

Sai kuma ta mi™e tsaye ta saki murmushi mai tafe da dariya tana girgiza masa kai a hankali ta dinga ja da

"baya, tana dariya tana hawaye yar ta kai ™arshen cafeteria Win, ta Wage masa gira itama ta ce ""What if i told you, I love you?"" Sai ta fashe da dariya, a lokacin ita tama manta a cikin makarantar suke, ta manta a gaban students suke, ta manta she is under age, ta manta cewa lokacinta bai kawo ba, ta manta karatu ta zo yi, ta manta ita ΄ar gidan Professor Abdu ce, ta manta cewa Ita ΄ar gidan Dr Ummeyh ce, ta manta ko zata mutu a yanzu ta farko babu wanda zai amince ya aurar da yarinyar mai shekarunta. Tana yin"

"abin da take jin shine daidai, tana following zuciyarta ne wanda matakin Adolescencet stage ke"

Wawainiyya da ita.

"""What if I told you, i love you bestie? What if..... What if. Eh?"" Ta saka hannunta a fuska ta shafo"

"ruwan da ta ji mai zafi a saman fuskar, ta Wan waro idanunta tana dariya ta ce ""Ohh Allah! I am crying, Safiyyerh is crying "" Ta yi kamar zata fita daga cikin cafeteria Win, sai ta matsa kusa da Mutallab wanda"

"kansa yake ™asa yana game, ta saka hannunta ta dungure masa kai sai kuma ta ce ""Ina jiran zuwanka"

"gidanmu, kai ne zaka yanka mini cake, ko dai ka zo ko kuma ni na zo har cikin gidanku, lastly i said what if you told you, I love you?"""

"Ya Wago ya kalleta, da a ce Safiyyerh ta san Mutallab nada taSin hankali da ba zata tsaya yi masa ihu aka"

"ba, ta harare shi ta ce ""Yaruba boy """

"Tana fita ta nufi class, Kimiyya ya sauke numfashi ya kalli Mutallab ya ce ""Ka ji daWi abin da ka yi?"""

"""Hmm"" kawai Mutallab ya ce yana mi™ewa, ™ofar cafeteria Win Kimiyya ya kalli Aafiyyah dake murza idanu ya ce ""Mene ya samu idanun naki ya yi ja?"" Ta Wan tsuke fuska ta ce ""˜waro ne ya faWa mini ciki"" Ya jinjina kai, Mutallab ya yi shigewarsa. Bayan tashi, Safiyyerh kamar ba ita ta yi kuka ba, suka fito tare da Mutallab da Kimiyya zuwa harabar gidan, a daidai lokacin suka hango Aafiyyah a gaban wata mota Ash ta ™an™ame wani, wanda ta ™an™ame Win yana ta Wan bubbuga bayanta can kuma ya buWe mata ™ofa"

ta shiga shima ya shiga driver ya ja su.

"Tun daga nesa Daddy ya zubawa Mutallab idanu, ya ji zuciyarsa ta kumbura yanayinsa ya rikiWe sosai ya"

"yi sauri ya fito Safiyyerh ta ce ""Daddy kai ne?"" Bai mata magana ba sai Mutallab da yake kallo, kai gaisuwar kimiyya bai amsa ba ya ja hannun Safiyyerh zuwa cikin mota, Mutallab ko inuwar daddy bai kalla ba shima, ya matsa can. Daddy na kallon Safiyyerh bayan ya ta yar da mota ya ce ""Waye wancan dana ganku da shi?"" Ta ce ""Wa?"" Ya ce ""Ba™in"" kai tsaye ta ce ""Ok, ban san shi ba ai yau na fara ganinsa"""

"ya jinjina mata kai daman ya san Safiyyerh ba zata taSa kula maza ba, balle wannan kangararren yaron"

"ya ce ""Good, koda wasa bana son naga kina magana da shi, abin da ya saka na miki magana naga a makarantar yake duk da na ji mamakin ganinsa a makarantar masu kuWi haka, Safiyyerh kula wannan yaron shine abu na ™arshe da za ki yi mini na ji zan iya sallama ki"" ta runtse idanunta tana ambaton sunan Allah. ""Kin ji?"" Ta jinjina kai domin bata jin tana da sukuni yin magana, data buWe bakinta za ta iya cewa ""Daddy he is the one i love, daddy he is the one i pray for. Daddy he is the one da nake son"

"rayuwa da shi, irin rayuwar da kuke yi a gida, a cikin Waki kai da Ummeyh"" a haka suka bar makarantar."

"***Mutallab na gida a zaune aka ce ana kiransa a waje ya yi sak sai kuma ya mi™e tsaye ya fita, wata"

"babbar mota ya gani sai ya cake ya™i ™arasawa a hankali mai motar ya fito cikin shiga ta alfarma yana murmushi ya kalli Mutallab ya ce ""Barka, kai ne Mutallab Win?"" Ya jinjina kai ya ce ""Ma sha Allahu, aiki muke bu™ata muke so ka yi mana, na zo ne domin na shaida maka zuwa dare zan dawo aikin kuma na mai gidana ne"" Mutallab ya sake jinjina kai mutumin ya ce ""To da kyau, sai na zo"" ya shiga mota"

Mutallab ya koma cikin gida.

"Aby ya samu yana surfawa Ammo masifa har da kumfar baki yana faWin ""Ni fa yaron nan ba zai Wakko"

"mini magana ba, na rantse da Allah ban haifi wanda zai saka mini hawan jini ba, balle ya saka zuciyata bugawa. Tsinannen yaro la'ananne wanda bashi da wani amfani, ™iris nake jira ka tattara ka bar mini gidan nan"" ba ta yi magana ba, sai Sa'adah ce ta ce ""Yanzu me Mutallab Win ya yi maka Malam? Šanka ne fa zaka iya zama da shi ka ji damuwarsa ka ji mene ya saka yake yin abin da yake? Me ya sa Wabi'unsa suka sauya ai da ba haka yake ba"" Malam ya ce ""Ubanwa zan ja a jiki? Ya cinna mini wuta nima? Ai yafi"

"™arfina wannan da kike gani"""

"""Innalillahi, ya zaka haifi Wa a cikinka ya fi ™arfinka Malam"""

"""Ni dai ya fi ™arfina shi ya sa na tattara shi na watsar, aure ma zan yi wallahi, wannan Wakin na zaure fita"

"za ka yi kamar shi, ga can wata bazawara na yawo sakin wawa a gari ita zan auro"""

"""Malam yaushe kake ciyar damu? Ba abinci, ba magani, ha suttura amma shine kake cewa za ka yi aure?"

"Kana da kuWin auren ka bar mu haka cikin ™angin rayuwa da yunwa? Ka mance mutuwar Muneeberh? Haba Malam"" Sa'adah ta faWa tana kuka, ya Wauki bulala ya zarara mata a baya ya ce ""Muneeberh ga wanda ya kashe ta nan, kuma Allah Ya isa kashe mini yarinya daka yi"" yana cewa haka ya fice. Mutallab ko motsi bai yi ba, sai danna waya yake yi, Ammo ta kalli wayar tana mamakin inda ya samu sai ta kasa"

tuhumarsa yana ta zaune har akai kiran magariba ya mi™e tsaye tare da yin waje abinsa.

"***Safiyyerh tuni ta mance ta batun daddy da gargaWinsa, ta shige Waki tana ta shirye-shirye, Wahee ma"

"haka. Sai da aka yi kiran sallar magariba ta fito tare da sakkowa ™asa. Ummeyh ta ce ""Da dai kin ci-gaba da zama a Waki sai a zo a tarar dake haka, tuni an gama yin decorations. Murmushi ta yi wa Ummeyh sai"

"kuma ta le™a wajan decorations Win ya yi masifar kyau, Black and white."

"""Ga rigar ki can"""

"""Ummeyh ina tawa?"" Safiyyerh ta kalli Wahee, Wahee ta harareta. ""Ba Black ce taki ba?"" Ummeyh ta"

"tambaya ta ce ""To tana cikin bedroom nawa, ku je ku shirya sai na yi muku rolling ko? Safiyyerh ko kina son makeup?"" Ta girgiza kai ta ce ""No Ummeyh"""

"Farar duguwar riga gown Safiyyerh ta saka mai buWewa wacce ta zauna cif fa ita a jikinta, hatta ™irjin ya"

"zauna a gidansa Ummeyh ta yi mata rolling kamar Balarabiya, Safiyyerh na son Abaya sosai, bata da wasu kaya sai so. Ummeyh ta kalleta ta ce ""Ma sha Allahu dear, kin ga yadda kikai kyau? Sai dai girma ya zo ba hankali kalli jikinki fa?"" Safiyyerh kallon Ummeyh kawai take yi wai bata da hankali. ""Ai Friends Win"

"sun fara zuwa, naga ™awarki mai fara'ar nan?"" A hankali ta ce ""Kinal"" Ummeyh ta ce ""Sure, ita"""

"Hannunta ri™e da waya ta fita kowanne tables an shirya abubuwa, hatta wajan zamanta har cake ya"

"zama ready ta yi murmushi ta ce ""Kinal, your welcome"" ""Thank you"" Nahyan ya ™arasu da wasu class mates Win nasu ganin Captain is here too, ya saka ran Safiyyerh Saci, ita ai bata ce ya zo ba. Ta kalli Kinal ta ce ""Ina zuwa"" Kinal na danna waya ta ce ""Take your time dear"" wajan duk ya fara cika da mutane yaran masu hannu da shuni kowa ka gani a wajan Wan gata ne, daga mazan har matan shigar ba™a™en kaya sukai, cold music na tashi a hankali. Cikin sauri ta kira Kimiyya yana Wagawa ta ce ""Baka zo ba?"" Ta cikin wayar ya bata tabbacin yana hanya, sai ta samu relief da tunanin suna tare da Mutallab. Tana tsaye a wajan wata ba™ar mota ta yi parking, Aafiyyah ce tunda taga an daWe ba'a fito ba, Safiyyerh ta ™arasa wajan ta le™a ta ce ""Yaya"" ya ce ""Birthday girl, mu ba'a gayyatar mu a wajan?"" Ta ce ""Ku ai ™atin ™atinne"" ta faWa tana kallon Aafiyyah da ta yi luff a cinyarsa ya ce ""Lallai, to Allah ya raya ki ΄ar nan. Ina Aliyu?"" Ta Wan yi shiru sai kuma ta ce ""Baya nan"" ya ce ""As always. Ke Waga ni"" ya faWa yana Wago Aafiyyah, ta"

"tashi tare da zaro shade glasses Winta ta saka a idanunta ya yi mata kyau sosai, ta buWe mota ta fito, Black Win abaya ce a jikinta expensive one, hannunta ri™e da L&G handbag, sallama ya yi musu ya juya"

"Safiyyerh ta ce ""Sai yanzu?"""

"""Na koma kenan?"""

"""A'a ban ce ba"" suka tsaya a jikin wata bishiya dake harabar wajan, daidai nan drivern Kimiyya ya shigo"

"wajan, a daidai nan shima ya buWe ™aramar ™ofar gidan ya shigo, yana cika da batsewa, at the same time kuma wasu manyan lafiyayyun ™adangaru suka rikito kan su Safiyyerh Waya ya shige cikin rigar Aafiyyah, Waya ya sauka a saman fuskar Safiyyerh. Safiyyerh ta saki wani gigitaccen ihu tana kiran sunan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login