Follow us on social media

Showing 57001 words to 60000 words out of 190973 words

Chapter 20 - Mutallab CC Soyayya Mai Boye Sirri By Nimcyluv.txt

Nimcyluv   

24 Aug 2026

166

yake kallo"

"""Iskanci ne wannan matar aure ce ni fa, saboda ™wa™walwarka bata faWa maka daidai ko? Idan ka sato ni"

"a gidan mijina shine yake nufin me? Zan barka ka yi yadda ka so ko ™azamin jikinka ya taSa fatar Safiyyerh ba zan taSa yafewa kai na ba, da babbar murya ina faWa maka ni Safiyyerh matar aure ce ka ji ko? Kana jin Hausa ai?"""

"Ya zare sigari haya™in daya zu™a ta cikin bakinsa ya dinga fesa mata a fuska ta fara tari tana Wauke kai, ya"

"™ara zu™ar sigarin a baki ya matsa dab da fuskar tata ya sake fesa mata lokacin ta buWe baki za ta yi magana gabaWaya ta haWiye haya™in, a gigice ta fara tari tare da kakarin amai ganin da gaske aman za ta yi,ya matsa a wajan tare da shigewa wani Wakin. Safiyyerh ta dur™usa tana ri™e ciki saboda wani irin ciwo da yake yi mata ga amai dake ™ara hautsina mata kayan ciki ta rasa yadda za ta yi ta kwanta tana ri™e cikin da dinga rusa kuka. Duk abin da ya fara Goje na jinsu kawai yana cikin wani hali ne tsautsayi ya saka su fita a daren sukai karo da ΄an daban cikin gari sun shigo Waukar fansar wani faWa da aka yi can kwanaki shine suka rufar musu, a cikin ΄an daban cikin garin wanda yake jagorantar su me suna Bakin wuta shine ya sare su shi kuma Moh sai da ya sari wajan mutum goma a yaran Bakin wuta wanda kuma shine faWan su na farko a rayuwa ba wanda ya san wani, a cikin yaran ba sai da aka buWewa wani ciki"

kuma duka aikin Moh ne yana da tabbacin kuma Bakin wuta ba zai bari haka nan a ci bulus akan shi ba.

Goje ya juya kaWan ya kalli Safiyyerh dake kuka sosai kamar ranta zai fita itama yarinyar naci gare ta ga

"bakin tsiwa da Moh na taSa mace da tuni Safiyyerh bata duniya ya san ba zai iya kashe ta ba amma zuwa gaba zata gane bata da wayo idan ta cigaba da kai shi bango. Tana kukan a haka bacci ya Wauke ta bata ji kiran sallah ba amma tunda ta motsa bakinta Wauke da addu'a ta san asuba ta yi ta mi™e da ™yar ta nufi banWaki ta yi alwala ta jima tana azkar kafin ta yi raka'atul fijr kana ta yi sallar asuba. A hankali ta dinga le™a shi abin da ya bata mamaki bai shige ganinsa dur™ushe a kan qwiwinsa ba yana kallon gabas ba kuma sallah ya yi ba, kan shi a ™asa ya yi shiru kamar zata shiga sai kuma ta fasa ta tsaya cak ta samu"

kanta da yi masa addu'a samun sau™i da mafita a rayuwarsa da shiriya idan yana da rabo.

"""Allah Ya shiryarka idan kana da rabo"""

"Ya Wago kan shi ya juya kaWan suka haWa ido, ba ™aramin gigita ta yi da ganin idanunsa a haka ba, ya ™ura"

"mata ido a ransa girman nacinta yake ™ara jinjinawa duk da bai yi mamaki bai kuma zama sabon abu ba,"

"bai fiya son takura ba wani lokacin. Safiyyerh ta harWe hannayenta a ™irji ta ce ""Ko yunwa kake ji na daba"

"maka abinci? Ko shayi?"""

"""To na zo na yi maka shira? Ko wa™a?"""

"""Get out..."""

"Ya ce a hankali muryarsa ™asa ta buWe ido jin ya yi turanci ta ce ""Wow ashe a Wan san wani abu, nifa ba"

"zan fita ba bakina ciwo yake na rashin magana gaskiya"" kafin ya yi magana ta shiga cikin Wakin ya yi saurin tashi da ™yar ya nufi kujera ya kwanta ™afarsa Waya a armchair Waya a can saman kujera hannayensa ya harWe a ™irji idanunsa rufe. Safiyyerh ta zauna a ™asa ita kanta bata san me ya sa take son yin magana da shi ba, ta ji kuma tana barin wajansu zata haWa Kinal da shi ita take son auren Wan daba a hankali muryarta a nutse ta ce ""Sunana Safiyyerh Abdu Marafa, ni ce auta a gidanmu..."" Ta Wan yi shiru bata ga alamar yana ma jinta ba kamar bacci yake yi haka yanayinsa ya nuna bata karaya ba ta sake"

matsawa ta Wora da faWin.

"""Mahaifina professor ne ya koyar a jami'o'i da yawa a wannan ™asar cikakken lakcara ne matasa na son"

"shi sosai saboda yana taimaka musu da shawarwari. Ina da yayyi huWu babban yayenmu sunansa Aliyu muna ce masa Captain shi soja ne, bashi da kirki gabaWaya baya dariya kamar kai Win nan amma shi ba ba™i bane fari tas, yana da ilimi he is educated, sai mai bi masa Dr Hash likita shi a Sangaren kwakwalwa Neurologist, shi rayuwarsa ba sawa ba hanawa sai my favourite Yaya J sunansa Junaid shi aiki biyu yake yi aikin banki da business, ina son shi sosai kamar yadda yake so na, rayuwarsa abar sha'awa ce wallahi. The last one Awais Shi kuma Sangaren siyasa yake so amma daddy baya so yanzu dai ya ce yana son zama shahararren Wan kasuwa ne, sai kuma ni Safiyyerh nima na yi karatu ina aiki yanzu matsayin Manager a FS WORLD INVESTMENT COMPANY, ina da saurayina da nake so kuma yake so na Ashraf sunansa Wan mai kamfanin da nake aiki ne, akwai wasu abubuwa da bana ganewa a kamfanin..."" Shiru ta"

yi da sauri kuma ta kalle shi taga har yanzu idanunsa rufe yake bai motsa ba

"""Kodayake shikenan, saura kwana Waya auren mu da Ashraf ya rasu, Ashraf died ya mutu ya bar ni cikin"

"tsoro da fargaba, a ranar daya rasu a ranar ne aka aura mini yayana Aliyu, da dai bana jituwa da shi sam"

"amma ™addara ta haWa kuma Ubangiji kaWai ya san dalilin hakan, wannan shine labarin Safiyyerh Abdu"

"Marafa"""

"Ta le™a fuskarsa taga idonsa still a rufe ta tura bakinta gaba ""Nima sai ka bani labarinka ai muna zaune"

"waje guda bai kamata bamu san juna ba"" mi™ewa taga ya yi ya nufi ™ofa kafin ta bi bayansa har ya fice"

daga cikin gidan.

"****Eng Ali wali ya dinga kallon Moh da yake tsaye kafin ya ce ""Ina wayar daka amsa wajena? Mene"

"amfaninta ina kira baka Wauka wai?"""

"""Ba gani gabanka ba?"" Moh ya ce yana kame fuskarsa kamar kodayaushe."

"""Yarinyar nan tana wajanka ko Mutallab?"" Moh ya yi tsaki a fili da ™arfi kuma ya ce ""Ni a tarihina sau"

"Waya ake faWa mini magana na haddace ka yi batu kawai"" ya ™arasa maganar yana jawo flask Win shayi ya tsiyayi ruwan zafi ya saka madara da su milo ya nemi waje ya zauna ya janyo biredi da plate Win ™wai ya"

fara ci duk zafinsa da taurin kan shi a nutse yake cin abinci sai dai baya laumar wasa

"""Daman kai aka kawowa abincin karin Mutallab? Ai shikenan magana nake so mu yi very important akan"

"yarinyar nan daka Wakko"" ya yi shiru can ya ce ""magana nake maka fa ka yi shiru"""

"""Kunne ke ji"""

"""Professor ya raina mini hankali wai ko kashe yarinyar nan zan yi ko a jikinsa yana nufin bai damu da ita"

"bane ko mene? To wallahi ni Ali wali zan bashi mamaki, yarinyar nan kafin ya ganta sai ikon Allah don haka ka yi yadda na ce a kanta, ka yi mata fyaWe ka yi yadda ka so da ita har ta samu ciki yadda zamu watsa labaran yarinyar professor Abdu Marafa ta yi cikin shege ya kore ta daga gida ni kuma na Wauke ta na kula da ita har zuwa haihuwa,kaga daga nan hankalin jama'a zai yi kan Professor Abdu a bar batuna ni kuma na yi amfani da wannan opportunity wajan cin nasara a zaSen da yake gabatuwa, don this time ba zan taSa barin Hon MaWatai ya yi nasara a zaSe ba zan yi duk abin da zai tabbatar dani ne na ci zaSe ko a can hukumar zaSan inec na shirya tsaf ba gudu ba jada baya siyasa sai Wan siyasa, harkar siyasa da zama wani a harkar ™asar nan sai ka nuna ba wani shege ka cire tausayi da imani, ba ri ka ji Mutallab duk wani"

"Wan siyasa kan shi kawai ya sani"" ya numfasa yana Waukar ruwa ya sha."

"Moh dai har lokacin shayin yake sha hankali kwance abin shi. Ali wali ya du™a ya ce ""Dole ka yi wa"

"Safiyyerh fyaWe dole ne ka yi wa yarinyar nan ciki, samun cikinta shine plan Wina na farko da zai kai ni matakin hawa kujerar Wan majalisa"""

"""To ya ake cikin?"""

"""Baka san yadda ake yin ciki ba, ciki na haihu fa?"""

"""E, ban sani ba"""

"""Mutallab, da ake cewa ka yi aure a ranar an kashe maka matarka da me za ka yi da auren da ka yi"""

"""Bayan a yi wa mutum girki ya ci ya yi bacci akwai wani abu ne? To ni ban iya yin ciki ba, sara da soka"

"kawai na sani a rayuwa da shiga jeji, ka bar batun hakan bani ba ko waye ba za a yi mata wani abu ba"""

"""Moh"""

"""Ali wali"" Mutallab ya ce yana yin kyatsa yana mi™ewa tsaye kuma. ""Mutallab yadda aka fara aikin nan"

"da kai, to da kai za a Wora kuma a ™arashe dole zaka yi wa Safiyyerh fyaWe i am telling you this, za ka ce na faWa maka"""

"""To ka fara bani matarka na yi mata ai kana da ita, sai kace Professor Winne ya yi mata"" Ali wali ya dinga"

"kallon Moh ganin how serious he is da maganar kuma da gaske yake. ""Ni zan shige zan na ji kira idan ka"

"shirya bani matar taka tunda yarinyarka Noor bata ™asar"""

"""Ina kasan ina da yarinyar Noor?"""

"""Ali wali kenan"""

Hanyar fita ya yi kamar wancan karan ya ™ara jin sauti mai kama da ihu ya dinga kallon ™ofar kafin Ali

wali ya ™arasu har Moh ya buWe ™ofar ya shiga cak ya tsaya ganin wata mahaukaciya zaune sai ihu take

"ita kaWai gashinta ya rufe mata fuska ya juya ya kalli Ali wali ya ™ara kallon matar bai yi magana ba ya saki ™ofar zai fita Ali wali ya ce ""Ka manta kaga wannan, sirrina ne"""

Ko magana Mutallab bai yi ba ya kwashi kuWi ya yi waje abinsa yana rufe fuskarsa. Bayan ya fita Ali wali

"ya Wauki waya ya yi kira ana Wauka ya ce ""an samu matsala P.A yau wani yaga ajjiyata, fitar maganar nan daidai yake da zuwana gidan yari"" ta cikin wayar P.A ya ce"

"""Kafin ka je gidan yarin ka fara tura wanda yaga ajjiyar taka can"""

"""Mutallab ne"""

"""Tab, matsala kenan ina ruwan ciwon idanu wannan yana matsala kuna samun akasi za kaga ba daidai"

"ba"" Ali wali ya yi murmushi ya ce ""Ina da tsari P.A idan na tabbatar na ci wannan kujerar zan yi tuggun da za a yi wa Mai dawa Waurin rai da rai a gidan yari, ka zo mu yi magana wai kasan har batun ΄a ta Noor ya"

"sani, uhm sai ka zo dai"""

Yana gama wayar ya duba interview Win da za a yi da dukkan wani Wan takarar Wan majalisa daka

mabanbanta jam'iyyu wanda BBC ke shiryawa hakan yana nufin za su haWu waje guda da Hon MaWatai

da Dr Abraham Denial David yana da bu™atar ya zauna ya rubuta dukkan abin da zai faWa a wajan.

***Yana zaune ya zubawa yaron idanu gabaWaya ba zai shige shekaru biyu da watanni ba a duniya ya yi

"wayo gwanin sha'awa duk wanda yaga yaron sai ya burge shi akwai shiga rai da ™yar yake buWe idanu saboda farin da yake da shi ya sauke ajjiyar zuciya yaushe zai rabu da damuwar ran shi sai yaushe zai ga Safiyyerh ya nuna mata abin da Ubangiji ya bata, daga samun cikin har haihuwar ba wanda ta sani. A fili ya ce ""Come back please Safiyyerh, where are you ina kika shiga haka me ya sa hakan? Jininki fa"

"Safiyyerh haba my innocent Mahmah"""

"""Ka dinga yin addu'a komai zai daidaita ya zama tarihi Ubangiji yana gani kuma yana kallo ba zai bar"

"addu'ar ta tashi a banza ba, zata dawo ta damu Wan ta, zata dawo a faWa mata gaskiya, mu ma muna da namu laifin"""

"""I missed Safiyyerh dear, ki bar ni na koka"" ya ™arasa ya Wauki babyn ya rungume a jikinsa hatta farinsa"

"irin na uwarsa ne sak yaushe zai ga Safiyyerh ne? Wayarsa ya Wauka ya yi kira ana Wauka ya ce ""Har yanzu ba wani information akai ko?"" Ya yi shiru can ya ™ara cewa ""Ka san komai ba, ka san yadda na samu na tsira da raina bana sha'awar komawa kuma ni da aikin lauya har abada, komai namu a can muka baro bani da picture Win Safiyyerh ko guda wallahi zan yi ™o™arin neman ™wararren mai zane na"

"gani ko za a dace thank you"""

"Kashe kiran ya yi ya ajjiye wayar yana sake rungume yaron da ko Womin jikin uwa bai sani ba, balle ya sha"

nono kamar yadda kowacce uwa ke shayar da nata Wan.

"***Safiyyerh na zaune bayan ta gama musu girki Goje yana ci da sauri yana ™ona harshe ta ce ""Kaci a"

"hankali mana akwai zafi"" ya yi murmushi ya ce ""Allah dai ya ba ki kada Manager"""

"""Amin"""

"Suka yi shiru can ta ce ""Wai ba ka ce yayar wannan babban naku ce ta mutu ba? Me ya sa yake zaune a"

"nan wai, ina yayenku suke"" Goje ya ce ""Babata ta mutu ni haka baba, shi kuma iyayensa suna nan cikin"

"Birget Scorpion ai baya son zuwa gida ko unguwarsu baya son zuwa, tun bayan daya dawo daga gidan yari wajan state cid"""

"""Kai me ya yi haka to? Kwanansa nawa a wajansu"""

"""Shekara uku"""

"Safiyyerh ta jinjina kai har ranta ta ji tana son cin labarinsa waye shi a hankali ta ce ""Ai daman naga baya"

"ji shikenan da wu™a a hannu ya sari wani wacce kalar rayuwa ce haka?"""

"Goje ya ce ""Manager kenan, ai yanayi ne ke sanyawa a zama haka babu wanda ke son zama mutumin"

"banza fa, ki gane hakan"". ""Son zuciya dai, Ubangiji daya halicci bayinsa an ce baya Wora musu abin da ba za su iya ba, a tsaftace halicci kowa tun daga cikin uwa mahaifiya, a nan son zuciya ne da rashin"

"wadataccen imani a zuciya da kuma yana da ilimi ai ba zai yi hakan ba"" Goje ya ce"

"""Ko? Kin san shi ne kin san waye shi? To ki maye masa gurbin abin da ya rasa sai kiga ya dawo daidai idan"

"an yi sa'a"""

"""Me ya rasa shi Win?"""

"""Soyayya, ta uwa, ta mahaifi, ta mata"""

"""Ok nan wai a haka yana da mata?"""

"""Ta rasu"" Goje ya ce a ta™aice ta yi shiru ""Ki gwada cewa kina son kiga ki ce za ki aure shi"" da sauri"

"Safiyyerh ta kalli Goje ta ce ""Kasan me kake cewa ne? Ina da aure fa ai zunubi ne haka"""

"""Zance kenan, ba ki da wani aure yarinya haka kalar masu auren take kenan?"" Safiyyerh ta yi shiru ita dai"

"ko bata aure shi ba kawai za ta yi using opportunityn Win nan ya bata labarinsa, ko a lissafin ™addarorinta babu batun zama da Wan daba balle soyayya har ace aure amma idan har zai bata labarinsa lallai za ta yi wani abu. Ta yi murmushi ta ce"

"""Kana da gaskiya ka gano ni, ai kaf ™awayena ni ce bani da aure to bana son gori shine fa nake cewa ina"

"da aure shi Captain Win ai yayana ne don ka ji, amma kana ganin zai so ni? He is such a arrogant, boring person yana da matsala"""

"""Ki gwada mana"""

"""Zan ™o™arta, ya sunan shi ok ka ce Scorpion ko?"""

"""Mutallab sunan shi, mantawa na yi"""

"""Wow a nice name, sunan shi ya fi shi kyau shine kuje ce masa mai jeji? Kai ya sunanka?"" Ya yi mata"

shiru kawai sai ta mi™e ta shige Waki.

"***A karo na biyu Aliyu ya kalli Commander ya ce ""Sir ka yi replacing nawa da wani mana"""

"""Aliyu me ya sa kake yin haka, na lura kamar aikin soja ya fara fita daga ranka ko? Ka je ka yi tunanin tun"

"farko wahalar daka sha kafin zama abin da ka zama, ™iri™iri an ™ara maka mu™ami amma ka nuna baka son ana kiranka da sunan mu™amin sai Captain? Why?"""

"""Sir to a Wan bani sati guda ok?"""

"""Ba zai yiwu ba, ka je ka fara shiri cikin daren nan da kwana biyu za a poster ku"" rai Sace Aliyu ya mi™e"

"ya fita bai taSa Jin takaici da kuma dana sanin zama soja ba a rayuwarsa sai wannan lokacin, shekarunsa nawa a duniya sai yaushe zai cigaba da jurewa yaushe zai ta yin ha™uri baya son shiga cikin ko barrack ne balle a nisanta shi da garin, ya samu sau™i daga matsalar mata ga kuma wannan matsalar he need his"

"wife, seriously he need his Safii yana bu™atar Safiyyerh a gefensa."

"Daddy ya dinga kallon Aliyu kafin ya ce ""Aliyu mene plan Winka akan case Win nan wai? Sp Ghali yana"

"neman information ka ja baki ka yi shiru na ce ka cire hannunka a wannan matsalar ko, ka san me hakan yake nufi?"""

"""Daddy Safiyyerh fa matata ce hak™in kare ta yana wajena so allow me to do daddy ka rabu dani"""

"""Allow me to do daddy"" daddy ya maimaita ya juya ya kalli Ummimi dake zaune tana kallon Aliyu ya ce"

"""Kin gani ko Zahiyerh idan Aliyu ya saka na rasa Maama zai yi mamakina"" murmushi kawai ta yi ta ce ""Matarsa ce fa, ta ya ya zai yi wasa da ranta bayan yana bu™atar ta cikin tasa rayuwar, bana son wani magana mai tsayi da bayane babu mai yi wa Safiyyerh kutse a rayuwarta ka sani, su yi nasu binciken"

"shima ya yi"""

"""Aliyu bar wajan nan"""

"Fita ya yi rama rasa wanne kalar tunani zai yi, daddy ya lumshe idanunsa a fili ake ganin bugawar"

"zuciyarsa bai shirya ba sam, baya jin kuma akwai abin da zai iya kawo masa cikas bai yi maganinsa ba."

Daddy ya gargaWi kowa akan kar a fitar da maganar sace Safiyyerh kwatsam zance ya fita a shafin daddyn

"wanda shi kansa bai san yaya aka yi ba, wayarsa kullum na hannunsa balle ya ce wani ya Wauka ya yi posting cikin yaran, ya tabbatar kuma ba hacking wayar aka yi ba, aka fara kiran wayarsa domin tabbatar"

da gaskiyar al'amarin ya rasa ya ya zai yi kawai ya Wauki wayar ya kashe.

***Mutallab na zaune yana sauraren Goje Safiyyerh ta fito ta saka hijabi har ™asa bai kalle ta sai haWe

fuska da ya yi ta ce

"""Abokina Goje barka ya jiki naga an yi maka treatment, ku siyo

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login