Follow us on social media

Showing 117001 words to 120000 words out of 190973 words

Chapter 40 - Mutallab CC Soyayya Mai Boye Sirri By Nimcyluv.txt

Nimcyluv   

24 Aug 2026

231

wanda ya bata listing ears, ta shige Waki ta™i fitowa cin abinci akai magariba akai issha shine abin ya damu daddy sosai yana son Safiyyerh kamar rai, ya shigo har Wakin ya rarrahe ta ya mata al™awarin birthday party a gobe da daddare"

"ta yi invating duka friends Winta, hakan ya sau™a™awa Safiyyerh damuwar zuriyarta sosai."

"Wahee ma ta yi farinciki, captain zai zo dake tafi Safiyyerh shekaru da kuma aji sai ta ji bari ta yi using"

opportunity Win itama.

"Was the first person da Safiyyerh ta fara invited shine Kimiyya, ta kira shi suka fara magana har zuwa"

lokacin da yake ce mata;

"""Safiyyerh jinin Prof ke yawo a jikinki ko? Magana kaWan turanci, bashi da waya to ki siya masa"" ta dinga"

"jin abin da yake faWa, wanda ita kuma bashi take son jin ba, da yawan lokaci kimiyya ya fiya wasa cikin lamuransa ta Sata fuska kamar ba za ta yi magana ba sai kuma ta ce masa"

"""Bari mana, turan good night"""

"Tana zaune a wajan hannunta ri™e da wayarta ta ji notification tana dubawa taga number ce, ya yi saved"

"nata da buddy. Ta dinga kallon number sai ta shiga ta yi rename Winta da sunan  Bestie ta samu kanta da fargabar kiransa, domin bata san a yadda zai Wauki kiran ba ta ji kamar ta ha™ura, amma daga dawowarta gida zuwa yanzu da take zaune a kan gado ta azabtu, ita kanta bata san ainahin abin da yake damunta ba. A hankali ta janyo filo ta rungume a ™irjinta tare da yin dialing numbersa, tana ta ringing ba'a Wauka ba har ta katse, ta sake kira nan ma shiru a kira na uku aka Wauka, bayan Waukan kiran"

"Safiyyerh ta samu kanta cikin tsoro da fargaba, ta sake ™an™ame filon a ™irjinta a hankali ta ce."

"""Hy"""

"Bai yi magana ba, ta yi shiru tana jin saukar numfashinsu lokaci guda a hankali ta sake cewa"

"""Hy"" ""Hy"" ""Hy"""

"Ta jera masa har uku, dib.. dib... dib... Kamar tafiyar agogo haka zuciyarta ke bugawa ta cikin ™irjinta,"

"tana cure mata waje guda. Ta tattaro duka nutsuwarta ta ce ""Baka ji ba"" bisa mamaki ta ji saukar muryarsa a da™ile ya ce ""Na ji"" motsin da ™irjinta yi ya saka ta fahimci cewa akwai wata halitta a jikinta bayan ita wato zuciya, wacce take bugawa domin shi, only him. ""Shi ne ka yi shiru?"" Da™i™o suka shuWe"

kafin ya ce

"""Mene hy? Arne ni? By the way, who am i speaking with?"" A hankali ta ce"

"""Oh! Assalamu Alaika"""

"Ya yi shiru ta ce ""Safiyyerh ce"""

"""Shhh, Safiyyerh? A gender wacce, mace ko namiji?"" Tambayar ta yi mata girma a zuciya da zafi sai ta ce"

"""Bestienka ce fa, naga yau ka tafi gida da wuri daga makaranta"" ya yi shiru kawai tana ji yana jan"

"numfashi ta cikin wayar ta ce ""Ina gayyatarka bikin ™arin shekaruna, my birthday party"""

"""Birthday party?"" Ya nanata ba tare daya sani ba. Safiyyerh ta ce ""E bestie, a gidanmu za a yi"""

"Kai tsaye ya ce mata ""Ni ba Wan iska bane to, kar ki sake kirana"" zai kashe wayar ta ce ""Mene ya kawo"

"maganar iskanci kuma? Ko zan maka iskanci kuma a gidanmu?..... No No please"" ta dinga masa"

"magana ya yi shiru sai kawai ta fashe masa da kuka ta cikin wayar har da Wan ihunta ta ce ""Wallahi wallahi idan baka yi mini magana ba sai na zo gidanku a daren nan ba tare dasu daddy sun sani ba, ai na san gidan naku ka ji na rantse maka da Allah kuma ka san na isa kaffara, Allah ko wani abu zai same ni a"

"hanya sai na zo yanzu a daren"""

"""Ok, sai kin zo""."

MUTALLAB

08164069385

A yi weekend lafiya

"[1/7, 9:35 PM] Sis Fauzy: Chapter 29: 2 fighters"

"Safiyyerh sai ta ji tunaninta ya tsaya cak, wayar ma™ale a kunnenta. ""Ok. Sai kin zo?"" Ta maimaita a"

"zuciyarta, maimaicin da ta ji ya kusan tarwatsa jaririyar zuriyar dake son girmama shekarunta. Ta yi shiru, she just want to make a sense na abubuwan da suka tattauna tsakaninta da Mutallab, but ta kasa believing abin da zuciyarta take raya mata, idan zuciyarta za ta yi wa adalci dole ne ta yi following"

"umarninta, wato bin abin da zuciya ke so, hakan kuma kai tsaye ne da cewa ta je gare shi. Ta duba"

"screen Win wayar taga ya jima da katse kiran, daman muryarsa ta nuna kamar ya fara bacci, kiran da ta yi"

"masa ne ya tashe shi, domin a da™ile yake maganar kamar an tilasta masa yinta bisa dole. A hankali ta"

"ajjiye wayar a saman filon data Wora a cinyarta, ta daddafe kuncinta duka biyun da tafin hannunta."

"""Na shiga uku ni Safiyyerh"""

"Ta furta a fili, ta rasa yadda za ta yi da tunanin zuciyarta, ko rufe idanunta ta yi shi take gani, he saw him,"

"ganinsa take yi, he saw him with his face angry, and his sexcy eyes."

"So take yi ta tabbatar da abin da take ji, duk da ta fahimta, sai sai abin da ta fahimta are different da"

"yadda take ji a gangar jikinta. A hankali ta Wauki wayar ta fara duba numbers Win da aka turo mata, ta Wauki wata number ta kira har kiran ya katse ba'a Wauka ba, ta sake kira cikin sa'a aka Wauka a hankali ta ce ""Afuwa na tashe ki daga bacci dear"" ta ce a nutse, wacce ta kira ta Wan yi shiru can ta cikin wayar ta ce ""Forget about me, ke me kike yi ba ki yi bacci ba?"" Safiyyerh ta ce ""Na saka baccin ne Aafiyyah, will you"

"help me please?"" Aafiyyah dake jin Safiyyerh ta cikin wayar ta ce ""Ina ji, ki haWe tambayoyin a cure"""

"""Aafiyyah idan mutum zai gane yana son wani ya ake ji don Allah? Amma don't take my question serious"

"kin ji"". Ta ce tana marairacewa saboda fargaba. ""Tun da ba serious ba ce, carry your question and leave"" itama Aafiyyah ta bata amsa, da sauri Safiyyerh ta girgiza kai ta ce ""Kin ji matsalarki ai, ba'a magana ta fahimta dake, ina cikin wani hali"""

"""Kamarya?"" Aafiyyah said."

"""I think i am in love, na ji kamar na faWa cikin soyayya Aafiyyah"" ya Wauki Aafiyyah 30 seconds kafin ta ce"

"""Uhm, ina ji"". Safiyyerh ta ce ""Ai ban tabbatar bane, so nake ki faWa mini yadda zan gane kuma na yarda da cewa e, i am in love Win, sai na san yadda zan tari aradu da ka, shine kawai"" Aafiyyah ta ce ""Ina aiki yanzu dai kam, amma kin bani mamaki Safiyyerh gabaWaya guda nawa muke da za ki ce wai kina ji kin faWa soyayya, ita soyayyar kogi ce da ake faWawa cikinta? Ina jin yanzu ne za ki yi cikar shekaru goma sha biyar da haihuwa a duniya, ko dan kinga kina da girman da za a iya tunanin kin zarta shekarunki? Ko don kinga kina da kyau eh? Ko dan kin tashi gidan masu kuWi eh? And don Allah tell me something where is your dreams? Ina mafarkanki suke? Ina long and short term goals Win ki da kika yi wa kan ki tsari, ki ka yi"

"wa kan ki planing to achieve? Where are they? Ina kika yi keeping nasu?"""

"""Aafiyyah, i don't know what come over me, koma dai mene na fahimci a yanzu karatu ba shine tsarina"

"ba, idan abin da zuciyata ke raya mini zan yi to babu karatu Aafiyyah, bani da wani plans da zan yi achieving nasu Da gaske"" sai kawai ta fashe da wani irin matsanancin kuka, Aafiyyah ta yi shiru tana"

"sauraren kukan da Safiyyerh ke rera mata ta cikin wayar, tana shasshe™ar kuka ta ce ""Kamar na samu matsala haka na ke ji, ko idanuna na rufe bana ganin komai sai idanunsa wanda suke faWa mini abubuwa da dama, Aafiyyah i know nothing about the love, but a name, sunan kawai. Ba za ki gane ba, farkon sunansa idan na ji zuciyata bugawa take, ina son hira da shi, ina son ganinsa kusa dani Ban san me"

"hakan yake nufi ba, i really really don't know, i don't understand!"""

"""This is what we call love and romantic. Ga amsar ki nan"""

"""Amma wa kike so haka?"" Aafiyyah ta Wora da tambayar. Kamar Aafiyyah na gaban Safiyyerh ta girgiza"

"mata kai ta ce ""Secret crush, zan faWa miki not today not tomorrow ™ila watarana"" duka suka yi shiru, kowa kuma da tunanin da yake a cikin zuciyarsa, saboda hira suke a nutse they act as matured as other people, a maganganunsa ba zaka tsinci ™uruciya ba. ""Uhm Safiyyerh kenan, shikenan?"" Safiyyerh ta yi murmushi ta ce ""wanne kalar cake kike ganin zai fi kyau?"". ""Za mu yi magana gobe idan muna raye a"

"makaranta, and i will tell you something"" sai da safe suka yi wa juna kana suka kashe kiran gabaWaya."

"After a called, Safiyyerh ta yi shiru tana tunani ta rasa yadda za ta yi da zuciyarta. Ta mi™e a hankali tana"

"ajjiye wayar daga ita sai kayan bacci ta buWe ™ofa, ™afarta sanye da bedroom slipper ta sauka zuwa"

"downstairs, waje ta nema a parlon ™asa ta zauna watching a movie, sai dai ta raba hankalinta gida uku, Waya a kallon, Waya a tunanin Mutallab, Waya a Sangaren daddy."

"""Safiyyerh"""

"Ta yi saurin juyawa taga Ummeyh ta caSa uban ado, tana sanye da wasu kayan bacci masu masifar kyau"

"sai Waukan ™amshin kwalacca da humrar da ta yi order a wajan S Bayero take yi, hannunta ri™e da wata ΄ar ™aramar ruba ta zuma. Bayan Safiyyerh ta kalli Ummeyh sai ta Wauke kai ta ji haka kawai ranta ya fara Saci, Ummeyh ta ce ""Me kike yi a cikin daren Safiyyerh?"" Da hannu Safiyyerh ta nunawa Ummeyh"

"t.v lokacin an hasko wasu masoya rungume da juna, wanda a shekarun Safiyyerh bai ci ace tana kallon"

"irin waWannan movies Win ba. ""Idan kin gama ki kashe ki je ki kwanta, zan shiga wajan daddynki"""

"""Sai ki fito yaushe? Ko sai da safe?"" Safiyyerh ta tambayi Ummeyh har lokacin kuma bata kalli Ummeyh"

"ba. ""Eh, sai da safe"""

"""Miji daWi, Ummeyh kina son daddy da yawa, nima in sha Allah haka zan so nawa mijin fiye ma dake,ni"

"idan na shiga Wakinsa ma ba zanna fitowa ba"""

"""Sai ki haWiye shi"" Ummeyh ta bawa Safiyyerh amsa, ta Wora da faWin ""³ar ™aramar ki dake kin ri™e sunan"

"miji ba tare da sanin ma'anar ta ba ko Safiyyerh?"" Safiyyerh ta juyo a lokacin ta kalli Ummeyh da idanunta da suke lumshewa ta yi murmushi ta ce ""Ummeyh kenan""."

"""Ban gane ba, kwalliyar tawa ce ba ta yi ba na sauya ko mene? Prof yana son jambaki da ™amshi sosai,"

"duba mini kiga"" ta faWa tana jujjuyawa a gaban ΄arta ta, Safiyyerh ta ce ""Shi jambakin zai kai Safiya ne a"

"bakinki? Kin yi kyau sosai Ummeyh, Allah Ya nuna miki nawa auren"" Safiyyerh ta faWa, tana jin wani abu na bin jikinta sosai. Ummeyh ta ce ""Amin Wiyar arzi™i, goodnight"""

"""Goodnight"""

"Safiyyerh na zaune tana kallon zuciyarta na sake jaddada mata cewa ""Follow your heart Safiyyerh"" ta"

"Waga idanu ta kalli lokaci taga ai shabiyu na dare ya shige, ta fara tunanin idan ta nemi alfarma wajan Wizzy zai kai ai secretly ba tare da daddy ya sani ba, ta mi™e ta nufin hawa saman bene ta sako after dress sai taga Wahee ta sakko ™as da alama ruwa ta sakko sha, cikin sauri ta fara murza idanu alamar bacci take yi, kallo Waya Wahee ta yi mata ta Wauke kai ta nufi wakan deep freezer dake gefe guda."

"Al'amarin daya tilasta wa Safiyyerh ha™ura da zuwa ganin Mutallab, takaicin hakan ya saka ta ji hawaye"

"masu zafi sun cika idanunta, gishirin da ta ji a bakinta ne ya saka ta fahimci hawayen ya samu damar"

zuba da kansa ta mi™e ta nufi bedroom.

"***Mutallab bayan ya gama duk abin da ya ke yi, ya je wajan Malam yi masa sai da safe ya yi masa"

"banza, ya le™a Wakin Ammo ta tarar ta yi bacci suka haWa idanu da Sa'adah ta yi saurin Wauke nata idanunta, ya buWe ido sai kuma ya ce ""Sai da safe Yaya"" ya juya ya nufi Wakin zaure, ya barbaje tarkacan abubuwansa a gaba, hadda farin goro da wata wu™a da ya yi rubutu a jikinta da tawada, wani kwalli yake son haWawa daya binciko sirrinsa so yake ya tabbatar ko sirrin zai yi aiki. Bayan ya kammala haWa kwallin ya zaro layoyin ya caccaka musu allurai a kai ya ajjiye gefe guda. Rigar jikinsa ya cire, har zai kwanta ya sake cire singlet Win ta ciki ya lumshe idanunsa jin iska ta ratsa shi wacce ta shigo ta tagar waje, ™irjinsa a"

"bubbuWe ya sha ™irjin ya buWe ido, jin alamar kwantaccen gashi, ya tsuke fuska."

"Ya dudduba littafansa na makaranta ya yi dukkan assignment, har zai kwanta sai ya tuna da wasi™ar nan,"

"ya Wakko ya sake karantawa shi dai rubutun jiki ya na saka masa nutsuwa haka kawai, ya mayar ya ajjiye ya raSa gefen tabarmar ya kwanta ya lumshe idanunsa, maganganun Kimiyya suka fara rige-rigen dawowa cikin ™wa™walwarsa a hankali bacci ya Wauke shi. Sama-sama ya fara jin vibration a Wan nesa da kunnuwansa, bai buWe idanunsa ba sai Sata fuska da ya yi baya son fara bacci ya tashi gashi yana da nauyin bacci shi ya sa yana jimawa bai kwanta ba, vibration Winne ya cigaba da yi yaga dai za'a addaba masa, ko idanu bai buWe ba ya mi™a hannu ya janyo wayar ya Waga ya yi shiru, wanted to hearing from the person, haka kawai jikinsa ya basa ita ce, no one but her. He got it right domin muryata ce ta sauka a"

kunnensa inda ta ce.

"""Hy"""

"Sarai ya jita sai ya yi shiru, ya kuma kasa kashe kiran, dalilin tashinsa ba gaira ba dalili yake son ji. Ta"

"dinga magana har sanda ta ce yi maganar bikin ™arin shekarunta, ya ji mamaki ™warai ΄ar ita za a yi wa birthday? Iyayenta kuma su zuba idanu, kodayake ai Wiyar Professor ce su masu kuWi komai a wajansu lafiya lou ne. Amma mene haWin namiji da sabgar mata? Iskanci ne kawai. Tsaki ya ja a ™asan ransa jin yadda take kuka ba gaira babu dalili saboda sangarta da lalacewa irin ta yaran masu kuWi. A hankali ya ce ""Ok. Sai kin zo"" yana faWin hakan ya kashe kiran can ya kashe wayar bakiWaya, tsaf zai mayar da wayar"

"nan idan za'a addabi rayuwarsa don dai karatu kawai zai yi da ita, kuma ko Wazo ta yi masa amfani."

Ajjiye wayar ya yi ya juya tare da rungume hannunsa a ™irji kamar yadda ya saba a haka bacci ya Wauke

shi mai nauyin gaske.

"Bai sai ya aka yi ya makara bayan ya yi sallah ba, bai kuma san lokaci ya ja ba sai tsinkayo muryar Sa'adah"

"da ya yi a cikin kansa, tana tashinsa a bacci, ta dinga kiransa ya™i ko motsawa sosai yake jinta ko idanunsa ya kasa buWewa, ta hau jijiiga shi tana faWin ""Auta, Auta zaka makara a makarantar da kake zuwa fa, ka tashi takwas ta kusa"" bai san me ya ce mata ba sai ji ya yi ta ce ""Makarantar ce babu yau?"" Ya mata shiru. Mi™ewa ta yi ta koma cikin gida ta samu Ammo ta haWa kunu tana juyawa bayan ta ™ara gasara ta ce ""Ammo Muhammad fa ya™i tashi, kuma zai makara a makarantar"" Ammo ta kalli Sa'adah"

"kafin ta ce ""Ina ruwana kuma? Kika sani ko wani abu ya sha haka?"""

"""Wani kalar abu zai sha da zai dinga bacci ko motsi ba ya yi? Ammo mugun fata ne irin wannan wallahi"

"irin wannan maganganun suna tasiri akan yaro ,"""

"""Bani waje Sa'adah"" Ammo ta ce tana yin cikin Wakinta, domin zaman ci da kai suke yi a gidan."

"Sa'adah ta koma cikin Wakin ta same shi a ™wace, ta daddage ta kira sunansa da ™arfi, ya runtse idanunsa"

"sai kuma ya mirgina tare da waigowa ya zubawa Sa'adah idanunsa, da suke lumshewa suna buWewa, ita kuma Sa'adah mamaki ne ya cika mata zuciya ganin yadda Mutallab ya buWe ™irjinsa ya yi faWi ga gargasa ™wance a ™irjin. Ta tsinkayi muryarsa a kanta ""Yaya idan na miki Allah Ya isa fa? Ki ce bani data ido haba Yaya"". ""To me na yi? Kai da ba a yi maka abin arzi™i"" ya ™an™ance idanunsa ya ce ""Tsaraicina mana, yaya tsaraicina me ya sa za ki mini haka?"" Maganar ta girmame ta ya saka ta mi™e ta ce ""Masifaffe..."" Ta ce tana yin waje, ya haWe fuska tamau can ya mi™e ya zira riga cikin ™aramin lokaci ya yi wanka, ya shirya cikin uniform Win, yana mamakin yadda kullum Sa'adah bata gajiya da wanke masa su ta goge don ma kala biyu ne da shi. Cikin gidan ya nufa, ya dur™usa har ™asa ya ce ""Ina kwana Ammo?"" Bata kalle shi ba"

"ta ce ""Lafiya. "" Ya yi jim ya ce ""Ki ma yaya magana ta daina bana so"" ta ce ""Me ta yi maka?"""

"Da sauri Sa'adah ta ce ""Ba abin da na yi masa daga tashinsa daga bacci fa shikenan"""

"Ya wani kalleta she™e™e, yana nutsar da idanunsa ciki ya ce ""Da daWi na zo na buWe miki riga kina bacci,"

"da daWi na kalli ™irjinki, me ya sa za ki kalli nawa"" ya faWa da tsantsar gaskiyarsa jin maganar ta girmama ya saka Ammo cewa ""Tashi ka bani waje"" ya dinga kallon kunnun dake kofi, shi ba zai taSa cewa a bashi ba ya mi™e ya fice a zaure ya ci karo da Aby ya ce ""Sannu Aby"" ""Yawwa Wan'uwan turji saura zama yaronsa sai ka cigaba da kisan kai hankali ™wance"" Mutallab ya yi ficewarsa domin ya saba da irin"

wanWannan maganganun.

"Bayan fitarsa Ammo ta ce ""Sa'adah kina rayuwa da Mutallab ba ki san halinsa ba, kin san dai ba baki zan"

"saka muku ba, bashi da wasu abokai a cikinku mata ya tashi, sai mu yi farinciki da bai zama Wan daudu ba, ki cigaba da ya yi masa abin da baya so, ya miki da kirki ba da yake nanata miki baya so, ina mai tabbatar miki watarana zai Wage rigar daga nan sai ki shirya bashi dukkan amsar tambayoyin da zai miki"" Sa'adah ta ce ""Yanzu shi sai ya Waga mini riga? Kamar mara hankali "". ""To

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login