Follow us on social media

Showing 114001 words to 117000 words out of 190973 words

Chapter 39 - Mutallab CC Soyayya Mai Boye Sirri By Nimcyluv.txt

Nimcyluv   

24 Aug 2026

163

ba, Allah da kansa ya karrama Šan'adam domin mutum ne mai daraja da kima, babu riba a wula™anta jinsin mutum wala mace wala namiji, ka yi abota za ka yi farinciki zuciyarka za ta yi fari, ka yawaita magana da nishaWi zaka rabauta da samun nutsuwar zuciya, mu fa duka ΄an'uwa juna ne"" ta"

washe masa fararen ha™oranta da suke a jere.

"He just staring at her, her face, listening to her voice kamar mai jin maganar na sauka a kansa, sai ya yi"

"shiru. Har lokacin kallon ta yake yi. ""Thinking of me, me ya sa na fiye surutu ko?"" Safiyyerh ta tambaye shi tana dariya, ta sake cewa ""Zan iya cankar yaranka, muga, idanunka suna nuna wani abu, suna faWar wani abu"" ta sake yin murmushi ta ce ""Got it, Yaruba boy bari na yi maka addition da Fulani, idanunka Yaruba and Fulani yake faWa mini"" ta gyara zama ta shiga fito da chocolates Win jakarta, ta fito da"

breakfast Winta ta ajjiye a gabansa.

"Without looking at him ta ce ""Mayya kake ce mini ko bestie? I know, na ji zuciyata ta faWa mini"""

"E, da gaske mayya ya ce mata a daidai lokacin ya kuma ji mamakin yadda akai ta gane, ta Wago kai ta ce"

"""Ina da wayo fa sosai, daddy yana yawan faWa mini hakan...,"" a daidai wannan lokaci a tsakanin da suka gitta abin da Safiyyerh ta manta ne kawai fata faWa masa ba, labarin gidansu da jama'ar gidan komai da komai sai data faWa masa. Ta ce ""Ni dai ko za kana zazzaro mini sexcy eyes Winka na yarda, kai ne bestie na kuma kai ne"" shiru ta yi lokacin data Wago kanta idanunta ya sauka a cikin ™irjinsa dake buWe, da chocolates Win bakinta da yawon da ya cika bakin gabaWaya suka shige cikin ma™oshinta ta fara tari sosai"

"har lokacin kuma ™irjin nasa take kallo, shima ya cake a gabanta baya ko ™ifta ido."

"Suna zaune Kimiyya ya ™arasu, ya kalli Safiyyerh ya ce ""Budurwar Captain, ki je Uncle John na kira"""

"gabanta ya faWi ta sha jinin jikinta, sai kuma ta mi™e ba tare data Wauki komai a wajan ba. Bayan ta bar wajan, Kimiyya ya nemi waje ya zauna ya ce ""Ashe ka zo makarantar kenan"""

"""Na koma ne?"" Mutallab ce a hankali yana zaro Wan kuttun da yake kunna haya™in ™arfe a ciki ""Na ji"

"mamaki ne duk da abin da na faWa maka ba ka yi zuciya ba"" yana busa haya™in kai tsaye idanunsa akan Kimiyya ya ce ""Wani abu?"". ""A'a mu bar maganar ya shige, ya kamata ka daina kula Safiyyerh saboda zama lafiya"" da mamaki Mutallab ya dinga juya sunan Safiyyerh kafin ya ce ""Safiyyerh? Waye haka mace ko namiji?"" Kimiyya ya ce ""Bana son wula™anci, Safiyyerh wacce ta tashi daga nan wajan yanzu ita nake"

"nufi ka daina kulata saboda zama lafiya shawara ce buddy"""

"""Shi ne na ce a jinsin mace take ko namiji?"" Mutallab ya faWa a kasashe. Ran kimiyya ya fara Saci don"

"haka ya ce ""Mata maza ce, ji rainin wayo kai Mutallab komai sai ka jisgahi kake jin daWi?"""

"Ya girgiza kai ya ce ""Da gaske kallon namiji nake mata, ka sanni ai, na shafe minti talatin ina kallon ta,na"

"tabbatar cewa wai ba Wan'uwana namiji nake kallo ba, amma na kasa hango suffar mata a idanunta, na"

"kasa gano irin abin da na gani a tattare da Jaanah, ka Wauka kamar kai haka naga ita wacce kake magana"

"akai"""

"Kimiyya ya kalli Mutallab ya ce""Kasan wace Safiyyerh kuwa? Ita kakewa kallon namijin?"" Mutallab ya"

"WaWWage girarsa, yana sake zu™ar haya™in da yake cikin Wan kuttun idanunsa ya rikiWe ya juye kamar gaushi a da™ile ya ce ""Nawa aka biya kuWin makaranta ta? Uniform, books komai da komai"" Kimiyya ya faWa masa ya Wakko waya ya ce ""Wannan taka ce in ji Jeddah saboda karatu, system ta so siya maka ta ce"

"ka fara da wannan, waya ce akwai sim a ciki da kuma numberta"""

"""Ita kuma nawa ce kuWin ta?"""

"Kimiyya ya faWa masa, ya jinjina kai ya ce ""Zan biya, duka zan biya"". ""Ban gane zaka biya ba, me zaka"

"biya?"" Cewar Kimiyya yana gyara zaman shi da kyau. Murmushi Mutallab ya yi yana lumshe idanunsa ya buWe ya ce ""Ai ni Wan Malam Abdullahi ne mai makarantar allo ta almajirai, Wan talakawan nan, ni ne wanda bani da power, freedom, bani da ilimi, ni ne dai wanda ka kira da jahili, ni ne dai wanda ka cewa talauci ya zamewa abokin rayuwa, ni ne wanda ka aibata da ni da iyayena saboda talakawa ne, saboda naka iyayen jinin ™aruna ke gudana a jikinsu"" Mutallab ya ciccije bakinsa yana sake tsuke girarsa har lokacin wani irin murmushin yake yi ya ce ""Ba ka yi ™arya ba, Malam Abdullahi talaka ne bai ajjiye ba, bai kuma bawa Kowa ajjiya ba, sai dai Allah Ya bashi Wa mai ™aunarsa wanda zai iya sadaukar da komai domin shi, ka rubuta ka ajjiye ba zan taSa wula™anta ba, kuma talauci ba zai taSa zama abokin rayuwar Mutallab ba, zan biya ka In sha Allahu, ban yi lalacewar da za'a dinga mini gori ba, komai da ka yi mini da"

"kai da Jeddah i appreciate it, na Wauke shi matsayin bashi"""

"Ya mi™e tsaye har zai juya sai kuma ya ce ""Shhh, ka ce mini boka, matsafi, zaka iya cewa na kashe Diyna"

"da Jaanah idan ka so domin ina fargaba da cewa ba ni Win ne na kashe su ba, saboda taSin hankali da nake da shi. Kayi ™arya dai na faWa tsafi nake ko bokanci, ko mene nake yi ka ganni da idanunka, ka huta lafiya abokina Wan mai arzi™i, ka yi ha™uri ba'a bin Moh bashin magana"" ya tsallake ya bar Kimiyya a wajan, shima kimiyya ya bi Mutallab da idanu, bai taSa jin takaici faWawa wani ko gorantawa wani ba irin yau, maganganun Mutallab sun tsaye masa a zuciya, murmushin da yake fuskar Mutallab ™ir™irar su ya yi, domin ya fi kowa sanin cewa Mutallab baya murmushi bare dariya jikinsa a sanyaye ya mi™e ya koma"

cikin class.

"Bayan komawa, Uncle John ya shigo class Win ya rabawa kowa class work Win, yana murmushi ya bawa"

"Aafiyyah ya ce ""A karo na farko Aafiyyah score Win ki ya zo Waya dana wani, yama Wara naki da kaWan"" nan da nan ta haWe fuska ta ce ""Uncle waye? Nawa score Win both"" ya mi™a mata nata ya ce ""8/10"" ya ce"

"""Mutallab ga naka, 9/10 keep it up my friend"" amsa ya yi ya juya, Aafiyyah ta amshi nata Uncle John na"

"fita ya yayyaga kamar za ta yi kuka ta ce ""I hate him, na tsane shi""."

***Mutallab yana zaune a Wakin Ammo dab da magariba bayan ya gaisheta ta™i amsawa zama ya yi tare

"da cigaba da danna wayar hannunsa, juyawa kaWan sai ya tuna maganganun da Kimiyya ya faWa masa. ""Waye ya saka a makaranta?"" Ya ji saukar muryar Ammo a kunnuwansa ya ajjiye wayar a hankali kuma ya ce ""Wa..."" Ta katse shi da cewa ""Kodayake bana bu™ata, Allah Ya taimaka"""

"""Amin"" ya ce"

"Sa'adah ta shigo hannunta ri™e da bokicin farar data soya, yana ganinta ya tsuke fuska ya fara shirin"

"mi™ewa zai fice, ta Wakko farar ta mi™a masa ta ce ""Auta ci ka ji"" idanunsa ya yi luu numfashinsa ya nemi tsayawa, da ™arfi ya ce ""Yaya ban so kar ki sa mini, ban so"" bata yi aune ba taga ya yi ball da farar gabaWaya ta tarwatse a tsakar Wakin, jikinsa na tsuma idanunsa ya yi jajur masifa za ta yi masa taga ya kafeta da idanu da ™yar ya ce ""Yaya..."" Ta yi masa shiru tana ja baya kamar zai mata kuka ya rausayar da kai ya ce ""Yaya na ce ban so"" ""Allah Ya baka ha™uri na Wauka wasa kake yi mini"" yana ™an™ance idanunsa ya nanata ""Wasa? Moh yana wasa ne yaro ne ni da zan yi wasa?"" Sai ya yi ™wafa yana banko musu ™ofar"

"Wakin ya fice abin shi. Ammo ta yi murmushi ta ce ""Ikon Allah, Allah Ya rufa asiri"""

"Sa'adah ta ce ""Ammo wai me ya ke yi haka ne? Naga har ™adangare yana da™™owa idan fitinarsa ta tashi,"

"ranar nan fa da ™atuwar mahauniya na gan shi ya shige cikin Wakin zaure, akan farar zai fara abu kamar zai mutu"" tsoro duka ya kama Sa'adah, Ammo ita dai murmushi kawai take yi wanda bata saba yinsa ba ""Kinga wallahi zuwa gaba kika ™ara bashi farar nan haWuwarku ba za ta yi da kyau ba, kin san halinsa ai da gaske baya wasa idan yace baya son abu da zuciya Waya yake faWa, tun yana ™arami baya son fara da"

"ruwan sama wallahi"""

"Sa'adah ta yi shiru, Ammo ta ce ""Na harhaWa abin da zan iya haWawa na kuWi anjima ki kaiwa mai aikin"

"kayan Wakin naki Sa'adah """

"""To Ammo, Allah Ya ™ara rufa mana asiri. Nima zai kai cikon kuWin filas Win, shikenan Malam ba zai yi"

"komai a bikin nawa ba? Ha™™insa ne fa?"". ""To jeki tambaye shi mu ji"" Sa'adah ta yi shiru a ranta tana jin"

tausayin Ammo sosai.

"Mutallab yana fita, ya nemi waje ya zauna har lokacin bai ci abinci ba ya kuma kasa faWawa kowa yunwa"

"yake ji. Haka kawai ya samu kansa da son duba karatun da aka yi, ya mi™e ya shige gida ya Wakko jakar"

"was the first abin da ya fara gani a cikin jakar shine farar takadda ™arama, da short note a jiki ya nemi waje ya zauna ya warware takaddar a hankali ya fara duba abin data ™unsa."

"_Blackman with beautiful eyes, I love your angry face, I love your i don't care attitudes, I LOVE YOU_"

"He reads, yes he reads it, he read the sentences more than ten times, ya sake yin shiru tare da addition"

"na numbers Win adadin daya Wauka yana karanta rubutun, babu abin da ya bashi mamaki sai angry face"

"Win da aka rubuta, shi akwai wanda zai ce yana son shi ne after Jaanah? who wrote it. ? Who wrote this? Who says all this? Yake ta tambayar kansa ya kasa fahimta, bai san mene ya faru ba sai ya ji yana son adana wasi™ar, wanda ya bata title Win da _Forbidden message_ haramtaccen sa™o domin bai haWa"

"hanya da irin waWannan abubuwan ba. Ya jingina da jikin bangon Wakin nasa, ya rufe ido sai ya ji zuciyarsa na bubbuWewa tare da tsuke masa a ™irji, ya juya a hankali zuwa madubin da yake Wakin ya zubawa kansa idanu, ai yama manta da wani abu da mutane suke halitta a duniya wanda zaka iya ganin biyuninka ta ciki wai shi madubi. Ya zubawa photocopyn nasa ido, yana son hasaso angry face Win, but he couldn't ta cikin ™irjinsa zuwa ma™oshinsa ya ji maganar ta fito  liar e, ma™aryaciya mana ya san ko waye macace ya sake lumshe idanunsa sai ya ji zuciyarsa na ™ara gutsistsirewa a ™irjinsa into pieces, ba"

akan komai sai akan wannan forbidden message Win.

"***Fitowar ta kenan daga parlon ciki zuwa main parlor, jikinta sanye da dakakkiyar atamfa ta ji sar™a a"

"wuya, hannunta sanye da zobe. Tunda ta shigo take kallon shi, har ta ™arasu ta zauna tana Waukan remote tana ™aro gudun ac, ba tare data kalle shi ba ta ce ""ka bashi ha™urin?"" Kimiyya ya juya ya kalli Jeddah ya ce ""Eh"" ta jinjina kai ta ce ""Sai ya ce me?"" Ya yi shiru ya kasa cewa komai kansa kuma a ™asa, ta ajjiye remote Win da take sauya channel dashi ta ce ""Bana maimaita magana ka sani kimiyya"" a hankali muryarsa na rawa ya ce ""Ya ce wai zai biya kuWin daga baya"" ta yi shiru, irin shirun nan na fahimtar abu kana ta ce ""KuWin me zai biya?"" A hankali ya ce ""Wanda kika kashe na makaranta, da duka abubuwan da kikai masa har ma wayar da kika bayar ya ce zai biya"" ta girgiza kai sai kawai ta yi masa banza ta Wauki wayarta tana dannawa bayan ta harWe ™afafuwanta Waya kan Waya, ya san ba za ta yi magana ba ya ce ""I am sorry Jeddah, ki yi ha™uri, i am so sorry don Allah"" ta ce ""ha™uri na mene kake bani shi har haka?"" Tuni idanunsa ya cika da ™walla ya zame daga kan kujerar zuwa ™asan ™afafuwanta ya ce ""Shine ya fara share ni, Jeddah kin sha faWa mini babu kyau shariya ko wula™anta Šan'adam saboda kowa da kalar"

"baiwa da ni'imar da Ubangiji ya yi masa. Wallahi Mutallab ne shine ya fara yi mini"""

"""Ya yi maka me?"""

"""Share ni, ya fara wula™anta ni"""

"Jeddah ta jinjina kai ta ce ""You're not nice, you're not serious, you're not a good person, a good friend,"

"and you never be. Kai ba abokin ™warai bane, kai ba mai rufawa abokinsa asiri bane, ba irin abokin da"

"ake fatan samu bane, ba kuma irin wanda ake cewa abokin a kashe a binne bane. Kana proud da kuWin mahaifinka tunda shine ya bawa kansa ko? Ba Allan daya halicci Mutallab bane ya bawa babanka arzi™i, yana bacci ya farka yaga dukiya a kusa da shi ko? Ashe Islamiyyar asarar kuWi muke yi, ka manta Ubangiji ke bawa wanda ya so, ya azurta wanda yaga dama, mutum baya taSa zama hundred percent, shi uban naka ka tambaye shi hundred percent ne shi? KuWin shine komai nasa? Kowa daka gani a duniya Kimiyya Ubangiji tuni ya rubuta samu da rashinsa tun kafin zuwansa duniya, so ka yi farinciki ka yi wa abokinka gorin ilimi dana arzi™i, har Annabin Rahama ya bar duniya bai yi irin arzi™in da ake tunani ba, idan ya ci na yau yana fargabar na gobe ne, akwai sanda tsanani ya yi tsanani dutse ya Wauka ya Wora a saman cikinsa saboda ya yi masa nauyi ya daina jin yunwa. Batun ilimi, ka taSa ganin wanda ana haihuwarsa a duniya ya ce A ko B? Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama matse shi akai a cikin kogon hira aka ce masa, i™™ira ya ce naα ana bi Warik. Kimiyya ba wanda ake haifa da iyawa, ba wanda ake haifa da dukiya kowa yana zuwa duniya da al'™awarin Allah a tafin hannunsa, kowa yana rayuwa da ™addararsa"

"ne wacce take bibiyarsa kamar inuwa ka gane"""

"Kuka yake yi sosai, Allah ya Wora masa ™aunar Mutallab a zuciyarsa ya ce ""Ba zan sake ba, wallahi Jeddah"

"sanda na faWa ba har zuciya bane, i don't meant it, i regret it, Allah don ya ji haushi na faWa ba zan kuma ba"" ta girgiza ™afa ta ce ""˜arya kake, yadda ka daddage ka gasa masa wannan maganganu watarana ma zaka iya, ai wallahi gori sam bai yi ba, kuma za ka ci gidanku ne"" ya dinga kuka yana bata ha™uri hadda rirri™e ™afafuwanta ta ce ""Na ji, na ha™ura je ka Wauki abinci ka ci, Allah Ya tsare ya kiyaye gaba, ya kuma yi muku Albarka bakiWaya"" Ajjiyar zuciya kimiyya ya sauke yana rungume Jeddah ya ce ""My favourite person as always. I love you"" ta shafa ™asa sai kuma ta dungure shi ya hantsila ya tashi yana dariya."

"Wanka ya yi, ya sanya jersey da wando trouser black ya Wan kama shi ya taje kansa. Daman ya riga da ya"

"yi sallar issha sai ya bararraje akan ™aton gadonsa yana buga game, wayarsa ce ta fara ringing ya Waga ya kai kunne ya ji ta yi shiru sai ya yi dariya ya ce ""Safiyyerh """

"""Yes, how are you?"" Ta faWa a sanyaye cikin sanyin muryar nan nata ya ce ""Allahamdulilah, ke fa?"" Ta"

"Wan numfasa ta wayar can ™asan ma™oshinta ta ce ""I want to invite you my birthday party"" Ya mirgina ya ce ""Haba dai, yaushe ne kuma? Time, venue? Dress code"" siririyar dariya ta yi mai sanyi ta ce ""Kai fa sai a hankali, wani abu ne dress code?"" Ya yi dariya shima ta ce ""Za mu yi magana gobe, daddy ne ya shirya mini ai amma a gida, ya ce na yi invating duka friends Wina, both maza da mata"". Kimiyya ya ce ""Amma dai daddy ya duba mana, ki ce mutumin zai zo ya siyi cake abu nasu captain maganin a kwaSe su"" ta Sata fuska kamar yana ganinta ta ce ""You are not nice Kimiyya"" ya ce ""I know. "" Sukai shiru gabaWaya can ya"

ce

"""Yarinya ta girma kin fara amfani da waya iyeee, daman naga kwana biyu sai wani ma sha Allah kike abin"

"ki, are you on WhatsApp?"""

"Ta ce ""Naaa, ka faWawa abokinka"""

"""Wanne abokin nawa?"""

"""Blackman"""

Kimiyya ya tuntsire da dariya sosai shi dai muryarta na burge shi saboda sanyinta har ya yi yawa a

"hankali ya ce ""Mutallab ko kike nufi? Ba zai zo ba"" a ta™aice ta ce ""Me ya sa?"" Ya ce ""Nasan halinsa"" nan"

"ma ta ce ""Kamarya?"" Ya ce ""Kawai dai ba zai zo ba, kima sakawa ranki haka"" ta yi shiru ya ce ""hy dear"" ta ce ""send me his number, via dm ok"""

"""Safiyyerh jinin Prof ke yawo a jikinki ko? Magana kaWan turanci, bashi da waya to ki siya masa"""

"""Bari mana, turan good night"""

"Kashe kiran ta yi, kimiyya ya tura mata number. Sai kuma ya kunna data ya shiga WhatsApp, group zai"

"shiga sai kuma yaga kamar Aafiyyah na online ya fara typing ya tura mata ""Hy Aafiyyah"" ta buWe ta gani sai ta share shi."

"""Hy Aafiyyah"""

"""Hy Aafiyyah"""

"""Hy Aafiyyah "" Ya jera mata lokaci guda yana yin dariya don ya san halinta, emojin ta tura masa na"

naushi tare da guntun sa™o kamar haka.  Headache

"""Safiyyerh za ta yi birthday"""

"""Na sani"""

"""Za ki zo?"""

"Sai ta zare masa idanu, ta fara typing ta daina. Ya ce ""Mene?"""

"""Mele"""

"""Za ki zo?"""

"""Maybe. I will think"""

"**Safiyyerh ™wance a Wakinta saman gado, lokacin ta ci kuka ta ™oshi tunda ta dawo daga makaranta"

"Wahee ta sace score Win data samu a class work na math ta nunawa Ummeyh da daddy, ran daddy ya Saci sosai ya nemi bulala mai lafiya ya zane Safiyyerh cif numfashinta har Waukewa ya yi saboda azabar duka, data buWe baki za ta faWawa daddy cewa ita fa karatun ne kwana biyu bata ganewa sai ya daka mata tsawa. Ta dinga kuka kamar ranta zai fita, Ummeyh ma ta yi mata tas ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login