Follow us on social media

Showing 144001 words to 147000 words out of 190973 words

Chapter 49 - Mutallab CC Soyayya Mai Boye Sirri By Nimcyluv.txt

Nimcyluv   

24 Aug 2026

79

da take ci a gidan ubanta baka da kwatankwacin shi, ita Win tawa ce kuma zan"

"tabbatar maka da haka very soon"""

"""Ok..."" Mutallab ya ce a kumbure, har yanzu Safiyyerh na ri™e da shi bai kuma hanata raSarsa ba domin a"

"tsorace take. Hannu Captain ya kai zai ri™o Safiyyerh, bai san ya aka yi ba, shi dai ya samu kan shi da yin wani irin azababben ihu yana kiran hannunsa kafin ya ji sautin ™arar ™ashin hannun nasa dake alamta masa Mutallab ya karya masa hannu, ya ji wani irin fitsarin wahala na bin cinyoyinsa. Cikin sauri Kimiyya"

ya matso ya ce

"""Buddy sake shi, ka karya masa hannu fa? Ka cika shi"""

"Ya™i sakin hannun yana ™ara murWewa, Captain sai ihu yake. ""Mutallab me ya sa kake yin haka ne? Ka"

"karya shi bayan haka me kake bu™ata kuma?"""

"""Stay away from her"""

"""Ita wa?"""

"""Kimiyya ka daina saka mini baki cikin lamurana, bana son illataka"" ya ce yana sakin hannun Captain tare"

"da saka ™afa ya hankaWa shi baya sai kuma ya dam™i hannun Safiyyerh ya jata zuwa waje, kimiyya ya bisa da idanu domin yanayin idanun Mutallab da sautin muryarsa ya firgita shi ainun tare da bashi maWaukakin mamaki, sai ya nufi wajan Captain shi da Nahyan, Wahee ma ta ™arasa wajensa tana cewa ""Kai ma ka daina kula shi, idan Safiyyerh ce ka rabu da ita don Allah, let her be, kai ba ajinta bane"" wani lafiyayen mari ya saukewa Wahee a fuska zuciyarsa na yi masa Waci, kafin ya mi™e da ™yar yana ri™e"

karyayyen hannunsa ya yi waje.

"Sai da suka yi nisa sosai a dai cikin makarantar ya sake ta yana cilla ta baya, idanunsa ciki-ciki, yanayin"

kallon da yake mata ya saka ta marairace masa fuska hawaye na bin kuncinta.

"""Ka yi ha™uri"""

"""Da ha™urin ya mutu sada™ar nawa kika bayar?"" Ya ce yana tsuke fuska, babu walwala sam a tattare da"

shi. Ganin yadda ya fusata sai ta fara dariya tana girgiza kai tare da ja da baya ta ce

"""You are impossible, you are impossible Fiyya""."

"""Kee"" ya kira ta a tsawace, kiran da ta ji ya saka zuciyarta girgiza fitsari na shirin ™wace mata wando"

"saboda firgice. Maimakon ta bar shi, kamar yadda yake fata sai ta matsa kusa da shi tana ma™ale masa kafaWa ta ce. ""Bafa rainaka na yi ba, ni ban ce haka ba, yaushe ma na ce haka? Sai ka yi ta tsangwama ta wai? Nima fa mutum ce kamar ka wallahi, at least ka girmama ni saboda kasancewata ΄ar'uwarka musulma"" ta saka kafaWa ta ture shi, ko gezau, kamar ta ture gini. Tana sake yin murmushi ta ce ""Dalilin Annabi Adamu, Alaihissalam muka zama ΄an'uwa don ka ji, kuma na zama matarka very soon na haifi"

"Yaruba child"""

"A hankali ™an™ancewar idanunsa ke rikiWewa zuwa wani yanayi nada ban, ya lashe laSSansa, sai kuma"

naman ™irjinsa ya fara rawa yana jinsa kamar a tsakiyar daji ana kaWa masa ™ahon busa yayin farautar

naman jejin.

"A ™irjinsa ya ji maganar ""Me kika ce za ki nuna mini? Nunan"" ya ce yana narkar da idanunsa."

"Girgiza kai ta fara tana buWe ido ta ce ""Laaa la la ni kuma? Yaushe? A ina? Ba dai Safiyyerh ba"""

"""Kin ce, kin fara irgan dangi"""

"""Wanne dangin zan irgo?"""

"""Na girma"" ya ce a da™ile."

"""A'a, ba ruwana, ba wani irgan dangi"""

"""You are not serious, sai kin nuna mini, ko ki nuna ko na buWe na gani na tabbatar"" ya faWa very serious,"

"yana kuma haWe fuska da kyau kamar ya ce ya shiga uku. Ta dinga masa dariya ta san wasa kawai yake mata, sai dai babu alamar wasa a tattare da shi, ya yi taku Waya, ganin kamar kamata zai yi ta juya da sauri tana masa gwalo, duguwar ™afarsa ya saka mata ya taWo ta, ta fasa ihu zata faWi ya ri™o hijabinta,"

"tare da Wago ta tsaye kamar abin arzi™i sai ta ji ya dam™i kunnenta ya murWe sosai, idanunta ya cika da"

"hawayen azaba amma murmushi take masa, domin bata bashi damar da zai gane fushinta."

"""Kakewa matarka mugunta ko? Kake mini mugunta ana mana aure zan ,"" bata ™arasa ba, ta ji ya kama"

"lips Winta na ™asa ya murje, ta kasa kuka ko ihu, sai zufa take yi na azaba, tana jin kamar leSen bakinta zai cire gashi sai sake murWe mata lips Win yake. A hankali wasu hawaye suka fara sintiri a idanunta, bata san cewa yana da taSin hankali ba, da ta yi yun™urin ™watar kanta for sure."

"Ya zame hannunsa, sai kuma ya sha™e wuyanta kamar zata rasa mutu haka tane ji, ta fara shura ™afa,"

"tare da kakarin ceton rai a firgice shima jikinsa na rawa ya ce ""Me ya sa kika zame mini ™arfen ™afa? Me ya sa kika zame mini kaska ne? Me ya sa kike so mahafinki ya yi ta cin mutuncina? Saboda kina son haka?"" Ya sake sha™e wuyanta idanunta na fitowa alamar numfashi na yi mata wahalar sha™a, domin ma™oshinta take jinsa, baya sauka ™irjinta yadda zata sha™a da kyau Win."

"Ya sake lashe laSSansa ya ce ""Ni mahaukaci ne, mahaukacin gaske. No ina da hankalina me ya sa zan"

"zama mahaukacin? No... No..."""

"Ya ce, jikinsa ya dinga kyarma da wani irin Sari da kakkarwa wata asaba yake ji a tsakiyar kansa tana"

"sauka cikin kwakwalwar sarrafa tunaninsa, ya birkice haukan ya motsa masa da gaske."

"Da sauri wasu securities suka ™arasu wajan, su wajan huWu suka fara ™o™arin ™wace Safiyyerh daga"

"hannun Mutallab, amma suka kasa, ya saki dukkan ™arfinsa, yadda yake misbehaving, zai nuna da gaske bashi da hankali, aka fara kokawa da shi da ™yar aka ™wace Safiyyerh ta faWi a wajan tana dafe ™irji da sha™ar wata wahaltacciyar iska, ganin suna kokawa da shi da alama za su iya yi masa duka tunda sun fi"

"™arfinsa, kuma su biyar ne ta mi™e da ™yar ta shiga tsakiya tana girgiza kai."

"""Kar ku yi masa komai, ina ruwan ku da shi? Me ya yi muku?"""

"""Saboda kin yi free, kike tambayar me ya yi mana, da mum bari ya kashe ki fa?"""

"""Ko kashe ni ya yi mene ruwanku ne? Ina saboda Allah kuka taimaka mini ko?"" Safiyyerh ta ce idanunta"

"cike da hawaye. Mutanen suka kalli juna kana suka ce ""Mahaukaci ne fa?"" Rai Sace ta ce ""Ko a turo yake mene naku? Mijina ne shi Win"""

"""Mijinki? You are too young for marriage yarinya"""

"""Ko yanzu aka haifan dai, mijina ne, shi Win mijina ne"" ta juya ta ce ""Ko Bestie. "" Kifa mata mari ya yi,"

tare ™o™arin sha™e mata wuya.

"""Kin gani ko? A haka kike cewa mijinki ne?"" Safiyyerh da ™yar take buWe idanu, saboda tsananin azaba ta"

"yi murmushi hawaye na bin fuskarta ta ce ""E, mijina ne"" ta ce tana nufar Mutallab, ya yi saurin kawar da kansa wani irin ciwo kansa yake masa, kamar ya rabe biyu, ™irjinsa sai rawa yake masa, fuskarta Wauke da murmushi ta ce ""Manta da su ΄an saka eyes ne"" bai kalle ta ba, bai kulata ba, tana tafe yana binta a baya, yana ™arewa dukkan wani takunta kallo har suka fita titi, ta tsayar da napep ta ce ""Birget zaka kai mu, nawa ne kuWin?"" Ya faWa mata, ta juya ta kalli Mutallab, taga ita kawai yake kallo ta kashe masa ido"

"Waya ta ce ""KuWin napep?"" Ya Waga mata shoulders."

"Hannu ta saka cikin aljihunsa ta dudduba babu ko sisi ta ce ""Laa dattin aljihu bashi da ko sisi"" shiga"

"napep ya yi itama ta shiga, mai napep ya ja su, yana tafe yana kallon su ta madubi, shi kansa ya ji shakkar ganin idanun Mutallab Win balle ita Wiya mace. Har ™ofar gida suka tsaya, ta fito shima haka ta Wakko kuWi ta bashi kana ta kalli Mutallab sai zare ido yake yi kuma yana ta binta da kallo a ransa yana jin anya tana da hankali kuwa? What wrong with Fiyya? Is she even okay?. Yaga ta shiga gidansu, ya bi bayanta da sauri ta shiga da sallama. Sa'adah dake zaune da Ammo a tsakar gidan suka amsa, Ammo ta dinga kallon"

"Safiyyerh kana ta kalli Mutallab, bata je komai ba."

"""Ina yi Ammo?"""

"""Safiyyerh ko?"" Ammo ta ce, tana bin Safiyyerh data tsuguna kanta a ™asa ta ce ""E, sunana Safiyyerh"""

"""Allah sarki, ta shi mana"" Safiyyerh ta mi™e tsaye Ammo ta shanye mamakin daya gama cika ta, ta ce ""In"

"ce dai lafiya?"""

"""Rako bestie na yi, baya jin daWi ne"" ta ce a hankali, fuskarta faWaWe da murmushi tana jin kamar a gida"

"take. ""Sannun ki da ™o™ari Safiyyatul-khairi, sannu da Wawainiyya kin ji, kema ki tafi gida ki daina biyo namiji kin ji Wiyar arzi™i"". Sa'adah ta dinga kallon Safiyyerh, ganin yarinya kyakkyawa fara tas, idanunta manyan farare ga gashin gira a cunkushe ba™i suWik so ma sha Allah, ganin jikinta kasan tana hutawa sai dai babu nutsuwa a tattare da ita sam. ""Safiyyerh"" Ammo ta kira sunanta ta ce ""Jeki gida yamma na yi"

"kar aga kin jima"" ta girgiza kai ta ce ""I will stay with you, zan zauna a nan ni"""

"""Ikon Allah, dole ai ki tafi"""

"Safiyyerh ta fashe da kuka sosai, Sa'adah ta dinga kallon ikon Allah. Inna Binta ta fito tana masifar abinci"

"hakan ya ba™anta ran Sa'adah bata ganin idon ba™uwa. ""Idan na je gida daddy duka zai yi, zai buge ni zai"

"mini faWa, zai hanani fitowa, zai bar ™asar dani ,"" ta kasa maganar ta fashe da kuka tana haWe kanta da"

"cinyoyinta ta dinga rera kuka ta ce ""Ammo don Allah ki faWawa Ummeyhna ta aura mini Mutallab please, don Allah ni bana son zaman gidanmu Please Please"""

"""Tur™ashi!"""

"""Safiyyerh, wakike so Win?"""

"""Mutallab"""

"""Yana son ki?"""

"""E, yana so na"""

""". Liar, ™arya ne"" ya ce a hankali, ta kalle shi ta ce ""Wallahi kana so na, Ammo ko baya so na ba dai ni"

"ina son shi ba?"". ""Haka ne, to babu damuwa zan zo da kai na gidan naku sai mu yi magana ta fahimta da"

"mahaifiyar taki ko? Amma ki je gida yanzu"" a hankali ta ce ""Daddy shirin barin ™asar yake dani"" sosai ammo ta yi mamaki, kuma ta ji tausayin Safiyyerh yarinya ™arama amma zuciyarsa ta buWe ta samu"

"balagar zuci ta lallashi Safiyyerh ta kalli Mutallab ta ce ""Auta raka ta ko?"" Ya yi kicin-kicin da fuska, domin"

"kawo lokacin daidai yake jin kansa zai ciwon kai. ""Muhammad"""

"Gaba ya yi, Safiyyerh ta yi wa Ammo sallama ta bi bayansa da sauri ta ruske shi a waje. Ya dube ta sosai"

"cikin Sacin rai ya ce ""Ya zama First and the last time da za ki yi yun™urin biyo ni gida ok? Kar ma ki cigiyata ko result aka fitar ba zan zo ba, sai an dawo hutu kin gane ai?"" Ya yi maganar yana WaWWage mata girarsa biyun. ""But i am going to miss you"" ya mata banza idanunta ya cika da hawaye da sunkuyar da kanta ™asa, tana shasshe™ar kuka ya matso dai-dai da ita ya ce ""Only friends. Only friends, friends"

"kawai"" ta yi murmushi ta ce."

"""I appreciate hakan ma"""

"""Fece to"""

"""Uhm'uhm"" ta ce. Ya juya."

"""I love you Mai dawa, ka kawo mini naman jeji ka ji? Kuma ka zo zance if not i will come, idan ka ji ka"

"neme ni ka ji masoyi? I love you"" ta sake yin murmushi ta ce ""I heard you, ka ce i love you too """

"""Allah Ya baki lafiya Fiyya"""

"A hankali wani mutum dake cikin ba™ar mota da ya zo wajan Mutallab ya dinga bin Safiyyerh da kallo,"

"musamman fuskarta ya Wauki wayarsa ya Wauki photon fuskarta, cikin sauri kuma ya tayar da motar ya bar wajan, domin wannan abin ya fi batun wajan Mutallab amfani. A good and bad news in the same"

time.

*

"Yana cikin jeji wajejen Kumbotso yana neman kayan LIM˜ABIN KALGO, da zai wa Sa'adah magani jikinsa"

"sanye da bunjuma sai hular sa™i, da sauran kayan mafarauta daga bayansa ya ji an ce ""Ga ganyen nan a"

"gabanka"" ya Wago kai, tabbas ya gano dattijuwar nan, karan farko da ya zo har suka samu saSani da Kimiyya, me take yi to? Me ya sa take son shiga rayuwarsa saboda shisshgi? Ya Wauke kai ta ce ""Me ya sa"

"baka son yi wa kan ka aiki domin zama mai kuWi duk da zaka iya? Baka yadda da aikin naka bane?"" Ya yi"

"mata banza ya Wauki ganyen, da sauran abubuwan da suka kamata zai bar wajan ta ce ""Gaba kaWan bukkata take, ina cike da farincikin sanar da kai cewa a shirye nake da taimaka maka, a duk sanda ka yi"

"niyyar zuwa wajena, ina baraba lale"" ya juya yana tafiya cike da buWawa ya bar wajan. Ta bishi da idanu."

"Tiger da yafi ™auna fiye da sauran ya dinga tajewa gashi sosai, yana jin yadda saurayin Sa'adah ke ta"

"magiya da ban ha™uri cewa da wasa yake ba har zuci ba. Ya mi™e tsaye ya shige shagon Tariq, tiger kuma"

"ya dinga zagaye Sa'adah yana shanshanata. Wandon kayan daya cire Wazo ya Wakko yana duba abu, takadda ya ji, da sauri ya Wakko ya buWe idanunsa ya sauka akan rubutun dake ciki."

" Ban taSa tsintar kai na a mai raunin zuciya irin wannan lokacin ba, do you know why? Masoyi may find"

"himself screaming Saboda raWaWin dake addabar zuciyarsa akan soyayyar abin son zuciyarsa, ina son ka, abin ™auna na nesa da idaniya, abin ™auna kusa without feeling. Ya ilahil alamin,so ne lakin SuWini shu'urin. Duk tarin dangin da mutum, duk yadda ake son shi duk abin da ya mallaka,so na sawa ya ji ya kaWaita, ana kaWaici a ™auna komai tarin dangi,when your love cast aspersions on you violently Tash'uru bi'annaka wahidan a duniya kuma ba ruhi , da sauri ya ja numfashi, yana sake zubewa rubutun idanun"

"wani abu na fusgarsa, abin da baya taSa rabe Waya biyu a ciki,ko shau™in kalaman, ko shau™in furucin mai kalaman data zuba su bisa tsari masu taushi da ratsa zuciya, idan baya son ™aryata kansa lallai yana jin wani abu, yana son rubutun, yana son mai rubutun, he just falls in love with the secret love message. A hankali ya sake buWe idanunsa domin bawai ya kammala karantawa bane, a'a; ya tsahirta daga ainahin bugun luguden da zuciyarsa ke masa tana masa tsalle a ™irji, ya ji ya fara rayuwa as a man, as a good"

"man, who is ready to find himself in love."

" Ba za ka gane ba! Domin masoyi bai cika sai ya zam majnuni If you have any sensibility, sonka fih"

"nu™sani Overemotional connection ba zunubi ba saSo kawai biyayya na kewa son, yana ta rayuwa a zuciya, ina jin motsin numfashinsa a ™irjina. Ina rayuwa ne kawai amma ba tare da ruhi ba, Yaa Muhammad, kalmar so ya yi kaWan ™warai wajan faWa maka kawai tuni ne, lallai watarana ka tuna I LOVE"

"YOU, INA SON KA, ANA UHIBBUKKKKAAA "

 Smile... Smile

"Mutallab, he really out of words ya dinga jin kamar yana faWaWa fuskarsa, sai ya tsuke tas ya tuna kalar"

punishment Win da zai yi mata Fiyya ta raina shi.

"Wayarsa ya Wakko, kamar zai kira ta sai kuma ya rasa to me zai ce mata? Ya ce ya karanta sa™on ko ya?"

"Ya girgiza kai kawai, ya dam™e takardar zuciyarsa na tsuke masa a ™irjinsa tana tatarewa tare da fara sabon gini, ginin daya tabbatar na so ne, motsin da ya tabbatar na ™auna ne, sabuwar halittar data fara rayuwa a ™irjinsa matsayin abar so, son bana kowa ba, son Wiyar Professor Abdu, son Fiyya, shau™in"

Safiyyerh Abdu.

"""But, Jaaanah is no longer alive, Diyna is no more, after them, who is the next person?"""

 Safiyyerh

"Shau™in fuskarsa ya fara rikiWewa sannu a hankali zuwa yanayin na damuwa, damuwar Safiyyerh, tsoron"

"rasa Safiyyerh, tunani yadda zai ruski gawar Safiyyerh. A hankali ya yi shiru yana jin sanyi na ratsa ruSin"

fatar jikinsa har bakwai yana ratsa ™ashin jikinsa.

*

Da sauri ya fito daga cikin Wakin emergency dake Sangaren ICU Win yana yarfe zufa daga tsakiyar

goshinsa a gigice kuma ya nufi Ummi zuciyarsa na rarrabewa da wani irin rauni ya ja ya tsaya a gabanta yana fusgar numfashi.

"""Ya aka yi? Ta dawo hayyacinta?"""

"""Ummi ,"""

"""Kar ka wani damu, ko mutuwa ce ai haka zamu ha™ura ko? Mu Win musulmai ne, zan Wauka ba zan ji"

"tsoro ba, faWa mini mene?"""

"""She is not responding The the treatment bata amsa Ummi"" Ummi ta zubawa fuskarsa idanu, kamar"

"mai yin studying yanayinsa sai kuma ta ce ""Ikon Allah"""

"Kafin ya yi magana sun ji kyakkyawan takun Paaah wanda ke alamtar dasu gare su yake, hakan yana"

"nuna daga saukarsa airport asibiti ya yo kai tsaye, ya juya a hankali zuwa bayansa suka haWa idanu da Paaah Win kamar ya tsammata haka ne, idanun Paaah ya rikiWe sosai tare da yin launi na ban tsoro, kyakkyawar shigar dake jikinsa kaWai zata nuna maka arzi™in da yake da shi, da kuma tarin kadarorin daya mallaka. Simple jallabiya ce a jikinsa da alama kuma da ita ya shiga jirgin sai takalmi mai kyau sauciki hannunsa goye a bayansa sai farin Bluetooth Win dake kunnensa da alama magana ake masa ta"

ciki amma ya raba hankalinsa gida biyu.

"Paaah ya yi wa Ummi kallo Waya ita da wanda suke tare, a hankali ya shige su kai tsaye da™in ya nufa duk"

"da tarin doctors Win wajan da yadda ake ™o™arin nuna masa komai zai daidaita ba wanda ya kula ya sanya ™afarsa cikin room Win hakan ya yi daidai da buWewar zuciyarsa, wani jiri ya neme zubar da shi a wajan, hannunsa ya hau rawa kamar jira ake ya shiga kafin komai ya faru ya wakana ya runtse idanunsa"

"a rarrabe da ™yar ya iya cewa ""Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un, Allahu Akbar...."

Na'ima Sulaiman sarauta

Nimcyluv

08164069685

"[1/7, 9:36 PM] Sis Fauzy: Chapter 35: Husband and wife"

"Kacokan ta baru zuciyarta a wajansa, duk da cewa she feels better and comfortable a zuciyarta, sai dai ta"

"wanzu da tunanin shirin da daddy ya yi mata daga shi har Ummeyh, ta dai ji koma mene she is ready to farc it. A hankali ta lumshe idanunta tare da mirginawa a tsakiyar gadon da take ta yi lamo, tana hasaso kanta ta cikin idaniyar zuciyarta a matsayin matarsa, matar Mutallab, halaliyyarsa, sai ta ji gudun zuriyarta na ninka aikinsa a kaso tamanin bisa Wari. Murmushi ta yi kamar a lokacin take hango masifar"

dake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login