Follow us on social media

Showing 33001 words to 36000 words out of 190973 words

Chapter 12 - Mutallab CC Soyayya Mai Boye Sirri By Nimcyluv.txt

Nimcyluv   

24 Aug 2026

165

rufe idanunta ™arar notification na wayarta ta saka ta buWe idanu tana janyo wayar a hankali, rubutu a ta™aice mai Wauke da azanci da Soye manufar abin"

da ake so a bayyana.

_ laifi akan laifi again? Kodayake shi laifi tudu ne Safiyyerh ke inuwar wani ce ki yi ™o™ari kar a saka ki

shiga wuta _

"A gigice ta ce ""Na shiga uku ni Safiyyerh"""

****

Cikin dare ne wajan biyu da arba'in motarsa na gefen titi cikin duhun daren ya saka facemask ya rufe

"fuskarsa tsoro da fargaba ya gaba gitta masa zuciya a hankali ya zuge glasses Win motar babu mai cewa shine a ciki, yana buWewa ya faWo cikin motar ya ce ""Kira cikin dare? Ban fiya son ina tsaka da wani aikin"

"kuma ana kira na wani ba, ya akai?"""

Photo ya fito masa da shi na wani kyakkyawan yaro fari tas da shi idanunsa buWe ya shagwaSe fuska tare

"da mi™a hannu alamar a bashi wani abu, yana sanye cikin wasu ™ananun kaya ba™a™e. ""Na gani photon"

"waye? Wannan yaron fa?"""

"""Šan gidan Safiyyerh ne"" ya furta yana lumshe idanu tare da yin baya ya jingina da kujerar zuciyarsa na"

"buWewa sosai tsoro da fargaba na cika shi ""What! Safiyyerh yaronta kuma?"""

"""E, idan kaga Safiyyerh ka gan shi kamar an yi kaki ban san ko ta san da yaron ba a tabbatar an gano mini"

"inda sa Safiyyerh take"""

"Kwanakin wajan biyar da rasuwar Ashraf daddy bai faWawa Fiyya batun auren ba, haka ma Aliyu Fiyya"

"kullum sai ta fita wajan aiki ba kuma ta dawowa da wuri. Yamma wajan magariba take driving a gajiye take sosai fahimtar ana bin bayanta ya saka ta ™arawa motar giyar da sauri ta Wakko waya number J ta fara kira amma bai Wauka ba, ta shiga kiran ta daddy amma a kashe duk wanda take tunanin kiran"

"number shi a gidan ta kira bata samu ba,"

"ta kalli madubin taga har yanzu motar na biye da ita, tare da wasu babura biyu bata iya hango fuskar"

"mutanen amma kallo guda ta yi musu ta san ΄an daba ne, ko dai masu satar mota ne ko satar waya ta shiga uku. Baburan guda biyu suka cimma ta Waya ya saka hannu ya daki glasses motar nata, ta yi gefe tare da ™arawa motar gudu suma suka take mata baya a lokacin tsoron da ya yi mata yawa ya saka ta fara gani dishi dishi kan motar na neman kwace mata, cikin sauri tana ™an™ame steering ta shiga lalubar numbersa bata da tabbacin ko tana da ita cikin sa'a ta gani ta danna kiran sai da ta yi kiran biyar bai"

"Wauka ba, gashi hanya babu mutane a kira na shida ya Waga cikin Waga murya da fitar hayyaci ta ce"

"""Yaya na shiga uku Captain wasu ne"""

"Ya yi mata shiru can ya ce ""Who are you?"""

"""Yaya Safiyyerh ce wasu ΄an daba suka biyo ni gashi titi babu kowa, Captain suna da yawa wasu a babur"

wasu a mota na kira number kowa a gida basu Wauka ba gashi ciwon kaina kamar zai tashi bana ganin

"hanya sosai kan motar ™wace mini yake"" ta cikin wayar Captain ya yin siririn tsaki can ya ce"

"""Ina ruwana?"""

"""Captain kashe ni fa za su yi innalillahi wa'inna ilaihirraji'un!"""

"""Allah Ya ji ™an ki"""

littafin MUTALLAB

Na kuWi ne we're still on free pages. Ka biya a yi adding naka a paid book before mu yi cutting free pages

Win. MUTALLAB.

"Book 1, 2 &3"

500 Naira

0116886423 Union Bank Na'ima Sulaiman S. A tura shaidar biya ta nan 08164069385

"[1/7, 9:33 PM] Sis Fauzy: *d'=Ψ%έ MUTALLAB d'=Ψ%έ*"

Page 10

*Bright pens..2nd batch*

"""Kamarya Allah Ya ji ™ai na, Captain ina faWa maka biyo ni ake yi za'a kashe ni, kana cewa Allah Ya ji ™ai"

"na, i called you saboda na rasa wanda zan kira Please help me"" ta cikin wayar Captain ya yi tsaki ya ce"

"""Kee, ina ruwana idan sun kashe ki who cares about your life, zan kira daddy a Wauki gawarki ok"" kashe"

wayar ya yi. Safiyyerh wani irin zafi ta ji a zuciyarta da raWaWi bata san ma wanne gurbi zata saka Aliyu ciki ba idanunta ya kawo hawaye ba™in cikin kiran da ta yi masa tana zargin kanta da laifinta ne. Ta cikin madubin motar take sake kallon motar dake bib bayanta da kuma sauran baburan ta runtse idanunta a

"fili ta ce ""Ya Allahu Ya Rahmanu ka dubi Safiyyerh ka kawo mata Wauki..Daddy!"""

Ta kira sunan daddy a gigice tana sakin steering motar bata sake sanin abin da ya faru bayan nan ba.

Yana tsaye fitowar shi daga motar kenan ya dubi yadda ta yi flat kwance a ™asa gefen kanta da jini ya

"kalli sauran jami'an tsaron da suke wajan ""Is she ok? Tana numfashi?"""

"""She is, buguwa ne kuma Allah Ya rufa asiri motar ta tsaya da kanta, ba'a yi nasarar kama ko mutum"

"Waya ba, yarinyar ce dai bamu san wace ita ba za mu duba id card nata sai a kira iyayenta a shaida musu ko asibiti ne a tafi da ita"" ya yi maganar cikin girmama kan shi a ™asa, wanda ke tambayar ko Fiyya na raye ya yi baya rungume da hannunsa can ya duba a gogo sai bai ce komai ba ""Sir meeting Win naka? Ina tunanin ka je kawai za mu kula da komai tunda shugaban jam'iyya da secretary na jam'iyya na jiran zuwan naka"" kafin ya yi magana cikin sauri wata mota ta ™arasu wajan kamar zata tashi sama ko gama daidaita tsaiwar motar bai yi ba ya fito idanunsa a kan Safiyyerh, mutumin ya dubi fuskarta shima a"

hankali kuma ya ce.

"""Easy Captain, ka kira ni sanda muke kan titin da take ta kuSuta Allahamdulilah"" jinjina kai Aliyu ya yi"

"cikin girmamawa ya ce ""thank you"""

"""Anything for you Aliyu, amma ku kula tana da harshe zuciyar nan tata irin take ce, Allah Ya bata lafiya"""

"Aliyu dai na tsaye idanunsa akan fuskarta ya kasa magana har mutumin ya shiga motarsa driver ya ja, jami'an tsaron suma suka shiga motar suka marasa masa baya cikin tafiyar sirri. Ya jima yana kallon ta hannunsa ri™e da wayarsa tunanin yadda zai yi da ita, ΄ar mitsitsiyar yarinya ta fito da shi, banda darajar daddy da babu abin da ya yi masa zafi sanin cewa idan Fiyya ta mutu hakan na nufin tsayawar numfashi daddy ya saka ya lallashi zuciyarsa. Cak ya Wauke ta ya saka ta a gaban mota yana yin baya da kujerar a"

"ransa ya ji ba zai zama drivernta ba, ya Wauki wayarta ya rufe motar yana shiga ya tare da zama ya sake"

juyawa ya kalle ta da kyau sosai jinin ke fita a goshin nata ya taSe bakinsa kawai a hankali kuma yana

Wora mata tissue ya furta

 Fitinanniyya... Safiii

"Farar safiya ce gari ya yi shiru amma shi idanunsa biyu, yadda ya ga dare haka ya ga rana idanunsa tarwai"

"a sararin subuhana yana kallon sama da abubuwan da Ubangiji ya wanzar a cikinta, a hankali ya juya ya kalli Darma da Goje sai kuma Mangal dake can gefe guda ya sha ta gaya masa babu daWi sai lilo yake da ™afarsa a sama. Mangal ne ya buWe idanunsa da sauri ya mi™e zaune yana murza idanunsa alamar bai"

gama wastsakewa ba.

"""Jeji naka dawa taka ka huta mai dawa, ba dai gaba da gaba ko ta baya ™aryar mutum dan uwatar ya aka"

"yi ba ka yi kasa bane ka raya daren da gadin mu?"" Moh ya yi shiru ™irjinsa sai Wagawa yake. ""Ina tsoron shirun nan naka don ba zai haifar da Wa mai ido ba, ka tara dafi a cikinka jira kake ka samu inda zaka sauke ™arin dake damun jikinka ka sarara a kaiwa mai duka lillahi kukan kawai"" sai a lokacin ya juyo da gajiyayyun idanunsa da suka shige ciki duk girman da suke da shi, sun yi wani bala'in ja ya zubawa"

Mangal ido

"""Talk da turanci kenan da hausa na goga maka yi magana sarkin jeji"""

"""Mangal"""

"""Yes inji masu jajayen kunnuwa bi ma'ana na'am"" muryar Moh bata fita sosai a lokacin duk wanda ya"

"nutsu zai hango wani irin sanyin murya da yake da shi da sauti maraya hayaniya. ""Wacce cuta aka taSa yi maka a rayuwa wacce ba zaka iya yafewa ba?"""

"""Kan uban nan, ni ai ka sani a kusurwa kaina ya kulle wanda sukai mini kuma tuni sun girbe abin da suka"

"shuka bana yafiya bana cuta bana bari a cutan"" cije baki kawai Moh ya yi yana lumshe idanunsa da sauri ya buWe su tar saboda yadda yake jin kakari da numfashin fitar ranta yana yi masa amo a kunne, ya mirgina kaWan ya Wauki ™afarsa Waya ya Wora akan Waya yana girgiza wa ya zubawa zara-zaran yatsun"

™afarsa idanu tare da rungume hannayensa a ™irji.

"""Wai what happened Mai dawa?"""

"""Ka dai na yi mini turanci don uwarka"""

"""Šan tsinanniya ba, ba uban da ya iya kuma ya san ai duk bama ji shima a Legas ya koya"" cewar Goje"

"yana farkawa tare da zama dukkan su babu wanda yake da niyyar mi™ewa domin yin sallah. Goje ya kalli Mutallab ya ce ""Yaushe za a kwalo berewar nan ne? Ka yi shiru karfa ka ji™a masa aiki"""

Da sauri Mutallab ya kalli Goje jin sunan daya kira na barewa ya lumshe idanu ya buWe zuciyarsa na

"bugawa sosai sai bai ce komai ba can dai ya mi™e zaune a hankali kuma ya tashi tsaye ya zaga bayan katanga ya daWe kafin ya dawo wajan Darma ya kalli hannun Mai dawa ya buWe idanu ya ce ""Bura... Wannan ™wayar ka shanye to kwarankwasa ka shirya zama mahaukaci, ™wayar doki ce fa? Wai kashe kanka za ka yi akan wasu ΄an΄an jakuna ka fito musu gaba da gaba mana, a yi komai duk abin da zai faru"

"ya jima bai faru ba, ™arshe dai gidan Wan kande ne kuma mu ba wai ba™in ta bane"""

Mutallab ya tsaya cak a tsakiyar wajan naman jikinsa na motsawa musamman kakkauran ™irjinsa mai

"faWi sai kawai ya shagiWe bakinsa gefe kamar zai yi murmushi da sauri ya tsuke fuska zuciyarsa na tuna masa shekarun da suka shige a fusge ya furta ""Sai godiya"" gabaWaya suka mi™e tsaye suna maimaita"

"""Sai godiya"""

Basu fargaba sai ganin tarin wasu ΄an daba suka gani suna fitowa daga wasu lunguna a ™alla sun fi su

"ashirin Wauke da gorori wasu wu™a™e. ""Dara ta ci gida lallai an raina mu, mu wasu da™i™ai zasu kawowa"

"farmaki har lukanmu?"" Cewar Darma Mangal ya kalle su ya ce ""Kuma suwaye ku yara?"""

"Wani daga cikin su ya fito ya tsaya a gaba ya ce ""Sanin sunana ko waye ni bashi da wata fa'ida a gare ka,"

"da zaka tambayi wanne kalar kisa zan maka zai fi maka, amma saboda gudun tilawa ko tafiya ™iyama da tunanin wanda ya kashe ka lallai zan goga maka sunan nawa"". Ya zaro wu™a daga cikin ™ugunsa idanunsa akan Moh da bai ma kalle su ba sama kawai yake kallo yana jin yanayin na yi masa daWi ya Wora da ""Uban ΄an daba nake maganin ™ananun yara masu Soyewa a sa™o, to cut you short sunana Lauje, ban du™o dan na saka muku makami ba, na zo na tafi da uban gidan naku salin alin akasin hakan wajan bijire mini zai"

"saka an samu kwacewar lissafi dar kenan"" wanda ke kusa da Lauje mai suna Modara ya ce"

"""Ka saSo shi a wuya mana sai ka tsaya Sata yawun da Ubangiji ya halitta a bakinka Oga?"""

"""Ban zo don rigima ba, bisa umarnin Hon na zo wannan shine"""

"Darma ya matsa gefe yana nuna musu Mai dawa Moh kenan ya ce ""Bisimillah gashi nan kuje da shi kuna"

"da hannu na san"" Moh ya sake juya musu baya maganganunsu da gaske ciwon kai da zafin zuciya suke"

™ara masa hannunsa kawai yake dun™ulewa yana hura iska sama ko yaushe ya zama sa'annin yara irin su

Lauje?

"""Ji mana"""

"Mutallab ya juyo yana gyara tsaiwa idanunsa a birkice Lauje ya dinga kallon Mai dawa, shi bai ya yi"

tunanin haka yake ba yaji ana Mai dawa da Mutallab sai ya ji sunan Mutallab kamar na ™ananun yaran

"ganin Mutallab cikakken namiji a tsaye mai kakkauran hannu da buWaWWan ™irji gabaWaya jikinsa a murWe yake musamman damtsen hannun ya basar ya ce ""Shige muje"""

"Da hannu Mutallab ya yi masa alama da ya zo ya tafi dashi, Lauje ya nufi wajan Mutallab ba tare da sanin"

"cewa akwai shafin hannu a jikinsa ba ganin ba wani makamani hannunsa ya saka ya nufe shi. Yana mi™a hannu da sunan kama shi Mutallab ya yi masa wani naushi a gefen ™irji, nan take Lauje ya fara fari da idanu ™ashin gefen ™irjinsa ya yi ™ara ya sulale a wajan ba numfashi. Ganin hakan ya saka su Modara ja"

baya a tsora ce ya ce

"""Kut ya bazar dashi ba, wannan mahaukaci ne"""

"""Bai mutu ba tafiyar zango ™alilan ya yi kawai ya samu karaya a ™irji, kar dai ku manta da Mai dawa kuke"

"magana masu jeji da namomin jejin da kansu matsalar gajanci kenan kun tari mutumin dake da shafi a hannunsa duka Waya ka sume gwara ya saka maka kaifi daya saka hannu, ya zame muku hadda. Yi batu"

"waye ya aiko ku?"""

"""Hon MaWatai"""

"""Wani abu ne haka? Me za a yi masa?"""

"Modara ya ce ""Bamu sani ba, ya ce yana bu™atar ganinsa shi kaWai kuma a sirrince"""

"""To ba zan zo ba"""

"Cewar Moh yana cije bakinsa hannunsa har yanzu rawa yake baya son yin kisa, idan ya ri™e wu™a bai san"

"me zai iya yi ba kuma sam. Da mamaki Modara ya ce ""Kasan waye hon MaWatai kowa? Wallahi taimako"

"zai baka shine kawai yake jin tausayin ΄an daba irin mu"""

"""Šan daba irin ka dai, shi Malam Abdullahi ne balle ya yi mini baki, ko Malam Abdullahi can ta matse"

"masa"" Modara ya buWe baki da nufin sake magana ""Kana kira mini sunansa sai na yi maka sabuwar kaciya"" ba shiri ya tsuke bakinsa suka ja Lauje tare da barin wajan cike da takaici."

"Safiyyerh na kwance tana bacci tun bayan sallar asuba da ta yi, Dr Hash ya sake Waura mata ruwa a"

"hankali kuma ya ji tana surutai ™asa-™asa ya kasa kunne da kyau ko zai ji mene take cewa ""Ashraf ka taimaka ka dawo ka faWa mini ma'anar FS, ka faWa mini suwaye mutane biyar Win da kake magana akai, Ashraf the company is belong to your father,ko a mafarki ne ka faWa mini ko a fatalwa ne ka zo mini bazan ji tsoro ba, Ashraf i really really need your help, don ka dawo"" Dr Hash ya juya ya kalli daddy da ya"

yi ™asa da kan shi

"""Daddy akwai damuwa fa, meke faruwa da Fiyya ne? Me take bu™ata wajan matacce ne Ashraf zai fito"

"daga kabarinsa kuma ya yi mata, daddy Ashraf ya rasu fa ranar da za a Waura musu aure da Fiyya me ya sa ba za ta yi tawakakkali ba, me ya sa wai?"""

"""She loves him so much, tana son Ashraf ne shi ne dalili"" cewar daddy yana sake matsawa tare da zama"

"a bakin gadon ya kama hannun Fiyya ya ri™e cikin nasa da kyau ""wannan zafin hannun fa? Her temperature is too high, bana son zazzaSi a jikin Maama ka yi wani abu Dr Hashim"" Dr Hash ya ce ""Ciwon kanta da bugawar ne ya saka mata zazzaSi, na yi mata allura zuwa anjima zai sauka ai"""

"Maimakon Fiyya ta yi shiru sai ta cigaba da surutan sosai tana furta ""Ni ba Tiger ba ce Tahhb, why are"

"you decided to call me Tiger?"" Kamar a gaske kamar kuma yanzu ne ta ji saukar muryarsa a tsakiyar kanta, sautin ya sauka a ™irjinta ""Saboda ke matar Moh ce Tiger, zama matar Moh is not easy we most fight together halinki irin na tiger ne, matar Moh"" tar da buWe idanunta a gigice a kuma sauti na ruWani"

"ta ce ""Motar Moh"""

Daddy da Dr Hash suka kalli juna jin abin da ta furta kafin su yi magana Safiyyerh ta juyo ta kalli daddy sai

"ta yi murmushi mai kyau wanda suka jima basu gani a saman fuskarta ba, ainahin murmushi da kyawun Safiyyerh daya shuWe ya dawo fil ta ri™e hannun daddy a nutse ta ce ""His voice daddy, muryarsa ce"""

"""Shi wa?"""

"""Tahhb"" daddy ya yi murmushi yana shafa sumar kanta ya ce ""ai kuwa na ji nima, ki yi bacci Maama za ki"

"samu sau™i in sha Allah"" ta jinjina masa kai tana ri™e da hannunsa har lokacin ta ce ""In sha Allah daddy,"

"in sha Allah daddy"" jikinta ya saki ta koma bacci daddy ya sauke numfashi ko samun sukunin karyawa bai yi ba, ya dubi Dr Hash ya sake duban Fiyya ya ce ""Ka yi mata allura kafin ta farka"""

"""Daddy ka duba Maama tana cikin damuwa ba, baka jin allurar zai saka ta dawo da Wabi'unta na baya"

"daddy yin allurar ba mafita ba musamman ga lafiyarta, tsayin shekaru na daddy har yaushe ne ka duba Safiyyerh don Allah"" mi™ewa tsaye daddy ya yi ya ce ""Ka yi hakan Dr Hashim Abdu Marafa, completely tsayin rayuwa haka nake son ganin Safiyyerh"" jinjina kai Dr Hash ya yi sai ya haWa allurar har guda biyu ya juya bayanta ya caka mata cikin sauri ta ™an™ame jikinta wani irin azaba da raWaWi take ji a duk sanda aka yi mata allurar. Yana yi mata ya fice ba tare daya sake kallon daddy ba. Ya zubawa photonta idanu"

yana juya mata baya a hankali ya ce

"""Ki yafe mini Safiyyerh ki fahimce ni ki fahimci mahaifinki, i am sorry Safiyyerh"" fita ya yi ya rufo ™ofar ya"

nufi parlonsa a zaune ya tarar da Ummi tana kallon shi ta ce

"""Ya jikin nata? Ta farka ne?"" Ya zauna yana numfasawa ""Ta sake yin bacci, ina Aliyu?"" ""Kasan sai ya yi"

"niyya yake shigowa"" daddy ya Wauki wayarsa ya kira number Aliyu yana Wagawa ya ce Aliyu zo mana ya ajjiye ya kalli Ummi cikin kulawa ya ce"

"""Ina jin kamar haWa auren Aliyu da Safiyyerh na yi kuskure ina jin kuma hakan shine mafita, ina jin tsoron"

"tambayar da dukkan su za su yi mini wacce bani da amsar su, da gaske bani da wannan amsar tasu Ummi,"

ba komai Safiyyerh take ganewa tana jin ta isa ta yankewa kanta hukunci ita ba kowa face yarinya mai

"wayon gaske da tunani Safiyyerh bata san komai ba ita kawai yarinya ce"""

"""Ka san dole zaka jira amsar wannan tambayar da kake tsoro, amma sanar dasu auren shine zai fi maka a"

"raina ina jin Maama ba zata yi maka gardama ba"" kafin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login