Follow us on social media

Showing 153001 words to 156000 words out of 190973 words

Chapter 52 - Mutallab CC Soyayya Mai Boye Sirri By Nimcyluv.txt

Nimcyluv   

24 Aug 2026

87

ya ce ""Tomatir"""

"""Tomatir? A ™irjin nawa?"""

"Harara ya watsa mata ta kyakkyawa ta yi da dariya ta ce ""Yanzu fa kai babban mutum ne, ka fahimta ni"

"matarka ce"""

"""Safiyyerh!"" Ya kirata."

Ta Wago ta kalle shi a hankali tana tsayar da dariyarta while she is keeping eye on him. Tare da jinkirin jin

"abin da zai fito daga cikin bakin nasa, she wish ya ce Fiyya i na son ki, na amince dake."

"Ya dur™usa dab da fuskarta, suna sha™ar numfashin juna ya ce ""Ke barewa ce, ke deer ce, deer ce"

"Safiyyerh, matar moh daban, mai halin Moh daban, matar moh, zata kasance mai hali irin na Moh ne kaWai, ki gane ki fahimta kin ji?"""

"""Me zan fahimta?"" Ta ce a rarrabe, kamar kuma yadda ta yi furucin a rabe haka ta ji zuciyarta na"

"rarrabewa a cikin ™irjinta. Ya Wage mata gira biyun tare da tsuke bakina ya yi mata feWuwa mai sauti ya ce ""Just friendship, abota kawai Fiyya ya wadatar"" ta ce ""Aure na da yake kan ka fa to?"""

"Ya Wage kafaWa ya ce ""Sake ni"""

"Fita ya yi daga cikin ajin ya yi waje, idanunsa ya fara sauka akan Aafiyyah ita kaWai zaune ta yi shiru"

"hannunta ri™e da counter, kamar koyaushe ta saka ba™in gilashi a saman fuskanta ya yi mata kyau, ramarta ta sake fitowa fili kallo Waya za ka yi mata kasan cewa bata da lafiya, baki yaga ta murguWa masa ta kawar da kai gefe da sauri kuma ta mi™e ta bar wajan tana Wan danna wayarta ta yi hanyar lap ya"

tsuke fuska shima.

*

"Paaahh na zaune a cikin ™aramin parlonsa nasa yana sanye da men's slim fit 3pcs suit dark blue, ya"

"jingina bayansa da jikin wata Morden chenille flocking floor yana juyawa a hankali idanuna zube a kan wanda yake gabansa, Yana sauraron abin da yake cewa. Mutumin ya gyara zama ya ce ""Kamar yadda tawa Safiyyerh take ΄a ta, haka na Wauki ΄ar wajanka Aafiyyah matsayin ΄a ta, wallahi dukkan da na yi mata akasi aka samu kuskure ne na san kuma sam ban kyauta ba, shi ya sa na nemi ganawa da kai domin"

"na sake baka ha™uri don Allah"""

"Paaahh ya ce ""Professor"""

"""Na'am, Prof """

"Daddy ya amsa, kamar yadda shima mutane da yawa suke kiransa Matsayin Prof ya ce ""I am very sorry"

"professor"""

"""Idan dukan ΄a ta kuskure ne, dukan taka yarinyar fa?"""

"""Dukan tawa yarinyar gyara ne, saboda ta Sata mini"" daddy ya ce cike da damuwa ya Wora da faWin"

"""Kamar Safiyyerh shekarunta 15 a duniya ita ce zata zo ta kalli cikin idanuna ta ce mini wai wani take so? Wanin ma Wan iska can wani waje? Wai Šan'malam wanda bashi da cin yau balle na gobe. Gudanawa Safiyyerh take banda cewa ka haifi yaro baka haifi halinsa bane, wai ita aure take so ba karatu ba kuma bata gane karatun, ka duba fa?"""

"Paaahh ya ce ""Ka fara fuskantar ta, amma duka baya kawo mafita a rayuwar raya, Aafiyyah da kake"

"ganinta nan uhmmm"" ya cije lips sai ya ce ""Ina tsananin so da ™aunar ΄ata Aafiyyah bana iya kwatanta son da nake mata dana wani abu a duniya. Ba zan cika ka da magana ba, kawai don batu kake akan abin da ya shafi tsagina ne Allah ya raya mana su"""

"Daddy ya mi™e yana mi™awa Paaah hannunsa ya ce ""Thank you professor"" ya ce na jijjiga hannun."

"""Ba damuwa, Prof"""

"Mi™ewa ya yi a hankali hannunta ri™e da ™aramin bottle of water, ya nufi hanyar shiga main parlo yana"

"shiga ya samu MJ, da sauri ya ce ""Sannu da zuwa dad"""

"""Safiyyerh fa"" Paaahh ya tambaya kai tsaye ba tare daya kalli MJ ba, Ummi ce ta fito daga kitchen ta ce"

"""Tunda ta dawo daga makaranta take Waki fa, sau biyu ina shiga ina tararwa tana bacci sai ban tashe ba domin kwana biyu bata baccin"""

"""Kuma kin yarda baccin take?"""

"""Na yarda mana Paaah"""

"""Uhmm"" ya ce yana nufar Wakin Aafiyyah, a hankali ya yi knocking can ™asa ya ji muryarta ta ce ""Daddy"

"come in"" buWewa yi ya shiga, tana ganinsa ta mi™e tsaye tana murza idanunta ta ce ""dad ™waro a ido, idona dad"" ya dinga kallon ta, ya san cewa she is crying sai ya juya ya kalli frame Win photonta a hankali ya yi murmushin ya ce ""As always, she is clever girl, smartness"" ™afarta ta Wan buga a ™asa ta fara yarfe hannunta tare da kiran sunan dad. Paaah ya juyo ya kalleta sai ya kama hannunta tare da janta zuwa bakin gadon Wakin nata a hankali ya duba ta da kyau sai kuma ya ce ""Gaya mini inda na taSa tauyar rayuwarki?"" Ta girgiza kai, ya tsare ta da idanu ya nisa ya ce ""buWe baki ki mini magana Safiyyerh"" ta ce ""Dad, komai ka yi da rayuwata daidai ne kuma ka cancanta ka yi komai Win, kai ne ka haife ni ka kula dani tun ina zanin goyo, ka ciyar dani daga halak, ka shayar dani daga halak, ka tofatar dani daga halak, ka bani kyakkyawar tarbiyyar da nake farinciki da ita. Babu wani hukunci a rayuwa da zaka zartar a rayuwata ban amsa ba Paaahh, zan maka biyayya ko da zai cutar dani ne "" da sauri ta buWe idanunta tana masa dariya ta rufe bakinta ta ce ""Oh no my mouth, my mouth dad, na ce Professor Abdu the"

"whole prof"""

"Idanun Paaah ya jirkice ya san wace Aafiyyah farin sani ya girgiza kai ya ce ""Safiyyerh"""

"""My handsome dad"""

"""Yi kuka Safiyyerh don Allah"""

Ta yi saurin Wago kanta ta kalli Paaah da tunani daban-daban a ranta sai ta yi ™asa da kanta ta shiga wasa

"da yatsun hannunta, ya kamo hannunta cikin nutsuwa ya ce ""Komo zai daidaita kin ji, kar ki ji kamar ke kaWai ce a duniya, You are not alone Safiyyerh, Paaah is here, Ummi, Mj da sauransu kin ji? Ki yi ta addu'a zan ™aro miki wasu azkar Win. Ki yi ibada, ki karatu zan ma kawo miki wasu teddy amma ki rage abubuwa kina bacci, ina bu™atar rayuwarki, ki taimaka mini wajan ganin mun inganta lafiyarki kin ji?"" Ta jinjina kai ya ce ""Ki kuma taya ni kula da tarbiyyarki kin ji?"" A hankali ta ce ""In sha Allah, dad amma ban son teddy na ji bana son komai kuma a dai kawo mini teddy Win kuma na bana son wayata dad ka amsa"""

ta Wauki wayar ta mi™a masa.

"""Zo nan Safiyyerh"""

"Aafiyyah ta ™arasa wajan Paaah, ya sanyata a jikinsa ya rungume ta sosai ya ce ""Yanzu ko a kilo na saka ki"

"ba lallai ki yi jaka guda ba"" murmushi ta yi tana jin daWi ta rungume Paaah, addu'a ya dinga mata yana shafa sumar kan nata. A hankali ya ji hawayenta na sauka a jikinsa ya ce ""Ai na ce ki yi kuka, cry Safiyyerh"

"ki yi kuka"""

Shasshe™ar kuka ta fara ta ri™e shi gama ta saki wani irin raunataccen kuka Paaah ya rungume ta yana jin

"kamar ya tsaga ™irjinsa ya mayar da ita ciki. A hankali ya buWe ™ofar Wakin ya shigo, fuskarsa nan kamar ya ce ya shiga uku, Paaah ya Waga kai ya kalle shi ba sai kuma ya juya ya ce ""Mj ka same ni a part Wina"""

"""Ok Paaahh """

"Ya fita, yana ta tsaye a hankali kuma shima ya juya ya fice daga Wakin. Paaahh ya ji saukar numfashinta a"

hankali ya Wago ta daga jikinsa ya kwantar da ita ya rufe ta da duvet sai sauke ajjiyar zuciya take yi ganin

kanta a buWe ya Wauki abu ya rufe mata ya rage mata gudun a.cn sosai ya kunna mata karatu ya kashe hasken Wakin a hankali ya fita yana rufe Wakin. Bacci ta fara yi peacefully.

*

Malam ne ya fito ™ofar gidansa da sauri saboda busar da ya ji da kuma ™ara kamar ana gangi tare da

"haushin karnuka, sak ya yi ganinta Mutallab wanda ake wa kirarin tare da la™aba masa sunan Mai dawa. Shi kuma ya cake a tsakiyar tarin mutanen wanda suke sanye da kayan farauta, bunjimar riga da hular sa™i ga gorori a hannunsa yawanci hannunsa duk sun ma™ala goro sai tarin karnuka da suke a wajan."

˜aho suke busawa sun zagaye Mutallab da ya™i motsi ya cake waje Waya yana jin naman jikinsa na

"motsawa da yin wani irin karkarwa musamman ™irjinsa bai taSa yin kirari ba, baya so kuma a tunzura shi"

amma gani yake da ™yar ya iya shallakewa.

"""Kai ne uban masu dawa, shiga jeji idan babu kai ™arya ne, sai kai mai gidan tururuwai. A gaida Wan gidan"

"Malam Abdullahi shalelen Ammo, ba dai gaba da gaba ko ta baya sai an shirya don abin takazan nan. Mai dawa katarin masu dawa mai Sa'adah da Hamida, ina gwanin wani gana Bafullatana mai tiger kaga gwanin masu shiga farauta, farauta idan babu MuWallabi yawan ta zubar ne, a lafiya Muhammad Mutallab Abdullahi Šan'malam"""

"Jikin Mutallab ya hau rawa, gabaWaya gaSSan jikinsa mazari suka Wauka kansa a dur™ushe wani irin"

"kururuwa Goje ya yi yana cigaba da yi masa dariya. A kiWima ya Wago kansa kamar an ce ya juya ya hango ta tsaye tana ta yi masa dariya, a mamakin ta sai taga ya kashe mata ido tare da yi mata alama ta zo."

"A hankali ta taka tana shige mazan wajan ta ™arasu tsakiyar filin ta tsaya a gabansa, uniform Win"

"makaranta ne a jikinta. Ya tsora mata ido sai kawai taga ya rabe ™afarsa biyu, ya Waga hannayensa sama ya buWa su cikin wata murya mai sauti a kuma kumbure ta ji ya fasa wani ihu da kururuwa ya ce."

"""Sai ni MuWallabi na Bestien beastie, mai ™aunar Allah da Manzonsa, Wan Abdullahi da ammo ™anin"

"Hamida da Sa'adah, Allah ya ji ™an Jaaanah Allah ya gafarta ran Diyna, dawa tamu jeji namu, naman jeji namu masoyin tiger da teddy wo!wo!wo!!! Sai ni Šan'malam jikam yarabawa"" gabaWaya ya firgice ya fita hayyacinsa yana jin busar ™ahon na tsuma naman ™irjinsa zuciyarsa na motsa masa. Safiyyerh ta yi baya zata gudu ganin idanunsa kamar haya™i yake, tako Waya ta yi ya dam™o hannunta ya dawo da ita gabansa, ya saka hannunsa ya murza gashin kansa da gumin kansa ya saka hannunsa ya farke gaban rigarsa ya shafo gumin jiki, Safiyyerh ta daskare a wajan ganin ya shafa mata gumin a fuska, tare da zaro harshe"

"kamar zai suWe fuskarta sai taga allurai suna fita, askira ya Wakko a jikinsa bata taSa sanin yana da ita ba."

"Ji ta yi fitsari na neman ™wace mata, numfashinta ya fara Waukewa ta gama sandarewa tare da tunanin"

"wa'adin rayuwarta ya zo ™arshe a lokacin daya fara dirza mata askirar a fuska kamar zai mata bille. Luuu ta yi zata faWi saboda sumewar da ta yi, ya saka hannu ya taro ta, ta faWa jikinsa ya ri™e ta gam kuma ya kasa cigaba sai jikinsa daya Wauki rawa, dakatawa sukai da kirarin da kuma busar, Goje ya ™arasu wajan"

"ya taSa Mutallab ya ce ""Mai dawa"""

Cak ya mi™e tare da saSa Safiyyerh a wuya ya shige da ita cikin shagon Goje dake ™ofar gidan Malam

Abdullahi.

Malam ya yi saurin juyawa ya faWa cikin gida yana tattare babbar riga ganin Mutallab kamar gidan zai

"shigo. Mama Zaituna ta ce ""Malam ko lafiya?"""

"""Wanne lafiya? Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un, matar nan ta gama cutata Allah ya yi wadaran halin"

"MuWallabi ya yi gutsi -gutsi da halinsa, na shiga uku wannan yaron shi ne zai yi ajalina"""

"""Hakan ba zai taSa faruwa ba In sha"" cewar Ammo. Cikin faWa ya ce ""Zaki rufa mini baki ko sai na yi ™asa-"

"™asa dake a wajan nan? Kina ganin masifar da kika ja mana, kina kallon yadda zunubin da kika aikata"

"yake yawo ko? Kina gallo yadda shu™ar da kika yi take yaWo ko? To gashi can kuma ya kashe wata baturiyar yarinya ba ruwana wallahi tallahi """

"""Safiyyerh?"" Cewar Ammo a kiWime kuma ta yi waje cikin sauri malam ya ce ""Kina fita ina miki Allah Ya"

"isa, kuma a bakin auren naki "" cak ta tsaya ta zubawa idanunta da sukai jajur a hankali ta juya kuma ta shige cikin Waki zuciyarta na yi mata wani irin zafi da raWaWi a hankali ta fara kiran sunan Allah"

maWaukakin sarki.

"Mutallab ya zubawa Safiyyerh idanu da har yanzu ta™i motsawa, sai ya lumshe idanunsa a hankali ya ce"

"""Deer"""

"""Matar Moh, zata zama irin moh"""

"Wani abu ya sha™a fata ta tashi a firgice tana kiran sunansa dana daddy da Ummeyh, hannu ta saka ta"

"fara kai masa duka a ™irji ya tsaya yana kallonta can ya fisgo hannunta ta dawo dab da shi cikin faWa na ce ""Bana ce miki abokai kawai ba? Ban ce haka ba?"" Girgiza kai ta fara ta ce ""Wallahi ni matarka ce ba abokiya ba"" kuka take masa sosai jikinta na rawa bai kulata ba, bai kuma ce ta yi shiru ba a hankali ta zame jikinta ta kwanta a cinyarsa ta sauke ajjiyar zuciya, kansa a Wora a fuskarta ya le™a suka haWa idanu"

"ta yi masa murmushi ta ce ""Kana da kyau sosai, ina son ka sosai, ina son yadda kake tsoro na ji ne"""

"""Hmmm"""

"""Nima hmmm"" ta ce tana kallon lips Winsa da suke da damshi, hannu ta mi™a zata taSa ya make"

"hannunta ya ce ""Tashi ki fece"""

"Mi™ewa ta yi, ta Wauki jakarta ta yi waje ta ce ""Ba zaka raka ni ba? Na san ma sai an dake ni kamar"

"koyaushe, to ai gwara su kashe ko?"" Ta faWa a raunace tana langwaSar da kanta gefe ya zazzaro mata idanunsa. Ta ce ""Bye bestie. I love you"""

"A wannan karon ma akan idanunsa ta fito yana daga cikin motar ya zuba mata idanu, cikin sauri ya sake"

"Waukan photonta wannan lokacin har bidiyo ya yi mata, bayan ta tafi shi kuma ya sakko daga motar ya shiga wajan Mutallab domin aikin daya kawo shi sai juya masa tunani yake."

*

 Banbancin kowacce shigewar rana tana tare da yadda take sake kusanta zuciyata da kai Yaa

Muhammad. WAIT FOR ME

"Ya dinga karantawa da wani irin sabon feelings a zuciyarsa, feelings Win rubutun, feelings Win mai"

"rubutun, feelings Safiyyerh."

*

Har ta shiga gidan ta yi wanka tai sallah ba wanda ya nemeta sai ta naWe ™afa kawai domin hakan ya yi

"mata daWi sosai a cikin ranta ta kuma ji daWi da babu wanda ya tanka mata Win. A hankali Wahee ta buWe ™ofa ta ce ""Ki zo in ji daddy"" Safiyyerh ta juya ta ce ""Daddyana kike nufi?"" Wani irin kallo Wahee ta yi mata sai ta ce ""Allah ya sa ba daga sama na faWo ba Safiyyerh balle ki mini gorin gidan uba, ke da Captain"

"kuma sai dai gani daga nesa wallahi"""

"""Matsalata dake kan ki baya kawo wuta Wahee, ke Captain ya dama"""

"Fitowa ta yi, ta samu daddy shida Yaa sayyadi ta zauna bayan ta gaida Yaa sayyadin daddy ya ce ""Bayan"

"tashi daga makarantar ina kika je Safiyyerh?"""

"""Gidansu Mutallab"""

"""Uhmm ka ji ko malam? Ta shi ki tafi ina zuwa"" ta mi™e ta koma sama, uncle Musbah ya bita da idanu"

"kawai tausayin yarinyar ya ke ji ta samu balagar zuciya har haka wanann zamani ina za shi dasu ™ananun yara su Wora kansu masifa har haka? Yaa sayyadi ya ce ""A shawarce ka aurar da Safiyyerh, ita Wiya mace idan ta nuna aure take so mafi samun kwanciyar hankali kawai a yi mata shi, saboda gudun samuwar wata fitar tada ban, ka daina ganin Safiyyerh tsaf za ta yi zaman aure ka tuna zamanin baya har a"

"shekaru 9 an aurar da yarinya duk da cewa su ba fita suke janyowa ba, tunda Safiyyerh ta san ta fara bin"

saurayi har gidansu to abin ya lalacewa. Ita Wiya mace fitina ce musamman idan suka samu balagar

"zuciya, Safiyyerh ΄arka ce ka aura mata yaron, ka bashi sana'a, gida yadda zai kula da ita, idan ka yi"

"hakan ai ba faWuwa ka yi ba ko? Yi wa kai ne da kuma kare tarbiyarta"""

"""Ai har yanzu ba wanda ya san dalilin daya saka take son auren"" cewar uncle Musbah."

"""Masifa mana irin ta yaran yanzu"" Ummyh ta bada amsa kai tsaye."

"""˜addara Safiyyerh ta isa aure ba zan taSa aura mata Šan'malam ba, domin za'a kawo mini ita gawa ne"

"kamar sauran ΄an'matan, ™addara ba hakan bama, wallahi ba zan bawa Safiyyerh auran talaka futuk kamar Šan'malam ba, jira nake komai ya yi daidai zata gane bata da wayo kam"" ya girgiza kai ya ce ""Kai bama shirya ganin auranta yanzu ba, bu bar maganar nan"" Yaa sayyadi ya dinga janyowa Prof aya da"

hadisai amma ua rufe kunne tas.

*

"Kimiyya ya dinga murmushi ganinta yau akan wani Wan ™aramin lifan ya ce ""Yau an tuna babur Win nan"

"kenan"" ta yi masa murmushi kawai Safiyyerh ta ™arasu ta ce ""Yau kam dole a Wana ni"" Aafiyyah dai"

"murmushi kawai take yi can ta ce ""Ki je wajan bestie ya Wana ki"" Safiyyerh ta ce ""Mijina za ki ce ai, au bakya nan aka Waura ko kimiyya baka bata labari ba kenan?"""

"""I almost forgot """

"""Shi ya sa bata mini murna ba"""

"Aafiyyah dai murmushi kawai take tana kallon wani waje daban Safiyyerh ta ce ""Kuma bai iya babur ba ai,"

"even keke ma"""

"""Anya?"" Aafiyyah said without looking at her tana ta gyara glasses Win idanunta."

"""Bai iya bafa"""

"""Gwada shi kiga"" cewar Aafff."

"""My crush yau ba gaisuwa, to good morning baby"" ya ce yana murmushi. Safiyyerh ta ce ""kaga Aafiyyah"

"na gaida mutane daman?"" Daidai nan Mutallab ya ™arasu, kamar Aafiyyah shima yau ba uniform suka"

"saka ba, sportswears ne a jikinsu kuma duka farare gabaWaya, abayan rigarsa an rubuta masa MOH ita kuma an saka mata S. ABDU."

"Aafiyyah na kallon Safiyyerh ta ce ""Hmm, mene a gaisuwa ne namesake? Kawai bana yin abin da ban"

"niyya bane, amma wanda na girma ma ai zan iya gaishe ki"""

"""Then. Greet us"""

"""Kimiyya good morning"""

"""Lafiya lou za ki yi albarka Aafiyyah in sha Allah"""

"""See, Safiyyerh ina kwana?"""

"Safiyyerh na dariya ta ce ""Alhamd"" Aafiyyah ta Wan gyara zama glasses Win, ta Wan yi baya kaWan a"

hankali ta sake ja-da-baya direction Win idanunta kamar akan Safiyyerh a hankali ta ce

"""Good morning Tayo"""

"Da sauri ya Wago jin an ce Tayo, tuni Aafiyyah ta juya ta shige class, bai taSa jin maganarta mai Wan tsayi"

"ba sai yau akwai sanyi da kuma tsiwa a sautin muryarta, akwai ha™uri da juriya da ™ulufuci duk a cikin"

"muryarta, sai ya basar kawai ya yi gaba shima bayan ya dungurewa Safiyyerh kai da take masa dariya, ta"

bi bayansa da sauri tana ri™e hannunsa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login