Follow us on social media

Showing 126001 words to 129000 words out of 190973 words

Chapter 43 - Mutallab CC Soyayya Mai Boye Sirri By Nimcyluv.txt

Nimcyluv   

24 Aug 2026

238

koma waje ta daki"

"jikin Ummeyh dake shigowa itama fuska a haWe, ta saka hannu ta tura Safiyyerh cikin bedroom Win ta"

janyo hannunta ta dun™ufar da ita gaban Prof. GabaWaya takaici ne ya hana shi magana wai yau shi aka

bijirewa magana? Ya dinga kallon Safiyyerh wacce ke dur™ushe ™asan ™afafuwansa.

"Ummeyh ta ce ""Aliyu yana kan hanya, yanzu yake sanar mini sun samu hutu Allah Ya sa kar ya ce ya fasa"

"dawowa nasan hali"""

"""Zan zo ya zo Win, zan so kuma a ce kar ya zo Win "" Ya furzar da iska daga cikin bakinsa ya juyar da kansa"

"ya zubawa photon Safiyyerh idanu dake gefen gadonta idanunsa na juyewa ya ce ""Me ya sa Safiyyerh?"

Ya kike abu kamar ba professor Abdu ya haife ki ba? Ya kike abu kamar ba jinin ilimi da arzi™i ba? Me ya

"sa, why Safiyyerh?"""

"""I'm sorry daddy """

"""Sorry for yourself, sorry for yourself Safiyyerh!"""

"Ta yi ™asa da kanta, ya gyara zama sosai ya ce ""Ya sunansa?"" A hankali ta ce ""Mutallab"" daddy ya ce"

"""Nice name, mene sana'arsa data mahaifinsa, mene al™arki da shi kuma? Da har kika manta cewa ni mahafinki ne?"" Ta yi shiru, Ummeyh ta buga mata tsawa sai ta fashe da kuka ta ce ""Ummeyh daddy don Allah ku yi ha™uri ba zan sake ba"" daddy ya kalli Ummeyh ya ce ""Dr dai na yi mata tsawa kar ki firgitar mini da yarinya for no reason"" Ummeyh ta ce ""Ba wani dalili? Wanne dalili bayan abin da muka gani da wanda ta aikata Prof?"" Idanunsa still akan Safiyyerh ya ce ""Still dai, mu ji daga bakinta. Safiyyerh"" ta kalli"

daddy cikin shasshe™ar kuka ta ce masa.

"""Mutallab sunansa"""

"""Na haddace sunan ai, ba kya bu™atar maimaita mini"""

"""A makarantarmu ta FGC yake, class Winmu Waya ajinmu Waya, kujerarmu Waya, abokina ne kawai na"

"karatu. Ai baya sana'a nima ai kaga bana yi karatu muke, wallahi daddy he is the nice person yana da kirki ,"""

"""Waya tambayi kirkin nasa?"" Daddy ya ce yana gyara zamansa a hankali kuma ya janyo wayar Wahee"

"dake kusa da shi ya fara dannawa. ""Kalli Wannan Safiyyerh"" ya juya mata screen Win wayar, muryarta ya sauka raWau inda take kuka cikin cafeteria tana cewa ""What if I tell you, I love you"" ta runtse idanunta zuciyarta na rarraSewa into pieces ""Wahee munafuka"" ta faWa a ™asan ranta kanta a ™asa. Idanun daddy ya yi jajur sosai ya ce ""Abin da kike a makarantar kenan shi ya sa kika zama da™i™iyya? Shine abin da na"

"tura ki yi a FGC Win kenan ko?"""

"""I'm sorry. "" She gasped out, double over in pain and trying to catch her breath. ""Wanne sorry? Sorry"

"to tell me that you love him? Šan mai makarantar allo da almajirai? Soyayya at your young age? Yanzu me kike bu™ata?"" Kai tsaye ta ce ""A aura mini shi"" wani irin juyawa Ummeyh ta yi ™irjinta na bugawa da ™arfin gaske zata daki Safiyyerh, daddy ya girgiza mata kai ya ce ""Shi Šan'malam Win? Karatun kuma fa?"" Ta ce ""Bana son karatun Daddy, bana gane masa auren nake bu™ata"" Ummeyh ta zauna daSas tana zabga salati, ba tare da daddy ya tambayi dalilin rashin gane karatun nata ba ya ce ""˜ila ke da Fgc har abada, ™ila mu bar ™asar gabaWaya, batun aure ke da wancan Wan me makarantar allon babu. Safiyyerh shekara 15 kike a duniya kin san wai a yi miki aure, me kika sani a rayuwa?"" Ba ki ta buWe da nufin cewa ""Na sani mana daddy, I can tell you abubuwa da yawa akan aure daga cikin har irin abubuwan da kuke yi kai da Ummeyh cikin dare a kuma kullum, wanda surutunku da ihunku ya saka mini son abun, ka fuskanci kuma ba haka kawai ake samun abun ba sai dai idan anyi aure, daga lokacin kuma bana gane komai na karatu sai wannan mikin da kwaWaitar son abun a zuciyata"" haka ta yi nufin faWa, sai ya katse ta da cewa ""Bana son jin komai, bana son jin dalilinki na banza da iska, Wahee ta yi gaskiya. Za kuma ta cigaba da saka miki ido da ita da sauran ΄an'uwanki daga nan har na yanke hukunci. Kuma a gobe ban amince ki je makaranta ba, ki ™addara kin isa aure Safiyyerh babu Mutallab a jerin samarin daya kamata ya zama surukina, we may leave this country as soon as possible, as far as kin cigaba da yi mini taurin kai"

"Safiyyerh"""

"Mi™ewa ya yi ya fita, Ummeyh ta kasa cewa komai ita buWaWWiyar zuciyar Safiyyerh ke bata mamaki, duk"

"ha™urin Safiyyerh amma yau ta buWe baki ta ce wai aure take so? Ga wata uwar ™iba da take yi ™irji ya haSaka ga buWaWWan hips skin Winta sai wani ™yalli take yi. Mi™ewa ta yi ta fice domin ta cigaba da zama zata iya zane Safiyyerh cif wallahi. A downstairs ta samu daddy na waya da Dr bayan ya kammala ya kira Uncle Musbah suka fara magana a hankali bayan ya kammala ya Wago ya kalli Ummeyh sai ya yi murmushi ya ce ""Ni Safiyyerh ke faWawa aure take so? Šan zamani ka haifa baka haifi halinsa ba, zan"

nuna mata ni nake da iko da ita zan nuna mata ni na haife ta.

"***Washegari Mutallab shi kaWai ne a desk Win, babu Safiyyerh domin bata zo ba, haka Kimiyya shi kaWai"

"ne babu Aafiyyah koda ya kira wayarta tun jiya bai sameta ba. Gashi bata zo makaranta ba, har aka tashi daga school Win Mutallab bai kula kowa ba karatu kawai yake yi yana kuma fahimta. Bayan tashi ya bi"

"bayan Kimiyya har zuwa Wakin computer suka dinga danne-danne a hankali ya ce ""Ina recorded Win"

"nan?"" Kimiyya ya ce ""Yana nan"" Ya jinjina masa kai, wani location ya nutsu yana dubawa ya yi hakan ta bin diddigin wata number, kai tsaye ya yi sharing location zuwa ga Computer Kimiyya da mamaki ya ce"

"""Asibiti? Waye a can?"" Mutallab ya Waga kafaWa ya fice."

"""Ya karatu Muhammad? Kimiyya ya faWa maka sauyin ra'ayin da akai masa? Zai bar maka sabgar"

"na'urorin nan, zai juya shi kuma zuwa ga zama barrister in sha Allah"" Mutallab ya jinjina kai ta ce ""Allah Ya yi muku Albarka"""

"""Amin"" ya ce."

"""Muhammad baka da wasu kaya ne sai waWannan?"""

"""Ina jin daWin su ne"""

"Ta dinga jan shi da hira jinjina kai kawai yake yi ko ya lumshe idanunsa, Kimiyya kuma daWi yake ji a"

kullum idan ya ga Mutallab by his side sai ya samu kansa da jin zafin mahaifin Safiyyerh ™warai. Sun jima

har Jeddah ta kwaso shadda su yadika ta bawa Kimiyya ta ce ya kaiwa tela ya Winkawa Muhammad Win.

Bayan sun fito harabar gidan idanun Mutallab ya sauka akan wasu kyawawan karnuka ™anana da su an yi

"musu irin kiwon turawa, Waya ba™i da Waya ruwan ™asa Waya mai ratsin ba™i da fari ""Ma sha Allah"" Ya furta yana dur™osawa akan Waya da ya fi jan hankalinsa. ""My dogs karnunaka nane, ko kana so?"" Mutallab ya jinjina kai, bai taSa nunawa Kimiyya yana son wani abu ba sai yau ya ce ""Take them, na bar maka"" ya ri™e Waya da yafi faWa da safi ya ce ""Tiger"" ya shafa Wayan ya ce ""Rainbow"" ya kuma taSa Wayan ya ce ""Spider"" Kimiyya ya dinga jin daWi, ya Wauki Waya shi kuma ya kwashi guda biyu sukai waje. Sun isa gidansu Mutallab dake da Wan tazara da gidansu Kimiyya, Mutallab ya lura kimiyya baya cikin nutsuwa can ya yi gyaran murya ""Uhm emm, ya dai?"" Ya ce ""Aafiyyah bata Waukan kirana duk na damu"" sai Mutallab ya yi shiru kawai cikin sa'a kuma aka Waga wayar Aafiyyah aka shaida masa ai tana kwance a asibiti tun ranar birthday Win Safiyyerh. ""Asibiti?"" Sai ya tuna location Win da Mutallab ya tura masa ya"

juyo zai yi magana tuni Mutallab ya tashi ya bar wajan.

"""Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un, karnunka a cikin gidana masifa ta ™aro na banu ni Malam Abdullahi"""

"Mutallab ya yi shiru. ""Tattara tsinannun kayanka ka fice daga Wakin zaure juma'a ta sama amaryata zata"

"tare, kar na dawo naga komai ka je can cikin almajirai ka dinga kwana ban amince ka shiga Wakin uwarka ba kana baligin yaro, domin wannan Wan tsurut Win gemun a tsakiyar haSa kamar na iska daka gani na girma ne ba zai haifar da Wa mai ido ba"" Mutallab ya sake yin shiru. Malam ya ce ""Tijararre, ina magana"""

"ya Wago kai. ""Aby na ji, zan fita In sha Allah """

"""Malam aure za ka yi?"" Cewar Sa'adah. Ya ce ""E, kina da matsala da aurena ne Sa'adah?"""

"""Baka ciyar damu hak™in ciyar da yaranka a wuyanka yake Malam"""

"""Ki je ki yi ta kan ki Sa'adah ki nemi kuWi kici abinci, idan kin yi saura ki bani, bani da ™arfi bani da halin"

"ciyar da tarin yara kamar na maguna kin ji"" yana cewa haka ya fice. Ammo dai murjin taliya take yi"

domin tun safe ake zuwa nema ta yi har ta ™are.

"Sati guda cif, ba Safiyyerh ba Aafiyyah a makaranta har an kammala c.a ana shirye-shirye fara exam ta"

"3rd term. Shi ko a jikinsa domin har yanzu maganganun Kimiyya na zane raWau a zuciyarsa na cewa talauci zai zama abokin rayuwarsa, sai maganganu mahaifin Safiyyerh, wanda suka ™arasa confidence wajan ganin zama mai arzi™i ko wani mai faWa aji. Ya samu sassauci daga wajan Ammo ta sakko tana kula shi wanda bai san dalili ba sai ya samu relief a zuciyarsa nutsuwa ta saukar masa sosai ya ™ara jin ™aunar"

iyayen nasa har da Aby.

Yana zaune a gida a lokacin yana jin yadda karatun Almajirai ya cika masa kunne ya yi kicin-kicin da fuska.

"Ammo ta kalle shi ta ce ""Yau kuma waya taSa jarumin Ammo?"" Ya yi mata shiru don bai fiya cewa komai ba idan ran shi ya Saci kafin ta sake magana wani yaro ya yi sallama ya ce ""Wai bestie ya zo in ji bestie"""

"""Waye bestie? Injiwa jeka tambayo"""

"Mutallab a lokacin bai motsa ba ya hakimce kamar sarki kansa a ™asa yaron ya dawo ya ce ""Wai in ji"

"Safiyyerh matar Mutallab bestie"""

"Baki buWe Ammo ke kallon Mutallab ta ce ""Na Ammo yaushe ka yi aure bani da labari yau naga abin da"

"ya fi ™arfina, yara ™ananu daku wacece Safiyyerh?"" ya mi™e tsaye daga shi sai gajeren wando ta wata riga ™arama ""ban san ta ba"""

"""Ikon Allah"""

Fita ya yi yana shan kunu ganinta tsaye suna haWa idanu ta yi ™asa da kan ta. Ya dinga kallon ta yana jiran

"ya ji mene ""meye ne?"" Ya tambaya. Hawaye ya gani a idanunta fal ""Ni a gidanku zan kwana"" tar ya gama buWe shanyayyun idanunsa a kanta ""wanne gidan?"" Ta nuna masa gidan ""sai ki ce ke wa?"" Tana masa shagwaSa wacce daman ya san hali tace ""Matar Mutallab, baka zo makaranta ba yau ba kyau fashi"" ji wacce ta shafi sati bata je ba ita ke faWa masa yau bai je ba, kuma haka kawai ya ji baya ra'ayin zuwa makarantar. Ya cigaba da danna wayarsa ya barta tsaye, ita kuma sai kallon jikinsa take ya yi mata kyau sosai cikin ™ananun kayan daya saka sumarsa duk a birkice sai taga ya ™ara girma a idanunta da kwarjini ga wani tsayi da ya yi damtsen hannunsa wani abu kamar laya a duka hannu biyun. Ya Wago kai ya kalleta suka haWa idanu a hankali ta ce ""I love you bibi"" ya watsa mata harara kamar kuma an ce ya juya idanunsa ya sauka akan daddyn Safiyyerh daya fito daga cikin mota hannunsa ri™e da zabgegiyar bulala."

"Da wani irin ™arfi Mutallab ya ce ""Safiyyerh!"" Ganin kai tsaye daddy ya yi kanta."

MUTALLAB.

PAID BOOK NE

PAY BEFORE YOU READ DEAR. 08164069385

"[1/7, 9:35 PM] Sis Fauzy: Chapter 31: Yaa Muhammad"

Not edited

"Kallon Safiyyerh kawai daddy yake yi, irin kallon da yake nuna na haifi yarinya a cikina tana neman fin"

"™arfina, idanunsa jajur saboda Sacin rai ya ce ""Ba shakka Safiyyerh, ashe kin yi girman da za ki saci hanya tun daga gidan ubanki zuwa wajan saurayi? Saurayin ma ki biyo shi har gidan nasa iyayen Safiyyerh?"

"Anya. "" Ta yi ™asa da kanta a hankali kuma take jan jikinta zuwa bayan Mutallab saboda bulalar dake"

"hannun daddy. acin ran daddy ya kuma bayyana a fili wai yau shi Professor Abdu, ΄ar cikinsa guda ta nemi fin ™arfinsa? Duk yadda ya kai da yi mata bazarana akan yaron nan amma kamar ™ara tunzurata"

yake yi.

"""Safiyyerh nuna duniya kike ban isa dake ba? Ki rasa wa za ki so a duniya sai mai kashe ΄an'mata? Mai"

"lalata su, ki rasa wa za ki ji kina ™auna sai Wan talaka futuk, ki rasa wa za ki ji kina ™aunar rayuwa da shi sai wanda ubansa bai bar masa gadon komai ba sai na allo da tadawa? Šan'malam mai almajirai Safiyyerh? Shi Safiyyerh? Har ki iya fakar idanuna ki biyo shi?...."" Jikinta ya dinga rawa, ta sake ma™alewa a bayan Mutallab idanunta na cika da hawaye, Mutallab shi ko a jikinsa kallon daddy kawai ya"

ke yi. Takaicin daddy ya sake ruSanya a cikin ™irjinsa da zuciya.

"""Kai ne Wan iskan da yake hure mata kunne ko? Kai ne kasa ta fara bijirewa umarnina?"""

"""Ask her. "" Mutallab ya faWa a da™ile, idanunsa a ciki yana murza goron da yake damtsen hannunsa na"

"dama. Daddy ya ce ""Ka fita sabgar ΄ata, ka fita daga cikin idanuna babu kai babu jinjina, kuma wallahi ™ararka zan yi wajan hukuma su raba mu"" a gigice Safiyyerh ta fito daga bayan Mutallab, tana girgizawa daddy kai muryarta na rawa ta ce ""Daddy ni na zo wajansa, daddy ni na ce ina son shi don Allah kar ka yi"

"masa komai, kar ka ce zaka haWa shi da hukuma Please"""

"""Akan wannan Wan iskan kike magana? Wannan wanda da bashi da wani future mai kyau a rayuwa?"""

"Mutallab ya ce ""Ka Wauki ΄arka kuje ina da abin yi, don Allah ka ce ta rabu dani kar ta lalatawa iyayena ni,"

"Šan'malam Win da kake magana ai bai taka zuwa ™ofar gidanka ba ya ce ana sallama da Safiyyerh Wiyar Professor. Ita ΄ar taka ΄ar masu kuWi ita ke bibiyar rayuwata, ita kuma ta addaba mini, bani da wani sukuni ita ce mara tarbiyyar, ita ce mara ajin, ita ce mai neman ribatar zuciyata, ita ke son lalata mini ™uruciyata, ita ta aiko har cikin gidanmu wajan mahaifiyata ta ce tana sallama dani, so Please carry your daughter and leave, idan kuma za ka kyauta ka saka ta daina bin Šan'malam kuma Wan talaka"" ya ™ara maganar yana huci idanunsa akan cikin na surukin nasa. Safiyyerh ta dinga girgizawa Mutallab kai, tana fashewa da wani irin gigitaccen kuka mai taSa zuciya kamar ta haWiye zuriyarta ta mace haka take ji don"

damuwa.

"""Idan ma asiri ka yi wa Safiyyerh sai dai ya koma maka ka, domin ko aure Safiyyerh ta isa sai da a yi"

"™warya ta bi ™warya domin kowacce ™warya akwai burminta"" daddy ya yi furucin yana nuna Mutallab da"

"yatsa shi kam ko a jikinsa, almajirai suka fara taruwa a wajan suna kallon yadda daddy ya dam™i hannun"

"Safiyyerh, bayan ya falla mata lafiyayyun maruka a fuska, tsananin gigitar da ta yi da yadda marin ya shige ta ya saka ta ™an™ame mahaifin nata, tana fusgar numfashi ta kasa kuka yatsun hannun daddy ya fito jere a fuskarta ya dam™i hannunta ya buWe mota ya cilla ta a ciki, kamar zai tashi sama haka ya ja"

motar ya bar unguwar yana baWesu da ™asa.

"Mutallab ya bi motar da kallo, ya ji wani iri a ™irjinsa sai dai ba zai kwatanta abin da ya ji ba, domin bai"

"san ma'anar hakan ba. Ya jima tsaye yana tunanin to dame Ubangiji ya tauye shi da shi? Saboda kawai su talakawa ne? Kenan talaka ba zai iya aurar yarinyar masu kuWi ba? Ita soyayya ta gaskiya kuma ta domin Allah ai bata duba kuWi, nasaba ko cancanta, mutumin da kake so shine kawai a allon ™irjinka da idanun zuciyarka... The person you loved, you still love him/her for no reason, you love him/her for the sake of Allah, for the sake of love da baya shawara da zuciya. KuWi na siyan soyayya, na siyan komai na rayuwa banda kwanciyar hankali da lafiya, duk auren da aka yi shi domin kuWi baya nisa zai lalace. Ya lumshe idanunsa da ™yar ya buWe su, ya sake bin hanyar da motar daddyn ta bi sai ya ja ™afafuwansa ya koma cikin gidan har lokacin Ammo na zaune tana aiki, ya yi tsaye yana jan numfashi tare da furzar da iska"

daga cikin hancinsa.

Ta Waga kai ta duba shi kamar za ta yi shiru sai kuma ta ce.

"""Hayaniyar me nake jiyowa daga waje har nan cikin gida? Muryar waye kuma a wannan lokacin?"""

"""Mahaifinta. ,"""

"""Mahaifin wa kuma?"""

"""Safiyyerh. !"""

"Ya ce a hankali yana danna wayarsa ba tare daya kalli Ammo ba. Ta dinga kallonsa, sai ta tuna muryar"

"yaron Wazo da yake cewa  Wai in ji Safiyyerh matar Mutallab bestie  tuna hakan ya saka Ammo cewa ""Wace ita Safiyyerh Win?"" Ammo ta bu™ata da mamaki fal fuskarta cikin yanayin na shakku da kokwanton abin da zata ji Win daga bakinsa, ta san baya ™arya, kuma ba zai taSa faWa mata abin da ba ita ta tambaya ba komai nasa yana da tsari, ta dinga kallonsa don ta Wauka ba zai yi magana ba kamar yadda ta"

tsammata haka Winne ba tare daya kalleta ba idanunsa ™asa ya fara bata raddi da faWin.

"""Wai so na take yi, shine kawai"" ya ce yana lumshe idanunsa tare da saka hannu ya shafa sumar kansa da"

"take ba™a ™irin. ""So kuma?"" Ta yi furucin da madaukakin mamaki sai kuma ta ce ""So na mene kenan?"" Ya Waga kafaWa yana mi™ewa tsaye ta ce ""Dawo ka zauna Muhammad"" ya yi jim sai ya koma ya zauna domin allurar shiga daji ce ta tsikare shi ainun..ta duba shi ta ce ""Bani labari"" Ya ja numfashi ya sauke a hankali kuma ya kwashe labarin komai ya faWa mata, banda yadda akai ya shiga makarantar iya abin da ya faruwa between him and her. Ammo ta ce ""Ikon Allah, to ka daina kula musu yarinya kaga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login