Follow us on social media

Showing 165001 words to 168000 words out of 190973 words

Chapter 56 - Mutallab CC Soyayya Mai Boye Sirri By Nimcyluv.txt

Nimcyluv   

24 Aug 2026

76

amma ™arfin zuciyarsa ya mini, jajircewar shi ya mini, kawai completely ya yi wa zuciyar Aafiyyah. Na dinga tunanin ina zan ganshi, dake ni mai sa'a ce a rayuwa sai na ganshi ranar wata Sunday na shigo Extra lessons, a nan mukai magana da Kimiyya, na ce kar ya faWa masa, kema Please kar ki faWa masa, Safiyyerh ban taSa jin tsoron rasa abu ba irin yadda nake jin tsoron rasa Mutallab, Safiyyerh ban taSa jin cewa na shirya amsar ™alubale ba sai yanzu, idan na faWa masa yanzu da matsala dukkan mu yara ne, ina bu™atar ya tsaya da ™afafuwansa amma zan wa Paaah magana, ko farkon sunansa  M na ji zuciyata girgiza take, i love Mutallab so much, i love everything nasa, i like his anger komai, ki ri™e haka, saboda shi zan zo birthday naki, zan lallaSa Paaah, Safiyyerh ina son Mutallab, Safiyyerh ina ™aunar Yaa Muhammad, ni na faWa miki damuwata tunda ke kin ™i faWa mini wa kike so,"

"shikenan """

"Safiyyerh ta dinga kallon Aafiyyah a tsorace, wani irin kallo na dama na faWawa Aafiyyah tun jiya a waya"

"cewa nima Mutallab nake so, haka ta dinga bin Aafiyyah da ta kasa cewa komai, ta sunkuyar da kanta"

"™asa, ta sake kallon Aafiyyah sai ta ce ""Ok, dear"""

Aafiyyah ta Waga kafaWa tana murmushi ta fice ta nufi cafeteria.

"*Kuka Safiyyerh ta fashe da shi tana wani irin ™an™ame jikinta a lokacin data gama tuna komai, nan take"

"zazzaSi ya rufe ta, ta dinga girgiza kan ta ta faWa saman carpet tana birgima ta ce ""I am sorry Aafiyyah, i am sorry, ba zan iya ba, ba zan iya ba, nima ina son shi, shi kaWai, only him"""

"""Aafiyyah is not my fault, it's urs, me ya sa za ki ™i faWa masa? Shin ni ba kiga wahalar da nake sha ba?"

"Wani irin uzuri ne da zai saka ki™i faWa masa? I love Mutallab too, ba zan iya jingina shi da kowacce mace ba, idan soyayyarsa jarrabawa ce lallai na amince da hakan, amma ko a matsayin kishiyar soyayya balle kishiya a matsayin matar Mutallab, ki mini afuwa, zan miji Addu'ar Allah ya haWaki sa wanda sa ya fi Mutallab, zan yi addu'ar Allah kar ya ™ara dawo dake Nigeria har abada, idan mutuwarki hutu ce, zan yi"

"addu'ar Allah ya kai ruhikinki aljanna, ya sadaki da mala'ikunsa masu rahama, soyayyar Mutallab azaba"

"ce nima a zuciyata"" ta dinga kuka har numfashinta na tsayawa ta ji a yanzu MUTALLAB Win kawai take so, tana tsananin bu™atarsa a kusa da ita, tana son ta jita a jikinsa kamar dai yadda take yawan ganin daddy da Ummeyh. A haka bacci ya Wauke ta saman carpet Win, baccin wahala, bacci mai cike da mafarkan"

"Aafiyyah saboda da ita ta kwanta a cikin ranta, bacci mai tsananin takaici da tsananin azaba ga ruhinta."

*

A gidan Malam Abdullahi kuwa yana zaune a saman tabarma bayan ya fatattaki yaran Waki wasu kuma

"sun yi waje, aka duka sallama ""Wai Malam ya zo a waje"" cewar wani Waya daga cikin almajiransa. Malam"

ya mi™e tare da saka takalma ya ce.

"""Kai in jiwa?"""

"""Wani ne a waje a cikin babbar mota, ya ce Malam Abdullahi yake nema"" faWin yaron, bai jira malam ba"

ya saka takalma ya yi waje jin cewa mai neman nasa a mota yake tafe ™ilan wata zakkar ce domin azumi

ya gabato.

"Yana fita yaga mutumin ya fito, cikin wata dakakkiyar shadda mai ruwan ™asa sai buga she™i take yi, kana"

"ganinsa ka san yana cikin rufin asiri ™warai da gaske, Malam ya mi™a hannu suka gaisa da mutumin cikin jin daWi Malam ya ce ""Ka yi mini afuwa ban wayeka ba ranka bawan Allah"" ya ce da alamar rashin fahimta."

"Ya jinjina kai ya ce ""Gaskiya ne, ba™on arzi™i ne in sha Allah."

"""To, to ba damuwa Allah Sallallahu a jisshe mu alheri"" cikin malam har rawa yake yi, ta inda kuWi za su"

fito kawai yake baza idon gani.

"Ya gyara tsaiwa ya ce ""Sunana Engineer Musbah, na so ne akan batun yaron ka Mutallab"" uncle Musbah"

"ya faWa yana murmushi, tare da kallon fuskar Malam sai ya hango Sacin rai, damuwa, tsana, ladama, tsoro, razani duka ya hango a lokaci Waya."

"Malam ya kame fuska ya ce ""Wata rashin Wa'ar ya yi maka? Ba dai sata kai ma ya yi maka ba? Ni dai sisi"

"na biya bani da shi, kana kaiwa hukuma ™ara su kama ka"" uncle Musbah ya yi murmushi ya ce ""Ko kaWan, muhimmiyar magana ta kawo ni kuma ne daWi da alheri ka bani dama mu nemi wajan zama ko?"". Malam ya ce ""Mu yi magana a nan"" uncle Musbah ya jinjina kai sai ya ce ""Kasan labarin Safiyyerh a wajan shi?"

"Ba haka bama ina neman haWin aure da ΄ar Wan'uwana Safiyyerh. Malam Abdullahi, Safiyyerh tana son Mutallab ban san shi ma, soyayyar dake neman lalata tarbiyyar da muka bata, soyayyar dake sawa ta biyo shi tun daga makaranta har zuwa gidan nan naka, soyayyar data saka ta cikin damuwa har ta saka bata fahimta a makaranta, shekarar Safiyyerh goma sha biyar da watanni ta nufi 16 years yanzu, ban san shekarun yaronka ba babu mamaki ya fita, koda bai fita ba hakan ba haramcin. Suna cikin mataki mai hatsari gaske a matsayin Adolescencet stage, bana son wata fitina ta biyo baya, saboda akwai gigi da giyar balaga dake Wawainiyya dasu, ina son tushe wannan Sarakar ta hanyar yi musu aure, a cikin satin"

"nan"""

"""Kana son ganin gawar ΄arka kenan?"" Cewar Malam Abdullahi."

"""Subuhanallahi, kamarya zan so ganin gawar jinina idan ba wa'adinta ne ya cika ba?"" Cewar uncle"

Musbah yana barin jikin motar tasa da mamaki.

"""Amincewa ka aurawa MuWallabi auran Wiyarka shine wa'adin mutuwarta da ganin gawarta ta, zata mutu"

"ne kamar yadda Diyna da Jaanah suka mutu ya kashe su"""

"""Still, i don't understand you, ka yi mini bayani yadda zan fuskanta"""

"Malam Abdullahi ya jinjina kai sai kuma ya ce ""Musbahu sunanka ko? Bari ka ji da kyau, yaron da kake"

"magana a kansa MuWallabi, tabbas Wana ne amma ba ruwana da sabgar shi, nima ido nake zuba masa domin ya fi ™arfina, Wan ta'adda ne shi, a baya na yun™urin aura masa wata yarinya saboda ina ganin fitinarsa ta yi yawa, wata™ila zai shiryu idan na yi masa auren, ashe na kashe maciji ne ban sare kan ba, ashe na tuno wu™ar kashe kai na ne, ya zame mini gobara a daga cikin kogi maganinta Allah. Da farko dai Mutallab yaron nan bashi da lafiyar ™wa™walwa, ma'ana yana da taSin hankali, abu na biyu duk yarinyar da aka nemi aura masa sai ya bi dare ya cinna mata huta ya kashe ta wallahi, ya kashe Diyna da Jaanah,"

"kenan yarinya ta gaba Wiyarka zai kashe ina tabbatar maka da hakan""."

"Ya ja numfashi ya ce ""Dabara ta rage ga mai shiga rijiya, idan ka amince zaka aura masa ita a hakan to"

"shikenan, amma kar a yi kuka da Malam Abdullahi, kar a zo mini idan ya yi mata aika-aika. Kuma bani da sisin yi masa aure"""

"""Ikon Allah """

"""Ikon gaske"" cewar Malam."

"Uncle Musbah ya ce ""Ta ya ya zaka haifi Wa yafi ™arfinka? Ka taSa zama da shi ka ji dalilin mutuwar Diyna"

"da Jaanah? Al'amarin yara akwai saka idon mahaifa, makami ka taSa ganinsa da shi da zaka ce masa Wan ta'adda?"" Ya yi tambayar da shakku a ransa ya ji yana son ganin yaron kuma."

"""Ku tambayi ΄ar taku, ai har makami ya zaka mata"" sai kuma ya ce ""Gashi can, ku yi magana da nasan"

"cewa akan shi ne ma ba zan fito ba"" ya nuna Mutallab da yake tsaye da wani almajiri jikinsa duka kayan farauta ne jibga-jibgan karnukansa sun baibaye shi ya karkatar da hular sa™in kansa zuwa gefe."

"""Mutallab"""

"Uncle Musbah ya kira shi, ya ji kuma ya gansu, sai ya ™i juyawa sai da uncle Musbah ya yi masa kira uku"

"ya juya ya buWe ido, da hannu uncle Musbah ya yi masa alamar ya zo, kafaWunsa sama yake tafiya yana bubbuWawa idanunsa rambaWe da kwalli."

"""Sannu "" cewar Mutallab, ya faWa a da™ile kuma a gajarce."

"""Šan albarka, ka yini lafiya? Madallah amma abin da ka yi ba daidai bane zunubi ne ba haka akewa"

"manya ba ka ji?"" Kawai ya jinjina kan shi, domin shi bai ga rashin daidai ba daga cewa sannu."

"""Ka san Safiyyerh Abdu?"""

"""E."""

"""Ka san tana son ka?"""

"""Na sani"""

"""Kai kana son ta?"""

"Yana kallon gefe, yana jin motsin da aljihunsa yake yi da zillo amma ya yi shiru. Uncle Musbah ya sake"

"cewa ""Kana son ta"""

"""Bana ce ba"""

"""Me ya sa?"""

"""Saboda haka ne, ban sani ba"""

"Ya dinga kallon Mutallab, ya fahimci da iyakar gaskiyar shi yake magana, ba wasa ko ™arya cikin"

"maganarsa. ""to ita tana son ka, na kuma tabbatar da hakan, zan kuma Waura muku aure da ita in sha"

"Allah, zaka zama babban mutum, sai ka dai na wannan shigar kamar ™auraye, ko da yake sune zan zo a"

"koya mini shiga dawa, amma ka daina yawo da karnuka ka ji?"""

"""³ar ka zaka aura mini? Idan na kashe ta fa? Idan taSin hankalina ya motsa a kan ta ba? Kar ka yi haka"

"kar ka yi, da gaske"". Ya ce yana girgiza kan shi kawai."

"""Zan yi, ka shirya inda zata zauna"""

"""Bani da wani wajan zama daya shige jeji, ni ban iya kulawa da mutane bafa"""

"Uncle Musbah ya dinga dariya, daman tuni malam ya bar wajan. Ya buWe motarsa ya ce ""Na barka lafiya"

"Bestien beastie "" ya shiga motar ya bar wajan Mutallab ya bisa da kallo."

*

"Uncle Musbah ya yi parking motar a harabar gidan Professor Abdu, ya fito sai ya dinga mamaki ganin"

"motar Nasim a cikin gidan, a haka dai ya shiga cikin gidan, ai kuwa shine, shi Winne ya hakimce samam kujera ya Wora ™afarsa Waya kan Waya kan Waya jikinsa sanye da voyel mai taushi kamanninsa da Nahyan ya fito sak. Uncle Musbah ya nemi waje ya zauna ya ce ""Yaushe ka dawo kai kuma?"" Ya yi murmushi ya ce ""Jiya, ban samu shigowa gidanka bane sai yanzu, sai kuma Professor ya ce yana bu™atar ganina ni da"

"Nahyan, gash nan ma"" ya faWa yana nuna Nahyan, cikin ladabi Nahyan ya ce ""Evening uncle"""

"""Evening son, ya hutu?"""

"""Mun kusa komawa ai, sati mai zuwa ai"""

"""Ma sha Allah, Allah ya yi wa rayuwa da karatu albarka"""

"Prof, ya gyara murya bayan an gaisa ya ce ""Nasim, kai ne baka san komai akan abin da yake faruwa don"

"gane da Safiyyerh"""

"""Haka ne Yaya"" cewar Nasim."

"Professor, ya kwashe komai ya faWawa Nasim, sai ya Wora da ""Na yi shawara tunda har yanzu visar"

"Safiyyerh ya™i samuwa, zan mata aure kamar yadda take so, na yanke shawarar aura mata Nahyan domin ba amince da Šan'malam ba"""

"Da wani irin firgice Nahyan ya kalli Prof sai ya ce ""A'a uncle Prof, ba haka tsakanina da Safiyyerh kuma ai"

"Safiyyerh tana da aure an yi musu aure a cikin ajinmu, a class Winmu"". GabaWaya suka kalli Nahyan da mamaki ""An Waura musu aure dawa? Wane ya yi auren, wane ya walicci kuma?"""

"""Da Mutallab, ni ne kuma na zama waliyin Safiyyerh, Allah uncle Prof Safiyyerh matar aure ce"""

"""Ka yi hauka dai ba aure ba, daman haka auren yake, ai kuwa a banza domin bai yi ba auren nan"" Prof ya"

"faWa yana mi™ewa tsaye sai kuma ya shiga kiran sunan Safiyyerh, yama manta bata cikin gidan tana"

gidan Hajiya.

"Uncle Musbah ya dinga murmushi da dariya ya ce ""Allahamdulilah """

"""Alhamd for what? Wallahi aure bai ba, kuma banza wallahi"""

"""Aure fa sai wani, ba dai auren Safiyyerh da Mutallab ba, kuma zata tare a cikin gidanta in sha"""

"""Ka yi kaWan Musbah, wallahi ka yi kaWan ka ce aure ya yi"""

"""Uncle kaga auren fa"" Nahyan ya ce yana bawa uncle wayar hannunsa, ya kunna bidiyon suka kalli komai,"

"Abba Nasim, kallon bidiyon yake kawai bai ce komai, sai uncle Musbah ya ce ""Wallahi wallahi auren Safiyyerh ya yi, kuma baka isa ka kashewa Safiyyerh aure ba, idan kuma na cika na isa sai na yi abin da ya dace, idan kai ka shirya ganin abin kunya wajan Safiyyerh ni dai ban shirya ba, ina mai tabbatar maka auren nan shine rufin asirin mu gabaWaya, Nahyan Wan wajan Nasim ne, Nasim ™aninka ne Prof, idan"

"Nasim nada ikon auran Wiyarka, kamar yadda"

"Shima Nahyan ke da iko, muddin Safiyyerh ta amince ya zama waliyinta, to zai iya yi mata aure a ko'ina"

"ma wallahi, kuma Allahamdulilah na ji daWi ta amince, me ake bu™ata? Tsayayyen waliyi to Nahyan"

"tsayayye ne ina da tabbacin zai tsayawa Safiyyerh a ko'ina kuma ga alama nan, Nahyan ya kai munzalin"

"zama waliyi, don haka aure ya yi, shi kuma Mutallab nada ikon karSawa kan shi aure. An samu waliyi,"

"shaidu, saWaki, yaran da Safiyyerh zata aura, to ba zaka zama ™addarar da zai saka yaran su zo a wula™antattu ba""."

"""Musbah, ni kake furtawa haka?"""

"""Prof, na faWa maka ka yi komai idan ka ji zaka iya yin haka, wallahi idan ka kafe sai ka hana auren nan,"

"ko ka saka ya sake ta sai na kai ka ™ara wajan VAWA"""

"The Violence Against Women Act (VAWA) is a federal law that, in part, provides housing protections for"

people applying for or living in units subsidized by the federal government and who have experienced

"domestic violence, dating violence, sexual assault, or stalking, to help keep them safe and reduce their likelihood."

"""Shikenan, ya shirya kira ga hisba ko hukuma wallahi sai ya sake ta"""

"Professor ya fice yana nufar wajan hisbah, ya faWa musu komai, ya ce yana bu™atar a duba masa halaccin"

"auren a musulunci, idan aure ya yi kuma a saka Mutallab ya saki Safiyyerh ko nawa ne zai bashi. Malamin"

"hisba Win ya dinga murmushi ya ce ""Ka je ka taho mana da yarinyar taka, mu zamu aika a zo da yaron da mahaifinsa"""

*

"Malam Abdullahi ya samu kiran hukumar hisba kuma aka bu™ata ya je har da Mutallab, cikin sa'a kuma"

"Mutallab bai jima da zuwa ba, ya tisa ™eyarsa zuwa office Win hisba. Suka tarar da Professor, uncle"

"Musbah da Abba Nasim, Safiyyerh na dur™ushe a wajan kusa da uncle Musbah tana kuka."

"Šan hisba Win, ya dinga kallon Mutallab sai ya ce ""Ka ajjiye mana karnukan nan a waje"""

"""Na kai su ina? Bayan karnuka tsada suke, a tsahirta mini su zauna a nan ba wanda za su ciza"""

"Jin muryar Mutallab ya saka Safiyyerh Wago kai, suka haWa idanu ya Wage mata girarsa. Malamin hisbar"

"ya sauke numfashi ya ce ""Ki ne Mutallab Win? Kai ne mai son Safiyyerh?"""

"""Ni ne Mutallab, Šan'malam Abdullahi gashi a zaune"" Mutallab ya nuna malam. Sai kuma ya ce ""Zan"

"maka kyara Allah gafarta, ita ce mai son Wan gidan Malam Abdullahi dai"". Ya ce yana Sata fuska ainun"

"wato Safiyyerh ™ararsa ta kawo? Kamar bata san ya shirya zama da ita ba?"""

"Malamin hisbar ya ce ""To afuwan, na yi kuskure, amma matarka ce ko?"" Ya tambaye shi, haka kawai ya ji"

yaron ya masa yadda yake tsage gaskiyar dake ™irjinsa.

"""E, matata ce"""

"""Zaka iya sakinta?"""

"Prof ya ce ""Wanne zai iya? Dole ma ya sake ta, kalli jibga-jibgan karnukan da yake yawo da su fa?"""

"""To zan sake ta"""

"A firgice Safiyyerh ta girgiza kai, ta rarrafo ta ri™e ™afar Mutallab ta ce ""Dom Allah bestie kar ka sake ni,"

"ka rabu da daddyna ni ina son ka, don Allah ka bari mu yi rayuwa tare don Allah"" wani Sarin makauniyya daddy ya yi Safiyyerh, ya hantsila ta kifa ya mi™e ya sake marinta ta kifa, zata faWi Mutallab ya yi saurin ri™ota ta faWa jikinsa,tana sakin wani gigitaccen kuka tare da ™an™ame Mutallab. Ya ™ara saka hannu ya kifa mata wasu marukan bai sauke hannunsa ba ya ji uncle Musbah ya sauke masa wasu tagwayen"

maruka a fuska.

"Uncle Musbah ya ce ""Mutallab kana da inda zaka ajjiye Safiyyerh?"""

"Ya yi shiru, uncle Musbah ya daka masa tsawa ya ce ""ina maka magana, kana da inda zaka ajjiye"

"Safiyyerh matsayin matarka"""

"Cikin sauri Malam Abdullahi ya ce ""Ba'a gidana ba, domin nima ya yi mini kaWan, shima a shago yake"

"kwana"" Malam ya faWa yana mi™ewa tsaye, office Win hisbar ya hargitse. Uncle Musbah ya ce ""Thank God akwai shagon su dinga kwana a can, ya je na bashi Safiyyerh, na amince masa"""

"Mutallab ya ce ""Kuma zan iya kwana a jeji ma"". Ya faWa yana ri™e hannun Safiyyerh dake ta kuka. Uncle"

"Musbah ya ce ""Ko a saman kan ke ne tana kwana, ri™e hannunta, ri™e hannun matarka kuje Allah ya"

"tsare ya kiyaye"""

"Murmushi Safiyyerh ta saki, idanun Prof ya cika da hawaye ya zubawa Safiyyerh idanu, Mutallab ya"

"dam™e hannun Safiyyerh ya yi waje tare da fita daga office Win da ita, karnukansa suka bi bayansa. Fitar su ke da wahala Prof ya yanke jiki ya faWi a wajan."

Mu haWu asabar

Mutallab paid book

08164069385

"[1/7, 9:36 PM] Sis Fauzy: Chapter 39: My new home"

"Cak Safiyyerh ta tsaya jin Abba Nasim ya kira sunanta, Mutallab bai juya ba sai sake ri™e hannunta kawai"

"da ya yi. Ta juya ta kalle shi taga ba ita yake kallo ba, ta yi ™o™arin cire hannunta zuwa ga kiran Abba Nasim,Mutallab ya hanata, a hakan kuma Abba Nasim ya ruske su yana kallon Mutallab sai kuma ya kalli Safiyyerh ya ce ""Mu je daddynki na kira"" ya faWa babu wasa a fuskarsa shi saSanin uncle Musbah ne."

Idanunta na rawa tare da cikowa da hawaye ta ce

"""Abba, amma ba raba ni zai yi da bestie ba ko?"" Ta yi furucin."

"""Da abin da ya fi bestie zai raba ki, za ki shige muje ko sai na kifar dake na tattaka ki a nan wajan"""

"Ta juya ta kalli Mutallab, shi kuma ya™i kallon ta, yana jin dai yadda hannunta ke rawa cikin nasa, ta kasa"

"motsi zuciyarta cike da fargaba da zullumin abin da zata tarar a wajan daddy. Takaicin Safiyyerh ya kusa saka Abba Nasim yin shigewarsa, domin idan ya cigaba da tsayawa zai iya saka ™afa ya yi ™wallo da ita, tamkar yadda ake cilla ™wallo cikin raga. Safiyyerh ta fara shasshe™ar kuka, kukan da yake ™ara tunzura"

"zuciyar Mutallab, ta dube shi ta ce"

"""Me ya sa kowa ya kasa fahimta ta? Ummeyh ta kasa fahimtar halin da yarinyarta je ciki, Abba Nasim ya"

"kasa, Wahee ta kasa ita da nake mata kallon yayata wacce zata iya bani shawara, kuma zata iya"

"fuskantar halin da zuciyata take ciki, uncle Musbah ne yake gane shi kaWai, only him, shi kaWai ya san ciwon da nake ji a cikin nan Wina bestie, a nan Wina nake jin zafin komai a cikin nan Wina"""

"Ta nuna masa tsakiyar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login