Follow us on social media

Showing 90001 words to 93000 words out of 190973 words

Chapter 31 - Mutallab CC Soyayya Mai Boye Sirri By Nimcyluv.txt

Nimcyluv   

24 Aug 2026

235

ya saka ya fara kiranta cikin faWa ""Safiyyerh... Safiyyerh"""

"""Daddy"" ta ce bayan ta fito ta saka hijabin dake banWakin, ya kalleta ya kalli littafin hannunta ya ce"

"""Mene wannan?"" Ta fara ™ifta ΄an idanunta, ya daka mata tsawa ya ce ""Ina magana mene wannan nake"

"gani kamar jan biro a notebook Win ki haka?"""

"""Daddy, I did.... ban ci assignment Win ba, shine. ,"" ya sake daka mata tsawa ya cilla mata littafin yana"

"nuna mata ya ce ""Har kike da ™arfin quiwwar kallan cikin idanuna ki ce mini wai ba kici assignment ba?"

"Daga class work har assignment duka zero, gabaWaya cancelled me kike tunani? Karatun ne bakya ganewa ko kuma mene?"""

"Kuka ta fashe da shi, ta kasa magana ita bata san meke damunta ba bata gane karatun gabaWaya yanzu,"

"ko me aka yi bata fahimta ta dinga kuka kamar ranta zai fita da ™yar ta iya cewa ""Ka yi ha™uri daddy ba"

"zan sake ba, don Allah ,"" sai kuma ta yi shiru ta zubawa jajayen laSSansa idanu da yake juya su yana surfa mata faWa, ta ja idanu ta rufe tana ™an™ame jikinta waje guda har ya yi faWan ya gama bata sake fahimtar abin da yake cewa ba. Ta ja jikinta zuwa gefen gado bayan ta Wauki littafinta, kwana biyu bata"

cin komai a assignment a cikin goma ta ci Waya ko zero ta dinga buWe littafin tana share hawaye.

"***Mutallab na zaune ya harWe ™afafuwansa waje guda, a nutse yake yin zanen wani haWaWWan gida a"

"wata farar takadda, zubin gidan ya yi sosai har yake ganin kamar ma ya fi gidansu Kimiyya kyau. Ammo ta kalle shi ta ce ""Ina amfanin wannan zanen da kake yi tun Wazo? Kana ji yana nanata idan baka je"

"Waukan karatu ba yadda zai yi maka"""

"""Muhammad ina magana kana ji wai wanne Wabi'u ka sauya marasa amfani haka? Ka fi so dai a yi ta"

"maka magana Waya? Ka yi kunnen uwar she™u da mutane?"""

"""Gidan ya yi ko?"""

"Ya ce, yana mi™a mata zanen gidan ta amsa kai tsaye ta yaga zanen gida biyu, ya yi sauri ya runtse"

"idanunsa yana jin kamar zuciyarsa ta yaga, ya zuba mata hargitsastsun idanunsa cikin faWa ta fara cewa ""Ba zan lamunci wannan yanayin ba, ba zan Wauki rashin albarka da darajar da kake ba, na kasa gane ina ka dosa me kake nufi tunda ka dawo daga wajan waWancan mutanen na rasa gane kan ka, ka wata shiga daka tsiri yi kamar jikin mafarauci "" mi™ewa kawai ya yi ba tare ya ce mata uffan ba ya nufi waje. Cikin"

"rashin sani ta ji bakinta ya furta ""Mara amfani, kamar ba jinjina ba"""

"Bata kula da shi ba, sai gani ta yi ya dawo ya tsaya ™erere a kanta ya yi kicin-kicin da fuska ya saka hannu"

ya doka jikin ™ofar ya ce

"""To kawai ku nemo mini iyayena, a nemo mini wanda suka haife ni"" ya faWa yana wani irin huci tare da"

"zazzaro idanunsa waje jikinsa ya Wauki mazari. Ta ce ""Ni kake cewa na nemo maka iyayenka?"""

"""To ni na ce ku yi cikina ku haifan ne? Na ce a samu cikin Mutallab ne? Ko kun yi shawara dani sanda za"

"ku haifan ne eh, idan ba zaku taya ni ri™e ™addararta ba, sai ku tattara ni a mayar dani cikin, ko a kai ni wajan wanda kuke tunanin sune iyayena, a daina ™untata ni haka nan"""

"""Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un"" shine abin da Ammo ta samu zarafin ta saki baki tana kallonsa ya girgiza"

"kai yana runtse idanunsa cikin huci da zafin zuciya ya ce ""A'a kar mu fara haka dake Ammo, ki dai na yin salati kina y kamar ba ki gane ba, sai ki faWawa Malam Abdullahi ya nemo mini uba, kafin na lalace na ja muku aiki"" Yana kaiwa nan ya fice daga cikin gidan kamar wal™iya, zuciyarsa a cunkushe. Sa'adah ta girgiza kai ta ce ""Ammo Ku daina irin haka fa, za ku sa ya dinga jin kamar ba kune kuka haife shi ba wallahi, da kika fahimci sauyi a tare dashi ai jan shi za ki yi a jiki ki tambaye shi ko lafiya, amma ki dubi"

"me kika ce fisabilillahi namiji Wa ku kasa ri™e shi, rayuwarsa daga wannan sai wannan?"""

"""Sa'adah me na yi? Me na ce daga cewa mara amfani shi Win yana abu kamar ba jinina ba?"""

"""To ai bai kamata ki ce masa haka ba, ta ya zai zama mara amfani a gare ki, kin fi kowa sanin ke kika"

"haife shi me ya sa za ki ce kamar ba jininka ba, maganganunku za su dinga tasiri ne a zuciyarsa suna yaWo ku saka masa maragurbin tunani cikin zuciyarsa, ko ni aka faWawa zan ji babu daWi na dinga ganin kamar ba kune kuka haifan ba. Ammo Mutallab shine zai fita nemo abincin da za a ci a gidan nan maimakon"

"Malam, ya yi wankin kayan Malam ya goge ki duba gidan nan raya daga ™ashi sai fata babu mamaki zuwa"

"gaba kiji yana cewa zai ™ara aure. Allah ke ri™e da tarbiyyar yaran gidan nan kawai, ki duba fa kamata mace ba aiki ba, ba komai ba idan gari ya waye sai Malam yace mini wai na je na nemi kuWi, to iskanci zan yi ko me? Jikina zan rabawa maza suna bani kuWi ina siyan abinci ina ci?"" Tana shasshe™ar kuka sosai"

ta ce

"""Wallahi ko mutuwar Munee Allah sanadi sakacin Malam sanadi, tun da ya tara zuri'a dole ne ya fita ya"

"nema, da ™arfinsa da lafiyarsa babu ta inda Allah ya rage shi, amma ya saka ™afa ya shure dukkan wani nauyin uba daya rayata a wuyansa, ta ya ya Mutallab zai iya kula da gidan nan? Haba don Allah wallahi kun dinga sau™a™awa ranku akan yaron nan, Malam na yi masa alkaba'i kema za ki fara ba ki san yadda bakin iyaye ke yin tasiri a kan yara ba? Ki zauna ki fahimci Wanki ki gane wane kalar sauyi ya yi amma kin"

"kasa ko? Ai shikenan"" Ammo ta kalli Sa'adah kana ta ce"

"""To banda lalacewa ta fara samun shi ya zauna yana zanen gidan da ko a mafarki ba zai tsinci kan shi a"

"ciki ba? Dubi shigar da ya yi kamar Wan mahaukaciya? Lalataccen yaro kawai, ba zai bar ni da ™uncin da"

"nake ji a cikin zuciyata ba"""

"""Tab, Allah mun tuba"""

"Sa'adah ta ce tana mi™ewa zuwa waje domin ba zata iya cigaba da zaman takaici ba, sai ta Wauki hijab"

Winta ta saka ta nufi gidan Anty Hameeda daman ta zo mutuwar Munee tana nan basu koma Legas Win ba.

"Washegari da safe misalin shaWaya Mutallab na zaune gaban Aby, cikin tarin almajirin da suke wajan"

"suna Waukan karatu hannu kowanne Wauke da allo, shi banda ihu da yake ji a tsakiyar kan shi baya fahimtar komai, aya Waya aka ruhuta masa a jikin allon amma ko wasali bai ri™e ba. Idan ya juya ya kalli"

zabgegiyar bulalar dake hannun Malam sai ya dur™usar da kan shi.

"Tunaninsa ya barranta ya dire allon hannun nasa ya dubi Aby tun safe yau bai furta komai ba sai yanzu,"

yana kame fuska ya ce

"""Duka ne dai ka daka Aby, ba zan iya karatun nan ba, ka dake ni ina da shiga dawa yau, zan kamo Sauna,"

"bulala Wari ce ko dubu Waya?"" Aby ya ce ""Ba za ka yi karatun ba ka ce?"" Ya jinjina kai tare da yin shiru,"

"wannan maganar da ya yi mai tsayi ma Allah ne ya nufa zai yi, ban da haka sai dai Aby yaga ya bar wajan"

bayan ya dire masa allon.

"""MuWallabi, karatun allon ne ba za ka yi ba?"" Aby ya koma magana cikin tausasawa."

"Kai tsaye Mutallab ya ce ""E, kawai bane ganewa ne, kuma daga yau sunana MAI DAWA"""

Da idanu Aby ya yi wa gardawa nuni suka kame shi nan take ya Waura masa mari. Kafin ya saka masa

"marin anci uwar dambe da shi, ya dinga buga mutanen da ™asa saboda ™arfine da shi jikinsa ya ™ara buWewa da murWewa kamar rodi. Aby ya saka suka Wauke shi aka sa shi a wani Wan mitsitsiyar Waki dake gidan ya saka kwaWo bayan ya rufo ™ofar. Aby ya fito yana surfa bala'i jin babu wanda ya kula shi daga Ammo har Mama Zaituna ya saka ya kalli yaran da suke tsakar gidan suna rarraba idanu ya daka musu tsawa yana zararawa Waya daga ciki bulala ya ce ""Yaran iska kawai ΄an banza da kunnuwa kowanne daidai dana irin uwarsa"" ya le™a Wakin Ammo ya kalleta sai kuma ya shiga ya nemi waje ya zauna ya ce ""Idan kina son zamana dake ya wanye lafiya kuma ya Wore na Waga miki ™afa har zuwa aljanna, ya zama dole ki zame hannunki daga kan tsinannen yaron nan MuWallabi"" ™ullin taliyar da take yi ne ya suSuce daga hannunta, ™irjinta ya duka da ™arfi wani irin zafi ya fara mamaye saman fatarta kallon da take masa ya juye daga na biyayya zuwa na tuhuma ta ce ""Malam ko baka ji furucin da ka yi bane? Kana nufin ka tsinewa na Ammo?"". ""Ba kafe ni za ki yi da idanu ba, ni ban ce na tsine masa ba; amma ina gab da yin"

"hakan inda ki kaga gulando haka nake jin zuciyata akan MuWallabi"""

"""To ko dai da gaske ba kai ka haife shi ba?"" Malam ya girgiza kai ya ce ""Idan kin amince kin taSa aikata"

"zina da wani to sai na ce a cikin yarana akwai wanda ba nawa ba, a yaran kuma MuWallabi ne wanda kikai zina kika haifa, idan kuma kin san ba ki taSa aikata komai ba a rayuwar duniya da wani Wa namijin face ni Malam Abdullahi to sai na ce MuWallabi jinina ne, kuma halak Wina"" ya sake jinjina kai ya dubi Ammo da kyau ya ce ""Zunubinki ya ja aka samu yaron nan mai zubin adawa da samudawa, Zunubinki ne ya ja aka haifi wannan jinin yarabawan, ba zan fasa cewa son rai da son zuciyar da kika nuna ya haifar da duk wannan ba, to ni ban haifi Wan da zai fi ™arfina ba, ya saka mini hawan jini ba gaira ba dalili, wallahi tallahi ki cire hannunki daga kan shi, kar na kuma jin kin tofa uffan taki idan kuma kin ™i yanzu ki Wauki hanyar. ,"" da sauri Ammo ta girgiza kai ta ce ""Ya isa shikenan, Allah Ya raya shi ya tsare shi"" tana cewa"

"haka ta cigaba da abin da take yi shi kuma ya tashi ya fita. Sa'adah dake zaune ta ce ""Yanzu Ammo kin amince rayuwar Mutallab ta lalace? Wacce irin rayuwa ce wata mahaifiyar na rabuwa da miji domin kula"

"da yaranta ke kina sadaukar da naki wa duniya? Ba za ki ha™ura da zaman gidan Malam ki koma"""

"""Sa'adah ya ishe ni fita"" sai kuma ta fara zubar da hawaye ta ce ""Sa'adah wacce uwa kike tunanin zata"

"zuba idanu rayuwar yaranta su lalace? Na yi imani da Allah ko mahaukaciya ta san daWin Wa, ta kuma san wahalar data sha kafin ta same shi, mani da zaSi Sa'adah bani da wata mafita wacce ta shige zaman"

"gidan ubanku da daWi babu, ki tayani ri™e wannan ™addarar bayan wancan kuma a bar maganar iya haka"

"nan"" mi™ewa ta yi jiki a saSule ta nufi waje Sa'adah ta bita da idanu."

"Mutallab yana cikin Wakin zaune ya yi shiru, can ya buWe ido saboda wani irin ciwo da kan shi ya fara yi ya"

"saka hannu ya dafe wajan ciwon da ya ji, abu kamar wasa sai ya fara girgiza kan da ™arfi yana zabura kamar zai tashi baya ganin komai balle ganewa duhu ne kawai a cikin idanunsa, ya ji kamar ana buga masa guduma a tsakiyar kan shi, wani irin ya kurma wanda ya saka Ammo zabura daidai lokacin kuma Uncle ne Mutallab mai suna Ade ya yi sallama ya shigo, da Ade da Ammo suka kasa tsere wajan nufar Wakin da Aby ya rufe Mutallab a ciki tare da sanya masa mari. Duka Waya Ade ya yi wa ™ofar ta buWe ya"

"fara shiga ciki, dur™ushe ya tarar da Mutallab ya daddafe kan shi jini na zuba, a hankali ya ce"

"""Tayo"" ya Wago ya kafe Ade da idanunsa da sukai wani mahaukacin jaa, ya fara zazaare musu manyan"

"idanunsa a firgice ya ce ""Su waye ku? Ku su waye?"""

"""Tayo, ni ne Ade Uncle Winka mai zuwa ganinka tun kana zanin goyo. Wannan kuma mahaifiyarka ce"

"Ammo ka gane mu yanzu?"" Ya yi shiru bai ce komai ba, sai jikinsa da yake rawa ga jini na cigaba da zuba. Da zarar Ade ya nufo wajan Mutallab zai hau bubbuWe masa idanu da yun™uri kamar zai kai masa cafka, Ammo ta fashe da kuka Ade ya ce ""Akwai matsala ba, sai ka ce mai taSin ™wa™walwa? Ko dai Tayo ya haukace ne?"" Ammo ta ce ""Wallahi lafiya ™alau yake ba mahaukaci bane, ba hauka yake ba"" Ade ya"

girgiza kai

"""Alamun hauka nake gani a tattare da shi, Allah Ya sa kada hakan ya tabbata ki fita waje ki nemo mana"

"mutane su kama mini shi zuwa cikin motata"" jin an ce a kama shi ya saka Mutallab mi™ewa tsaye, har lokacin zazaare idanu yake ga jirin dake Wibarsa amma yana tsaye saman ™afafuwansa, ana haka wasu maza su huWu suka shigo yana ganinsu ya fara dun™ule hannayensa kamar za a yi dambe, yadda Ade ya tsammata haka ne kokawa aka dinga yi da Mutallab duk wanda ya matsa kusa da shi sai ya saka hannu ya buge, daya dam™i hannun wani sai daya karya ya saki da ™yar aka kama shi tare da sanya shi a mota"

suka nufi asibiti unguwar ta Wan cika saboda abu kaWan yanzu ake jira a samu abin zuzutawa.

"****Neurologist Dr ne ya amshi Mutallab, bayan an yi masa allura bacci ya Wauke shi, bayan shi hadda"

"sauran likitoci scanning aka yi masa da sauran gwaje-gwajen daya kamata. A hankali ya sauke numfashi ya kalli Ade ya ce ""Kai ne mahaifin Muhammad Mutallab Abdullahi?"""

"""Kusan haka, ni Uncle Win shi ne yayan mahaifiyarsa"""

"""Ok good. Daman ya taSa jin ciwo a kan shi ne? Bayan hakan ya je asibiti ko yaya ne?"" Ade ya ce"

"""Mahaifiyarsa ta yi mini bayani, ubansa ne ya ture shi ya faWi kansa ya daki jikin kujera a nan ya ji ciwon, kuma daga nan bai kwana gida ba saboda ΄an'sanda da suka kama shi a ta™aice dai Mutallab bai je asibiti ba, bayan ya dawo kuma ya shashantar da abin"" Likitan ya kalli Ade sosai yana ta mamaki a ran shi kamar basu san girman kuskuren da sukai ba? Ya numfasha ya ce ""Kuma bai ce kuma kan na yi mishi"

"ciwo ba? Ko wasu sauyin Wabi'u da kuka fara gani a tattare da shi?"""

"Jim ya yi sai ya girgiza kai ya ce ""bani da amsar wannan, domin ba a tare nake da su ba"" Dr ya mi™awa"

"Ade scanned copy na result Win, Ade ya amsa amsa tare da x-ray Win brain Win Mutallab da aka yi. ""I am sorry, Mutallab ya samu matsala da ™wa™walwarsa sanadin bugawar da ya yi a kan shi"" jikin Ade har rawa yake wajan furta ""Subuhana, matsala kuma? Kamarya Dr"""

"""Matsalar ™wa™walwa hauka kenan, shi mahaukaci kuma baya yadda shi mahaukaci ne, bani da ya™inin"

"ko zai warke ko a'a, amma komai ya zo ransa a daidai zai Wauke shi, kuma zai iya aikata shi, ban sani ba ko haukan zai zamana na duka ko shiru-shiru sai munga farkawarsa, ™wa™walwarsa ta ruSanya aikinta a kashi 70/100 zafin zuciyarsa zai iya ninkuwa, na ta™aice maka Muhammad Mutallab Abdullahi ya samu taSin hankali"" Ade ya dinga salati cikin Hausarsa da bata fita sosai, tausayin Mutallab ya sake kama shi sosai. Yana zaune Dr ya cigaba da yi masa bayani da irin magana da za su Wora shi akai, za a yi masa transfer zuwa dawanau ya dinga ganin likita a can. Kwanan Mutallab biyu a asibiti aka sallame shi, kuma tunda ya farka ya™i yadda ya buWe idanunsa ko tari baya yi ya zama wani so silence miskilancinsa ya ™aro"

fiye da kima. Duk hirar da suke yana ji har sanda Ade yake cewa.

"""A shawarce a yi masa aure, yadda matarsa zata dinga kulawa da shi idan ya samu kulawar mace"

wata™ila abin ya zo mana da sau™i tunda na lura har rashin ΄ar'uwarwa Muneeberh ke damunsa.

"""Aure fa Yaya? Wa kake tunanin zai bawa Mutallab auren ΄ar'sa, ana ganin kamar ya haukace? Babu mai"

"bawa mahaukaci auren ΄ar'sa gaskiya Yaya"""

"""Ni ne mahaukacin? Ni ne kike cewa mahaukaci?"" Ya faWa yana buWe rinannun idanunsa ya shigar da su"

"ciki, saboda yadda ya yun™ura cikin sauri Ade ya ce ""Kuma wane ya isa ya cewa Tayo mahaukaci ban yi shari'a da shi ba? Ba da kai ake ba"" Ya jinjina kansa sai kuma ya mi™e ya fita, shi dai ya san ras yake ba abin da yake damunsa."

"""Kinga ni ba'a san ina zuwa wajanki ba, da an sani da an Wauki mataki a kaina, a don haka ki cigaba da"

"ha™uri da jurewa watarana sai labari a yanzu dai baki da wani gida daya shige na Malam Abdullahi, Tayo kuma zan yi magana da mahaifinsa"" godiya ta dinga jera masa har ya mi™e ya Wakko kuWi ya bata ya fita waje ya samu Malam sun jima suna tattaunawa da malam kafin ya nemi Mutallab amma maganar"

duniya ya yi wa Mutallab ya yi masa shiru bama zaka Wauka da shi yake maganar ba.

"**Kimiyya ya dinga kallon Jeddah kafin ya ce ""Don Allah Jeddah ba sai kin jira Papi ya dawo ba, ki daure"

"haba my love"" ta cilla masa harara bata ce komai ba, ya dawo kusa da ita ya kama hannunta ya ce ""Allah fa da kansa yana mai son mai taimako, ka taimaki mabu™aci baka san ta inda Ubangiji zai taimaka maka ba"""

"""Kimiyya da ka sani lauya ka karanta, shine zai fi dacewa da kai wallahi anya ba sa a sauya maka tsari ba"

"tun kafin lokaci ya yi?"""

"Ya ce ""Kuma kin san zan iya tsara mutane da kalamai na, surutuna bai tashi a banza ba, ba ΄an ™arairayi"

"ake yi ba sai a yi winning shari'a?"""

"Ta ce ""In ji ka kenan? Ita shari'a domin mai gaskiya ake yi, a kuma bi bayan mai gaskiya ka gane, da kake"

"maganar na taimaki wani kai sai ka taimaki wanda bashi da ™arfin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login