Follow us on social media

Showing 72001 words to 75000 words out of 190973 words

Chapter 25 - Mutallab CC Soyayya Mai Boye Sirri By Nimcyluv.txt

Nimcyluv   

24 Aug 2026

248

Wanka kuma ni Safiyyerh, kai Win ma yaushe na sanka balle na san kana da Wana, kuma idan"

"kana da yaro what is my business a wannan issue Win da zan Waukar maka yaro"""

"""Shhhh a liar, ashe kin haihu"" a wannan point Win, Safiyyerh ji ta yi kan ta zai buga ya tarwatse, tuni"

"hawayen da yanzu baya neman shekararta wajan fita ya shiga sauka akan farar fuskarta, ta dinga girgiza masa kai amma ta kasa magana sai kawai ta fashe da kuka tana yin ™asa da kan nata, da zai gane daya matsa, da zai gane daya daina kusanta kan shi zuwa gare ta, a duk wata musayar magana da suke yi zunubi ne a gare ta, tana auren wani, tana rayuwa da wani daban a keSantacce waje a ™asan zuciyarta ta ce ""Allah ka gani, bada nufi na yi ba, Allah kar ka tuhume ni da cin zarafin igiyar auren Aliyu, na bar"

"mijina na zo wajan Wan daba. Astagafirulla Ya Allah"""

"""Ban yi tsammanin dani dake duk mun isa samun ciki ba, ina nufin ban yi zaton na isa bawa mace ciki ba"

"a wancan lokacin, kema ban yi zaton kin isa Waukan ciki ba, har na biye miki muka aikata zunubin dake bibiyar rayuwarmu, daman an ce mace shaiWaniyya ce kin yi tasiri a rayuwata, lallai kin yi galaba, kin ganni kina nuna kamar ma ba ki taSa ganin mai kama dani ba a dukiyarki, balle ki tuna ke ce shaiWaniyyar da kika shigo rayuwata kika rusa komai nawa kika lalata tarbiyyata, kika ™wace mini ™uruciyata, me na yi"

"miki? Why why why?"""

"""Why??"""

"Ta ji why Win ya sauka a ™irjinta, Safiyyerh couldn't speak tana shasshe™ar kuka ta ce ""Ni ce shaiWaniya?"

"Me na yi maka ni Safiyyerh? Na rantse da Allah da Annabi ban taSa ganinka ba ko dai ka sake yin shaye- shaye ne? Wacce ™waya ka sake sha take faWa maka ba daidai ba?"" Duk ta ruWe jikinta nata rawa, shi kuma ya kafe ta da rinannun idanunta har mamakin yadda baya gajiya da ™ura mata ido da yake maimakon ya yi faWa ko ihu wannan karan muryarsa a raunace yana sake matsar da fuskarsa zuwa gare ta ya ce ""You leave me if you want, saboda ke ba kowa bace face muguwa last tambaya da zan miki ina"

"yaron da kika haifa yake?"""

"""Jarumi!"""

Safiyyerh ta kira sunansa a tsora ce gani take kamar ya haukace ya Wage mata duka girarsa biyun tana

"kuka ta dube shi ""Ni Safiyyerh ban taSa tarayya da wani Wa namiji ba, ta ya zan samu cikin haihuwa tunda ba'a ruwa ake samu ba, how? Na ce how?"""

"""How? ta yadda dai kika lalata ni a baya haka to"""

"""Ka samu matsala"" fuskarsa ba walwala sam kuma yana nufin abin da yake magana akai, ta zata iya tuna"

"waye shi zata san shi ba ma'abociyar wasa bane, zai iya irga murmushin da ya yi a duniya, gabaWaya bai ga abin da zai saka shi murmushi a duniyana balle dariya. Ya Waga hannu kamar zai Wauke ta da mari ta"

"saka Waga nata hannun, ya yi tsaye yana kallon ta ta ce"

"""Tunaninka me? Zan zauna ka mare ni wallahi kwaWa maka mari zan yi nima na dawo da kai cikin"

"hayyacinka"" sai gabanta ya hau faWuwa ganin ya sake matseta a bangon ya ce ""Remember??"""

"""Me"""

"""I missed the hug, da kike ta bibiyata"""

"""Ni Win? Over my dead body"""

"Ya yi kamar zai ri™e ta, ta runtse idanunta tana sakin ™ara a hankali kuma ta ji ya dam™i hannunta ya Wora"

"a ™irjinsa da yake bugawa ""Labarina ba zai taSa kammala ba harafin sunanki ba, ko a baya ban taSa cewa ina son ki ba, balle yanzu kawai kim cutar dani Allah zai saka mini"" yana cewa haka ya sake ta, ta faWi a wajan yana harhaWa hanya ya fice daga gidan bayan ya rufe ™ofar Safiyyerh ta sauke ajjiyar zuciya"

wannan mutumin ya fara samun matsala da tunaninsa zuwa gaba zai iya haukacewa.

Ta yi shiru thinking wanne hali Daddy yake ciki na rashin ta? Allah ya sa dai bai shiga damuwa ba kar

"wani abu ya same shi ta shiga uku, he mean the world to her shine inuwarta. Ta lumshe idanunta tunanin Aliyu ya sauka a ™irjinta mamakin yadda ta yi accepted yayan nata ba wani tashin hankali, kodayake duk abin da Daddy ya zaSa mata a rayuwa dole zata amsa, ko wuta ya ce ta shiga babu musu zata shiga saSon Ubangiji ne kawai ba zata yi ba, shima ba zai taSa cewa ta yi ba, Ummiminta Yaya J, Awais, Dr tuna waWannan mutanen ya saka ta fashe da kuka zaman gidan ya yi mata ba daWi wajan"

Daddy kawai take son komawa taga a wanne hali yake ciki? Ta ha™ura da jin labarin nasa gabaWaya.

"Moh na fita ya nemi wani dakali a gefen gidan ya zauna ya yi, bawai tunani yake ba shi kan shi bai san"

dalilin shirun nasa ba. Zuciyarsa yake son bawa dama na tunanin Aby da Ammo amma ya gagara ya ji ya zare su daga cikin zuciyarsa da rayuwarsa kamar yadda suka kyamatar shi.

"""Mai dawa"""

"Ya juya ya kalli Goje sai bai ce komai ba Goje ya ce ""zaman mu a nan wajan akwai hatsari Mai dawa,"

"yarinyar a san yadda za a yi da ita mu kama gabanmu"""

"""Wai ina ta magana ka yi shiru, wannan halin naka na tsana kai ba'a abin arzi™i da kai"". A hankali ya furta"

"""dake ni ba Wan arzi™i bane shine"""

"""Kai na ™asa, tuba nake waye mutum ai ko aljani sai ya shirya. Mai dawa akwai zance a ™asa, kafin nan"

"kunna abar maganarka ka kai gidan sauti ka ji wani yare"""

"""No"" a Wan hassale Goje ya ce ""Wai mene matsalarka da gidan rediyo ne? Kai komai baka so kafi gane ka"

yi ta zama cikin kunci kana bankawa cikinka haya™i kana yi wa kan ka allura da shan mugawayen ™wayoyi?

"Ka dinga sassautawa kan ka"""

Moh ya Wauke ™afarsa Waya ya Wora saman Waya yanayin zamansa kamar na sarakai a hankali ya dinga

"girgiza kan shi ""Na tsani redio, da masu gidan redion"""

"""Saboda suna baza cigiyar kama Scorpion da tukuici ga wanda ya kawo ko information nasa ne?"""

"""Oh, jeka faWa if you want"" Goje ya girgiza kai ya ce ""Ba haka nake nufi ba, lalace ta bata haka ba cin"

"amanarka ka tuna dani da kai duk abu Waya ne, halayya Waya muke Wabi'a ce kawai ta bambanta mu"" ya cije bakinsa, hopping ko zai ji sassauci daga cikin zuciyarsa wanda yake fata ya Wago rinannun idanunsa masu kaifi da ban tsoro cikin sauri Goje ya yi ™asa da kansa wani irin shakkar Moh ya War su a zuciyarsa"

"ga wani irin kwarjini da ya yi masa a idanu ""Akwai bambanci, duk ta'addancinka baka taSa kisa ba"""

"""Kai ma Win baka taSa ba, sai Waukan hanya ka daina jawa kanka jarfa ana zaune lafiya yanzu ma ya muka"

"kaya"""

"""Goje"""

"""Mai dawa, uban mafarauta"""

"""Kabar mutum idan ka gan shi, ko kai baka san waye ni ba, kabar ni a yadda nake showing kai na gare ku,"

"idan na yi shiru ka basar ina Wage maka ne, Moh baya magana, Moh baya son takurawa, Moh baya son surutu redion ce kuma bana ra'ayi Scorpion kuma da ake magana ba zan taSa bayyana ba sai na gama yi musu illa, ta'adin da na yi bani da tabbacin zan wanye da Ubangiji lafiya"" Goje da ™yar ya iya Wago kai ya kalli Moh, ya ga tuni har ya tashi ya bar wajan kamar wal™iya ya kan rasa inda yake zuwa da yawan lokaci ba'a taSa gane abin da shirunsa yake nufi, ba'a gane sawun tafiyarsa idan ya taka ™asa sai ya tabbatar bai"

bar shaidar yatsun ™afarsa ba kafin ya Wora da tafiya.

***SharfaWi na zaune a office Winsa na FS WORLD INVESTMENT COMPANY matsayin chairman of the

"company. Ya Wan kalli Professor Abdu ya ce ""Kamar baka da ikon amsar dukiyar Safiyyerh daga wannan Companyn Professor Abdu Marafa, saboda dukiya tata ce kuma saka hannunta, idan ya zama dole mutum ya cire hannun jarinsa muna da tsare-tsaren da muke bi, ba kara zube kamfanin yake ba to ina"

"mai baka ha™uri akan hakan"""

"""Sorry for yourself SharfaWi"" SharfaWi ya ji saukar muryar Professor bawai mamaki ya bashi ba, yana dai"

"tunanin yadda ya rufe idanunsa ta doke kuma yake son ™wace dukiyar Safiyyerh, tunda Safiyyerh take sisi na salary Winta matsayin Manager bata taSa amsa ba, sai ma kawo wani kuWin da take ta saka tana daga cikin top 5 richers na masu hannun jari a kamfanin, kuma ita ce ma'aikaciya wacce tafi kowanne"

ma'aikaci za™a™uranci.

"""Safiyyerh dai ΄ata ce ina da iko da abin da yake mallakinta, kafin a kammala rubuta sunanta dole a"

"samu sunan Abdu Marafa a ma™ale da nata, ka faWa mini tsare-tsaren ku zan bi presidua Win komai idan hakan yana nufin bani dukiyar Safiyyerh dake wannan kamfanin"""

"""I am sorry Abdu Marafa, amma ba mai yiyuwa bane hakan"""

"""Mene zai hana hakan yiyuwa?"" Daddy ya ce yana buga table Win gaban SharfaWi tare da mi™ewa tsaye"

"""Please a mutunce leave my office, dukiya umarnin mai ita kawai take ji dole sai mun samu saka hannu Safiyyerh a wannan file Win"" ya mi™ewa Daddy file Win yana zagayawa. Daddy ya Wauki file Win ya yi"

"murmushi sai kuma ya kalli SharfaWi ya ce ""Idan Safiyyerh ta mutu waye zai gaji duk abin da ta mallaka"""

"""Wanda suka dace mana, ko a kamfanin nan sai wanda ta saka sunansa a matsayin wakilinta"""

"""You say it all, ni ne wakilin Maama"" murmushi kawai SharfaWi ya yi yana Waukan key Win motarsa ya ce"

"""Zaka gani"""

"Professor ya yi waje, shima SharfaWi haka daddy ya nufi motarsa thinking ta ina zai fara neman signature"

"na Safiyyerh? A haka ya isa gida ya yi parking motar daidai nan Dr Hash shima ya dawo daga asibiti ya kalli Mahaifin nasa ""Daddy fita ka sake yi jininka ya hau sosai fa, kada wani abu ya sameka"". Daddy ya girgiza kai a hankali ya fara tari yana dafe kan shi nan da nan idanunsa sukai jajur da sauri Dr Hash ya kama Daddy zuwa cikin gidan lokacin Ummimi na zaune fuskarta ba walwala ta cire idanunta zuwa kan su sai bata ce komai ba Ummi kuma ta ce ""Subuhanallahi ba dai jikin bane? Yaushe ya fita na Wauka yana"

"cikin part Winsa"""

"""Na je Companyn da Maama ke aiki, ko zan samu wani bayani amma shiru"" idanunsa kamar za su zubar"

"da hawaye ya juya ya kalli frame Win picture Winta, ta yi murmushi fararen idanun nan nata sai she™i suke,"

"ta tsuke laSbanta kana ganin bakinta kasan na tsiwa ne lokacin basu jima da dawowa daga Saudia ba,"

"har Yaya J na tsokanarta Hajiya guda babu ha™orin makka ta murguWa masa baki ta ce ""Ai don Allah na yi, ba sai an san na je ba"""

"""Ina kike Maama? Ina kike safiyyerh Allah Ya sa ba su cutar mini da yarinyar ba, Safiyyerh kina lafiya dai"

"ko? Na kasa taimakon ki, arzi™ina bai yi mini rana ba"" Ya girgiza kai yana dafe saitin zuciyarsa Ummi ta share hawayen da ya™i tsaya mata ta ce ""Shi ya sa ban amince da dawowar mu ™asar nan ba, amma kun kasa fahimtata kalli yanzu babu Safiyyerh. Allah ka kare mini yarinyata ka sanya tana hannu na gari, ka dubi wawta da rashin lissafinta ka kiyaye mana ita"" sai kuma ta fashe da wani irin kuka duk duniya yarinyata Waya a duniya mace Safiyyerh, da ita take shawara amma yanzu ba Safiyyerh a tare dasu. ""Junaid ka samu Gadanga a waya?"" J ya girgiza mata kai alamar a'a shi tun sanda aka yi auren Safiyyerh da Aliyu ya rasa bakin magana baya fahimtar abubuwa da dama. Da J da Dr Hash suka kama Daddy zuwa"

"part Winsa dake upstarts bayan sun kwantar da shi J ya juya Dr Hash ya ce ""Daddy"""

"""Ya aka yi Hisham?"""

"""About Maama's sick, condition nata ta kusa cinye lokaci ba'a yi mata allura ba, rashin yin allurar ka san"

"me yake nufi, mu duka ba zamu iya ba idan hakan ya kasance ka san taurin kan Safiyyerh da kafiya da"

"naci, ga ta da ™ulafuci da saka abu a rai, ita bata yadda da gazawa ko kasawa. Ban san me ya saka haka"

"ba daddy komai da zai faru Ubangiji ya riga daya rubuta, baka tunanin zuwa gaba halin da za a iya saka"

"Aliyu idan gaskiya ta fito, kamar anza zalunce shi ne ka Wauka ni ne Captain wallahi ko da gida da mota da biliyoyin kuWi ba zan iya accepting Safiyyerh as my wife ba, ka saka na fara tunanin ko Aliyu ne ba Wanka ba shi ya sa ka zaSi la™aba masa ita? Tunda bai san mene ya faru ba. Laifi tudu ne daddy daga Wakin asibiti dana bar Safiyyerh kafin na fito ka Wauke ta kun dawo gida, ko aikin da akai mata bai"

"kammala daidai ba, ka rabata da. ,"""

"""Hisham, out of my room"""

"""Daddy"" a tsawace ya ce ""na ce ka fita daga Wakin nan ko?"" Dr Hash ya dinga kallon daddy sai kawai ya"

juya ya fita zuciyarsa na zafi da tafarfasa. Bayan fitar Dr Hash daddy ya Wakko file Win da SharfaWi ya bashi ya fara dubawa wata iriyar zabura ya yi yana buWe idanunsa ganin sunan ALIYU ABDU MARAFA da Safiyyerh ta saka matsayin shine next of kin.

"***Sa'adah ta dinga kallon Sp Ghali ta ce ""Shifa wanda kuke nema rabon da mu ganshi mun manta,"

"kuma kun san zaku sake kama shi kuka sake shi tun farko? Wane ya hana a yanke masa hukunci, ita gaskiya fure take bata ΄a΄a kuje ko kama Mutallab bawai mahaifinsa ba"" Sp Ghali ya ce ""Ki iya bakinki a gaban hukuma kike, hukuma sai da rarrashi haka tsarin aikin yake idan ba yaro akwai uban yaro, kun je kun haifi kangararre mara amfani cikin al'umma wanda gwara mutuwarsa da haihuwarsa, gwara Sarinsa da cikinsa shine kika kwaso ™afa kina faWa mana shirme, ki buWe kunne da kyau kiji kaf jihar Kano da Nigeria baku da wanda ya isa ya kare Scorpion Tahhb daga tuhumar da ake masa, idan kuma akwai"

"Bisimillah"""

"""Gaskiya ne ba ka yi ™ara ba, bamu da gata sai na Allah wanda ya halicce mu, ya samar mata da numfashi"

"tun a ciki muna gode masa a yadda ya bar rayuwarmu, mun amshi jarrabwar daya samar a zuri'ar mu, amma ka sani ba wanda yake so ya kasance Wan iska ko Wan daba, Ubangiji baya shawara da mutum wajan zamuwarsa talaka ko mai arz™i, wata shari'ar sai a lahira a gaban Rabbil samawati. Kai ma daka kasance Wan sanda ba iliminka bane ko dabararka ba wayonka bane ko sahalewarka, kunfa yakun ce ta Ubangiji ta sauka akan ka, shi mahaifinmu da kuka ri™e kuka haWa shi da mugawayen mutane shaiWanu iyayen yarinyar ne suka ce ku kama shi?"" Sp Ghali ya yi mata banza don bata ita yake yi ba, ya saka wasu police su fitar da ita idan kuma ta™i a haWa da ita a Waure. Haka Sa'adah ta juya da abincin data zo da shi,"

wannan dalilin ya saka bata zo da Bafullatana ba domin sai ta musu hauka a cikin state cid Win.

***Da yamma bayan ya kammala sallar la'asar ya ci abinci jikinsa sanye da Dag Flight running short red

"Win riga da black wando iya cinya bai ™arasa sauka ba, jikinsa duk a murmurWe sai Bionic hand gloves a da"

sauri da sauri yake running akan machine Win ya haWa zufa sosai lokaci lokaci yake share zufar data gama

"ji™a masa six pack Winsa slowly slowly kuma ya fara rage gudun har ya kashe gabaWaya, a sauka a hankali tare da barin training room Win ya tafi wajan hutawa bayan ya Wakko coke a hannunsa mai sanyi, ba™ar fatarsa sai she™i take da ™yalli ya tsaya jikin window yana sha™ar iskar dake kaWawa ya lumshe idanunsa ya buWe ya kurSi coke Win shi kaWai sai haWe rai yake yana Wan kwaSe fuska sai kuma ya Wauki wayarsa ya"

duba number har yanzu dai bata shiga

 Muhmmad

Saukar muryar da baya taSa manta sautin ta a kunnensa haka yanzu ma ta sake saukar masa idan komai

"nata ya bar shi to banda wannan muryar sai kuma ya haWe fuska a fili ya ce ""When i catch you Sophie"""

sai ya Wauke tunanin ya ji kamar ya fita waje ya ji ya yanayin garin yake a yanzu gabaWaya a takure yake.

"˜arar computer ya dawo da shi daga tunanin cikin sauri ya saka wayara a aljihu yana furta ""Oh no"""

"Da yatsunsa biyu ya dinga shafa screen Win dake jikin bango, yana shige abubuwa Waya hannunsa da"

remote control a nutse komai ya fara backup zuwa cikin computer bakinsa ya mayar gefe kamar zai yi murmushi ganin yadda lokaci Waya ya yi musu kutse ya rusa komai da suke yana gamawa ya saita zuwa Voa muryar J kallah ya sauka kunnensa.

***Ture farantin abincin Safiyyerh ta yi tana yarfa hannunta saboda wani irin ciwo da mararta take yi

"mata da ™yar ta mi™e ta fito zuwa parlo ta dur™ushe ™asan ™afafuwanta. Mangal ya dube ta ya ce ""³ar"

"wahala ashe attajirai ma suna kuka, Sarayin gwamnati"""

"""Kana da matsalar tsinannen yaron nan, shegen surutu kamar haihuwar aku"""

"Mangal ya yi shiru yana jan sigarin da yake sha Goje ya kalli Moh ya ce ""Kamar bata da lafiya fa"" ya yi"

"masa banza ya lumshe idanunsa. Safiyyerh ta kasa daurewa ta fara kuka sosai ta ce ""Wallahi mutuwa zan yi wayyo cikina wayyo daddy wayyo Yaya J,na shiga uku zan mutu Captain"""

"""Kut dumadu wai ciwo ta kewa kuka nan dai babu Professor balle ki ji motar ambulance"""

"""Mai dawa"" ya juya a hankali ya dubi Goje ""Bata da lafiya fa"""

"""Wai kai akan kuwa baka da imani ne?"" Nan ma ya yi shiru kawai Safiyyerh kuka kawai take ta haWa zufa,"

"tun tana yi har ta fara sakin ajjiyar zuciya amma Moh ko yatsarsa bai motsa ba, Goje ya gama masifarsa da bala'in sai ya mi™e ya fita daman tuni Mangal ya fice. Ya mi™e zaune yana motsa damtsen hannunsa da ba™ar rigar jikinsa ta kama shi, da ™yar ya yi wanka ya saka shima saboda surutun tsiya data dame shi. Ya buWe idanu ganin jini a jikinta can ya saka ™afa ya zungure ta, ta yi masa banza domin bacci ya fara Waukan ta ya zamo zuwa gabanta ya du™a yana kallon ta ta™i Wago

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login