Follow us on social media

Showing 132001 words to 135000 words out of 190973 words

Chapter 45 - Mutallab CC Soyayya Mai Boye Sirri By Nimcyluv.txt

Nimcyluv   

24 Aug 2026

228

daWi ai muna asibiti"""

"""Aafiyyah ba lafiya Yaya? Mene ya sameta to?"" A hankali ya ce ""Lalura ai jikin nata da sau™i ma"""

"Ta yi jima sai ta ce ""Can i speak to her?"" Ta can Sangaren ya ce"

"""Anya? Tana bacci ne"""

"""Ok ka bani address Win asibitin, zan faWawa Ummeyh sai driver ya kawo ni ko? Allah Ya sauwa™e"""

"Bayan ta kammala wayar, sai ta fara kiran number Mutallab tama ta ringing bai Wauka ba ta ha™ura sai"

"kawai ta yi masa dm da  I love you bby"" ta ajjiye wayar da sauri jin ana knocking. Ta mi™e ta buWe ganin Uncle Musbah ya saka ta yi ™asa da kanta, ta gaishe shi ya zauna. A nutse ya ce ""Daughter dawo nan kusa dani mana"" ta ™arasa ya sauke numfashi ya ce ""Meke faruwa dake?"" Ta yi shiru sai da ya zama very"

friendly to her ta kalle shi ta ce.

"""Uncle aure nake so"""

"""Wa zaki aura?"""

"""Bestie. "" Ta faWa hawaye na cikowa ta cikin idanunta."

"""Waye Bestie kuma?"""

"""Mutallab Shi zan aura"""

Uncle Musbah ya dinga kallon Safiyyerh da mamaki ganin how serious she is akan maganar kuma yana

"hango gagarumar matsala nan kusa. A hankali ya ce ""Kina son shi?"" Ta yi saurin jinjina kai ya ce ""Shi kuma fa?"""

"""He love me too"""

"Mutallab na zaune a ™ofar gida har wajan ™arfe 2 na dare Malam har ya rufe ™ofa, shi ba zai iya shiga"

"cikin almajirai ba ™ila ma akwai masu fitsarin ™wance. ""Mai dawa"" aka kira sunansa domin inkiyar da aka"

fara yi masa kenan. Ya juya a hankali ya kalli TARIQ.

"""Mai dawa"""

"""Tariq"" Mutallab ya ce."

"""A'a ka ce mini Goje kawai, me kake yi zaune a nan kai Waya?"" Ya buWe idanunsa sosai ya kasa magana, ai"

"da kunya ya ce Aby ne ya kore shi daga cikin gidan, ba zai iya tozarta Aby ba balle wasu suga ba™in shi. Da ™yar kamar mai lissafa kalmomin da zai faWa ya ce ""Shagonka, kai Waya ne?"" Goje ya ce ""Ni Waya nake kasa a ciki ya aka yi?"" Mutallab ya yi shiru Goje ya fidda ran zai yi magana sai ya ji ya ce ""Zanna kwana duk wata na baka kuWi, haya kenan"" Sai Goje ya dinga dariya ya ce ""Allah Ya sauwa™e saboda zaka kwana na karSi kuWinka, mu je kawai"" ya mi™e a ran muhallin yana mamakin yadda dariya bata bawa wasu"

wahala. Bacci ya gagare shi duk juyi Waya biyu sai Goje ya banka masa tusa ya kasa sukuni.

"Washegari a makaranta daga Safiyyerh har Aafiyyah babu wanda ya zo, ga exam na ™ara zuwa domin"

"Monday za'a fara. Bayan an tashe school Kimiyya ya Wauki Mutallab zuwa wani waje, ya yi ta mamakin"

ganinsu cikin asibiti bai ce komai ba har suka isa Wakin da Aafiyyah ke ciki. Kimiyya ne farko Mutallab

"kuma ya ja ya cake a waje ya™i shiga ciki. Ya shiga da sallama ya buWe ido ganin Aafiyyah zaune ta kishingiWa da jikin gado, ga Safiyyerh zaune a gefen gadon sanye da wata lafiyayar Abaya a jikinta ya ce."

"""Wonder shall never ends, Safiyyerh you are here"""

"""Kimiyya"" Safiyyerh ta ce."

"Shi kuma ya juya ya kalli Aafiyyah da duk ta rame lokaci guda, ta sake haske kyanta ya bayyana a fili"

"kanta ba Wan kwali sumar ta har baya ya ce ""Crush za ki shige lahira babu announcement? At least ki sanar mini yadda zan fara tunanin rayuwa babu ke"" da mamaki ta juya ta kalle shi ya kashe mata idanu ya ce ""Yes, i am nothing without you, rayuwa zata mini wahala"" Ta yi masa shiru, ya ce ""Ya jikin crush?"" Muryarta can ™asa ta ce ""Jinya nake yi?"" Ya ce ""A'a, saboda bake ce a gadon asibitin ba, ke da mutuminki muke yana waje ya™i shigowa ki je ki lallaSa shi"" ya faWa yana kallon Safiyyerh a hankali ta ce ""Waye a"

"wajan?"" Domin tunaninta Captain yake nufi ya ce."

"""Bestie"""

"Kamar an tsikare ta haka ta mi™e tsaye, Aafiyyah ta bita da kallo secretly tana lumshe idanunta tare da"

"Wan ya motsa fuska. Jingine ta ganshi a jikin bango, ya haWe ™afa yana kallon wani waje daban idanunta ya sauka a ™irjinsa, bata ya aka yi ba sai jin saukar hannunta ta yi a tsakiyar sumar ™irjinsa da babu riga, da sauri Mutallab ya juyo saboda wani irin da ya ji da kuma tsigar jikinsa daya tashi idanunsa ya sauka cikin nata kafin ya yi magana ta marairace fuska cike da shagwaSa tana Wan turo bakinta gaba da babbuga ™afa ta ce ""Bestie. My love"" ta ce tana murza hannunta dake tsakiyar ™irjinsa zuciyar Mutallab"

"ta girgiza, a tsora ce a zuciyarsa ya ce ""ShaiWaniyya....."

A cancana Allah Ya kaimu Monday kuma.

Mutallab paid book ne. Pay before you read ¦ 500

08164069385

Na'ima Sulaiman Sarauta

(Nimcyluv)

"[1/7, 9:35 PM] Sis Fauzy: Chapter 32: Nothing will happen."

"˜an™ance idanunsa ya yi, kallon da ya yi mata kuma bai saka Safiyyerh dai na abin da take yi ba. Ta"

"rausayar da kanta gefe cike da shagwaSa ta ce ""Ka yi kyau, kuma sai ka tsaya a nan?"" Ta zubawa ™irjin nasa ido, ta™aici ya kama Mutallab ya saka hannunsa yana make nata ciki ciki ya ce ""Ashe ΄ar iska ce ke?"" Safiyyerh ta ce ""³ar iska kuma? Iskanci me na yi?"" Kamar zai kuka muryarsa na rawa ya ce ""˜irjina fa, ™irjina kika taSa ba ki da kunya? What nonsense"" Ta tuntsire da dariya tana juya masa idanunta ta ce"

"""Kai kuma Wan ruwa ne ba Wan iska ba? Ka yi mini kyau ne"" ta faWa romantically."

"""Mu je ciki, Aafiyyah na ciki"" ya yi mata shiru, ya juyar da kansa gefe ta sake matsawa Waya gefen suka"

"haWa ido ta ce ""To haka ake zuwa dubiya?"" Ya juya ido."

"""Dubiyar wa?"""

"""Aafiyyah"" Safiyyerh ta nanata masa, duk da ta san ya sani amma ba zata biye masa ba. Ya nutsar da"

"idanunsa ciki ya kame fuska ya fi ™arfin 30 seconds da ™yar ya ce ""Waye haka kuma?"" Ta harare shi ta ce ""Aafiyyah Win? Ba kyau ka daina irin wannan class mate Winka ce, da ana rabawa ΄an makaranta gadon mutum tsaf zata ci, Aafiyyah zata ci gadon mijina na gobe"" Ya Waga mata kafaWa yana tsotse lips Winsa na ™asa ya bubbuWe idanu ya ce ""Sunan bai yi kama dana mutane ba, irin na wani teddy"" ya faWa yana"

mayar da wayar cikin aljihu.

"""Teddy kuma?"" Ya jinjina kai, yana sake suWe lips Winsa wanda ya zame masa Wabi'a. Ta yi jim ta ce ""Ka"

"shiga ka yi mata sannu, ta rame sosai"" ya sake mata banza, kuma ya kafe ta da idanu, ita ma shi take kallo domin bata yi wa idanunta shamaki da cikin fararen idanunsa. A hankali ta zame nata idanun tana kallon gefe ta yi shiru can kuma ta yi murmushi ta ce ""Ni dai kawai na san ni ce ™addararka, soyayyarka"

"kuma a zuciyata ita ce tawa ™addarar, Ubangiji shi kaWai ya san ma'anar haWuwarmu a Fgc, in ma ka so ni"

"ko ka ™i ni, ni dai na ji zan rayuwa da kai bestie. Safiyyerh zata rayuwa da kai, kuma na ji a jikina soona or"

"later zan amsa sunan matar Mutallab"" ta yi shiru, sai kuma hawaye ya cika idanunta sosai a hankali ta ce ""My parents doesn't understand me, Aafiyyah doesn't understand, and you ,"" ta yi shiru."

"""You never understand ma"" ta sake yin dariya tana rufe idanunta, ya bi fafaren ha™oranta da kallo tana"

"da dariya yanayinta ya nuna farinciki sosai ta kuma kasa magana ya ga ji da dariyar domin gundirarsa take yi, ya Wan kame fuska daman kamar ya ce ya shiga uku a da™ile ya ce."

"""Kee"""

"""Kai..."""

"Ta ce tana yi masa fari da ji™a™™un idanunta, ta sake murmushi ta ce ""Wallahi ina jin farincikin sosai mara"

"iyaka when i am with you, bestie ba zaka gane ba, amma watarana za ka ce na faWa maka, akwai wata manufa da Ubangiji ya Soye na dalilin haWuwarmu, da kuma dalilin da yasa na ji ina son ka. Dole zama ka tuna one day, ko Safiyyerh bata raye"" Ta matsa kusa da shi ta ce ""Za ka dafe zuciyarka ka ce why Safiyyerh? You never tell me. ,"" sai kuma ta yi shiru ganin yana ™o™arin barin wajan ta yi saurin ri™o"

hannunsa tana buga ™afa ta ce.

"""I am sorry, ban san ina da yawan magana ba sai ina tare da kai"""

"Ya kalle ta, ya kalli hannun ya ce ""Kina son taSa jikina Fiyya"""

"""Fiyya!"" Safiyyerh ta maimaita sunan ta ce ""Fiyya, i like it """

"""What?"""

"""The name you gave me now, Fiyya"" ya girgiza kai kawai a hankali ya ce ""You are impossible Safiyyerh"

"Abdu Professor"""

"""I love you!"" Ta faWa soundly."

"Ya dube ta sai ya kame fuska, domin shi tausayi al'amarinta suke bashi, da yana da iko daya bada"

"shawarar ubanta Professor Abdu ya Wauki Wiyarsa zuwa asibiti a duba lafiyarta. Ta jinjina kai while smiling ta ce ""I got you dear, ka ce i love you too"". TaSara ta dinga masa shi dai bai tanka ba, ya dinga kallon ta yana jan halaula a zuciyarsa, da ™yar ta sakko da shi ™asa akan ya shiga ya duba Aafiyyah da jiki, ya™i ce mata komai sai ™an™antar da idanunsa daya ke yi a kanta. Ita ta fara yin gaba ya bita a baya yana"

tafiya majestically hannunsa a aljihu.

"Kimiyya ne ya dinga bin Aafiyyah da kallo musamman sumar kanta, tun bayan fitar Safiyyerh ko Waga kai"

"bata sake yi ba, balle ta tanka Kimiyya yana ta bata tabbacin nothing will happen to her, kuma ta dage da addu'a ga kuma exam. Da sauri yaga ta Wauki mayafin dake kusa da ita ta yafa saman kanta ta kuma tattare sumar data sauka a bayanta ta tura cikin mayafin ta ja duvet ta rufe jikinta har ™irji. Safiyyerh ce ta fara shigowa har lokacin tana dariya da faWin ""Ai bai wani dake ni ba, faWa ya dinga yi wai ka yi mini asiri, na san kuma ba wani asiri idan ma akwai i appreciate it, domin ka taimaka mini sosai"" ta faWa tana"

"shigowa ciki, kimiyya ya ce ""Safiyyerh kamar an aiki bawa garinsu? Daga ki shigo da shi"""

"""Uhm, shi ai sarki ne sai da biyayya da lallashi baya tan™waruwa ta sau™i"" ta faWa tana kallon Aafiyyah ta"

ce.

"""Bacci ta yi ne?"""

"""Maybe, baccin ne ma"" Kimiyya ya bata amsa. Ta Wan matsa gefe ta ce ""Bestie ka yi mata sannu"" shiru ta"

"ji ta juya taga waya yake dannawa ta marairace fuska ta ce ""Ina magana fa"" gently ya Wago kansa suka haWa ido, hankalin kimiyya yana ga Aafiyyah da take danna tata wayar a nutse alamar kamar game take yi. ""Tunda ya zo har asibiti ai ya wadatar kika sani ko azumin magana ya fara yi?"" Ya girgiza kai ta ce"

"""Naaaa, Aafiyyah is my best friend, childhood friend"" ta ce tana zama."

"""Waye ba lafiya?"""

"Daga Safiyyerh har kimiyya suka kalli Mutallab jin wata tambayar rainin wayo da ya yi. ""Aafiyyah Abdu,"

"™awar Safiyyerh Abdu ita ce babu lafiya tun ranar birthday party Win Safiyyerh, aka kwantar da ita a gadon asibiti ta yi kwanaki, shi ne daga makaranta na Wakko muka taho dubata ba tare daka sani ba, mistakenly kuma ashe budurwarka ΄ar anacenka ta zo itama, na shigo kai kuma ka™i shigowa, shine na ce ta fita ta kira ka, gashi kuma ka zo Win, shine yanzu take faWa maka ka cewa Aafiyyah sannu da jiki"" Kimiyya ya faWa yana sake cewa ""Na sake maimaitawa ko hakan ya wadatar da kai?"" Mutallab ya yi shiru, hakan ya saka sukai masa banza suka cigaba da magana da Safiyyerh. Aafiyyah na jin komai ko motsin"

kirki ba ta yi ta haWe fuska tamau.

"""Zan tafi"" cewar Mutallab, ya furta a hankali can ™asan zuciyarsa"

"""Wani ya ri™e maka ™afafuwa? Ba komai rayuwa ce, crush Wina ka ™iwa sannu jeka to ba yanzu zan tafi ba,"

"sai na ™ara ganin jikin nata"" Kamar jira yake yi ya Waga kafaWa tare da ficewa daga cikin Wakin, da sauri Safiyyerh ta biyo bayansa tana kiransa. ""Middle class"" Aafiyyah ta ce a hankali, kimiyya ya kalleta ganin ta kwanta a hankali ta juya baya. Ya mi™e ya ce ""My crush, Ubangiji ya ™ara sau™i da afuwa zan tafi babu wanda ya zo daga can gidan naku, fatan ba za ki kaWaita da shirun ba?"" Ta janye mayafin kanta kaWan ya"

"ce ""Ba dai ciwon kan bane na ga idanunki ya yi jajur?"""

"""See you, i am fine"""

"""Glad to hear this, Rabbi ya ™ara sau™i my crush"""

"""Amin dear. Ka turan timetable na exam ok?"" Ya ce ""Za ki iya karatun jarrabawar ne ko na yo mana?"""

"""Kamarya?"" Ta tambaya tana tsattsare shi da shanyayyun idanunta, very sexy eyes. Ya yi mata"

"murmushi ya ce ""Shikenan Allah Ya kaimu Monday, wish you a very quick recovery, don ina jin sai na je"

"na yi Jeddah shagwaSa"" ita dai bata kula shi ba har ya gaji ya fita, ya tarar Wizzy driver tuni ya Wauki Safiyyerh sun tafi, sai ya Wauka tare suka tafi da Mutallab."

"***Eng Ali wali zaune akan kujera ta alfarma jikinsa sanye da wata jallabiya mai taushi da tsadar gaske,"

"ya Wan kishingiWa yana sauraran abin da matarsa take cewa, ya dube ta kaWan ya ce ""Madam kenan, siyasar don suwa nake yinta? Saboda kune, domin ke matata da ΄a΄ana, sai kuma yan'uwana"" Ta haWe fuska ta ce ""Wanne yan'uwa kuma? Ni kake kalla kake cewa domin ΄an'uwaka? Duk faWi tashin da na yi"

"wacce gwagwarmaya ce ban yi ba akan harkar kamfel?"" Eng Ali wali ya Wan shafa kan shi ya ce ""You are"

"right, kawai dai suma yana da kyau na taimaka musu"" ta saks haWe fuska sosai ta ce ""Sai ka yi na gani, ina faWa kana faWa"" ya sake yin murmushi ya ce ""Yadda kika ce haka za a yi Madam"" Ta taSa fuska ta ce ""Ko wani abu za ka yi wa yan'uwan naka, ka tabbata ka fara sanar mini"" ya buWe ido yana faWin""Kin tuna mini, akwai wani Uncle nawa da ya nemi alfarmar kuWi za a yi wa ΄arsa aikin ™oda, shaf na manta bari na saka"

"p.a ya tura masa"""

"""Har nawa ya nema?"""

"Eng Ali wali ya ce ""500k ne babu yawa ai, sai na shi 1m"""

"""Ya yi yawa, tura masa dubu ashirin kace harkar kamfel ta cinye maka kuWaWe kuma yanzu daka samu"

"kujerar kana biyan mutane bashin daka ranta musamman banki. Amma miliyan Waya ta yi yawa Hon, zuwa gobe wani ma zuwa zai yi da tasa bu™atar kaga ka bashi 20k"" ya yi Wan jim ya ce ""Kina ganin dubu ashirin ya isa?"" Ta ce ""Ko bai isa ba sai su nema wani wajan, ciwo ai ba kai ka Wora mata ba"" Sai ya yi"

"murmushi ya ce ""Yadda kika ce haka za a yi Madam"""

"""Hon"" ta kira sunansa."

"""Ya aka yi kuma? Babu dai wata matsala na sani "" ta jinjina masa kai ta ce ""Batun ™anina, brother na"

"yana son tafiya karatu ™asar waje, ni kuma bana son sabgar scholarship Win nan, naga kuma Allah ya"

"hure maka shine nake so ka Wauki nauyinsa zuwa ™asar da yake bu™atar yin karatun a can"" yana kallon ta ya ce ""Ba case, ku yi magana da shi za'a nema masa ko wacce ™asar yake son zuwa"""

"""Na gode, idan ka tashi raba kujerar umara ina bu™atar guda biyar zan bawa sauran familyna da basu je"

"ba"" Nan ma ya ce an gama ya nisa ya ce ""Ina Noor ne? Yana da kyau itama a fara shirin tafiyarta karatun nan, ni makarantu ™asar nan namu sam ba su yi mini ba Wallahi, kira mini ita mu ji nata ra'ayin"" ta ce ""bacci take yi yanzu sai ta tashi, zata same ka yaushe zamu tafi Abuja Win?"" Yana danna kiran P.a Winsa ya ce ""Satin gaba, yanzu akwai wani kuWin kasafi da ake bawa kowanne Wan majalisa, ya siyi kayan sawa sabbi, da mota da sauran su kimanin wajan miliyan 40. Suna nan an bani, muna jiran a fara kasafin"

"wannan shekarar naga ta wanne sashe ya kamata na sha kwana, amma dole kwangilar gyaran titi, da"

"asibitoci zuwa makarantu ta zo wajena, ina fanshe duka wahalar da na yi. Kafin nan a ΄an'uwana su"

"waye masu ilimi haka da wayo"""

"""Tajuddeen ne"""

"""Good, zan tura wasu miliyoyin kuWi zuwa account Winki da kika buWe da wannan Bnv Win, idan na tura"

"miki kuWin sai ki fara transfer Win su zuwa account Win driven gidan nan, shi kuma ki bashi account number Tajuddeen ya tura masa, kinga kuWi ne gama shawagi babu wanda zai yi tunanin daga wajena ya fito, akwai kamfanin da nake so a buWe, sai a buWe da sunan Tajuddeen Win"". Hakan ya yi wa matar Eng Ali wali daWi. Kana ta fara nuna masa wasu experience kaya ta ce ""Ina bu™atar wannan atamfofin da laces Win Distinguish"" ya dinga kallon kayan kafin ya nisa ya ce ""Wannan kayan ArWo groups ne,sune na biyu a duniya fa, mai kamfanin ya ji arzi™i sosai, kuma sunan kawai aka sani har yanzu ba'a taSa ganin ArWon ba, tun daga kan Manager, accounter, sectary da komai ma'aikatan a cikin ArWo's family suke, major holders sune the ArWo's family hatta founder"" ta jinjina kai ta ce ""Ikon Allah, lallai ahhalin kuWi ne"" yana Mi™ewa tsaye ya ce ""Ardo groups ai yana daga cikin manyan Companies a ™asar nan, domin gab"

"yake da shige Fs world investment company""."

"Eng Ali wali ya dinga duban P.a kafin ya ce ""Sau nawa zan ce maka karka sake kirana akan batun wasu"

"΄an daba? Aikin su ya ™are ai sai zuwa nan gaba, ma'ana nan da shekara huWu ko"". P.a ya ce ""Amma saboda nasarar zaSenka suka je filin zaSe suka ta yar da hatsaniya, sun sace ™uri'un abokan hamayya, sun fasa akwati al'amarin da ya nemi sawa a yi inconclusive kenan, saboda har an Wauki niyyar sauya zaSen wasi local government guda biyu. Yaran sun shiga tsari wasu na hannun hukuma wasu sun ji rauni"

"kasan mun raba musu kayan da aka kawo na caji a lokacin"""

"""P.a"""

"""Ranka ya daWe Distinguish"""

"""Leave, ka fita kafin ka Sata mini rai, daman can ΄an iskan gari ne kuma ΄an daba basu da wani amfani a"

"cikin al'umma. Wanda hukuma ta kama baza su taSa taWin sunana ba, ka bar su a hannunsu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login