Follow us on social media

Showing 45001 words to 48000 words out of 190973 words

Chapter 16 - Mutallab CC Soyayya Mai Boye Sirri By Nimcyluv.txt

Nimcyluv   

24 Aug 2026

160

sauri ta kira accouter da number da take amfani da shi na"

kamfanin tana girgiza ™afa a hankali cikin faWa ta ce

"""Accouter me nake gani a haka? KuWi fa kimanin miliyan 500m yanzu sun shigo account na kamfani dana"

"gani a bayanai, bayan tafiyata me aka fitar ne shinkafa ko me?"" FaWa take sosai domin ta iya faWa ajin"

™arshe ce a fannin.

"""Manager nifa kina tunawa accouter ne kawai, bani ke da alhakin saka hannu a fitar kaya ko shigowar su"

"ba, kawai ni ke saka hannu a duk wani kuWi da zai shigo ya fita, i am nothing but a Accounter"""

"Mi™ewa tsaye ta yi tana ri™e ™ugu ta ce ""Rubbish; ka tura mini ducoment na PDF via email na abin da aka"

"siya har miliyan 500m yanzu yanzu accouter"""

"""Ki yi magana da Md ni kawai kuWin naga shigowar su babu wani file daya zo officer nawa, trust me"

"manager ba zan Soye miki, na san dai bayan tafiyarki Professor Abdu Marafa ya shigo kamfanin"" ""daddy!"""

"Ta furta da ™arfi ""E, mahaifinki shi"""

"""Kamarya to?"""

"""Shine ban sani ba"" sai kawai ta kashe wayar ta ajjiye waje guda, ta sauke numfashi da ™yar ta shiga uku"

"meke shirin faruwa ya ake ™o™arin amfani da ita ba tare data sani ba?"""

"""Yaya"" bai amsa ba idanunsa a ™afarta ta ce ""Yaya bacci nake ji"" ""to ina ruwana"""

Sai kawai yaga ta Wora kanta a cinyarsa maimakon ta juya masa baya sai ta juyo wajan cikinsa ta yi shiru

"tana kallon ™irjinsa dake buWe. Ta yi shiru tana sauke numfashi shi dai bai yi magana ba, bai Wauka haka take da masifa ba yana jin ™irjinta na Wagawa a hankali kuma bacci ya Wauke ta. Cikin baccin ta ji hucin numfashi ta buWe idanu kallonsa ta dinga yi yadda ya kifa fuskarsa a tata hannunsa Waya tam™e cikin nata ""Captain"" da sauri ya buWe idanun ya ™urawa cikin idanunta ido sai kuma ya Wauke fuska yana haWe rai. Fiyya bata ce komai ba ta mi™e zaune shi kuma ya shige cikin part Winsa yana taku da sauri sai shafa"

kai yake yi.

Notification ta gani kamar wancan lokacin sa™o ne ta dm nata. Ta buWe ba wani magana mai tsayi bane

sai dai maganar dab take da rusa tunaninta ta bi sa™on da kallo inda ake cewa.

"_ bai ci a ce kin yi mantuwa mai nisan haka ba, ki tuna akwai hak™in wani kan ki Allah Yana kallon ki"

TIGER _ ta dafe kan ta to hak™in waye a kanta waye mai wannan sa™on kuma? Tsaki ta yi ta mi™e ta bar

parlon. Bata sake ganin Captain ba har dare ta yi kwanciyarta.

****

Cikin sauri take tafiya tana yi tana juyawa sauri take ta isa chemist amsar maganin ga dare ya raba mijin

"nata ya fita. Kamar daga sama taga mutane sun tsaya gabanta fuska rufe ""Su waye ku? Don Allah ku rufa mini asiri magani zan siyo"" muryarta na rawa ta yi maganar. HaWa idanu sukai sai suka Waga ta sama tare da danna ta cikin napep Win basu tsaya ko'ina ba sai wani kango a nan taga wasu mutanen kwance kamar basu da rai, kuka take tana duk addu'ar data zo bakinta ""Don Allah kar ku cutar dani don Allah ku"

"rufa mini asiri da yarana da rayuwarsu"""

Tana ji tana gani suka danneta tun tana ihu har ta kasa jini kamar an yanka rago babu imani suka cire

™wayar idanunta duk biyun tare da watsa su cikin aliju da gudu suka fice daga kangon.

"Bayan ta dawo daga wajan aiki ta shige gidan Anty Turai saboda kiran da ta yi mata, a parlo ta samu Anty"

"Turai da yaranta da kuma wasu ´an mata zaune. ""Ina yini Anty?"""

"""Sannu matar Captain Aliyu Marafa?"" Cewar Anty Turai ita dai Safiyyerh idanunta akan waya bata ce"

"komai ba Waheeda ta ce ""Mama wai shi Uncle captain Win son ta yake yi ne? Ni banga abin so a jikin wannan zabiyar ba sam sam wallahi"" Zahiderh ta yi saurin cewa ""Ina fa? Captain ne zai ce yana son Fiyya"

"never wallahi, kawai dai auren dole aka yi masa, wannan fari ko na lalura"""

"Safiyyerh dai jinsu take Anty Turai ta ce ""Sannu Safiyyerh, ya kamfanin yanzu ai Aliyun ya bar nan wajan"

"Zahiderh ya zo ki dinga ha™uri da shi ya jaddada mini baya bu™atar ki cikin rayuwarsa bai san me zai yi da zabiya ba"" mi™ewa Safiyyerh ta yi ta ce ""To Anty a Waura masa aure da Zahiderh ni bani da wata matsala, zabiya kuma ina jira ku halitto irin kalar idan da sau™i, so kuma ba abin da ya yi mini zafi da shi zan zauna da mijina haka tunda zaSin daddy ne, wallahi babu wanda ya kai level Win Wagawa Fiyya hankali"" Anty Turai ta mi™e tana nuna Fiyya idanunta ya rufe sam bata kula da shigowar shi ba, balle ankarar da ita da"

su Waheeda suke ta Waga hannu zata mari Fiyya dake tsaye tana juya idanunta ta ji an ri™e hannun.

"Tun zuwan shi ta ji ™amshin turaren nasa, ya tsaya a bayanta Anty Turai ta kalli Aliyu ta kasa cewa komai"

"ya saki hannunta yana matsawa bayan Fiyya ya zagaye hannunsa a ™ugunta ya jata jikinsa daga baya yana sake kallon Anty Turai ""Shekararki nawa Anty yaushe na zo gidan naki kuma? And who told you bana son ta?"" Duk a dagule yake maganar yana sake haWe Fiyya da ™irjinsa kasancewarta duguwa sosai"

"so ma sha Allah. ""Aliyu ni zaka shigo gida ka faWawa haka?"""

Bai kalleta ba sai Fiyya daya kalla wacce take shirin juyawa idanunta cike da hawaye ya yi saurin ri™o

"hannunta yana ""Wait"" sai kawai ta kifa kanta a ™irjinsa tana shasshe™ar kukan da bata shirya saboda"

"ganin idanunsa ""Anty karki sake mini haka"""

"""Idan na sake me za ka yi Aliyu na ce me za ka yi?"" Ya girgiza kai ya rungume Fiyya tsam a jikinsa ya ce"

"""Ban san me zan iya yi ba, kawai dai na faWa miki, kuma i love my wife"" Fiyya ta yi saurin Wago kai ta kalle shi ya Wage mata gira ""Yes, I Iove You Safii"" yana cewa haka ya kama hannunta suka fice."

***

Suna zaune a dabarsu ya yi sauri ya mi™e tsaye Goje ya ce

"""Sai godiya, ina aka nufa don shirwa kake baka jewar banza, Sauna mai tafiyar Waukan rai jeji naka"

"dabbobi naka, a lafiya mai dawa"" jikinsa ya ji ya fara kakkarwa tsohon tsuminsa na neman tashi ya yi ™asa da kansa yana ™o™arin hana kansa yin kirari da amsar sa™on Goje, ya bar wannan layin tuni. Da ™yar yana girgiza kai ya ce"

"""Goje"""

"""Sai godiya, wuya a ina wuya a daji kai ne mai dawa da jeji na Malam Abdu shalelen Ammo, ™anin"

"Sa'adah da Bafullatana a lafiya aminin Hamida, Sauna taka mesa taka ba wani bayanka jan biro maganin da™i™in yaro Allah Ya ja da ran mai dawa"" gabaWaya jikin Mai dawa Sari yake yana dam™e hannunsa wajan ganin mai Waga su sama ba har can cikin kansa yake jin kirarin. Kawai ya juya ya bar wajan ""Wai"

"ina zaka ne kasan yanayin da ake ciki fa akwai cinnaku"""

"""Baka haifan ba balle ka tambayan karka biyo ni"" yana cewa haka ya bar wajan ya jima yana tafiya kafin"

ya ™arasu gidan sai ya saka ma™ulli ya buWe ya shiga.

A Sangaren su Safiyyerh tunda suka bar gidan Anty Turai suka shiga mota basu ce komai ba ya kuma

"haWe fuska itama bata ce komai ba, daidai wani gida a bakin titi taga ya tsaya ya kalle ta ""Kar ki fito jira ni nan"" ta jinjina masa kai. Fita ya yi ta jingina tana Waukan waya, abin da ta fara cin karo da shi a X picture Win wani kyakkyawan yaro yana murmushi ya rufe idanunsa saboda hasken da ya yi masa yawa kamar ka"

"taSa shi jini ya fito, ta dinga kallon picture Win sai kawai ta yi skipping zuwa next tweet."

"A hankali ya buWe ™ofar ya shiga idanunsa zube a saman tafkeken screen Win computer dake jikin bango,"

"gabaWaya wajan nau'in kayan computer ne kala-kala. Ya Wan dafa kafaWar wanda yake zaune akan kujera yana juyawa a hankali, kallo Waya zaka yi masa kasan mayen computer ne masanin hakin da duk wani sur™ulle. Captain ya ce ""Where are you hiding?"" Ya Waga idanunsa a hankali ya kalli Captain bai ce komai ba kuma ya cigaba da danna wayar, Captain ya saka hannu ya dungure masa kai ya nemi waje ya zauna yana taSa computer shima. Da sauri ya mi™e kuma jin sautin muryarta da yadda take ™o™arin buWe ™ofar ya yi saurin mi™ewa ya nufi ™ofar daidai nan Fiyya ta shigo ""Yaya gaskiya yunwa nake ji akwai hadari"

"sosai a gari ina tsoron ruwa"""

"""Muje"""

Ya yi saurin faWa yana kama hannunta tare da rufe ta da jikinsa le™awa take son yi ya saka hannu ya juyar

"da fuskarta ya jata waje, shima Win dake zaune ya juyo a nutse ganin sun fita ya saka ya cigaba da abin da yake yi."

"Cikin dare Fiyya na bacci ta ji ana buga ™ofar parlon kamar za a cire ta, ta mi™e da sauri riga da wando ne"

"jikinta na bacci wandon iya cinya ta saka slipper ta fito, tana mamakin mai ya sa Captain ya kai dare har haka? Ta buWe ™ofar ""Yaya ka tashe ni daga musulmin bacci da nake..."" Shiru ta yi tana yin baya ganin shi tsaye a bakin ™ofa su Goje da Mangal a bayansa ""Kai ne me ka zo yi mini har gidan mijina, matar aure ce"

"ni fa"" banko ™ofar Moh ya yi ya shiga yana ™arewa parlon kallo"

"""Mai dawa Wauke ta mu shige kar a yi ta kwanaki"" ta gudu Fiyya ta juya zuwa part Win Captain tana kirin"

"sunansa a tsora ce kafin ta ™arasa Moh ya saka ™afa ya falleta ta faWi ™asan tayal idanunsa ya yi jajur domin ba haka ya zo da su ba, jin ana shirin buWe ™ofar Wakin Captain Moh ya kalli Goje da sauri Goje ya laSe a baya kafin Captain ya fito, cikin sauri ya rufe fuskarsa da ™yalle."

"""Safii are you ok? Peanut ihun nan fa wife?"" Yana fitowa Goje ya saka gora ya maka masa a ka"

kasancewar Captain bai shirya ba ya faWi a wajan da sauri kuma Moh ya ce Goje ya Wauki Fiyya ko me ya tuna sai ya saka hannu Waya ya sunkuceta a kafaWa yana Waga wu™a sama suka fice daga gidan...

MUTALLAB.

"Book 1, 2 &3"

500 Naira

0116886423 Union Bank Na'ima Sulaiman S a tura shaidar biya ta nan 08164069385

Zan yi cutting free a shafi na 15 in sha Allah. Wannan shafin ku hanzarta yin payment

kafin wannan lokacin yanzu kuma na labarin a rufe yake zuwa gaba za ku ce kun shiga uku ashe haka abin yake ina ™ara tuna muku ba fa farkon labarin muke a tsakiya muke waya san mene ya faru a farkon? Me kuma zai faru a gaba? Just pay 500 naira only.

"[1/7, 9:33 PM] Sis Fauzy: *d'=Ø%Ý MUTALLAB d'=Ø%Ý*"

Page 13

*Bright pens..2nd batch*

"Safiyyerh na dur™ushe a Wan ™aramin Wakin da suka ajjiye ta ciki, warin sigari ya cika Wakin sai yun™urin"

"amai take yi ta kasa, ta shiga tashin hankali da tunanin suwaye waWannan da suka je har gidan mijinta suka dake shi tare da yin kidnapped Winta? Me suke bu™ata a wajanta waya saka su yin hakan? Da alama ba kuWi suke nema ba wani muradi ne a ran su da suke son cikawa manufar da bata san ta mece ce ba. Ta Wago kanta da ™yar tana buWe kumburarrun idanunta saboda kukan da ta yi da hanzari ta fara buga"

™ofar da hannunta tana girgizawa tare da faWin.

"""Wai baku da imani ne me na yi muku idan kuWi kuke bu™ata ku bani waya na kira daddyna zai biya duk"

"abin da kuka bu™ata na fansa ta, macace ni fa a gidan mijina kuka je har gabansa kuka sato ni, don Allah ku buWe mini wallahi wari zai kashe ni babu iska a Wakin ku tausaya mini"" abin da take faWa tana dukan ™ofar da hannu, amma ko tari ba ta ji sun yi ba, kuma tana da tabbacin suna jinta ta sake Waga murya ta"

ce

"""For the sake of Allah, da girman iyayenku ku mayar dani gida gaban iyayena me na yi da za a yi garkuwa"

"dani,ku barni da raina kar ku kashe ni zan muku kwatancen gidanmu ku je wajan daddyna a baku dukkan kuWin da kuke bu™ata, idan ba ku yarda ba ku a cikin kuWina zan baku wallahi mahaifina ya ji abin da ya same ni mutuwa zai yi, innalillahi wa'inna ilaihirraji'un me na yi muku ne kukai garkuwa dani na shiga uku ni Safiyyerh Allah ka kawo mini Wauki"" ta sake dur™ushewa a bakin ™ofar ta tura kanta cikin cinyoyinta saboda warin sholi daya gama hautsina mata ciki kamar kayan cikinta zai fito haka Safiyyerh ke ji, duk girman idanunta sai da ya yi mitsi-mitsi abin ka da zabiya da ™yar take buWe idanun nan, ba sunan wanda bata kira ba hadda Anty Turai akan su kawo mata Wauki Yaya J ya sha kira. Ta sauke ajjiyar zuciya tana karanta addu'ar neman tsari da kuSuta daga magauta ta yi zumbur ta mi™e saboda fitsarin"

dake mintsinin mararta.

"A can wajan Wakin a cikin gidan da su Goje basu san da shi ba, duk suna zaune suna busa kayan shaye-"

"shayensu haya™i ya cika wajan, wani na shan sigari wani na shan sholi wani wiwi sun hautsina sai surutai suke yi. Moh na gefe Waya ™wance ™afarsa ya Wora akan Waya idan yana acting ka Wauka jinin sarauta ne ko wanda yake da aljanu sarakai a kansa, duk ihun da Fiyya take yi da surutai yana jinta. Goje ya kalle shi"

"ya ce ""Wannan yarinyar tafa dame mu wallahi, ka kira ka faWa masa tunjiya mun Wakko ta ya san abin yi"""

Shiru ya yi yana sake kaWa ™afarsa a hankali har lokacin idanunsa a rufe yake. Goje ya kalli ™ofar Wakin da

"Fiyya ke ciki ya sake kallon Moh kafin ya mi™e tsaye ya ce ""Ina da matsala da jin kuka gaskiya, ko dai a"

"rufe mata bakin ko a Sara bakin biyu yanzu da askira"""

"""Mangal"""

"Da sauri Mangal ya kalli Moh jin ya kira shi domin tunjiya da suka Wakko Fiyya ko tari bai sake yi ba, bai"

"runtsa ba har gari ya hawaye ba wanda kuma ya kula a cikin su. ""Ankar sarki, faWa taka cikawa tamu"

"akwai wani sagi a ™asa ne?"""

"""Bana son haya™in nan"" lokaci guda suka kalle shi a take suka cillar da sigarin tare da saka ™afa suka"

"murje ""Angama sai mene na gaba?"" Bai magana ba ya juya musu baya a hankali ya buWe idanunsa ya zaro takardar da yake faman ajjiya kamar rai, kusan kullum yana karantawa sama da sau wajan biyar a rana abu Waya ne amma sai ya ji baya fahimta,baya kuma ganewa, ya zubawa rubutun idanu Goje shima ya le™o kai yana kallo ganin ya ninke ya Soye ya saka ya yi siririn tsaki ""Na ji takaicin rashin makarantar"

"da ban, shi ilimi ko yaya yana da rana"""

"""Ina zargin wannan takardar bata tsafi bace, kamar ita ce ransa ko iskar dake sha™a ya manta da komai"

"amma banda ita, watarana sai na sace ta yasin"" dariya Goje kawai ya yi ya san Mangal faWa kawai yake yi. ""Mai dawa kasan a yankinmu an sace mutane har biyu, yau da sakaliya anga gawar Waya ba idanu"" ya juyo a hankali ya zubawa Goje idanu kamar mai tunani sai kawai ya mi™e yana taku WaiWai ya fice daga"

"cikin gidan, suka bisa da idanu ganin yau ya zama wani so silence kamar ba Moh ba."

"Safiyyerh ta ji an turo ™ofar da sauri ta mi™e tsaye tare da ja baya, mutum biyu take gani Goje da Mangal"

"shi kuwa tunda ya cillar da ita a Wakin bata ™ara ganin shi ba. Abincin hannunsa ya cilla mata da ledar ruwa pure water ta kalli takeaway Win da ruwan, ta Wauke kai a hankali tana sake ja baya ""Saura ki ™i ci kamar na Wazo, idan kuma kika sake yi mana amai a nan sai kin lashe abin ki tas"" ta ™urawa wajan ido ta ce ""Ba zan iya cin abinci a nan ba, ni bana shan ruwan leda abincin ma ba irin wannan nake so ba, ko"

"nama babu akai"""

"""Kuma a ina kike tunanin ganin nama? Don ma kin samu an kawo miki dar yarinya saboda kina Manager"

"kun saba cin mai kyau a sha mai kyau, a saka suttura a shiga mota a kwana cikin a.c ga naru a gida 24/7, a ci shinkafa basmati da ruwan gora dole ki ce haka, Wiyar ™aruna"""

"Girgiza masa kai ta yi muryarta na rawa ta ce ""Da gaske nake maka, ni kawai a bani ruwan jakar da lemo"

"ko snacks"" Goje ya dinga kallon ta ganin she is serious juyawa ya yi zai bar wajan ta yi saurin cewa ""Don"

Allah ku bani waya na kira daddy na maka al™awarin yanzu za a kawo kuWin da kuke bu™ata wajan nan

"akwai sauro headache da fever zai kamani"" ta langwaSar da kai gefe alamar neman alfama."

"""Ki jira Mai dawa ya zo, sai ki tambaya bani da ikon haka. Da kike maganar kuWi kin ji mun ce muna"

"bu™ata ne? Ba kidnapped Win ki mukai domin a bamu kuWin fansa ba, mun sato ki saboda a koyawa asawa hankali a rage masa tsayin harshensa da yake da kauWi kin gane? Daga yanzu ki cire rai da samun"

"´anci"""

"""Daddy?"""

"Safiyyerh ta faWa a gigice tana dafe kan ta idanunta ya cika da hawaye, tausayin kanta dana daddy ya"

"cika mata zuciya babu wani wanda take so a duniya sama da daddy da Ummi me za su yi masa rayuwarta suke son kassarawa tabbas idan suka taSa kimar mahaifinta. ""Me daddy ya yi muki, mene ala™ae sato ni da kukai da mahaifina me kuke nema a wajansa na ro™e ka da girman Allah kar ku cutar da mahaifinsa kar ku illata rayuwarsa, shi ne jin daWi da farincikin zuciyata, ku duka kuna da iyaye na tabbata ba za ku"

"so rasa su a rayuwarku ba ka ji tausayina Please brother"""

"""Ni ba brother naki bane ni Wan daba ne sunana Goje kin gane, idan kina bu™atar wani abu kina iya"

"bubbuga ™ofar"" kafin Safiyyerh ta yi magana ya yi sauri rufo ™ofar ya fita. Ya je ya samu Moh a wajen gidan zaune ya sake tan™washe

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login