Follow us on social media

Showing 69001 words to 72000 words out of 190973 words

Chapter 24 - Mutallab CC Soyayya Mai Boye Sirri By Nimcyluv.txt

Nimcyluv   

24 Aug 2026

167

™wayar idanun Moh zai san hawaye yake, sai dai shi baya jin yana da wani abu daya rage masa a rayuwa balle ya saka shi kuka, ya yi ™asa da kansa har yanzu yana ri™e da kafaWunta. Ri™e shi ta yi cikin shasshe™ar kuka while she's smiling at the same time ta taSa cikinta ""Har yanzu wajan da aka cakan wu™a yana nan, numfashina bai ™are a duniya ba shi ya sa"

"ban mutu ba, ashe rabon ganin mijina ne"""

"Rinannun idanunsa ya buWe yana kallon fuskarta, har yanzu idanun nata a rufe suke still ya kasa furta"

"komai, sai kallon ta yake zuciyarsa na wani irin zafi da tafarfasa. A hankali Safiyyerh ta mi™a hannunta ta shafi fuskarsa sai ta yi murmushi tana girgiza kai ta ce ""Ka barni da soyayya, ka sanni da alkunya ka barni cikin jinya ka tafi, haba jarumi"" Ya sake yi mata shiru a hankali kamar mai tsoron ganin abu, slowly slowly ta fara buWe idanunta daya gama kumbura ganinta ya sauka a saman Sakar fuskarsa ta zuba masa idanu ta ™ura cikin idanunsa ido, shima Win ita yake kallo da sauri kuma ta yi baya daidai lokacin da wani shocking ya gilma ta cikin kanta ta yi saurin saka hannu ta ri™e kan, tana runtse idanunta jikinta duka rawa yake ga wani irin azaba da tsakiyar kanta ke mata, ta dinga kallon Moh kamar mai shirin tuna wani abu, wani irin zillo zuciyarta ke yi mata tana buWewa ™irjinta na bugawa tsit, tsit,tsit haka ta ji jijiyoyin"

cikin ™wa™walwarta zuba harbawa harbin da take jinsa daidai da bugun ™irjinta.

"""Me kake yi a nan?"""

Safiyyerh ta ce tana kallon Moh dake dur™ushe ya zuba mata idanu ta Wan dafe kai tana kwaSe fuska

"""Bacci na yi, i had a bad dream, na kasa tuna komai ko ka ji me na ce?"""

"""I got it wrong, baka ji komai ba ai shikenan"" ta sulale a wajan ta zauna ta haWe kai da qwwia can ta Wago"

ta kalle shi ta ce

"""Ina jin kamar ina da matsala da brain Wina, anya ba haukacewa zan yi ba? Innalillahi wa'inna"

"ilaihirraji'un, i wish a gida nake dama a gida nake Dr ya yi mini allurar da yake mini"""

"Mi™ewa ya yi da baya da baya ya fara tafiya cikin sauri kuma ya juya zuwa Wakin da yake ciki, wanda"

"daman daga nan ya fito sanda ya ji tana surutan yana shiga ya rufe ™ofar. Safiyyerh ta jima a wajan da ™yar ta mi™e tsaye saboda kukan da ta yi da ciwon da kanta ke yi mata, sai ta zama so silence bata da wani kuzari duk iya ™o™arin da ta yi wajan ganin ta tuna mafarkin ta kasa, sosai kan ya yi mata nauyi deep down na zuciyarta tana jin kamar akwai abun dake going a tunaninta wanda ba nata ba. Har zata shige sai kuma ta le™a ta tagar Wakin ta hango shi ya yi rufda ciki ga tarin kwalayen sigarin daya shanye"

ga wata ™waya da ya yi wurgi da ita sosai ta ji babu daWi sai ta juya ta shige cikin nata Wakin.

***Ammo ta Waga kan ta bayan ta amsa sallama da gaisuwar da Sa'adah ke yi mata tana jin Sa'adah ta ce

"""Yanzu ina aka kai Malam Ammo, daman case Win Mutallab ba'a gama shi ba?"""

"""Sa'adah kenan, bakwa son gaskiya cikin lamuranku kin taSa ganin ™arya ta kore gaskiya kin san zunubin"

"da Wan'uwanku ya yi? Sa'adah kun san zafi da raWaWin da zuciyata ke yi mini kisan kai fa, ina tsananin takaici daya kasance ni ce wacce na yi cikin Mutallab, na raini cikin na yi na™idarsa na haifar, na shayar da shi ruwan nonona Sa'adah anya ba sauya mini yaro a ka yi, anya shine Mutallab Win da na ji zafin"

"na™udarsa...,"""

"""Subuhanallahi, me kike cewa haka Ammo kar ki ™arasa lalata shi da munanan kalamanki, Ammo ko sau"

"Waya ba ki taSa bawa Mutallab dama kin ji ta bakinsa ba kar ki yi masa mummunan alkaba'i wallahi har gobe shi jininki ne ba zaki hana jama'a furta Mutallab Wan Ammo bane, da kin ja shi a jiki a lokacin da abubuwan suka lalace, da kin nuna masa kuskuren abubuwan da yake, da kin yi masa addu'a, da ba ki nuna masa tsangwama ba. Amma kin juya masa baya sanda yara suke lalacewa mu iyaye sai muce a lokacin za mu tsane su don Allah ki yi wa Mutallab addu'a idan yana da rabo zai shiryu"" murmushin"

takaici Ammo ta yi tana girgiza kai

"""Sa'adah kenan, bayan abubuwan baya ki duba a sanadinsa Hameeda ta rasa ranta yaranta sun zama"

"marayu, a sanadinsa yanzu mahaifinsa yana wajan hukuma wacce ba™ar kadara na haifa a cikina? Ciki mai haife haife sai ya bani yaron da yafi ™arfina ya fi ™arfin ubansa ya fi ™arfin al'umma ya fi ™arfin jami'an tsaro ina jin kamar na yi masa Allah Ya isa. ,"" a gigice Sa'adah ta rufe bakin Ammo tana rushewa"

"da kuka ta ce ""Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un. Hasbunallahu wani'imal wakil"""

"Ta kasa magana sai ta sunkuyar da kanta tana rushewa da wani irin kuka mai ban tausayi da cin zuciya,"

"Ammo ajjiyar zuciya kawai take saukewa dole akwai zunubinta na faruwar komai. Da ™yar Sa'adah ta mi™e ta saka hijabi ta fita Inna Binta na wanke rama zata kwaWantawa Mufee ta ce ""Iska na wahalar da mai kayan kara, ai tunda kuka haifi Wan daba abubuwan da za su dinga faruwa kenan ni dai banci nanin ba, nanin ba zata taSa cina ba na ji da yunwar cikina ma data Mufee, ita kanta Zaituna data fita bulayi"

"mamaki take bani yasin"""

Sa'adah bata kula Inna Binta ba ta yi waje hankali tashe duk inda take tunanin za'a kai Malam ta je police

"stations har babu adadi Inna Binta ta kalli yaran dake tsakar gidan bakunansu a bushe duk yunwa suke ji ta fashe da dariya har tana tuntsirawa ta ce ""Wallahi ubanku ya janyo muku"""

"Sa'adah ta kalli Šanyaro ta ce ""Kai kuma saboda Malam baya nan wayar ka karSo haka?"""

"""Tawa ce ai"" ta buWe ido ""taka kuma? Ka san kuWin wayar nan kuwa?"" Ya yi mata murmushi yana jujjuya"

"wayar ya ce ""Na sani, ai bani kaWai nake da ita a wannan makarantar ba, Iro yana da ita haka Muhajeed haka ma Salmanu"""

"""Sana'ar me kuke yi? Ko dako kuka fara Šanyaro"""

"""A'a kifi daga sama ne ya sauka, idan rabonka ya rantse dole sai ka samu muma haka ne"" ta dinga kallon"

fuskar Šanyaro da mamaki

"""Wanne kifin ka samu daga samu kenan Šanyaro?"""

"""Sirri ne"" yana faWin haka ya mi™e ya bar wajan ta bishi da idanu."

"***MAJ Aliyu ya dinga kallon commander cike da mamaki kafin ya ce ""Sir ban fahimce ka ba, pardon"

"please?"". Commander ya yi murmushi ya ce ""MAJ Aliyu kenan, na sanka farin sani sarai ka fahimta na san kuma ka gane na ce ka ciro mini Id card Winka, Ka cire uniform Winka kuma ka bani bindigarka ai ka ji yanzu tunda Hausa na yi"""

"""Yes sir, ma'anar cire uniform Wina ne ban fahimta ba, bafa Captain nake ba, A.A MARAFA mai matsayin"

"MAJOR MAJ nake kaki mai tambarin tsuntsu, a gaban yarana kake maganar na cire Uniform nawa kuma na baka bindiga laifin mai na yi?"" Aliyu ya furta yana zazzaro idanu waje zuciyarsa ta motsa, daga zuwan shi cikin Barrack Win zata tare shi da maganar iska wacce ba zai taSa lamunta aci zarafin shi ba, ba zai"

taSa yarda a wula™anta shi a gaban yaransa ba. Yadda zuciyarsa ke rawa haka sauran gaSSan jikinsa.

"Brigadier General ya sake yin murmushi ya ce ""Kuma sai mene da rank Win Maj? C'mo my friend remove"

"the uniform, ka ajjiye bindigar wajanka ok"""

"""I am sorry sir BG i can't"" Aliyu ya ce yana ™o™arin kiran number waya da sauri ya ji an fisge wayarsa"

"kafin Aliyu ya juyo Brigadier General ya wanke Aliyu da mari ya sake zabga masa wani marin, idanun Aliyu kamar su faWo ™asa saboda ja ya™i motsawa shi mamaki yake yi wanne laifi ya aikata har haka? Ance an yi posting nasa zuwa wani dajin duk da matsayinsa ya shige haka, daga nan kuma zai yi exam"

amma daga zuwa sai reshe ya juye da mujiya?

"""I said drop the gun Maj Aliyu"""

"""I can't, a faWa mini laifina idan na yi na amsa idan ban yi ba na faWa, haka ake daman daga zuwa a fara"

"tarata da wasu abubuwa da ban sani ba"" hannu Brigadier General ta tafa sojoji su kaiwa Aliyu ™awanya ""Ku ™wace mini bindigar hannunsa a cire mini rigar jikinsa"" Aliyu ya ja ya ™ame yana jiran yaga waye zai zo idan yake su kansu sojojin tsoron zuwa wajan Maj Aliyu suke domin sun jima da sanin waye shi, kokawa aka fara dashi suka kasa ™watar bindigar ta baya aka zo tare da shammatar shi aka danna masa wata Jijiya a wuyansa ya juya da ™yar idanunsa ya buWe bai gama ganin kowaye ba, dishi dishi a hankali ya ce ""Daddy"" sai kuma ya sulale a wajan a haka suka ja shi a ™asa a cikin Barrack Win suka nufi wani"

gadirom da shi.

"***I. Qasim ya gama gwada Daddy kafin ya ce ""Daddy kana hutawa, jikinsa baya motsi jininka ya hau"

"gashi ya nuna ka yi tafiya mai Wan nisa yau Win nan, muna bu™atar lafiyarka"". Girgiza kai Daddy ya yi da ™yar yake iya magana ya ce ""Qasim ta ya zan samu nutsuwa a zuciyata? Ka tuna Safiyyerh bata tare dani, ka dubi lokacin daya shuWe ba Maama a gidan nan, sannan ka ce na samu nutsuwa?"" I. Qasim ya ce ""Haka ne, amma idan Safiyyerh ta dawo ta sameka a haka ba zata ji daWi ba ka san yadda take son ka ai,"

"Please be patient mu cigaba da addu'a duk inda take Ubangiji ya kuSutar da ita ya kuma kare ta"""

"""In sha Allah, na saka ana ta addu'a ana sauke al™awari da sada™a"""

"Ummimi ta shigo tana daddana waya Daddy ya kalleta ya kasa magana ta Wan dube shi ta ce ""Ina ta kiran"

"Gadanga wayar a kashe, Aliyu baya kashe waya"" Daddy ya yi jim sai kuma ya ce"

"""Junaid Wakko mini wayata muga"" mi™ewa Junaid ya yi ya Wakko wayar Daddy ya amsa ya shiga kiran"

"number Aliyu amma a kashe, Junaid ya kira, haka Ummi Qasim ma haka hankalinsu duk a tashe. Sai kawai Ummimi ta fashe da kuka ta ce ""Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un Aliyu me ya samu Aliyu kuma, miji da mata lokaci guda"" Daddy ya ce ""Ki daina kuka kin san yanayin aikin nasu, bari na kira MG mu ji"" cikin sauri Daddy ya fara kiran Major General yana Wagawa Daddy ya yi gyaran murya ya ce ""Ka yi ha™uri na"

"kiran ka kwatsam, mun kira wayar Aliyu mun ji shiru"""

"MG ya yi shiru Daddy ya ce ""Ina tare da iyayen yaran a free kake"""

"""Matsalar network ne, babu mamaki sun ™arasa cikin jejin ne amma mun yi waya da commander dake"

"jan ragamar tawagar lafiya lou suke, idan ya samu sukuni zai kira"""

"""Thank you, na gode sosai """

"""Babu damuwa amma kamar bai kamata ku damu ba, Aliyu soja ne kuna iya yin fiye da shekara ba ku ji"

"daga gare shi ba"" sallama suka yi gabaWaya. Ummimi ta sauke ajjiyar zuciya sai yanzu ta samu nutsuwa haka Ummi. Daddy ya kira wayar Sp Ghali yana Wagawa ya ce ""Ya ake ciki ne?"""

"""Muna nan muna ta ™o™ari bincike na tafiya, amma na rasa ta ina muke samun matsala ana ta yi mana"

"kutse cikin na'ura da mun samu mun fara tracking location sai a lalata mana komai, kuma duk wanda yake yin hakan ba ™aramin gwani bane mun kasa ta ina yake"" mi™ewa Daddy ya yi a hankali ya nufi Upstarts yana cewa ""Ya akai to Aliyu ai yanzu ba zai zame muku matsala ba"" magana ya cigaba da yi a"

"hankali ba'a jin me yake cewa. Ummimi ta lumshe idanunta ta furta ""Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un"""

"Eng Ali wali yana ta masifa idanunsa akan Csp ya ce ""Lamarin yaron nan babu mutunci, ane mu mini shi"

duk inda yake da kuma yarinyar da take wajansa dole na kawo ™arshen komai ba zan yi sagegeduwa ba a

"yi mini sakiyar da ba ruwa, takarar Wan majalissar tarayya ba wasa ba ce wallahi, zan yi duk iya ™okarina"""

"Jafar ya ce ""Distinguish kana wasa da kujerar ne kamar, A matakin gwamnatin tarayya dama matsayin"

"uku garemu Shugaban ™asa, Sanata, Šan majalisar tarayya, kuma idan Scorpion yana raye a duniya dukkan ku ba zaku taSa samun wannan kujerar ba, lokaci baya jira, ni a tunanina ku nemi sulhu da Scorpion Win nan ku ji matsalarsa daku, ku hanzarta yin hakan kafin jami'an FID su kama shi, ina tunanin"

"Safiyyerh kuma ita Manager Win why not kawai a kashe ta"""

"""Jafar idan na ce ga abin da mu kaiwa Scorpion Win nan na yi ™arya, ni ban ma san shi ba ban san me"

"yake bu™ata ba. Safiyyerh kuma ba za a kashe ta ba, ina da wani picture nata za a yi editing a fitar tsirara"

"na san dawa za a haWata a picture Win karka damu, ni yanzu matsalata biyu ce zuwa uku, waye Mutallab waye Scorpion sai batun Professor Abdu Marafa shi na gane kamar dukiyar yarinyar ya kewa"""

"""Idan haka ne ku zauna ku daidaita tsakaninku da Hon MaWatai da Dr Abraham kuna cikin matsala,"

"matsala kuma ba'a raina ta a siyasa"""

"Ali wali ya ce ""Ok shikenan, zan tura maka photon yarinyar zan maka bayanin abin da nake bu™ata, a"

™ir™iri fake account a handles na social media a yaWa komai na fara gajiya ™wan ya fashe warin ya damu

"kowa"""

***Safiyyerh na dafa Indomie the only abin da ta iya kenan sai tsirarin abubuwa a hankali ya le™o ta juyo

"ta kalle shi ta ce ""Masoyi abin ba sallama?"" Ya jingina da jikin bangon wajan ta kammala ta juye Indomie a faranti ta saka cokali, ta yi waje bayan ya bata hanya ya sake binta har inda take ta ce ""Za ka ci ne?"

"Kana ta biyo ni bafa guduwa zan yi ba, ina nan tare da kai har sanda ka yi niyyar mayar dani gida"" hannu ya saka ya janye farantin ya ajjiye cokalin ya saka hannunsa ya kai lauma ta ce ""Say Bisimillah saboda zaranar da shaiWan da kuma neman albarka a abincin"" bai kalleta ba, ita dai kamar lauma uku ya yi wa"

"Indomien ya cinye tas ta zare ido ta ce ""kafa cinye? Ni kuma fa?"""

"""Ki cinye ni"""

"Ta yi murmushi sosai ""kusan halinku Waya da Yaya Aliyu, Allah sarki Captain"" ta yi maganar a hankali sai"

"kuma ta ce ""Yaushe zaka mayar dani gida, tunda ba zaka so ni ba?"""

"""Wacce allura ake miki?"""

"""Nima ban sani ba, kawai dai ana yi mini ita ko na tambaya ba'a faWa mini ta mece"""

"""Kin sanni?"" Fuska ba walwala ya yi tambayar ta girgiza kai ta ce ""Ban san ka ba, ina dai fata wannan"

"sanin ya zama sanadiyar faruwar abubuwa da yawa"""

"""Koda hakan zai saka ki sanni mijinki ne?"" Wani rainin hankali da wayo ta ji sai ta yi dariya ta ce ""Kana"

"nufin ko hakan zai saka ka aure ni? E, na yarda"" ya yi mata shiru a hankali kuma ya ce ""Zan bar garin nan, kafin nan zan ba ki labarin da ba kowa ya sani ba daga nan ya rage naki wajan tuna baya ko akasin hakan yanzu ba sai anjima ba za ki ji kowaye Mutallab, kuma kema ya zama dole ki bani information akan Kamfanin nan naki ™ila na taimaka miki, kuma ki sani daga yanzu rayuwarki ta zama ba iya taki ba, wannan tsiwar taki ya saka na ji zan faWa miki sirrina ban ce ki yi mini kuka ko tauysawa mini ba, bana"

"bu™atar tambaya"""

"A hankali ta jinjina kai ta ce ""Yadda ka ce haka zan yi my love"" ya zamo ™asa kusa da ita ya jima yana"

kallon ta ya fi ™arfin minti ashirin a tausashe ya ce asalina ya fara da....

Read chapter 19 and 20 on ArewaBooks

"[1/7, 9:34 PM] Sis Fauzy: Chapter 19: Where is my son"

"Shiru ya yi mata, Safiyyerh ta langwaSar da kai ta ce ""A haka za ka bani labarin kana ja mini rai da aji? Ba"

"shiru ake ba da ka ce asalina sai ka Wora kawai muje ba jira, ka saka duk na za™u wallahi, ni na jima ban ji abin da nake son ji irin labarinka ba Jarumi"" ya zuba mata idanu baya ko ™iftawa a karan farko ta ji tsigar jikinta ya fara tashi ™irjinta ya motsa wani abu mai kama da feelings and emotions na kama zuciyar da"

"kyau, ta ja baya daga kusa da shi ta yi shiru kanta a ™asa."

"""Ke ma za ki iya bada labarin nawa ga wani"" ya ce yana furzar da iska daga cikin bakinsa har lokacin"

"kuma ya kafe ta manyan idanunsa wanda yake lumshe su lokaci zuwa lokaci. ""Ni na sanka ne balle na bawa wani labarinka?"" Ta tura masa baki tana murguWa masa shi kuma ya girgiza kai kawai ya yi mata shiru a hankali ya zaro wayar dake aljihunsa ya fara dannawa da sauri ya Wago kai ya kalli Safiyyerh ta ganta ke ™asa, ya sake kallon screen Win wayar hannunsa, ba'a tantancewa damuwarsa ko shiga tashin"

"hankalinsa, ya saka hannu ya shafi fuskar wayar ya sake kallon Safiyyerh a hankali ya ce"

"""Kee. You"""

"Ta juyo ta kalle shi, ta buWe masa idanu saboda kallon tuhumar da yake mata, kallo ne irin na why are"

"you doing this to me? Kallo ne na what are hiding? Kallo ne da yake nufin you are not alone Safiyyerh! ""Wannan kallon fa? Bashi ko tara ko wani abu na cinye maka ban sani ba"""

"Bai kulata ba sai kawai ya mi™e yana hana jikinsa rawar da yake yi, cikin sauri itama ta mi™e ta ce ""Wai"

"me ka gani a wayar haka, dama ka ara mini ko game na dinga yi"" gabaWaya ya juya zuwa gare ta, ta yi saurin jingina da jikin bango banda idanu baya haya™i da ta ce haya™i idanunsa ke fitarwa, bakinta ya shiga rawa ta kasa furta masa komai, saboda yadda ya takure ta a jikin bangon tare da sata a tsakiya naman ™irjinsa ya dinga rawa sai zazzaro manyan idanunsa yake waje kafin ta yi magana ya daka mata"

"tsawa ya ce ""Ina Wana? Where is my son?"""

"""A baby? Šanka kuma?"""

"""Zan kwaWa miki mari kika sake mini question akan question"""

"""Ina zan ga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login