Follow us on social media

Showing 129001 words to 132000 words out of 190973 words

Chapter 44 - Mutallab CC Soyayya Mai Boye Sirri By Nimcyluv.txt

Nimcyluv   

24 Aug 2026

230

dai abubuwan da suka faffaru ina goje mata zama gawa ta uku, kuma babu mamaki shima yana da nasa dalilin, kuma kowacce Wiya mace ai da kamon kai aka santa, nutsuwa, da kamala bai ci ta biyoka har gidan iyayenka ba, su mata ai da alkunya aka san su, ita ma zan mata uzurin wawta da ruWin ™uruciya da na zuciya, yarinyata ce ba wani abu ba"" jin Ammo yake bai tanka ba, ta nisa ta ce ""Oh wannan zamani"

"ina zaka damu? Shine har da cewa wai matarka ce? Allah Alhakkamu"""

"Da zai iya murmushi ko yaya ne shi zai yi, amma ba kasafai ya fiya ba, musamman Ammo wacce a"

"kwanakin baya da suka shuWe ta gama gasa shi da fushinta mai albarka. Sai ya Wan cuccure girarsa waje guda ya tsuke su yana mi™ewa tsaye, kamar zai fita sai kuma ya dawo ya shiga Wakinsa wanda kullum malam yake cewa ya fita. Kamar yadda baya gajiya da karanta sa™wannin a kullum da yake musu karatun zuban hadda, haka yanzu ma ya kwaso su kashi na uku kenan, hadda ranar birthday Win Safiyyerh. Ya tan™washe ™afafuwansa yana kumbura zuciyarsa dake rayuwa a ™irjinsa take motsa masa a kullum idan"

yana karatun sa™on. A hankali ya sake ware sabuwar mai Wan jan hankali da sanya zuciya nutsuwa.

" Can you feel it? The way i feel it in my heart? In every moment we share, my love for you grows"

"deeper. I love you. Ya buWe idanunsa da ™yar da suke lumshe masa, wani irin abu yake ji na musamman game da takardar, ya ji ina ma zai ga mai wannan rubutun a gabansa, dole taci gidansu ta faWa masa dalili daya saka a dole take son ya fara ™aunarta, domin da gaske he love kowacce kalma dake zane a jikin takarda, ya dinga kallon handwritten Win, tare da fatan ko zai gane hannun mai rubutawa. But he"

can't! Ya kasa.

Ya ajjiye ya sake Wakko wata second paper Win yana buWewa ya ci karo da.  Allah na son ka da Rahama

"YAA MUHAMMAD, shi ya sa zai jarabce ka da abubuwa masu yawa, kar ka ji babu daWi ka Wauka rabauta ce daga Ubangiji ka samu, ka yarda da Allah shi kaWai ya isar maka, ka yarda babu mai yi kuma sai shi."

"When you feel bad, don Allah ka Wauki rubutuna ka karanta, akwai watarana da zan tsaya a gabanka na faWa maka yadda nake ji a ™irjina ya Wan marairace fuska ya ja numfashi a hankali kuma ya ce ""Why not now?"" Kamar ya shiga cikin zuciyarta sai ya ga amsar tambayar a ™asan takardar an rubuta ""Ba yanzu ba, kana da abubuwa da yawa da kake bu™atar cimma, mu jira lokaci shine bamu damar kasancewa da juna, bana bu™atar komai sai al™awari. Ka yi mini wannan alfarmar don Allah Yaa Muhammad"" ya dinga kallon rubutun yana jin zufa na tsattsafo masa ta cikin ™ofofin gashin jikinsa, a hankali ya ajjiye paper Win ya"

"rufe ido, sai kuma ya sake Wakko wata paper yaga Wan short note ne. In a love way."

 I love you more than pizza (and that's saying a lot)! aka rubuta playful. HaWe da zanen emoji na zuciya

dana kuka.

"Tsaki Mutallab ya ja, yana jin duk sanda ya kama mai yi masa irin wannan abubuwan sai sun samu"

"mummunan saSani. Ya yi shiru, yana ta zaune kamar an cillo Malam haka ya shigo Wakin Mutallab ya Wago kansa ya kalli Malam bai ce komai ba. Malam ya dinga kallon Wakin, ya hangame baki ya ce ""Iyee, likafa ta cigaba duka wannan na uban mene ka mayar mini da Waki kamar na aljanu? Ubanka ne ya gina"

"mini Wakin don ubanka?"""

"""Ubana Malam Abdullahi shi ya gina mana, kuma ko mutuwa ya yi ina da hak™i akai"". Baki buWe Malam"

"Abdullahi ya ce ""Daman mutuwata kake jira kenan?"" Mutallab ya girgiza kansa a ™asa kamar zai yi shiru sai kuma ya ce ""Bana fatan ganin mutuwarka Aby, sai kaga na zama abin kwatance in sha Allah. Za ka Wauki zuri'ar Mutallab"" ""Kai nan tunaninka zaka zama abin kwatance ne kamar kowanne yara? Ai bana hango maka wata kyakkyawar gobe mai kyau a nan gaba, tantiri yaro mai idanu a tsakiyar ka wula™antacce"" Mutallab ya mi™e tsaye, sai ya ji dama zai samu damar rungume Aby ya faWa masa abin da yake damunsa, ya samu dama ko yaya yane ya zubar da hawaye, ya faWa masa bai san yadda aka yi Diyna ta rasa ranta ba, ya faWa masa bashi da hannu wajan mutuwar Jaanah, bai san kuma ya aka yi hakan ya faru ba, ya faWa masa sabon abubuwan da ™addara ta saka ya kutso rayuwarsa. Sai dai bashi da wani damar hakan, bashi da ikon yin hakan, bashi da wata jituwa da mahaifinsa balle ya tsaya ya ji mene"

yake faruwa da rayuwarsa. Da ™yar ya ce.

"""Idan bakinka ya kama ni Aby shikenan, idan abin da kake fata ya faru shikenan. Duk inda zan je kai zan"

"nuna matsayin wanda ya haife ni, in sha Allah kuma ba zan zama silar mutuwarka ba, sai na sanyaka cikin farinciki, ko lalacewa na yi ina nan tare da kai"""

"Malam ya ce ""Ban haifi wanda zai kashe yaran jama'a ba, ban kuma mai haura katanga ya yi sata ba"" kai"

"tsaye Mutallab ya ce ""Aby, daka ciyar damu a matsayinka na uba a gare mu da hak™in hakan yake a kan ka, ta ina zan haura katanga? Daka cinyar damu, da yanzu muna tare da Muneeberh muna rayuwa, daka ciyar damu da yanzu ™addara bata cilla ni halin da nake ciki ba, ka taSa zama ka tambayi dalilin daya saka na haura katangaa? Ka zaunar dani ka ce Mutallab ya aka yi Diyna ta mutu ya aka yi Jaanah bata duniyar a yanzu. Sai dai ka aibata ni, kullum; a koyaushe duk wani responsibilities naka a matsayin uba babu wanda ka Wauke mini, ai shikenan Aby ya yi kyau hakan ya yi kyau"" ya juya zai fice daga cikin Wakin Malam ya ce""Dawo ka kwashe komai naka, fenti za a yi ciki matar da zan aura ce zata tare a cikin Wakin"""

Mutallab ya kalli Aby kallo na anya kai mahaifina ne? Wanne laifi na yi dana cancanci hakan? Ya cije

"bakinsa a hankali muryar a rauna ce ya ce ""Sai na koma ina da kwana kuma?"" Kai tsaye Malam ya ce ""Sai"

"ka dinga shimfiWa a saman kai na kana kwana, ko a ruwan cikina"""

"""Zan kwashe"" ya ce kawai yana fita daga cikin gidan bakiWaya zuciyarsa na rarrabewa da tunanin"

"makomar yau Winsa, da abin da gobensa zata haifa zuwa ga jibin da bashi da tabbacin ganinta. What should i do?...."

"Safiyyerh ji ta yi kamar zuciyarta za ta yi bindiga ta tarwatse a ™irjinta haka take ji, ba kukan marin take"

"ba, kukan yadda ya hanata magana da Mutallab take yi. Ta dur™usar da kanta tsakanin cinyoyinta ta fara rera wani irin kuka mai sauti tana jin yadda yake sharara gudu a mota amma bata Wago ba, to ta Wago ta yi me? Ta kalli yadda yake mayar da ita gida zuciyarta na ™ara raWaWi a zuciyarta ta tsinewa Wahee ya yi cikin carbi domin ta san ita ta faWawa daddy cewa ta fita, sai dai ta yi mamakin yadda daddy ya gano gidansu Mutallab Win kai tsaye har yazo. Mai gadi ne ya buWe ™ofa da sauri daddy ya shigar da motar tare da yin parking ya fito, daidai nan Uncle Musbah ya fito daga cikin gidan hannunsa ri™e da key Win mota yana kallon yadda daddy ya fincikota Safiyyerh yana shirin Waga bulala ya zane ta. A hankali ya ce ""A'a, kar ka yi haka kar ka fara"" ya ce yana zuwa wajan, da gudu Safiyyerh ta yi bayan Uncle Musbah tana"

shasshe™ar kuka.

"Rai Sace kuma daddy ya ce ""Wai ashe gidansu yaron ta bishi? Yanzu har Safiyyerh ta gane bin saurayi"

"gidan iyayensa? You disappointed me Safiyyerh"""

"""I am sorry... I'm sorry daddy"""

"""Zan lallasaki ke da sorryn"" Ya faWa yana girgiza kai, yana matu™ar so da ™aunar yarinyarsa amma tana"

"neman bashi ciwon zuciya akan wani dalili mara tushe. Uncle Musbah ya ce ""Yi shiru haka nan daughter mu je ciki ko?"" Ya juya cikin gidan daddy ya bi bayansa har zuwa main parlor suka tarar da Ummeyh ita Wahee a zaune. Ummeyh ta ce ""Ina ka same ta?"" Daddy ya kasa magana can ya nemi waje ya zauna, Uncle Musbah ya ce ""Safiyyerh, Wahee go inside kun ji ko? Allah Ya yi muku Albarka"" kamar jira Safiyyerh take yi haka ta yi sauri ta hau upstairs ta shige bedroom Winta ta rufe tana sake wani sabon kukan domin ita kaWai ta san mene take ji a zuciyarta. Wahee ma ta shige ciki hannunta ri™e da waya har zata zauna sai ta dawo Wakin kamar ta manta abu, ta saka wayarta a recoding ta ajjiye ta Wauki ruwa a"

deep freezer ta koma saman benen.

"Uncle Musbah ya ce ""Me yake faruwa ne har haka?"""

"""Musbah ai ka gani, daga wajan saurayi na Wakko ta"""

"""Saurayi? Shi Šan'malam Win?"" Ummeyh ta faWa tana ri™e haSa tare da yin salati da sallallami."

"""Bafa wani abin mamaki bane kuke ta jimami, ku bar sharrin Adolescencet stage Win nan ya fi komai"

"hatsari a rayuwar yara daga mata har maza... Yanzu ba wannan ba meke faruwa briefly?"""

"Daddy ya gyara zama ya ce ""Wani yaro ne nina manta sunansa ba, Wan iska ne bashi da kunya data ido,"

"babbar damuwa criminal ne ´an'mata biyu ya kashe sau biyu yana kashe mata biyu"" da wani irin shock daya kama Uncle Musbah ya kalli daddy sosai ya ce ""Kisa kuma Prof? Ba ka ce age mate bane? A age Win nasa zai yi kisan kai har mata anya?"" Daddy ya yi murmushi ya ce ""Ina da hujja ai, i have a reason...."

"Many reasons daya saka na ce haka. Frist of all, I don't like him, na ji bana son shi. Ka san halina da bibiyar abu ranar dana fara ganinsa a cikin state cid ne, a rana ta biyu kuma na sake ganinsa, sai na sawa kai ne duk inda yake wannan bashi da wata cikakke tarbiyya, ba shiga na samu wani Dig Johar domin bincike ya shaida mini cewa kawo yaron na farko akan cases Win sata ne, kuma an kama shi da wata bindiga wanda jami'an SSS state security service suke nema domin akwai laifin zargi akanta na jami'insu da ya munafurce su bayan ya san sirrin su. Abu na biyu kuma saboda da rashin ji da Waukar magana da yake wa iyayensa na sace sacen kayan al'umma da lalata yara, ya saka aka bawa iyayen nasa shawarar su yi masa aure, domin wata fitinar ta raya idan suna yi aka yi musu aure sai kaga an samu albarkar dake cikin auren ta daidaita komai, akai yun™urin aura masa wata yarinya a ranar da ya je gidansu a ranar ne yarinyar ta mutu, aka sake yun™urin aura masa wata yarinyar abu kamar gaske a ranar da ubansa ya kai sadakin auren yaron gidansu yarinyar, da daddare yarinyar ta mutu mutane sun tabbatar shine ya babbake ta. Ban san mene ya kawo shi Fgc ba, ashe Wan ajinsu safiyyerh ne kimiyya ya saka iyayensa suka sa shi, kenan yana da planing na kashe mini yarinya ko? Yana so ya ce Safiyyerh ce gawa ta uku?...."

"No please impossible"""

""". Mene impossible Win? Hana shi auren, ko hana Safiyyerh bibiyar yaron, ko hana Safiyyerh son"

"yaron? Wanne daga ciki Prof?"" Cewar Uncle Musbah yana murmushi domin daddy baya fahimtar abi kao tsaye. ""Komai ma impossible ne, idan akan maganar Šan'malam Win can ne, kama ture komai a gefe just keep a joke aside Safiyyerh ba zata taSa auren Wan talaka ba, ina da kyakkyawan tanadi a kanta in sha"

"Allah"""

"""Ok, amma ba zaka hanata haihuwar Wan talaka ba? Ina nufin baza ka ji komai ba when you saw her with"

"pregnant"". Daddy ya ce ""Ban gane ba Engineer, wanne irin ciki ana zaune lafiya?"" Uncle Musbah ya yi murmushi yana gyara zama ya ce ""Da farko a cikinku wane ya nutsu Da sauyin dake tattare Safiyyerh?"" Daga daddy har Ummeyh suka yi shiru alamar tunani ya ce ""Daga shekaru 15-17 zuwa sama mataki ne da yake da matu™ar hatsarin gaske kafin yaro ya tsallake shi, according to psychologist suka ce a wannan matakin mu lura da yaranmu, kalamansu, furucinsu, Wabi'arsu, abokansu... Abin da yaro ya fi yi maka magana akai shine abin da yake zuciyarsa, kuma shine abin da yake so. Ko a karatun yaro mu kaga sauyi yana da kyau mu bibiya a tsanake lamarin yaro baya Saci muddin akwai kulawa da saka hannun iyaye a ciki"" Ya yi jim sai kuma ya ce ""Kune iyayen Safiyyerh, kuma kuke tare da ita, musamman cikin dare za kufi"

"gane komai"""

"""Ni bana kwana tare da ita, bedroom Winta daban ai"""

"""Da gaske? Really Ita Waya ke kwana kenan ashe?"""

"Ta jinjina masa kai alamar eh. Ya ce ""Ikon Rabbi, ga wani salo duk wayewa ce haka ta gidan Professor"

"Abdu kenan? Ai duk me za ki yi Dr ko ™arfe 3 na dare ne yana da kyau ki dawo kusa da yarinyarki ki kwana da ita, wata matsalar ai cikin dare take faruwa tunani kuma ya fi zuwa kan yara a lokacin kwanciya bacci, kin yi kuskure wannan kuma ba wayewa bace ba matar Prof, lack of parent audience"

"kenan"""

"""Wallahi iskanci ne lamarin Safiyyerh, gudanawa take?"""

"""A faWar gudanawa kuke ™ara Satar da zuciyoyinku, karka manta makaranta take zuwa, ™awaye ne da ita,"

"duk ™an™antar shekaru karka raina su wajan yaro, wayen su ya fi ™arfin tunaninsu wallahi. Age is nothing but a number, wayo da ™awa zuci abine da Ubangiji ke ™issima bayinsa. A yanzu ba zaku iya tan™warata zuciyarta ba, domin ta bushe yau da ace bata kalli cikin idanunka ta faWa maka cewa aure take so ba, to me sau™i ne. Amma duk yarinyar data ce aure take so mafi sau™i ayi mata shi kafin rawar ta sauya salo, shi ita ce tun yana Wanye ake tan™wara shi, kuma wallahi yadda yara suke saka lamarin soyayya a zuciya yanzu Uhm"" Ya mi™e tsaye yana Waukan wayarsa ya ce ""I will talk to her, kuma Prof ka sauya salo duka"

"ba zai maka ba, domin ita yanzu wannan ba shine gabanta ba, the more kana dukanta the more tana"

"™ara yin abin da take yi, da zan bada shawara ka yi mata auren, idan kana tsoron talauci ko gudun"

"wahala sai ka bawa yaron jari, gida, da duk abubuwan da suka kamata ai ´arka zai aura"" ya ce hakan"

yana nufar upstarts zuwa Wakin Safiyyerh.

"""Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un"" Ummeyh said loudly."

"""Ina tunani za mu bar ™asar nan, ba zan jira dawowar yaran nan ba"" Ummeyh ta yi shiru, ya juya ya"

"kalleta cikin Wacin rai da ™onar zuciya ya ce ""Ina ce shikenan idan muka bar ™asar ko? Mene zai faru idan ta dawo new Safiyyerh, muka bar old a Nigeria? We have to leave da zarar na kammala haWa komai ko zuwa next week ne"" tashin hankalin Ummeyh ya ninka na daddy kashi sittin ta ci kuka ta ™oshi idanunta"

"ya yi jajur tama kasa cewa komai a hankali ta ce ""Aliyu ya dawo"""

"""Yana ina?"" Daddy asked."

"Ta ce ""He lefted already, wai da ™yar ya samu ya dawo, shima duk ya yi wani iri da shi, na ce ya jira ka da"

"™yar yana ficewa daga cikin ya dube ni ya ce... He can't wait any longer, shi wai lokacinsa baya shuWewa haka kawai"""

"Daddy ya ce ""Ba zai sauya ba, ba ya saka abu a ransa ba na yi na yi ya ha™ura ya™i ai shikenan""."

"Ummeyh ta mi™e ta ce ""Amma zai biya ta wajanta dole na sani, ba zai iya zuwa bai je wajanta ba"""

"""Dole kam"""

"Ummeyh ta shige bedroom Winta, ta Wauki waya suka fara chatting da S Bayero akan wasu haWin kaya da"

"za ta yi mata. Tabbas kayan S Bayero ba kowane zai dace da samun nagartattun irinsu ba, musamman masu fama da matsalar shigar sanyi da yake saka gurajen gaba, har miji ya daina zuwa turaka, masu matsalar bushewae fata musamman a lokacin sanyi, wanda basu da wadataccen mama a ™irji ki wanda suka kwanta,domin a zamanin nan na yanzu mace ma gyara ya aka cika balle babu, ™arara za su nuna miki rashin Wa'a. Masu bu™atar hips ko wanda duk abin da za suci basa ™iba masu ™ashin wuya, ko gogewar fata tana gyalli da haske sa uwar gida tsaki, duk wani abu na mata ba'a bar S Bayero ba."

"Product guda take haWawa na kamfaninta kuma testing and trust ne, da zarar ka siya you most come for"

more.

Wata gumba ta saka order nata da wata HaWaWWun kayan ™amshi wanda kai tsaye daddy ya nuna

"yabawa akan su. Bayan ta gama ta ajjiye wayar ta fara tunanin ina zata saka matsalar Safiyyerh? Ta ina zata fara? Duk inda ta juya ta yi nazari ta kasa hango sauyin da Uncle Musbah yake magana, bata kuma"

kawo ™ibar da safiyyerh ke yi da kuma matasan ™irjinta da sukai girma na ban mamaki ta buWe sosai ba.

Ta yi ™wafa tana jiran Uncle Musbah ya fito ta shiga ta ci ubanta...

Daddy ya tashi ya shige part Winsa ya fara tattara muhimman abubuwan domin barin ™asar gabaWaya

hakan shine mafita. Ganin ba kowa a parlo ya saka Wahee sakkowa ta Wauki wayarta tare da yin saving recording Win.

"Safiyyerh, tana shiga Wakinta ta kulle da key saboda tsoro, a hankali ta sulale ™asa a jikin ™ofar ta dur™usa"

"wani irin zafi take ji a zuriyarta, ta yi kuka har dana Allah wadai ta fara sauke ajjiyar zuciya, ta lumshe idanunta tana hango fararen idanunsa ta ciki, da yadda kayan jikin nasa sukai masa kyau she love everything about him, she like everything when it comes to him. Ta jima a wajan kafin ta mi™e ta Wauki wayarta, sai tunanin kiran Aafiyyah ya zo ranta, ™ila ta ji sanyi idan sukai magana da ita sai ma ta bata"

"ha™uri. Number ta kira kamar ba za a Wauka ba sai kuma aka Wauka, ta ji mamaki jin ba Aafiyyah ba ce ba."

"""Ina yini?"""

"""Lafiya Safiyyerh, ™awar taki bata jin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login