Follow us on social media

Showing 135001 words to 138000 words out of 190973 words

Chapter 46 - Mutallab CC Soyayya Mai Boye Sirri By Nimcyluv.txt

Nimcyluv   

24 Aug 2026

81

akwai sanda zan saka a fito da su. Na asibiti kuma zan Wan iya yin wani abu, amma kar ka kuskura su san asalin sunana ka ji ko? Ai iyaye su ne suka bar su shigowar bangar siyasar bani ba"" P.a ya ce ""Na gama hon, ka yi ka kuma idan ka gaji ka karya kujerar dambu mai hawa uku"" Eng Ali wali ya geSare baki yana"

murmushi. Bayan fitar P.a Eng Ali wali ya juya ya fuskanci BoWejo suka fara magana hankali kwance.

"GabaWaya ya manta da batun wata amaryar Aby, ya shiga gidan kai tsaye kuma ya nufi cikin Wakin domin"

"ya yi mantuwar abu mai muhimmanci, saka ™afar da zai yi a Wakin ya ji an fasa ihu ana faWin ""Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un, jama'a ya le™o ni kwarto ne"" cak ya tsaya yana mai da ™afarsa waje, bata fasa ihun da take ba Malam ya shigo daga waje da sauri yana faWin ""Yaa ya na ce ya ya? Mene Binta?"" Ta nuna masa Mutallab ta ce ""Ina shirin saka riga a jikina sai kawai ya bankaWo labule babu ko sallama, da na yi masa magana ya ce ya shigo Win ai jikina ya shigo gani, da ™yar na ™waci kai na"" ta faWa tana kuka sosai, Malam ya juya ya kalli Mutallab ya ce ""Bayan kashe yara le™e ka fara da neman mata? Anya ba ka yi asara a rayuwarka ba kowa MuWallabi? Matata ta sunna kake le™awa?"" Ammo ta ™arasu wajan ita da Sa'adah, Mama Zaituna na tsaye a hankali ta ce ""Muhammad ka le™a ta da gaske?"" Tambayar ta basa mamaki ya kalli Ammo ya juya ya kalli Inna Binta yana ™an™ance idanunsa da ™yar ya ce ""E, na le™a"" ya ce"

kai tsaye.

""". Ka le™a fa ka ce? Ka kalli tsaraicin matar ubanka Mutallab?"" Ya sake jinjina kai ya ce ""E, amma banga"

"tsaraicin da kyau ba maybe ko ta sake buWewa na gani na haddace"" Ammo ta Wauke fuskar Mutallab da mari ta kasa cewa komai, Malam ya ce ""To Allah Ya isa ka kalla, tsinannen yaro na kusa haramta maka"

"shigowa gidan nan gabaWaya"""

"""Amma ina da gadonka """

"""Kashe ni ka Wakka, anya ba gidan kangararru zan kai ba?"""

"""Kai ni mana, duk inda na je zan amsa sunan Muhammad Mutallab Abdullahi Šan'malam, Wan ka"""

"""Ammo kin cuce ni, ba zan yafe miki ba kin cutar da zuciyata"" cewar Aby, Mutallab ya Waga shoulders ya"

"yi waje ransa a cunkushe saboda Sacin rai. Yana fita kuma ya shige shagon Tariq, ya yi shiru yana tunani can kuma ya mi™e zaune ya Wauki ™wayar daya fara yin rubutu a cikinta da wadata, ya ™arasa rubuta ayar da yake so, ya ajjiye ™wayar ya kunna kyandir ya tsaka a tsakiya a hankali kyandir Win ya dinga ci yana cilla wasu layoyi a ciki har ya kammala, ya Wauraye rubutun cikin ™wayar ya Waure a leda. Wayarsa ta fara ringing ya juya yaga Safiyyerh ce, bai yi saving number ba amma ya haddace ya™i dau™an kiran daga"

™arshe ya kashe wayar gabaWaya.

"Washegari Monday suka fara exam, safiyyerh ta zo haka Aafiyyah kuma aka rarraba wajan zama cikin"

"sa'a number exam Win Aafiyyah data Mutallab ya yi Waya. Ba wanda ya kula kowa a cikinsu har suka kammala paper Win, a Sangaren Safiyyerh ta amsa ne kawai amma even questions Win bata fama"

"fahimtarsu ba, balle kuma amsar da zata bayar. Aafiyyah na zaune tana danna waya idanunta sanye cikin"

"shade glasses fuskarta ba yabo ba fallasa. Mutallab na zaune shima yana danna waya zumbur kuma ya juya saboda wani abu Waya faWo masa, daman ya zo da shirin duba handwriting Win matan ajin yaga wacce ke yi masa haka. Da sauri ya ja littafin gaban Aafiyyah, gently ta Wago kai ta kalle shi ganin yadda yake ta duba ruhutunta, a hankali ya ja numfashi ya sauke ganin kwata-kwata rubutun wasi™ar bai yi iri Waya dana Aafiyyah ba. Ya mi™e ya fara dubawa matan ajin suna ta kallonsa. Kinal ta ce ""Yau kuma mai muka yi wa Moh, ake bincikar mana littatafai"" ya gama duba nata bai kulata ba. Har ya zo kan Safiyyerh"

tana tsaye ita da Captain daya tsare ta da surutu ya ™arasa ya ce.

"""Ina littafinki"""

"Safiyyerh ta ce ""Me za ka yi da littafi kuma? Ba dai karatu ba?"" Ya tsare ta da idanu ta Wakko ta basa, da"

"wani irin sauri ya Wago kansa yana jan numfashi a wahale ganin exactly handwriting Win Safiyyerh iri guda ne da wanda ake tura masa, kenan ita ke yi masa wasa da zuciya? Idan yana son ruhutunta to tabbas yana son Safiyyerh. Ta yi masa murmushi ta ce ""Waya taSa mini Mai dawa?"" Ya™i magana ya dinga kallonta sai ya ji a karo na farko ya nutsu da ita ya lura da ramewar da ta yi sosai ta sauya kamar ba"

"ita ba. Captain ya ce ""Kai wai yane ka zo ka tsayawa mutane a gaba? Kana sa wani business damu ne?"""

"""Bestie. "" Mutallab ya ce a hankali yana cure girarsa waje guda tare da nuna Safiyyerh da tsaya."

"""Wannan ai ba kayan talaka bace, ko a duniya Ubangiji ya ware matayen talakawa ka ji ko? Wannan"

"tawa ce ni Waya"""

"""Ni kuma kaga bana son ka captain, Bestie nake so""."

"""Safiyyerh ni kike faWawa haka?"""

"Ta share shi ta yi waje abin ta. Suna zaune a harabar makarantar ranar da suka kammala exam ta ™arshe,"

"kimiyya ya ™arasu wajan Aafiyyah shi da Mutallab ya ce ""My crush, ya exam?"" Ta jinjina masa kai ya ce ""Wai daman kin sauya club ne? Ba'a English club kike ba? Naga sunanki ya fito a Hausa drama kuma za ki yi playing role na budurwa"" ta Waga idanunta ta kalli Kimiyya sai ta ce ""Maybe na sauya, akwai matsala ne?"" Ya girgiza kai ya ce ""Kawai na ji inama nine saurayin da za a haWaki da shi"" ta juya idanunta ta ce"

"""Ko?"" Ya ce ""Serious, ai ke ba zaki gane ba shi yasa"""

""". kamarya?"""

"""Kamarya yadda kika ji Aafiyyah""."

"Idanunta ya kalla muryarsa a hankali ya ce ""There's something about you that make me feel like you"

"actually use magic about me, many things I do because you, many things I don't even know or remembered when I started doing them. The love I have for you is so real baby. Yet, ban san me ya sa"

"zuciyata take yawan bijiromin da kokwanton yiwuwar samunki a rayuwata ba. I love you Safiyyerh"""

" I love you Safiyyerh, or Aafiyyah"" Kimiyya ya ce muryarsa na rawa saboda kwarjinin da idanunta suka yi"

"masa, ta Wago kai sosai suka haWa idanu da Mutallab ta haWe fuska shi kuma ko a jikinsa, shi tunanin yake ko tana da matsalar ido ne? Da sun haWa ido take yin ™asa da kai ko duk tsanar ce? Aafiyyah ta ce ""Kimiyya kenan, a yanzu ai kaga makaranta nake yi, idan ka so ni babu laifi amma ka yi mini uzurin karatu ka ji ko?"" Ya jinjina mata kai ya kasa magana kuma. Ta mi™e ta bar wajan domin gobe ne Friday za"

a yi ball kamar yadda aka sawa da clun competition.

"***Safiyyerh na zaune a parlo ta kalli Ummeyh dake cewa ""Kaya suna da kyau sosai, na ji daWin su Allah"

"dai ya biya ki S Bayero tamu ta mutunci"" magana sukai sosai duk Safiyyerh na ji amma ta yi shiru ta rungume filo a ™irjinta sosai tana jin wani iri a cikin zuciyarta a hankali kuma take tuna tambayar da Uncle Musbah ya yi mata cewa ""Daughter kin fara al'ada ne?"" Ta kalle shi ta ce ""Uncle mene al'ada?"" Sai ya yi mata shiru ya ce ""Shikenan Daughter idan na dawo zan yi miki bayani kin ji ko?"" Ta jinjina masa kai,"

ya mi™e ya nufi ™ofa har zai fita Safiyyerh ta ce.

"""Uncle za a yi mini auren?"""

"Uncle Musbah ya dube ta, tsoro labarin yarinyar ke bashi shekarunta 15 a duniya ko al'ada bata fara ba"

"ita ke maganar aure? Ya nisa ya ce ""Safiyyerh karatun fa?"" Ta girgiza kai ta ce ""Uncle bana son makarantar bana gane karatun zuwa kawai nake yi, idan na rufe idanuna Mutallab nake gani a cikinsu Uncle, idan na rungume filo sai na ji kamar Mutallab na rungume, bana iya bacci Uncle ina son Mutallab sosai ka tausaya mini, daddy da Ummeyh sun kasa fahimtar aure nake so zuciyata kamar za ta yi bindiga"

"haka nake ji"""

"""Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un, wanne irin matakin balaga ne ya zowa Safiyyerh a haka? Ya aka yi ta"

"fahimci feelings na Wa namiji?"" Da ™yar ya shanye mamakinsa ya ce ""Safiyyerh kina da sauran lokaci fa,"

"ke yarinya ce har yanzu"""

"""A'a Uncle, yaro ai shine wanda bashi da nono a ™irji, ka dubi Ummeyh ka gani ai ta girma nima ina da"

"irin abin ta"""

"""Safiyyerh!!!!"" Ummeyh ta kira ta s lokacin cikin tsawa, da sauri kuma Uncle Musbah ya fice daga cikin"

"bedroom Win zuwa downstairs. Yana fita Ummeyh ta zari wayar caza ta dinga tsulawa Safiyyerh, tana ihu da komai ta yi mata lalas kana ta fice daga cikin Wakin. Jan numfashi Safiyyerh ta fara a hankali, duk wani numfashi da yake fita daga ™irjinta da soyayyar Mutallab yake fita, ta dinga kuka tana jin duniyar ta yi mata zafi, ta rasa yadda za ta yi gashi an hanata fita ko'ina tana jin idan ba haWa idanu da Mutallab ba zuriyarta za ta iya yin bindiga, ta manta cewa soyayya ta Sangarori biyu ce. A wannan ranar ta saci jiki zuwa wajan Mutallab ta bisa har gidansu inda ta tura yaro ta ce wai bestie ya zo, aka sake dawo da yaron"

ta sake mayar da shi ta ce wai in ji Safiyyerh matar Mutallab bestie.

"Ajjiyar zuciya ta sauke, domin principal ne ya kira daddy, principal na makarantarsu Fgc tsoro ya cika"

"mata zuciya, sai kuma ta dinga addu'ar Allah ya kawo sanadin da za a cire ta daga makarantar gabaWaya."

"Ta mi™e ta nufi bedroom wayarta Wauka ta kira Aafiyyah ta ce ""Dear kina lafiya? Ya gajiyar exam kuma?"""

""". Good, Safiyyerh, how can i help you?"" Safiyyerh ta ce ""Aafiyyah mene al'ada? Na taSa jin sunan a"

"Islamiyya amma malamin ya ce karatunmu bai kawo nan ba tukunna"" Aafiyyah ta yi shiru, Safiyyerh ta ce ""Kin yi shiru?"""

"""I don't know ne, Safiyyerh"""

"""Kai Aafiyyah ke ana raba ki da sanin abubuwa ne? Kawai ba za ki faWa bane shine"". Aafiyyah ta ce ""Bar"

"shi a haka ba zan faWa ba"" tana cewa haka ta kashe kiran."

Safiyyerh ta kasa jurewa sai ta kunna data cikin sa'a aka nuna mata Mutallab a online. Bata taSa sanin

"cewa yana yin WhatsApp ba, ba lallai ta sani ba domin yau kimiyya ya buWe masa, aka tura saka shi a"

"group na Hausa drama, aka tura musu script Win da su hau a goben. Shi dai kawai bin komai da idanu ya ke yi."

"""Hy chocolaty"""

"Ta tura masa, taga alamar ya buWe ya gani amma bai kulata ba. Ta sake tura masa ""Hy love. Hy my"

"man Hy sweetheart"" sunayen da Ummeyh ke kiran Daddy dasu."

Typing ta ga ya fara sai kuma ya daina sai ta tura masa emojin sai taga ya cigaba da typing.

"""Kee"" ya tura mata"

"Ita ma ta ce ""Kai """

"""Zo nan"""

"""Zo nan"" ta ce itama."

"""Kamo ta nan"""

"""Kamo shi nan"""

"""Uhm'uhm"" ta ce ganin ya yi mata shiru ya ™i kulata ta sake tura masa ""Uhm'uhm"""

"""Uhm'uhm, nima"" ya ce."

"Safiyyerh ta dinga dariya, ta lura gabaWaya bai iya hirar bane sai ta kira shi vedio call ya katse."

"""Bestie can i ask you?"" Ya buWe ya duba ya share ta ce ""Mene al'ada"""

"""Wacce daga ciki, ta Hausawa ko ta mata?"" Ya tura mata. Sai ta ce ""Mata, Uncle ya tambayan wai ko na"

"fara al'ada ne?"""

"""To kin fara?"""

"""Ai ban san mene ba"""

"Ya tura mata emojin na dariya ya ce ""So fiyya still yarinya ce"""

"""Yarinya ita ce wacce bata da nono ai, kuma ni ina da shi"""

"Ya tura mata ""Uhmmm"""

"""Zaka gani?"""

"""What?"""

"Kafin ta faWa masa koma mene ya yi saurin cewa ""Al'ada jini ne da mata suke yi duk wata, idan mace ta"

"fara hakan yana nuna ta isa Waukan ciki, go and read ™awa'idi ko fighu. Bye"""

"""To yaushe zan fara? Za ka iya mini ciki kenan?"""

Mutallab

Paid book

#500

0116886423 Na'ima Sulaiman S. Shaidar biya 08164069385

"[1/7, 9:35 PM] Sis Fauzy: Chapter 33: Love is flying"

"""To yaushe zan fara? Za ka iya mini ciki kenan?"" Mutallab ya zubawa sa™on na Safiyyerh idanu, a hankali"

"ya ji zuciyarsa ta buWe, wani abu ya bi fatar jikinsa yarr, abubuwan da yake ji kuma is very different da abin da yake, Ji idan yana karanta wasi™un nan, idan yana karantawa ya kan ji he can give his whole life, just to be with person me tura masa wasi™un nan, ko waye, ko waye, he feels better da nutsuwa idan yana karantawa. SaSanin wannan maganganu na Safiyyerh da suka saka masa wani tunani na daban, wanda yake shirin neman sashe na musamman cikin ™wa™walwarsa ya zauna, sai ya ji sanyi na neman kama shi haka kasai ba don yana jin zazzaSi, ya fara tunanin sanda ya ji Ammo na cewa ""Hameeda wani cikin kika samu?"" Ya buWe ido, ba dai irin wannan cikin Safiyyerh ke nufi ba. A hankali ya ce ""You are impossible Safiyyerh"" bai sake buWe sa™onta ba, ya lura da emojin da take tura masa na kuWi, da kuma"

na zuciya a rabe.

"Hankalinsa ya mayar zuwa ga cikin group wanda suke tattauna yadda Hausa drama Win sai kasance, ya"

"kura malamin ne yake bayani da kansa, shi dai bai ce komai ba, lura da wani username da ake typing da shi na S.Abdu. a hankali ta fice daga group Win, sai a lokacin ya lura da maganar Kimiyya data Nahyan, sai kuma main group na makarantar Fgc da aka yi adding nasa, immediately ya yi exit daga cikin main group Win sai kuma ya kashe datar ya fara duba karatunsa don shi ne a gabansa, kiran Safiyyerh bai ™a™™auta a"

"wayarsa ba, har sai da ya kashe wayar bakiWaya."

"Mutallab ya yi tsaye a tsakar gidansu jin yadda Inna Binta ke cewa ""Ke har kin isa ki hanani yin abin da na"

"ga dama? Ina cewa kwana ne kuma girki nane ko? To wallahi dole ki jira na ba ki iya tuwon da na yi niyyar bayarwa"" caraf Mama Zaituna ta ce ""Saboda kin samu yau an yi cefane har kike da bakin magana ko? To a yi dai mu gani idan tusa zata hura wuta, idan yau kin samu na dare bari muga wayewar garin gobe juma'a ko?"" Inna Binta ta yi shewa da ta fi tana buga cinya ta ce ""ahhhayee cas, ai daman albarkacin kaza ™adangaren ke shan ruwa, kinga ko babu komai kin ci albarkacin Binta, kuma ba zan taSa zaman yunwa a gidan nan ba"" Mama Zaituna ma ta yi nata shewar tana buWe hannu ta ce ""Ai bari kiji na faWa miki, ko yanzu Giwa ta faWi, tafi ™arfin Allah wadai, kuma ban miki kama da bora ba, ba boranci nake a gidan nan ba™i wannan uwar matan ba"" ta yi maganar tana nuna Ammo da hankalinta ke kan"

"manjan da take aunawa, duk abin da suke tana jinsu bata kula su ba."

"Inna Binta ta ce ""Ke da kika sani, tuwo ne dai kwasa uku zai kai Wakina saboda tsaro"""

"""Ai kowa ba ki isa ba, sai dai a yi a sarar tuwon duk mu rasa"""

"Inna Binta ta juya mazaunai ta ce ""Allah ko? Shege ka fasa"" ta ce tana kwasa tuwon a ™atuwar ruba ta"

"™iba ta saka murfi ta rufe. Mama Zaituna ta ce ""Ki daina wani juyi kina ta™amar jina da ™iba, muma duk da ita muka zo wannan gidan, wannan tuwon Wuwawun da kike ta™ama da su in dai a cikin gidan nan ne sai sun dawo silifas, zaman ci da kai da wahala kike ta™amar kin aure mana miji"". ""To ko duka na za ki yi"

"ne ban sani ba? Na ce ko za ki dake ni na matso?"""

"""Allah Ya rufa mini asiri haWa ™irji da kishiya, bai san da uwar da kike ta™ama ba ki ci kan ki""."

"Janye idanunsa Mutallab ya yi daga kallon su, ya nufi Wakin Ammo yana Waga labule, Sa'adah ya gani"

"zaune tana yanka alawar madara gwanin sha'awa, ya ™arasa shiga ciki ya yi tsaye akan Sa'adah can ya nemi waje ya zauna kusa da ita, ya dinga kallon alawar madarar a hankali kuma ya saka yatsu biyu ya Wauki guda Waya ya cilla a baki, ya yi saurin runtse idanunsa saboda wani za™i daya ratsa kunnensa can ya buWe ido jin Sa'adah ta ce. ""Ta hamsin ka shafa Tayo, hamsin zaka bani"" bai kulata ba ya ™ara Waukan guda biyu ya tura a bakinsa, ta Wago kai ta ce ""Tayo, kasan neman kuWi da wahala kuwa? Kasan nawa ne"

"gwangwanin madara yanzu?"""

"""Tsaya wai jarin zaka rusa mini ne?"" Ta faWa ganin ya sake biyu ya tura a bakinsa hankali kwance. Baya ya"

yi a hankali yana jingina ya harWe ™afafuwansa ya zubawa waje guda idanu. A hankali kuma bayan shafe

"mintina ya ce ""Yaya"" ta kalle shi ta ce ""Autan Ammo ya aka yi ne?"" Ya ja numfashi ya ce ""Yaya me ya sa ni kaWai ne namiji ne? Ina yan'uwan Ammo?"""

"""Suna gidan ubanka, na ce suna gidan ubanka"" ta faWa tana ™arasa shigowa cikin Wakin, idanun Ammo ya"

"yi jajur ta ce ""Mutallab, duk sanda na kuma jin ka yi tambaya makamancin haka wallahi idan ranka ya yi duhu sai ya Saci. Da kake tambayar me ya sa kai kaWai ne namiji daman Ubangiji idan ya tashi yin halitta a ciki yana yin shawara da mai Wauke da cikin? Ko butukcewa Ubangiji za ka yi da ka zo a namijin?"

"Muhammad na daWe ina taraka, yanzu kamar kai ka yi wayon da zaka ri™e waya? Kasan yadda ake bada labarin waya na lalata mutane? Ka Wauki wasu halayya ka azawa kan ka babu gaira babu dalili? Idan ka sake na kuma ganin waya a hannunka sai ranka ya yi mummunan Saci, sakarai kawai"" kan shi a ™asa, jiyiyon kansa na sarawa har tsakiyar kan shi yake jin faWan Ammo, he miss it, tabbas wannan abun ya yi missing tare da kewa a rayuwa, faWan uwa mahaifiya, sai dai ta yi masa faWan a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login