Follow us on social media

Showing 99001 words to 102000 words out of 190973 words

Chapter 34 - Mutallab CC Soyayya Mai Boye Sirri By Nimcyluv.txt

Nimcyluv   

24 Aug 2026

240

ce ""Iyee farare har biyu?"""

"""Batun yarinyar Aby"""

"""Ka je ka ganta ko?"" Sai ya jinjina masa kai, ya mi™e tsaye kafin ya ce ""Ina da matsala, kar na dinga dukar"

"musu yarinya"""

"Aby ya ce ""Idan ka yi niya ka kashe ta kamar yadda ka kashe Diyna, ai na jima da sanin Wan ta'adda na"

"haifa, makami ne kawai baka fara Wauka ba, Wan'uwansa fir'auna yaro da zuciya a ™e™ashe anya zaka"

"wanye lafiya MuWallabi?"""

"""Aby abin farinciki ne ka haifi Wan'uwan fir'auna, ka yi mini duk bakin da za ka yi mini wallahi ko tsinewa"

"Mutallab ka yi ba zan damu ba, duk masifar dana Wakko tare zamu raba, idan ba ku yi cikina ba sai ku faWa mini wanda suka, domin baku cancanta da zama iyayen Mutallab ba"" Ammo ta juyo ta kalle shi, idanunta ya wani irin sauyawa, Mutallab ya kafe Aby da idanu yana jiran jin me zai ce, gwara ya faWa musu sai su WanWani irin Wacin da yake ji a ™asan zuciyarsa. Baki a sake Aby ya ce ""Mu kake faWawa"

"wannan muna nan maganganun?"""

"""Nima ni kake faWawa Wan'uwan fir'auna ne ni, Aby kar ka fara sawa ina dana sanin zama a cikin Ammo,"

"na ji daman tun ina ciki na sauya mahaifa zuwa na wata uwa daban...,"" kafin ya ™arasa Ammo ta Wauke shi da mari, ganin ya™i matsawa ta Wakko itace ta fara maka masa, ta mance da raunin kan shi, shi kuma ko motsi bai yi ba, ganin jini na zuba a kan nasa ya saka ta ajjiye itacen ta shige Waki tana goge hawayen idanunta, ganin yadda yake muzurai da manyan idanunsa ya saka Aby ya ™i tankawa ya yi masa shiru ya ce ""Ke Zaituna Wauki ki dafa naman nan, yanzu zan fita nemo biredi"" ta ce ""To Malam"" ya juya ya kalli yaran da suke zaune sun kafe shi da idanu ya ce ""Zaku tashi daga nan ko sai na cicci gidanku?"" jikinsu na"

"rawa suka tarwatse daga taskar gidan, ya fice yana yin sababi kamar zai ari baki."

"Mutallab yana zaune tsakar gidan, jinin kansa har ya gaji da Wiga ya fara bushewa, aka gama dafa naman"

"da komai aka rarraba yaran sai murna suke yaushe rabon da suci nama? Mama Zaituna kamar zata cire yatsun hannu haka ta dinga yi. Malam ya kammala ci ya yi gyatsa ya kalli MUTALLAB kan shi ke a ™asa kamar wani basarake ya ce ""Nama ya yi daWi, ga za™i madalla ina ka samu nama haka da yawa?"" Aby ya"

"ce ""MuWallabi magana nake kana kunnen uwar shegu dani?"""

"""Point of correction Aby, Mai dawa sunana, nama kuma a dawa na samu shi"" ya ce yana murza hular"

"sa™in dake kan shi, hannunsa Waya ri™e da kokara. Aby was shocked, ya ce ""Wacce dawar? Ba naman"

"kasuwa bane?"""

"Mai dawa ya jinjina kai yana mi™ewa tsaye tare da cakewa ya WaWWage girarsa biyun ya ce ""Naman maciji,"

"da Gafiya ne"" yana faWin hakan ya fice ya bar musu gidan, Aby ya juya ya kalli Mama Zaituna itama ta"

"kalla shi, a kusan tare suka ruga da gudu zuwa bakin rariya, suka dinga she™a amai kamar zasu fitar da"

"kayan cikinsu, tun suna yi da ™arfinsu har jikinsu ya yi sanyi. Sa'adah data fito daga Waki domin yin wanka"

"ta kalli yadda Malam da Mama Zaituna suna zube a ™asa suna mayar da numfashi, Sa'adah ta juya ta kalli ™anwarta Ikram ta ce ""Ikram mene ya same su?"""

"""Na'am da Mutallab ya kawo ne ya ce musu na maciji ne da Gafiya"""

"""Auzubillahi...,"" sai kuma Sa'adah ta fashe da dariya, ta dur™usa tana ri™e ciki tare da yarfe hannunta"

"tana faWin ""wayyo Allah cikina, daga cin naman sai amai kenan? Ke Ikram naman ba daWi ne?"""

"""Akwai daWi sosai, laaa kinga Malam yana gudawa"" Ikram ta ce tana nuna Aby da yatsa, Sa'adah ta juya,"

"exactly; kamar yadda Ikram ta ce gudawa ce ta kwacewa Aby ya numfasa da ™yar ya ce ""Zo zo nan"

"Sa'adah taimake ni, zayo yana bina naman maciji azzalumin yaron nan ya bamu, ban yaf. ,"" Sa'adah ta yi saurin cewa ""A'a Malam, irin bakin da kake yi masa ne ya fara tasiri gashi nan ka fara gani, don Allah ka yi ha™uri kar ka furta wata magana bayan wannan"" ta taimaka masa ya tashi,ya nufi banWaki yana shiga Sa'adah ta kwanta har da birgima saboda da dariya Ikram ma ta dinga dariya tana buga bokici Sa'adah data juya ta kalli Mama Zaituna a ™asa tana numfashi sai ta sake fashewa da dariya ta ce"

"""Naman maciji, gudawa wayyo ni Sa'adah""."

"Yammacin ranar Mutallab ya ji zuciyarsa na jan shi zuwa gare ta, kawai dai surutun yake son ji a cikin"

"kunnuwansa. Ya juya ya kalli Kimiyya ya Wan yi gyaran murya, Kimiyya ya ce ""Maza suna ganin miskilancinsa a wajanka, ina ga mace Please?"""

"""Kamarya?"" Mutallab ya ce yana sakkowa daga kan tudun da suke zaune, yana Wan ya motsa fuska yana"

"jin shi duk a takure kwana biyu ya Wan saba da shiga dawa cikin jeji. Kimiyya ma ya sakko ya ce ""Kamar"

"yadda ka ji, kana da Wabi'ar shari'a da jijji da kai, a yi magana sai ka yi kamar baka ji ba"" yana Wan bubbuWe idanu tare da ja da baya ya ce ""Ni? Ni Win?"""

"""You, You Win. Ka sani ai idan ma haka ne ko akasin hakan"""

"""Lallai"" Mutallab ya ce, yana jinjina kansa, da gaske bai ga wani shari'a ba bai san ya ake yin ta ba."

"Juyawa sukai suka fara tafiya kimiyyar ya ce""Akwai wata sister ta, Allah ya Wora son wani bawan Allah to irin halinku Waya ne, yana da miskilanci,tana shan wahala sosai kasan ance miskilin mutum yafi mahaukaci ban haushi, itama kuma ta nace ka san halin soyayya ai"" da rashin fahimta ya ce ""A'a"""

"Mutallab ya ce kimiyya ya yi dariya ya ce ""Lokaci zaka santa ai"" sun yi nisa a tafiya Mutallab nata tunanin"

"abin da zai cewa Kimiyya, a hankali ya furzar da iska daga cikin bakinsa ta fidda hucin zafi a nutse ya ce ""Aure take so su yi kenan?"". ""E mana, he loves him so much. Ba irin nacin da ba'a yi ma da faWa amma ta"

"nace daga nan fahimci soyayya ™addara ce, halitta ce a zuciya sai aka barta"""

"""Sunansa fa"" Mutallab ya bu™ata yana saka yatsa Waya a tsakiyar goshinsa a hankali yake murzawa ya"

"zubawa gefe guda ido, suna cigaba da tafiya a haka. Kimiyya was so confuse, ya ce ""Me za ka yi da sunan kuma Moh?"""

"""To bar shi"""

"Ya girgiza kai, ya zaro wayarsa a aljihu kiran farko ta Waga Kimiyya ya ce ""My dear how are you, ya kike"

"ne?"" A can Sangaren ta amsa shi, ya Wora da cewa ""Yama sunan wannan Wan wahalar? Saurayin naki?"" Ya tambaya tare da sauraren ta a fili ya ce ""Haysam"" sai kuma ya kashe wayar ya juya ya kalli Mutallab ya ce ""Wai Haysam sunansa ta ce, akwai wani abu ne Moh?"" Mutallab ya juya da rinannun idanunsa da lokaci Waya sukai ja, ya kalli Kimiyya dasu, sai bai ce masa komai ba. ""Ina faWa maka sunan nasa fa, wai Haysam kamar wani sunan tsuntsu"" Mutallab ya sake juyawa ya kalli Kimiyya idanunsa a birkice ya ™ara yi masa shiru. Kimiyya ya cigaba da surutu, can yaga Moh ya dafe kansa yana furzar da iska ""Friend lafiya"

"kake ne? Ko akwai wani abu?"""

"""˜alau"" Moh ya ce, sai kuma ya sanya hanyar inda za shi ya yi nisa da Kimiyya ya ce ""Mu haWu dare ko"

"safe ok?"""

"Bai jira me Kimiyya zai ce ba ya yi tafiyarsa, Kimiyya ya girgiza kawai kawai yana jinjina miskilanci irin na"

Mutallab Win.

"***Baba Umaru na zaune a tsakar gida shi da matarsa suna tattaunawa, Jaanah na Waki ta yi shiru,tana"

"tunanin ko dai ya fasa auren nata ne? Shi ya sa bai ™ara zuwa inda take ba? A hankali ta mi™e zaune saboda kiran da aka yi mata, kanta ko Wan kwali babu ta fito ta ce ""Gani Baba?"" Baba ya dube ta ya ce ""Ya ake ciki ne?"" A hankali ta ce ""To bai sake zuciya ba"" Baba ya numfasa ya ce ""Ko ke za ki gidan nasu kin ji lafiya?"" Ta yi saurin girgiza kai, Allah Ya yi wa Jaanah kunya ta kasa cewa komai. Baba na shirin magana yaga inuwar mutum tsaye a kan shi bata ko motsi, ya Wan razana ya juyawa yana salati sai kuma"

ya hangame bakinsa ganin wanda yake tsaye.

Jaanah ta juya suka haWa ido dashi ya yi tsaye a tsakar gidan hannunsa Waya ri™e da leda Wayan kuma ba

"komai sai zura shi da ya yi a cikin aljihun rigar ya kafe Jaanah da ido, gashinta sai motsi yake kasancewar tana da yalwar suma har gaban goshi, sun jima suna kallon juna kafin ta yi ™o™arin zame idanunta ba dan zuciyarta ta gaji da ganin idanunsa ba, ta ji nutsuwa ta saukar mata sai kuma kunya ta lulluSe ta. Baba Umaru ya ce ""Ikon Allah, to haka ake zuwa gidan mutane ba ko sallama?"" Ya ce yana mi™ewa tsaye tare"

"da kallon Jaanah ya ce ""Shige Waki Jaanah"""

"""To"" ta mi™e ta nufi hanyar Wakin gani ta yi Mutallab ya biyo bayanta ta Wan tsaya shima ya tsaya cikin"

"faWa Baba ya ce ""Ya zaka bita Waki? Waje zaka koma"""

"Mutallab, ya juya gabaWaya zuwa inda baba yake suka kalli juna sai ya zame idanunsa ya kalli Jaanah"

"dake wasa da yatsun hannunta ya ce ""Sai na yi me a waje? Wajanta na zo ai"". ""Daka zo wajanta sai ka bita Waki saboda hauka ake yi? Ko haukan naka ne ya motsa iyee? Ai na ji labarin dalilin haukan ake so a yi maka aure, kawai ka faWo mini gida babu ko sallama, kuma ka bi yarinya cikin Waki bayan tsakanin mace da namiji na uku shaiWan ne, idan ya zance kazo ka tsaya a waje yanzu zata fito"" ya ™are maganar"

cikin faWa.

"""Wani abu ne zai faru idan na bita Wakin? To ta fito wajan haka"""

"""Baka san mene zai iya faruwa ba kenan idan ka bita Wakin, Jaanah ai ba namiji bace haka kawai zuciya ta"

"ribace ka a kan Wiyata? Ka je wajan yanzu zata fito"""

"Mutallab ya ce ""Sai na yi me idan ta ribacen? Muje"" ya kalli Jaanah yana faWin haka. ""Bari na sako hijabi"

"to"" ya kafe ta da idanu, ta yi saurin juyar da kanta gefe ya koma gefe ya tsaya baba ya yi cikin Waki ganin Mutallab bai da niyyar fita daga cikin gidan nasa. Hijabin ta sako ta dawo tsakar gidan tana murmushi ta tsaya sai kuma ta dur™usa ta ce ""Ina yini?"" Ya yi shiru, ya dinga kallon ta bai ce komai ba. Ta ce ""Ganina kazo yi? Nima da tunaninka na kwana a zuciyata Tahhb, ina fata ba sauya ra'ayinka ka yi a kan Jaanah ba ko?"" Hannunsa mai Wauke da ledar ya mi™a mata ta saka hannu biyu ta amsa ta buWe ciki, kamar wancan karan nama ne da gurasa amma wannan ta fasa mene kamar tsuntsu ne haka aka gashe shi ga fika"

fikinsa nan.

"""Jaanah ΄ar gatan mijinta, duk ni Waya ne Tahhb?"" Jin ya mata shiru ta sake cewa ""Ka zauna muci ko?"" Ta"

"ce tana juyawa ta Wakko faranti ta dawo tare da jan kujera ta zauna, ta juye gurasar a ciki da naman ta ce ""Ka zauna mu yi hira mana, daman tun safe ina Waki"" ya yi ™i™am sai kuma ya dur™usa daidai inda take,"

"har yana jiyo numfashinsa ta tura masa farantin naman ta ce ""Ci, ka rage mini"" ba shiri ta Wauka ta fara ci"

ta lumshe idanunta ta buWe

"""Naman mene yau aka samu a dawa? Wannan bana gafiya bane"""

"""³ar shila"" ya ce yana duban yatsun ™afarta duba na tsanaki, wanda data san me yake kallo data gudu"

Waki ko Soye ™afarta. Ya mi™e ya juya ya nufi hanyar waje

"""Tahhb, Tahhb ,"" Jaanah ta ce tana biyo shi da Wan gudu ya tsaya ta ce ""To baka ce komai ba"" ya dube"

ta sai kawai ya fice daga cikin gidan ya nufi hanyar nasu gidan wanda yake jin kamar ana masa farra™u da

zaman gidan iyayen nasa.

"A tsakar gida ya samu Sa'adah ya zaune shima bayan ya Wan kaWe wajan ta ce ""Na Ammo daga ina"

"haka?"" Bai kalle ta ba ya ce ""Kin aike ni ne Yaya?"" Ta ce ""Ah ah, na dai damu ne ban ganka ba, babu Bafullatana ba Anty Hameeda ba Muneeberh gidan ya yi mini faWi, kai kuma ba'a hirar abin arzi™i da kai ko zaman gidan ba ka yi"" ya mata shiru ta ce ""Abin da ka yi baka kyauta ba, Na Ammo iyaye ba abin wasa bane kullum albarkar su muke nema, ba zamu taSa biyansu abin da suka yi mana a gidan duniya ba, ko zaka goya Ammo ko Malam a baya tun daga nan garin Kano, unguwar Birget ka kai shi Makka a ™asa wallahi baka biya ladan haihuwar da suka yi maka ba, rayuwa na tattare da ™alubale mu yi musu uzuri"

"don Allah"""

"""To, wa'azi kike mini kenan Yaya?"" Ya ce yana naWe ™afa tare da yin zaman da ya saba na tan™washe"

"™afafuwansa waje guda ya Wora hannunsa a saman cinyoyi. Sa'adah ta ce ""Wace ni tinatarwa ce kawai na yi maka ita"""

"""Uhmm""."

"""Ka je ka basu ha™uri har Mama Zaituna, a dinga sanyaya ruwan sanyi ana shan ragowar ruwan alwalar"

"sallar asar Tayo"" ya yi kicin-kicin da fuska can ya mi™e ya nufi wajan Malam ya Waga balulen ya hango Aby ™wance sai ya shiga ya dur™usa,ya jima a zaune kafin ya ce ""Aby"" malam ya Wago kai ganin Mutallab ya saka ya yi shiru. ""Na yi laifi ka yafe mini Aby, ka daina aibata ™uruciyata baka san ya girmana zai kasance ba, ka yafe mini"" Malam ya yun™ura ya ce ""Ni wai? Na yafe maka na shiga banWaki ba adadi, Allah Ya isa Allah Ya isa abin da ka yi mini zaka gani"" Mutallab ya mi™e ya fita rai Sace yana zuwa ™ofar"

gida yaga Kimiyya tsaye. Sai kuma ya juya zuwa Wakin zaure.

"Kimiyya ya dinga kallon Wakin da Mutallab ke rayuwa ya mi™a hannu zai taSa wani buzu ya ji ya ce ""A'a,"

"ba ruwana"""

"""Gani to, amma wannan Wakin na lafiya ne haka Mutallab? WaWannan abubuwan fa? Wancan Sangaren"

"dana kayan fulani kala-kala fa shi na mene?"""

"""Quiet, sunan ma?"""

"""Haysam"""

"""To yana da aure ai, har ma da raya wallahi""."

"Da mamaki Kimiyya ya kalli Mutallab kafin ya ce ""Tab, bangane ma'anar yana da aure ba? Ya aka yi ka"

"sani?"" Banza Mutallab ya yi masa yana cigaba da abin da yake yi. Kafin ya ce ""Za ta yi auren nasa, ita ΄ar"

"uwar taka"". ""Ka ce yana da aure har da yara kuma ka ce zata iya auren nasa ban fahimta ba"""

"""E, akwai rabo a tsakani da kuma ™alubale haka al™alumma suka nuna"" Kimiyya ya numfasa ya ji ya fara"

"tsoron Mutallab a ran shi, amma soyayyarsa ™ara yawa take a zuciyarsa ""Tsafi kake yi kenan Mutallab, ba"

"kyau fa"""

"""Jini ka gani ko jarirai"""

"""Bokanci kenan? Kimiyya ya faWa a raunace cike da damuwa don bai ji daWin hakan ba. ""Zan baka sirri"

"daga cikin Alkur'ani ka bata ta yi da zuciya Waya, sirrin jefa soyayya a zuciyar wanda kake tsananin so, wallahi wallahi ko waye a duniya muddin ka yi masa sai ya ji babu wanda yake so a duniya sai kai, amma kar a yi domin cutar da wani, Mutallab bai lamunta ba, wannan sirrin ga wanda suke cikin jarrabawar"

"soyayya ne ok"" Kimiyya ya jinjina kai ya ce ""To zan faWa mata"""

"""Mene sirrin?"" Kimiyya da ya bu™ata, har lokacin kuma Mutallab bai haWa idanu da Kimiyya ba tun"

shigowarsu Wakin.

"""cikin dare zata tashi ta yi lafila raka'a biyu, ta yi miftahul amΰl, sai ta karanci ummul kitahhb, fatiha"

"keman ™afa 113, ana fara aikin ranar Lahadi, Litinin, Talata, kwana uku ake yi. Bayan ta yi sallah tana kallon al™abila za ta yi karatun, sai kuma ta yi woridin Ya-™ahharu ™afa 113 shima sai salatin fatih 113 shima, shine abin da za ta yi washegari da safe ta yi sada™a ta wainar gero"""

"Kimiyya kallon Mutallab kawai yake yi kana ya ce ""To mene sada™ar?"". ""Ka jira ta yi"""

"""Amma ba kyau"""

"""Na sani, ai ba'a shiga dawa don ™arya ka kalli komai ka yi shiru. Me ya sa kake wasa da sallah?"""

"""Ni kuma?"""

"""E, kai Win sallah bata dame ka ba, zan yi faWa abubuwa da yawa game da kai sallar ce mai muhimmaci ka"

"gyara ka ji"" yana cewa haka ya mi™e ya fita daga cikin Wakin, kunya ta kama Kimiyya da gaske bai damu da yin sallah a kan lokaci ba. Bayan sun fito sun waje ya ce ""Monday ne zaka fara zuwa makaranta, are you ready?"" Mutallab ya jinjina kai, suka koma can waje guda suka zaune Kimiyya kaWai ke yi masa shiri shi dai jinjina kai kawai yake domin ji ya yi bakinsa na yi masa ciwo. Yana daga inda suke ya hango Sa'adah na zance ganin tana ta murmushi saurayin na dariya kamar ba namiji ba ya ji ransa ya Saci sosai,"

yana kuma nan ya hango wasu masa biyu da Malam Umaru da Aby ya taSe bakinsa.

Jaanah.

"Sanda ta biyo bayan Mutallab tana faWin ""Tahhb, Tahhb "" Ta faWa ne a lokacin ba tare da tunanin zai"

"tsaya Win ba, ita kuma zuriyarta ba zata jure ba, ta sauke ajjiyar zuciya tana dafe ™irji ganin ya tsaya, ta ji kamar ta ™arasa gabansa ta kama hannunsa ta Wora a ™irjinta ko hakan zai saka ya ji yadda zuciyarta ke bugawa, tana bugawa saboda shi, tana bugawa saboda soyayyarsa, tana bugawa ne saboda yadda ya yi tsaye a gabanta. Ta langwaSar da kan ta ta ce ""To baka ce komai ba?"" Yadda ya juyo ya duba ta, sai ya ji zuciyarta na tarwatsewa ™irjinta na buWewa, ta yi waiting to hear from him sai kawai taga ya fice. Jaanah ta fi bayan Mutallab da kallo, ta sulale ™asa a nan inda take, ta jima kafin ta shiga gida da tunanin"

Mutallab ma™ale a zuriyarta.

"Duk motsin da take yi shi take ji yana mata yawo a tsokar ™irjinta. ""Jaanah"" Baba ya kira sunanta ta amsa"

"tana mi™ewa zaune ya ce ""An saka ranar Waurin auren ku, gobe da maraice a kawo kuWin sadaki yanzu mahaifin MuWallabi"""

"""To Baba"" ta ce a raunace hawaye na bin idanunta ya ce ""kukan na mene kuma Zarah?"""

"""Baba me ya sa kake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login