Follow us on social media

Showing 171001 words to 174000 words out of 190973 words

Chapter 58 - Mutallab CC Soyayya Mai Boye Sirri By Nimcyluv.txt

Nimcyluv   

24 Aug 2026

243

ce ai"""

"""Muhammad"""

"Ya mi™e tsaye kawai yana girgiza kai can ya nisa ya ce ""Na ajjiye maciji ciki, maciji ta taSa"" ya ce yana"

"shige cikin banWakin sai gashi ya fito Wauke da ™aton maciji ya yi gammo da shi, idanun Ammo ne bai hana Mutallab ma™alawa Safiyyerh macijin a wuya ba. Inna Binta da Mama Zaituna Wuwawu suka haWa suka kifa baya, suka ™ara mi™ewa zasu gudu ganin macijin na fasa kai, nan ma suka sake faWuwa a tare"

sai kawai suka rungume juna tare da fasa ihu a tare.

"Ammo ta bi Mutallab da kallo har ya fice daga cikin gidan ""Sa'adah tsaya a nan ta yi fitsarin a bakin rariya"

"sai ta yi alwalar ta tsorata da yawa wallahi"". Sa'adah ta ce ""To Ammo"" haka Safiyyerh ta yi fitsari da alwala a nan wajan. Har ta yi sallah ta idar dana matsalar hawaye, sai dai ta samu kanta da addu'a akan Aafiyyah, addu'a akan Allah ya ™ara nisanta Aafiyyah da ™asar Nigeria ko mutuwa ce Allah ya Wauki ranta"

a ™asar da take a yanzu haka ya wanzu da wannan addu'ar.

"""Ga abinci nan"""

"Safiyyerh ta dinga kallon tuwan, bata son ta™i ce ace ™yamar tuwon take yi haka ta ci lauma Waya ta ce ta"

"™oshi, tana ta zaune har wajan ™arfe tara amma Mutallab bai shigo ba sai ta ji zaman ya dame ta, ga sauro nata ciwon farar fatar jikinta ga babu wayarta zaman ya gundire ta sosai. Cikin dare sama-sama ta ji Mutallab yana cewa ""E matata ce"" ta dube shi sosai ta ce ""Haka mahaifinka ya ce, amma aure yanzu Muhammad ba ka yi gaggawa me kake dashi ina zaka saka yarinyar nan? Ba zata iya zama a nan ba,"

"kuma ba zata iya cimar mu ba"""

"""Hmmm"" ya ce yana mi™ewa tsaye ya ce ""Mu kwana lafiya"""

"Safiyyerh sai ta ji kamar ta mi™e ta bi bayansa, amma ba zata iya ba. Yana barin gidan kuma cikinta ya"

"fara ciwo tun tana daurewa har ta ce ""Wassh"" ta mi™e zaune taga duka bacci suke a lokacin kuma an kawo wutar nepa, tana ta yarfe hannunta wani irin matsanancin ciwon cike ke addabar ta, da ™yar ta mi™e a dur™ushewa ta nufi hanyar waje a hankali ta zare sakata ta fice daga cikin gidan. Ta duba hasken gari dana wuta, ga almajirai duk sun kwanta, a zaune ta hango shi ya saka gabansa gabas yana zaune saman ladduma shi kaWai kaf unguwar idanunsa biyu, ta rarrafa ta je wajansa ta kasa magana sai"

"hannunta data saka ta taSa ™afarsa, ya juyo kaWan ya dinga kallon ta sai taga idanunsa a Wan juye."

"""Cikina, bestie cikina zan mutu"""

"Sai ta fashe da kuka, ya yi ta kallon ta kuma bai motsa ba, a hankali ya juya ya mayar da kan shi gabas"

"kawai, ta ™ara taSa shi ta ce ""Baka ji ne? Cikina ke mini ciwo amai nake ji, wayyo ni"" ya sake juyawa ya kalle ta, sai ya Wauke kan shi ya mi™e tsaye kawai yana saka hannunsa ya Wago ta, ta mi™e da taimakonsa ta ce ""Ba zan iya tafiya ba sosai yake mini ciwo"" hannu ya saka ya Wauke ta, ya nufi cikin shagon da yake da ita. Shi kaWai ne ciki, Goje sunje farauta can wani gari, ya kwantar da ita da ita ya je ya kashe hasken"

"Wakin ta yi zumbur ta mi™e ta ce ""Ya kuma ka kashe hasken Wakin ka kunna"""

"Ya yi mata shiru. Ta sake cewa ""Bana son duhu tsoro nake ji"""

Bata san yana dab da ita ba sai data ji hucin numfashinsa a fuskarta murya kamar ba shi ba da ™yar ya ce

"""Shhhh, shittt """

"Baki ta buWe za ta yi magana sai kuma ta ji ya rufe mata bakin ya ce ""Shiru, ke bakya ganewa ba ki san"

"lokacin da za ki addabi mutum ba, ki nutsu ki kwanta ba daidai nake jin kai na ba yanzu ok"" sai ya sake ta,"

"ya kuma kunna hasken. Tana ta mur™ususun ciwon ciki idanunta na cika da ™walla taga ya kwaso wasi™un Aafiyyah yana ta dubawa, ya jima yana dubawa sai kuma ya jingina da jikin bango ya ja numfashi ya sauke ya ce ""Safiyyerh, kalamanki na zahiri daban, kuma na wasi™un daban"" ya sake"

dubawa.

"""Yaa Muhammad"""

"Ya ce a fili, sai kuma ya ce ""Na ji kin mini kamar wasi™un nan, ba zan ™ara duba su tunda dai gaki"""

"Ta fara ™ifta idanu sai ta wayance ta ce ""Cikina ke mini ciwo fa"""

"Bai kalle ta ba, kuma bai tanka ta ba sai wasi™un daya Soye cikin aljihunsa ya kwanta tare da juya mata"

"ba, ta cikin idanunta ya hango ciwon cikin nata, kamar yadda ta yatsun ™afarta ya san ajin da take a cikin ajin yaran soyayya dana ma'aurata. Safiyyerh ta zubawa faffaWan bayansa idanu, da yake ta she™in ba™in ta ji dai abu na janta, ta ji kuma ciwon cikin nata ya ™aru sai ta fashe da kuka tana gangarawa zuwa inda yake, yana jin ta bai motsa ba, a hankali ta shige jikinsa tana wani irin kuka tare da Soye fuskarta a"

™irjinta.

"Ya buWe ido, sai ya girgiza kai yana buWe hannunsa data takure shi sosai, a hankali ta sake tura kanta a"

"cikin ™irjinsa ya yi maza ya buWe ido ya ce ""Kika cije ni sai na rama, kuma ba ki da tabbacin inda zan rama Fiyya"""

"Ta marairace fuska ta ce ""Kai baka iya rarrashi bane? Cikina ke mini ciwo, da gaske nake maka"""

"""To Wauki abin da kike ™ulafuci"""

"""Meee?"""

"""Mele"""

"""Kai ko?"""

"""Ke ko?"""

"""Uhmmm"""

"""Nima ummmm Win"""

"""Ina son ka sosai, ina kishin ka sosai, ina jinka a raina sosai """

"""Hmmm"""

"""Wai me hmm Win ke nufi ne?"" Ta ce tana jan karan hancinsa da Wan gemun data fara gani a ™asan"

"haSarsa, sai ta fara tunanin topic Win da aka yi musu a subject Win basic science. Developmental Changes sai ta wanzu da tunanin topic Win a daidai lokacin da take cin gemun Mutallab a hannunta."

Past tense....

"A lokacin suna zaune ita da Mutallab cikin sabon ajinsu na Jss 3, hira take masa amma ya yi shiru yana"

"kallon gefe. A daidai lokacin kuma Aafiyyah ta shigo ciki,. domin da sun yi tunanin ba zata zo bama, bisa"

mamaki sai Safiyyerh taga Aafiyyah ta ja kujera ta zauna gabansu musamman Mutallab fuskarta Wauke

"da murmushi ta ce ""Namesake iyayen ™auna"" ta ce with smile on her face. Safiyyerh ta ce ""Aafiyyah to"

"ya ranki"""

"""Kamarya?"""

"""Da kiga ganni ina ™auna da bestie nake nufi mana?"""

"Sai Aafiyyah ta Waga kafaWa duka biyun ta ce ""Alhamd, na san kina sane ai so ba zan damu ba, kina dai"

"tuna maganata"""

"""Hmmm"" kawai Safiyyerh ta ce. Mutallab na jinsu ya yi shiru domin baya wani fahimta, tunda Aafiyyah"

"ta shigo ya sunkuyar da kansa ™asa, ya zubawa yatsun ™afarta idanu, takaici duk ya cika masa zuciya,"

"bata san cewa tamkar tsirara take yawo bane da ΄an tsunta a bayyane, yana hango tsayin kowanne da ajin da ko wanne yatsa yake da kuma ma'anar zurfin ™afarta da tudun dunduniyarta. Ya ja tsiririn tsaki."

"Safiyyerh ta kalle shi ta ce ""Wannan tsakin fa?"" Ta tambaya da mamaki a fuskarta, kafin ya yi magana"

"Aafiyyah ta kalli Safiyyerh ta ce ""I am sorry """

"""Sorry for what """

"""Na dame ku"" cewar Aafiyyah. Ta faWa tana zubawa gefe guda ido, a hankali kuma ta sunkuyar da kanta"

"™asa, sai ta ji ya take mata yatsun ™afarta sai ta yi murmushi kawai ta mi™e tsaye ""Ga basic science"

"teacher nan, bye"""

"Sai a lokacin Mutallab ya Wago kan shi ya dubi Aafiyyah, duban da hargaban abada ba zai manta da shi ba,"

"memoryn da ba zai taSa gushewa daga cikin tunaninsa ba, kallon daya zame masa abin tunawa. Maimakon ya ga Aafiyyah cikin uniform Winta sai ya hangota tsirara, ba uniform Win yake kallo fa, farar fatarta yake kallo, babu wani abu da yake jikin Aafiyyah wanda Mutallab bai haddace shi a lokacin ba, mistakenly ya sunkuya ya murza kwallin daya jima da haWawa sai yanzu ya saka domin gwadawa, gwajin"

"ashe akan Aafiyyah sai sauka, sai a lokacin ya lura da Soyayyiyar baiwar dake tattare da jikin Aafiyyah, ya"

"ji ya kasa shan iska, numfashi ya yi masa ™aura ""Auuuuhhh"" ya furta da ™yar, a lokacin da Aafiyyah ta"

"juya ya ji kansa ya sara lokaci guda, a firgice kuma ya saka hannunsa ya murje kwallin cikin idanunsa tas ji ya yi wani abu na fusgarsa, sanyi na ratsa shi da kyau yana jin kamar zai yi zazzaSi a lokacin."

Basic science teacher Win na zuwa ya fara musu revision akan Developmental Changes da kuma

"Characteristics features of Developmental Changes irin su, childhood stage, puberty stage, adolescence stage, and adulthood stage. A haka ya ce ""Ok class, our today topic is Temporary and permanent"

"changes in growth and development"". Sai ya umarci yin shiru duk wanda ya yi masa dariya kuma zai gani."

"Ya Wora da faWin ""Wanann stage Win shine mai matu™ar wahala akan na bayan, tun farko na yi muku"

"bayanin yadda maza ke jin feelings akan mata, haka suma maza. Da zarar girma ya fara zuwar wa namiji ko mace, akwai abubuwan da suke nuna wannan girman a bayyane kuma a ilimance, wanda kuma kai tsaye ke nuna mutum ya shirya zama father or mother ok. Baby age yana farawa daga 2-years, childhood age 11-years. Adolescence age 11-18 years, Adulthood age 18- and above. Daga Sangaren mata akwai daWin murya, muryarsu zata sauya wacce zata iya attracting feelings ga maza su ji suna sha'awar muryar wance, sai ma™erin budurci za kaga yarinya ta ™ara kyau sosai, sai bayyanar mama a"

"™irjin budurwa...,"""

"Sai ya yi shiru, Safiyyerh ta yi ta murmushi like ta shige wajan ita, Aafiyyah kuma ta haWe fuska tamau ta"

harWe hannunta a ™irji ta zubawa teacher Win ido.

"""Bayan fitowar mama, akwai fara al'ada ga mace wanda kuma da zarar mace ta fara al'ada alamu ne"

"dake nuna ta shirya Waukan ciki, rounded buttocks in girls, appearance of breast in girls, public hair in both boys and girls, breken voice in boys, well formed bones and become stronger very active boy, zai haifar da emotions da feelings, anan kuma ake bambanci sex and romance. Maza akwai buWewar murya, gashin hammata, da kuma gashin gaba haka ma mata, idan an zo wannan stage Win kowa Wari Wari yake"

"da Wan'uwanasa. Time up sai kuma next topic"""

Aafiyyah ce ta fara mi™ewa ta fice jin ΄an class Win nata dariya kamar mahaukata. Mutallab ma ya mi™e

"ya yi waje jin Nahyan na cewa ""Thank God, yanzu zamu gane ™wailayen aji da wanda suka shiga"

"matakin """

"""Dalla Wan iska"" cewar Kimiyya."

Safiyyerh ta mi™e ta fice tana murmushi ta fara duba inda zata hango shi.

Present continues....

"Safiyyerh sai ta sake yin murmushi tana cigaba da jan Wan gemun Mutallab, ya yinda shi kuma yake"

"tunanin wasu ™alamai da Safiyyerh ta yi masa a wata wasi™a, lokaci Waya suka kalli idanun juna ya kasa magana ya kuma zuba mata ido a hankali ya ce ""Kin ce kina son chocolates?"""

"Sai ta yi shiru can ta ce ""Eh"""

"""Ok wace?"""

"Sai ta nuna masa lips Winsa ta ce ""Wannan chocolates Win, ita miji ke bawa matarsa as a love"""

"""You are impossible Fiyya"""

"""Ko? Impossible ko?"" Ta ce tana shafa ™irjinsa, ya runtse idanunsa, maimakon ya ji emotions akan"

"Safiyyerh sai ya dinga hango suffar Aafiyyah cikin yanayin daya kasa juyawa. Ya juya muryarsa a dame ya ce ""uhmm Fiyya, ni......ni... I am no ready, ban so ban iya ba muna da sauran time fiy "" Sai sauran"

"maganganun suka tsaya masa ganin ta sauke masa numfashinta a ™irji, ta fashe masa da wani irin kuka ta ™an™amesa ta ce ""Don't you trust me? Idan ka amince da wasi™una me ya sa ba zaka amince mini ba? Ni ko? Ni bestie, shikenan ka bani wasi™una zai koma wajan iyayena ka ri™e soyayyar taka na fasa"" sai ya ji"

"rabuwa da wasi™un shine abin da ba zai iya ba kuma. Ya dube ta da ™yar ya ce ""Me kike so?"""

Mu haWu litinin.

Mutallab paid book

08164069385

"""You"""

"""Gani to"""

"""Kiss me"""

"""I don't know how to do it """

"Sai ta yi murmushi ta ce ""Nina iya ai, come bari kaga yadda ake yi"" ta faWa tana kai bakinta zuwa ga nasa"

a daidai lokacin kuma aka Wauka wutar nepa sai ta ji daWin hakan a ranta ta sake matsar da fuskarta zuwa ga tashi.

"[1/7, 9:36 PM] Sis Fauzy: Chapter 40: My love for him."

"Zame fuskarsa ya yi a hankali ya ce ""Kama ta nan"" ta yi saurin Wauke fuskarta tare da fasa yin abin da ta"

"yi niyya na daga sumbatar sai ta yi shiru, thinking how Aafiyyah feel a zuciyarta idan ta ganta tare da Mutallab a koyaushe? Da sauri kuma ta Wauke tunanin Aafiyyah a ranta ta kwantar da kanta a jikin hannunsa tana jin ciwon ckin na sanWarta a hankali a haka kuma bacci ya Wauke ta sosai, bacci cike da mafarkai wai ga Aafiyyah a gadon asibiti, ga a Aafiyyah cikin makara, still ga Aafiyyah na mata magiya, magiyar da bata san ta mece ba. A haka har aka fara kiran sallar farko na shigowar asuba sai baccinta ya"

sake nauyi.

"A hankali ta ji yana Wan zungurinta ta mi™e zaune tana kiran sunan Allah, ta kalle shi ta ce ""Shine ka"

"tashe ni ko?"""

"""To wani daren za'a sake miki?"" Ya ce yana Wan gyara rigar jikinsa, sai ta dubi kayan jikinsa taga uniform"

"ne a jikinsa ta ce ""What, ba dai lokacin makaranta ya yi ba?"" Ya jinjina mata kai kawai sai Sata fuska ta ce ""Sallah, ban yi sallah ba ai subuhanallahi"""

"""Ok, kina yi kenan"""

"""Bangane ba ina yi ba"""

"""Wai ba ki fara abin da teacher basic ya ce something al'ada"" ya ce seriously."

"""Ban sani ba, ido kake saka mini kenan? Ni ba wannan ba kunyar Ammo nake ji ba zan iya shiga ba, kuma"

"ban zo da kayan makaranta ta ba, ko na saka sportswear Winka sai na je da su tunda nrml ne ai?"""

"Ya yi mata shiru ya cigaba da shiryawa, ta zuba masa ido kamar zata haWiye shi, saboda wani irin kyau da"

"taga ya yi mata ainun, bata taSa lura da yadda uniform ke masa kyau ba sai yau, wani irin murmushi mai sauti ya suSuce mata ta ce ""Ka san wani abu? An taSa faWa maka kana da kyau? Kalar fatarka ba™a haka tana da wahalar samu, kuma an ce ba™a™en maza ko a aure sun fi qualities right? I am very lucky dana sameka matsayin mijina"" yana ta jinta dai, bai kula ta sai da ta ce ""Ba zan iya haWa soyayyarka da kuwa"

"ba a zuciyata, kai ma Please kar ka mini kishiya ko a mafarki ne balle gaske"""

"""Hmmm, Safiyyerh Indomie generation ke damun ki, da addu'a kikai Allah ya bani kuWi na kula dake, na"

"yi miki haWaWWan gida mai kyau, ki samu nutsuwa a zuciya yadda ya kamata, amma kin zauna kina wani imagination"""

"""Ai ni son ka a zuciyata ba ruwan shi da wani babban gida, ko garin kwaki a ji™a ka gani zan sha"""

"""Sallah Safiyyerh!"""

"""Ohhh"""

"Ta mi™e da sauri tana gyara jikinta har yanzu rigar abaya ce a jikinta tun ta jiya, ta Wauki hijjabinta ta saka,"

"sai ta fara rarraba idanunta domin bata san ta yadda zata shiga cikin gidan ba, ta sake duban Mutallab taga yana zaune ya tan™washe ™afarsa Waya saman Waya yana duba wani littafi a nutse, tafin ™afarsa fari tas kuma jajur, yatsun ™afarsa dugwaye faratan farare dasu, ta zubawa sumar kansa idanu ba™a ce sosai"

"kuma ta Wan cuccure waje guda sai ta yi kyau. A hankali ta ji ya ce ""Ina girma ina sauya kala da kama ne"

"Safiyyerh, ki Wauki sallah da muhimmanci ok?"" Sai ta sauke ajjiyar zuciya ta ce ""ai kunyar zuwa wajan"

"Ammo nake bata san na fito ba wallahi sam"""

"Ya Waga kan shi ya yi mata kallo Waya, sai ya Wauke kai yana mi™ewa tsaye ya yi waje ta bi bayansa da"

"sauri, duk yadda taso cimmasa bai tsaya ta ba, a tsakar gida ta tarar dashi tsaye yana kallon Sa'adah dake masa magana... ""Ba dai ba ki yi sallah ba?"" Cewar Sa'adah ta faWa tana mi™ewa ta Wauki buta ta bawa Safiyyerh, da sauri ta amsa ta shiga banWaki, a tsaye ta yi fitsarin ta Waura alwala don ko wanka bata jin zata iya yi a cikin banWakin. Har kuma ta idar da sallah bata jin tarin Mutallab ba, kuma yan tsaye a tsakar"

gidan.

"A sanyaya ta ce ""Ina kwana?"""

"""Lafiya, ya kwanan ba™un ta kuma Safiyyerh?"" Cewar Ammo."

"Murmushi kawai ta yi, sai kuma ta shafa kai ta ce ""Daman jiya. "" Da sauri Ammo ta dakatar da ita da"

"faWin ""A'a ba sai kin faWa ba kin ji? Fatan dai bai miki komai ba, domin na san halinsa ™warai"""

"""A'a, hira ma mukai"""

"""A'a ki daina wani goyan bayansa, Kodayake ai miji ne, shi kuma miji haka yake zuma ga daWi ga harbi"

"watarana zan ji kan ku ne ai"" Ammo ta ce, cike da fara'a a fuskarta da ™o™arin ganin ta saka Safiyyerh ta saki jikinta. Murmushi kawai Safiyyerh ta yi, a hankali ta ga ya Wago labulen Wakin daga bakin ™ofa ya tsaya, yana ta ™issima abin da zai ce kwana biyu bakinsa har ciwo yake kuma duk Safiyyerh ta ja masa"

"yawan yin surutu haka kawai. ""Sakar mini labule, idan ba wani abu ya kawo ka ba malam"""

"""Hmm, ta je a waje"" ya ce so clam."

"""Ita wa?"""

"""Safiyyerh, ur uncle is here"" yana cewa haka ya saki labulen ya juya abin shi yana duba agogon dake jikin"

"wayar hannunsa. Safiyyerh sai ta ji gabanta ya faWi, ba dai zuwa akai tafiya da ita ba? Ba dai daddy shawara kuma ya sauya ba daga baya? Innalillahi in sha Allah ba haka bane. Sai da Ammo ta nanata mata"

"sannan ta mi™e a hankali tare da fita, sai Mama Zaituna da Inna Binta suka bi bayan Safiyyerh da kwallo."

"""KwaWayi maSuWin wahala, ashe ΄ar gidan masu kuWi aka hango masa shine ya kashe waWancan?"" Mama"

Zaituna ta faWa tana ri™e haSarta cike da mamakin kyawun Safiyyerh ga jikinta so ma sha Allah. Inna Binta ta ce.

"""Bana jin cewa iyayenta sun san yana kashe mata fa, kuma basu da labarin ya taSa yin sata ko?""."

"""Ko shakka babu, domin duk mai hankali ba zai bawa MuWallabi auren yarinya tsaleliyya kamar wannan"

"ba, duk yadda aka yi an rufe su, ni banda kar ace sokar aure wallahi tallahi da gidan su yarinyar zan nema na faWa musu komai, idan ya so a raba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login