Follow us on social media

Showing 147001 words to 150000 words out of 190973 words

Chapter 50 - Mutallab CC Soyayya Mai Boye Sirri By Nimcyluv.txt

Nimcyluv   

24 Aug 2026

236

cikin idanunsa da ™ifaWi yana nanata.

"""Only friends. Only friends, friends kawai"""

"""Daga aboki zaka koma saurayi, daga saurayi zaka koma mijin Safiyyerh Abdu""."

"Ta mirgina kaWan sai ta ™an™ame filo tana murmushi ta ce ""Allah ka bani Mutallab, Allah ka duba ni"""

"Sai ta ji zuciyarta na tuna mata da cewa Safiyyerh ki yi addu'a, ki faWawa Ubangiji. Siririn tsaki taja sanda"

"ta tuna abinda ya faru, ya shige, ya zama tarihi ga duka su biyun,amma banda ita, maimakon ta ji sassauci a zuciyarta sai ta ji ta sake ruSanya abin da take ji dongane da Aafiyyah, ta ji kawai ta yi ladama, da nasani mai girma, fiye da girman yadda take fargabar amsar hukuncin daddy, ta yi regret, regretting na sani Aafiyyah, she regretted knowing anything, she regretted knowing Aafiyyah as her childhood friend, to wanne abota? Duk wani abu da zai mata togashiya ga sadata da Mutallab bata so, she hates it don haka ba wata abota, the friendship is gone ya mutu, mutuwa a zuciyarsa Safiyyerh, ko motsin sa"

bata ji balle ta sakawa ranta tashin nasa.

Wayarta ta Wakko tare da shiga message ta nemo number Aafiyyah kai tsaye ta fara typing tare da tura

"mata sa™on karta kwana, ta riga ta mance yadda aka Wauki Aafiyyah tsakanin rayuwa da mutuwa. Idan ta tuna abin daya faru ranta Saci, it hurts her, a lot hurts. Ta mi™e tsaye tana jin zuciyarta ta rage mata nauyi, wanka ta yi kana ta Waura alwala tare da yin sallah ta jima saman ladduma kafin ta mi™e ta nufi gaban dressing mirror ta Wauki, set Win mayukan da aka haWa mata wanda sai yanzu ta lura order ne, kuma products Win Aysha S Bayero ne, ta Wauko Oil mai sanya fata she™i da glowing ta Wakko ta shafa, tana jin jikinta daWi, kana ya Wakko corrector mai fidda tabo ko wani Soyayyen abu da baka san da shi ba. Bayan ta gama shiryawa ta Wauki turare ta fesa, ta ji ™amshin har tsakiyar kanta, wani sabon shau™i ya"

"kama ta, murmushi ta yi kawai a haka ta nufi ™ofa tare da sauka downstairs."

"""Safiyyerh!"""

"""Na'am, Ummeyh"""

"Safiyyerh ta ce jiki a sanyaye ta nufi wajan Ummeyh dake zaune saman kujera, ta nemi waje ta zauna"

"kanta a ™asa. Ummeyh ta dinga kallon Wiyarta ta kafin ta ce ""Kin ji daWi ko Safiyyerh? Kin yi farinciki ko?"" Ta ce cike da Wacin rai da ™onar zuciya."

"""Me na yi Ummeyh?"""

"""Kike tambayata? Da gaske tambayata kike yi? Kuma amsa kike bu™ata ko? Kina son ji?"""

"""Ki yi ha™uri don Allah Ummeyh, ku yafe mini please """

"Ummeyh ta juyo, da ™yar ta ce ""Sorry for what? There is nothing to forgive, kin nuna dai kin isa ne, kin"

"kuma yi farinciki kin saka jinin mahafinki hawa, Safiyyerh wannan shine tarbiyyar? Wannan shine sakayyar da za ki yi mana a matsayinmu na iyayenki? Tun kina zanin goyo muke Wawainiyya, har girma har kika isa zuwa makarantar, makarantar da yanzu muke dana sanin saka ki gwara ki zo a jahila kuma ki koma wajan Ubangiji haka, kin mini kuka, kin mini fitsari, kin mini abubuwa da yawa, ba ki taSa cewa wayyo Allah bamu yun™ura mun ji matsalarki ba. Shi ne yanzu za ki yi ™o™arin kwasar ™asa ki baWa mana a idanu? Za ki wofitar da tarbiyar da muka yi miki? Ki ka rusa kuma Safiyyerh? Why Safiyyerh why me ya"

"sa? Shin bamu cancanci ki yi mana wannan alfarmar ma, bamu dace da alfarmarki da biyayyarki ba?"""

"Kuka Safiyyerh ta fara ta ce ""Ummeyh ku yi mini afuwa, don ku yi mini afuwa ku yafe mini"" Ummeyh ta"

"ce ""Ki manta da batun shi, batun auren, ki yi karatu we can leave the country idan kina so ma, kin ji ko?"""

"""Ummeyh, Mamansa ta ce mini za ta zo ku yi magana "" ta ce cike da ™o™arin tsage gaskiyar dake ™irjinta."

"Ummeyh ta ce ""Maman wa? Maganar me?"""

"""Mutallab, na je gidansu. ,"""

"Saukar duka ta ji a jikinta, ta ko'ina ta fara ihu da ™o™arin neman Waukin Ummeyh, amma Ummeyh bata"

"motsa ba, duk da kukan na Safiyyerh na taSa ta. ""Daddy ka yi mini komai amma don Allah ka aura mini bestie, ka yi mini aure da Mutallab, na rayuwa da shi kamar yadda kuke rayuwa da Ummeyh..."" Ta saka ™afa ya yi ball da ita, cikin sauri Uncle Musbah ya zo ya fisge bulalar hannun daddy, yana janye Safiyyerh"

"da jikinta ya yi jina-jina. Uncle Musbah ya ce ""Mene ya yi zafi haka? Kashe ta za ka yi ne?"""

"""Musbah, ka rabu sani ka bari na kashe Safiyyerh na huta, Safiyyerh ta Wora mini hawan jini, ina saurayi"

"ban yi hawan jini ba sai yanzu? Ka duba a makarantarsu aka kira ne gabaWaya exam Winta zero, f f kawai nake gani, still dai Ya sayyadi ya kira ni Safiyyerh bata gane yanzu ko karatun Alkur'ani me take nema me"

"take so? Mene kuma ban yi mata ba"""

"""Aure nake so daddy, aure ne ba ka yi mini ba wallahi bana gane karatun ma sam, uncle ka taimaka"

"mini"" Safiyyerh ta ce tana daga bayan uncle Musbah."

"""Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un"""

"""Uhm, professor kenan, auren nan fa shi za a yi mata in sha, da Mutallab Win"""

"""Wallahi wallahi dana aurar da Safiyyerh at her young age kuma aurar ma ga Šan'malam gwara naga"

"gawarta a gabana na san cewa mutuwa ta yi kawai"""

Juyawa ya yi zuwa part Winsa yana neman layin Aliyu. Uncle Musbah ya ja hannun Safiyyerh zuwa

"upstarts, Ummeyh kuma kamar statue haka ta zama saboda shocked."

*

"Paaahh ya sandare ganin yadda Aafiyyah bata ko motsi, ba zai ce ta mutu ba, tunda bai ji tasa zuciyar ta"

"tsaya ba, yana mai jin tsoron abin da kan iya zuwa ya dawo don gane da abin da yake damun Aafiyyahr kai tsaye."

"Bai kai ga shiga cikin Wakin ba, wani likita ya dakatar da Paaah ta hanyar cewa ""Ranka ya daWe ka yi"

"ha™uri ka jinkirta mu ™arasa aikin da muke yi Please"" Paaah ya dinga kallon likitan kana zame idanunsa ya kalli Aafiyyah dake kwance a saman gadon asibitin ta yi flat lokaci Waya ta yi wata muguwar rama kamar ana zu™e ruwan jikinta, ta zama kamar wata kuWin guzuri. Ya ja numfashi ya sauke yana sake kallon Aafiyyah da ™yar ya iya cewa ""Ya jikin nata? Is she response?"" . Dr ya ce ""Za ta yi in sha Allah, mu yi addu'a"" yana faWin hakan ya shige ciki, Paaah ya yi sak, yana jin nutsuwarsa na yin hijira daga zuciya da gangar jikinsa, a shirye yake da rasa ko mene muddin Aafiyyah zata samu lafiya. Juyawa ya yi yana gyara"

Bluetooth Win kunnen nasa ya ce

"""Ko anjima? Maybe zuwa gobe, yanzu na sauka ™asar nima, mu yi addu'a shine don Allah"" shine abin da"

"ya ce kana ya nufi inda su Ummi suke, ya duba agogo Ummi ta ce ""Ka samu ganin nata? Ya take? Tana"

"magana? ˜irjinta na Wagawa zan dai ta samu lafiya?"""

"Paaahh ya ce ""In sha Allah"""

"Shiru duka sukai kafin Paaah ya ce ""Ina son ganin mahaifin ita ™awar daughter, dalilinsa na dukan gudan"

"jinina zai bani"""

"""Sun ce kuskure ne, ΄ar shi ya je duka ya Wauka Aafiyyah ita ce"""

"""Ko?"" Paaahh ya ce, yana duban mai maganar, MJ ya yi saurin sauke kansa ™asa sai kuma ya duba wayar"

"Aafiyyah dake hannunsa, bai san mene ya ™unshi sa™on ba amma sa™on karta kwana ne kai tsaye ya sauka a cikin DM Winta Wauke da number mai rubuce da sunan Safiyyerh. MJ ya juya cikin sasarafa ya bar wajan bayan ya yi nisa ya buWe sa™on tare da karantawa."

" Ko a wasa ban Wauka za ki aikata abin da kika aikata ba, haka kuma ban ji wani mamaki ba, na san cewa"

"kin faWi da gangan ne bisa son zuciya da kifar da tunanina da kike raina nawa Aafiyyah. Ina tuna miki wanda ya rigaka kwana ya rigaka tashi. Na ji bana bu™atar sake ganin fuskarki a cikin idanuna, Aafiyyah kar ki yi kuskuren nuna mini fuskarki saboda i don't know what i am going to do, kin san wace ni, duk ha™urin da nake da shi idan na yi niyyar abu bana fasawa, ki manta kin taSa sanin wata Safiyyerh a cikin rayuwarki, bana bu™atar ko a zuwa gaba ki yi mentioning sunana a matsayin wacce kika sani, ina miki"

"fatan alheri, stay away from me ."

"MJ ya ji mamakin sa™on na Safiyyerh, sarai ya santa ai, abotar da suke da Aafiyyah tun ta primary school"

"ce, duk da cewa Aafiyyah ta samu ™alubale amma bata da magana sai ta Safiyyerh, dalilin ™aunar da Aafiyyah ta kewa Safiyyerh ya saka Paaah zama a Nigeria, ya tattara nutsuwarsa a naija. Ya ja numfashi ya dinga kallon sa™on baya son Aafiyyah ta gani, amma ya zama dole ta sani ya dinga mamaki sai dai ya jingina hakan da ™uruciya kuma daman zaman duniya a saSa ne yau a kuma shirya gobe wannan"

tabbataccen abu ne dake zu™atan duk wanda suke abokantaka.

"Dr ne ya fito, har lokacin Paaah na tsaye hannunsa goye a bayansa yana yi yana sauke Soyayyiyar ajiyar"

"zuciya, Ummi ma tunani ne fal ranta da tsoron abin da kan iya biyo bayan ciwon na Aafiyyah."

"""Dr ya ake ciki"""

"Ya yi murmushin yana zare glasses Win idanunsa ya ce ""Allahamdulilah, numfashinta ya dawo mun cire"

"suka oxgeyn Win zuwa anjima zamu mayar da ita Wakin hutawa daman matsalar Waukewar numfashi ne"""

"""Bayan shi fa?"" Paaah ya bu™ata a ™agauce, domin jikinsa da zuciyarsa basu gama amsar batun Dr Win ba."

"A hankali dr ya ce ""Ranka ya daWe mu yi magana office please"" ya yi jim sai kuma ya mi™a hannunsa ya ce ""After you"" Dr ya yi gaba Paaah ya bi bayansa zuwa cikin office Win, Mj ya yi shiru yana ta tunanin masifar ™addarar dake shirin kunno kai babu gaira ba dalili."

"""Alhaji wannan shine gwaje-gwajen da muka yi wa yarinyarka. Maganar gaskiya bai dace ace kamar"

"Aafiyyah a ™arancin shekarunta ba ta kamo da hawan jini ba, yana da kyau a tsaya a duba idan wani matsalar ne a fara jin damuwarta sai a magance mata, na san duk abin da yake damunka ba zai fi ™arfinka ba, so ka fini sanin abin da take bu™ata meet your daughter"". Paaah ya yi shiru, shirun zullumi da tunanin abin da ya saka Aafiyyah ta samu hawan jini. A hankali ya ce ""So ba Limoniyyar ce ta tasar mata ba?"" Dr Win ya girgiza kai ya ce ""Ai kuna kula da Sangaren limoniyyar, Aafiyyah bata bacci, Aafiyyah ba nutsuwar zuciya a tattare da ita, Aafiyyah bata cin cikakken abinci, ba komai a tare da ita sai damuwa, here is the results"" Paaah ya amsa da ™yar, Dr ya dinga bawa Paaah tabbacin zata warke idan an shawo"

kan matsalar.

"A hankali ya tura ™ofar room Win da aka sauya mata, hannunsa Waya ya saka ya cire Bluetooth Win"

"kunnensa sai ya jinkirta ya ce ""Tunda dai haka ne ka yi zamanka kawai, nima zan yi tafiya idan ta samu sau™i ina tunanin tunda hutun makaranta sukai, zan tafi da ita, i will go with her sai ta sami peace of mind"" ya ce yana cire Bluetooth Win. Kujera ya ja ya zauna ya ce ""Sweetie"" Aafiyyah ta juyo tana buWe idanunta a hankali ta kalli Paaah ta yi murmushi da ™yar tana mi™a masa hannunta, ri™o hannun ya yi"

"cikin nasa gam, ta lumshe idanunta tana jin yadda Paaah ya ri™e ta da kyau irin he is already missing her."

"""Dad ,"" Aafiyyah said, a hankali har yanzu fuskarta Wauke da murmushi, shi dai kallonta yake yi yana"

"sake dam™e hannunta da ya ji zafi sosai, amma ita sai murmushin nan nata take irin you will never"

"understand my situation daddy. ""I miss you so much Dad, yaushe ka dawo?"""

"""You will never change Safiyyerh, you are smart, smarter as always"""

"""Daddy """

"""Zan tafi dake, kafin ku yi resuming school ok"" ta yi shiru ya ce ""Ya jikin naki?"""

"""Alhamd, dad ko Wan rungume ni ba ka yi ba, na yi kewarka ba"" ya Wan harareta sai kuma ya mi™e ya"

"™arasa wajan gadon, yun™urin mi™awa ta yi sai kuma ta runtse idanunta saboda ™irjinta da yake doka mata, kanta ya sara da wani irin ™arfin, yanayin daba kowa zai jure ba amma fuskarta Wauke da murmushin tana lumshe idanunta ta buWewa, ganin ta kasa tashi sai ™ifta idanu take ya saka ya janyo ™afafuwanta zuwa dab dashi, da sauri Aafiyyah ta shige jikin Paaah tana sauke ajjiyar zuciya, a hankali"

kuma hawaye ya dinga taruwa a cikin idanunta.

"Kwananta biyu aka sallame ta zuwa gida, Paaah ya fara shirye-shiryen nemawa Aafiyyah visa, ita dai bata"

"cewa komai saboda bata fiye magana ba, ta dinga avoiding kanta ga mutane."

"""Assalamu Alaiki"""

"Mj ya ce yana shigowa Wakin, tana daga kwancan ta buWe idanunta hannunsa ta gani Wauke da wayarta"

"har ya ™arasu ya zauna ya ce ""Favourite ya ba ki fito wajan ba"" ta yatsuna fuska tare da Wauke kanta zuwa gefe ya yi murmushi ya ce ""I'm sorry I was so overjoyed to ask, ya jikin naki?"". A hankali ta ce"

" Absolutely fine physically, but not mentally and emotionally "

"Ya zuba mata idanu sai kuma ya ce ""Ki yi ha™uri don Allah Safiyyerh, kar ki Wauke ni matsayin mai laifi, ni"

"bani da iko ban san kuma yadda zan yi ba"" ta Wan Waga masa kafaWa tana share hawayen idanunta. ""Mene ya haWa ku da Safiyyerh ™awarki?"""

"Aafiyyah ta ce ""Kamarya?"""

"""Kamar yadda kika ji"""

"Ya zaro wayar ya shiga message Win ya nuna mata, ta yi mitsi-mitsi da idon murmushi kawai take yi bata"

"ce komai ba, sai ta juya bayanta tana sake share hawayen idanunta."

"Paaahh ya Wauke Aafiyyah ya bar ™asar, gabaWaya. Safiyyerh ™uncinta ya ™aru, an ™wace wayar hannunta"

"an hanata fita ko'ina bata da wani sukuni sai kuka, ta rasa meke mata daWi ta ji duniyar ta mata girma sosai, ta ji kamar ita kaWai ce a cikinta wani tashin hankali ne ya rikitowa rayuwarta. Sau™inta Waya an ™i bawa Prof damar barin ™asar har yanzu. Kullum cikin lissafa komawa makaranta take yi, ba don karatu ba, ba kuma don Aafiyyah ba, saboda shi, shi kawai just for him. Only for MUTALLAB. Sai ta ji kuma ta"

"damu, da ace Aafiyyah na nan tabbas zata nema mata mafita, ta ji dama bata turawa Aafiyyah sa™on ba."

"A hakan lokaci ya dinga mirginawa, rana na juyewa zuwa kwanaki, kwanaki na juyewa zuwa satuttuka"

"har suka cinye adadin kwanakin da aka basu, za su koma makaranta, komawar kuma da kusan shine ya zama silar faruwar ™addarar, komawar da ya yi kama da ™addara ce ke kiran su tare da jirayar zuwan nasu, komawar data ba™anta zu™anta kowa, komawar data raya zu™ata biyun, komawar data zama silar farinciki da ba™in ciki ga zu™ata da yawa, komawar data saka suka fahimci wata duniya bayan wacce suke ciki, komawar data tunasar da Prof abubuwa da yawa, wacce ta raba abu mai muhimmanci ga angaren"

da idan babu ginin nasa Sangaren kan iya rushewa. When a destiny call.

"Da sauri take sakkowa daga steps Win benen, hannunta ri™e da school bag, sai wayar data samu aka bata"

"da ™yar, cikin sabbin uniform kana ganinta kasan she is ready for Jss3. Prof baya nan, Dr kuma dutyn"

kwana ta yi daga ita sai Wahee hakan ya sake tabbatar mata Allah ne ya Wora ta a sa'a Wahee bata isa ta hanata fita ba.

"Tana ™o™arin fita Wahee ta ce ""kurkuku ta sake ki kenan, ai na so an saka ki a mari kuma kika fita sai na"

"faWawa Daddy"""

"""Wahee, kin jima ba ki faWa ba"""

"Mi™ewa Wahee ta yi daga kan dining ta ce ""Oh, haka ma kike cewa ko? Haka za ki ce ya miki kyau, sai ki"

"fita mu gani, kuma in sha Allah sai kin fara bin maza tunda hakan kike so ΄ar wahala kawai banza mai ™aunar Almajiri"""

"Murmushi Safiyyerh ta yi, maganar ta yi mata zafi sosai sai ta shanye ta ce ""Idan har ba zina aka yi aka"

"haifi Safiyyerh ba, to ™addarar Safiyyerh bata iskanci bace, wannan dalilin ya saka nake so a yi mini aure."

"Ke kuma da kike zaune Form dubai to America daga gidan ubanki zuwa nan ai kin fini wahala, Wahee ki"

"fita a lalurata ki fita ba ruwanki"" Wahee ta ce ""Kan uba kike zagin ubana? Ni kikewa gorin gidan uba?"" Ta"

"yi kan Safiyyerh ta ce ""A'a kar ki fara, ba wani hankali garan ba a yanzu, ba Safiyyerh baya bace wannan Safiyyerh a shirye take, kafin na yi miki rauni leave"""

"Ta matsa, ya shige kitchen ta Wauki lunchbox nata ta nufi waje ta bar Wahee a wajan. Wizzy na ganinta"

"ya mi™e tsaye ya ce ""Barka da fitowa"""

"""Good morning Wizzy"""

"""Morning how are you?"""

"""Allahamdulilah"""

"Motar ta shiga, suka fita Safiyyerh ta ji kamar ta fita daga cikin kurkuku ta dinga jin farinciki a zuriyarta a"

"hanya ta dinga kiran number Mutallab tunda ta haddace sosai, tana ta ringing mai Wauka ba. Motar Safiyyerh ta riga tasu Aafiyyah tsayawa, Wizzy ya buWewa Safiyyerh mota ta sakko ya mi™a mata jaka da lunchbox Win, kai tsaye motarsu Aafiyyah da taga an buWe murfin ™ofar ta ™arasa da mamaki ta kalli Aafiyyah dake ™wance a cinyar Mj shi kuma yana ri™e da gorar ruwa da magani data lura sai taga kamar"

ma kanuna ce a hannunta.

"""Yaya"""

"Mj ya Wago ya ce ""Safiyyerh ya kike?"" Ta yi murmushi ta ce"

"""Alhamd Yaya, ya ayyuka?"""

"""Good, Aliyu bai dawo ba?"""

"Ta Wan Sata rai sai bata ce komai ba. Mj ya Wago Aafiyyah, ™irjin Safiyyerh ya buga ganin wani irin"

"ramewa da Aafiyyah ta yi, idanunta sun sake girma ™warai sai cute lips Winta da sukai jajur sai kuma Wan haki take. ""Favourite mu koma gida ko? Paaah shi ya biye miki wallahi"""

"""Safiyyerh help her kin ji, bata jin daWi jiyan nan suka shigo Nigeria ita da Paaah so Please take care of"

"her zan dawo na Wauke ta"""

"""In sha Allah Yaya, kenan ba'a nan ta yi holiday Win ba?"""

"""E, ku je ga can za'a fara assembly"" ya gyarawa Aafiyyah baby hijab Win jikinta kana ta sauka suna haWa"

"ido da Mj ta ce ""Kuma sai ka yi ta tallata dani Yaya? Kowa sai ya san bana ™asar kuma bani da lafiya, haba"

"Yaya"""

"""Ohhho miki dai"" ya faWa yana Waga mata shoulders."

"""Aafiyyah ya kike?"""

"Aafiyyah ta juya ta kalli Safiyyerh, sai ta ji tsoron kallon kamar kallo ne na zargi ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login