Follow us on social media

Showing 138001 words to 141000 words out of 190973 words

Chapter 47 - Mutallab CC Soyayya Mai Boye Sirri By Nimcyluv.txt

Nimcyluv   

24 Aug 2026

80

lokacin da bashi da iko da kansa a can baya kafin yau ya kamata a yi masa faWan. Ya na ji ta gama ta sake fita, ko motsi bai yi ba. Sa'adah za ta yi magana sai ta fasa wayarta ce ta fara ringing ta yi saurin Wauka ta ce ""Assalamu Alaika"

"Habibi"" shiru ta yi sai kuma ta kashe wayar, a hankali ta fara hawaye tana kuka sosai, ta dinga kuka idan"

"ta ji alamun Ammo zata shigo sai ta yi saurin goge hawayenta. Siririn tsaki ya ja, yana mi™ewa tsaye"

"kamar zai fita sai kuma ya saka ™afa ya yi ball da wani kwano ya ™ara saka ™afa ya daki ™ofar Wakin idanunsa na fitowa waje ya ce ""Wai mene Yaya"""

Ya ce a firgice.

"""Wai ya ce ya fasa auren nan nawa"" ta faWa tana sake wani kukan, sai ya zama kamar shi ne babba ya"

"dinga kallon ta. A da™ile ya ce ""Shi wa?"""

"""Saurayina, wanda zan aura"""

"Mutallab ya ce ""Namiji kikewa kuka, namiji kikewa kuka yaya? Raina ki kike so ya yi ko mene?"" Ya ce"

"yana WaWWaga mata gira, ta shiru ya sake matsawa wajanta muryarsa a saman kanta ya ce ""Kuka kikewa namiji?"""

"""Na Ammo baka san soyayya ba ko? Saboda kai yaro ne?"" Ya dinga kallon ta, yana nanata yaro a kansa ta"

"ce ""Wallahi ina son shi sosai, burina bai shige na yi aure na bar zaman gidan nan ba, na je gidan ´anci ko zan samu halin taimakawa Ammo, shine yanzu sai ya fasa auren, ya gaji da Wagawa da ake yi, ga matsalar Malam na aure aure yana sakin yara kara zube ya je kunnen iyayensa, ina jin tsoron gorin dangin miji, kuma ina son shi"" A hankali ya ja numfashi ya dur™usa daidai kanta fuska a kame yana yi yana ri™e gefen kansa, ya dinga kallon ta ya nisa ya ce ""Sau biyu kenan, sau biyu yaya, kin kalle mini ™irji, kin ce mini"

"yaro"" idanunsa har wani ruwa ne yake kwanciya a cikinsu, jikinsa na Wan rawa. Sa'adah ta ce ""Tayo"""

Ya zuba mata ido.

"""Daman ba rarrashi na za ka yi ba? Yayarka ce ni fa?"""

"""Na sani ai yaya, bana son ana ™as™antar da kimata, da gaske ban so"" a sanyaya Sa'adah ta ce. ""Allah Ya"

"baka ha™uri"" ya ™an™antar da idanunsa ciki, ™irjinsa na buWewa ya daWe a haka sai kuma ya ja numfashi ta ™irjin ya haWiye ya ce ""Ki ce ya zo gobe ya amshi komai nasa"" ta yi saurin kallon shi ta ce ""Bama a sasanta ba? Na gaji da zama a gidan nan shine zaka ce ya zo ya amshi kayan, wallahi ina son shi ,"""

"""Quiet yaya, silent"""

"Ya ce yana mi™ewa sai ya girgiza kai ya ce ""Abin da zan yi dole sai ya zo ok,ai bani da burin lalata miki"

"farinciki ok? Zan kawo miki ganyen LIM˜ABIN KALGO ki haWa da jar kanwa ki jajjaga shi, bayan kin jajjaga ki saka a rana ya bushe, bayan ya bushe sai ki daka ya zama gari. Sai ki samu madubi irin naku ki wanke ki shafe garin da kika haWa da jar kanwar ki shafa a saman madubin, idan ya Wan jima kaWan sai ki kwashe na saman madubin ki shafa a fuska, ba shima ko Gwamna sai buzunsa ok, aure dole ne"" ya ce kai tsaye yana taune lips, Sa'adah ta dinga kallon shi tana tsoron ta yi magana ta tunzuro shi. Ta kasa yin shiru ta"

"ce ""Ina kasan wannan sirrin Tayo?"""

"""Ki bar shi idan bakya so, sirri ne mai zaman kansa na ba ki saboda Allah da Manzonsa, wallahi ko faWa"

kukai da mijinki kafin ya dawo kikai wannan sirrin uhm... Yaya kenan kina bina sau da ™afa ina miki

"abubuwa, amma yaya ni kike cewa yaro ni, a nan Wina na ji zafin maganar nan yaya"""

"Ya nuna mata tsakiyar ™irjinsa, yana shigar da idanunsa ciki, Sa'adah ta mi™e tana murmushi ta ™arasu"

"zata taSa shi sai data mi™o hannunta ya zame, ta tuntsira ta kifa ™asa ta ce ""Wayyo hannuna,zaka karya ni fa"" ya kalleta sai kuma ya dun™ule hannunsa ya dinga haWa zufa, ta mi™e tsaye ta ce ""Saboda ka taimaka mini shine kuma zaka kassarawa mijina ni? Ture ni fa ka yi Mutallab?"" Bai tanka ta ba, sai kallon gefe da ya dinga yi, hannu ta mi™a zata ri™e shi babu zato kamar kuma daga sama ta ji saukar kunama a cikin rigarta, wani ihu Sa'adah ta kurma a gigice ta hau zazzage rigarta tana cewa ""Wayyo Allah, Ammo, Malam Anyy Hameeda, Bafullatana wayyo na shiga uku wani abu a rigata wayyo Allah, Mutallab ka taimaka mini"" ya saka hannu Waya ya Wan tushe kunnensa guda, bai kuma motsa ba. A haka Ammo ta shigo da gudu zuwa cikin Wakin ta ce ""Sa'adah lafiya ne wani abun ne?"" Sa'adah ta kasa magana sai haki take tana ™an™ame hannun Ammo. Rigar suka fara zazzagewa sai ga ™atuwar kunama ta faWo daga cikin rigar Sa'adah ta mace, Ammo ta ce ""Subuhanallahi kunama ce ai garin yaya haka?"" Ta girgiza kai tana kuka har lokacin, ta juya ta kalli Mutallab ta ce ""Auta kai kuma kana jinta ko ka taimaka mata eh?"" Ya juyo ya kalli Ammo sai bai ce komai ba sai zufa dake tsattsafo masa a tsakiyar goshinsa ta ce ""A rayuwa idan baka taimaki yan'uwanka ba Muhammad suwa zaka taimaka? Baka da kamar su a duniya wallahi, ina sake maka tuni da ™arfin zumunci idan mutum bai yi a duniya ba dole zai yi a lahira. Ka fita can ana kiran sallah ka bani waje"" ta yi ta gama bai motsa ba a hankali ya saka babban yatsarsa ya shiga murza tsakiyar goshin nasa. Har zai fita ya juyo ya Wauke bokitin alawar madarar ita dai Sa'adah bata kula shi ba"

ta a hankali take jan numfashi saboda zafin ya fara raguwa ba karamar Wazo ba.

"***Tana zaune a Wakin tsakiyar gado ta tan™washe ™afafuwanta waje guda, ta Wora filo a cinyarta"

hannunta Waya ri™e da waya Wayan kuma wani ™aramin littafi ne a hannunta. A hankali take danna wayar

"tana yi tana sauke numfashi a hankali take duba bayanin da ake yi akan drama Win, ita ba san ya aka yi aka cire sunanta a English club, aka mayar da ita Hausa drama shi ya sa ya rasa amsar bawa Kimiyya,"

"gashi kuma dole idan aka zaSi mutum sai ya yi abin da ake bu™ata, but ita a takure take wannan bayanin"

is too much ita duk ta ina zata iya haddace waWannan? Babu space Win haka a ™wa™walwarta.

"""Safiyyerh...!"" Aka kira sunanta a ana buWe ™ofar tare da shigowa cikin Wakin nata."

"""Ummi"" ta ce a hankali."

"Ummi ta ™arasa shigowa cikin Wakin hankalinta duka a kan Aafiyyah. Ta ce ""Me kike yi ba ki fito dinner ba?"

"Kin sha maganinki"" Aafiyyah ta buWe ido sai ta ce ""Laa, bana jin yunwa ne Ummi"" Ummi ta nemi waje ta zauna gefen gadon, ta mi™a hannunta, Aafiyyah ta mi™a mata wayar hannunta, Ummi ta amsa ta shiga WhatsApp Win Aafiyyah ya gama dube dubenta, ta shiga wajan bidiyos da photos ta gama dubawa, ta dawo wajan call logs ta duba ta shiga wajan messages nan ma empty sai alert na banki da aka tura mata"

"kuWi. A hankali ta ce ""Safiyyerh...!"""

"""Na'am Ummi"" Aafiyyah said."

"""Ki yi ha™uri kin jini daughter, kina kan daidai muma haka, haka kuma daddy don't feels bad"""

"Jinjina kai kawai Aafiyyah ta yi tana lumshe idanunta bata ce komai ba. ""Safiyyerh"""

"""Uhm'uhm Ummi, kar sunana ya ™are haba Ummi"" ta ce tana yarfe hannunta idanunta ya cika da ™walla"

"kamar mai jira dama. Ummi ta ce ""Wai yaushe za ki daina shagwaSa da kukan banza ne? Ni duk na rasa meke damunki sai wani zu™ewa kike kina ramewa? Ko wani abu kika saka a ranki?"" Sai Aafiyyah ta fashe da kuka, ta faWa jikin Ummi tana birgima da ihu tana cewa ""Ummi kai na, kai na ne?"" Ta dinga kuka tana"

"birgima, Ummi ta saki baki tana kallon ikon Allah, can kuma ta buWe ido a tsorace tace."

"""Safiyyerh mene a jikinki nake gani kamar jini? You are bleeding"""

"""Bleeding?"" Aafiyyah said, loudly with shocked a fuskarta. Sai ta tsayar da kukan nata tana zazzare ido. A"

"hankali Ummi ta yi murmushi ta ce ""Ashe da akwai abin da zai ba ki tsoro? Yaushe kika fara ganin haka?"""

"Aafiyyah ta gigice ta sake sakin wani kukan cikin shagwaSaSSiyar muryarta ta ce ""Innalillahi, Ummi I'm"

"scared jinina zai ™are wayyo daddy my blood jinina"" Ummi ta ri™e ta, ganin how scared of na abin da ta gani, gabaWaya bata son ganin jini hankalinta tashi yake yi. Ummi ta jata har zuwa bathroom ta ce ""Yi wanka ki wanke jikinki sosai ina zuwa"" har Ummi ta fita sai ta dawo ta ce ""Ki saka warm water"" fita ta yi. Kafin ta dawo Aafiyyah ta gama yin wankan, ta buWe banWakin kai tsaye ta shiga, tana sanye da towel a jikinta Ummi ta dinga kallon ta sai ta mi™a mata pant da audigar data haWa mata ta ce ""Saka"" bata musa ba ta amsa ta saka, bayan ta kammala ta bata wani ™aramin turare ta ce saka a ™asan wuyanta a"

hammata.

"Aafiyyah na zaune tana jinta duk wani iri a jikinta, ™aramin short jeans ne a jikinta sai wata rigar pallazo"

"mai faWin hannu. Ummi ta kira sunanta ta ce ""Safiyyerh wannan jinin da kika gani a jikinki shi ake kira da jinin al'ada, wanda Ubangiji ya Worawa kowacce Wiya mace hakkin yinsa face wacce take da ciki ko shayarwa, ana cewa wacce bata al'ada to bata haihuwa ne. Ina faWa miki wannan ne saboda hakkina ne nauyi nane, it's my responsibilities ba sai na jira malami ba, ni ce nan malamarki Safiyyerh. Wannan jinin da kika gani duk wata ake yinsa, wasu farkon wata wasu ™arshe, wasu tsakiya idan ana yi ba'a sallah kuma ba'a yin azumi, kinga kenan bake ba yin azumin ranar litinin da kike na Alhamis da juma'a, ba'a"

"rama sallah amma ana rama Azumin da mutum ya sha kin gane?"" Aafiyyah ta jinjina kai."

"""Abu mai mahimmanci"""

"""Ummi"" Aafiyyah kira sunan a raunace ta ce ""Tsoro kike bani da waWannan bayanin"""

"""Babu tsoro Safiyyerh, matakin girma ne duk da na yi mamaki da ganin hakan sai dai ko wacce Wiya mace"

"da yanayin yadda take farawa, sai yanzu na san dalilin rashin lafiyarki farawar da za ki yi ne, sai dai Dr bai yi mana mentioning hakan ba. Safiyyerh daka ranar da mace ta fara jinin al'ada tana bari namiji ya taSa hannunta zai mata ciki, kuma kin san yin ciki haramun ne Ubangiji ya yi hani ga hakan idan ba aure aka yi ba, shi kuma aure ana yi ne sanda yarinya ta cika shekara 25 a duniya ba a irin wannan shekarun ba, kinga You have to be very careful, cikin shege ai ba kyau Wiya mace da nutsuwa aka sonta da kamewa ki"

"ri™e mutuncinki sai kowa ya girmama ki, mu mata ™ashin ha™ar™ari ne"""

"Ta sauke numfashi ta ce ""Ki taya mu tattala tarbiyyarki har zuwa sanda ya dace kin ji?"""

"Aafiyyah da idanunta ya cika da ™walla ta ce ""I will, i will Ummi as so much as I can, zan kula"""

"Sai kuma ta yi shiru, can ta Wago kai ta kalli Ummi ta ce. ""You promised me, daddy promised too,"

"everyone promised me Ummi, don Allah keep your words and promised don Allah Ummi, zan yi abin da kuke so nima ku yi mini"""

"Ummi ta dinga kallon Aafiyyah kallo na tsanake da ha™i™a, ta san halin yarinyar da mugun saka abu a rai,"

"amma tana kiyaye duk wani abu da za ta yi ransu ya Saci tana tsananin ™aunar mahaifinta. Ummi ta sauke numfashi slowly ta ce ""keep praying Safiyyerh"" ta mi™e ta fice. Aafiyyah ta bita da kallo a hankali ta cije lips Winta, tana kiran sunan Allah a zuciyarta. Daman 10:00 ake sawa ta kashe ta ajjiye idan karatu ne ta buWe system, ta kwanta ta shige cikin duvet ba bacci take ba tana ji Ummi ya shigo Wakin ta kwanta kusa da ita, har wajan 2 da rabe na dare da Ummi ta mi™e a hankali ta fita without making any sounds da zai sakawa Aafiyyah ya farka ba tare data san idanunta biyu ba, har dab da asuba da Ummi ta sake dawowa ta kwanta kusa da Aafiyyah idanunta biyu still. Har aka fara kiran sallah ta farko ta mi™e, ta yi wanka ya sake gyara jikinta sanin ba sallah za ta yi ba sai ta zauna ta fara azkar thinking ko daddy na gari"

yau?.

"7:15 ta fito entrance na gidan a hankali take tafiya, kasancewar kuma Friday ne sai ta yi using sportswear"

"na makarantar wanda yake kasance brown colour ya yi mata kyau sosai, ta saka baby hijab ko breakfast bata tsaya ba. Murmushinta ya faWaWa tana lumshe idanu ta buWewa a hankali ta ce ""So you are here"

"Baba, daka yi zamanka sai na yi driving"""

"""Rufa mini asiri ™aramar Hajiya, ai tuni na gyara mota muje kawai"""

"""Baba. ,"" Aafiyyah said with smile on her face, tana zura hannunta Waya wando ya ce ""Hajiya ™arama"

"barka da wayewar garin juma'a muje na kai ki makaranta na dawo na yi shirin masallaci"" Aafiyyah ta dinga murmushi ta Wan rusuna kaWan ta ce ""Ina kwana Baba?"" Ya amsa cike da farinciki, ya buWe mata bayan mota sai ta ingiza kai ta ce ""Ko gaba zaifi?"" Ya buWe mata ta shiga, a hanya ya dinga mata hira ta yi shiru wani lokacin kuma sai ta yi murmushi ta juyo ta kalle shi ta ce ""Baba ka yi mini addu'a"". ""Addu'a kullum ana yi Hajiya ™arama, rayuwa za ta yi albarka in sha Allah"" ta Wakko kuWi ta ce ""To ga sada™a"" ya"

amsa ya dinga sanya mata albarka cike da fara'a.

A kusan tare motoci wajan ukun sukai parking a harabar makarantar Fgc. Kimiyya ya buWe ya fito yana

mamakin ganin Aafiyyah yau a gaban mota kuma ita da driver ya yi murmushi ya ™arasa yana buWe mata

"ya ce ""Barka da zuwa crush"" Ta yi masa murmushi ta ce ""Morning Kimiyya"" Safiyyerh ta ™arasu ta ce ""Hi"""

"Kimiyya ya ce ""Ta bestie ikon Allah irin wannan sammako haka, ko kema kina da drama a club naku?"" Ta"

yi murmushi kawai.

"""Safiyyerh how are you?"""

"""Allahamdulilah, as you can see Aafiyyah ya jikin nakin?"" Shoulders Aafiyyah ta Waga, bayan ta fito da"

"shade glasses Winta ta saka hannunta duka biyun cikin aljihun, ta Wan matsar da ™afarta Waya baya, Wayar kuma a gaba, yanayin tsaiwarta zai saka ka fahimci ta saba buga ball. GabaWaya sportswears ne a jikinsu, na Safiyyerh black colour Kimiyya ma nasa black ne sai Aafiyyah mai brown. Tafiya suka yi a tare har zuwa cikin makarantar tun daga nesa ta hango shi ya harWe ™afarsa Waya a saman Waya, shi kaWai sai hannunsa dake ri™e da wani abu da yake busa ya™i a hankali yana yin sama. Murmushi ta yi tana jin wani irin farinciki a zuciyarta ganin Aafiyyah kuma ya saka ta kasa ™arasawa gare shi Win, duk da yadda zuciya"

"ke janta zuwa gare shi, daman da damuwa ta kwana kuma."

"Aafiyyah ta zaro wayarta a aljihu, still hannunta Waya a cikin aljihun, ta Wan matsa kusa da Safiyyerh a"

hankali ta ce.

"""Ba'a sanyin jiki, da sanyin safiya ake kama fara safiyyerh. Ga bestienki can ki je"""

"""Aafiyyah!"""

"""Yes, go mana"""

"Safiyyerh ta kalli Aafiyyah da mamaki ta ce ""Wonderful, Aafiyyah kuma lafiya kike yau Win nan? Naga"

"bakwa shiri da Mutallab what exactly wrong with you har kike cewa na je wajansa, shi ya ce yana bu™atar ganina?"" Aafiyyah ta girgiza kai, tana Wan cilla ™afarta gaba ta cake ta akan ball Win da Kimiyya ya cillo mata ta ce ""Oh, ai bani da wani business da shi, me ya sa zan faWa da shi? Why should i Safiyyerh? Bani da matsala da shi and he never be my headache. Tunda daga nesa kike ™o™arin sauya hanya zuwa gare shi, Safiyyerh ki yi soyayya mana ai ba wani matsala idan hakan zai sama miki farinciki, kina yi kina"

"tuna muhimman abubuwa, soyayya akwai daWi sai dai love is flying """

"""... love is flying?"""

"Safiyyerh ta maimaita tana kallon Aafiyyah. ""Yes, mana"""

"""Bangane ba, me hakan yake nufi?"" Safiyyerh repeated again. Aafiyyah ta Waga kafaWa ta ce ""Love is"

"flying, ki yarda mana"""

"""Aafiyyah kenan, kina raina tunanina sometimes, ko babu komai i older than you"""

"""And? Shi wai shekarun nan da kike proud da su kina WaWWaga shoulders a kan su, a tsakiyar goshi ake"

"rubutawa ne?"""

"""Namesake kenan, na san ki fa"""

"""Kamarya?"" Aafiyyah ta tambaya tana murza ball Win ™afarta Kimiyya na jin su. Safiyyerh ta yi shiru kawai,"

"Aafiyyah za ta yi magana Kimiyya ya ce ""No, please. A bar maganar my crush"" banza ta yi masa, ya mi™a hannunsa zai ri™e nata ta yi saurin kallon shi tana buWe masa manyan idanunta ta ce ""Kar ka fara Kimiyya"" ta juya kan Safiyyerh ta ce ""Ke sometimes kan ki baya kawo nepa Saff, ki yi amfani da lokacinki wajan janyo hankalin wanda kike so a kan ki, love him, care about him, ki sauya shi zuwa yadda kike so, ina ba ki tabbacin zai ba ki duk me kike bu™ata trust me"" tana cewa haka ta sunkuya ta Wauki ball ta ce"

"""Ki je mana, bari na Wan buga ball"""

"Aafiyyah ta juya ita da Kimiyya. Safiyyerh kuma ta nufi inda yake zaune ya hakimce tare da kame fuska,"

"shima sportswear ne a jikinsa brown colour, sun haska ba™ar fatarsa ya saka p.cap ta rufe masa ido. Ta ™arasa tana cewa ""Assalamu Alaika bestie me"" bai kalle ta ba, sai naWe ™afarsa da ya yi kawai ta nemi waje ta zauna a hankali ta le™a fuskarsa suka haWa ido, ya buWe mata manyan idanunsa. Ta yi murmushi"

ta ce

"""Good morning Mai dawa"""

"Ta mi™a hannunta ta amshe abin haya™in da yake busawa, ta mi™a hannunta a hankali zuwa bakinsa ta"

"buWe, a hankali ta kai nata bakin ta shanshana ta lumshe idanunta jin ™amshin minti. ""Na Wauka zan ji"

"warin haya™i, so amazing bakinka ™amshi sosai"" ta buWe abin hannunta, breakfast Winta ta buWe ta gyara"

"zamanta, soyayyan dankali ne da ™wai sai Indomie wacce aka yi fried Indomie with egg da sauran potatoes soup. Ta saka masa spoon a gabansa ta ce ""Ina gaishe

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login