Follow us on social media

Showing 81001 words to 84000 words out of 190973 words

Chapter 28 - Mutallab CC Soyayya Mai Boye Sirri By Nimcyluv.txt

Nimcyluv   

24 Aug 2026

83

da iyaye lafiya dole ya yi musu abin da suke so ciki har biyayya dole ce wannan Muhammad ka yi karatu don Allah, kana kallo yana ganin kamar ni nake sawa kake bijire masa haba na ammo autan ammo namiji babban mutum"" ya sunkuyar da kai sai cin magani yake ya jima kafin ya mi™e ya ™arasa wajan Muneeberh ya"

dur™usa daidai kanta ya Wuka ka Wan yana bubbuWe idanu

"""Me?"""

"""Cikina ne"" ta bashi amsa ya saka hannu ya Wago ta zaune tana Wan ri™e hannunsa ta yi masa murmushi"

"ta ce ""Wan'uwa in sha za ka ji daWi watarana,ko ba yanzu ba zaka tuna na faWa maka"""

"""Kin karya?"""

"Ta girgiza masa kai ya tsora mata idanu da sauri ta ce ""A'a Wan'uwa"" ya yi shiru har sannan yana ri™e da"

"ita a gefen jikinsa Ammo ta ce ""Dame zata karya ba komai a gidan, sile idan ina da ita to ban san da zamanta a Wakin ba, na je duk inda ya kamata babu wani taimako ya za a yi? Rayuwa ce"" a hankali ya kwantar da Muneeberh ya mi™e tsaye tare da fitowa a tsakar gidan ya ci karo da Aby ri™e da bulala ya shigo Waukan allo ya Waga bulalar ya zararawa Mutallab, bai tsammaci dukan ba hakan ya saka ya buWe ido yana shafa wajan hannunsa ya taSo dan shi wanda yake da tabbacin jini ne ya dubi Aby a hankali ya"

ce

"""Barka da safiya. ,"" a tsawace ya dakatar da shi da faWin cewa ""Karka ™arasa ahir Winka, Wan banza mai"

"zubin adawa kai wannan da a ™arnin fir'auna ka zo da ™yar idan ba'a yaron shi zaka tashi ba, kai gabaWaya baka da imani da tausayi a zuciyarka MuWallabi? So kake na faWi na mutu da wahalar ku? Ba abin da ka iya dai gantali da zaman gida anya kana son wanyewa lafiya? Kana son rabauta duniya lafiya ko sai duniya ta yi maka atishawar tsaki? Šan banza yaro da idanu da™wa-da™wa kunne wani falau anya da ba Wan ta'adda za a yi ba aka fasa wasbunallahu"" Mutallab bai ce komai ba ya kafe Aby da idanun da"

yake aibatawa yana ™o™arin haramtawa jikinsa yin rawa. Mama Zaituna ta ce

"""Malam dubi yadda ya kafe ka da idanu? Ai na manta jikan su iyalode ne da Adebayo, idan ya Wauki"

"ba™ar zuciya da ™ifaWi kar ka ji mamaki ai haka jinin yarabawa yake gudana, baya tsotsa a nono ba? La shakka sai abin da ka gani kawai malam"""

"""Aby... Aby... Aby halitta Allah ne ni fa, halittar Ubangiji zaka haWa ni da fir'auna? Ni ni ko?"""

"""Kai kai, e kai don gidanku ka wani gyaWa kai kamar ™adangare to ba halin fir'auna kake nuna mini ba?"

"Gidan nan babu wanda ya saka komai a cikinsa amma ka je ka saka uwarka a gaba, zaka shige ko sai na Waura maka mari yanzu yanzu ba sai anjima ba"" Mutallab sai huci yake ya kasa cewa komai, idan ya kalli mahaifin nasa maimakon ya ji zafi sai ya ji wani irin so da ™aunar Aby na gudana a jikinsa, Ubangiji ya jarabce shi da wata irin soyayya da ™aunar iyayen nashi. Ya kasa cewa komai ya jinjina kai kawai ya fice daga cikin gidan Aby ya ce ""Da ™yar ba Wan ta'adda za a yi a wajan nan ba, jinin yarabawa na yawo a"

"jikinka"""

Mutallab na jiyo Aby bai magana ya nufi waje yana tafiya a hankali shi kansa baya tuna rabon da ya saka

"wani abu a cikinsa. Ya dinga yawo amma ko dakon da yake samu yau babu wani labari, daman kuWin jiya tuni Aby ya ™wace bai faWawa Ammo bane kuma babu mamaki da shine ya siyi wannan tsiren da suka dinga ci da Mama Zaituna. Ya koma wajan ginin masana'antar amma yau aka ce ya yi ha™uri babu, ya dinga bulayi bara a kufai har rana ta take babu ko ruwa a cikinsa. Tunawa ya yi da gidan Alhaji Wada da"

yake Wan unguwar kuma shine mai arzi™i a area Win kai tsaye ya tafi gidan ya isa bakin gate mai gadi ya

kalle shi ya ce

"""Ya aka yi? Wa kake nema?"""

"""Shiga zan"""

"""Gidan gyatuminka ne da kai tsaye zaka shiga? Bar wajan nan"""

"""Ka buWe mini, Aby bai yi maka komai ba ka daina zagin babana, ka daina da gaske ban so"""

"""Iyee ba shakka to idan kai cikakken mara kunya ne zo ka shige ni ka shiga gidan muga, wani yaro"

"ba™i™™irin da kai sai buWaWWan ™irji "" Mutallab bai ™ara kallon mai gadin ba ya nufin cikin gidan, ganin haka ya saka mai gadin saurin babbake hanya shi kuma ya na zuwa ya saka ™afin kafaWa ya bangaje mai gadin ya faWi wanwar a wajan cikin sauri ya shige cikin tafkeken gidan, a nutse ya dinga bin gidan daya gaji da haWuwa, an saka gwarya a gurbinta komai na gidan sai da ya nuna kan shi cewa da arzi™i aka siye shi, Mutallab bai taSa tsammanin a rayuwa akwai gida irin wannan ba, kamar ba za a mutu ba. Ya dinga tafiyarsa mai faWi yana ri™e ™ugu tare da Wan rarraba idanu har ganinsa ya sauka akan sharar gidan, fal"

nama a cikin shekarar su shinkafa kayan abinci mai kyau wanda aka wofitar dasu a cikin dustbin.

"Yana kishin giWe cikin shigar shan iska, ya tumbinsa dake waje yana nasa sha'anin ya saka hannu sai"

"shafa ciki yake hannunsa Waya ri™e da jarida yana dubawa, ya Wora ™afa Waya saman kujerar dake gefe yana kaWawa a hankali ga tarin lunch da aka jere masa gari guda kaWan yaci ya ture gefe. Hajiya Salmerh dake gefe ta ce"

"""Alhaji wai yaushe za a buWe sabon shagon nan naka ne? Ya kamata a Wauki ko yaran unguwar nan uku"

"ne marasa aikin yi su zauna a shagon"""

"""I don't think so "" Ta ce ""Me ya sa to? At least a rage masu zaman banza, na ga cewa kai ne mai kuWi a"

"wannan unguwar wanda Allah ya azurta kuma akwai yara maza da dama masu bu™atar aiki wanda ba su yi makaranta ba, idan muka jasu a jiki a ha™i™a mun tallafa ko"" ya ajiye jaridar hannunsa ya kalleta ya ce"

"""Da Allah ya yi mini arzi™i sai aka ce na saka ™afa na wofitar da arzi™in ta hanyar jawo yaran talaka jikina?"

"Shi ne abin da kike nufi Hajiya Salmerh? Ke da yaran talakawa muke ja a sabgogin da muke kin isa kiga na kawo haka? Haran da babu abin da suka sani sune kike nufi na dam™awa dukiyata ko?"" Ta girgiza masa kai ta ce ""bana nufin haka Alhaji. Idan muka duba su yaran basu da abin yi kasan kuma rashin sana'a ga matasa yana kawo illa ga al'umma, wani daga nan yake rasa nutsuwarsa shi aikin ri™e shago ba lallai sai mutum nada ilimi ba idan har zai iya lissafa kuWi daga Waya zuwa miliyan ya kuma iya Hausa,"

"apart from this sai me"""

""". Uncomfortable thinking"""

"Ya ce; kafin ya kalleta ya ce ""Shi talaka a duk sanda kikai mai halarci sai ya miki akasin haka, idan kika ja"

"shi inuwa ya kai ki dare at the end, shi ya saka Ubangiji ya yi su a talakawa kuma su ™are cikin talauci su dauwama a shi, su yi ta bauta mana suna bibiyarmu kamar kare da jela, yadda kika gansu haka just leave them, Allah shi ya san manufar jaki da bai yi shi da ™aho ba, ni ba zan iya jan talaka jikina ba, ba kuma"

"zan zuba idanu ΄a΄ana su yi tarayya da yaran talakawa ba, shi talaucin nan masifa ne"""

"""Alhaji saboda hak™in zaman tare dana ma™otaka, Ubangiji ya ce da damar wani ya ci gadon wani to"

"ma™oci zai ci gadon ma™ocinsa, ni dai na fita har ga Allah"" ya yi mata shiru ta juya zata tashi sai a lokacin ta lura da shi dake tsaye ta yi saurin cewa ""Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un, kai lafiya?"" Mutallab ya rufe idanunsa ya buWe, ji yake kamar ya muzanta bai taSa ba, ya kasa jurewa ba zai iya zuba idanu yaga Muneeberh cikin jin yunwa da ciwo ba. Da ™yar ya haWiye yawon bakinsa ya shige ma™ot; kafin ya sake"

kallon Hajia Salmerh dake cewa

"""Me kake so, alamjiri ne kai waya turo ka, ko shara kake Waukewa?"""

"""Abinci na zo a sammini, a sani a makaranta kuma"""

"Hajia Salmerh ta kalli Alhaji Wada wanda shi kuma yake kallon Mutallab baki sake ya nanata ""A saka ka a"

"makaranta?"""

"""E"" shi kawai Mutallab ya ce, yana tsastsare Alhaji Wada da firgitattun idanunsa Alhaji Wada ya ce"

"""Saboda Alhaji Wada ne ubanka ya haifeka ko? Yake da alhakin saka ka, kinga irin abin da nake faWa miki kinga irin tsaurin idanu na yaran talakawa?"" Hajia Salmerh ta girgiza kai ta ce ""A'a Alhaji ba'a haka, ka"

"daina don Allah gobe baka san waye zai ji ™an ka ba"" ta juya kan Mutallab ta ce ""Ya sunanka?"""

"""Mutallab, Moh shine sunan"" ya faWa with full confidence ta ce ""Ma sha Allah sannu Muhammad"

"Mutallab, ya kamata ace ai yanzu ka jima da fara makaranta ka daina yawo, yanzu zan baka abinci makaranta kuma idan ka je gida sai ka ce a saka ka"" ya yi mata shiru ta juya ta Wauki wani baban filas"

"zata zuba masa abincin Alhaji Wada ya ce ""Idan kika bashi abincina Allah Ya isa Hajia Salmerh"""

"""Subuhanallahi, me ya kawo wannan maganar mai Waci haka? Ai ka kammalawa cin abincin ™arshe a"

"shara za a zubar ka bari na basa don Allah"""

"""KuWina ne, ha™™ina ne so kar ki bawa wani abincina na faWa miki sanda na yi wahala na samu basu da"

"labari ke hatsi nawa ba zan iya bawa wani talaka ba"""

"""Wai me ya sa kake haramtawa kan ka aljanna ne Alhaji, kake gaba da dukkan abin da zai saka ka"

"rabauta tare da hannun riga da abin da zai kawo cigaba arzi™inka?"" Ya dube ta she™e™e ""haka na yi niyya,"

"rabauta idan kina badawa layi ya biyo ta kai na ki tsalle ke ni Hajia Salmerh"""

"""Ka yi ha™uri yaro, ka yi ha™uri bani da iko ka ji"""

"""Ka hana abincin?"""

Har wani huci yake jikinsa na kyarma ganin samu da rashi tsoro da fargabar halin da zai ruski Muneeberh

ya dame shi cikin tsawa Alhaji Wada ya ce

"""Get out from my house, fice mini a gida"" ko gizau kamar bada Mutallab yake ba, ya zubawa abincin"

"idanu idanunsa wani irin ruwa ya kwanta, wani abu ke ci masa cikin zuciya zafi da raWaWin ya bayyana har cikin idanun a hankali ya dinga tafiya da baya da baya yana sake duban abincin sai da ya je ™arshe ya tsaya yana zubawa Alhaji Wada narkakkun idanunsa da sukai wani irin rikiWewa sai kawai ya jinjina kai ya"

"fita, ya bar cikin gidan cike da wani irin abu a ransa har ya je compound bai lura ba."

"Mutallab kasa komawa gida ya yi, ya dinga yawo ko taro bai samu ba, deep down a zuciyarsa thinking"

"mai ya sa masu kuWi masu da son taimako da ™aunar talakawa ne? Ko mutum yana zaSar abin da ya kamata ya zama ne? Kamar juya ya nemi dakali ya zauna ya harWe ™afarsa waje guda, shi sam bai iya zama bayan wannan ba, ya dinga kallon mutane zaman shi ke sa wahala Kimiya ya ™arasu hannunsa ri™e"

"da littafi ya yi murmushi ya bawa Mutallab hannu ya ce ""Hi"""

"""Sannu"""

"Mutallab ya ce, ba tare daya mi™a nasa hannun ba, Kimiya ya Wan sha ™ewa yana kallon wani wajan ya ce"

"""Zo muje karatun"""

"Shiru bai amsa, sai Kimiya ya juyo yaga Mutallab wani wajan yake kalla ya Wauka bai ji me ya ce ba ya"

"sake maimaitawa sai a lokacin ya juyo ya mai da hankalinsa ga Kimiya ya tsare shi da idanun nan nasa masu kaifi. ""Wani abu zan nuna maka, it's very important"""

"""Shhhh"" ya furta sai ya mi™e tsaye, sosai ya fi Kimiya tsayi da jiki tafiya ya fara Mutallab na baya"

"hannunsa Waya cikin aljihu fuska a haWe, Wayan hannun yana shafa samar kan shi da ta yi cunkus ba™a ™irin da ita. Duk girman gidan Alhaji Wada sai gidan su Kimiya ya ninka shi sau dubu, shi Mutallab bai Wauka ma da mutane ba a ciki, ko dan shiga sabgar wasu bai dame shi bane? Ya basar duk da gidan ya yi masa ainun iskar ciki ma ta musamman ce amma sai ya yi kicin-kicin da fuska ba walwala sam. A haka suka dinga kurWawa gidan kuma tsit kamar babu masu rai a ciki har suka isa part Win Kimiya, ya buWe wani Waki tun daga ™ofar Wakin Mutallab ke jiyo sautin na'urori suna shiga yaga abubuwa kamar zasu"

buWe masa ido.

"""Welcome to my world MOH"""

"Kimiya ya buWe hannu yana murmushi, ya ja ba™ar kujera ya zauna ya nunawa Mutallab ya ce ""Zauna na"

"nuna maka yadda ake wasu abubuwa da computer"""

"Bai zauna ba, sai du™awa da ya yi ya zubawa mouse Win dake hannun Kimiya idanu, a hankali yake"

"recoding duk wani abu da yaga Kimiya ya yi. ""I love engineering, na iya hacking na iya kutse zan iya yin abubuwa da yawa alot abu"""

"""Ohh"" kawai Mutallab ya ce, can ya zauna yana ta kallon Kimiya can ya mi™e ya isa ya fara nuna masa"

"yadda ake taSa computer su shortcut da sauran su. A hankali ya Wauki ™afa Waya ya Wora saman kujera ya harWe hannu a ™irji, ba'a yi masa maimaici abu shi ya sa babu wahalar ya haddace sun jima a zaune ya"

koyi abubuwa da dama kafin ya mi™e tsaye yana kaWe jiki kamar wanda ya zauna cikin ™asa Kimiya ya ce

"""Ina zuwa, ka jira"""

"Not too long ya dawo hannunsa ri™e da sabbin kaya, wayam ya tarar wajan Mutallab ya fece ya yi jim sai"

kuma ya yi murmushi yana Waga shoulders.

"""Ya naga ka dawo da kayan? Abokin ya tafi ne?"""

"""You got it right Jeddah he lefted"""

"Ta yi murmushi na manyan mata sosai ta ce ""Kuma dai, first haWuwar ku he refused to eat the food,"

"yanzu kuma ya gudu wanne kalar aboki ka samu mana yau kuma Kimiya?"""

"""Jeddah kawai na ji ina son shi"""

"Tana murmushi ta ce ""to Allah ya bar soyayya"" ya yi shiru kawai."

***Mutallab ya yi shiru yana kallon Muneeberh data gama fita daga hayyacinta ya juya ya kalli Ammo

"wacce taci kuka har ta gaji idanunta ya yi jaa ya kumbura da ™yar ta ce ""Baka samu komai ba kai ma ko?"" Ya yi shiru ta girgiza kai ta ce ""Allah mun tuba, Allah ka kawo mana Wauki saboda Manzon Allah, Allah ka ciyar damu kamar yadda ka ciyar da mutanen Annabi Isah ka sau™a™a mana wannan yanayin rayuwar"""

"Ya sake mi™ewa ya fice a zaure ya ci karo da Aby ya ce ""Sannu Aby"" ya ce ""Yawwa sannu gantalalle"" cak"

ya tsaya ya kalli Aby a hankali yana girgiza ya ce

"""Aby ni fa Wanka ne"""

"""Ai na Wauka sada™ar ka aka bani, zaka huce ko sai na zarara maka wannan a jiki?"""

"""To ka mayar dani wajan ubana"" yana cewa haka ya yi waje yana wani irin banko ™ofar gidan ya yi yana"

jan ™wafa a fili.

***Da daddare Safiyyerh na zaune idanunta ya shige ciki kamar mai bacci ta ri™e filo a ™irjinta ta

"rungume tsam sai numfashi take ja tare da saukewa ita bata san meke damunta ba, ta ji kawai yanzu bata san komai har karatun komai ya fice a ranta ta buWe ido ta kalli Ummeyh ta ce"

"""Ummeyh"" bayan ta amsa ta ce ""Ummeyh shekarata nawa?"""

"""You are 14 years old Safiyyerh"""

"""To za'a iya yi wa mai shekaruna aure suna kwana tare da miji a Waki suna maganganu Ummeyh?"""

"Bata Wauki maganar Safiyyerh serious ba, ta ce ""A'a, sai ta girma sosai sai a yi mata aure kiga miji ma har"

"goyata zai dinga yi"""

"""Daddy yana goya ki?"" Cikin mamaki ta juya ta ce ""Like how"""

"""Ohh no my mouth"" Safiyyerh ta ce tana rufe bakinta da buWe idanunta sosai. Ummeyh bata sake yin"

"magana ba can ta mi™e tana ™o™arin shiga kitchen daddy ya shigo daga masallaci, da sauri Ummeyh ta tarSe shi ta rungume shi, shima ya yi hugging nata back, ta ce ""Wlcm darling"" ya zuba mata idanu sai kuma ya sumbaci lips Winta da sauri ita kuma ta fara kissing nasa, Safiyyerh ta buWe idanu sosai tana kallon yadda iyayen nata ke kiss suna shan laSSan juna, ta lumshe ido ta ™are ™an™ame filon ™irjinta a hankali ta zaro harshe ta suWe laSSanta ta ™ura musu idanu tana Wauke komai cikin ranta, sosai take tunani to mene hakan? Ya sunan abin da suke yi almost 5 minutes kafin daddy ya yi saurin janye"

Ummeyh ganin haka ya saka Safiyyerh mazewa ya Wauke idanunta zuwa gefe

"""Daddy's angel how are you?"""

"Ta yi ya™e na murmushi, ta kalle shi bata ce komai ba. Ya buWe ido ya ce ""Mene ya samu idanunki?"""

"""I think I feel sleepy; daddy"""

"Ta mi™e tsaye, daga ita sai three qauter da half vest, daddy ya ce ""kin ci abinci? Kin yi assignment?"""

"Kai ta jinjina masa ya ce ""Ok good night dear"" ""Daddy, Ummeyh night"" Ummeyh ta ce ""Ok night"""

"Safiyyerh ta yi kamar zata shige Wakinta sai ta shiga bedroom Win Ummeyh ta Wakko wayarta, idan zata"

"iya tunawa a bidiyon Wazo taga irin abin da su daddy suka yi yanzu. Ta kulle Wakin nata wanda take kwana ita Waya ta ajjiye wayar a gefe, ta Wauki textbook da notebook za ta yi assignment amma ta kasa, ta ji ta manta komai can dai ta rubuta abin da za ta iya yi ta ajjiye abu Waya tunaninta yake tuna mata Daddy kiss Ummeyh, Ummeyh kissing daddy ta juya ta mirgina zuwa gefe har lokaci ya ja, can dai ya"

janyo wayar ta sake yin searching.

"***Cikin dare Mutallab ya nufi gidan Alhaji Wada ya samu mai gadi na bacci, kamar mai rufa ido haka ya"

"haura katangar gidan ya dira jikinsa sai rawa yake, idan ya tuna halin daya baro Muneeberh sai ya ci ko zai rasa ran shi ba zai koma ba sai ya nemo mata abincin. Ta baya ya lallaSa har ya isa store Win gidan ya yi dace a buWe yake biredi Waya ya Wauka, sai ba™ar leda daya buWe ya zuba garin kwaki daya gani shima kaWan sai suger, ilahirin jikinsa Sari yake na rashin sabo, a haka ya fito daga gidan ya sake kama katanga ya dira sai sauke numfashi yake, ya ri™e biredin da yake Waya tak a hannu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login