Follow us on social media

Showing 186001 words to 189000 words out of 190973 words

Chapter 63 - Mutallab CC Soyayya Mai Boye Sirri By Nimcyluv.txt

Nimcyluv   

24 Aug 2026

229

ai,"

"ki ce mijinki kike bu™ata kawai ki daina nun™ufarci ba zan gane ba, uhm"" ya ce yana mi™ewa tsaye sosai akan ™afafuwansa ya kere mata a tsayi ta yi ™asa da kai ta ce ""Ni bana bu™atar wani miji"" sai ya Waga kafaWa kawai, ya nemi hanyar fita cikin sauri ta ce ""I need my husband, I need my bestie, ina son mijina,"

"ina son Mai dawa na"""

"""Yarinya kin yi kyan kai, kina da minti biyar ki faWa mini komai"""

"Sai Safiyyerh ta samu kanta da yin shiru, ta rasa me zata ce masa, ta ji tana son faWa masa nauyin sa™on"

"Aafiyyah da yake kanta tsayin shekaru biyu, da shi take kwana da shi kuma take tashi a rai, sai kuma ta fara tunanin mene makomarta a wajansa idan ta faWa masa cewa the message is not belong to her, is for Aafiyyah, ya matsayinta yake a zuciyarsa? ""Think Safiyyerh"" zuciyarta ta ce mata, ya yi accepting nata a lokacin data nuna masa wasi™un, ya sauya mata a wannan lokacin, what if ya goje mata idan kuma ta ce"

"ba ita bace? Mene matsayar ta?"" Ta fara tunanin zuci."

"""Barewata"" ta ji ya kiranye ta, cikin taushin murya duk da a da™ile ya yi maganar amma akwai laushi cikin"

furucin nasa.

"""Safiyyerh"" he called her gain."

"""Na'am"" ta amsa a firgice, bata san zuwansa ba sai ganinsa ta yi tsaye a gabanta ya zuba mata gajiyayyun"

"idanunsa da sukai laushi cike kuma da gajiya. Safiyyerh ta yi ™asa da kanta ta™i magana sai kuma ta ji nauyinsa, ta san kuma ba lallai bane ya ce mata komai ba. ""Hmmm, five minutes left"" yana cewa haka ya fice daga cikin Wakin da sauri. Sai ta ji kamar ya tafi da ruhinta ne, kamar ya tafi da tunaninta da nutsuwarta ne gabaWaya, a hankali ta sulale ta zauna daSas a jikin gado ta cure tana sakin wani irin kuka mai cin zuciya a fili kuma ta ce ""I am sorry Aafiyyah, ki yi mini alfarma kina da komai, kin fini ™arfin zuciya"

"za ki iya ha™uri i am sorry, i am sorry Aafii"" ta dinga kuka ita kaWai zuciyarta na yi mata zafi sosai."

"Da ™yar ta tashi, ta saka kayanta duguwar riga mai Wan kauri wacce ta zauna a jikinta das ta saka hula"

daman kanta ba wani kitso har yanzu tana da sauran mayuka fatatar jikinta tas take.

"Saman gado ta hau ta zauna, ganin har yanzu Ammo bata dawo ba, ta jima tana tunanin yadda zata iya"

"rayuwa da Mutallab da wannan botsararren halin nasa, shi komai a baibai yake ganinsa, taga bata da wani zaSi daya shiga yin addu'a da neman zaSin Ubangiji wanda tun farko ya kamata ace ta yi. A hankali ta ja numfashi ta sauke cikin rauni murya ta ce ""Ya Allah kai ne ka Wora mini soyayyar bawanka a cikin zuciyata, Allah kai ka dasa mini ™aunarsa a cikin ™irjina, ka wanzar da tausayi a cikin nawa ™irjin nake jin so da ™aunarsa na yi yaWo da gina kansu, kullum ina rayuwa da soyayyar mijina, ina rayuwa da ™aunarsa, ina sha™ar numfashin da tausayinsa a zuciyata, duk shuWewa da ™i™a da gittawar lokaci basa tafiya ba tare da sun tunatar dani begen shi ba. Idan soyayyar da nake masa kuskure ce Allah kai ka Wora mini, idan ™aunar da nake masa wawta ce Allah kai ka dasa mini ita, rayuwa da nake dominsa ne Allah kai ka"

kawo numfashi ne a ™irjina kawo war haka. Idan bari iyayena da na yi da nazaSe masa shine laifina Allah

"na tuba, idan wonfitar da aminiyata da na yi shine abin da nake girba Allah bani na sawa kai na ba,"

"zuciyata ce. Idan ina da rabo na alheri Allah ka kar kato da hankalinsa izuwa gare ni, Allah ka shirya mini mijina Mai dawa, ubangiji ka sanya masa hannu cikin lamuransa ka bani ikon cinye dukkan wata"

"jarabbawa da zaka sadar da matsala tsakanina da shi, Ya Allahu Yaa Rahmanu"""

"Sai ta ji nutsuwa a ranta, ta ji damuwar ta kau har ta manta."

"Mai dawa na fita kuma wanka ya yi ya shirya cikin wasu ™ananun kaya, Waya daga cikin kayan da uncle"

"Musbah ya kawo, wando ne three qauter mai duhu sai riga Jessy wacce ta kama jikinsa, ya saka wata hular angara ya karkatar da ita zuwa gefe. Yana zaune saman buzu ya saka ™warya a gabansa daya zuba ruwa a ciki da wasu allurai ya yi shiru idanunsa rufe, da sauri kuma ya buWe idanunsa a Wan firgice ya ce ""Safiyyerh!"" Ya faWa yana jin kiran sunan yana nanata kansa ta cikin ™irjinsa, ya yi shiru sai kuma ya sake rufe idanunsa ji ya yi kansa na masa girma yana juyawa bisa dole ya ajjiye tare da mi™ewa hannunsa"

"zube cikin aljihu ya fita, tunanin kimiyya ya dirar masa amma gabaWaya baya samunsa a waya."

*

Suna zaune cikin Waya daga cikin manyan gidansa a sashi na musamman a Waya daga cikin manyan

parlors dake gidan. A hankali ya gyara zama da ya yi a saman kujera cikin shigar alfarma sai kuma ya ajjiye abin hannunsa da yake juyawa kamar game. yaja gwauron numfashi a hankali ya ce

"""Jaa'afar"""

"""Ranka ya daWe"" Jaa'afar ya amsa cikin girmamawa. ""Bana son wasa, da kai Waya na amince na kuma"

"yarda Jaa'afar, lokaci ya yi da zaka nutsu ka tsayar da hankalinka waje guda ok?"""

"""In sha Allah ranka ya daWe"""

"""Good"" mutumin ya yi shiru sai kuma ya ce ""Akwai magana ne?"""

"Jaa'afar ya ce ""Kusan hakan, amma ga wannan ka fara gani"" Ja'afar ya mi™awa mutumin wayar hannunsa,"

"a hankali ya dinga bin screen Win wayar da kallo ya Wauki a ™alla 10 minutes yana kalla kafin ya ce ""And"

"what is this Jaa'afar?"" ya tambaya yana juyawa Jaa'afar fuskar wayar shima Win fuskarsa da alamar"

"tambaya domin bai fahimci kurman ba™in na Jaa'afar ba. ""Ranka ya daWe ina ganin kamar. ,"" ya katse"

"Jaa'afar da faWin ""Ba wannan ne a gabana ba tukun ka ji ko?"""

"""Amma yana da kyau ka tsaya ka ji me zan ce ne"""

"""Na ji me? I am not ready """

"""Shikenan sir"""

"""Ja'afar, aikin yaron nan Šan'malam i appreciate it, ban Wauka muna da malamai a cikin gari irin haka ba,"

"nake ta wahalar da kaina a iska da Sarnatar da kuWi ba tare da bu™ata kuma ta biya ba, na ji daWin aikin sosai, zan ™ara masa kuWi mai yawan gaske ka kai masa"" cewar mutumin. ""Sir, ai shi ba wai boka bane kuma ba sananne bane kawai dai Allah ya bashi baiwar abinne sama taka duba da cewa Wangado ne, shi"

"aikin yake yi kawai wallahi""."

"""Ko ma dai yaya ne, bana son ka yi mentioning sunana a wajansa, ya yi maka aiki ba tare daya san asalin"

"wanda ya kewa aikin ba ka ji? Ka fahimta?"" Jaa'afar ya ce ""Kar ka ji wani War bai san komai ba, aiki kawai yake yi mana, kuma zai cigaba da ya yi mana in sha Allah, kuWin daman yake da bu™ata"""

"""KuWi wajan ya tarar zai kuma samu, as far as bu™atuna suna biya shikenan. Ka je za mu yi magana zuwa"

"dare"" cikin girmamawa Jaa'afar ya mi™e tare da ficewa daga cikin parlon. Yana fita mutumin ya Wauki wayarsa ta sirri ya kira wata waya da sauri kuma ya ce ""bana son kuskuren da aka samu na baya, a ™ara sakawa gidan idanu da kyau don Allah, a sake nema yara sosai masu cikakkiyar lafiya da kuzari ko nawa ne a dinga biyansu suna tarayya da yaran kun ji?"" Yana kammala wayar ya kashe ya ajjiye. Waya ce"

"wacce sai time to time yake buWe ta, kuma yake amfani da ita kamar dai yanzu."

"Cikin isa da izza yake takawa har zuwa cikin wani haWaWWan Waki, a takure ya hangota can ™uryar gado ya"

nemi waje ya zauna.

"""Laylerh"" ya kira ta."

"A firgice ta Wago kanta ta zuba masa idanunta da sukai jajur ta™i cewa komai jikinta sai rawa yake yi, ya"

"mi™a hannunsa zai ri™ota ta sake matsawa a tsorace ""Laylerh"" ya kira sunanta da ™arfi, ™arfin daya sakata"

"magantuwa bisa dole kamar doluwa haka take binsa da idanu ta ce ""Laylerh me?"" Ta faWa cikin sigar tambaya."

"""I want you, ina nufin ina bu™atar ki, ina bu™atar ki Laylerh"""

"""Uhm, kana bu™atar Laylerh?"" Ta girgiza kai ta ce ""Wanne irin mutum ne kai wai don Allah? Wanne irin"

"zuciya gare ka ne? Bana so bana so na gaji, abin da Ubangiji ya haramta shi ka mayar ado? Neman mace ta baya? Macen ma matarka ta sunna? Neman mace ta dubura? Me kake nufi? Tsafi ka fara ko ™ungiyar mafia ka shiga? To wallahi wallahi wallahi akan wannan sai dai duk abin da zai faru ya faru I'm tired, na"

"gaji na gaji i am tired of this married"""

"""Me kike nufi?"""

"""Ina nufin abin da duk kake nufi, ina jin abin da duk kake ji, kai duk abin da zuciyarsa ta ™issima maka shi"

"nake nufi, i am ready for you"""

"Ya nufeta, ta yi saurin direwa ta gadon ta mi™e tsaye da kyau samar kanta duk ta sakko, ya yi wani irin"

"miskilin murmushi ya ce ""kin san mene? Ki daina wahalar da kan ki, aurena dake dole ne, zamana dani dake wajibi ne, rayuwa a cikin gidan nan tilasta ne, and and nemanki ta baya dole ne, ko da za kina mutuwa kina dawowa ne Laylerh, kin san waye ni, kar ki tsaya jayayya"" ya ce yana cire babbar rigarsa ya"

"wular saman gado. Idanunta ya yi jajur ta ce ""Idan kai, kai ne nima Laylerh ni ce Wan halak ka fasa"""

"""Yanzu idan ke kin fasa kece ba ΄ar halak ba Laylerh? Ke fa Wiya macace ba ki da wata power a cikin"

"gidana, ba ki da wannan freedom Win Laylerh"""

"Ta Waga kafaWa ta ce ""Za mu gani"""

"Yatsu biyu na hannunsa ya kaWa suka bada wani sauti, cikin sauri wani garjejen mutum ya fito daga cikin"

"wani Waki hannunsa ri™e da sirinji, kai tsaye wuyan Laylerh ya nufa ya faki idanunta tare da soka mata sirinjin a wuyanta, gigitaccen ihu ta saki tana dafe wajan, bata iya juyawa taga waye ba, idanunta daya cika da hawaye ta zubawa mijin nata, tana yi masa wani irin kallo mai kama da zargi, tuhuma kallo na me ka yi mini? Kallo na ka ji tsoron girman Allah, kallo na ka tuna ni matarka ce, kallo na ka tuna akwai tashin al™iyama. A hankali idanunta ya fara lumshe hawaye masu zafi na sauka daga cikinsu ta yi gaba zata kifa saboda gabaWaya jijiyoyin kanta dana jikinta sun saki, ta ji duniyar na juya mata, ta jita kamar matacciyya hatta yatsun hannunta ji take kamar ba'a jikinta ba, sauran hawayen suka ™arasa sauka saman farar fuskarta a lokacin da yake taro ta jikinsa ta faWo, ya saka hannayensa duka biyun ya rungumeta da kyau ya ce ""wannan shine girman iko na, wannan shine bambancin dake tsakanin mace da namiji, wannan shine jinkimata kin kasa gane cewa i love you Laylerh, dole zan yi amfani dake wajan"

"cimma bu™atata, afuwa za ki mini"""

"Šaukan ta ya yi, ya shige cikin Waki da ita yana mai yin murmushi mai sauti cike da gamsuwa."

*

"Shigowa cikin gidan ya yi karnuka na biye dashi hannunsa Waya ri™e da leda, ya ja ya cake ganinta zaune"

"tsakiyar tsakar gidan tana yin wanki, ya juya idanunsa ya ga babu kowa hakan ya sake tabbatar masa cewa Ammo ta fita zuwa kasuwa, sai ya ji ransa ya Saci ganin duk suna ™uryar Waka sai ita, tana yin wahalar da bai san ta mece ba, ya kuma kasa yi mata magana sai gadon bayanta daya zubawa idanu."

"Ganin karnukan Mai dawa suna zagaye ta ya saka Safiyyerh sakin zanin hannunta, ta tsame hannun daga"

"cikin bokicin wankin ta juya kaWan sai suka haWa idanu, da wannan mikislin kallon nasa na tuhuma kuma"

a she™e.

"Murmushi ta yi ta ce ""Idan an ji motsin karnuka to Mai dawa is on the way, ranka ya daWe"""

"""Wa kike wa wanki?"" Ya tambaya yana zubawa kayan idanu sai ta sake yin wani murmushin ta ce"

"""kayana nake wankewa, sun yi datti shine"" yanayin maganar tata akwai ™arya a ciki kuma nan take ya"

"gano hakan tun kafin ta yi furucin, ya jinjina kai"

"""Ma™aryaciya kika zama?"""

"""Bangane ba?"""

"""I asked you, wa kikewa wanki"""

"""Uhmm ni fa, ni kayana. ,"""

"A dame yana Waga mata hannu ya ce ""Quiet Deer"" dole ta yi shiru, ya taka a hankali zuwa wajan, ya fara"

"WaWWaga kayan sai yaga kayan Inna Binta ne, ya Wago ya kalli Safiyyerh sai ya ajjiye kayan ya ce ""Ya miki kyau Deer"" yana cewa haka ya juya zuwa Wakin Inna Binta, Safiyyerh ta ce ""Don Allah kar ka ce komai"""

kallon da ya yi mata ne ya saka kayan cikinta juyawa ta yi saurin shigewa cikin Wakin Ammo.

"Inna Binta na kishingiWe tana gyangyaWi ta ji an banko ™ofar Wakin ta mi™e zumbur tana faWin ""Auzubillahi,"

"mugun ji da mugun gani Ubangiji ya kare, waye a nan?"" Cikin buWaWWiyar murya ya ce ""Mai dawa"" zuciyarta ta harba, ya zuro kan shi cikin Wakin yana ™are mata kallo ya ce."

"""Me ya sa za ki saka matata wanki? Hannu ne ba ki dashi?"""

"""Daga cin albarkacin yarinya sai ya zama tsiya? Na ga ita ta ce na kawo ta wanke mini"""

"Ya jinjina kai ya ce ""Ok"""

"Ta yi saurin cewa ""Wallahi ita ce, kuma ai lada zata samu ma ko?"""

"""Matata ce ita, ni nake da alhak™un sata wanki, nima kuma bana yi. Ki dai na ganinta hakan nan Wiyar"

"arzi™i ce, ina sane da ita da duk motsinta, ba yau kuma kika saba sakawa ta yi miki aiki ba, ita zuciyar Mai dawa ce, halaliyyarsa zan jure komai a karan kaina amma banda a kan ta. Ita ΄ar aljanna ce kina ji? Ya zama na farko kuma na ™arshe da za ki saka mini mata aiki, ita ba baiwa bace, wabillahillazi zan miki abin da ban taSa wani ba, zan saka ki a cikin duhu zan saka su tiger cinye mini namanki Wanye, idanu a rufe"

"suke banda a kan matata ok?"""

"""A cinye nama ne Wanye kuma?"""

"""Idan kina da waufi, just continue"""

"""Allah Ya baka ha™uri"""

"""Da ha™urin ya mutu sada™ar nawa kika bayar eh?"" Ya ce cikin hargagi yana doka ™afarsa jikin ™ofa. Inna"

"Binta ta buWe baki sai kuma ta ji saukar abu cikin rigarta, ta zumduma ihu tana karkaWe jikinta tana wani irin kururuwa na tsananin zafin da azaba, da azama ya fice daga cikin gidan jin muryar malam ya fito yana tambayar ko lafiya?. Malam ya tsaye jin Inna Binta na cewa ""Shegen yaronka ne zai kassara ni wallahi ba zan yadda ba idan ya yi wa rayuwata illa, daga saka matarsa yi mini wanki shine zai zo yana mini azaba? kunama ya saka mini a cikin riga na daWe ina faWa maka ™ulafucina yake yi banda haka duk"

"jikina bai masa inda zai saka kunama ba sai saman ™irjina sai a ™irjina?"""

"A ruWe Aby ya ce ""˜irjina kuma? Mene haWinsa da kunama?"""

"A she™e Inna Binta ta ce ""Kana nufin baka san yana bokanci ba ko? Kaga irin layoyin dana tsinta a cikin"

"Wakin nan? Wallahi bokanci yake yi wallahi da ™yar idan ba jinina yake zu™a da kunamar ba"""

"Malam ya yi jigum sai kuma ya ce ""bokanci fa kika ce Binta?"""

"""Idan ™arya zan maka shikenan"""

"A fusace Malam ya fita, daidai lokacin kuma Ammo ta shigo sukai kiciSus ya ce ""Madallah, gwara da kika"

"dawo na gaji da halin wannan mugun yaron naki mai ba™in hali da mummunar Wabi'a, wallahi ba zai kashe ni kwana na bai ™are a duniya ba, ban kuma haifi yaron da zai lalace akan idanuna ba, abin da ya saka kika ji na magantu matata ya taSa saboda ta saka matarsa aiki, to mata ai bata fi mata ba, ya gaggauta neman gida ya Wauke mini yarinyar mutane da cikin gidana, ya je can waje ya yi tsafi ma idan ya so babu saka hannuna kuma ba'a cikin gidana ba"" ya ™are maganar cikin korari. Ammo ta yi tsaye sai kuma ta ce ""Yanzu me ya yi kuma?"" Ya ce ""Ba lallai ke kiga laifinsa ba, tunda daman shi laifi tudu ne,"

"kuma ina gaf da shata miki layi tsakanin ke da shi, zan saka muku hijabi. Na faWa nan da wata guda ya"

"nemi gidan da zai ajjiye matarsa ba gidana ba, ba zai yiwu iyan shiga Wakin matata ba na ™ure a Waki"

"shima yana shiga cikin Waki da yarinya ba, sam sam ba zan lamunta ba, tsinannen yaro mai mugun nufi"

"da ™yar idan ba shaye-shaye ya fara ba"" Ammo ta ji zafin maganar sosai ta dake ta ce ""Ko ma dai yaya ne hannunka ba zai taSa ruSewa ka yanke ka yar ba, duk abin da Muhammad zai zama silar ka ne,"

"kai ne sadani Abdullahi, kuma ita dauWar gora ciki kan shata, kuma daina ganin ina maka shiru duk"

"lalacewa jikina Muhammad ya tsaga ya fito, ka bar raina allura domin ™arfe ce"""

"""Kike da ™warin zuciyar tsayawa gabana kika faWa mini haka, tuni kike bu™ata ko mene da za ki ce duk"

"abin da ya zama nine bayan kin fi kowa sani?"""

"""Ban san komai ba, iya mugun bakin da kake jifansa da shi ya isa ya lalata shi, kuma in sha Allah Mutallab"

"ba zai taSa zama dalilin mutuwarka ba, ko hawan jininka"""

"Ya kaWa babbar riga ya ce ""Can miki, ni dai ya gaggauta neman gida ya bar mini nawa duk abin da zai"

"zama ya jima bai zama ba"""

"Cikin sauri Mama Zaituna ta fito ta ce ""Da ™yar idan ba ciki ya Wirkawa ΄ar mutane ba"" Ammo ta juya"

"suka haWa idanu da Mama Zaituna, sai ta shige Waki tana shera hawayen daya taro a cikin idanunta. Malam ya fita yana sababi duk abin dake faruwa kuma Safiyyerh na Waki tana ji, sai kuma yanzu ta sake fahimtar abubuwa da yawa akan Mutallab, a iya rashin maganarsa hadda tasirin iyaye na rashin kwaSa"

"kamar yadda itama tata rayuwar ta jirkice dalilin iyayenta, her parents course everything."

*

"Harabar wajan ta Wauki shiru sai kukan tsuntsaye da sanyin wajan, da ™amshin furanni da suke tashi,"

"gabanta coke ne da pizza tun da mutuncinsu har vacteria ta shiga without knowing. Fararen idanunta zube a kan pizza Win duk maganar da ake mata ji tunaninta ya rabauta da wajan. ""Aafiyyah"""

"Shiru ba amsa aka buga teburin gabanta da ™arfi aka ce ""Aafiyyah"""

"""Blackman"" ta ce a fili ba tare da sanin kalmar ta fito daga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login