Follow us on social media

Showing 63001 words to 66000 words out of 190973 words

Chapter 22 - Mutallab CC Soyayya Mai Boye Sirri By Nimcyluv.txt

Nimcyluv   

24 Aug 2026

84

so? Har nawa kike yaushe aka haife ki? Shekararki nawa a duniya? Irin ku"

"ne guntattakin yaran nan masu rawar kai, mace har mace ba aji, what a stupidity? Are you not Ashamed?"

"Oh irin ku ne wanda last subject teacher ya yi bayani akan yara masu tashen balaga?..."""

"Maganar yake yana runtse idanu, har zuciyarsa yake furucin cike da takaici kuma yake zuba mata"

"narkakkun idanunsa, ita kuma kan ta a ™asa hawayen ma ya kasa fita daga cikin idanunta, sai yanzu ta san cewa kuka rahama ne kuma yana cikin abu mafi sau™i da yake samar da sukuni a zuciya bata farfaWo daga maganganun da yake gasa mata ba ya Wora da. ""Laa, ba za ki lalata mini ™uruciya ban cimma komai a rayuwa ba, ni dai ina ro™an ki saboda iyayenki ki dai na bibiyata kina manne mini kamar kaska, kai ni ba zan taSa manta tarihin makarantar nan ba, zanen ™addarata baya cika daidai sai an saka sunan wannan makarantar oh, bawan Allah Na Ammo"" ya yi maganar very serious, da tunanin ya yi ending tare da solved na problem Win shi da ita, ai da sauri ya buWe manyan idanunsa jin gabaWaya ta shige jikinsa ta rungume shi numfashinta na wani irin fisga, afa secondary school suke? Ya ilahil alamin, wannan ta zame mishi jarrabwa ya dinga ™o™arin rabata da jikinsa, ta yi masa wani irin ri™o a tight hug wanda ya fito daga can ™asan zuciyarta hakan ya sa ta fara jin sassauci saboda Wan ™aramin connection Win da suka samu ""Shikenan, zan barka zan ha™ura da soyayyarka kafin nan ai na ji an ce kana aiki kai Šan'malam ne, na ro™e ™a da girman Allah ka yi mini aikin da zan manta da kai a rayuwata, zan manta da kamanminka a ko a cikin baccina, ka yi mini wannan alfarmar"" fisgeta ya yi daga jikinsa, saboda ya fara jin developing"

"feelings towards opposite sex yana attacking nasa wannan da akai musu magana a matakin Adolescence, bai jira komai ba ya watsa mata yatsu biyar a fuska yana poiting hannunsa zuwa gare ta ""Haka kika ce?"

"Za kiga aikin Šan'malam za ki manta da ko sunana ne completely a rayuwarki"" a lokacin har students sun"

fara bayyana a wajan ta tsuguna a wajan muryarta bata fita sosai ta ce

" I love you beyond words, I love Mutallab "

"***Kau! Kau! Safiyyerh ta ji saukar maruka a fuskarta, bata san yaushe ya mi™e har ya matse ta a jikin"

"bango haka ba, sai numfashinsa ta ji mai sauka da warin sholin daya sha, wani abu na bugarta ta kasa magana. Kamar yanzu ne haka yake jin abin abin saboda abubuwa da suka masa yawo a zuciya ya dinga kallon cikin ™wayar idanunta ™irjina na buWewa da ™yar ya iya gwame numfashi ya furta"

" Good, kin mata Win completely?"""

"""Me Win? Ya zaka matse ni a jikin bango kana na manta, amai nake ji zan iya yi maka a jiki"" da ™yar take"

"iya maganar, ta zame idanunta daga nasa ba zata jure kalla ba ko kaWan ""Wai wanne irin abu ne haka? A karan farko ka caka mini wu™a, again kazo har gida ka sace ni, yanzu ka mare ni ban yi maka komai ba, ka mayar dani gaban iyayena ka rabu dani duk abin da kake so zan baka, ina da kuWi a lot of money, na gaji da zama da ΄an ta'adda mashaya, soyayyar ma na fasa allow me to go don girman Allah"""

"""You builds and destroys everything"""

"Kamarya? Ta tambaya a ranta ita sam bata ganewa ""Who are you,waye kai? Me kake nufi"""

"""Fita"" ya ce da ™yar da ™yar yake motsa ko yatsarsa ne, banda cewa shi ne abin ya faWa masa yana da"

"ya™inin da ita Win ce da tuni ta jima da ya yi masa fyaWe, wani irin zafi yake ji yana keto ruSu bakwai na farar jikinsa ya buWe bakinsa kamar zai magana sai kuma ya hura mata warin abin da take gudu da gayya, gabaWaya kayan cikinta suka hautsi ne, ya kasa motsi balle ya bata hanya idan har ya Waga hannunsa lissafin ne zai sauya, Fiyya ta dinga kakarin amai ta saka dukkan ™arfinta wajan ture shi amma ina, ko motsi baya yi baya ya zai matsa cikin rashin sa'a kuma jiri ya kwashe shi da shi da ita sukai ™asa, ita ta fara faWuwa ta fasa ihu shi kuma ya faWa jikinta azaba ta saka kawai ta saki kuka wani irin Waci take ji a ranta ta dinga ture shi, ya yi shiru sai sauke numfashi yake ya fi ™arfin minti ashirin kafin ya janye jikinsa cikinsa ya mi™e tsaye ya nufi waje idanunsa rufe, Safiyyerh ta dinga kuka ta cure waje guda tana ja masa"

Allah Ya isa kafin kuma ta fara she™a amai kamar ta mutu.

"Yana fita ya ja kwalin sigari ya dinga zu™a yana fesarwa, komai yake baya jin daWi bashi da nutsuwa sama"

da shekaru uku kenan. Yana ji aka fara kiraye kiraye amma ya kasa motsi zuciyarsa sai magana take yi masa ita kaWai.

****M. General ya dinga kallon Aliyu da mamaki fuska kuma a haWe cike da gargadi da takaici da kuma

"nuna dole sai ya yi abin da ake so ya ce ""MAJ, domin ba zan iya ce Captain ba gwara na faWa maka asalin mu™amin da kake da shi a yanzu, da farko ka faWa mini hujjarka na Soye matsayinka a aikika wa danginka da mutanen jiha da ™asa? A.A MARAFA ko ka manta wahalhalu da Sata lokacin da ka yi akan uniform Winka da aikinka? Gashi yanzu dama ta sameka na ™arin wani Matsayin kake wasa da wannan"

"opportunity Win are you okay?"""

"""Yes, i am"""

"""Your not serious MAJ, dole ka je fa kama fara shiri tun yanzu ina Waga maka ™afa ne saboda dalilai da"

"yawa banda haka uhm"" M.General ya yi shiru yana kallon MAJ Aliyu wanda yake amsa sunan Captain saboda wani dalili."

"""Sir, ba lallai ku fahimta ba akwai nauyin daya hau kai ne ina bu™atar sauke shi, ka yi mini afuwa a sauya"

"sunana"""

"""Saboda matarka?"" Kai tsaye Aliyu ya ce ""Idan ka ce hakan ba laifi"" Ya jinjina kai can ya ce ""This is serious,"

"mace ta shigo rayuwar MAJ, idan ka manta bari na tuna maka ka yi karatu a NDA Nigerian Defense Academy, wa'adin shekara biyar ka yi a makarantar lokacin yaye Walibai ka fita da igiyar farko zuwa SND LT second Lieutenant matsayi mai tambarin star Waya kenan, daga nan ka je course zuwa Taraba state for 6month bayan ka dawo ka samu matsayin Lieutenant LT tambarin star biyu, bayan nan ka yi shekara huWu ka samu matsayin Captain CPT tambarin star 3, daga nan ka ji shekara huWu ka yi course da exam ka tsalleke wannan matakin, ka samu matsayin Major MAJ, tambarin tsuntsu Waya"" M.General ya yi shiru"

yana juya kujera

"""Matsayin da mahaifinka bai san da shi ba, ka nemi alfarmar Soye sunanka shekaru kenan kana a"

"matsayin MAJ, yanzu dama ta sameka an yi posting naka zaka je Jaji Military cantonment Kaduna za ka yi course na shekara Waya, da zarar kaci ka haye ka samu igiya ta gaba idan baka samu ba ka maimaita, Aliyu matsayin LT COL kake shirin rasawa fa? Ka san matsayin LIEUTENANT COLONEL kowa?"""

"""Na sani"""

Aliyu ya ce fuskarsa ba walwala kamar ya ce ya shiga uku M.General ya buga table Win gabansa ya ce

"""Stupid dole ka je ko ka fuskanci hukunci, wannan sunayen daga wajan Lieutenant General ya fito sun karSa ta hannun Chief of Army staff ne kuma, wallahi MAJ ka kiyaye kan ka daga sharrin sojoji malam get lost mumu"" Mi™ewa Aliyu ya yi rai Sace ya fice zuciyarsa a cunkushe. Yana fita MG ya kira waya ba"

"jimawa aka Wauka cikin girmamawa ya ce ""Done Sir"" haka kawai ya ce ya kashe wayar ya ajiye."

MAJ Aliyu na isa gida a main parlo yaga jama'ar gidan da jami'an tsaro ya Wan tsaya ya kalli Ummimi ya

"kalli daddy da Ummi sai kawai ya nufi part Winsa ""Aliyu"" ya ji kiran Daddy hakan ya sa ya tsaya ba tare daya juyo ba cikin takaici Daddy ya ce ""Me kake shiryawa? Aliyu idan ka yi making any mistakes ka saka aka kashe mini yarinya wallahi zan baka mamaki, na ce ka cire hannunka daga wannan maganar ka™i ko?"". ""Daddy me kake so na yi?"" Kai tsaye ya ce ""Ka cire binciken da kake akan wanda suka sace mini"

"Maama, ka bar hukuma su yi aikin su ga Sp Ghali nan zai yi abin da ya kamata, ka ji ko"""

"""Shittt, ka san ciwon da ka saka mana a zuciya a yan kwanakin nan ni da Safii Daddy? Ka san me muke ji"

"a cikin ran mu? Kasan fargaba da zullumin daka saka zuciyoyinmu, ka san halin da Wayan mu zai shiga iya ya kasance ba kai ne wanda ka haife wani daga cikinmu tsakanin ni da Safii, idan mu duka ranka ne na san na yi ilimi daidai gwargwado babu aure tsakanin sister and brother, idan ba haka bane ni ne ba Wanka ba ko Safiyyerh? Tell me daddy, ban san komai na ka aura mini Safii without my knowledge na yi"

"accepted auren itama ta yi, bamu soyayya a zu™atanmu muna ™o™arin fara ginawa, an zo an Wauke mini"

mata har gida sai na naWe bakin hannu na yi shiru? bayan inda da damar kuSutar da ita? Safii daddy my

"wife, ashe ma Aliyu bai amsa sunan soja ba, su yi aikin su na yi nawa"" tunda ya dawo gidan da ™asar, bai yi magana mai tsayin haka ba sai huci yake, idanun Ummi cike da hawaye ta ci kuka ta gode Allah wasa wasa sace Fiyya na neman zama babban abu gashi shiru ba amo ba labari. ""Aliyu ka san ba zan cutar da"

"kai ba ko? To ka yi abin da na ce ka basu information na yadda aka sace ta"""

"""Uhmm"""

"""Ina magana kana uhm? Aliyu ni, ni ko Aliyu mahaifinka?"""

"""Daddy zan basu information Win kafin nan ka fara amsa mini tambayoyina, Daddy waye ni Aliyu? Wace"

"kuma Safiyyerh? Ya akai batun sace Safiyyerh ya fita a wayarka? Mene ya saka aka ga motarka a ranar da aka caka mata wu™a? Daddy me ya sa kukewa Safiyyerh allura? Wacce kuma allura ce? Daddy ya akai ka aura mini Safiyyerh a ranar da saurayinta wanda zata aura Ashraf ya rasu? kuma me ya saka yanzu kake son na janye hannuna daga binciken sace matata, matar soja ni MAJ A.A MARAFA?"" Daddy ya dinga kallon Aliyu da tarin mamaki musamman jin mu™amin MAJ ya fi komai gigita shi da bashi mamaki. ""Aliyu ina son ka saki Safiyyerh yanzu ba sai anjima ko gobe ba, ina son ka sake ta tunda idda bata hau kan ta"

"ba"""

"""Divorce? Safii zan saka daddy me ya sa?"" Daddy ya ce ""Daman ni na aura maka ita baka sani ba, yanzu"

"kuma na sace ka sake ta bisa umarmina ka sakar mini yarinya yanzu now"". ""Over my died body, idan akwai rabuwa to mutuwa ce zata raba ni da matata Safii, idan kuma kana son na sake ta ka bani amsar duk tambayoyin da na yi maka"" yana cewa haka ya juya kamar zai tashi sama, Ummimi ta bisa da idanu tana girgiza kai. A wannan karan Daddy ji ya yi ciwon gaske na neman kama masa zuciya ya yi baya cikin"

sauri Dr Hash ya ri™e shi yana zaunar da shi. Sp Ghali ya ce

"""In sha Allah Safiyyerh zata dawo gida na maka wannan al™awari, kuma duk wanda muka samu da saka"

"hannu wajan sace ta zai girbi hukunci daidai abin da ya aikata, zamu tafi zuwa anjima ko gobe zamu dawo duka ma'aikatan Sangaren gidan Captain suna hannunmu, babban abin damuwar bincike ya sake nuna mana bayan wanda suka sace Safiyyerh akwai tabbacin zuwan Scorpion wajan lallai ya kasance a"

"wajan"""

Kasa magana Daddy hakan ya saka Sp Ghali da shi da team Winsa barin gidan. Daddy ya juya ya kalli

"Ummi dake kuka kamar ranta zai fita kafin ya yi magana ta mi™e ta bar wajan, J ma ya fice daga parlon"

"Ummimi ta kalli daddy ta ce ""Professor mene haka? ka tabbatar Safiyyerh ta dawo cikin ™oshin lafiya"" ta"

"mi™e da ™yar tana haki ta nufi part Win Aliyu ta same shi yana haWa kaya ta nemi waje ta zauna ta san komai zata ce ba zai yi magana ba yana gama haWa kayan ya Wauki jakarsa ya kalle ta ya ce ""I will leave"""

"""Where?"""

"""Zan dai tafi"""

"""To ka sakar masa yarinya ka ji ko Gadanga"" ya dinga kallon Ummimi can ya ce ""Ok ni ne ba Wan shi ba"

"kenan?"""

"""Yaushe na ce haka?"" Bai magana ba kawai ya Wauki jakarsa ya yi waje tana ta kiran shi ya yi mata banza"

"ya yi gaba. A harabar gidan ya ci karo da Dr Hash, dr ya yi murmushi ya ce ""Babban yaya ba dai tafiya ba?"". ""Ka faWa mini wacce allura kakewa Safiyyerh,kuma akan wanne dalili?"" Dr Hash ya ce ""Na faWa maka Daddy zaka. "" Wani irin wawan mari Aliyu ya saukewa Dr Hash yana nuna shi ya ce ""Idan na ™ara"

"tambayarka ka ce mini haka sai na tabbatar na karya wata gaSa ta jikinka kafin na sake maimaita maka tambaya, wacce allura kakewa Safiyyerh?"" Dr Hash ya dafe kunci sai ya yi murmushi ya ce ""Akan Safiyyerh kake wannan? Kar kasu sanin dalili domin ina da ya™inin ka ji hujjar yi mata allura zaka tsane ta ne, tsana mafi muni kuma kafin ka bar gidan nan sai ka tsinke igiyar aurenka da yake kanta, ka bar hakan tunda baka san komai ba daman ita dauWar gora ciki kan shata, kamar Safiyyerh matsayin new Safiyyerh da take rayuwa a yanzu kar ka bu™aci sanin wacece old Safiyyerh, wallahi ka ji ko wacce sai ka tsinewa"

kan ka na amincewa da aurenta...

MUTALLAB d'=Ψ%έ

Paid book

Book 1&3 #500

0116886423 Union Bank Na'ima Sulaiman S 08164069385 for more updates follow on Arewabooks

"[1/7, 9:33 PM] Sis Fauzy: Chapter 17: Who is Safiyyerh?"

Paid book chat this number via WhatsApp to subscribe urs 08164069385

"Dr Hash ya sake dafa kafaWar MAJ Aliyu ya ce ""One more thing, kar ka nemi jin tarihin Safiyyerh domin"

"zai iya tarwatsa maka zuciya, ina faWa maka hake ne a matsayina na Wan'uwanka kuma ™aninka, idan Ubangiji ya rufewa bawa wani abu, yana nufin sanin abun ba alheri bane ga rayuwarsa ina farinciki kuma daya kasance kai ne mijin Safiyyerh ina murna sosai amma kamar komai a yadda yake babban yaya, bana nufin abu ne mara kyau ya shuWewa komai na rayuwar Ubangiji yana da nufin samuwarsa a kan shi. Ka zauna da Safiyyerh matsayin new Safiyyerh kuma matarka don Allah"" MAJ ALIYU ya dinga kallon ganin nasa cike da shakku da rashin fahimta wani abu kuma ya tukare masa a wuya, kasancewar rauninsa baya"

bayyana ya sa za kaga serious face a tattare da shi.

"""Who is Safiyyerh? Mene ya faru da ita? Kenan an yi using nawa ne wajan aura mata ni? Exactly?"" Ya yi"

"furucin da yake nuna how sad he is, idanunsa ya shige ciki Dr Hash ya girgiza kai ya ce ""MAJ ni fa kamar masinja ne a wannan motar, ka nemi driver sai ya yi maka bayani amma komai yana da dalili da kuma hujja, karka manta soyayyar dake tsakanin zu™ata biyu ma'ana iyaye da yaransu, zamani ya sauya MAJ kowa mafitsara yake nema a rayuwa idan zaka iya ka tsaya Safiyyerh domin ba lallai ka sake ganinta a cikin rayuwarka ba, idan ba zaka iya ba ka barwa zakaru fagen ka Wauki hakan matsayin wata fitila dana baka"" a hankali Dr Hash ya girgiza kai yana yin baya tare da Waga hannunsa sama sai kuma ya yi murmushi sosai ya ce ""Naaa, bana nufin za a kashe maka Safiyyerh ka saka idanu a kanta kawai"" yana"

cewa haka ya juya ya bar wajan.

"MAJ Aliyu ya jima tsaye a wajan, ya jima abu bai bashi mamaki ba bai kuma tsaya masa a rai ba. Mota ya"

"shiga bayan ya saka kayansa cikin sauri ya fita daga motar daidai sanda daddy yake fitowa daga cikin gidan shima hannunsa ri™e da ma™ulin nasa motar. Tu™i yake amma ya rarraba tunaninsa har ya isa Wan ™aramin gidan ya fita da sauri yana rufe motar, ya jujjuya yaga babu kowa sai ya shiga ya rufe gidan kamar kullum a zaune ya samu matashin saurayin wannan karan ya kifa kansa saman table Win gabansa, hannunsa Waya ya Wora a saman keyboard na computer da yake operating nata a hankali Aliyu ya ™arasa ya zauna ya Wan juya ya kalle shi a nutse ya ce ""Muhammad"" da ™yar ya buWe idanunsa da suke a lumshe looking so sexcy, kana kallonsa za kaga nutsuwar dake tattare da shi a handsome and gentle man Indeed kallo Waya ya yi wa Aliyu ya zame idanunsa yana daidaita zaman nasa, Aliyu ya dubi ba™ar fuskar"

Muhammad sake Wan she™i da manyan idanunsa nutsuwarsa har tsoro take basa.

"""Muhammad, cikin ne?"" Ya girgiza masa kai ya dubi MAJ Aliyu a hankali kuma ya ce ""Are you stay with"

"me?"" Kai tsaye ya ce masa ""No,zan tafi ne"""

"""Shiiiit got it wrong"""

Muhammad ya furta yana dun™ule hannunsa tare ja baya ya cigaba da danna computer can ya nisa ya ce

"""Last time da kazo da wata mace"" Aliyu ya tsaya da abin da yake alamar yana jin Muhammad ""Na ji muryarta, na taSa ganinta"""

"""Safiyyerh ka gani? Yaushe ma ka zama free har ka fita cikin jama'a, fita kake bana nan ashe?"" Sosai"

"Muhammad ya yi mamaki kamar ba zai magana ba sai ya ce ""Fita? Why should i? Laaa, na ganta da ciki i"

"saw her with a pregnant"" Aliyu ya mi™e tsaye jikinsa duka rawa yake da Sari idanunsa ya yi jajur ya taune harshe"

"""Safiyyerh with pregnant? Ina ka ganta yaushe kuma?"""

"""Shekaru biyu da watanni, ba zan manta muryarta ba, na juya na ganta naga kun tafi"" Ya faWa cikin ™asa"

"da murya mara hayaniya har zai magana sai kuma ya yi shiru. ""Are you drunk? Muhammad ka sha wani abu ne yau, ka cigaba da shaye-shaye ne? Wannan maganar ba ta yi kama data wanda suke cikin hayyacinsu ba, ba Safiyyerh ka gani ba, Safiyyerh ba zata taSa samun ciki ba idan ma zata samu to dani ne ™wayayen haihuwarta na Aliyu ne"" Muhammad dai bai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login