Follow us on social media

Showing 51001 words to 54000 words out of 190973 words

Chapter 18 - Mutallab CC Soyayya Mai Boye Sirri By Nimcyluv.txt

Nimcyluv   

24 Aug 2026

162

sai ta cire ™afa Waya take mayar da Waya ta fice daga Wakin a parlo taga duka mutanen gidan hadda police da team na musamman da suka fara bincike akan sace Safiyyerh Abdu Marafa. ""Ashe daman baka yarda ba professor za ka iya mini haka? Bana ba™in ciki da auren da ka yi musu amma ina da hak™i na sanin ka haWa Safiyyerh da Aliyu aure, Professor burinka ya cika ™udirinka ya tabbata ka aurawa Safiyyerh Aliyu"" masifa Zahiyerh take yi tai Hausa tai turanci ta koma larabci ba wanda ya tanka ta, kan Abba a ™asa. Da ™yar Aliyu ya janye ta a ransa ya gode Allah da bata ce a raba auren ba tsaf zata iya. Ta nemi kujira ta zauna sai nishi"

take yi na rashin lafiya.

"""Zo Aliyu"" ya ™arasa wajanta ta nuna masa kusa da ita ya zauna, sai kawai ta rufe idanu ta kwanta ta yi"

shiru a hankali ya fara danna mata kanta Dr Hash shima ya Wauki ™afarta data kumbura ya fara danna mata sai a lokacin Daddy ya buWe idanu ya kalleta ya girgiza kai fatansa kafin ta farka Safiyyerh ta dawo gida.

"""Sp har yanzu ba wani kira da muka samu akan batun sace Safiyyerh, ina zargin anya issues na"

"kidnapping ne?"". ""Za su kira ai sun sauya salo ina mai tabbatar maka cewa za a kira Safiyyerh zata dawo gida"" daddy ya jinjina kai ya yi shiru."

Wayar Aliyu ce ta fara ™ara yana dubawa yaga kamar private number har sai share sai ya yi tunanin ko

masu sace Safiyyerh ne? Da sauri ya amsa kiran was the first abin da ya ji daya nemi buWe masa zuciya

"sautin kukan Safiyyerh ™asa ™asa ya runtse idanu can ya ji ya ce ""Yaya Please help ants za su cinye mini"

"fata Yaya za su kashe ni"""

"""Safiyyerh listen"""

"Karo na farko daya kira sunanta ""Take a heart peanut, ke matar soja zama jaruma"". ""Yaya am scared"

"wu™a™e"" ya buWe idanu ya ga duk kallonsa suke yi hadda daddy Sp Ghali ya yi masa alama ya saka speaker. ""Kina ji na?"" Kamar tana gabansa ta Waga kai ""Be strong Maama, daddy is here for you, Ummi kowa ma hadda ni am here for you ΄an mata, hadda Ummimi"" da wani irin sauri ta ce ""Ummimi?"

"Ummimita Yaya?"""

"""Sure, ki nutsu wanne waje suka kai ki, za ki iya tuna suna ko wanne abu da zai bamu haske?"""

"""Yaya sun rufe mini idanu ban san komai ba, don Allah ka taimaka mini daddy help me please"" idanun"

daddy ya yi jajur already anyi connecting na wayar an fara bincke da ™o™arin tracking daga ina wayar ke zuwa. Shima kuma daga can haWaWWan Wakinsa da suke zube da kayan na'ura kamar hauka ya saka abu a kunne ya Wora ™afa yana girgiza kai a hankali yana jin conversation Win Safiyyerh da Aliyu yana yi yana

duba time da cije leSe.

Abin da Aliyu bai taSa yi ba kenan ™o™arin jan Safiyyerh da hira da ya ji Ummimi zata motsa zai yi saurin

"girgiza ™afarsa ""In sha Allah i will save you Safii, ki yi ™o™arin gane wani abu ki yi addu'a"" tana ™o™arin sake magana suka ji ihunta da ™arar buga wayar da ™asa ""Safiyyerh kina nan kina kan kayi baby?"" Aliyu ya jere tambayar. Kafin sun an kare daddy ya sulale a wajan babu numfashi."

"****Tunda su Goje suka fita yake abu Waya kamar wanda za'a zarewa rai, sai buge buge yake yana fasa"

"komai na gidan kumfa na fita a bakinsa ihun da ya yi da gurnani shi ya saka Safiyyerh sakin ihu tana yin cilli da wayar a gigice ta mi™e har lokacin kayan bacci ne a jikinta, tana fita ta ganshi a tsakar gidan ya yi tumu-tumu wani irin mahaukacin tausayinsa ya ratsa zuciyarta ta duba babu kowa a gidan sai ta yi tunanin wannan opportunity ne da zata bar gidan hankali kwance, bata damu da kayan jikinta ba sai kawai ta nufi ™ofa da gudu tana ™o™arin fita ta ji muryarsa cikin mawuyacin hali kamar ana fisgar ransa abin da ta ji ya saka ta tsaya ta yi jim itama kanta na sarawa tana gani bibbiyu ta sake yun™urin buWe ™ofar ta ji ya ce ""Safiyyerh. !"" Ya faWa da ™arfi a gigice ta juya taga ita yake kallo yana ™o™arin tashi ya"

kasa yana mi™o mata hannu...

*MUTALLAB IS NOT FREE*

We'll soon end the free pages. ka yi payment a yi naka a paid group.

MUTALLAB.

"Book 1, 2 &3"

500 Naira

0116886423 Union Bank Na'ima Sulaiman S a tura shaidar biya ta nan 08164069385

³an Niger kuma ya gadda tsarin yake.

'Yan Nijar ku turo carte airtel ta 300fcfa saman wannan layin 84506476

"[1/7, 9:33 PM] Sis Fauzy: *This is not a love story,but a love that builds a story, and a love that destroys"

the story.*

*d'=Ψ%έ MUTALLAB d'=Ψ%έ*

Page 14

*Bright pens...2nd batch*

*Author's books*

Munafukin miji

Moon

Mijin malama

Tsintacciya

Idan ba ke

Sirrinmu

E.t.c

Follow on Arewabooks

Follow on telegram

Remain 1 free page

Jikinta rawa yake ganin ya kafe ta da idanunsa har lokacin kuma kakkarwa nasa jikin yake yana fesar da

numfashi. Ina ya san sunanta? Take tambayar kanta. A hankali Moh ya lumshe idanunsa bayan ya janye su daga gare ta yana Wan ciccije bakinsa.

"Safiyyerh ta kasa fita, idan ta bar shi ya mutu alhalin zata iya taimaka masa Ubangiji zai kamata da laifin"

"rashin tausayi da imani, ta salwantar da rai ta hanyar ganganci da son zuciyarta."

"""Safiyyerh taki rayuwar fa? Kashe ki za su suma fa, ya kamata ki bar wajan nan tunda kin samu dama, shi"

"kinga kamar mahaukaci ne maybe"" zuciyarta ta bata shawara cike da gamsuwa ta jinjina kai tare da kama handle Win zata fice."

HaWa idanu suka sake sanda ta juyo ya dinga kallon ta rinannun idanunsa sai ta saki hannun ™ofar tana

Waga ™afa zata nufe shi.

"""Run Safiyyerh, run away run Safiyyerh"""

Ta sautin muryar zuciyarta a cikin kunnenta ta sauka har tsakiyar kanta ™irjinta ya dinga Wagawa tana son

tafiya bata kuma san meke janta zuwa gare shi ba. Ta girgiza kai

"""Save him frist"" ta furta a iya harshenta. Yana ganin ta nufo inda yake ya rufe idanu kafin ta ™araso ya"

juya baya yadda ba zata ga fuskarsa ba. Jikinta a sanyaye ta dur™usa cike da tsoro ta kasa magana can ta yi ™arfin halin furta

"""Ina ke maka ciwo?"""

"Ya mata shiru ba bacci yake ba, domin tana hango yadda ™irjinsa ke Wagawa sosai yana ™o™arin ganin ya"

"hana kansa yin abin da ™wa™walwarsa ke umarta shi. ""To faWa mini inda maganin yake na Wakko maka"""

Jin shirun ya yi yawa ta matsa tana le™a fuskarsa suka haWa ido ya zaro mata manyan jajeyen ™wayar

"idanun ta yi saurin Wauke nata idon ""Tab kalli idanunka fa, ko asibiti zaka je?"" Ta yi maganar tana ™o™arin kai hannu zata taSa shi ya mirgina gefe yana haWe fuska kamar ya ce ya shiga uku, da zata gane to tabbas ita Win ce baya son gani ko jin muryarta ta kura masa hakan"

yake yi sosai ya tsuke fuska yana rufe idanu Safiyyerh ta mi™e gabaWaya hopefully ya buWe ido ko ya bata

"amsa ba sarewa ta sake mi™a hannu dukan da ta ji ya kaiwa jikin bango ne ya saka ta yi baya tana zaman ΄an bori,shima ya tashi zaune yana zazzaro idanu daidai lokacin su Goje suka shigo ya kalli Safiyyerh da"

take yarfe hannu saboda bugewar da ta yi ya dubi Moh daya mi™e tsaye yana tangaWi ya shige Waki yana

"rufo kansa a ciki. ""Ke me kikai masa?"""

"""˜ato da shi me zan masa?"""

"""Abu a duhu na san matan yanzu ba kunya ce da su ba, idanu rufe suke afkawa maza"" da mamaki"

"Safiyyerh take kallon Goje zuciyarta babu daWi ga takaicin rashin guduwa gana wancan da ko inda take bai kalla ba duk maganar da ta yi masa, ta matsa tana takure jikinta waje guda sai yanzu ma take jin kunyar shigar jikinta sosai, ita Safiyyerh yau ita ce take rayuwa a wajan ΄an daba mashaya kuma ΄an ta'adda hawaye ya cika idanunta sosai mutanen da sam basu suwaye su ba, basu san kansu ba basu da"

wani amfani a wajan al'umma.

"""Ke kina ji ko?"""

"""Safiyyerh sunana"""

"""Mene ya daman kuma warning zan miki kar ki kuskure ki sake zuwa wajan shi idan kina son tsira da"

"ranki ba, ba kema ko Abdu Marafa bane a nan wallahi zai iya ganin bayansa, ki yi abin da ya shafe ki kawai ki tsaya iya matsayin ki na wacce akai garkuwa da ita kuma Sarayin gwamnati"". ""Shi wa?"""

"Ya nuna mata ™ofa ""kin gane ai"""

"""A'a"" wu™a ya zaro yana gwalo idanu waje ya ce ""Idan na cire miki yatsa Waya za ki gane ai"""

"""Ni mu yi magana ta fahimta daku, me kuke bu™ata zan baku koma mene amma ku rabu dani don Allah"

"ina kyakkyawan fata da muradan da nake son cimma a rayuwa naga ku babu inda kuka saka gaba rayukan ku ma sam baku damu dasu, wallahi ina bu™atar rayuwa mai tsayi da zan bar baya mai kyau ba zaku Sata mini rayuwata ba, kuma warin sigarin nan juya mini kai yake da ™yar nake sha™ar numfashi, ni macace mai hankali da ilimi wacce iyayena suka bawa tarbiyya daidai gwargwado in da ilimin addini"

"saSanin ku da ba lallai ko ummul kitahhb kun iya ba, ΄an daba ne ko masu laifi rayuwarku a gurSace take"

"ba a yi muku tarbiyya ba"" hatta Moh dake cikin Waki idanunsa a sama yana kallon rufin kwano sai da ya"

"waro ido yana sauraren maganganun da take cewa, Mangal ya yi mata ™uri da nasa idanun haka Goje"

"""Wuyanki ya isa yanka ba laifinki bane za mu yi maganinki"""

"""To me na ce na ba daidai ba, don Allah ku ba ΄an daba bane ΄an ta'adda kuma ga tantirin can shine"

"shugaban naku da alama asalin da™i™i ne ajin ™arshe sai wari dauWa dana rana ga na shaye-shaye wallahi...,"" saurin haWiye maganar ta yi ganin shi tsaye a kanta yana huci ta mi™e tsaye hannu ya Waga kamar zai kwaWa mata mari ta kurma ihu tana ™an™ame jikinta ""Don Allah ka yi ha™uri ™arya nake yi wayyo daddy wayyo captain"" sai idanunsa suka sake jirkicewa ta buWe idanu taga ya zuba mata nasa idanun fuskarsa dab da nata sai juya ™wayar idonsa yake a saman fuskarta kamar mai son tantancewa"

wani abu.

"Ta tura baki cike da tsiwa ta ce ""Kana kwaWa mini mari zan rama tunaninka rabuwa zan yi dakai ka ci"

"bulus? Bayan an ce duk wani Wan shaye-shaye bashi da wani ™arfi haya™i ya cinye shi"" Goje ya ce"

"""Wannan yarinyar ΄ar wasa ce bayan kuWi data iya sarrafawa har rashin kunya ta iya Allah kar ka rabu da"

"ita"" Shi dai Moh na tsaye yana kallon ta ita kuma ta kasa jure ganin ™wayar idanunsa ta yi ™asa da kanta tana murguWa masa baki, bata ankara ba ta ji ya cilla mata ba™ar kunawa cikin riga ta zumduma ihu a gigice ta yi kansa zata ri™e shi ya yi saurin baya yana ficewa daga gidan Goje yana ta dariya da buga ™afa"

"""Kinga aikin Mai jeji gana Scorpion nan"""

****Eng Ali wali yana zaune a gidan wutawarsa yana zantawa da wasu manyan mutane masu taimaka

"masa a harkar kamfel ya dubi P.a ya ce ""P.A ina tunanin iya abin da ake bu™ata kenan kuma na bada, ka"

"sani ba kuWi yanzu a ™asa kamfen ya cinye komai, you can manage ko?"""

"""Ba damuwa amma muna da raguwar list na local government wajan biyar da bamu je ba yanzu haka, ga"

"΄an media sun matsa kasan mutane babu amana gwara a fara watsa musu hatsi tun yanzu fa a yi maganin yunwar data addaba musu"" Ali wali ya yi murmushi yana juya kai kafin ya ce ""Ku je za mu yi"

"magana zuwa dare ina da hira da ΄an zuwa dare we'll talk"" P.A ya kalli mutanen ya ce"

"""Don't make any mistakes idan kun shiga gidan rediyon ku tabbatar kun yi abin da ya dace, kar kuma ku"

"nuna wata ala™a tsakaninmu da ku yadda na faWa muku haka zaku faWa"" ""In sha Allah, ai harma da abin"

"da baku bu™ata ba mu indai za a biya mu ai bu™atar maje hajji sallah zamu farfaWi ayyukan bogi da ya yi kuma ya yi mana"""

"""Nice to hear this, you can leave ku je"""

Tafiya suka yi suna murnar ΄ar dubu biyar biyar Win da za a basu akan faWar abin da ba haka bane. Ali

"wali na shirin mi™ewa ya ji numfashi a bayansa ya juya da sauri, tsaye ya ga Moh fuskarsa rufe sai ™wayar"

"idanunsa da take a fili ya cake yana muzurai. ""ka bani tsoro amma"""

"""Mara gaskiya ko a ruwa zufa yake"""

"""Me na yi na rashin gaskiya?"" Ya yi masa shiru yana wani irin fito ya Wauki ™afarsa Waya ya Wora saman"

"kujera yana zaro kunama ya ajjiye saman kujerar wajan ta fara yawo tana Waga ™ari sama ta kumbura sosai. ""Yaushe ka shigo? Na ce ni zan dinga nemanka bawai ka dinga biyo ni duk inda nake ba, bana so a san ina mu'amala da kai"""

"""Saboda annoba ne ni? Tunda ka jawo ni haka zaka shanye duk abin da na dama, na kwalo yarinyar"

"mene next?"" Murmushi Ali wali ya yi ya ce ""Ai na san kun Wakko ta, tunda CSP ya yi mini magana akan case Win kidnaping sannu namijin duniya"""

"""Zan kawo ta nan"""

"""Ina? A'a ka bar ta nan wajanku zan baka key Win wani gida sai ku tafi can kwafi sararawa ni bani da"

"gaske koda zaka dinga huta gajiyarka a wajanta kana rage zafi"" Moh ya Waga kai ya kalli Ali wali da kyau."

"""Wacce gajiyar, sanyi ne a jikinta?"""

"""Kana abu kamar ba wayayye ba, mu bar maganar ka yi mini aiki na farko and i appreciate it. Sai batun"

"Scorpion"" daidai nan kunamar dake yawo a wajan ta shige hannun Moh ya matse ta ya yar waje guda Ali wali ya cigaba da cewa ""Scorpion ba zai bar mu ba, Hon MaWatai yake hari a yanzu nasan kuma bayan nan ni ne a list, yana neman zame mana masifa yana kawo mana barazana a akan siyasarmu gwara Hon MaWatai ya samu dukkan abin da yake nema a mulki ya samu nasa rabon ni yaushe na fara? I will never"

"let that happen ba zan bari ya yi galaba akai na ba"""

"""Me za ka yi?"""

"""Zan tabbatar an nemo shi an Satar da shi, don ba haka kawai yake yin abin da yake ba akwai abin da ya"

"taka yake ta™ama da gadara dashi, ka yi ™o™arin nemo mini shi kafin hukumar FID su kama shi zan"

"ruSanya maka abin da duk na yi niyya"""

"""To kuna da case da shi?"" Ali wali yace ""Pardon? Kamarya kenan"""

"""Basar"""

"Key Win gidan ya basa, hadda na mota Moh ya™i amsa wai he don't know how to drive ya basa kuWin"

abincin Fiyya mai kyau da duk abin da take so.

"""Ka™i faWa mini waye kai dai ban san komai dangane da kai ba Moh, sunanka kawai na sani Mutallab"

"without surname and middle name, whatever shikenan dai"" Moh ya ™ara Waga ™afa zai fita Eng Ali wali"

yace

"""One more think Mutallab"""

"""Ali wali ka kira ni da Wan daba ko Wan ta'adda sai mu yi magana"" Ali wali ya yi murmushi ya ce ""Sai"

"godiya"" ya tsuke fuska Moh."

"""Professor Abdu Marafa ya mini mummunan tabo a zuciyar matasan jihar nan,ya Sata mini suna na ji ina"

"son WanWana masa kwatankwacin abin da ya yi mini ta hanyar ramuwar gayya wacce ake cewa tafi ta gayya daWi, kamar yadda ya Sata ni shima haka nake so a Sata tarihin tarbiyyar gidansa da sunan da yake ta™ama da shi, a dinga masa kallo a matsayin wanda ya gaza"" Ya yi shiru yana sauke numfashi yana duba"

wayarsa ganin shugaban jam'iyya na kiran shi ya mi™e tsaye.

"""Bayan sato budurwar ΄arsa da kuka yi har gida, ina son ka yi Safiyyerh Abdu Marafa fyaWe, ina son ka yi"

"wa Safiyyerh Abdu Marafa ciki kaga tana da auren wani, wani kuma daban ya yi mata ciki wanin ma Wan daba, Wan daban da basu san waye shi ba, kaga Safiyyerh zata haifi Wan zina ko"""

"""Šan zina?"""

"Moh ya maimaita a fili Ali wali ya ce ""To Wan mene? Yayinda da wani wanda ba mijin yarinyar ba ya keSe"

"da yarinya har ta samu ciki wannan cikin ya sunan shi? Cikin shege ba haka lissafin yake, idan na ce wani"

"zan bawa wani aikin lissafin Eng Ali wali bai gama cika Wari over Wari ba, dole kai zaka aikata haka Mutallab dole kai zaka yi wa Safiyyerh ciki domin dauWar gora ciki kan shata"""

"""Wanne zunubi ita yarinyar ta aikata, gyatuminta ne kamar batun nan ba zan ba, shi kuma daman cikin"

"yinsa ake yi? Ba kawai girma yake ba?"" ""Au baka san yin ciki ake ba? Shekarar nawa?"""

"""Koma mene ba za a yi ba"" Ali wali ya yi murmushi ya ce ""Dole zaka yi, ka rubuta kuma ka ajjiye sanda za"

"ka yi baka sani ba jeka"" bai wani Wauki maganar Eng Ali wali da muhimmanci ba ya fice daga gidan."

"***Safiyyerh ta rufo ™ofar bayan ta gama dubawa ta kalli Goje ta ce ""Kawai ku siyo mini kayan abincin na"

"dinga dafawa sai ina san muku?"""

"""Kin iya wato ne?"""

"""Mene wato?"" Ya ce ""Shi girkin nake batu"" ta jinjina masa kai ya mi™e tsaye ya ce ""Da kin yi dabara"

daman ba ki da wani amfani. Ita mamaki ta yi ganin kitchen hadda tukunya plates da spoons ga risho da

sauran tarkace. Babu jimawa Goje ya dawo hannunsa ri™e da Indomie guda biyar da ™wai guda goma

hadda kayan miya da magi ya bata ya ce

"""Ta yi musulmin daWi kin ji Manager"""

Ta samu kanta da yin murmushi a ranta kuwa dabara take yi ta samu hanyar guduwa. Suna tsaye ya faWo

"cikin gidan sai ya yi turus yana kallon Goje ya™i yadda ya kalle ta, ta ™asan idanu ita kuma take binsa da"

"idanu mamakin yadda jikinsa yake a murWe take har ™asan zuciyarta ta ji tana shakkarsa. ""Barka da antayowa mai jeji ya ™arin ha™uri"" banza ya yi masa ya shige ciki Safiyyerh ta ce"

"""Au rashi ma aka yi masa?"""

"""Yayarsa aka sace sai jiya aka kanta an ™wa™wale mata idanu"" Safiyyerh ta zare idanu tana dafe ™irji sai"

"tausayinsa ya kamata a raunace ta ce ""Kuma bai je gida ba? Anya yana son yayar tasa kuma kun tabbatar wannan ba mahaukaci bane?"" Shi dai tuni Goje ya bar wajan. Ta gama dafa Indomie wacce ta ji azabar Attahiru rabon da ta shiga kitchen a rayuwa ta manta fuskarta ta yi jajir da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login