Follow us on social media

Showing 84001 words to 87000 words out of 190973 words

Chapter 29 - Mutallab CC Soyayya Mai Boye Sirri By Nimcyluv.txt

Nimcyluv   

24 Aug 2026

247

ya ji ya samu nutsuwa Muneeberh zata ci wani abun, a ransa kuma ya ji ai sata ya yi kuma sata haramun ce, amma ai ya je ya tambaye shi ya taimaka masa ya™i. Cikin sasarafa ya nufi gida ba kowa sawu ya Wauke saboda tare ya nutsa sosai, ya buWe ™ofa kamar Sarawo ya shiga gidan ya sauke ajjiyar zuciya ganin babu Aby a tsakar gidan ya Waga labulan Wakin Ammo ya ce ""Munee ga abinc. "" Kalmar da bai iya ™arasawa ba kenan"

"ganin Ammo na kuka kamar ranta zai fita ga Muneeberh dake bacci an lulluSe ta da zani, Mama Zaituna zai faWin Allahu Akbar take ya kasa fahimtar mene ya faru ya kalli biredin hannunsa kafin ya yi magana"

kuma ™arar jiniyar ´an'sanda ta cika unguwar....

MUTALLAB d'=Ø%Ý

"Littafin kudi ne, pay before you read. To subscribe urs chat this number via WhatsApp only"

08164069385

500 naira only d'=Ø%Ý

"[1/7, 9:34 PM] Sis Fauzy: Chapter 22: Heartless careless"

Paid book ¦ 500

0116886423 Union Bank Na'ima Sulaiman S. Evidence of payment send via WhatsApp number

08164069385

Read on ArewaBooks

Read on telegram

"Read on WhatsApp, but pay before."

Not edited d'=Ø%Ý

Jikinsa ne ya Wauki rawa bayan tunaninsa ya gama wassafa masa gawar Muneeberh ce kwance a gaban

"Ammo, bai san ya ake mutuwa ba, balle ya ji yadda ake jin zafin fitar rai, ya dan san idan mutum ya mutu ana nufin ba zaka sake ganinsa ba, jin muryarsa, ko ganin wani abu nashi sai dai abubuwan da ya mutu ya bari. Biredin dake hannunsu ne ya sulale zuwa ™asa ya faWi, ledan garin kwakin ta tarwatse da ™yar ya iya jan ™afarsa zuwa cikin Wakin ya dur™usa daidai inda gawar take ya zufawa saitin ™irjinta idanu yana"

saka ran yaga zuciyarta ta buga ko yaya ne amma tunaninsa ya ™aryata zaton da zuciyata ke yi masa.

"Hannunsa ya cira tare da yaye zanin da aka rufe mata fuskar, ganinsa ya fara sauka akan fuskarta da ta yi"

"fari tas an toshe mata hanci da audiga haka kunnuwanta. Har lokacin bai yadda gawarta ce a gabansa ba yafi yadda dai bacci take ya Wan buWe manyan idanunsa da suka fara shigewa ciki a hankali ya furta ""Bacci take? Yaushe zata farka to?"" Ya mi™e hannu zai zare audigar hancin Muneeberh."

"Cikin sauri Ammo ta ri™e hannunsa tana shasshe™ar kuka ta ce ""Muhammad, da gaske ´ar'uwarka bacci"

"take irin baccin da kowanne mai rai a duniya zai WanWani Wacin yinsa, baccin da babi ranar farkawa sai a darul salam, bacci da kowa yake jiran ranar wa'adin da nasa zai yi. Muhammad; kana ji Muneeberh ,"""

"wani irin kallo da Mutallab ya yi mata ya saka Ammo yin shiru da bakinta, shi kan shi bai yi zaton zai iya"

yi wa Ammo irin wannan kallon ba.

"""Bata jira na dawo ba? Ba na ce zan dawo ba? Mutallab baya ™arya al™awari, Munee wake up na samo"

"miki abinci"""

"""Muhammad, Muneeberh ta koma ga mahaliccinta Allah Ya yi mata rasuwa ka fahimci hakan"""

"""Rasuwa?"" Maimaicin furucin da ya yi ya jishi a tsakiyar kan shi. Ya kama hannun Muneeberh ya dam™e"

"ya tuna kafin ya fita nemo mata abincin yana zaune a Wakinsa na zaure ya yi shiru, Sa'adah ta shigo Wakin da gudu tana kiran shi ya mi™e ya bi bayanta yana zuwa yaga Muneeberh a cinyar Ammo tana ri™e cikinta,ya ™arasa Wakin ya du™a gaban Muneeberh."

"""Ya dai?"" Ba ta yi magana ba, ta zame daga jikin Ammo ta dawo jikin Mutallab ya gyara dur™ushen da ya"

"yi yana ri™e hannayenta biyun ta juya ta kalle shi sai ta yi masa murmushi da ™yar ya ce mata ""Ina ke"

"ciwo?"""

"""Ba ko'ina, yunwa dai nake ji Wan'uwa, Ammo ta fita bata samu abinci ba, komai na Wakinta ta siyar"

"saboda ta ciyar damu, Malam faWa yake wai ya gaji da ciwona, bai san ni yunwa ce ta yi mini mugun kamo ba...,"" ta yi ta sake numfasawa tana kwantar da kanta a ™irjinsa, duk da ta girme shi amma ya fita girma tsayi jiki da wani irin faWi, da yawan lokaci ta kan ce ita ai ta ha™ura shine babba, bayan haifuwar Muneeberh Ammo ta haifi Mutallab, wanda kuma shine last born Winta kuma Wa namiji Waya tilo da take da shi, akwai soyayya mai girma tsakanin Muneeberh da Mutallab soyayyar da ko Ammo ba zata ce ga adadin da take da shi ba, ko ciwonta ne ya tashi shine yake jinyarta ta yi ta masa kuka, komai ya samu Munee, babu wanda ke gane bashi da lafiya sai ita yana da son jiki idan bashi da lafiya, kuma baya uhm'uhm, kawai dai ya jisa a jikin mutum baya magana mai tsayi da zarar ya yi sai ya saka shirme a ciki,"

shi yasa ake cewa kakansa yayo.

"""Tayo; yunwa babu daWi talauci masifa ne talaka yana cikin jarrabawa, ina jin zafi a nan Wina"" ta nuna"

"masa ™irjinta da cikinta sai ta yi murmushi ta ce ""Duk tsanani ka nemi abin yi karka bari ka wula™anta ka ji Tayo? Za ka yi farinciki duk da akwai ™alubale gare ka, ko sau Waya bayan bana raye ™asa ta rufe mini idanuna idan kana da rabo na tsayin rayuwa ka hayayyfa kar ka manta da wannan soyayyar dake tsakaninmu, ka daure ka sawa jinka sunana ka cigaba da tuna ´ar'uwarka mai son ka"" sai ta yi murmushi"

"ta Wan harare shi da ™yar a cikin daren ya ri™e kan shi ya ce ""Bari na samo miki abinci """

"""Daka bar shi, daren zai yi maka tsayi Tayo"" har lokacin murmushi take masa, ta san baya son tuna Tayo"

"faWa ake dashi sai taga bai ce mata komai ba. Yana ™o™arin sakin ta ta ce ""Ina zaka?"""

"""Quiet; ki bar idanunki buWe"""

"""Ai kowa ba zaka dawo ka saman ba, bacci zan yi mai nauyin gaske na samu sa'ida daga yunwar da nake"

"ji har abada"""

"""Me?"" Ta sake murmushi ta ce ""Wasa nake, idan baka so na yi bacci yau Waya ka yi murmushi naga"

"yadda murmushi kewa jinin yarabawa kyau, ka Wan rungume ni ina jin daWi idan ka ri™e ni"""

"Mutallab, ya juyawa su Ammo da Sa'adah baya ita dai Ammo shiru ta yi. Ya kalli Muneeberh dake kallon"

"shi a hankali ya Wage mata girarsa duka biyun, sannu a hankali fuskarsa ke faWaWa da wani irin yalwataccen murmushi, sai taga kamar an sauya shi bata taSa zaton kyan shi ya kai haka ba sai yanzu."

"""Sai ka rungume ni kuma, ai haka na ce shi ne zan ta jin bugawar ™irjinka da zuciyarka a tattare dani ko?"""

"Ya sake Wage mata girar har sannan bai magana ba, a hankali ya sata jikinsa ya rungume ta tsam, sai ya dinga jin wani abu mai kama da fargaba na rutsa zuciyarsa, su jima kafin ya sake ta sai ta ce."

"""Scorpion, da ita ka yi kama na ji a gidan da nake aiki suna kwatance da dafin jikinta da ™arin dake jikin"

"ka dace da Scorpion ka yi ta zama a haka"""

"""Kar ki baccin"""

"Ta jinjina masa kai, ya mi™e tsaye Ammo ta ce ""Ta daren nan ina zaka? Mu bar wa Ubangiji komai mu jira"

"zuwa safiya"""

"""A'a, zan je saboda ita"""

"""Ka duba lokaci dai, daren ya riga ya nisa ba inda zaka samu abinci yanzu"" bai sake cewa komai ya fice"

"daga cikin gidan, Muneeberh ta bisa da kallo tana sake ™an™ame cikinta dake karta mata."

"Mutallab, ya sauke wata Soyayyiyar ajiyar zuciya yana sake kallon gawar Muneeberh kafin ya ce ""Ba tace"

ba za ta yi bacci ba? Ta koyi ™arya? Ni ni ko? Ni zata yi wa ™arya to maza tashe ta Ammo tashe ta ci

"abinci"""

"Ya yi maganar yana ™o™arin Waga gawar Muneeberh, daidai lokacin Aby ya shigo Wakin hankali tashe"

yana nuna Mutallab da yatsa ya ce

"""Ashe Sarawo na haifa? Mai haura gidan mutane cikin dare sauran ka ri™e mukami kana tare hanya daka"

"fita cikin daren nan ashe sata ka fita yi? Allah wadaran naka ya lalace, Allah wadaran hali irin naka MuWallabi Allah ya yi WaiWai da hali mai kwatankwacin naka, to ban haifa Wan iska a gida ba, ba zan lamunci haka ba ga ´an'sanda can tarago guda a waje sun zo kama ka"" zumbur Ammo ta mi™e tsaye ita da Sa'adah ga gawar Muneeberh a ™asa kwance. Mutallab jin an ambaci ´an'sanda ya saka ya ji tsoro da shakka, ji yake wanda ya yi kisan kai ake kamawa? Me ya yi to? Biredi Waya ya Wakko gidan Alhaji Wada da garin kwaki, wacce ya sato dominta yana zuwa ya ruski gawarta ta mutu saboda tsananin yunwa, bayan kafin ya je ya yi satar sai da ta fara neman taimako aka hana shi. A hankali ya sulale ya koma"

"bayan Ammo, baya son akama shi baya son jin kalmar ´an'sanda."

"""Muhammad da gaske ka haura gidan Alhaji Wada ka yi masa sata?"" A hankali ya jinjina mata kai tunda"

bai iya ™arya ba ya ce

"""E, na haura"""

"""Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un! Me ka sato? Me ka Wakko masa har ya zo unguwar nan cike da"

"´an'sanda, Mutallab tarbiyyar da na yi maka kenan?"""

"""Ki yafe mini Ammo, ban sakewa, biredi guda Waya na Wakko da garin kwaki zan kawowa Muneeberh"

"dake jin yunwa. ,"" wani irin marin Sarin makauniyya Ammo ta sauke masa a fuska dama da hagu, ™arfin"

"marin ya saka ya yi baya kamar zai faWi sai ya ja ya cake a wajan, ya kafe Ammo da jirkitattun idanunsa"

"tunani yake bai ya yi mai zafi haka? Bafa kuWi ya Wauka ba, inda ya Wauki abinci suna da wadatar shi."

"Wani irin huci yake fitarwa ta hancinsa ´an'sandan suka shigo ganin haka ya saka Mutallab girgiza kai ya ri™e Ammo, yarabancin da bata san ya iya ba shi ta ji ya fara yi, hakan ya ™untata zuciyarta domin duk abin da ya danganci yaruba ta tsane shi, sai ta dinga jin kamar ma shine ya kashe Muneeberh saboda"

sakacinsa.

"""Ba zan sake ba, kar ki bashi su tafi dani, ga biredin can da garin, idan Munee ta tashi zan nemo mata"

"wani abun, dukana za su yi"""

"Tausayin Mutallab ya cika zuciyar Ammo, ta kalli Wan'sandan ta ce ""YallaSai shi yaro ne mai ™ulafucin"

"yan'uwa, ku yi ha™uri ga abin da ya Wakko nan wacce ya yi dominta ba gawarta ya tarar"" Cikin faWa Malam ya ce ""Wallahi sai sun tafi dashi gwara su koya masa hankali su saka ya yi ladab, ban haifi wanda zai saka mini hawan jini ba"" kamar Ammo ta yi hauka ta rasa yadda za ta yi, Mutallab ya ri™e ta gam sai girgiza kai yake, idan ya kalli bindigun hannun jami'an tsaron sai ya firgita. Kokawa suka fara da malam Mutallab ya ri™e jikin Ammo cikin zafin rai Malam ya fisgo Mutallab ya hankaWa shi gefe bisa tsautsayi kan shi ya daki jikin kujerar ™arfe dake Wakin, ajjiyar zuciya kawai Mutallab ya saki saboda shigewar da ™arfen ya yi a gefen kan shi jini ya fara zuba, bai san inda kan shi yake ba ya dinga mi™awa Malam da Ammo hannu amma haka ´an'sandan suka Wauke shi kamar babban mutum sukai waje da shi zuwa cikin motar, sai a lokacin kuma Malam ya ji hankalinsa tashi ganin jinin da yake zuba gashi sun Wauke shi"

tamkar bashi da rai.

"Ammo ta rasa bakin sai Sa'adah ce kawai take yi, tun a daren akaiwa Muneeberh wanka domin ™arfe"

"bakwai na safe za'a yi mata jana'iza. 6:30 Bafullatana ta shigo gidan a gigice sai ihu da kururuwa take tana buga ™asa, da ™yar aka jata ciki saboda masu Waukan gawar Muneeberh sun ™arasu, Ammo na ji na gani aka Wauki yarinyar da yunwa ta yi sanadin tafiyar ta zuwa lahira, shikenan ta rasa ´arta? Sanadin"

yunwa da talauci innalillahi wa'inna ilaihirraji'un.

"**Safiyyerh na zaune cikin class tana attending subject Win da ake yi musu, kallon teacher Win kawai take"

"da idanunta sai ka Wauka ji take amma idan aka Wauki ™wayar idanunta dake saman board ba zata taSa iya maimaita abin da malamin ke cewa ba na daga explanation Win da yake, kawai dai tana kallon shi ne har ya yi ya kammala ya fita. Ta sunkuyar da kanta ™asa har bata san sanda aka shigo tare da zama kusa"

da ita ba.

"""Safiyyerh"" ya kira sunan underneath his berth yana kallon ta, ta Wan Wago kai ganinsa ya bata mamaki ta"

"Wan buWe idanunta sosai ya yi mata murmushi ya ce ""Sleepy baby, are you alone?"""

"""E, how are you?"""

"""Good, kin san dai me zan tambaye ki ai ko? Kin sani oya bani amsa ta righ now"""

"""To; she is not around"" ya buWe ido ya ce ""koyaushe dai the same answer, shikenan ai"" ta yi masa"

"murmushi kawai ta Wauke kan ta ya dubi agogon hannunsa mai tsada ya ce ""Safiyyerh me ya sa kike son keSance kan ki daga cikin students ne? Ki yi ta zama cikin class it doesn't bother you?"""

"""It wasn't "" tace tana rufe ido ya jinjina kai ya matsa ya ce ""You looks so beautiful when you are smile,"

"please keep smiling beb"" ta tura masa baki ta ce ""Ni ka daina ce mini baby kamar ´ar tsana, kana naku ajin kana zuwa nan maza a kama ka"" ya buWe hannunsa ya watsa ya ce ""And so what? KuWi fa babana ya biya ai baza su ™aunaci asarar Student ko Waya ba, private school ba government ba, balle a ™untata mu so we have a right a freedom a power mu yi duk abin da muke so"" safiyyerh dai bata ce komai ba, ta yi"

™asa da kan ta shima gefe ya juyar da kan shi ya zubawa wani waje ido ya ce.

"""Ya Allah, i really really love her, I love Safiyyerh, I love her smile, her mouth, her eyes, her innocent face"

"i love everything about her About Safiyyerh. Ya rabbi help me ka bani Safiyyerh matsayin matata"" sai"

"kuma ya juyo ya kalle ta, ta yi saurin sunkuyar da kan ta a ™asa tana wasa da yatsun hannunta, hannunsa ya mi™a zai kamo nata ta yi saurin janye wa tana tura masa baki. ""My Sophia, kina jin ba zan iya auren ki bane? Ba kiga kowa a school Win nan yana da budurwa ba"""

"""Uhm'uhm ni ban so, Ummeyh ta ce sai mutum ya girma ake masa aure, I'm just 14 years fa?"" "". so?"""

"Ya tambaye ta yana sake kallon yatsun hannunta ""Ki yi accepting nawa as a lover, as your love kiga yadda ake abu, sai na tabbatar na goge kunyar idanunki"""

"Ta yi sauri ta mi™e tsaye saboda time Win tashi ya yi ma, daddy take jira ta Wauki school bag Winta, da"

"lunchbox tana ™o™arin fita ya saka hannu ya yi saurin janyo baby hijab Win ta, trying to hug her kafin ya rungume ta, jikinta har rawa yake wajan Waga yatsa ta nuna shi ta ce ""Karka fara Captain kar ka soma"

"Please."""

"""But... i love you"""

"""And this is your problem not mine, don Allah ka rabu dani"" ta sake yun™urin juyawa ya yi saurin ri™o"

"hannunta ya jingina ta jikin bango tare da Wora kan shi a kafaWarta ya ce ""Ke wai ba kiga kowa sabgar gabansa yake a wannan makarantar ba? No one's care soyayya fa akwai daWi Safiyyerh"" ta Wan buWe ido tana ture shi, by forcing him to raise his head from her shoulder amma ta kasa cikin yanayin Teacher"

Basam ya shigo da ™arfi ya ce

"""Safiyyerh. !!"" Cikin sauri captain ya sake ta, jikin Safiyyerh na wani irin rawa tuni hawaye ya cika"

"idanunta kan ta a ™asa Teacher Basam ya ce ""Ok ok abin da kike a makarantar kenan? Shi mahaifin naki"

"ya turo ki kenan ki yi ba shakka Safiyyerh"""

"""Wallahi... I am... Sirr"" ta rasa kalaman magana ya daka mata tsawa sosai yana nuna mata ™ota ya ce"

"""dilla can get lost"" ta fice tana fashewa da wani irin kuka tana jawa Captain Allah Ya isa salon a dinga ce"

mata ´ar iska.

"Captain na fita abokansa suka dinga masa dariya wani ya ce ""Kai ma duk faWin school Win nan ka rasa"

"dawa za ka yi soyayya ka li™ewa sai kwaila? Duk jan ajin nan duk yaran da suke bibiyarka? Yarinyar daba uwar data sani she just in jss 2 amma ka bani kunya da marikar mamaki wallahi"" ya Waga kafaWa ya ce ""Ba zaku gane ba, ina son Safiyyerh saboda idanunta ba buWe ba, sauran kuma sun san mene duniya idan"

"soyayya ce gwara na gina mata soyayyata a zuciyarta i love her sweetness voice , da nutsuwarta"""

"Murmushi duk dukai suna duba wayoyin hannunsu, Safiyyerh na jinsu ta yi shiru ta nufi motar da take da"

tabbacin ta Daddy ce a ranta tana jinjina kalmar kwailar da suke magana akai.

***SSS State Security Service

"Da sauri yake tafiya yana yi yana duba abin hannunsa, jikinsa sanye da ba™a™en kaya yana ™arasa"

"shigowa harabar wajan sauran jami'an suka mi™e suna sara masa, har ya isa cikin meeting hall Win nasu. Ya ja kujera ya zauna gabansa an rubuta DIG JOHAR. ya dinga kallon jami'an wajan da suka kasance jami'an SSS. A hankali ya fara musu magana cike da gargaWi da fusata ya ce ""Watakila kun manta aikin ku da matsayin da muke ciki a yanzu da lalacewa tsaro, kuma wannan meeting Win na sirri ne kuma kai da kai saboda barazanar da muke samu. Idan ba ku manta ba hukumar SSS hukumar jami'an tsaro na fararen kaya, sun samu rashin jami'ansu saboda wani kuskure da suka yi a baya, har hakan ya bashi damar bawa wasu mutane bayanan sirrin SSS wanda a yau ake mana baranza da shi dole mu sauya taku"

kuma mu binciku wannan jami'in namu da ya ci amanar aikinsa akan rashin toshe da ma'ana. Babu wasa

duk wanda muka samu da laifin da muke nemansa da shi babu sassauci zamu yi masa hukunci daidai da

"laifin daya aikata, jami'an SSS basa jiran umarni ba sa kaiwa court, idan hukunci na kisa ne mune muke da iko, idan mutum ba zai mana amfani ba mu haukatar da shi so dole salon aikin mu ya sauya,"

"understand?"""

"""Yes sir"""

"Suka haWa baki wajan amsa masa, kowa ka gani a wajan fuskarsa babu walwala da sassauci daidai suke"

da aikin nasu a kuma shirye suke tsaf. Dig Johar ya fara zayyana musu bayani don gane da SSS Win. Bayan ya gama cike cike ya Waga kan shi ya kalli team Win ya ce fara da cewa

"""Kamar yadda kuka sani (SSS)

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login