Follow us on social media

Showing 111001 words to 114000 words out of 190973 words

Chapter 38 - Mutallab CC Soyayya Mai Boye Sirri By Nimcyluv.txt

Nimcyluv   

24 Aug 2026

244

shi ya ji kamar ya dauwama a wajan, bai san me ya sa ba komai na duniya ya tsaya masa baya jin daWin komai, ya mi™e ya tsinke duk ciyayin da yake so har da ganyen tumfafiya, mamaki ya kama shi ganin Kimiyya a hanya cikin mota shi da Nahyan ya haWe fuska kamar ya ce ya shiga uku, a ™a'idar aikin da zai yi a hanyar ta dawowa ba'a bu™atar ya kula kowa balle yin magana, kuma a ™afa zai je gida, saboda hakan duk maganar da Kimiyya ya yi masa yai mai banza bai taSa jin an wula™anta shi irin na yau ba, ya ji"

daman bai san Mutallab ba.

"""Kimiyya rabu da shi muje don Allah"" Ya girgiza kai ya ce ""A'a Nahyan dole na san me gayen nan yake"

"ta™ama da shi, na tsani wula™anci bayan ni ban wula™anta kuwa ba, driver stop the car"" driver ya tsaya, Kimiyya ya fito ya sha gaban Mutallab yana girgiza kai ya ce ""Dame kake ta™ama da shi ne Mutallab?"

"Daman haka talakawa suke an sha faWa mini ban yarda ba"" Kamar idanun Mutallab zasu faWo haka yake kallon Kimiyya da su, ya ce ""E, haka ne ma ka yi ma talaka rana ya yi maka dare, ka ja shi inuwa ya cilloka rana, talaka idan ya samu waje bai iya shanya ba ga alama nan kuma na gani, idan ka manta waye kai bari na tuna maka, Muhammad Mutallab Abdullahi, Šan'malam Abdullahi mai makarantar almajirai, Mutallab kai ba you're nothing but Šan'malam kai zero ne, no education, no power, no money, no freedom, babu ko Waya a tattare da kai, sai Wagawa kana jin kai wani, hatta ga iyayensa fa sun tsane shi,"

"da™i™i jahilin banza wanda talauci ya zame masa abokin rayuwa"""

"Wata zufa ce ta dinga tsattsafo wa Mutallab a tsakiyar ™irjinsa, ya dinga kallon Kimiyya bai yi ko tari ba"

"sai murmushi da ya yi asalin kyawunsa ya bayyana, idanunsa kamar garwashi haka sukai alamar"

maganganun Kimiyya sun tsaki tsakiyar ™irjinsa.

"""Boka, matsafi wanda ya kashe ΄an'mata biyu ya yi tsafi dasu"""

"Kimiyya na cewa haka ya shiga mota, driver ya ja, ya dur™usar da kansa a jikin kujerar motar, idanunsa"

"sukai ja, duk maganar da Nahyan ya yi masa bai kula shi ba a haka suka bar Mutallab tsaye a wajan. Bai san tsayin lokacin daya shafe ba sai ji ya yi ana masa dariya ya juya idanunsa ya sauka akan wata dattijuwar mata, tana dogara sanda. Tana ta yi masa dariya har ta shige cikin wata bukka ya bita da"

manyan idanunsa.

"***Safiyyerh na bedroom Winta a ™wance lokacin ™arfe tara ta shige ™arar buWe ™ofa ta ji, ta waiga da"

"sauri kuma ta mi™e zaune ta ce ""Daddy"" ya yi mata wani irin kallo daya sanya ta sha jinin jikinta tai ™asa da kanta ™asa Daddy ya ce ""Safiyyerh Abdu """

"""Na'am, Daddy"" ta faWa muryarta na rawa ya ce ""Me kika yi a makaranta yau kuma?"""

"""Me aka ce na yi?"""

"""Ni kike amsawa tambaya da tambaya? ³ar uwarki za ta yi miki ™arya ne eh?"" Da mamaki Safiyyerh ta ce"

"""Wacce ΄ar'uwar tawa Daddy?"" Daga bayan daddy ta ji an ce ""Ka gani ko Daddy? Ko a school sai ta nuna mini ni ba ΄ar'uwarta bace ba"" Wahee ta fashe da kuma ta ce ""Daddy, Safiyyerh hates me, she hates me so much, daga na yi mata maganar ita macace bai kamata tana zuwa class namu tana kula class captain ba, shine ta dinga zagina ta uwa ta uba hadda cewa ba kai ne ka haife ni ba, daddy ina son Safiyyerh"

"amma ta tsane ni"""

"Tsoro da sharrin da Wahee da ta yi mata ya saka ta kasa magana, idanuna ta ta cika da hawaye ta fara"

"girgiza kai ta ce ""Daddy wallahi ,"" a gigice cikin tsawa Daddy ya ce ""Shut up Safiyyerh, shiru shasha,"

Wahee Win kike faWawa haka? Ashe yara kike kulawa a makaranta shine kika fara zama da™i™iyya? Haka

"kike daman Safiyyerh?"""

"""Wallahi daddy bana. ,"""

"""I said shut up Safiyyerh, ki fito mini da books Winki wallahi kika bari naga ba daidai ba sai na zane miki"

"jiki tas yau a gidan nan don kinga ina lalllaSaki? Birthday Win da zan miki ma na fasa"""

"""A'a daddy kar ka dake ta don Allah, na yafe mata Safiyyerh jijina ce bana jin daWin yadda take kula maza"

"a makaranta ne"" Wahee ta ce tana fashewa da kuka itama sosai, fuuu daddy ya juya a ransa ya ji idan yaga ba daidai ba a books Win Safiyyerh sai jikinta ya faWa mata tas wallahi. Yana fita Wahee ta share"

"hawayen idanunta, ta fashe da dariya sosai tana tafa hannayenta ta ce"

"""Like this... Kamarya haka, idan har ba ki rabu da class captain Winmu, nawa ne ni Waya ne kin fahimta"

"ko?"""

"Safiyyerh za ta yi magana Wahee ta Wora yatsa a bakinta ta ce ""No... No... No sister ki adana maganarki"

"zuwa wani lokacin, ba yanzu ba akwai saura sai na tabbatar kin zama zere plus zero minus zero"""

"Safiyyerh ta dinga kuka, tana jawa Wahee Allah Ya isa, yaushe ma take kula maza? Fuskarta ta yi jajur,"

"tana lumshe idanunta fuskarsa ta sauka cikin ganinta yadda yake tsotsar lips Winsa, da sauri ta buWe idanunta saboda tsigar jikinta da suka mimmi™e ta ji mararta ta ™ulle, har cikin dare tunaninsa take da muryarsa da yake cewa kimiyya  Bana so kan ta kamar zai fashe ta ji wani irin zazzaSi saboda kukan da ta yi. Ta mi™e ta fita zuwa bedroom Win Ummeyh taga bata ciki, duk inda zata duba magani babu, sai ta nufi part Win Daddy dake downstairs, abin da ta saba ji shi ne dai, yau na fi na kullum domin sosai take"

"jiyo surutun Ummeyh sai muryar Daddy da yake yawan faWin ""I am sorry. Sorry dr"""

"""Sorry for what?"""

"Safiyyerh ta tambayi kan ta, ganin bata da amsa ta yi shiru ta ji inama ita take ihun da Ummeyh ke yi,"

"domin anata tunanin sai ta yi zaton wani special ihu ne, da gudu gudu ta sake komawa bedroom Win Ummeyh ta kwashi kayan S Bayero musamman na hips da breast, sai wata gumba ta musamman da bata san ta mece ce ba ta Wauka ta cinye, bayan ta gama ta nufi bedroom nata. Ta dinga juyi a kan gado, can ta Wakko wayarta sai taga notification an rubuta  Happy birthday sweetheart ta dinga mamakin waye? Bata da number ita mantawa take akwai sim a ciki, ta yi searching abin da ta saba gani a ΄an kwanikan nan tana jin daddy ta kasa jure kallon sauran bidiyon. Wata number ta lalubu ta kira a cikin daren, can aka Wauka sai ta yi shiru ta kasa magana. A hankali muryarsa can ™asa ya ce ""Safiyyerh. "" Ta yi shiru ya"

"sake cewa ""Safiyyerh?"" Da sauri ta kashe kiran ganin yana kiranta after sai ta kashe wayar ta fashe da"

kuka tana rungume filo.

"Washegari Kimiyya ya yi mamakin ganin Mutallab cikin class, ya duba agogo yaga 7:30 da alama ya riga"

"kuwa zuwa ajin, domin har lokacin Safiyyerh ma bata zo ba, shi kaWai ne a desk Win. Kimiyya ya Wauke kai ya ™arasa wajan zamansa yana mata murmushi ya ce ""Hy"" bata yi mata magana ba, sai juya masa ido da ta yi, ya yi ™asa da murya ya fara mata magana. A daidai nan Safiyyerh ta shigo, fuskarta ta yi jajur idanunta da ™yar take buWe su, ta zauna ta yi ™asa da kai can ya Wago ta kalle shi cikin sa'a suka haWa"

idanu ta yi murmushi ta ce

"""Ina kwana?"""

"Ya zazzaro mata idanunsa ta shagwaSe fuska tana matsawa more close to him ta ce ""Please"" bai amsa"

"ba, sai idanunta ya cicciko da hawaye ta sunkuyar da kanta ™asa yana ji tana shasshe™ar kuka a haka Uncle John ya sake shigowa kusan shine first subject kullum. Bayan sun gaida shi cikin turanci ya ce ""Yau kowa zai gabatar da kansa, na lura da sabbin fuskoki a cikin ajin nan, zan fara da kaina, sai a fara ta right"

"hand Wina"""

"""Sunana Uncle John, kuma nine class teacher naku, next?"""

"One by one kuwa ya dinga gabatar da kansa, Kimiyya ya mi™e ya gabatar da kansa, ya kalli ta kusa da shi"

"da take duba littafi sai harhaWe rai take yi a hankali ya ce ""Dear, ke ake jira"" ba tare data Wago ba ta ce ""Jira, for?"" Ya ce ""Gabatar da kai"" ta Sata fuska har sai da Uncle John ya sake magana ta mi™e ta ce"

"""Safiyyerh. Sunana"""

"""Safiyyerh. ?"" Mutallab ya nana a zuciyarsa, sai kuma ya kalli Parrot Win kusa da shi yaga ta mi™e tsaye"

"tana goge idanunta. Uncle John ya ce ""Uhm sai ke"""

"Muryarta a hankali ta ce ""My name is Safiyyerh Abdu."" Da mamaki Uncle John ya kalleta, sai kuma ya"

sake kallon yarinyar dake bayanta ta kusa da Kimiyya

"""You Safiyyerh, itama Safiyyerh, ke Safiyyerh Abdu ko? Ke kuma?"" Ya faWa yana nuna ta kusa da Kimiyya"

"ya ce ""Safiyyerh waye?"" Kai tsaye ta ce ""Safiyyerh Abdu...."

Not edited 

Mutallab

Paid book

Pay before you read

08164069385

"[1/7, 9:35 PM] Sis Fauzy: Chapter 28: A phone call"

"Kusan Mutallab ya riga ta zuwa da wuri, bayan ya shigo ya zauna ta shigo hannunta ri™e da bag, ta zauna"

"a desk Win da yake bayansa, amma daga shi har ita babu wanda ya lura da wani. Da tsananin mamaki Uncle John ya ce ""So we have two different Safiyyerhs in this class, wanda suke amfani da suna Waya, kuma suna amsa sunan mahaifi Waya, wonderful; abin mamaki"" Uncle John ya furta yana jinjina kansa, duk da rashin kasancewarsa musulmi bai yi mamaki da hikimar Ubangiji ba. Ya dubi Safiyyerh ta kusa da Mutallab, ya sake duban Safiyyerh wacce take baya kusa da Kimiyya ya bubbuWe idanunsa ya ce ""Idan an samu first name, da surname dole iri Waya a middle name dole a samu bambanci, mene sunan kakanki"

"first Safiyyerh?"""

"Ya nuna Safiyyerh da har yanzu take murza idanunta, ta Wan ™ifta su sai kuma ta watsa hannayenta irin"

bata sani ba can ta ce

"""Safiyyerh, just call me Safiyyerh Abdu """

"""Abdu wa?"" Ta girgiza kai alamar bata sani ba, sai ya jinjina mata kai ya ce ""Second Safiyyerh fa? Mene"

"sunan grandfather Winki?"" bayan ta Wago kanta ta zubawa Uncle John idanu ta dinga kallonsa ta kasa magana, Kimiyya ya yi ™asa da murya ya ce ""Me ya sa kike yin haka ne?"" Ta ware idanu bata kalli Kimiyya ba, tana dropping pen Win hannunta a desk chair Win ta ce ""To ya yake kallona haka? Ban gane ba, me kuma zan ce?"" Kimiyya ya ce ""Ke da Safiyyerh kuna amfani da suna Waya hadda na mahaifi, to yadda za'a"

"gane ku yake nufi ki faWi sunan kakanki"" ta sake juya masa idanu ta ce ""Wanda ya haifi babana?"""

"""Shi, haka nake nufi"""

"""Oh, Safiyyerh Abdu nake amfani da shi, a gida ma Safiyyerh ake ce mini, friends and family duka"

"Safiyyerh Abdu ne. Amma zan ke amfani da wani sunan, Aafiyyah"" John ya ce ""Aafiyyah?"" Ta jinjina"

"masa kai ya ce ""Ok, yanzu mun bambance akwai Safiyyerh Abdu akwai Aafiyyah Abdu, next person please?"" Ya faWa yana nuna Mutallab da ya jingina baya ya harWe hannayensa a ™irji idanunsa buWe ya zubawa yatsun Safiyyerh idanu a rashin abin da zai kalla, zuciyarsa sai ruSanya aikinta take yi yana jin kansa daban a cikin sauran Waliban. Ta yi ™asa da murya bayan ta le™a fuskarsa ta ce ""Bestie Uncle John"

"yana magana"""

"Zame hannunta da ta yi, ya saka Mutallab lumshe idanunsa ya buWe sai a lokacin ya yarda yatsun hannun"

"nata yake kallo, bai kalleta ba kamar mai avoiding haWa idanu da ita haka ya juya ya kalli Uncle John da yake cewa"

"""Mene sunanka"""

"""Mu ,"" Uncle John; ya dakatar da Mutallab wajan cewa ""Ka mi™e tsaye kamar kowanne Walibi ka ji?"""

"Mutallab baya son hayaniya da son a dinga nanata masa magana, gently ya mi™e tsaye yana zuba hannunsa cikin aljihu fuskarsa ba yabo babu fallasa ba kuma a gane yanayin da yake ciki, domin babu wani mood akan fuskarsa da zai iya fasallata halin da zuciyarsa take ciki ya ce ""Muhammad Mutallab Abdullahi"" slowly slowly ta Wago idanunta ta kalle shi, tun daga ™afafuwansa da suke ™asan desk, har zuwa yanayin yadda zuba hannunsa a cikin aljihu, ta kai dubanta ga faffaWan ™irjinsa daya Wan Salle gaban rigar, ta juya idanunta lokacin da ganinta ya sauka akan fuskarsa da take ba™a, she can't describe abubuwan da idanunta suka gane mata, nan da nan gudun da zuciyarta ke yi mata ya ™aro cikin sauri ta"

Wauke kanta tana taSe fuskarta.

"Kamar ya san cewa kallon shi ake yi ya cuccure girarsa waje guda, ya shigar da lips Winsa na ™asa cikin"

"baki wanda ya riga ya zame masa jiki a hankali ya koma ya zauna, sai kuma ya Wago kansa jin ana cewa ""Muhammad ko Mutallab wanne zamu dinga cewa?"" Maganar ya fito daga cikin bakin wani Walibi, ya™i magana sai Safiyyerh ce ta ce ""Ku kira shi da Mutallab haka sunan yake"" kasancewar subject Win maths ne ya saka aka fara yi musu rubutu, kuwa yana yi amma shi yana kallon rubutun Uncle John yana lissafa su a kan shi tas, ita kuma ta zubawa fuskarsa idanu musamman lips Winsa tana mamakin abin da yake jin"

idan ya yi hakan.

"Bayan kammala karatu Uncle John ya rubuta class work kuma nan da five minutes zai amsa, Safiyyerh"

"tattaro dukkan abubuwan da suke cikin kanta idan ta yi calculating sai taga ba daidai ba, lokaci guda duk ™o™arin da take da shi a maths Win ya gudu, tare da yin hijira daga cikin ™wa™walwarta, ta ji ta zama empty head bata fahimtar komai sai bugawar da zuciyarta take yi, tana doka mata da ™arfi ta cikin ™irjinta ta zama wata irin uncomfortable ta ji kamar bata taSa sanin ma'anar 1 ba balle 2, littafin ma wani irin duhu yake yi mata a cikin idanunta, a hankali ta ajiye biron hannunta ta Wora kanta a desk Win ta lumshe idanu, zafin da ta ji a saman fuskarta ta fahimci kuka take, irin kukan nan mara sauti kuma mai"

cin zuciya.

"""2 minutes left"""

"Uncle John ya faWa, wanda ya sanya Safiyyerh Wago kai, a hankali kuma ta fara rubuta abin da take"

tunanin daidai ne daya zama amsar questions Win.

"Da an gama class work Win sai fita breakfast, lokaci Waya suka fito a tare, bai ko kalli inda suke ba ya je ya"

"yi dropping, Aafiyyah ta haWe fuska sai kuma ta a ajjiye nata ta koma wajan zamanta, sai da kowa ya"

"kammala kafin Safiyyerh ta mi™e ta isa wajansa ta bashi za ta juya ya ce ""Safiyyerh Abdu """

"""Come back, zo nan Safiyyerh"" ya faWa cikin Waga murya. Yana cilla mata ya ce ""Mene wannan Win?"""

"""Answers. Na yi answering duka tambayoyin Uncle"""

"""Ok na gani, shige ki zauna"""

"Ta juya, haushi ne ya cika Uncle John ya kasa yi mata faWa ma, sai kawai ya fice daga cikin class Win. A"

"hankali kowa ya fara fita ya rage daga Safiyyerh sai Mutallab, sai kuma Aafiyyah data zaro wayarta hankali kwance tana dannawa. Kimiyya ya ce ""My crush lafiya bakya zuwa makaranta kwana biyu, sai na ji kamar duniyar ce zata rikito mini zuwa kai na. To Allahamdulilah yau dai kin zo zan samu sukuni"

"acikin zuciyata amma da kamar mara lafiya haka nake jina"" Ta harare shi bayan ta mi™e tsaye ta Wauki lunchbox Winta, Kimiyya ma ya mi™e tsaye bai ko kalli Mutallab ya yi waje abinsa, har Aafiyyah za ta fita"

"ta ce ""Congratulations dear"""

"""For. ?"" Safiyyerh ta tambaya."

"""Happy birthday"" cewar Aafiyyah."

"""Oh ba ki manta ba, thank you ya hanya kuma? Kin dai yi niyyar zuwa makaranta yau ko namesake?"""

"Aafiyyah ta Wan shagwaSe fuska a hankali ta ce ""Ya birthday partyn?"""

"""Daddy ya fasa, Wahee ta haWa mini sharri"" Aafiyyah ta lailayo wata ashar ta yi ta ce ""Wannan na sha"

"faWa miki bata da hankali fa, kike zuba mata idanu watarana sai ta yi miki abin da ba ki taSa tunani ba, kinga ni wallahi ko waye baka isa ka taka ni na rabu da kai ba, i skipped that level, idan kuma ba ka yi mini komai ba babu ruwan kallo da gajiya, ki rufe idanu ki ci ubanta sai ku zauna lafiya, ΄ar abu ta kaza kaza, ™azama irin ta ma"" Safiyyerh tana buWe ido, haWe da dafe ™irji ta ce ""Daddy sai ya dake ni idan na yi haka"". Siririn tsaki Aafiyyah ta yi ta ce ""Sai ki ce aljanu ne suka buge ki, ba kisan kin yi ba ko?"" Murmushi kawai Safiyyerh ta yi ta ce ""Ke dai kawai masifa kike ji da ita yau, Aafiyyah meet my friend Mutallab,"

"bestie na ne"" ta faWa tana nuna masa Aafiyyah dake tsaye a wajan."

"""Bestie ga Safiyyerh my namesake, domin ka fi ganewa ka ce mata Aafiyyah """

"Maimakon ya amsa, sai ya mi™e tare da zagayawa ya bar ajin daman basu yake kallo ba, takaici ya cika"

"zuciyar Aafiyyah ta tsani jisgi ™warai, ta tsani wula™anci tabbas, ta tsani nuna mata bata isa ba zahiri, nan da nan ta ji idanunta ya cika da hawaye da sauri ta haWiye su, ta kalli Safiyyerh dake cewa ""Ki yi ha™uri ko bai ji ba"" harara kawai Aafiyyah ta watsawa Safiyyerh sai ta koma wajan zamanta ta fasa fita gabaWaya. Safiyyerh ta mi™e jikinta a sanyaye ta yi waje tana jujjuya da idanunta tana jin zuciyarta a dun™ule waje guda a ™irjinta. A can ™asan wata bishiya ta hango shi zaune saman kujera, ya Wauki ™afarsa Waya ya Wora a saman kujerar ya mi™ar, a hankali kuma ya buWe gaban rigarsa domin duk a takure yake jin kansa, tun kafin ta ™arasu ya san cewa ita ce ya kame fuska ta yi sallama a nutse ta zauna ta ce ""Abin da kake yi ba kyau fa, ka share Aafiyyah"" jin ya yi mata shiru ta rausayar da kanta zuwa gefe kafin ta ce ""Rayuwa ba zata taSa tafiya daidai kana tare da mutane ka ce ba zaka kula su ba, wannan ba halin musulmin ™warai bane

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login