Follow us on social media

Showing 141001 words to 144000 words out of 190973 words

Chapter 48 - Mutallab CC Soyayya Mai Boye Sirri By Nimcyluv.txt

Nimcyluv   

24 Aug 2026

157

ka ka™i amsawa babu kyau fa, kuma"

amsa sallama wajibi ne in ji faWar Annabin tsira.

"""Kina zuwa islamiyya ashe"""

"Ta ji maganarsa a nutse ta sauka a kanta har zuwa ™irjinta ta ce ""Me ka Wauka to? Ina zuwa makarantar"

"islamiyya a bayan layinmu, weekend ma ai tahfix nake yi don ka ji, ina da ™o™ari sosai sai dai"" ta yi shiru yanayin fuskarta duk ya sauya idanunta ya cika da hawaye ta ce ""Bestie, ban san meke damuna ba, an kasa fahimta ta, ba wanda yake son jin damuwata, hatta kai ma da abin da nake yi, na yi dominka ka kasa fahimtar zuciyata ka kuma kasa yi mini uzurin cewa ba yin kai na bane, hatta a Islamiyya bana gane karatu wallahi, a baya na fi kowa bada hadda amma yanzu ko aya biyu bana iya ri™ewa, na kasa yanzu bana fahimtar karatu"" ta sunkuyar da kanta ™asa tana goge hawayen idanunta ta Wago ta ce ""Ni sai nake"

"ji kamar na mutu"" ta sake yin shiru ta kalle shi tana murmushi ta ce."

"""Kuma ba lallai na mutun ba ko?"" Hawaye ya zararo mata ta kifa kanta a kan ™afarsa ta shiga rera masa"

"kuka, irin kukan data ke fata ta samu damar yi ta kasa, sosai take kukan wanda hakan ya saka take jin sau™i a zuciyarta. Mutallab dai kallon ta yake, deep down na zuciyarsa yana jin tausayinta, idan ya tuna Jaanah baya jin daWi, ba zai so Safiyyerh ta rasa ranta sabo da shi ba, baya kuma bu™atar zutar da"

zuciyarta.

"""Maybe ban da rabo ne, wannan Safiyyerhn ba rabon Mutallab ba ce. Soyayya rayuwa ce bestie, abu"

"biyu ke cutar da kowanne mai rai SO da ˜I, ka yi mini uziri maybe ina over acting, wallahi ban san ina yi ba, da so kawai idan Ubangiji yaga dama sai ya azabtar da bawansa, ™ilan akwai abin da na yi wanda bai kamata ba"" Ta yi dariya tana goge hawayen idanunta, ta Waga masa gira da kashe ido, a hankali kuma ta"

"Waga kafaWa ta ce ""So i realise cewa na yi failing, na faWi a soyayya kuma i accepted it."""

"""Are you going to give up?"" Ya ce yana tsattsare ta da idanunsa."

"Safiyyerh ta ce ""Over my died body Ina nan ina son ka, kuma i will wait for the day da zaka amince zan"

"ihu da murna sosai"""

"""Hmmm"""

"""Mu ci abinci"""

"Ya kalli spoon Win, ya kalli hannunta ya girgiza kai ya ce ""Da hannu nake ci ai"" ta ce ""Tab, ban yarda da"

"tsaftar hannunka babu mamaki ka shiga jeji jiyan nan, muga hannun"" ta saka hannu ta janyo hannunsa ta dubi yatsun hannun taga farce ya taro sosai ta ce ""³an ΄an ΄an mai dawa ™azami, bari na yi aikin lada na fara aikin lada, kuma aikina tun yanzu, as your wife"" ya dube ta, ta Wakko abin yankan farce mai kyau ta fara yanke masa a hankali. Bayan ta kammala tas ta saka ruwa ta wanke masa daidai nan su Aafiyyah"

suka ™arasu wajan Safiyyerh bata lura da su ba don haka ta ce.

"""Bestie..."""

"""Hmmm"" ya ce yana duba yatsun hannunsa yadda ta yanke masa farcen ya yi kyau sosai."

"""Sweetheart"

"""Hmmm"""

"""Ka san me? Dole sai fa ka aure ni wallahi, ko kana so ko baka so i don't care, Allah sai na zama matarka"

"da gaske kuma zan zame maka mace ta gari da na ji ana faWa i promise you, zan amsa sunan matar Mutallab"""

"""Matar Moh, za ta zama mai irin halin Moh ne kawai Safiyyerh """

"Safiyyerh ta gyalgyale da dariya sosai, har tana ™warewa ta girgiza kai ta ce ""Mene a halin naka banda"

"son kai? E, kana da halin son kan ka as always, baka damu da damuwar wani ba, you don't care about my feelings, all the time kana wasa sa emotions and feelings nawa saboda wani ra'ayinka mara tushe."

"Shariya, rashin fara'a kamar ka ce ka shiga uku, rashin sukuni da zuciya ™ifaWi Wagawa ta™ama, duk halin"

"mijina Mohammed Mutallab Abdullahi, kuma bai daman ba i am still loving you dear, the way you are"

"zaka sauya ne"""

"""You are not serious Safiyyerh"""

"""I love you """

"Aafiyyah na zaune ta ce ""Iyee ga wasu sabbin ™in™isa, lemme snap them na nunawa jikoki da ΄a ΄a"""

"pictures ta yi musu. Mutallab ko inuwarta bai kalla ba, ya tattara hankalinsa waje guda yana cin abincin yana sauraren hirar Safiyyerh jinjina mata kai kawai ya yi. Ji ya yi ta yi shiru ya Wago kai ya kalleta, ya ga shi take kallo idanunta cike da hawaye ya Wauki dankalin ya mi™a ta ma™ale masa kafaWa a kumbure ya ce ""Ko dai ki amsa, ko na danne ki na Wora miki da sai ki tsaya kina kallo na"" Wan ™aramin bakin nata ta buWe masa ya zubawa fararen ha™oranta ido ya zura mata dankalin ta amsa ta fara ci. Safiyyerh ji ta yi"

"nauyin ™irjinta ya ragu, suna zaune aka ce lokacin drama ya kusa a shiga drama hall."

Hall Win ya cika sosai Safiyyerh ta dinga dubawa babu Mutallab. Hausa drama aka shirya wani Wan

"™aramin script da yake nuna rashin jituwar aure da ake samu akan ™abilu biyu Yaruba da Hausa Fulani, yadda Yaruba basa son bawa Hausawa auren yaransu daga ™arshe yaran su bijire musu illar hakan har a rasa Waya daga cikin yaran, inda macen ke mutuwa shi kuma namiji ya samua depression. Title kuma na Hausa drama Win shine DANGANA. A hankali aka dinga gabatar da gida-gida na shirin har aka zo inda za a"

nuna saurayin ya zo wajan budurwar har ™ofar gidansu ita kuma ya fito a gigice.

 Yaruba boy

"Safiyyerh ta ce a hankali, ganin ya shigo hall Win a hankali jikinsa sanye da kayan yarabawa, har da gashin"

"hannun ya yi wani irin kyau, ba zaka taSa cewa shi Win ba jinin Yarabawa bane yana wata tafiya"

"majestically sai cije laSSansa yake da sukai jajur. A hankali ya duba agogon hannunsa sai wani yaro ya zo shigewa a hankali Mutallab ya ce ""Hey you"""

"Yaron ya tsaya ya ce ""Bawo ni MO ce le ce iranlΝwΝ? Ta ya zan iya taimaka maka?"""

"Mutallab ya yi jim, zuciyarsa cike da tsoro da fargabar ko za ta fito? Ko iyayenta a wannan karon za su"

bar ta? Ko za su yi masa alfarmar auren Aafiyyah? He can't do without his Iyafin.

"""Call.....,"" ya ja numfashi a ™irjinsa ya ce ""Kira Aafii....."

"""Aafiyyah dai?"" Cewar yaron. Mutallab ya jinjina kai, yaron ya juya zuwa cikin gidan. Mutallab ya tsare"

"™ofar gidan da idanu, babu jimawa sai gata ta fito kyakkyawan shigar Hausawa ce a jikinta shigar Hausa Fulani, atamfa riga da zani Waurin ya Wan zame ganinta ya fito. Kallon cikin idanu suke wa juna, Aafiyyah na yi wa Mutallab kallon ""You are here?"" Shi kuma yana mata kallon ""Are you ready to runaway"

"Aafiyyah?"""

"Aafiyyah ta zame idanunta ta ™arasa muryarta na rawa ta ce ""Suna nan a kan bakan su, ba za su bari mu"

"yi aure ba, za su raba mu"" hawaye ya fara zuba daga cikin idanunta ya matso dab da ita, numfashinsa na sauka a fuskarta har tana jin ™amshin bakinsa calmly ya ce ""I know, na sani"" Aafiyyah ta yi shiru. Ya saka hannunsa Waya ya tallafo haSarta ya ce ""We have to runaway Aafi.."""

"""Kana nufin mu gudu daga wajan iyayenmu? Kana nufin na bar iyayena na bika?"" Ya Wage mata girarsa"

"duka biyun yana sake ™arewa fuskarta ta asalin fulani kyau, ya saka yatsa ya dinga share hawayen fuskarta da tsayarsa Waya a hankali ta matso kusa da shi, ta saka hannunta ta kamo nasa ta ri™e sosai ta ce."

"""Iyayenmu masa son soyayyarmu Tayo, Kabi umarnin naka iyayenka nima zan bi nawa, ka auri"

"΄ar'uwarka Yaruba, nima na auri Hausa Fulani. Something is over doesn't mean your life is over, love is flying, shi kuma zan iya ajalina"" Aafiyyah ta Wago ta kalli cikin idanun Mutallab ta ce ""Wannan shine damar da nake shi na faWa maka how much i love you. Idan har zuciya zata dinga bugawa da amfanin iska tana zagayawa da jini a dukkan lungu da sako na jiki tsawon shekaru ba tare da gajiyawa ba, bana tunanin zan taSa gajiya da son ka Tayo. Da ace ana ganin shau™i da tunanin zuci a zahirance, da na nuna maka yadda son ka ya mamaye zuciyata. Tun dana sanka zuciyata ta kasa tsayawa da tunaninka, akwai wani abu na musamman game da kai da bazai taSa barina na manta da kai ba. I love you endlessly! I love"

"secretly! I love you like a crazy! I love you today tomorrow and always"""

"Aafiyyah ta fara ja baya yana binta, ya rufe bakinta saboda kuka sosai ta ce ""You still remain in my heart,"

"amma mu ha™ura da juna mu bi umarnin iyayenmu"""

"""I can't Aafiyyah!"""

"""Why?"" Ta ce masa, tana sake yin baya yana matsowa wajanta ya saka hannu ya dam™o hannunta a"

"daidai kunnenta ya ce ""Because you are a tiger, ke ya dace da zama matar Moh fil'duniya kuma til-janna i adore you Aafi"" juya ta yi saboda kukan da ya ™wace mata ya™i sakinta ""Ka cika ni, ka sake ni Please mu ha™ura da juna haka Tayo"" Ya girgiza mata kai sai kawai ta faWa jikinsa tana sakin wani irin raunataccen"

"kuka zuciyarta na bugawa da ™arfi, Mutallab ya yi shiru sai ya fara tuna last abin da zai yi a cikin script Win, he hold her back a jikinsa ya rungumeta, Aafiyyah ta dinga kuka zuciyarta na buWewa, a hankali ta fara tari jini na fita ta cikin bakinta idanunta na rufewa jikinta ya saki ta zame daga jikin Mutallab ta faWi a"

wajan babu numfashi.

" Cut. !"" Mai kula da drama Win ya ce, aka bu™aci Aafiyyah ta mi™e. Abu kamar wasa Aafiyyah bata"

"motsi. Class teacher Win ya ™arasu ya fara kiranta ""Aafiyyah, Aafiyyah"" amma shiru ya ce ""Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un, Aafiyyah died bata numfashi"" da sauri Muhalli ya ture class teacher ya dur™usa akan ™afafuwansa ya fara jijiiga Aafiyyah amma ina bata numfashi bata motsi. Safiyyerh da tun Wazo ta daskare tun farkon fara drama Win tanja wani irin numfashi ta mi™e da gudu ta ™arasa wajan itama, a daidai nan daddyn Safiyyerh ya shigo hall Win hannunsa Wauke da tafkekiyar bulala, daman daga office Win principal yake kai tsaye, idanunsa ya sauka akan Mutallab, sai yake ganin Aafiyyah dake kwance"

tamkar Safiyyerh bai tsaya jiran komai ba ya rufe Aafiyyah take sume a ™asa da duka idanunsa rufe.

"Gana yau da Laraba, mu haWu Alhamis ."

Mutallab paid book ne #500.

Pay before you read

08164069385

"[1/7, 9:35 PM] Sis Fauzy: Chapter 34: Frist visit"

"Safiyyerh ta ™arasa wajan da sauri tana fasa ihu ta ce ""Daddy Aafiyyah kake duka, Aafiyyah ce"" amma ina"

"sam idanun daddy ya rufe, tsoro kuma da mamaki ya saka mutanen wajan suka kasa yin wani motsin"

"kirki. Da dukkan ™arfinsa ya saka hannunsa a ™irjin Prof ya hankaWe shi zuwa baya, jikin Mutallab sai kyarma yake yi sai kuma girgiza kansa yake yi."

"Da mamaki Prof ya kalli Mutallab da kyau yana gyara tsaiwa ya ce ""Wato ba za ka rabu da ΄a ta ba? Ka"

"zame mini masifa da anno ba?"" Ya yi ™wafa."

"""Point of correction, ΄arka ta zame maka masifa dai ba Wan Malam Abdullahi ba"" Mutallab ya ce yana"

"huci kamar ya ci babu, yana sake kallon bulalar dake hannun daddy. Shima daddyn ya ce ""Ka bani waje, laifina ne dana saka Safiyyerh a makarantar da zata iya haWuwa da ΄a΄an talakawa irinka. Kuma zan yi wa malaman magana na ji yadda aka yi suke barin lalataccen yaro irinka a wannan makarantar mai mugun nufin lalata mini yarinya"""

"""Ko? Wannan da kake duka ba ΄ar taka bace, ka je ka yi iko da wacce ka haifa ba wannan ba. Kuma ba'a"

"nunawa Mutallab ba'a son abu ka gane ko?"" Ya ce yana cije lips. Har zai juya sai kuma ya ce ""One more thing, zan yi farinciki idan ka hana gudaliyar ΄arka bibikona"" kafin Prof ya yi magana principal Win makarantar ya shigo hall Win, tare da wani, sai bawa wanda suka shigo da shi ha™uri yake ko kallonsa bai yi ba, da wani irin mamaki yake duban Aafiyyah dake ™wance kamar bata numfashi, ya yi saurin dur™usawa ya Wago ta zuwa jikinsa yana jijjigata idanunsa yayi jajur ya Waga kai ya dubi malamin nasu"

"Aafiyyah ya ce ""Waye ya yi mata dukan nan? Wane ya dake ta?"""

"Teacher Win ta ce ""Don Allah ka fahimta, kuskure aka samu"""

"""Problem? Kuma akan ta za'a samu matsalar? Kalli jikinta? Ya haifeta ne da zai mata wannan jahilin"

"dukan? Mari wannan rabon da ta yi abin da za'a mare ta na manta ba wai don ta shige duka ba, shine zai yi mata wannan mummunan dukan? For what reason eh?"". Cike da banbaki Principal Win ya ce ""Ka yi ha™uri, kowa ya san yarinyar nan bata da wata matsala a makarantar nan, kuskure aka samu, ya Wauka"

"yarinyarsa ce shine ya rufe ta da duka da nufin hukunci"" teacher Win ya ce"

"""We are very sorry please"""

"""Sorry for yourself. Idan ΄arsa ce haka ake tarbiyyar yarinya, wane ya ce duka yana gyara yaro? To"

"hukuma zata raba ni da shi"" teacher zai sake magana ya Waga masa hannu ya ce ""Ka yi addu'ar wani abu bai same ta, sai mu Wora bayan jan kunnen da na yi akan kada a saka ta a drama Win, ai tun kafin yau na san za su yi kuma ban amince ba, har makarantar na shigo na nemi alfarmar hakan"" ya ja siririn tsaki tare da Waukan Aafiyyah ya fice daga cikin hall Win. Tun kafin ya ™arasa wajan motarsa dake waje guda sai she™i take yi, kafin ya ™arasa driver ya buWe masa ™ofar, ya shiga cikin motar hannunsa Wauke da Aafiyyah, a tsorace yake jijjigata da kiran sunanta tare da fargabar abin da zai faWa a gidan, they won't take it, ciwon Aafiyyah barazana ce a gare su, musamman mahaifinsu ba zai Wauka ba,sau huWu yana kiransa a hanya akan is she ok? Wani abu ya samu Safiyyerh ne? Jikinsa ya yi babu daWi, go and check her, ka tabbatar lafiya take kuma ka kira ni vedio call na ganta i want to see my daughter. Shine abin da Paah ya dinga faWa masa a waya, bai san zai zo ya same ta haka ba yana shigowa yake ganin ™aton banza"

na dukanta? Yana da hankali? Ko ΄ar cikinsa zai wa haka ne?. Ya sake jan tsaki ya ce

"""Mu je asibiti Baba, ba zan iya zuwa gida da ita haka ba, ina mai jin tsoro a zuciyata sosai"" Baba ya ce ""Ka"

"yi addu'a babu abin da zai samu Hajiya ™arama"""

"""I hope so "" Ya ce yana rungume Aafiyyah a jikinsa cike da ™auna."

*

"Safiyyerh ta dur™ushe a wajan, dukkan jikinta rawa yake da Sari hatta zuciyarta rawa take yi"

"kwatankwacin yadda jikinta ke rawa, ta cure waje guda, ko kukan ta kasa yi wani abu ya tsaya mata a ™irji ta fara kokawa da abin da kuma numfashin daya tokare mata ™irji zuwa ma™oshi, a yanzu ba damuwarta faWan daddy ba, ba damuwarta dukan da zai yi mata ba, ba damuwarta hantarar da Mutallab zai yi mata ba, ba damuwarta ™azafin Wahee ba. Wani abu take ji yana rayuwa a ™irjinta da ginowa a cikin ™wa™walwarta mai kama da kishi, ba™in ciki, takaici ta kasa goge bidiyon Aafiyyah da Mutallab a idanunta, ganinsa take kamar zahiri ba shirin kwaikwayo ba, ganin abun take kamar labaran nan na littafan Hausa na soyayya da ta ji ana faWa, shakku da tsoro sukai mata hawan ™awanya a zuciya ta kasa sukuni ta ji ta tsani kanta komai ya dai na yi mata daWi, bata so koda wasa zuciyarta ta kamu da tsanar wani rai a duniya ballantana Aafiyyah, her childhood friend, forever and ever wani irin deep"

"friendship mai wahalar bada wani labari ne, a tsakaninta da Aafiyyah."

"A razane ta Wago saboda fisgota da ta ji an a yi, tana Wago kai ya sauke mata lafiyayyun maruka a fuska,"

without letting her to recovering daga marin ya sake sauke mata wasu a gigice ta yi baya ta cakume Mutallab tana haWiyar zuciya.

"""I am sorry daddy, don Allah ka yi mini komai a rayuwa ban da raba ni da bestie, zuciyata zafi take mini,"

"daddy don Allah ,"""

"""Ko mutuwa za ki yi ki farfaWo wallahi Safiyyerh kin yi kaWan na yi miki yadda kike so, ki je ki yi duk abin"

"da zuciyarki ta raya miki"" ya yi ™wafa ya juya tare da ficewa daga hall Win, ya ji tsoron dukan Aafiyyah ™warai, tsoron daya sanya jikinsa yin sanyi wanda daya tabbatar cewa ba Safiyyerh bace ba zai taSa saka hannunsa akan ΄ar mutumin nan ba, still tsoron ya saka ya kasa huSSasa hukuncin da ya yi niyya akan Safiyyerh, again tsoron ya saka ya ™ara yin addition na irin matakin da zai Wauka akan yaron da ita kanta Safiyyerh, again and again wannan tsoron ne ya saka ya kasa tafiya da gudaliyar tasa ya nufi waje kai"

"tsaye idanunsa kuma a rufe, komai zai zo ™arshe, but when? Dole sai ya bar ™asar."

"""Safiyyerh!"""

"Captain ya ce yana tsayawa dab dasu, ta kasa Wagowa domin ganinta har yanzu daddy na tsaye ta"

"™an™ame Mutallab ™irjinta na Wagawa da ™arfin gaske. Shi ma Mutallab bai motsa ba, gabaWaya jinsa yake wani iri abin da bai taSa ji ba a duniya, jin Safiyyerh a jikinsa, kukan nata, marukan da aka yi mata ya ™ara tunzura hauhawar zafin da zuciyarsa take masa, da wani irin jin zafin Aafiyyah da yake ji haka"

"kawai, daga yin abu ta faWi kamar ba jaruma ba abin wasa shine zata faWi haka? Shine za ta yi haka?."

"""Leave, bar nan"" Mutallab ya cewa Captain yana fiddo idanunsa waje."

"""Idan na™i fa?"""

"""Tambaya ta kake? I said leave"""

"""Ba inda zani sai da Safiyyerh na mayar da ita gida ka gane, tunda naga Safiyyerh ta™i so na, na san cewa"

"ba haka kawai bane, domin ruwa baya taSa yin tsami banza. Ina son ka buWe kunne da kyau ka ji, Safiyyerh ba ajinka ba ce, she never be your mate, gwara kasan na yi tuntuni domin matar talaka daban Ubangiji yake yin su, tare da halittar su a duniya, ka fara gina kanka domin a yanzu baka da abin kula da Safiyyerh ko abincin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login