Follow us on social media

Showing 78001 words to 81000 words out of 190973 words

Chapter 27 - Mutallab CC Soyayya Mai Boye Sirri By Nimcyluv.txt

Nimcyluv   

24 Aug 2026

170

ya yi ne? Ammo Mutallab shi kaWai ne namiji a gidan nan, ya wankewa Malam kaya ya goge gabaWaya shekarunsa nawa a duniya? Maintain malam ya nemo abin da za muci Mutallab"

"yake turawa wai ya je ya nemo kuWi duk inda suke a yi abinci, daman ciyar da gidan nan hak™in na Ammo"

"ne? Kuma magana Waya biyu babu wa'azi ba nasiha sai a hau shi da duka ko mugun baki, wallahi ku"

"daina irin maganganun nan suna tasiri akan yara balle Mutallab da yake da ba™ar zuciya, ki dube shi duk inda yake ko ruwa bai sha ba, kalli inda idanunsa sukai zuru-zuru wacce kalar rayuwa ce Malam ya zaSa mana haka? Sai auri saki amma a waje ya dinga faWar Allah a baki, shi ya sa ake cewa a yadda da faWar"

"Malam banda abin da yake aikatawa, ace gidan malam guda ya kasance haka?"

"""Sa'adah furucinki suna tsananta akan mahaifinki, Muhammad ai namiji ne zai jure ai namiji ba kamar"

"mace bane"" da mamaki Sa'adah ta ce"

"""Wake sabo da wahala, shekara goma sha huWu fa tafiya sha biyar yaushe Mutallab ya isa duka wannan"

"wai? Ai shikenan"""

"Sa'adah ta yi shiru, Muneeberh ta ce ""Ammo cikina ciwo yake ba abinci? Da na je gidan bata nan zama"

"kawai na yi"" a firgice Ammo ta ce ""Muni, kina nufin ba ki ci abinci ba, innalillahi wa'inna ilaihirraji'un Muneeberh bakya jure yunwa fa"""

"""To ban samu ba"""

"Wani hawaye ya taro a idanun Ammo, wannan azababbiyar rayuwa ya ya za su da ita ne? Rana zafi"

"inuwa ™ona, ina talaka zai saka kan shi ne ya ji daWi?. Ta mi™e tsaye lokacin Malam a Wakin Mama Zaituna yake ta ™arasa bakin ™ofar ta tsaya tana ta sallama ba'a amsa ba. Labulan ta Waga Malam ya yi saurin naWe ledar tsiran da suke ci da Mama Zaituna yana waro idanu ya ce ""Ya ya na ce ya ya?"". ""Malam Muneeberh bata ci komai ba tun safe, kuma kasan ciwonta ba'a son tana zama da yunwa"" cikin faWa da"

hargowa yana cilla raguwar tsiran hannunsa ya ce

"""Wai ni kaWai na haifi yarinya mai ciwon sikila ne? Na ga ji ba, ba zan mutu a tsaye saboda wannan"

"galababban ciwon ba, yunwa kuma ta zo ta gwaugwayi ™ashin bayana, ina wancan salmamman yaro ya je ya yi fafutuka ya samu wani abu zuwa safiya muma mu samu na karyawa"" Ammo ta kasa magana ta saki labulen ta ma™ale a jikin bango taci kuka son ranta gashi dare ya yi ta rasa inda zata saka ranta, can"

"ta zari hijabi ta fita neman Mutallab amma goma da wajan rabi tana bulayi babu shi ta dawo a gajiye li™is,"

ta tarar Muneeberh ta yi bacci sai Sa'adah dake zaune ta zabga tagumi ta dubi Ammo ta ce

"""Ammo wahalar ta isa haka, shekara nawa ne kina Soye mana garin da aka haife ki? Ba ki da kuwa nan"

"ya kamata ki je can ki nemi Wauki yan'uwanki"""

"Kirjin Ammo ya hau bugawa fuskar nan nata babu walwala ta ce ""Sa'adah yaushe zan cigaba da ce miki"

"bana bu™atar wannan maganar ko kin fini sanin me nake yi ne? Iye, la la ahir Winki kul kar na kuma jin kin"

"tunkare ni da wannan banzan maganar"" cikin damuwa itama Sa'adah ta ce ""Ba zan kuma ba ki yi ha™uri"

"Ammo"""

"Mutallab duk abin da ake yana cikin Wakin zaure, ciwon ciki ya kama shi ™irjinsa na masa zafi,"

"matsananciyar yunwar da yake ji yana jin fitar Ammo ya kasa tashi shi ba zai ce when last rabon da yaci abinci ba. Kuma ba zai taSa cewa ya ci ba, tun yana cikin wannan halin har bacci ya Wauke shi mai nauyi."

"***Da sauri take sakkowa daga saman benen tana yi tana duba agogon hannunta, ta farka daga bacci"

"bata ji motsin mutanen gidan ba, har Ummeyh. Tun jiya da daddare da ta je yi wa daddy goodnight ta dinga jin sauti da sambatu yana fitowa daga cikin bedroom Win nasa ya saka ta yi cak, ta kasa shiga ta ™ara Waukan ™afa zata shiga sai ta sake jiyo surutun daddy da Ummeyh wanda bai dace a ce a age Winta suna bari tana jin irin haka ba. Ta dubi lokaci a hankali taga wajan 10:15 she just want to say goodnight"

to them.

"Ta sake lumshe idanunta ta buWe har a lokacin tana jiyo sautin surutai da sambatun iyayen nata, ta ji"

"™irjinta ya buWe tsigar jikinta ya tashi sosai ta ™an™ame jikinta, ba tare data san sexual sounds da take ji , sounds Win iyayen nata take jiyowa ba, ta ji ta kamu da ™aunar wannan yanayin da suke ciki duk da bata san mene ba, ta ji dama ita ce. Ta yi trying na buWe ™ofar babu adadi zuciyarta na dankwafarta tana faWa"

mata

"""Safiyyerh, su daddy da Ummeyh ne ciki kar ki buWe ™ofar nan"""

"wata zuciyar ta ce ""to amma ihun me suke yi haka? Basu da lafiya ne ko mene?"""

"A lokacin goodnight Win da bata iya ce musu kenan ba ta juya zuwa bedroom Winta, sai dai ta kasa yin"

"assignment na makaranta ta ajjiye books Win gefe guda ta ji bata ma gane karatun hankalinta duka ya karkata zuwa ga wannan ihun da take ji, kuma ba wannan ne karon farko ba, ko a parlo take zaune tare da Ummeyh sai ta ce bari ta je wajan daddy duba abu, daga nan Ummeyh bata sake fitowa sai ta ji sun fara wannan yanayin."

"she tried her best to study but was unable to do so, ganin ba zata iya karatun ba, ta kwanta da tunanin"

"yin bacci tunda gobe akwai school, tana rufe ido ta ji wannan sautin dai a wannan karan again and again muryar Ummeyh ce."

"""Innalillahi Safiyyerh meke faruwa dake ne haka?"""

"A fili tana Wan tura bakinta gaba ta ce ""I can't sleep"""

"""Try, za ki iya akwai makaranta"""

"Ta jinjinawa zuciyarta kai, a haka bacci ya Wauke ta without knowing hankalin da iyayen nata suke ciki da"

alamar kamar sun manta ma tana rayuwa a cikin gidan.

"""Again"" Safiyyerh ta furta a hankali bayan ta gama tuna cewa jiya har ta yi bacci ba taga su daddy ba. Ta"

dubi agogo takwas ta kusa ta Wan marairace tana sake sakkowa jikinta sanye da uniform.

"""Daddy, daddy, Ummeyh Ummeyh"""

Ta dinga jera musu kira daidai lokacin data kammala sakkowa daga saman benen kenan. A hankali aka

"buWe ™ofa Ummeyh ta fito daddy ma ya fito cikin shirin tafiya wajan aiki Safiyyerh ta zuba musu ido lokacin da suka haWa idanu da Ummeyh ta Waga mata hannu tana ™o™arin gaida daddy taga ya ja Ummeyh gefensa ya sumbace ta, sumbata mai girma da tsayi wanda ya sanya Safiyyerh saurin lumshe idanunta tana ™an™ame jikinta da ya yi mata nauyi, wishing and hoping ina ma ita Daddy ya kewa abin da"

ya kewa Ummey dama ita ce Ummeyh.

"""Good morning daddy"""

"""Morning my dear, har kin shirya You are almost late for school, ten minutes to eight kina can kina bacci"

"ko Safiyyerh?"""

"""Na yi assignment ne"""

"Ummeyh ta ce ""Kuma assignment ne sai da gari ya waye? You're not serious Safiyyerh kin yi breakfast?"""

"Ta jinjina kai alamar ta yi, kanta kuma har lokacin yana ™asa saboda daddy bai saki Ummeyh ba. Ta juya"

"tana Waukan school box Winta ta ce ""Ummeyh sai na dawo"" ""Ok, ki kula sosai"""

"Safiyyerh na zaune cikin motar daddy ya buWe ya shigo, ita dai bata ce komai ba, zuriyarta na faWa mata"

"ta tambayi daddy me ya sa suke haka shi da Ummeyh ko basu da lafiya ne? Saboda various sounds Win is so annoying to her yana sawa ta dinga jin wani iri ta ji dama ita take yi dama kuma ita ce a shoe Win su. Daddy ya fara dropping Safiyyerh a school, koda ta shiga class bata fahimtar komai. Bayan sun fito break class captain ya dinga takura mata ita dai bata kula shi ba assignment Win kuma ta samu 0/10 ita da"

kanta ta san shirme ta yi sanda ta yi bata ma san me take rubutawa ba seriously.

"Safiyyerh na parlo a zaune gidan ya yi mata girma sosai ta juya ta kalli Ummeyh ta ce ""Ummeyh ba kowa"

"gidan, shiru babu daWi"""

"Ummeyh ta ™arasu ta zauna ta ce ""Iyee yau ke kike cewa gidan babu daWi? Basa nan ne kema ai ba"

"fitowa kike ba You are always in your room Safiyyerh"""

"Murmushi ta yi wa Ummeyh tana lumshe idanunta ta buWe ta ce ""Yawwa, Ummeyh idan mutum ya yi"

"shekara nawa ne ake masa aure"" sosai ta yi mamakin furucin Safiyyerh at her young age ta dinga kallon"

"yarinyarta ta kafin ta numfasa ta ce ""Sai mutum ya yi a ™alla shekaru ashirin da biyar, ya girma sosai ya"

"kammala karatu"""

"""Lallai sai an kammala karatu Ummeyh? Dole ne?"""

"""Is like a compulsory"""

Safiyyerh ta jinjina kai kawai tana kwanciya saman kujera tare da Waukan remote jikinta sanye da ba™in

jeans da riga short body kalbar dake kanta ya sauka har zuwa armchair sai kawai channel channel take daga ™arshe ta bar wata channel inda ake haska tarihin faWan tutsi and hutu can ta sake sauyawa tasha a haka ta ji sallamar ™awar Ummeyh Maryam. Safiyyerh ta mi™e zaune bayan ta ajjiye remote Win

hannunta ta ce

"""Ina yini Anty?"""

"""Lafiya lou Wiyar arzi™i ya makaranta?"""

"""Good Anty"""

"tun kafin Safiyyerh ta tashi Ummeyh ta ce ""Maryam kaya sun yi kyau sosai, na ji daWin kayan Aisha s"

"bayero skin care and herbal medice sosai kin ji yadda mu ka yi da daddy?"""

"Maryam ta yi murmushi ta ce ""Oh kayan nan? The best kayan mata sellers kenan indai s bayero ce"""

"Maryam ta yi ™asa da murya ta ce ""Amma bai kamata kina irin maganar a gaban yarinyarki ba, kin san"

"yaran zamani kuma ma apart from this bai kamata ba"" Ummeyh ta juya ta kalli Safiyyerh hankalinta na kan t.v ta ce ""Safiyyerh nawa take? Duk me zan ce a gabanta bata sani ba she is just 14yrs going to 15 she is still remain my baby"""

"""Ah! Lallai a secondary school take fa ki daina ganinta haka"""

"""A'a ba haka take ba, nawa ma take kar ki Sata mini rai haka kawai"" Maryam ta yi murmushi ta ce ""Ya yi"

"to, wannan da kika gani a waya shine ake using da shi before going to bed, na sex kenan"" hankalin dai Maryam bai kwanta ba sai ta kalli Safiyyerh ta ce ""Safiyyerh je ki kawo mini ruwa"" Safiyyerh ta ajjiye remote Win a hankali kuma ta Wauki wayar Ummeyh ta shige kitchen chrome ta shiga bayan ta kunna data ta fara goggle da sauri ta rubuta  Sex meaning sai aka watso mata sex na gender ta goge da sauri"

tana kallon hanyar waje hannunta na rawa ta sake rubuta  Sex between daddy and Ummeyh.....

A yi weekend lafiya Allah ya nuna mana Monday cikin aminci.......

"[1/7, 9:34 PM] Sis Fauzy: Chapter 21: thief"

"Goggle ya watso mata videos sama da ashirin with different style, Safiyyerh ta bubbuWe idanu bakinta"

"buWe, she can't believe it ai ita ΄an iska take gani ta girgiza kai cikin siriryar muryarta ta ce"

"""Oh no, i said with daddy and Ummeyh, wannan ba parents nawa bane goggle"""

"""Results not found"" suka bata amsa, Safiyyerh ta yi shiru thinking to waWancan mutanen ai iyayen wasu"

"ne, ita daddy da Ummeyh take tambaya jikinta ya yi sanyi sai ™ifta ΄an idanunta take, idan ta yi kamar za ta yi playing videon sai ta fasa, ita ai daddy take nema, sai ta ajjiye wayar hoping wani lokacin za su nuna mata. Drinks ta kwaso a plate da snacks ta gorar ruwa ta Wauki wayar ta saka cikin jeans Win jikinta, a hankali ta fita zuwa parlon Anty Maryam na ganinta ta yi shiru tana murmushi ta ce"

"""Yawwa Safiyyerh thank you"""

Ta yi murmushi sometimes murmushinta tafi iyawa sai ™ifta idanu. Ta juya ta kalli wata farar roba da aka

"rubuta S Bayero jiki ga wasu magunguna da aka rubuta, hatsabibiyar gumbar madara data nonon ra™umi, maganin basir dana sanyi sadidan sai maganin hips da breast. Safiyyerh ta mi™e ta je ya zauna can saman kujera tana sake Waukan remote bawai t.v take kallo ba hankalinta da tunaninta yana ga maganar da su"

Ummeyh ke yi da take cewa

"""Kin tabbatar maganin nan yana da kyau? Ni bana son kashe kuWi na siyi abu a banza, i hate it ki yi mini"

"confirmation please Maryam"" Anty Maryam ta ce ""Wannan fa testing and trust ne, idan kika sha wannan wallahi da gudu za ki Wauki waya ki kira Alhaji Abdu, yazo sabga ta samu, ke ba ki yi mamakin yadda kike zaune har yanzu ke kaWai ba? To ai duk wannan gyaran ne ya saka, wallahi kayan S Bayero na musamman ne ko nono mace ya zube ta sha sai taga abin mamaki, gana ™arin ni'ima mijinki ya jiki so ma"

"sha Allah, ba zai so ki dinga nesa da shi ba sam ina faWa miki you'll come for more"""

"""Allah Maryam? Na yarda dake yanzu kin gane ki bani address na S Bayero kawai da number wayarta sai"

"mu dinga magana da ita, ba sai na sakaki Wawainiyya ba ko?"" Anty Maryam ta watsawa Ummeyh harara"

"ta ce ""Ji ΄ar ba™in ciki, kawai Wan abin da nake samu na riba zaki rage mini sara nake wajanta fa, matar nan baiwar Allah ce komai lalacewar mace sai ta gyara ta sosai, an yi komai a can a can"""

"""Na ga alama, bani details nata"""

"""Kano Kuntau gadon kaya cement kafin a fita ring road take, kina zuwa ki tambayi wace Aisha s bayero"

"skin care nd herbal medice the best kayan mata sellers ko kawai ki kira numberta +234 812 149 1609"" Ummeyh ta ce ""Kiran zai fi ko?"" Sun jima suna hira har suka fara yin ™asa da murya gudun kar Safiyyerh ta ji, Ummeyh ta juya taga ta yi bacci ta dinga zayyanawa Anty Maryam abubuwan da suka faru tsakaninta da daddy, suna ya yi suna buga shewa har Anty Maryam ta tafi. Ummeyh ta dawo parlon ta Wan le™a fuskarsa Safiyyerh taga bacci take ta sake taSa hannunta ta ji ya kwanta sai ta sauke ajjiyar"

"zuciya, ta kwashi kayan zuwa bedroom Winta."

"˜yallaro idanu ta yi barin Ummeyh parlon, ta buWe idanun zuwa sama tare da yin shiru ta dinga tunani a"

"ranta, mene kuma ni'ima? Sunan wata friend Winta ce a Islamiyya, ko ita zata tambaya? A hankali ta mi™e"

"ta nufi upstarts suka ji karo da Ummeyh ta shiga murza idanu Ummeyh ta ce ""Daman ba bacci kike ba dear? Are you awake?"""

"""Yanzu Ummeyh na tashi"""

"Yadda ta Wan washe fararen ha™oranta tana lumshe idanunta Ummeyh ta gani, ta girgiza kai kawai kafin"

"ta ce ""Kar ki sake komawa bacci yanzu, ki je ki yi wanka ki sauya kaya ki dawo ™asa yanzu kin ji ai?"""

"""Ok"" kawai Safiyyerh ta ce tana tafiya zuwa bedroom Winta. Ta jima tsaye gaban mirrow bayan ta fito"

"daga wanka tana kallon kanta, a hankali ta yi baya ta juya ta cikin madubin haka kawai batun hips Win da Anty Maryam ta faWa ya dinga yawo a ranta, ita ai bata da shi? Ko sai ta zama kamar Ummeyh zata samu ne? Ta dubi ™irjinta daya fara Wan tasawa sosai saboda cima mai kyau da kwanciyar hankali, sai ta tura bakinta cikin yanayin damuwa a fili ta furta ""Kamar na Ummeyh nake so, ni komai irin na Ummeyhna nake so"" ta yi baya ta kwanta saman gado ta lumshe idanunta, ta samu kanta ta tuna yanayin data samu su daddy nan da nan tsigar jikinta ya fara tashi ta cure waje guda a hankali hawaye ya silalo ta gefen idanunta wani irin ciwo take ji haka kawai, ga mararta ya kumbura ta fara birgima akan lafiyayen gadon"

"nata tana kuka a hankali tare da ri™e cikinta, har lokacin kuma sambatun daddy da Ummeyh take ji a"

cikin kunnuwanta jikinta ya fara wata kalar kakkarwa da ™yar take sauke numfashi a hankali kuma bacci

"ya Wauke ta, ta cure waje guda hannayenta tsakanin cinyoyinta a wahale take baccin."

"***Tsaye ta ganshi a kanta ta Waga idanu suka kalli juna can ta ce ""Muhammad baka da lafiya ne? Ina"

"kuma ka shiga jiya na game unguwa da neman ka? Ina ka kwana Muhammad?"" Shiru ya yi mata yana ta kallon ta ya juya ya kalli Muneeberh dake kwance ta yi shiru tana jan numfashi."

"""Ina magana ka tsaya mini aka, kai ba soja ba kamar ka haWiye muciya na ammo?"""

"""Ina kwana?"""

"Ya furta da ™yar, domin kallon da ya yi mata abin da yake son cewa kenan yake tunani ya zame ya zauna"

"saman ™afafuwansa kamar ana masa dolen zama, sai kalle kalle yake yi. ""Lafiya lou, ina ka shiga jiyan"

"ne?"""

"""Šakin zaure"""

"""Šakin zaure kuma? Šakin da yake cike da tarkace ga sauro baka gudun lafiyarka?"" Ta yi tambayar cike"

"da damuwa ya Wan buWe fararen idanunsa kamar zai faWaWa fuskarsa sai kuma ya haWe gira ya ce ""Jinin moh lafiya yake, Moh yana da kyakkyawar lafiya"""

"""Iyeee to kar na sake ganinka a wannan Wakin ko dabba ka ajjiye ciki ai ka dinga tausaya mata balle Wan"

"kyakkyawan yaro na"""

"""Ammo, ki daina kar a ji"""

"""Me zan daina kuma?"""

"""Moh ba yaro bane, Moh namiji ne, ni ba yaro bane"""

"Ta dinga kallon shi da mamaki, a dai haka jikinsa baya nuna shekarun da yake da shi sam, yana da baiwar"

"tsayi ™warai da jiki mai kyau duk da wahalar da suke sha na fama da yanayin rayuwa, da yawan lokaci"

"bata Sata bakinta wajan faWar shekarun Mutallab. Ta jinjina masa kai ta ce ""Sannu namiji, ka tashi ka je cikin Walibai ka Wauki karatu don Allah Muhammad"""

"""In faWa miki gaskiya?"""

"Ya ce yana sake kallon Muneeberh dake kallon shi sosai jininsa ya haWu da yayar tasa, daga ita sai shi zai"

"iya yin komai saboda ita haka yake ji a ™irjinsa. Ammo ta ce ""Wacce gaskiya kuma na ammo daya shige ka yi abin da mahaifinka ke so, ka yi karatu sosai ka gaje shi"" kamar ta faWa masa mugun abu ya Wan runtse idanunsa ya buWe take suka sauya kala ya ja numfashi ta cikin ™irjinsa ya fesar zuwa waje. ""Gadon"

"allo data wada kenan, ba zan iya ba makarantar su Kimiya nake so don Allah ammo"""

"""Waye kimiya?"""

"""Wani, ya iya karatu har turanci don Allah a saka ni"""

"""Muhammad bani da ikon saka a makarantar da kake so, idan ma ina da shi bani da ™arfin hakan bani da"

"shi ka yi biyayya ga mahaifinka shine fatana, duk wani yaron arzi™i da yake son gamawa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login