Follow us on social media

Showing 66001 words to 69000 words out of 190973 words

Chapter 23 - Mutallab CC Soyayya Mai Boye Sirri By Nimcyluv.txt

Nimcyluv   

24 Aug 2026

242

ce komai ba ya mi™e yana zagayawa ya Wauki wani remote da pencil ya fara showing wani abu zuwa ga Aliyu, MAJ kuma tunda ya ga Muhammad ya mi™e tsaye ya san ya bar maganar kenan ba zai ™ara cewa komai akai ba. Aliyu baya fahimtar komai ya"

"mi™e ya zaga wajan Muhammad ya ce ""Za mu yi magana, stay safe ok?"""

"""Akwai wani mai kama dani ne? Kake tsoron na fita, ba zan taSa fita ba kar ka damu"" Aliyu ya kalle shi"

sai kuma kawai ya juya ya fita. Muhammad ya bi bayan Aliyu da kallo a hankali ya lumshe idanunsa can

"™asa zuciyarsa ya furta ""SOPHIE"""

"***""Aliyu idan wannan ne damuwarka ka Wauka ta zo ™arshe, zan bibiyi case Win da ™asa na maka"

"al'™awarin matarka zata kuSuta muddin ba hannun Scorpion ta faWa ba"" Maj Aliyu ya kalli MG da sauri jin sunan Scorpion daya ambata a hankali ya mi™e tsaye ya ce ""Zan je, ba zan dawo sai na yi nasara"" MG ya mi™e da sauri Aliyu ya yi salute nasa cike da girmamawa yana fita kuma ya nufi mota zuwa ya nufi"

airport zuwan nasa airport ya yi daidai da cikar lokaci ya shiga ya zauna a kujera ya daWe a haka kafin ya

"buWe idanu jin ana jan hannunsa ya juya idanunsa ya sauka akan wani kyakkyawan yaro fari tas da ™yar yake buWe ido don fari, yaron asalin kyakkyawa ne ga shiga rai, a tsora ce Maj ya dinga kallon baby boy Win, daya lumshe idanunsa ya buWe, kamannin Fiyya yake hangowa a fuskar yaron, har yanayin ™iriniyarta domin yaron ya kasa zama sai ™o™arin hawa cinyar Maj yake, shi kam ya kasa motsi don mamaki ya dinga kallon yaron da wani irin yanayi na shakku da tantama. ""Sorry ya damake Amsh baya ji, ka yi ha™uri"" Wata mata ta furta tana Wauke Amsh daga jikin Maj, har yanzu idanun Aliyu na kan yaron da ™yar ya ja numfashi ya sauke a haka jirgin ya Waga zuwa sararin samaniya zuciyar Maj Aliyu na Kano"

tare da tunanin halin da Fiyya ke ciki gangar jikinsa kawai yake tare da shi a cikin jirgin.

****Da yammacin ranar lahadi Moh na zaune gaban Abbasa ya tan™washe ™afarsa idanunsa kafe a kanta

"a hankali ta furta ""Kamar zan iya amince mata"" Abbasa ta Wago kai ta kalle shi ta yi murmushi ta ce ""Ka santa ne?"" Ya girgiza mata kai alamar bai santa ba ""Yaushe ka fara yadda da mata?"""

"""Sanda na fara yadda dake"" ya bata amsa ta sake jinjina masa kai ta ce ""Mace za ta yi tasiri a zuciyarka"

"kenan? Ka fasa cimma muradin naka? Ka ajjiye dukkan wata manufarka da Waukar fansar matarka? Idan gabaWaya ka ha™ura da wannan dole ne ka mallaki kamfanin FS WORLD INVESTMENT. Mutallab ™addararka na tattare da wannan kamfanin, har yanzu ne za a dinga amfani daku matasa ΄an siyasa na cimma burukan su a kan ku? Rayuwarku nada amfani, ina bu™atarka ina bu™atar ganin ka cimma"

"burinka"""

"""Ke Win wacece da lokacin Waya kika kutso kai cikin rayuwarta? Me kike nufi dani? Iyayen da suka haife ni"

"yanzu nine a idanunsu wanda suka tsana, jama'ar unguwa sun tsane ni, duk inda na zaga guduna ake yi, maimakon a yi mini addu'a sai a fara tsinewa mini, Wa na kowa ne, ni ban zaSi zama Wan daba ko mashayi ba, sune suka zaSan a tarihin rayuwa kowa yana da Sangare mai kyau, da mara kyau ni wannan Sangaren nawa aka sani MUTALLAB TAHHB Wan daba ne Wan shaye-shaye Wan ta'adda ba kuma zan daina ba, sai idan ™addara ce ta yi galaba akai ne, tunda ana tsangwarmu za a gani"" a maganganunsa zaka fuskanci ™uncin da zuciyarsa take ciki bai taSa yi mata magana mai tsayin hakan ba a nutse ta ce ""To wanne Sangare ne naka mai kyau? Tunda mara kyau aka sani? Ko sau Waya ka bani labarinka ka bani"

"tarihin rayuwarka, wacce ™addara ce ta rusa rayuwarka daga dama zuwa hagu? Waye MUTALLAB?"""

"""Uhm"" ya ce ya mi™e tsaye domin a hankalina yake bai sha komai ba ta dinga kallonsa a tsaya cikakken"

"namiji matashi mai jini a jika. ""An kashe mata uku wanda suka shigo rayuwarka,kar ka bari a kashe ta huWu, kar ka amshi Safiyyerh kar ka bari zuciyarka ta rinjaye ka har ka bata matsayi, na yi bincike kuma ya tabbatar kai ka kashe matarka da hannunka ba zaka taSa musa mini ba, ka kashe matarka ka nunawa jama'a kamar anci zalinka"""

"""E, da gaske nina kashe ta shine hukuncin ta, ta cancanci ta mutu"""

"""Na sani bana saSa lissafi Mutallab, hujjarka na kashe ta da laifin data aikata maka ne ban sani ba. Abu"

"Waya zan faWa maka karka yadda ka amshi Safiyyerh domin ita Win matar aure ce, zai fi kyau ka yi amfani da damar da kake da ita a hannu wajan sanin sirrin FS WORLD INVESTMENT COMPANY, Ka rabu da Safiyyerh matar aure ce"". ""Na ji zan rayu domin ta"" da sauri Abbasa ta ce ""Kana cikin hankalinka? Matar"

"auren zaka rayu da ita? Matar aure fa"""

"""Ba zata taSa zama matar aure ba, idan ya kasance haka zan kashe auren nata,ko na kashe mijin, ita Win"

"Matar Moh ce"" yana faWin haka ya fice daga bukkar kamar wal™iya. Bai san mene ya faru ba a hanya yana tafe ana nuna shi duk da rufe fuskarsa da ya yi, hakan ya saka ya zaro wu™a yana tafe yana buWawa tare da zazzaro idanunsa ya dinga bin lungu har ya bar cikin duhuwar ciyayin."

Safiyyerh na zaune ta ji ya shigo babu ko sallama ta mi™e da sauri haka kawai take jin tsoron shi ya

"™arasa ya zauna saman kujera yana huci ta tattara nutsuwarta ta ce ""yin sallama wajibi ne Jarumi, kai fa babban suna gare ka ba'a san irin ku da haka ba, idan ka yi sallama ka nemawa mutum aminci ne, idan ya amsa ya nemaka aminci ne, yin sallama wajibi ce haka amsa ta kuma ko ka yi sai an baka damar shigowa"" bai kulata ba ya zaro sigari ya bata haya™i kwana biyu dai bai yi faWa ba. Safiyyerh ta shagwaSe"

"fuska ta ce ""Kuma daka shigo ina saka kaya fa? Sai ka ganni haka?"""

"Sai a lokacin ya juya ya kalle ta, to tunaninta mene? Ina ruwansa da ita da kuma jikinta? Mahaukaciyar"

"yarinya kawai ""Sai na ji kamar ina rayuwa tare da mijina ne, idan na ji numfashinka a gidan nan har nutsuwa nake samu, ka sato ni ina nufin ka yi kidnapped Wina maimakon na damu amma a kullum bu™atar kasancewa da kai nake a duk halin da kake ni ban damu ba, ba ruwana da kai Wan daba ne na ji zan yi fighting akan soyayyarka, i will fight for your love, i will fight idan zan zama wacce zata sama maka farinki, i don't care with your habits, i don't care with my family ka yarda dani ko sau Waya ne, ka bani dama irin damar da kowanne namiji yake bawa mace a rayuwa, ina son wannan damar ko sau Waya ne"

"zan yi amfani da ita wajan dasa maka soyayyata a ™irjinka, zan kai ka zuwa wajan Professor"""

"""You can't"" ta ji ya ce can ™asan ma™oshinsa yana rufe idanu dif dif dif haka zuciyarsa ke harbawa baya"

"son ko jin muryarta ta kuma kasa ganewa, ya juya mata baya a hankali ya ji sautin shasshe™ar kukanta na sauka cikin kunnensa bai kulata ba ta ce ""Ka tausaya mini wallahi ina son ka"" ta furta fat fat fat haka ta ji tsokar tsakiyar ™irjinta na motsawa tare da buguwa, ta ji kalmar son a tsakiyar kanta ya sauka a ™irjin da sauri cikin ranta bayan zuciyarta ta tuna mata da cewa  Safiyyerh what are you doing? Kina matar aure"

"kina son wani? ta girgiza kai ta ce ""Astagafirulla"""

Moh ya mi™e tsaye zaune yana kallon ta a mamakance sai kuma ya taune harshe da laSSansa ya jima a

"haka kafin ya ce ""Kina so na? Ni ko?"" Ya yi poiting hannunsa zuwa ™irji yana nuna kan shi."

"""E, haka ne"""

"""Mijinki wanda kike aure fa?"" Ya cilla mata tambayar yana tsare ta da manyan idanunsa sai cin magani"

yake kamar kuma an tilasta masa yin tambayar yadda yake magana da ™yar. Tunani ta fara da zuciyarta

" Safiyyerh think, idan na ce masa ni matar aure ce ina da aure ba zai saki jiki dani ya bani soyayyar da"

"nake bu™ata har naji waye shi ba, my husband is no longer with me, wannan da yake gabana ya yi kidnapped nawa is the one who i pray for, zan faWa masa ina son shi, i will tell him ina son shi, da na ji waye shi zan bar shi na koma wajan my poor husband Aliyu, the one who i love"" gama tunaninta kenan ya saka Safiyyerh girgiza kai ta ce ""Na yi kama da matar aure ne? Bani da aure ko saurayi bani da shi.."" tana faWin haka ta yi Astagafirulla a ranta. Shiru ya yi mata ita a dole ya amince ta, ta marairace fuska"

sosai tace...

"""Na rantse da Allah, na rantse da Allah, na rantse da Allah bani da aure ni Safiyyerh bani da miji"""

Cak taga ya mi™e ya bar wajan ya shige Waki bata ™ara ganinsa har dare ya nutsa su Goje suka shigo. Ta

"kalli Goje ta ce ""Aboki ba zaka bani labarin jarumi ba?"" Ya ™ura mata na mujiya sai kuma ya ce ""Maganar kisan matarsa ya tashi, iyayen yarinyar sun ™ara Waukaka ™ara da nufin basu yarda ba anci zarafinsu ba a Wauki ran yarinyarsu a banza ba, maganar da ake yanzu sun kama Malam shi mahaifin Mai dawa, wai ya"

"san inda yake ba za su sake shi ba sai ya zo hannu"""

"""Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un, to shi kuma me ya yi musu wai? Ba mai laifi ake kamawa ba?"""

"""³a ΄an da™i™ai ne, namansu ha halatta aci tsaf aka bani zanci mutanen nan jahilai ne"" Moh suka ga ya"

"fito da sauri Goje ya mi™e tsaye ya ce ""Ina zaka?"" A hankali ya ce ""Zan mi™a kai na, a saki mahaifina"" Goje ya ce ""Ba za a yi haka ba, ita shari'a saSanin hankali ce mu bi komai a sannu"" da rinannu idanunsa ya dinga kallon Goje ya kasa cewa komai sai huci yake fitarwa yana juya idanun nasa ™irjin nan da harabawa nan da nan ya fara birkicewa ""Ka yi magana da wanda ya saka aka kama Manager, ta fara barin wajanmu"

"sai mun yadda za a yi, akwai Jagwal zamanta wajan namu"""

"Juyawa ya ya shige Wakin daya fito, ya Wauki wata ™waya ya tura a bakinsa ya danne a ™asan harshe ta"

"fara narkewa. Suna jiyo yadda yake buge buge hakan ya saka Safiyyerh ™arasawa bakin ™ofar ta ce ""Ashe da gaske baka da imani? Kai ba cikakken mumini bane? Maimakon ka kira sunan Ubangiji ka yi masa kirari sai ka fara shan abun maye? Ba'a maganin damuwa da damuwa, idan tunani ya gushe hankali ke nemo shi, haba Jarumina, kira sunan mahaliccinka ko sauya ne repeat after me, Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un, ka yi ta maimaita hakan a ranka"" shiru ta ji hakan ya saka ta zame a hankali ta jingina da jikin ™ofar hawaye na sauka daga cikin idanunta zuwa fuska wani tausayinsa take ji sosai tun bata san waye shi ba, haka kawai ta ji bata fargabar zama kusa da shi  Ya Allah"" sai kuma ta kalli ™ofar ta shafa ta"

"ce ""You are not alone, you have Fiyya kana da Maama"""

"***Eng Ali wali ne ke kaiwa da komowa a office Winsa ya ja tsaki ya ce ""Zai ji™a mini aiki yaron nan, ina"

"son ya kawo mini ΄ar gidan Professor Abdu ko bai yi mata fyaWen ba na saka wani, ni fa akan biyan bu™atata bana tsoro bata shayi kuma a wannan karon sai na hauka kujerar Wan Majilisa, na tabbatar na sauke Hon MaWatai akan kujerar da yake iko da ita, har matsayinsa a cikin zauren Majalissa na chief whip"

"sai ya dawo hannuna"""

"""Distinguish, ina ganin ba matsalar yarinyar nan ce a gabanmu ba, baka da labarin Dr Abraham Denial"

"David sun haWa hannu da Hon MaWatai?"" A gigice Ali wali ya ce ""Ban gane haWa hannu ba, ina cewa basa ga maciji da juna"""

"""Uhm, shi ma™iyi ko yaya yake ba'a raina shi a siyasa, Dr Abraham dumped all progressive congras NNY"

"for the New people life NPL da shi da mutanensa kaf"" sosai tashin hankali ya bayyana a fuskar Ali wali ya share zufa ya ce ""Kuma ba plan bane ko shirin yin Anti party?"" Secretary ya ce ""Bana jin haka, ka san shi Abraham tsayayyen mutum ne mai magana Waya siyasar ma ba damunsa ta yi ba, sun haWa hannu ne domin su kai ka ™asa"" ""Hakan na nufin jawo Professor Abdu Marafa jikina ne ta ™arfin dole, kuma burina"

"ba zai cika ba sai da wannan yarinyar gashi Wan iskan yaron nan ina kiransa yana neman lalata mini aiki"""

"""Akwai matsala dai gaskiya"" Ali wali ya ce ""Kar ka damu tun a primary elections sun ga irin ™arfin da nake"

"da shi, jeka kawai secretary"" mi™ewa Secretary ya yi ya ce ""Distinguish, ka san siyasa kuwa? Siyasa hanya ce ta Warewa ko samun hawa madafun iko domin mulkar jama'a a takaice za'a iya cewa ana yin siyasa domin bayyana manufofi tsakanin masu neman kujerar mulki kuma ana yin siyasa ne tsakanin Sangarori guda biyu ko sama da haka ba'a kowanne nau,in mulki ake gudanar da siyasa ba sai mulkin dimokoraWiya mulkin farar hula da jama'a suke zaSar shugaba bisa kundin tsarin mulkin ™asa. Ana siyasa domin"

"hamayya da juna tsakanin jam'iyyu, dole ka sauya taku kasan su waye a tare da kai shawara ce"" yana"

kaiwa nan ya fita karo suka ci da Professor Abdu ya dinga kallonsa irin kallon sanin nan na wani abu

daban.

"Ali wali ya dinga kallon Prof, Daddy ya yi murmushi ya ce ""Eng Ali wali Wan takarar Majalissar jiha ne ko"

"na tarayya? Ga kifi daga sama gasasshe"" Daddy ya ce yana zama kan kujera ya dinga juya kujerar a hankali ya nisa ya ce ""Ka yi mamaki ko, ganin likita na je ba wanda ya sani na biyo ta nan wajanka, naga kamar baka yarda da abin da na ce ba ko? Da gaske ko sassara gangar jikin Safiyyerh za ka yi bai damu Professor Abdu Marafa ba, matsalar dake ta damuna ka yi mini magani babban albashir na yi magana da mai kamfanin FS WORLD INVESTMENT COMPANY an bawa Hon MaWatai damar saka hannun jari,na bu™aci kuma a bani duka hannun jarin da Safiyyerh ta saka da kason ta dake cikin kamfanin, zan tattara dukkan ducoments da dukiyarta na yi signature su zama halaliyyata, zan kuma rufe bakin matata da yarana da Zahiyerh akan labarin. To Safiyyerh ba ciwon kai na ba ce ba kuma raunina ba ce, sam ™wa™walwarka bata aiki ka tura Safiyyerh ne idan ya dace ka haWata da abin da ya dace,kuma su biyun zasu same maka ciwon idanu, nama yi mamakin yadda aka baka damar hawa takara baka da tunani sam Eng Ali wali"" ya mi™e ya fice daga officer Win. A hanya ya yi wa J waya yana nishi da ™yar cewa ya kasa"

driving mutuwa zai yi idan ba a nemo masa Maama ba.

"****Bacci Safiyyerh take ba tare da sanin tana mafarki ba sai fisge fisge take tana zabura ""Kar ka mini"

"haka daddy me ya yi maka? kar ka cutar da shi kar ka cutar da shi, shi Win wanda zan aura ne bai san komai ba, iyayensa ma basu sani ba, zan bar shi idan ka so bari na har abada, wallahi ni na kai masa kai ne soyayyar da nake masa ce, ina son shi i love Tahhb daddy ina son Tahhb..."" Da sauri ta buWe idanu a gigice tana maimaita ""Ina son Tahhb daddy"" jikinta duka rawa yake yana tsugune gabanta ganin ta kasa nutsuwa kamar mai shirin taSa wuta ya dam™i kafaWunta ya girgiza da ™arfi ya ce ""Parrot, your Tahhb is here your husband is here"" hannunsa ta dam™a tana rusa kuka ""Kar ka bar ni, kar ka sake barina daddy"

zai raba mu ina son ka Tahhb....

You can now read page 16 to 20 on ArewaBooks search the book

Na'ima Sulaiman Sarauta

Nimcyluv

"[1/7, 9:33 PM] Sis Fauzy: Chapter 18: Selfishness"

Mutallab a paid book chat this number via WhatsApp to subscribe urs 08164069685... For more updates

follow on Arewabooks.

"Ya zuba mata idanu yana jin tana sake cewa ""Daddy wallahi idan kukai masa wani abu zan gudu daga"

"gidan nan, zan bar gidan nan Daddy me ya sa kuka kasa fahimtar cewa zuciyar Safiyyerh zaku tarwatsa? Daddy da hannunka zaka kashe ΄arka me na yi da na cancanci ka kashe ni? Saboda na ce ina son shi, ina son ruwa da dacewa Daddy? So bai san nasaba, cancanta, arzi™i, ko launin fata ba, balle ya yi zuciya hisabi da abin da ya dace, i love him the way he is, idan zaka raba ni da shi,ka fara kashe ni kamar yadda ka yi niyya, ba wani abu bane don uba ya kashe ΄ar cikinsa ΄ar daya haifa akan bu™atarsa"" Safiyyerh ta cigaba da ihu da fisge-fisge idanunta rufe gani take data buWe idanunta zata daina mafarkin, zata fita"

daga yanayin da take ciki wanda bata fatan ya gushe daga cikin idanunta.

A hankali kamar mai tsoron taSa jikinta ya saka hannu ya matse ™afafunta yana jinjigata ya kasa yi mata

"magana ""Open your eyes Tiger, buWe idanun"" ta girgiza masa kai idanunta sharkaf da hawaye ta ri™e hannunsa ""Ba zan buWe ba, ina buWewa zan ga babu kai a gabana Tahhb, kana kallon su daddy zasu raba ni da kai, za su rabani da mijina me ya sa Daddy baya son ka, don Allah kar ka tafi daga wajena kar ka"

"sake guduwa ka bar ni"""

"""Ina nan, ni dai mijinki i am here just because of you Safiyyerh, buWe idanu kiga mijinki Mutallab, ke"

"matar Moh ce Tiger, ko ™addara ba zata sauya hakan ba"""

"""Da gaske ba zaka sake guduwa ba? You'll love me back? Na dinga jiranka a ranar baka zo ba, ni ko"

"Jarumi,ni Safiyyerh ka bari?"" Moh ya kasa magana idanunsa ya yi wani irin jaa ruwa ya taru a cikinsu, da ace yana yin kuka tabbas da a yanzu duk wanda ya kalli

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login