Follow us on social media

Showing 156001 words to 159000 words out of 190973 words

Chapter 53 - Mutallab CC Soyayya Mai Boye Sirri By Nimcyluv.txt

Nimcyluv   

24 Aug 2026

82

ya mintsini tafin hannun nata.

"A hankali Kimiyya ya ce ""take heart please Aafiyyah"""

"Suna tsaye za su shiga practical a lokacin, ya jingina da jikin bango ™afarsa Waya a jikin bangon Waya a"

"™asa ya harWe hannayensa duka biyun a ™irji students Win yake kallo yana mamakin abin da ya saka ´an mata ke burge wasu mazan, as a man kuma good man kawai ka nemi kuWi ka yi arzi™i ka shahara a duniya shi ya fi, ka zama mai i™o da faWa a ji, ka zama wanda zai iya samun abincin da zai ci da safe kuma ya ci da rana ya ci kuma da dare ya bawa ´an'uwasa da duk mai jin yunwa ya zamana kuma ka kasance mutumin da ake shakka duniya ta san da zamansa bawai kana namiji ka ™are a wajan wata yarinya ba."

Yana cikin wannan tunanin ya ji an ja mugun tsaki ya buWe idanu ya ganta sosai ya buWe idanunsa da

suke a rufe kodayaushe cike da gashin idanu masu tsayi.

Aafiyyah ce tsaye take kallonsa can har zata shige sai ta ce

"""Kai ai babu macen da zata so ka a school Win nan, sai dai kaga ana soyayya"" bai taSa tsayawa ya tanka ta"

"ba sai lokacin har zai mata shiru sai ya ce ""Ok"" ta haWe fuska ""Saboda macen abinci ce ko iskar sha™a daya zama dole Mutallab ya amfana dasu?"" Ta yi masa she™e™e tana nuna masa Waliban makarantar da kana ganinsu zaka san iyayensu nada arzi™i sosai kowanne a cikin students ™uruciya da tashen balaga na Wawainiyya da su. Ta ce ""Mata ai sune jin daWin maza, kai fa mace ko kiss bata taSa yi maka ba a school Win nan"" Mutallab ya yi ta kallon ta daga sama har ™asa ""Matar Moh zata zama mai irin halin MOH"" har ya juya sai yaga bata ci bulus ba ya tako har inda take ya zuba idanunsa cikin nata kamar yadda take kallon tsakiyar nasa idanun a karon farko yana sake matso da fuskarsa ""About the kiss, ™ilan Moh ya ji"

"™an ki ya yi miki don naga shi kike bu™ata"""

Tsoro ya kamata amma ta dake ta fara ja baya ya yi saurin saka ™ata ya falleta kamar zata kifa ya saka

hannu ya cafko gaban wandon uniform Winta ya dawo da ita dab dashi yana sauke mata numfashi a hankali kuma ya Wora fuskarsa a saman tata yana zare glasses Win idanunsa sai ya ga ™walla ta cika

"idanunta fal ta dinga kallon tsakiyar idanunsa, suk dinga kallon kallo ta kuma jan tsaki."

"""Aafi yyahhhh"""

"""Yaaa..."" Sai ta yi shiru baki ta buWe da niyyar cewa ya sake ta sai ta ji saukar bakinsa cikin nata, ya haWe"

bakinsu waje guda.

Sai kuma ranar talata.

Za'a samu page 37-41 a ArewaBooks yanzu haka.

MUTALLAB

"[1/7, 9:36 PM] Sis Fauzy: Chapter 37: Heartbreak"

"He just give her a small kisses, gani ya yi numfashinta ya tafi zai Wauke, sai ya fasa abin da ya yi niyya ya"

"tura ta baya ba can ba, da ™yar ya ce ""hmm bakin ma wari"". Aafiyyah ta mi™e da sauri jikinta na Wan rawa, ta yi kuma ™asa da kanta ta™i yarda ta kalle shi, shi kuma ya cake a gabanta ganin yadda take ta murguWa masa mitsitsin bakinta ya saka kawai ya girgiza kansa tare da Wage mata kafaWa ya yi gaba yana abinsa"

yana faWin.

"""Na sha banza"""

"Ta yi shiru kawai, kanta har lokacin a ™asa, sai ya tsaya ya juyo da baya da baya yana Wan tsalle ya dawo"

"gabanta, ya jima sama da minti biyar sai ya sake juyawa ya tafi yana sake nanata mata. ""E Win, na sha banza"" a hankali Aafiyyah ta ja jikinta tare da jingina da jikin bango ta yi shiru, maganganun Ummi take tunawa ""Ko hannu namiji ya ri™e miki, to ya miki ciki"" hawaye masu zafi suka cika idanunta ta lumshe idanun, zafi kuma da damshin da ta ji a saman fuskarta da kuma WanWano mai kama da gishiri ya gamsar"

"da ita cewa kuka take yi, zafin hawayen ya sake ™ara tabbatar mata hawayen ba™in ciki ne."

"""Allah na tuba, wallahi shine"""

"Sai kuma ta sulale a wajan tare da cusa fuskarta a tsakanin cinyoyinta tana fusgar wani irin numfashi,"

"bata son tunawa, bata son tuna yadda abin ya ruskeka wani sanyi-sanyi ya ji yana ratsa fatarar jikinta yana kaiwa ™ashinta hari karkarwa bakinta da ha™oranta ya alamta mata zazzaSi ne ke shirin rufe ta. A hankali ta duba lokaci, taga an kusa tashi ma daman tuni ta daina zaman extra lessona Win nan gwara ta zauna a gida kawai ta yi bitar karatun yafi mata, ta mi™e tsaye bayan ta saka glasses Win ta nufi hanyar class Win ta fasa zuwa lap Win daman wannan shine lokacin na farko dalilin wani abu da za'a nuna musu,"

tunda sai sun je Ss1 kowa zai bi layin da yake bu™ata domin cimma muradinsa.

"""Moh"" Kimiyya ya kira shi, sai ya basar da kiran duk da ya ji."

"""Da gaske fa an aura maka Safiyyerh wallahi ita matarka ce"""

"Mutallab, ya sake yin shiru tas kuma yake jin maganganun Kimiyyar a kunnuwansa kawai he is not"

"interesting anymore. ""Amma a ganina kar ku bari a gida a sani, more especially ita Safiyyerh saboda"

"daddy Winta kaga ba zai amince ba zai iya rabaka da matarka ni kuma bana fatan abin da zai iya rabaku"" sai a lokacin Mutallab ya ce ""Hmm"""

"""Ba hmm, gaskiya ce ni a matsayin Wan'uwana na Wauke Mutallab, wallahi ban taSa yi maka kallon aboki"

"ba, ko a baya misunderstanded Win da muka samu laifinka ne, ka wula™anta ban maka komai ba, ni kuma bana ™aunar wula™anci na ji zafi da gaske, na ji babu daWi a cikin zuciyata. Jeddah ta ce mutum tara yake baya cika goma, to as a brother nake cewa don Allah ka daina wula™anta Safiyyerh tana tsananin son ka sosai wallahi tana maka son da ba zata iya yi maka bayani ba, da gaske nake trust me"" ya yi shiru ""don Allah Mutallab, ka gwada bata lokacinka ku tattauna wasa da zuciya babu daWi raunin mata daban yake, koda muke yara ai wani abun mun san gaske and we are no longer a kids, beside yaran ne ma shi yaro ai"

"yana son mai kyautata masa da gaske wallahi"""

"""Safiyyerh zata mutu ne, idan na ce zan yi soyayya da ita, ka sani"""

"""Ba lallai Safiyyerh ta mutu ba, idan ma ta mutu wa'adin ta ne ya cika da Ubangiji ya Wiba mata, kuma"

"kowanne bawa mai rai akwai silar mutuwarsa, ko ka ™i ko ka so Safiyyerh cikon lissafin rayuwarka ce ka"

"yi accepted nata ka amshe ta don Allah"""

"""I can't, Kimiyya """

"""Za ka iya mana"""

"""Ka tsahirta mini, ka fini sanin daidai ne? Ko ka fini sanin rayuwata da kai na ne? Na san komai ina"

"fahimtar komai, sai dai bada idanun da kake fahimta ni nake fahimta ba, ™addarar Moh bata zama da mace bace za'a dinga bi ana kashe duk wanda na nuna interest na aurenta ko wacce nake developing feelings a kanta. Rayuwata ba irin taka bace, ina da ™alubale ina da muradan da nake son cimma, ni"

"talaka ne futuk, ka sani"""

"""Mena na sani?"""

"""Ubanka ka sani, banza mayan magana kawai"" Mutallab ya yi furucin a da™ile a kuma fusge cikin Sacin"

"rai da zafin zuciya, domin gani yake kimiyya bango yake son kai shi, idan ya tuna maganganu mahaifin"

"Safiyyerh ™irjinsa zafi yake masa, shi ya sa ko da wasa baya bu™atar ya ji an ambaci sunan mahaifin nata."

"Kimiyya yana ta dariya ya ce ""Kake zagina saboda ka ganka wani shirgege ko? Ni dai ba zan fasa fada"

"maka gaskiya ba wallahi domin idan ban faWa maka ba babu mai faWa maka ba tunda ba wasu abokai gare ka ba, ni dai"" Mutallab bai ™ara tanka Kimiyya ba, suna cikin tafiya zuwa harabar makarantar Safiyyerh ta yi murmushi tana kallon Mutallab ta ce ""Na Wauka ka tafi fa?"" Ya dube ta sai ya yi shiru ta ce ""FaWa kuka yi ne naga yana muzurai kamar mara gaskiya?"" Kimiyya ya sake yin wata dariyar yana girgiza"

kai a hankali yana ja baya ya ce.

"""Ce mini ya yi fa ya jima yana son ki ashe kullum da son ki yake kwana yake tashi a ran shi"""

"Ta juya ta kalli Mutallab da yake dubanta ta ce ""Bestie da gaske wai? Don Allah haka ne?"""

"""˜arya yake"" Mutallab ya ce kai tsaye, ta yi murmushi kawai tana sunkuyar da kanta ™asa tare da"

"hawayen daya cika mata idanu sai ya Wago kai ta ce ""Na sani daman"" ya juya idanunta tana Waga kafaWa ta ce ""Ni dai ba ina son ka, idan na mutu ruhina ba zai barka ba, fatalwata zata dinga bibiyarka ne har sanda zaka dawo gare ni mu rayu a aljanna shikenan Ubangiji ya rama mini duk wani damuwa dana shiga"

"ta hanyar sadani da kai a cikin jannatul-firdausi"" kallon tausayi kimiyya ya bita da shi sai ya juya ya kalli"

"Mutallab shi bama su yake kallo ba, can kuma yaga ya Wan cije lips kamar zai yi murmushi sai kuma ya"

"tsuke fuska. ""Ni driver ya yi latti maybe na tari napep ko?"""

"""Aafiyyah ta rage miki hanya mana tunda a lifan dinta tazo"""

"""No, ai ba hanyar mu Waya ba"""

"Suna tsaye shima kimiyya na jiran drivern gidansu, a hankali yaga wata lafiyayar mota ta shigo cikin"

"makarantar da wani irin fitinanen gudun kamar zata tashi sama, Mutallab ya saki siririn tsaki, bayan motar ta shigo kuma sai ga ambulance na asibiti suma sun shigo da sauri. Wanda yake cikin ba™ar motar ya fito, mutane biyu ne da MJ da wani fari tsayayye akan ™afafuwansa, a Wan gaggace Mj ya kalli Safiyyerh yana ™arasawa wajan ya ce ""Safiyyerh ina Aafiyyah take? Fews minutes back ta kira ni bamu gama magana ba sai na ji ta yi shiru kuma a wayar bata katse ba, alamar numfashinta ya tsaya, so daman"

"kin san bata da wani lafiya"" a rikice Safiyyerh ta fara rawa da murya ta ce"

"""Aafiyyah Win? Yanzu na fito ,"""

"Wani sirrin tsaki aka je mai matu™ar ™arfi, ta juya taga wanda suke tare da Mj ya zura wayarsa cikin aljihu"

kai tsaye kuma ya fara takawa da Wan sauri zuwa cikin class Win nasu Aafiyyah.

"""Yaya meke damun Aafiyyah ne don Allah"" Safiyyerh ta ce hawaye na sauka a cikin idanunta jikinta sai"

rawa ya ke yi.

"""Ki yi mata addu'a, idan dokin rai ce tabbas zata rayu amma tana cikin halin jinya "" Mj ya ™are maganar"

"yana kallon Mutallab daya zuba hannunsa cikin aljihu kayan dake jikinsa yana kallon gate Win shigowa cikin makarantar fuskarsa a kame. Ganin ya fito da Aafiyyah rungume a jikinsa ga jini duk ya Sata farar t.shirt Win daya saka ya saka cikin sauri ambulance Win suka fito da gadon marasa lafiya ""her bag, da sauran kayanta"" ya cewa Mj yana Wora ta a gadon asibitin cikin sauri kuma ya tura ta ciki Mj ya dawo da sauri ya shiga cikin ambulance Win aka ja suka fita, shima motarsa ya shiga tare da yin reverse ya juya da"

gudu ya bar cikin makarantar.

"Kuka sosai Safiyyerh ke yi, Kimiyya idanunsa sukai jajur ya kasa cewa komai jin kukan na gundirarsa ya"

"saka ya dam™i hannun Safiyyerh ya jata suka fice, napep ya tsara ya faWi unguwar su Safiyyerh ya tura ciki ""Idan kika sake zuwa gidanmu sai na karya wannan sillan ™afafuwan naki ok, kuma ki bashi kuWin napep Winsa, kar ki sake kirana a waya kin ko?"" Ta kalle shi da ji™a™™un idanunta sai ta yi murmushi ganin"

"yadda lokaci Waya fuskarsa ta haWe babu kyan gani ""E Win, ni dai ina son ka"""

Ya yi kamar bai ji ba.

"""I love you, I love so much Bestien beastie, kuma sai na kira ka Win"""

"Mai napep Win ya ja yana yin dariya shima, Mutallab ya bi napep din da kallo sai kuma ya shafa kansa, ya"

juya ya sake kallon makarantar da kyau da kuma sunan dake zane raWau na Federal college school FGC.

*

Safiyyerh na zuwa gida ta tarar da Uncle Musbah a parlo da shi da Wahee sai Ummeyh. Ta dur™usa har

"™asa ta ce ""Uncle barka da yini"" ya yi mata murmushi ya ce ""Yawwa daughter, ya karatu"""

"""Allahamdulilah, uncle"""

"""Daman ke nake jira, amma ki fara shiga wajan mahafinki tun ki saman a nan parlo kin ji?"""

"Ta jinjina kanta, jikinta ba kuzari ta ajjiye jakar hannunta ta mi™e zuwa part Win daddy a hankali ta tura"

"™ofar bakinta Wauke da sallama, yana zaune akan kujera ya yi shiru idanunsa suna kallon sama ""shigo mana Safiyyerh Abdu"" ta shiga cike da tsoro ta nemi waje a ™asa kusa da ™afafuwansa ta zauna ta ce ""Daddy barka da hutawa"" ya yi shiru sai ta fashe da kuka ta ce ""ka yi ha™uri don Allah daddy ka yafe mini"

"ka daina fushi da gudaliyarka"""

"""Gudaliyar dake ™o™arin haramta kanta dani?"""

"Ta girgiza kai tana dafa ™afarsa ta ce ""Ba zai taSa jin daWin rayuwa kana fushi dani ba, haka ba zan taSa"

"wanyewa lafiya ba idan ka wofitar dani, kar ka yi fushi dani daddy kai ne komai nawa, duk abin da na zama wallahi dalilinka ne, ina yi maka komai wajan kare hak™in bibiyarka daddy don Allah don girman Allah ka bar ni da makaranta, bana so daddy wallahi bana fahimtar komai a karatun nan daddy ka bar ni na rayuwa da Bestie don Allah ka yi mini wannan alfarmar koda zai zama bu™ata ta ™arshe da zan nema"

"wajanka, Safiyyerhrka ce daddy gudaliyarka, jaririyarka, ´ar gidan professor Abdu Win nan"""

"Tunda ta fara magana daddy ke kallon ta, ya haWe hannayensa biyu waje guda yana kaWawa idanunsa"

"sun yi jajur a hankali ya ce ""Tashi ki fita """

"""Ba zan iya barin wajan nan, zuciyata zafi daddy ba zan iya jurewa ba, na kasa, na kasa"""

"""Safiyyerh wannan yaron yana baki abu a waje kina sha ko ci ko? Ya miki asiri kin shanye yanzu yake"

"Wawainiyya dake?"""

"""Daddy bestie bai mini asiri ba, koda ya yi mini na yafe masa wallahi duniya da lahira na yafe masa ai ina"

"son shi, kuma babu kyau mace tana yi wa mijinta mummunan zato kar ka saka na Wauki zunubi don Allah"" ta ce cikin fitar hayyaci ™irjinta na Wagawa sama-sama. A harzu™e daddy ya mi™e tare da yin kanta zai daka Uncle Musbah ya yi saurin ri™e shi, ba tare ya ce komai ba ya kama Safiyyerh suka yi waje, kai tsaye upstarts suka nufa inda Wakinta yake. Ganin sun fito haka ya saka Ummeyh mi™ewa ta nufi wajan daddy ta same shi a tsaye idanuna jajur a kiWime ta ce ""Prof ba dai Safiyyerh kakewa kuka ba? Ba dai"

"wannan hawayen dominta yake zuba ba?"""

"""Ya kike so na yi idan ban yi kuka ba Dr? Wacce kalar jarrabawa ce wannan tsinannen yaron MUTALLAB,"

"tsakanina da shi Allah ya isa ban yafe masa ba wallahi, Allah ya isa"" ya zube saman kujera yana dafe kansa, Ummeyh ta ce ""Me zai hana ka aura mata shi? Ko dan samun nutsuwar zuciyarka Prof dani kai na wannan issues Win Safiyyerh gab yake da sawa zuciyata bugawa"" ta faWa a raunace, tana zama kusa da shi cike da damuwar data gama addabar zuciyarta, ita yanzu tsoro abin ke bata wallahi ta gama dawowa"

daga rakiyar yaran yanzu.

"""Dr, bawa Safiyyerh Mutallab idan bai zama sanadin barina duniya ba to zai zama silar mikin da zai iya"

"ajalina komai jimawa, idan ya zama auren take so lallai sai na bata wannan yaron Captain da yake son ta, ko na bata auren Nahyan Wan wajan Wasim"""

"""Kana ganin zata amince?"""

"""Innalillahi wacce kalar jarrabawa ce? Yaron nan anya ba wajan yan hisba zan kai shi a yi masa nasiha ya"

"kunce asirin da ya yi wa Safiyyerh ba? I need my Safiyyerh back, wannan ba Safiyyerh ta bace, ba haka Safiyyerh ta ya kamata ta kasance ba"". Ummeyh ta girgiza kai ta ce ""I don't think hakan zai zama daidaito, idan ka kai shi hisba ko kana so ko baka so sai sun Waura mata aure da shi ai, saboda za su tuhumeka da laifin child abuse da physical violence a part from violence against women. Prof as a mother nake maka wannan maganar don Allah ka sakko da zafin kanka ka aurawa Safiyyerh yaron nan, let bygone be"

"bygone don Allah bana son wani abu ya samu Safiyyerh at first na Wauka iskanci ne"""

"""Na aura mata Saraho? Mai kashe ´an'mata? Gawarta kike so a kawo mini ko mene Dr? Sau biyu fa yana"

"zuwa state cid? Sau biyu"""

"Ya girgiza kai ya ce ""I don't think, i am going to do this, ina son Safiyyerh I'm not ready to lose her"""

"""Ka san soyayya a zuciyar yaran yanzu? Ka san yadda suke Waukan al'amura da zafi?"" Cikin Sacin rai"

"daddy ya nunawa Ummeyh ™ofa ya ce ""Take your time, leave please wallahi gwara ta mutu dana aura mata Šan'malam kin ji na rantse miki da girman Allah"""

"Mi™ewa ta yi jiki a sanyaye, bata son yin jayaye da mijinta akan ´ar su, yin jayayya tsakanin yaro kan iya"

zama silar da yaron kan koma wajan Ubangiji.

"A can Wakin Safiyyerh bayan Uncle Musbah ya rarrashe ta ya ce ""Daughter mu yi magana ya fahimta, da"

"dai na san karatu kike yi of course, kuma kike fata ki zama abin da kike da muradin zama ya aka yi kika"

"sauya ra'ayi lokaci guda bani labari"" Safiyyerh ta dur™usar da kanta ™asa tana hawaye sosai ya kamo hannunta ya ce ""Ni ai abokinki ne tun ba yanzu ba, zan yi ™o™arin ganin na aura miki Mudallabin naki"""

"""Promise me uncle"""

"""How? Ta ya ya zan yi promise naki bayan ba ki faWa mini ba? You first sai ni kuma """

"Ta yi jim, sai kuma ta ce ""Uncle ina son irin rayuwar da dady da Ummeyh suke yi nake gani, hakan yana"

"mini daWi ina jin nutsuwa a raina sosai, idan naga daddy yana kissing Ummeyh sai na ji dama ni ya kewa, idan na ga ya rungumeta sai na ji dama ni ce, kullum da daddare idan Ummeyh ta shiga Wakin daddy bata fitowa, i heard her voice tana screaming all the day at the night, sai na dinga jin daWin ihun da take thinking me daWi yake mata haka take ihu, sai na Wauka faWa suke ko dukanta ya ke yi, na dinga kuka ina dama zan iya taimakon Ummeyh. Ranar daya zama ma fahimci cewa ba dukan Ummeyh ya ke

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login