Follow us on social media

Showing 177001 words to 180000 words out of 190973 words

Chapter 60 - Mutallab CC Soyayya Mai Boye Sirri By Nimcyluv.txt

Nimcyluv   

24 Aug 2026

246

ri™e cikin nasa, ya jima zaune sai kuma ya tashi ya fice daga cikin"

Wakin gabaWaya yana rufe ™ofar without making any sounds.

"Bayan wasu mintuna aka sake buWe ™ofar tare da shigowa, daidai nan itama ta buWe idanunta da ™yar"

"suka haWa ido da Mj ya yi mata murmushi ya ce ""bacci daWi favourite"" ta Wan Sata fuska sai ta ce ""He is here?"""

"""Yes, he is here, but he already lefted"" ta yi shiru kawai tana mirginawa gefe. Mj ya nemi waje ya zauna"

"ya ce ""Ya kika sani?"""

"""Me fa?"""

"""Yazo"""

"""Kamarya?"""

"Ya watsa mata harara ya ce ""Aafiyyah ki rage tunanin nan please kin ji, tunda Paaah ya yanke hukunci"

"shikenan babu sauyi kin sani, ki yi addu'a idan akwai rabo sai kiga komai ya zama labari da tarihi ko?"""

"""Labari? Tarihi?"" Aafiyyah repeat the words tana kallon Mj tana kame fuska sosai ba wasa."

"""Yes mana, Aafiyyah amma kina da tabbacin Safiyyerh zata bawa yaron wasi™un nan?"" Mj ya tambaya"

"yana kama hannun Aafiyyah ya ri™e cikin nasa, a hankali ta langwaSe a jikinsa tana jan numfashi, tunda suka zo ™asar aka je asibiti da ita, bata san meke faruwa ba, da zuwan da komai sai farfaWuwa ta yi taga ana ma™ala mata jini a jika, satinta uku kuma aka sallame ta zuwa dawo gidan Paaah da yake ™asar. Bata taSa fita ba, ko parlo bata fita kodayaushe tana Wakin al'amarin kuma daya damu duka ΄an gidan kenan, sun san Aafiyyah bata barin kowa ya zauna lafiya ko ba zata kula mutum ba sai ta yi tsokana ta nemi faWa"

ga tsinannen bada labari kamar ΄ar jarida.

"A hankali ta ce ""Yaya, i trust Safiyyerh zata bashi in sha Allah"" ta ce ™irjinta na Wagawa da ™arfi sai kuma"

ta kalli Mj kamar za ta yi magana tai shiru.

"Mj ya ce ""Allah ya sa, at least da wayarta ya shiga shine kuma kinga an sauya miki sim an yi deleting"

"komai, i am sorry Aafiyyah, ki fahimci Paaah"""

"""He is my father, my father yana da iko dani ko ka manta?"""

"""Ban manta ba, ina tsoran ki furta kina son abu, na san yadda kike son Mutallab, na sani Aafiyyah,na ji"

"ban kyauta ba da na yi supporting naki wajan faWa masa a wajan karan amma na hana ki, it's all my fault, fault Wina ne Aafiyyah, laifi na ne"" shasshe™ar kuka ta fara tana girgiza kanta"

"Mj ya ce yana matse hannunta, ™ara shigewa jikinsa ta yi kamar mage hawayenta na sauka a jikinsa sosai"

"ta ce ""But they promised me, sun mini al™awari yaya, sun mini yanzu me ya saka suka karya al'™awarin"

"nasu? They break the promises"""

"""Sun miki al™awari tabbas, kin cika naki al'™awarin tabbas, kin kuma yi biyayya tabbas, ban san ya aka yi"

"reshe ya juye ba"""

"""Kamarya?"""

"""I don't know, amma dai yanzu tunanin Paaah na amincewa da Mutallab bana karatunki bane, ya sauya"

"shawara you can ask him """

"Aafiyyah ta yi cak, tana kallon Mj idanunta ya yi jajur ™irjinta na bugawa da ™yar take fusgar numfashi, ta"

"ji iskar wajan na neman yi mata kaWan a hankali kuma ta fara tuna ranar data ganshi, ranar da ta yi wa zuciyarta al™awari, ranar da Paaah ya yi mata al™awari, ranar data ji ta fara rayuwa domin shi, ranar data ™ara samun ™warin zuciya da confidence Win yin karatu domin ta same shi as her husband,domin ta rayuwa da MUTALLAB. Ranar asabar ce na fito da sauri jikina sanye da blue black Win abaya cikin sauri kamar zan faWi, ina tafe ina faWin ""Yaya zan ranka ka please, ina son siyan chocolates a hanya,kaga da muka dawo ban fita ko'ina ba, please yaya"" a hankali naga ya juyo ya kalle ni sai ya mini alama nazo, ina ™o™arin shiga motar Yaya Mj sai motarsa ta shigo ya fito cikin sauri, wata uwar harara ya doka mini da sauri na Wauke kaina a raina ina faWin ya ci kansa, na shiga gaban motar Mj ya ja. A lokacin sai na ji i feels comfortable na ji zuciyata wasai na Wauki wayata na dinga yin bidiyo a hanya ina yi wa yaya Mj gwalo, sai"

ya yi mini murmushi.

"""Oh Allah"" na ce daidai lokacin da muka tsaya a danja, sai dai me tsayuwar tamu ya yi daidai da ™arin"

"gudun zuciyata, irin gudun da take mini a duk sanda zan haWu da abin alheri ko na tsiya, na lumshe idanuwana ina sha™ar iskar ™asata Nigeria da na yi missed nata, buWe idanun da zan yi na buWe akan ™addarata, when my destiny started, i saw him, i just saw him da wasu kaya a jikinsa duk datti da gajeren wando hannayensa Wauke da bulo, yana Wauka daga right side zuwa left side. ""My future husband"" na ce"

"a fili ina binsa da wani irin kallo, kamar ban taSa ganin wata halitta ba a lokacin sai shi."

"""Who?"" Mj ya tambaye ni, ba tare dana Wauke idanuna ba na ce ""Gashi can yaya, Wan matsa na yi masa"

"bidiyo na ajjiye"" ya zame kafaWarsa ya bani damar zura wayata na dinga masa bidiyo, ina murmushi ina kallon shi ina cewa ""Aafiyyah's husband, til-janna, ina son shi yaya, ina son shi i love him"" na ce soundly da wani irin farinciki a fuskata a lokacin."

"Mj ya dube ni sai naga ya juya yana kallon shi ya ce ""Waye mijin naki? Yaushe kuma aka Waura?"""

"I see the tsokana in his eyes, na gano tsokana a cikin idanun Yaya mj, but i don't think cewa tsokanar ta"

"gaskiya ce. Sai na ce ""Yes, zai zama mijin Aafiyyah wallahi ina son shi, za ku aura masa ni?"""

"""Ask Paaah first, ki tambayi Paaah ki ji"" na Waga kafaWa na ce ""Zan iya"" daga nan na fara ™o™arin buWe"

"™ofa, trying to out of the car, sai Mj ya yi saurin sakawa motar key ya ce mini ""Ina za ki Aafiyyah?"" Ina yarfa hannuna na ce ""Wajan shi, Yaya zani gunsa ne don Allah"" sai kawai ya ja motar ya yi gaba, ganin da gaske ™o™arin fita nake son yi, a lokacin na ji zafin Mj na ji kamar kuma zuciyata ta buWe ne, na ji wani irin damuwa a cikin raina sai na fara tunanin ta ina zan sake ganinsa? I don't know, ban sani ba, san ina zan sake ganin Blackman ba. Sai na fara kuka hakan ya saka na™i siyan chocolates Win har muka koma gida. Was the first abin da na fara zuwa wajan Paaah a lokacin kuma ya dawi gida, na same shi zaune akan kujera yana duba jarida cikin jin daWi na ™arasa na ce ""My Paaah, my handsome father, the great"

"and greatness father, good evening """

"""My talkative and smartness daughter in the world"" Ya ce yana mini wani irin murmushi cike da soyayya."

"Muka rungume juna, sai kuma na yi shiru na ji abin da zan faWa kamar ya yi girma, sai kuma na tuna"

"Paaah ya ce mini shi Win abokina ne dukkan matsalata aboki ake faWawa, sai na gyara zama na shirya faWa masa cewa naga mijin aure."

"""Ya aka yi kuma? Wannan bakin gulma ya Wakko mini ko hira?"""

"""Dad, i love him"""

"""Who? Waye? Wa kike so?"" Na ji ya tambaya a yanayi na ruWewa, domin i can see the fear in his face. Na"

"ce ""Daddy, wani na gani kuma ina da tabbacin zaka yarda, kai abokina ne, na gani wani ina so daddy, shi nake son aura, shi nake so ka aura mini don Allah, don Allah, don Allah"" na faWa ina haWa hannaye biyu wajan yi masa magiya. Paaah ya zubawa Aafiyyah zuciyarsa na tsananta faWuwa, shekarar Aafiyyah nawa a duniya har ta san aure? Wanne irin girma ne haka, a hankali kuma yanayinsa ya fara sauyawa sai naga"

"ya yi mini murmushi ya ce ""Waye wannan kuma?"""

"""Ban san shi ba, ban kuma san sunansa ba, ban san inda zan ganshi ba, ina da tabbacin zan sake ganinsa"

"in sha Allah"""

"""Accepting, na amsa amma da sharaWi biyu zuwa uku"""

"""Na amince daddy, idan zaka mini al'™awarin aura mini shi"""

"""Kar ki kuskura ki faWa masa kina son shi, babu kyau haramun ne a cikin addinin musulunci yarinya"

"™arama ta ce tana son namiji sai ta girma, kuma Allah yana yin azaba ga duk wanda ya yi hakan, ni da kaina zan aura miki shi idan lokacin ya yi, kawai ki san waye shi ok? Na biyu ki mayar da hankali a karatunki, ki nutsu kar ki sake mini zancen shi sai ranar da kika kammala secondary school ok? Idan kika mini wannan alfarmar to kin cinye zan kuma aura miki shi, yanzu karatunki nake bu™ata fiye da komai ina da buri akan karatunki?"" Sai na ji daWi duk da ina fargabar ina zan sake ganinsa? ""Daddy ina son zama"

"kamar ka ai"""

"""Da gaske?"""

"""In sha Allah, kuma na maka al'™awari"" ya jinjina mini kai ya ce ""Za ki zama kamar ni Win, tabbas za ki"

"zama darling"""

"Na mi™e na fita, a daren na kasa bacci burina na faWawa Safiyyerh na yi saurayi, mijin aure naga wanda"

"nake so, sai na tuna Safiyyerh bata da waya, kuma bani da number Ummeyh dole na yi ha™uri. Juyi kaWan kuma shi nake gani cikin idanuna. Washegari weekend na shirya zuwa Fgc, babban abin da ya bani mamaki ganin abokina kimiyya tare da wanda zuciyata ke bugawa a yanzu domin shi, na yi yun™urin masa magana sai na zubawa yanayinsa ido, nan take na gano waye shi, sai na share maybe shariyata"

zata janyo attention nasa zuwa kai na.

"""Kimiyya waye wannan?"""

"""Muhammad Mutallab Abdullahi"""

"""Uhmm, bani labarinsa"""

"""Me ya sa?"""

"""Ina son shi, na faWawa Paaah, Mj ya sani amma kar ka faWa masa, zan sanar masa da kaina, al™awari na"

"yi wa Paaah ba zan masa magana ba, kaga idan ina son gamawa da duniya dole na bi umarnin daddy. Amma zuciyata zafi take a yanzu, na ji ina son masa magana wallahi ina son shi"""

"""Sunansa Mutallab a nan unguwar Birget yake, mahaifinsa kuma shine mai makarantar almajirai sunansa"

"Malam Abdullahi. Mutallab an taSa yun™urin yi masa aure amma Allah bai yi ba, ΄an matan na mutuwa"

"Diyna da Jaanah, kuma ya taSa shiga state cid da laifin sata, wannan makarantar da kike gani Jeddah ce ga saka shi, rayuwarku ba zata yi Waya data Mutallab Aafiyyah """

"""Shi ba mutum bane?"" I ask Kimiyya. Ya ce mini ""Tsarinku ne ba Waya ba, kuma mahafinki ba zai amince"

"ba Aafiyyah"""

"""Uhmm, Kimiyya kenan na faWa maka dai, kar ka faWa masa ina ta neman Safiyyerh saboda na mata"

"albishir sai na tuna bata da waya. Ganin Mutallab na neman zuwa wajan namu na yi sauri na bar wajan zuciyata na rawa da yadda naga fuskarsa a cunkushe da sauri na faWa mota. Tun daga ranar kullum da tunaninsa nake kwana nake yi ne, na ji ba wanda nake tausayi a duniya sai shi, na fara saka shi cikin jerin wanda nakewa addu'ina. Ranar da Safiyyerh ke faWa mini ta faWa soyayya sai na yi tunanin ko Captain take nufi? Na bu™aci ta faWa mini ta™i, sai na share domin ta saba yi mini irin haka, na yi yun™urin faWa mata cewa nima ina son wani sai Paaah ya buWe ™ofa ya shigo hakan ya tilasta mini cewa  I will tell you something sanda na faWawa Safiyyerh da dukkan yarda ta na faWa mata, kuma na ji sau™in zuciyata"

daman na riga na jima da iya rubutun Safiyyerh.

Sai na fara yi masa wasi™un da Safiyyerh's handwriting. Ina son karatun English novels hakan ya saka na

"iya wasu abubuwa da yawa, kuma ina jin yadda Ummi ke yawan yi wa Paaah addu'a sai na yi addition"

addu'a ta akan Mutallab a cikin wasi™un.

"Duk wata exam da zan yi ina yini da tunanin ina gamawa zan cika muradin Paaah, bana gazawa na"

"amince yin karatun shine zai bani damar amsa sunan matar Mutallab. Sanda na ji Safiyyerh na cewa bestie ko a jikina domin na yarda da ita, kuma na ji zata iya mu'amala da Mutallab ba wani abune, tsoro ne ya kama ni don ba zan manta cafeteria ba sanda take cewa what if I tell you I love you? Na hango soyayyar Mutallab a cikin idanun Safiyyerh. Fargaba ta kama ni na fara saka tunani wanda ya haifar mini"

"da ciwo, na™i faWawa kowa dalilin wannan ciwon domin na yi al™awarin ba zan sake maganar Mutallab a"

"wajan Paaah ba amma Yaya Mj ya san komai, na fara saka shade glasses domin kallon Mutallab is my"

favourite thing.

What a blind love!

"""Aafiyyah"" na firgigit ta dawo cikin hayyacitaa da sauri ta hantsila ta sakko duk da jikinta ba ™wari,"

idanunta rufe ruf. Tun daga cikin Waki take kiran sunan Paaah har ta isa cikin bedroom Winsa.

"""Aafiyyah"""

"""Ummi, ina daddy"""

"""Gani, ya aka yi ne?"""

"Cikin sauri Aafiyyah ta zube a gaban Paaah tana ri™e ™afafuwansa ta ce ""Paaah ka mini al'™awarin aura"

"mini Mutallab, daddy na yi maka al'™awarin yin karatu, ka Wauke ni daga ™asar ba tare dana faWa masa ina son shi ba, daddy ka ce yanzu ba zan koma ™asar ba, zuciyata daddy, daddy zuciyata ina son Mutallab Ka mini al'™awari kar ku karya, kamar yadda nima ban saSa sharuWan daddy ba"" Aafiyyah ta faWa tana"

sakin wani irin kuka tare da ri™e ™afar Paaah.

"""Ummi ba har dake a yi mini al'™awarin ba? Don Allah ku mayar dani Naija, ina son komawa Nigeria don"

"Allah """

"A hankali Paaah ya ajjiye jaridar hannunsa, ya juya ya kalli Aafiyyah sai kuma ya ce ""Yes, i promised you,"

"e, na miki al'™awari zan aura miki shi, amma na sauya al'™awarina a ranar dana fahimci kin yi zurfi a soyayyarsa, ban san waye shi ba,ko sunansa ban ri™e ba, ban kuma taSa ganinsa ba, talaka ne mai kuWi ne yaya yake i don't know, i really really don't know. BuWe kunnenki da kyau Aafiyyah, kina da mijin aure, kina da wanda za ki aura, ki cire wannan yaron a ranki, ki daina wani mafarkin da kike na soyayyarsa..."""

"Ya mi™e tsaye, Aafiyyah ta tsaya da kukan cak da ™yar ta ce ""Me ya sa?"""

"""Saboda na yi miki mijin aure tun kina zanin goyo, kina yi al'™awarin bada auren ki, kina da wanda za ki"

"aura, not him..."

Akwai update a arewa bayan page Win nan keep reading and following.

"[1/7, 9:36 PM] Sis Fauzy: Chapter 41: No Options"

"Gaban Aafiyyah ya tsananta faWuwa ta dinga kallon Paaah da yake cewa ""Ba zan aura miki shi ba, ba shi"

"nake da ra'ayin ki aura ba kin ji ko?"" Ta jinjina kai kawai ta kasa cewa komai sai ajjiyar zuciya da take saukewa."

"""Kar kuma ki ji kamar auren dole ne, bana dole bane, za ki so Wayan ma, kamar yadda kike son wannan"""

Paaah ya ce yana kallon Aafiyyah sai kuma ya nemi waje ya zauna tare da harWe ™afafuwansa waje guda

ya cigaba da kallon Aafiyyah kafin ya ce.

"""Safiyyerh!"""

"Aafiyyah, ta kasa amsawa sai kanta data Wago ta zubawa Paaah jajayen idanunta da suke buWewa da"

"™yar. Ya ja numfashi ya ce ""BuWe bakinki ki amsa ni Safiyyerh, buWe baki ki yi mini magana domin na tabbatar da abin da nake faWa miki ko kina fahimta ok?"" A hankali ta ce ""Na'am, ina ji daddy"" Ummi ta zauna, Mj ya nemi waje ya tsaya yana mai jin tausayin Aafiyyah a cikin ransa, domin an gama saka mata"

"rai, an yi mata al'™awari."

"Paaah ya ce ""Safiyyerh, nagartattun yara sune masu bin umarnin iyayensu, kuma baza su taSa taSewa ba"

"idan sun yi biyayya. Ina da wanda na zaSa miki a matsayin mijin aure, ba dan wancan da kike so ba cancanta ba, ba kuma don bashi da nagartar da zan iya Waukan ki na bashi bane, da ace ban yi al'™awari akan ki ba, wallahi wallahi wallahi Allah kenan a yau zan koma Nigeria na nema miki auren shi, ko halin"

"ri™e ki ne bashi da shi ni mai iya yi masa komai ne, wanda zai ri™e maka yarinya har tsayin rayuwa ai ba"

"abin wula™anta wa bane. Kar ki ji a ranki ko wani dalili ne, a'a, sunan auren ki AL'˜AWARIN AURE. kuma"

"in sha Allah mutuwa ce kawai zata hana hakan faruwa"""

"Ya yi shiru yana fahimtar Aafiyyah, sai ya Wora da ""Daman kuma ita yarinya budurwa ba ita ke da hak™in"

"zaSawa kan ta mijin aure ba, yau da ke bazawara ce to ba ruwan kallo da gajiya, Safiyyerh kina da miji, idan yanzu ma kika ji kina son auren in sha Allah a satin nan zan miki shi, domin da wata matsalar gwara wata, ke yarinyar kirki ce na san za ki fahimce ni ba zan cutar dake ko cutar da rayuwarki ba"""

"Kai ta fara girgizawa ta ri™e ™afafuwansa da kyau ta ce ""Na ro™e ka don Allah, kar ka mini auren dole"

"Paaah, kar ka haWa ni da wanda bana so, an ce mace na iya mutuwa ko ta kashe mijin idan aka yi mata auren dole, Paaah kai ka mini al'™awari, ka nanata mini, na yi yadda kake so, na jure kar ka zo mini da wata bu™ata ta auren wanin Mutallab don Allah Paaah, don Allah ,"" ta kasa cigaba da maganar sai ta"

Wora kanta a saman cinyar Paaah tana shasshe™ar kuka.

"""Don't do this to me"""

"Ta ce very slowly. Mj ya ce ""Paaah don Allah, ka janye maganar nan"""

"""Get out my friend"""

"Paaah ya cewa Mj yana nuna masa hanyar waje fuska a kame babu alamar wasa, Ummi ta buWe baki za"

"ta yi magana nan ma ya yi mata alamar ta yi masa shiru. Aafiyyah ta dinga rusawa Paaah kuka da birgima kar a yi mata auren dole, fuskarta ta yi jajur ya tan™washe ™afafuwansa yana kallon ta kawai, idan tashin hankali ne irin wannan ai ya saba gani wajan Aafiyyah, kuma ya san at the end dole za ta yi ha™uri ta bar maganar yana da wannan tabbacin. Sai data gama kukan ta yi bacci saman carpet Win parlon Paaah daman kuma ba wani kuzari gare ta ba, ya mi™e a hankali ya ™arasa wajanta yana du™awa ya Wauke ta, kai tsaye bedroom Winta ya shige da ita. A hankali ya kwantar da ita saman bed yana gyara mata"

kwanciya da rufe ta da duvet.

"""I am sorry Safiyyerh"" ya ce a nutse domin ya san ya yi mata laifin, ya yi wasa da tunaninta tun farko,"

wata™ila da ya ce mata tana da wanda zata aura a sanda dazo masa da tata bu™atar da tuni ta mance da

wannan babin.

"""Ki yi mini afuwa, ki wa mahafinki afuwa,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login