Follow us on social media

Showing 108001 words to 111000 words out of 190973 words

Chapter 37 - Mutallab CC Soyayya Mai Boye Sirri By Nimcyluv.txt

Nimcyluv   

24 Aug 2026

237

a aji"

kasancewar kowanne mutane biyu ne.

"""New student"""

"""Kuma a inda nake?"""

"""Yes, da matsala ne?"""

"Ta Wage shoulders tana nufar wajan ganin Uncle John mai yi musu maths ya nufu class Win, kimiyya ya"

"nufi wajan zaman shi. A hankali Safiyyerh ta raSa ta zauna ganin ya babbake wajan, ta dinga kallon ba™ar fatarsa inda take ta she™i ita kaWai ta Wan le™a shi taga kansa a dur™ushe yana kallon ™asa, ta Wan matsar da ™afarta ta gyara zama a hankali ta sake dur™usar ta kanta can ™asan desk Win tana ™o™arin le™a fuskarsa ta ji ya saka ™afarsa ya take yatsun ™afarta ta yi saurin Waukewa tana zame kan ta cikin siriryar"

"murya ta ce ""Auchhh My fingers"" tana yarfe hannunta."

"Mutallab ko motsi bai yi ba, bata daddara ba ta sake tura kanta ™asan desk Win again ta marairace fuska"

"ta ce ""Who are you?....."

"[1/7, 9:35 PM] Sis Fauzy: Chapter 27: Safiyyerh Abdu"

"""Safiyyerh!"" Da sauri ta Wago kanta daga le™a fuskar Mutallab da take yi, sakamako kiran da Uncle John"

"ya yi mata ta gyara zama da kyau tana kallon yadda Uncle John Win ya tsare ta da idanu, sai kuma ya girgiza kai, ya cigaba da bayanin da yake yi cikin harshen turanci. Safiyyerh ji ta yi bata gane me Uncle ke yi musu explanation ne akai, ta sake tattara hankalinta zuwa ga wanda yake kusa da ita, a wannan karan ta kan iya hango gefen zagayayyiyar fuskarsa, da yadda ya shigar da lips Winsa na ™asa zuwa cikin bakinsa yana tsotsa a hankali kamar ya samu sweet, lips Winsa na sama kuma ya yi jajur da sauri ta lumshe idanunta tana girgiza kai saboda yadda jikinta ya sauya cikin ´ar ™aramar muryarta ta furta a hankali"

cewa

"""Strawberry kake sha?"""

"Ya tsuke fuska ta mau, kamar kuma ya ce ya shiga uku haka yake ji a zuciyarsa game da yarinyar, sai ya"

"daina tsotsar lips Win ya juyar da fuska, a hankali ta sake muskutawa a wannan karan a shagwaSe ta ce ""Fenti ka shafa a fuska? E Blackman?"" Ya sake mata banza ta ce ""are you deep?"" Cak ya mi™e tsaye ta Waya side Win ya fara ™o™arin fita daga cikin class Win, Uncle John ya juyo hannunsa ri™e da maker ya kalli Mutallab ya ce ""Lafiya?"" Mutallab ya kasa cewa komai sai girarsa guda biyun daya cure su waje guda ya"

"cak, sauran Waliban suka dinga kallon Mutallab har wanda basu san da zaman nasa ba."

"""Ina maka magana, go back to your seat"""

"""Akwai mara lafiya wajan, I'll manage, outside"" ya faWa yana nuna waje wajan window. Da mamaki sosai"

"Uncle John yake kallon Mutallab, Safiyyerh ma shi take kallo tana son jin waye bashi da lafiya kamar"

"yadda ya ce. ""Waye mara lafiyar a nan wajan?"" Ya yi shiru, domin bai yadda cewa Safiyyerh lafiya lou"

"take ba, ba kuma zai taSa lamunta ba, ko ta tashi ko dai shi ne ya bar mata wajan ™wa™walwarsa ya ji yana motsa masa har ciki yake jin ´ar mitsitsiyar muryar yarinyar."

"Uncle John, ya ce ""Šaukan darasi a waje kuma wajan window? Yaushe ka fara attending class Win nan?"""

"Uncle John ya yi maganar cikin faWa yana nuna Mutallab, shi kuma ya yi shiru ya zubawa waje guda ido. ""Uncle new student ne"""

"""Idan new student ne, sai aka ce ya yi misbehaving haka? Abeg my friend go back to your seat"" bisa dole"

"Mutallab ya juya tare da komawa wajan zaman, kamar jira take yi ya zauna ta sake yin ™asa da murya ta ce ""Wani abu akai maka zaka fita? Ko baka da lafiya ne?"" Ta dinga masa surutu ko tari bai yi ba, har Uncle John ya fita, bayan nan Safiyyerh bata sake cewa komai ba lokaci zuwa lokaci sai ta dur™usar da kai ta le™a fuskarsa, taga idanunsa a rufe."

10:35 Kimiyya na waje shi da abokansa su Nahyan ya yi murmushi yana duba agogon hannunsa ya ce

"""Bafa zai fito ba, ko ya fito zai kashe ku da miskilanci ne, ku bar shi cikin class har a koma ko?"" Captain ya taSe bakinsa ya ce ""Shi Win waye shi? Da zai dinga Wagawa mutane kafaWa eh?"" Cikin sauri Nahyan ya ce ""Mutum, kamar dai kai haka yake"" Captain na mayar da wayarsa zuwa cikin aliju ya ce"

"""Daman aljani zai zo nan ne? Amma ni da shi akwai bambanci irin bambanci dake tsakanin sama da ™asa,"

"irin bambancin dake tsakanin talaka da attariji, irin bambancin dake tsakanin fari da ba™i kamar dai"

"haka....,"" ya faWa yana haWe farar wayarsa da ba™ar ya ce ""Like this. Just like this. Irin haka, so ya"

"daina Waga mana kafaWa haka nan"" Kimiyya bai magana ba, sai Nahyan ne ya ce ""Brother, ko dai kana kishi ya samu waje kusa da mutuniyar ne?"" Duk suka yi dariya."

"""Kusa da wa?"""

"""Your Safiyyerh, kusa Safiyyerh Winka nake magana"""

"""Safiyyerh ta zo makaranta yau ne?"" Captain ya tambaya, ™irjinsa na buWewa idanunsa ya fito sai kuma"

ya juya da sauri ya nufi jss 2 A domin duba Safiyyerh.

"""Shi Captain mene matsalarsa da new student Win nan? Ba class Win su Waya ba, amma ya addabawa kan"

"shi haka kawai? Kar fa ya je ya daki Wan mutane ko ya ja shi da rigima cikin aji, kasan matan ajinku kimiyya ´an wahala ne, basu da kunya ga shegiyar Wagawa da jin su wasu ne, shi ya sa ni bana Waukan raini, ko budurwa zan yi ba zan duba matan ajinku ba"" murmushi kawai Kimiyya ya ke yi, ya jinjina kai kafin ya ce ""Kana da ´ar gajiyarka Nahyan, amma kuma muna da kyakkyawa ma sha Allah, kuma bamu"

"da da™i™ai"""

"""E, na yarda kaf school Win nan babu ya ´an'matan jss 2 A"""

"""Mufa a jininmu ne, kowa ka gani a class Win ba banza ba"" suka sake yin dariya gabaWaya, Nahyan ya yi"

"™asa da murya daidai kunnen Kimiyya ya ce ""Musamman su. ,"""

"""Kai, ba ruwana be careful"""

"""Ba wani be careful, ni fa crush Winta ne wallahi"" Kimiyya ya jinjina kai ya ce ""Bari na je can na yi gulma"

"ina zuwa"""

"""Nima ba za a bar ni a baya ba, binka zan yi wallahi"" suka nufi class suna wata iriyar tafiya, kana ganinsu"

"kasan iyayensu sun gaji da arzi™i komai expensive ne a tattare da su suna yin abu na matured people,"

duk da gabaWaya ™uruciya na tattare da su.

"Safiyyerh tunda aka fita breakfast bata motsa ba, daman ba wani zirga-zirga take yi ba, cin abinci yake"

"tasar da ita, da yawan lokaci kuma bata fiya cin abincin ba haka take komawa gida da shi. A hankali ta ja numfashi ta sauke, idan ta juya idanunta da suke farare tas zata sake kallonsa sai gabanta ya faWi. Ta janyo lunchbox Win ta, side Win da aka zuba mata fruits ta buWe ta zaro filas Win ciki ta ajjiye tare da spoon, one by one ta fito da komai ta jere saman table Win dat janyo. Indomie ta buWe wacce aka yi mata"

"fried Indomie ta Wan yi ™asa da murya ta ce ""In sammaka za ka ci? Baka zo da abinci ba?"""

"Ya yi shiru, ta yi rau-rau da idanu ta ce ""To na bar maka duka cinye ma, ni zan sha fruits"" zata sake yin"

"magana saboda shirun da ya yi mata taga Captain tsaye a kansu, ta haWe fuska ba walwala ta cigaba da juya spoon Win hannunta, Captain ya kalli Mutallab ya juya ya kalli Safiyyerh sai ya yi murmushi ya du™a daidai fuskarta ya ce ""Baby i missed you, I missed you yesterday, i miss you today,miss you every single day, missed you completely, ykk sweetheart?"" Ya ce yana lumshe idanunsa, ta Waga suka haWa ido, ya juya masa idanunta sai ta yi shiru, ya yi saurin ri™e ™irjinsa na yana jan numfashi a hankali ya ce ""Kina da kyau Safiyyerh, ki so ni kin ji tawan?"" Ta yi masa shiru, sai ya mi™e ya zauna saman desk Win ya ce ""Me"

"kike a aji ke Waya?"""

"""Ni Waya kamarya?"" Safiyyerh ta tambaya, tana sake juya masa idanu, ya jinjina mata kai ya ce ""E, ke"

"Waya. Kin so ki yi ta bani wahala na tsallake ´an'mata da yawa da suke daidai ne na zo wajanki kike sha mini ™amshi? Ya mike kyau, naga kina farinciki da hakan sosai"""

"""To ka nemi daidai kai mana, sai na nemi daidai ni nima"""

"""Ban gane ba?"""

"Ta ce ""Ka gane mana, sai a yi soyayyar age mate, ko class mates tunda abin haka ne"" Captain ya dinga"

"kallon ta da mamaki, yaushe bakinta ya buWe har haka ne, sai a lokacin ya lura da wani irin kyau data ™ara, fuskarta sai glowing take, ta ™ara yin ™iba sosai ya ja numfashi ta baki ya ce ""Har abada, ke Win dai ke ce, Safiyyerh bari na faWa miki wani abu, ko yadda kike jin ban kai Win nan ba, kike sawa ranki ban isa ki so ni ba, wallahi zan iya zame miki matsala a cikin rayuwarki tabbas, idan kuma ta™amar mahaifinki mai arzi™i ne ki je ki bibiyi tarihin nawa uban ki ji waye shi, babu mamaki ya take naki uban a arzi™in da"

"kike ta™ama da shi, ban taSa rasa abu ba, ba ki kai kuma na rasa kina cikin rayuwata ba, ki san da haka"""

"Sosai abin ya bawa Safiyyerh mamaki, sai ta yi shiru idanunta na cika da hawaye jin yadda yake ci mata"

"mutunci, ko yaushe ne ma take ta™ama da arzi™in Daddy? Abin da kuma a wasa bai taSa zuwa cikin kanta ba. Muryarta na rawa zata fashe da kuka ta ce ""Ni nake ta™ama da arzi™in mahaifina? Ni me ya sa kake son takura mini ne? Kana neman ™untata rayuwata bana son haka ka daina, tun ban san mene soyayya ba har ka saka na haddace kalmar saboda yadda kake kwarzabata akai, a cikin kunnuwana na ji ana ce"

"maka ni kwaila ce to ka rabu dani mana"""

"""E Win, ke kwaila ce rabuwa kuma ba ki isa ba, bana fara son abu don na daina Safiyyerh"""

"""To idan arzi™i na siyan soyayya bari muga"" ta faWa tana murguWa baki abin da bata saba ba. Captain ya"

"yi murmushi ya ce ""Abubuwa nawa kuWi ke siya a duniyar nan? Ko ba ki da labari, ai sai dai ubanka bame arzi™in bane, ki zuba idanu ki gani zan siyi soyayyarki da arzi™in da Allah Ya yi wa ubana, kuma za ki so ni, you most love me Safiyyerh... Ina ™ara jaddada miki ke ba tsarin talaka bace, ba kuma tsarin ba™in namiji bace ke, idan kikai dating da Wan talakawa kin cuci iyayenka, kin cuci danginki, kin cuci yaran da zaki haifa mini kikai haramta mini zama ubansu za ki haifawa wani, ke hatta kan ki kin cucuta maimakon a ganki a gaban mota driver na jan ki, sai dai a ganki a bayan babur ko keke ko kuma kina takawa akan"

"™afafuwanki"" ya ™are maganar yana huci wani irin azababbiyar soyayyar Safiyyerh ke nu™ur™usar"

"zuciyarsa, ya juya ya kalli Mutallab yaga still idanunsa window suke kalla, kamar bai san da mutane ba a"

wajan.

"Kimiyya ya ™arasu wajan daman tuni yake tsaye ya ce ""Wannan ba daidai bane ba, ka daina captain"""

"""Na daina me?"" Captain ya tambaya idanunsa a kan Safiyyerh ba tare daya kalli Safiyyerh ba. Kimiyya ya"

"yi shiru ya kalli Mutallab ya ce ""Mutallab !"" Ya juyo a nutse ya kalli Kimiyya, idanunsa sun ™ara manyan"

"ya lumshe su ya sake buWewa bai ce komai ba. ""Mun kusa ™arar da lokacin, baka fito ba an yi ko shira ba, ba ka yi breakfast ba?"" Bai san cewa ya Wan kwakkwaSe fuska ba sai da ya ji idanu da yawa a kan shi, ya shafa sumar kan shi ya yi shiru kawai, Kimiyya ya ce ""To ai shikenan"" Safiyyerh ta dinga kallon ikon Allah, har lokacin ba taga cikakkiyar fuskarsa ba, kuma ya™i magana tun bayan fitar Uncle John. Captain ya yi"

"waje rai Sace, a nan kuma aka cigaba da Waukan darasi har lokacin tashi ya yi."

"Suna harabar makarantar Kimiyya na jiran driver ya zo Waukan shi, haka ma Captain. Suna tsaye"

"Safiyyerh ta ™arasu wajan tana ™ifta idanu, nan da nan Mutallab ya kame fuska Kimiyya ya ce ""Kema ba'a zo Waukan ki ba kenan?"" Ta jinjina masa kai, ya ce ""Ok, kin san me?"" Ta girgiza masa kai, a hankali ya ce ""Wai meke haWaki surutu da class captain Win jss 3 ne Safiyyerh?"" Ta narkar da fuska a hankali ta ce ""Ba"

"komai"""

"""Bashi da kirki sam guy Win, ki daina biye masa kin ji?"""

"""Wannan abokinka ne?"" Safiyyerh asked him, tana kallon Mutallab daya juya fuska. Ya ce ""E, Wan'uwana"

"ne ke da yake seat mate Winki a aji, ba ku gaisa bane?"" Ta ce ""Ko baya magana?"""

"""A'a yana yi, ba kin ji ba?"""

"""Au, ya sunansa?"""

"""Mu ,"" da wani irin sauri Mutallab ya juyo ya kalli Kimiyya, yana zazzaro masa idanu, sai kuma ya juya"

"ya kalli Safiyyerh a lokacin na farko, sukai shiru gabaWaya na tsayin da™i™o, ya dinga kallon cikin idanunta, Safiyyerh kuma ™afafuwanta ne suka fara rawa ta fara kokawa da nutsuwarta, wani abu ya fara yi mata yawo a jiki, kaf mazan a jin babu wanda ya kai Mutallab kwarjini da tsare gira, gashi dai ba™i ne amma"

"yana da hanci mai tsayi, idanunsa manyan farare gashin idanunsa zara-zara girarsa a Saka wuluk kuma a"

"cunkushe take sosai, duk bakinsa laSSansa jajur suke. Ta ji kanta na jujjuyawa a sama ta ji sautin"

"muryarsa yana cewa ""Bana so"" daga nan bata sake fahimtar komai ba sai da ta ji kimiyya ya kira sunanta"

"da ™arfi ta ja ajjiyar zuciya ta ce ""na'am"""

"""Lafiya kike Safiyyerh?_"

"""E,. Yana ina?"" Kimiyya ya ce ""Wa kike magana?"" Ta ce ""Šan'uwanka mana"" sosai kimiyya ya yi dariya"

"ya ce ""He lefted, ya tafi"" ta buWe idanu sai bata ce komai ya ce ""Duk masifar da yake yi mini ba ki ji ba? Idan kina surutu ba za ku daidai da shi ba wallahi"" ta yi murmushi; lokaci guda kuma aka zo Waukan su, Wizzy ya amshi kayan hannunta ya saka a bayan mota tana kallon Kimiyya ta ce ""Ya sunansa?"" Yana shiga mota ya ce ""Ki tambaye shi"" yana faWa driver ya ja shi suka fita, itama nata driver ya ja suka bar"

makarantar tana lumshe idanunta.

"Mutallab, tunda ya ga numfashin Safiyyerh ya Wauke alamar ta ja numfashi da yawa ya zame idanunsa"

"daga kan fuskarta ganin ta™i janye idanunta, cikin Sacin rai ya juya ya kalli Kimiyya yana tattaro kalaman da zai yi amfani da su ya ce ""ka daina sako ni a sabgar raya, ina ruwanka ne, zan iya ha™ura da karatun nan gabaWaya ™wa™walwata rawa take mini"" ya ™are maganar ya furta ""Bana so"" da ™arfi ya zazzaro ido, yana ganin Safiyyerh ta firgita kafin Kimiyya ya yi magana Mutallab ya juya da sauri ya bar wajan, duk irin kiran da Kimiyya ke yi masa na ya tsaya driver na hanya ya yi masa banza, har ya fice daga makarantar ransa a Sace yake, gashi bai fito da ko sisi ba sai kawai ya fara tafiya a ™asa, kan shi a ™asa sai da ya ci rabin tafiya ya ji ana yin horn a bayansa, ya ™i juyawa balle ya tsaya can ya ji motar ta tsaya a bayansa kamar za a taka shi, ya cigaba da tafiya da sauri muryarta ya ji ta ce ""Me ya sa kake tafiya a ™asa? Tun daga school?"" Ikon Allah ya tsaya kallo, ya Waga kai ya kalleta ta yi masa murmushi ta ce ""Kamar"

"hanyarmu Waya ma, mu tafi Wizzy yana jiranmu za ni Islamiyya kuma muje"""

"Ya dinga kallonta, sai ya saka hannunsa ya matsar da ita gefe kamar zai cillar da ita ta yi saurin runtse"

"idanunta tana yin ™ara, Wizzy ya ri™e ta ya ce ""Waye wannan Win yana da hankali kuwa? Ture ki ya yi fa?"" Maimakon ta yi kuka sai yaga ta yi murmushi ta ce ""Abokina ne ai, My Bestie"" Wizzy ya maimaita ""Bestie"" ta jinjina masa kai, sai ta koma motar suka cigaba da tafiya. Mutallab ransa ba ™aramin Saci ya yi ba, wato dole sai an nuna shi talaka ne bashi da wani gata? Da wannan tunanin ya ™arasa gida ya tarar"

da Anty Hameeda ta ce

"""Na Ammo makaranta ka fara zuwa ne? Waye ya saka ka?"""

"Bai amsa ba, yana shan kunu ya ce ""Yanzu kika zo?"" Ta ce ""Wallahi zuwan mu kenan bayan na huta na zo"

"gaida su Ammo, naga duk ka sauya lafiya dai?"" Ya jinjina mata kai, ya dinga kallon kwanikan da suke Wakin, ta lura abincin yake son ci ta janyo warmer Win data zo da ita, ta zuba masa tuwan samo da miyar Wanyen kuSewa ta sha kifi. Ya tan™washe ™afafuwansa ya saka hannunsa ya fara ci yana lumshe idanunsa, kwasa uku ne sai da ya cinye tas ya sha ruwa ya yi gyatsa ""Allahamdulilah"" cewar Anty Hameeda ya buWe ido ya ce ""Allah Ya saki a aljanna Yaya"" ta ce ""Amin tare da kai Auta"" ya gaida Ammo ta yi masa banza, Anty Hameeda ta ce ""Ammo wai laifi ya yi miki ne? Akwai abin da yake faruwa ne?"" Kafin Ammo ta yi magana ya mi™e ya fice daga cikin Wakin. ""Ba komai"" Sa'adah za ta yi magana Ammo ta wurga mata wani irin kallo. ""To ma sha Allah, zuwa jibi zamu koma Legas Win ai, na ji daWi da naga kin fara sana'a Ammo."

"Mutallab ne naga duk Wabi'unsa ya sauya"" daga Sa'adah har Ammo basu tanka ta ba."

"Shi kuma yana fita Wakin zaure ya shiga, idanunsa cike da bacci ya faWa saman ´ar tabarmar dake gefe"

"guda, ko kayan makarantar bai cire ba, ya lumshe idanunsa sai kuma ya ja tsiririn tsaki, ya gagara yin baccin sai juyi yake yi can ya mi™e ya cire uniform Win ta Wauki wani gajeren wando ya saka, ya fito ya zuba ruwa a bokici ya shiga banWaki, wanka ya yi ya Waura alwala ya sake shige Wakin. Duk yadda ya yi yai bacci ya gagara sai ya mi™e ya fita, ya yi tafiya mai nisa sosai saboda ciyawa yake nema, a wannan lokaci ya shiga napep ya yi wajejen Kumbotso. Ya yi shiru a tsakiyar ciyayin yana kallon komai, iska na kaWa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login