Follow us on social media

Showing 189001 words to 190973 words out of 190973 words

Chapter 64 - Mutallab CC Soyayya Mai Boye Sirri By Nimcyluv.txt

Nimcyluv   

24 Aug 2026

85

cikin bakinta ba, sanyin muryarta ya ™azanta"

"har ba'a iya jin me take cewa sosai. Wace take gaban Aafiyyah ta ce ""Waye Blackman"""

"""Kamarya?"" Aafiyyah said, tana juya idanunta akan Shila."

"""You just said it"""

"""Say what Shila?"""

"""Blackman"" cewar Shila tana murmushi kana ta ce ""Kin san me Aafiyyah, ai kin yi zurfin da ba ki isa kin"

"hana a gano matsalarki ba, kawai ki faWa mini waye Blackman a shige wajan"""

"Aafiyyah ta share Shila ta yi kamar tana taSa wayar hannunta, amma ya sake tafiya duniyar tunani gani"

"take kamar mutuwa za ta yi, kamar ba zata yi rayuwa mai tsayi ba, bawai mutuwar take tsoro ba, kullum zuciyarta ke raya mata cewa Aafiyyah you most die, sai ta ji gabaWaya duniya ta yi mata zafi ta yi mata Waurin huhun goro wani irin ba™in ciki take ji a ranta da kuma Waukewar tsammani mai kama da hopelessness, ta ji rayuwarta bata da wata ma'ana ga zafin zuciya da Ubangiji ya Warsa mata a yanzu da saurin fushi. Duk yadda ake ™o™arin sama mata farinciki musamman Mj sai ta ji bata bu™atar wannan pleasure Win, ta ji kamar bata da wani amfani a duniya yanayinta ya yi mata kama da worthlessness ta ji"

kamar ta yi laifi mai girma mai kama da guilt.

"""Aafiyyah"" Shila ta sake kiran sunanta, sai ta yatsuna baki ta ce"

"""Ina da kune Shila"""

"""Na san kina da shi, amma tunaninki baya nan wajan idanunki ya yi kama da wacce bata samun bacci"

"wallahi"""

"Aafiyyah ta yi baya kaWan ta ce ""Haba?"" Cikin damuwa Shila ta ce ""Wallahi, kin rame da yawa"""

"""Ok"" kawai Aafiyyah ta ce. Tana kallon pizza Win, duk ™aunarta da pizza amma yau ta kasa kai ta cikin"

"bakinta. Sai ta yi murmushi a fili ta ce ""So it's true?"" Ta tambayi kan ta, ta samu kan nata da tunanin message Win da ta yi wa Mutallab inda take cewa  I love you more than pizza murmushi kawai ta sake yi tare da yin shiru. Shila ce ta fito da ba™in coke a cikin jakarta ta tsiyayawa Aafiyyah a cikin cup ta ce ""Sha lemon nan za ki ji daWi, kuma za ki yi bacci"" ta ce tana turawa Aafiyyah, ta kalli lemon ba™i ne zubin cokacola, a hankali ta Wauki cup Win ta shanye, shila ta sake zuba mata lemon ta shanye sai ya Sata fuska"

"ta ce ""Shila Sarnar kuWi, kina da lemon kika samu siya?"" Shila ta ce ""Nawa ai special one don kiji"""

"Aafiyyah ta duba agogon hannunta, sai ta mi™e jikinta sanye da Black Win abaya three pieces, ta yi rolling"

"kanta da brown Win vail, sai wani brown neck data saka, idanunta cikin shade glasses ko jakar hannunta ta kamfanin ArWos group bata Wakko ba. ""Baza ki jira Mj ba"""

"""Zan iya driving, thanks Shila"""

"Ta ce, tana nufar wata ™aramar ba™ar mota sai she™i take yi, buWe motar ta yi ta shiga, key ta yi tare da"

"yin reverse ta fita daga cikin restaurant, tun a hanya wani irin bacci yake cin idanunta motar na juya mata daidai sanda mai gadi ya buWe mata gate daidai sanda su biyun suka fito, kallon ta yake cikin rasa da mamaki yadda kamar ta sauya halayye da Wabi'a, hannunsa biyu zube cikin aljihu kunnensa Waya ya saka bluetooth fuskarsa a kame, ya juya a hankali jin Paaah na cewa ""Rayuwarka sai a hankali"" ya Wan"

"cire hannunsa yana shafa kansa bai ce komai ba ""Daga nan sai ina kuma?"""

"A nutse ya ce ""Airport"""

"Sai kuma ya sake buWe idanunsa ta cikin ba™in glasses yana ™arewa Aafiyyah kallo tas, ya kalli Paaah"

"kamar zai yi tambaya sai ya share. Da murmushi ta ce ""Paaahh"" ya jinjina kai yana ™arewa mata kallo kamar mai nazarin ta sai ta yi saurin washe fararen ha™oranta tana buWe idanunta da ™yar ta ce ""shine ina ta kiran numberka ana cewa a kashe fa"" ya Waga mata gira ya ce ""Saboda wayar bata da wayo irin"

"naki safiyyerh, bata da halin Safiyyerh"" ta marairace fuska sosai ta ce ""Haba mana"""

"""Ina cikin jirgi time Win"""

"Ta rungume shi ta ce ""Na yi zaton haka ai, you look great Daddy"""

"Sai kuma ta juya ta ce ""Welcome Yaya"" ya yi shiru. Paaah ya ce ""Ana magana"" sai ya yi gaba abinsa ya ce"

"""Zan yi missing jirgi"" cikin sauri ya shige mota abinsa driver ya ja suka fice. Aafiyyah ta bi bayansa da"

"harara. Paaah ya ce ""Laa la harara"" ta yi murmushi ta ce ""Kai Daddy idona ke rawa kamar ™waro"""

hannunta ya kama ya ce

"""As always, kina da kalman kare kai Safiyyerh"""

"Tunda Aafiyyah ta kwanta take bacci, baccin rabon da ta yi sa tun tana Naija, ko motsi ba ta yi a cikin"

"baccin take jin nutsuwa na saukar mata damuwarta na yayewa ba™incikin zuriyarta na tafiya, ta shafe"

sama da awa biyar cif tana bacci ba tare da shirin tashi ba tamkar bata da rai.

*

"Tunda ya shigo ya gama sababin faWa Safiyyerh bata sake ganinsa ba, har dare ya yi gari ya waye wani"

"daren ya sake yi. Ta ji ta kasa jurewa a hankali ta Wauki wayarta sai ta shiga WhatsApp ta yi log-in da numberta, message suka fara shigowa ta samu ta yi lefted daga group nasu na FGC. Sa™on Nahyan ta gani dana Captain sai ta share hankalinta ta tafi akan wata number wacce bata ™asar bace, tarin messages ne sun kusa guda ashirin idan ka Wauke emojis ga voice note. Safiyyerh ta shiga sa™on, sai ta duba username taga empty ta duba dp taga babu sai ta yi murmushi ta ce ""Aafiyyah"" ta san ita ce kawai,"

bata son kayan wahala da tarkace.

 Hy Safiyyerh shine maganar farko sai magana ta biyu da aka ce

"""How are you dear, kina lou??"""

" Are you okay?"""

"""Ok, i won't disturb you "

 Safiyyerh

 Safiyyerh

 Safiyyerh

" I so much miss you Safiyyerh, fatan alheri Safiyyerh "

Safiyyerh ta cigaba da duba sa™wannin Aafiyyah wanda suka shigo cikin mabanbanta lokaci. Ta yi

murmushin takaici kawai tana lumshe idanunta da hawaye ta taro a cikinsu.

" Ina jin kunyar tambayarki, na san kina sane dani da zaman jira da nake shekaru biyu, na san za ki bawa"

"Yaa Muhammad sa™ona"""

Sai voice note Win. Ta buWe sai ta ji muryar Aafiyyah na fita da ™yar very slowly muryarta ta juye cikin

harshen German language a hankali ta fara saurara;

"""Kuna lafiya duka, to good. Safiyyerh Paaahh yana son haWa ni aure da wanda bana so, ba zan iya ce"

"masa a'a ba, bani da wani zaSi Safiyyerh i love Muhammad so much and i meant it, billahi ina son shi don Allah ki daure ko bidiyo na fuskarsa ki mini idan ba zan iya jin muryarsa ba, na san watarana zai neme ni, i missed you Safiyyerh and i missed Muhammad, my stubborn boy, na san yanzu ya sake girma"

"zafin zuciya zai ™aro, help me please"""

"Šago kai Safiyyerh ta yi suka haWa idanu da Mutallab sai ta yi saurin ajjiye wayarta ta ce ""Yaushe ka"

"shigo?"" Ya ce ""Kina aikin wofi"""

"""Na ji dai"""

Ta ce a ruWe. Sai ya juya ya fita abinsa mi™ewa ta yi tabi bayansa tana shiga shagon suka haWa idanu da

"Jaa'afar, cikin sauri ta yi baya domin har ta buWe baki za ta yi magana, Jaa'afar ya bita da wani irin kallo yana son sake Waukan picture nata a karo na babu adadi. Cikin gida ta koma ta jima kafin taga wayarta"

"na haske ashe yana da numberta? Šauka ta yi ta kai kunne ya jima kafin ya ce ""Zo"" ya ce yana kashe"

wayar.

"Sanda ta shiga ta same shi kwance ya yi rufda ciki a hankali ta shiga bakinta Wauke da sallama, bai juya"

"ba sai ma sake rufe idanu da ya yi, ta matsa ta ce ""Gani"" ya yi shiru ta sake cewa ""Gani"""

"""Mai dawa"""

"Ya juyo yana ™ura mata idanu fuskarsa babu walwala ya ce ""Waya kira ki?"" Ta buWe ido ta ce ""Yanzu fa ka"

"kira ni a waya"" ya cije lips ya ce ""Muga"" har ta mi™a masa wayar sai ta Wauke ta ce ""Ba sai ka gani ba,"

"amma dai ka kira ni"" ya dinga kallon ta da ™yar ya ce ""Ba ki da gaskiya"". ""Da gaskiyata Allah kai ka kira ni"""

"""Uhmm"""

"Sai ya mi™e kawai ya nufi hanyar fita, sai taga ya tura ™ofar ya rufe ya kuma saki windows Wakin ya yi"

"duhu, ta mi™e da sauri zata gudu ya cafko ™ugunta ya dawo da ita baya, ya saka hannunsa biyu ya ri™e ™ugun nata ya ce ""Kike mini zirga-zirga ina aiki, kin ji daWi wani ya ganki kin burge shi ko?"" Ya faWa a"

da™ile

"""Waya ya ganni? Wana birge ohh ni ashe zan iya birge wani?"""

"Ta cikin duhun taga ya bubbuWe idanunsa alamar mamaki sai ya yi ™wafa ya ce ""Oh, a saboda ba ki san"

"darajar aure da kuma darajar kan ki ba? Ko an ce miki ba'a kishinki ba'a son ki ne? Yaushe kikai lalacewar haka?"" Safiyyerh sai ta kwakkwaSe fuska ta fara yarfe hannunta, ta yi kamar zata faWi sai ta juya wayarta ta shiga WhatsApp wajan contact Win Aafiyyah ta danna voice. GabaWaya bai san me take yi ba sai da ya ji ta ce ""To ni mene laifina don wani ya ce na burge shi, ba shi zakai wa faWa ba? Ni ka sake ni na tafi"

"tunda faWa ka kira ka yi mini, ba ruwana da kai"""

"""Safiyyerh!"""

"Ya ce cike da mamaki ""Anya kina son wanyewa lafiya? DaWi kike ji kin burge wani bayan zunubi ne a kan"

"ki?"" Ta yi shiru."

"""Answer me"" ya faWa a tsawace."

Tsoro a kamata sai ta fashe da wani irin kuka tana bubbuga ™afarta ta yi waje zata fita ta manta ™ofar a

"rufe yake, still recording Win na ci-gaba da Wauka."

"""Kina fita za ki gane baki da wayo, dole yau naga abin da ya saka sakarancan cewa kin yi masa, dole ki"

"nuna mini abin da kike ta Soyewa, dole ki nuna mini iyakar iyawarki Safiyyerh"" shi sam bai san kishi yake ba, tunaninsa faWa kawai yake mata ganin tana da kuka kamar ranta zai fita ya ce ""Zo"" sai ta ma™ale kafaWa. ""Rungume ki fa zan yi, idan kikai asara shikenan, ki zo mu yi sallama ina da farautar da zani"" ya"

"taka zuwa gabanta, ba ta"

"yi tunanin hakan ba, sai ji ta yi ya kusantota, ya dam™o kafaWunta a hankali kuma ya Wora kanta a saman"

"™irjinsa da yake a buWe, ta lura yana jin daWin zama ba riga ko duk zaman jeji ne?. A hankali kuma ya"

"zagaye hannayensa biyu a bayanta ya ce ""Shhhh"" sai ta ™an™amesa ta rasa wani irin kukan farinciki za ta"

"yi, ko bai ce yana son ta yau kaWai ya gama mata komai muryarta na rawa ta ce ""My love is back """

"A hankali ya ce ""Kuma forever"""

"Sun jima yana rungume da ita, kafin ya Wago kanta suka haWa idanu ta ce ""Na ji me ka ce"""

"""What?"""

"""I love you too Safiyyerh"" cikin sauri ta danna voice Win tare da danna send ya tafi sai ta cilla wayar can"

"gefe. ""You not serious"""

"""Ina son ka Bestie"""

"""Thank you Barewata"""

"Sai ta dinga kallon bakinsa, musamman lips Win a hankali shi kuma ya Wora goshinsa a nata bai ce komai"

"suna sake haWa ido taga kawai ya yi mata murmushi sai ta lura ashe har wushirya yana da shi he keep smiling ""me kake wa dariya wai?"" Ya girgiza kai ta ce ""Don Allah dariyar me ce"" yana ta murmushi ya ce"

"""Ba ki da gaskiya Safiyyerh, Allah ba ki da gaskiya"""

"""Rashin gaskiyar me na yi?"""

"""Kina son sumbatar mijinki"""

"""Uhm, oh ni nake so?"""

"Ya Wage mata gira ya ce ""E, ni ban niyya ba ai, ki yi kawai Barewa"""

"Sai ta ji zuciyarta na harbawa, wani abu na janta zuwa gare shi musamman saman laSSansa, ta ji tsigar"

"jikinta na tashi, bata san ta manne da jikinsa sosai ba sai daya ™ara matse ™ugunsa da nata da kyau yana ri™e ta, bata san kuma ya aka yi ba sai gani ta yi ta Wora bakinta a saman nasa kuma ta samu kanta da"

ri™e kansa ta fara kissing Winsa...

MUTALLAB.

PAID BOOK

08164069385

"[1/7, 9:37 PM] Sis Fauzy: Chapter 43: Soulmates"

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login