Follow us on social media

Showing 108001 words to 111000 words out of 140751 words

Chapter 37 - Alaƙar Zuci Complete Hausa Novel by Mai Dambu

29 May 2026

309

min, na cigaba da wasa da yatsuna. ""Shi kenan, wannan karon ya hadu da dai-dai da shi, ya kira ni dazu nace bana gari. Yaji yadda ake ji, and Abu daya xan gaya Hafiz ba Mala'ikan mutuwa ba ne, ya isa haka tsoron da kike ji, kin san yadda nake jin ciwon halin da kike ciki kuwa? Ni ban ce ki yi fada ba amma at least ki tsayawa kanki taya kullum mutum daya zai na koro ki, taya kullum muna murnan kin samu lafiya ashe mu kike kashewa da ranmu, don Allah idan ba zaki iya daina tsoronshi ba, ki koma Bauchi daga nan zan kula da duk wani abinda kike bukata na gaji, na gaji Lubabatu ke daya ce aka tab'a jarabta da ba zaki yakince shi a ranki ba, haba don Allah kullum wani dan iska ya kore ki, ko ya gaya miki wani abu yanzu so kike na kira Mama na gaya mata hankalinta ya tashi d'an jininta da bai hau ba ya haura, akanki tana fada da kowa yanzu idan ta ji Hafiz yazo nan me kike son ta dauke ni, look kowa Ni mutum yana da zuciya a kirjinsa ne, amma ™alilan suke fada da zuciyarsu, idan kin ga zaki iya kwatar kinki shi kenan idan ba zaki iya ki koma Bauchi na gaji, haba don Allah akan ki aka fara ne? Balle ki ce babu wata victim sai ke, fisabiilillahi kina driving dina crazy, na rasa gane waye yake bani wahala a cikinku Hafiz ne ko ke? Nq gaji idan kika rasa wannan aikin in sha Allah karshe watan da zamu shiga zaki koma gida na gaya miki, ko je can ki ta fama ba zan iya miki ba, tunda baki iya kome na sai kuka kina nan kamar wawuya, Hafiz din banza ko ihu ba zaki yi ki tara mishi jama'a"

"ba."" "" SAN ya isa haka don Allah ta ji ai!"" "" Ba zaki gane yadda nake ji bane."""

"""Na amma itama tana fama mentally ill ne ai, idan har aka ce za'ayi fadar pushing dinta gaba zamu yi"

"madadin mu dawo da ita baya, please ka yi hakuri yara kowa ya gudu daki jin kana fada Please. """

"Wannan maganar da tayi yasa shi fita a dakin, na hada kaina da gwiwa na cigaba da kuma har ta gaji ta bar dakin, na san gaskiya ta gaya ya fada amma kuma yadda yake ta fada da cewa ya gaji sai na ga kamar"

"ban cancanci haka daga gare shi ba, kuma bakiWaya ya daura min laifi fisabiilillahi don ba shi bane ya sha"

"wuta a hannun Ya Hafiz, sai na kasa yarda da zuciyata nice da laifi ba shi ba, haka na kwana da abin a raina da safe ko fitowa ban yi ba, suna sane suka share ni. Ai kuwa zuwa la'asar sai ga kiran Aunty Hindatu fada take inda take shiga ba nan take fita ba, sai da na rena kaina maganar da ta fada min yasa ni shiga hankalina. ""Idan kina son ki karasa mata aure sai ki dawo a cigaba da ganinki ana yab'a mata magana, ko wancan satin sai da aka gaya mata magana dakyar muka dawo gida jininta ya hau, kullum da ke take kwana ke ba zaki iya kwatar kanki ba sai mun taya ki? Fisabiilillahi muna da tamu rayuwar."""

"wannan Maganar ya dake ni, sun gaji da ni, haka na ji a raina sun gaji da ni."

***

"Da karfe biyar na asuba ya farka, a hankali ya tashi ya cire robar karin ruwan ya sauke kafarshi, kasa"

"tare da saka slipper Winsa, zuwa ban daki, yayi wanka da alwala sannan ya fito ya zauna a bakin gadon har yanzu alluran nan basu sake shi ba, daddafe ya yi sallah sannan ya fito ya sauka kasa kitchen ya nufa ya haWa coffee, sannan ya dawo parlourn ya zauna sai da ya sha, sannan ya koma ya kwanta a kujeran, wani barci ne ya dauke shi."

Karfe sha daya na safe yaji maganar mutane a can kasa-kasa. Bude idanun yayi ya zuba musu idanu

"Ubaid da Jasminah tare da Uncle Auta, sai Badr da suke ta mishi sannu. Tashi yayi Ubaid ya dauko kular abincin, kallon Badr ya ce musu. ""Who is she?"" Yadda yayi maganar kamar me koyar magana, yasa suka zuba mata idanu har lokacin idanunsa yana kanta.. ""Badr ce yar gidan Hajiya Khaulatu!"" ""Uban waye ya bata iznin shigo min gida?"" Shiru suka yi suna kallonshi. ""Before na bude idanuna ta bar gidan nan ko nayi kwallo da ita!"" Ai ba ita ba hatta Jasminah da sauri ta mike tare da jan hannunta suka fitar da ita kayanta ma aka shiga duka dauko. Sannan suka sallame ta abin tausayi gashi ana ruwan sama. Juyawa yayi ya kafe Uncle Auta da idanu. Yadda yake mishi wani irin kallon tuhuma. ""Ka ga bar min irin wannan kallon ba ni nace ta zauna ba, wallahi Uwarta ce kuma."" Dauke kai yayi yana kallon yadda Ubaid yake motsu-motsu. ""Ban kira sunanka ba!"" Ya cigaba da shan kunun da aka zuba mishi. ""Gayen nan dan uwan Barista Jama'are ne!"" Banza yayi bai kuma kula su ba. ""Please ka bada umarni a sake shi."" Kallonsu yayi ya kama tari yana dafe kirjinsa, kafin ya cigaba da cin abincin. ""Son kayi hakuri mana!"" Cigaba da karyawa yake kamar ba da shi ake ba, iskancin ya motsa kawai bai da niyyar ya amsa musu, kallon"

"Jasminah yayi ya ce mata. ""Ki nimo min professional chef."""

"[12/4, 10:51 AM] Firdausi Salis: 46"

"""In sha Allah zan nima maka mace ko namiji!"" Kallon wayarshi da yake ringing yayi ya ce mata. ""Male!"""

"Ya fada dan zafaffe, a yadda yake din nan kamar ya rufe mutane da duka. Kusan haushinsu yake ji, definitely ba sune suke bashi haushi ba, kishin da yake cin ransa musamman da Ubaid yake gaya mishi ai Baristan nan ya zo akan case Win, kamar ya rufe su da duka, amma fuskarshi babu al'amar yana cikin fushi ko b'acin rai. ""Son!"" ""Yau baka da aiki ne a office!"" Ya tari numfashin Uncle Auta, domin kada ya kara ce mishi kome kiran wayar Uncle Auta Hajiya Khaulatu tayi tana ta fada akan me zasu koro mata Yarinyar ba tare da sun kira a zo a dauke ta ba. Lumshe idanunshi yayi ya kwanta da kyau yana jin yadda"

take bala'i har da cewa a saka a handfree da yake shima dan yau ne irinta murmushi yayi yana rayawa a

ransa idan har da zai ina bude baki ya mata rashin mutunci ga abinda zai gaya mata amma ya koyi wani

"abu yana jin dadi idan ya saka mutane suna ihu a kanshi. Tow uban me zata min, idan na kara ganinta a inda nake sai na karya, wannan shi ne abinda zuciyarshi ya gaya masa, amma sai ya share ya kuma"

cigaba da kallonshi domin baya son ya karawa kanshi wani zafin kai.

"Ubaid da Uncle Auta suna ganin jaraba, mikewa Uncle Auta yayi zai fita ya ce mishi. ""Ka taimakawa"

"kanka ka yi aure wannan rayuwar taka bata da amfani."" Shiru yayi bai kula Uncle Auta ba har ya fita da yake bai da mutunci sai ce mishi yayi.. ""Ka nima min auren Nihla!"" Ba Uncle Auta ba, hatta Uban Nihla"

"sai da ya kusan faduwa daga kujerar da yake zaune. Saboda kaduwa, kuma kamar ba shi yayi maganar ba, wato idan Allah ya haWa ka da dan iska yana fa kyau ka Wan yadda zaka zauna da shi. ""Amma ka zare"

"ne?"" Banza ya musu ya bawa iska ajiyarsu. Mikewa Ubaid yayi har ya isa bakin kofar fita zai kuma ya ce mishi. ""Baka ce kome akan Yarinyar nan ba a tura mata sakon Waukar aiki ne?"" Bawan Allah nan haka yayi shiru ya kyale su, har abin ya fusata Uncle Auta zai magana. Ubaid ya riko hannunsa. "" Shi kenan muje ba sai an tura ba."" Kasan ranshi yana son yayi magana amma kuma yana gudun abinda za a dauke shi, haka yasa shi ya share shi har suka fita. Kwanciya yayi a dogon kujeran parlourn, yana nazarin yadda kome yake tafiya, a hankali ya janyo wayarshi zai tura sako sai ya fasa. Abu daya yake damunsa shin ta isa gida lafiya? Wani hali take ciki? Ko itama ta samu matsala na mura ne? Tsaki yayi da ya tuna matar aure ce, bai san me yasa zuciyarsa take janshi ba, cikin hade rai ya wani cigaba da kwanciyar shi, Granny"

"ya kira suka sha hira wanda ita ce ke jan shi da hiran, daga karshe suka yi sallama."

"Kwanakin da ya biyo baya ya murmure, amma yaki zuwa family house dinsu. Domin ba zai iya daukar"

"renin hankali ba, ranar Monday ya shirya zuwa office. Anan ya ga sabin ma'aikatan da suka Wauka. Duk inda ya wuce gaishe shi ake, har ya shiga elevator da zai kai shi hawa ukku na kamfanin, anan office Winsa yake, yana isa ya nufi office Winsa, zare necktie dinsa yayi ya wurga a can gefe, sannan ya cigaba da aikin da yake yi, sai dai zuciyarsa tana wani irin akilo a duk lokacin da ya tuna cewa basu tura mata sako ba, kusan aikin suku-suku suka yi shi, kafin can ya dauki shawarar da wata bangaren na zuciyarshi ta bashi ya shiga email din Ubaid ya tura mishi sakon a dauke ta aiki. Sanin cewa idan har Ubaid ta ga sakon zai biyo bayanshi, sai ya cigaba da kallon wayar time to time yana jiran kiran Ubaid amma har kusan awa daya babu reply, sai wurin karfe biyu na rana Ubaid ya kira shi, wani tsaki ya ja yana ganin kiran yasan abinda zai gaya mishi bai wuce an tura mata ba, sai me? Haka ya cigaba da aiki can, ya sauka ya nufi masallaci a can suka hadu da Ubaid ya zuba mishi idanu yadda ya wani hade giransa zaka rantse da Allah ai tab'a dariya ba, haka ya idar da ibadar ya nufi waje. Shima Ubaid a gurguje yayi addu'ar ya fito. ""Na ga sakonka, ai ni tuntuni na tura mata sakon."" Yadda ya zuba mishi idanu, kamar zai cinye shi Ubaid ya ce mishi ""ina nufin na gaya mata an dauke ta aiki ne, sai dai nayi mamaki da bata zo ba yau Monday."" Duk da yaji dadin da basu jira shi ba, amma gudun kada a rena shi ya ce mishi."" Na tambaye ka ne?"" Ya fada yana wani hade rai, shima Ubaid tabe baki yayi. Haka suka jera har office Winsa, muka zauna suna kusan Ubaid ke bashi labarin yadda ake ciki a kamfanin shi kuma yana nadewa, yayi shiru har Uncle Auta ya shigo ya samu wuri ya zauna, suka fara tattaunawa wanda shi baza musu kunne yake yana jin me suke"

"fada sai can da aka gama maganar ya ce, musu. ""Ku shirya meeting gobe!"" Daga nan ya wuce kan table"

"dinsa, kafin ya cigaba da aikinsa. Karshe da ya ga tunaninta zai dame shi sai ya tattarata ya watsar ya"

"cigaba da abinda yake yi har kusan uku da rabi lokacin aka kawo musu abinci suka ci sosai, shi kan drinks ya tab'a yana faWin. ""Zance naci towon laushi wurin Dadda!"" Daga haka ya cigaba da aiki. Karfe hudu ake"

"tashi, haka yasa yana fita ya hangi inda ya ganta ranar, abin mamaki yake bashi. Tow me nashi a cikin."

***

Tabbas an turo min sakon an dauke ni a aikin kusan kwanaki uku da suka wuce amma kuma ban san me

"yasa bana son zuwa wurin aikin domin idan na tuna da abinda ya faru sai naga kamar Ya Hafiz zai dawo, ban kuma jin labarin yadda aka kare ba. Har ranar da sati ya zagayo wai ni fushi nake naki kula kowa. Ina daki Ya Ado ya kira Ya Umar yana gaya mishi, an dauke ni aiki amma gashi nan zan fara mishi rashin mutunci, wannan abin ya min ciwo sai da na kasa hakuri yadda Ya Umar yayi ta dura asharia, haka yasa nima na kira Mama nayi ta kuka, itama fada ta min da nasiha tare ta rarrashina. Washi gari ranar talata kamar yadda ta umarce ni na shirya na tafi aikin. Ba musu na shirya tsaf na nufi wurin aikin, da wurwuri kusan kowa ya same ni ina jiransu, haka ya kawo ni Garej na tsaya jiran motar da zai shiga da ki ikorodu. Wurin minti goma sai ga motar tazo na shiga a hankali na zauna tare da jiran su tambayi kudinsu. Aikuwa"

bamu jima da tafiya suka tambaye kudin na bawa kwandusta.

"Mun isa wurin bakwai da arba'in muka isa ma sauka tare da Waukar jakata, na cigaba da tafiya. Kusan"

"ni daya ce bahaushiya daga arewa, har cikin kamfanin na isa, ga ma'aikata ana ta hira. Duba cikin jakar da nazo da shi nayi ka ciro wayata da earpies na saka a kunne na, kuna Karatun Kur'ani na cigaba da ji ina mai lumshe idanuna, a bangaren Staff na zauna na ga dayawan matan wurin sai kwalliya suke ana ta shafe shafe. Abin har mamaki ya bani, can wurin karfe tara da rabi, sai ga wani ya shigo bakiWaya suka gaishe, shima dogo ne kamar yadda na fahimci yan family dogaye ne, ina ruwan dogo hankalinka a gwiwa. Magana aka yi min na bude idanuna. ""Barka daga wacce jaha!"" Wai mika min hannu yayi yana, kallon hannun nayi da kyau. Kafin na ce mishi. ""Ka yi hakuri ni muslma ce daga jahar Bauchi, kuma addinina da al'adata, ta haramta min gaskiyawa da namiji!"" Murmushi yayi cikin isgilanci ya ce min. ""Ok lokaci ne zai gaya mana ke muslman kwarai ce. "" Khamis me kake nima a nan? Baka gudun ya zo ya ganka ne?"" Juyawa yayi yana murmushi ya ce mata. "" Na ga abu ne na biyo laifi ne? Ki gaya mishi kayan"

"da yake ta kwasa yana son ya ci ne ko zai bawa masu saka hannu jari ne?"""

"""Ke taso!"" Inji Uwar Yaran nan, haka na bita zuwa office dinta, ta ce min.. ""ina son na gaya miki wani"

"abu!"" Ta fada tana ajiye jakarta, ina tsaye kaina a sunkuye. ""Ki kula da mutuncinki, na ga kamar daga babban zuri'a kika fito, koda ace Iyayenki basu nan ya kamata ki kare musu mutunci, kada ki yarda wani yayi amfani da haka ya ci zarafin ki."" Gyada mata kai nayi ni dai ban ce kome ba, haka tayi ta min nasiha har take gaya min Yaranta suna gaishe ni, murmushi nayi na amsa mata. Wurin karfe goma ta sallame ni, saukowa kasa nayi. Wata budurwa ta ce min . '""Mrs Jama'are ki shiga Oga yana kiranki!"" ""Ok ta ina office"

"Winsa yake!"" Shiru tayi kamar ba zata amsa ba, kafin ta ce min. ""Ki bi stair ya ce yana awa na uku first"

"floor, gyada mata kai nayi har xan tafi ta ce min. "" Shi kuma wannan waye zai dauka miki?"" Kamar nayi"

"kuka na ce mata. ""Ok!"" Na karasa na dauki kayan takardu ne a kwali, haka na cigaba da hawa tun daga hawa na farko na fahimci Allah da girma yake, ai kuwa da na zo hawa na biyu sai da na zauna na huta kafin na cigaba da hawa, har zuwa office Winsa, tunda na isa na buga kofar wato wannan mutumin mugun dan renin hankali ne, nafi minti goma a tsaye sai da zai fita ya fito yana mai cewa, ""Ki same ni a kasa! "" "" Na'am da ni kake?"" Na kara tambayarshi, amma ina har ya wuce ta wani kofa ya rufe tare da dauke kai. Haka na shiga na ajiye kwallin na fito na gangara da gudu, sai da na fadi sau biyu. Kafin na isa kasan. Ina saukowa na samu staff din nace musu. "" Don Allah ina yake? "" Sai da suka bata min lokaci sosai, kafin suka ce ya fita, da gudu na fita na samu yana cikin motar, drive din yana waje, yana ganina ya shiga da sauri na zagaye gabar motar na shiga na zauna, Drive din ya dauko min wasu takardu. Yana faWin. ""Muje bankin First bank ne, sannan ya kamata ace kin san da tafiyar tun jiya."" ""Ayi hakuri!"" Na dauki takardun ina dubawa, na kara kallonshi na ce mishi.. ""ko zaka bani dan hit akan takardun?"" Na tambaye shi. ""Ba matsala wannan takardun saboda kasuwanci za a tafi a zauna, sannan akwai wani hadin gwiwa da zaku yi da First bank, wanda zaki tsara tallar."" A hankali nake bin takardan, amma ai ban tab'a tsara talla ba. Shiru nayi ina kallon takardun gabana, haka yayi ta min karin bayani, lokacin da muka isa, shugaban office din bakiWaya ya zo ya tarbe mu, bayan sun gaisa da shi, sai ya mika min hannu girgza kai nayi na saka hannuna a kirjina, haka suka mana jagora har office din da za ayi meeting din, haka suka yi ta tattaunawa dayawan tattaunawar akan tallar ne, sai da aia juyo kaina sai na ji na dan shiga rud'ani. Kallona yayi ta cikin madubin da ya saka a fuskarshi. Yadda yake kallona sai kaji na samu nutsuwa, don irin kallon nan ne na ki nutsu, a hankali na fara musu bayani tare da nuna musu yadda suke bu™atar ba zai yiwu ba, amma idan aka shirya tallar a kasa kafin a tacce a kuma gyara sai a kai ga gidan tv, na nuna musu idan har aka ce za a dauka a gidan tv zasu caji kudi dayawa. Amma idan aka yi"

amfani da kayan aikin zamani ina ga kome zai zo da sauki...............

"[12/4, 10:51 AM] Firdausi Salis: 47"

"Duk wannan maganar da nayi, ban samu kallon arziki daga mutumin da nake ya bi a baya kamar bindi ba,"

"asalima ana tashi taron yayi gaba abinsa, kyauta da First bank suka bamu haka na lodo shi a hannuna har wurin motar kafin na isa Driven ya buWe min na shiga na ajiye na koma dauko jakata, amma abin mamaki sai nq hango motar a can bakin gate wato zasu tafi su bar ni, haka na karasa da sauri. ""Don Allah ka yi hakuri."" Na bawa Driban hakuri

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login