Follow us on social media

Showing 54001 words to 57000 words out of 140751 words

Chapter 19 - Alaƙar Zuci Complete Hausa Novel by Mai Dambu

29 May 2026

321

hali ba."

Ga bayanin yadda alakar ke kasancewa:

1. Déjà Vu Na Yau da Kullum da Damuwa (Normal Déjà Vu)

"Ga mutane da yawa, fuskantar Déjà vu lokaci zuwa lokaci (misali, sau Waya ko sau biyu a shekara) ba"

alama ce ta damuwa ko wata babbar matsalar ™wa™walwa ba ce.

* A lokacin da yake faruwa: Déjà vu na iya faruwa a lokacin da mutum yake cikin damuwa (stress) ko

"gajiya (fatigue/rashin barci). WaWannan yanayi na iya shafar yadda ™wa™walwa ke aiwatar da bayanan da suke shigowa, wanda hakan zai iya haifar da wannan gajeren kuskuren ™wa™walwar ajiya (memory"

glitch).

2. Déjà Vu Mai Ala™a da Ciwon Damuwa (Anxiety Disorder)

Mutanen da ke fama da ciwon damuwa mai tsanani (Generalized Anxiety Disorder - GAD) ko ciwon

firgita (Panic Disorder) na iya samun déjà vu akai-akai ko kuma su Wauke shi a matsayin wata alama mai ban tsoro.

* ˜ara Mai da Hankali: Mutumin da ke da damuwa yakan mai da hankali sosai ga abubuwan da ke

"faruwa a cikin jikinsa. Idan Déjà vu ya faru, wanda yake da damuwa zai iya fassara shi a matsayin wata"

"barazana ko alama ta hauka, maimakon kuskuren ™wa™walwa na al'ada. Wannan yawan tunani da fassarar da ba daidai ba na ™ara tsananta damuwa."

* Depersonalization/Derealization: Ciwon damuwa mai tsanani na iya haifar da wasu yanayi masu ala™a

kamar:

* Depersonalization (Jin Cewa Ba Kai bane): Jin cewa ba ka cikin jikinka ko duniyar ba gaskiya ba ce.

* Derealization (Jin Cewa Duniya ba Gaskiya ba ce): Jin cewa abubuwan da ke kewaye da kai ba gaskiya

ba ne.

"* WaWannan yanayi na iya kara kama da Déjà vu ko kuma a fassara su a matsayin wani abu na daban,"

wanda hakan zai ™ara wa mutum damuwa.

3. Idan Ya Zama Akai-Akai Ko Mai Tsanani

Ya kamata a nemi shawarar likita idan Déjà vu ya zama:

* Aka-akai: Yana faruwa sau da yawa a cikin wata guda ko mako.

"* Mai Tsanani: Yana faruwa tare da alamun ban mamaki kamar zazzabi, jin jiri, ko rashin sanin inda"

mutum yake.

"* A irin waWannan lokutan, déjà vu na iya zama aura (alamar farko) ta wani ™aramin ciwon jijiyoyin jiki"

"(kamar temporal lobe epilepsy), wanda kuma ya bambanta da damuwa."

"A ta™aice, damuwa na iya haifar da gajiya da rashin barci waWanda ke ™ara yiwuwar Déjà vu ya faru."

"Amma musamman, damuwa na iya sa mutum ya firgita da fassarar Déjà vu a matsayin wata babbar"

"matsala, wanda hakan ke ™ara masa damuwa."""

"Cikin son sanin wani hali Lubnah take ciki ya ce mishi. "" Ahmad wani hali Lubnah take ciki?"" "" Adam"

kanwarka tana fama da

"Depersonalization, tana jin kamar ba ita ba ce, tsaya kana waje me ka ga take yi da nake tambayarta? """

"Shiru yayi kafin ya ce mishi. "" Na ga tana karce farcen ta."" "" Good tana ganin ita kamar ba ita ba ce, bata jin zafi ko ciwo idan ta jiwa kanta ciwo, bata yarda da kanta ba kamar yadda take kallon kowa, sannan abinda ya faru da ita yana hunting dinta har shi Ex dinta tana jin kamar yana nan kusa da ita shi yasa take samun attack na Deja'vu akai akai, idan aka cigaba da haka zai haukata ™wa™walwarta domin bata yarda da cewa duk abinda yake faruwa da ita kamar gizo bane gani take kamar a zahiri yake faruwa da ita. Idan har aka tsallake wannan matakin bata dawo hayacinta ba, abu na gaba da zata fara shine Derealization,"

"shi kuma mutum bai yarda da kome a duniya ba, kowa ma ya gani zai cutar da shi ne. """

"Dafe kanshi yayi yana faWin. "" Innalillahi wainnalihir rajoun, Innalillahi wainnalihir rajoun, Ya Allah na"

"tuba ka sassautawa baiwarka. Ahmad gaya min me ake bukata?"""

"Gyara zama yayi yana faWin. "" Baya ga maganin da zan daurata a kai, zata fara ganin Doctor Dijah Bala,"

"wata Therapist ce, a nan Lagos take, zata na bata shawara da yadda zata dawo tunaninta."" "" Zai dauki wata nawa kafin ta dawo daidai?"" "" Tabdijam tow idan har aka samu kulawar da ya dace zata iya dawowa a kasa da wata shida, kai idan ba a samu yadda ake so ba, zata iya kaiwa shekara ko fi da haka ya danganta da inda take, a rage hayaniya da tashin hankali. Soyayya take bukata a yanzu duk abinda zata gani ya sakata nishadi, sai abu na gaba shine mu saka Allah a cikin lamarin ta, Addu'a karatun Alqur'ani, azkar. Sauraren tafsirin malamai daban daban both hausa and English, zuwa wuraren shakatawa da dan tafiye-tafiye idan da hali SAN nasan kana da hali ma, a kaita ko Umara ne, taimaka da"

sakata farin ciki yadda zata ji itama mutum ce...........

"[12/4, 10:51 AM] Firdausi Salis: ASHIRIN CHIB"

Ajiyar zuciya Ya Ado ya sauke deep inside dinsa ya kalli Doctor Ahmad for while kafin ya lashe busashen

"lips dinsa. Ya ma rasa me zai ce, sannan daga ina zai fara? Daga shi har Zakiyah basu zaman gida. A"

yadda ya fahimci bayanin Doctor Ahmad Lulu tana bukatar wani a kusa da ita kada ya cutar da kanta.

"""Condition dinta baya bukatar zaman asibiti, idan tana tare da wani a gefenta, zata fi samun sauki da sakewa kuma ko bata magana wasu abubuwan zasu sauya sosai."" Gyada kai Ya Ado yake yana jin kamar ya isa Bauchi ya rataye Hafiz a hankali ya ce mishi. "" Me ya haifar da haka? "" Ya tambaye shi kamar zai yi"

kuka.

""" Domestic violence and abuse anxiety, yake haifar da haka, daga yadda namiji ya mai da mace kamar"

abin huce haushinsa tow daga nan irin wannan abin yake faruwa. Ka ga bata gaya min cewa yana dukarta ba amma daga yadda take ganinsa zai tawo yasa na fahimci girma da yadda ta fuskanci rayuwa a hannunsa. Wai ma waye shi ne haka ya lalata mata rayuwa haka? Kasan ba sai namiji ya kwanta da mace ko yayi mata fyade bane lalacewar rayuwa namiji ya mai da mace kamar dan uwansa namiji wurin duka

da cin mutumci yana haifar da irin wannan abin.

"Sannan idan har mace zata iya kawo batu gabanka a matsayinka na nata, tana bu™atar a shiga"

"lamarinta ne wai me ya same ta ne!?"" Ajiyar zuciya Ya Ado ya sauke ya ce mishi. "" Ahmad kasan me? Iyaye da mu ne, muka aikata haka domin kuwa Yarinyar nan tasha zuwa ki har kirana aka yi ana gaya min nazo na raba auren kanwata tana shan wahala."" A hankali ya Ado ya warware mishi duk abinda ya faru. "" Kune kuka kashe yar uwarku, sannan iyaye suka goya muku baya, a gaskiya ba zan boye maka ba kun zalunci yarinyar nan."" Yadda take magana zaka fahimci har cikin ransa haka ne, sannan ya ce mishi. "" Ka je ka Wauke ta, sannan da kace kun nima mata aiki waye ya gaya maka yanzu aiki ne matsalarta? A yanzu"

"ita kanta bata san waye ita ba, kuyi kokarin ganin kun dawo da ita hayacinta. """

"Mika mishi hannu yayi suka sake musabaha, sannan ya saka kai zai fita ya ce mishi."" Zan bawa Zakiyah"

"sako ta kawo maka! "" "" Na gode! "" Daga haka ya bar ofishin Ahmad din, shima dama ba wai yazo aikin ba ne, jin Adamu zai zo yasa shi zuwa. Ba zai tab'a biyan Ya Ado abinda ya mishi ba. Kowani mutum yana da yadda kake jinsa a rayuwarka. A lokacin da aka sako shi a gaba sakamakon mutuwar wani mara lafiya aka jingina mishi laifin wanda ya kai da har ana ™o™arin kwace mishi lasin dinsa, Ya Ado ne yayi ta Shari'a har barazana zai da aka mishi amma ya tsaya sai da yayi nasara, sannan ya dawo aikin a lokacin ya kara tafiya karo ilimi tun lokacin yake son ganin ya kyautata Ya Ado domin biyan shi abinda ya mishi, s yanzu"

haka zumunci suke da family dinsa da na Ya Ado.

"Ina zaune Ya Ado ya zo ta rike hannuna muka tafi har wurin Aunty Zakiyah, ya ajiye ni ya tafi sayo min"

"magani, yana dawowa muka wuce gida, bai kai ni gida ba sai da ya wuce da ni wurin saloon. ""Zakiyah ma zata zo anjima ki zauna anan kin ji!"" Babban wurin saloon ne da span. Zare hijab dina nayi, na lullube kirjina na cigaba da zama daya daga cikin masu aikin tazo ta tsafe min kitsona tana murmushi ta ce min."

"""Ke Fulani ne?"" A yadda tayi maganar kamar ta saba ganin gashi mai yawo balle ni nawa gashi ja ne"

"kuma akwai cika da tsawo, gidansu Abba muka yo domin mazanmu ma sun fi mu yawan gashi, amma"

"ana yawan cewa ni nafi su gashi. Zamana da Ya Hafiz yasa gashin ya koma baya. Haka ta wanke min tare da tsame min. Muna zaune sai ga wasu yan mata sun shigo, gaskiya sun yi kyau kamar wasu hurul ain, saboda kyau da gayu ga wasu maid da suke dauke musu da jaka suna bin bayansu, tare da wasu security service karti majiya karfi, daga yadda suke tafiya tare da wasu yan mata uku kamar kawayen juna ne."

"Wurin zama suka wuce alamar can ne VIP, yadda masu aikin suka yi ta shiga da fita. Me da hankali nayi kan madubin gabana, matar ta ce min. ""Madam ayi miki kitso ne?"" Idan aka bar gashin ma addabata zai"

yi domin wani lokaci ji nake kamar na yanke shi na huta. Shafa gashin tayi da ya sauka har gadon bayana.

"A hankali ta fara busar da gashin, sannan tana gamawa ta dauko abin kitso. Ina zaune wani delivery"

"Man ya shigo ya ce mana. ""Mrs Jama'are nake nima?"" Kallonshi nayi nace mishi. ""Nice!"" ""Mika min wata jakar leda da kwali da tarkace ya ce min. ""Daga Daily Meals! "" Mika min takarda da biro yayi yace nayi sign, haka nayi na mika mishi, ya fita. ""Mijinki ko?"" Girgiza kai nayi ina kallon parkage din, Ya Ado ne."

"Haka matar ta cigaba da min kitso har wani lokaci gashi ta kwashi kitson yan dai-dai. Fitowa wata daga cikin yan matan nan, tana zuwa ta ce mata. ""Biolah fix kuke yi da wig?"" Da sauri ta juya tana faWin. ""No ma is just natural hair."" Takowa tayi s hankali, tana mai kai hannu zata tab'a gashin nayi maza na mike ina zare idanu. ""Sorry Ma wai zata ga gashin ne?"" Mai da hijab dina nayi ina kallonsu. ""Shi kenan zauna ba sai ta tab'a ba"" tsoro yasa naki zama, tsaki budurwa tayi ta fita can sai gata wani gaye, da sauri nayi"

"kasa da kaina. Kamar da wasa sai ga shagon ta can wurin VIP ya cika da Manya Yara, tana gama min kitso, Aunty Zakiyah tana shigowa. ""Baby girl! Kin ci abincinki kuwa?"" Nuna mata nayi, ta zauna aka fara tsefe mata kitsonta, aka wanke mata nata sannan aka mata parking a lokacin da yan matan nan suka fito, ni dai kaina a sunkuye suka fita sai budurwan nan ta tsaya tana faWin. ""Ke uwar tsoro gashinki yayi min kyau, idan na kara haduwa da ke sai na taSa."" Yan matansu suka kwashe da dariya, irin sun ga abin"

dariya ni dai ina bayan Aunty Zakiyah. Yadda na rike rigar ta yasa ta yi ta tab'a hannu.

"""Badar yarinyar bata burge ki bane, natural hair fa, gashi ja kamar wata baturiya."" Kallon Zuhra tai ta"

"ce mata. ""Who care? Duk wata mace so nake ta dawo bayana, bana son ta dawo gabana amma ke da"

"yake kin iya kwashe kwashe ke duk wata mace mai kyau burge ki take ko bata da kyau matukar tana da gashi da yake ke kwakwaido ce."""

"Murmushi tayi ya ce mata mata. "" Yes ni kwakwaido ce, amma waye zai damu da haka? Abu daya na"

"sani ina cikin madagar KUMO FAMILY GROUP, ko a so ni ko kada a so ni Am Queen! "" Shiga motarsu kowacce tayiwa motar wuta suka bar harabar wurin saloon Win."

"Riko hannuna Aunty Zakiyah tayi tana sauke ajiyar zuciya, ta ce min. ""Yaran masu kuWi ne basu da"

"hankali. Muje"" haka na biyo ya har wurin motar, ina ji a raina sun yi dace sun samu abinda suke so. Sun samu irin gatar da na rasa, idan da nima na samu gata haka da ba makawa da ina cikin manya matan"

"alfarma. Sai dai yadda na hango fuskarsu ya nuna basu cikin farin ciki, basu jin dadin tasu rayuwar ko"

don ni bana jin dadin tawa rayuwar nake hango kowa ma haka? Har muka iso gida zuciyata bata bani

"damar kome ba, bayan mun yi sallah naci abinci na sha magani na koma na kwanta. Ban farka ba sai karfe biyar nayi sallah na cigaba da zaman dakin, shigowa Aunty Zakiyah tayi tana faWin. ""Oya zo nan zamu fita ne, ki shirya muna jiranki."" ""Tow!"" Na amsa mata, sannan tana fita na shirya cikin doguwar riga abaya na saka hula na yane kaina. Sannan na sauko kasa. ""Waw you look beautiful Aunty Lulu!"" Yaran suka fada, sai na kasa yarda da haka na fara jin wani irin yanayi kamar sun muzanta ni. ""Baby girl kinyi kyau ko Doctor, she looks good"" jin yadda Ya Ado shima ya kara fada sai na ji wani iri, riko hannuna Adil yayi ya ce min. ""Daga yau ni mun zama abokai ko Dady!"" ""No da ni zata yi aboki!"" Inji Princess, Wai ni yau ake fada a kaina, sai naji hawaye na zuba min abin yayi touched heart dina, a hankali Ya Ado ya ce musu. ""Ba zata yi abota da ku ba, she is my favorite sister, oya ku je wurin Maamah ita take bukatarku!"" Ya fada yana riko hannuna muka fita suna faWin. ""No Dady, a'a kawai ka bamu ita, kaima sai kace Hajiyar Bauchi ta kawo maka wata Barbie din, but Aunty Lulu she look like Barbie!"" Irin wannan maganar da suke sai yasa na fara jin like I miss something important a rayuwata, akwai wanda ya tab'a gaya min you look like Barbie princess, musamman idan kika saka uniform din nan!"" Hawaye ne ya shiga zuba min a idanuna. Dama zan samu wanda zai gaya min yadda nake ni da shekaru goma da wani abu na fuskanci muzantawa da gwatsalewa, har ake gaya min bani da kyau. Fita muka yi har wani unguwa wai Yaba, a nan muka je ashe ogan Ya ado ne yake birthday. For the first time a rayuwata da na shiga irin wannan"

taron.

"Muna wurin taron, aka yi ta gabatarwa har Ya ado ya mika mishi abinda ya kawo, kasancewar"

"mutumin yana ji da Ya Ado sai gabatar da shi yake a wurin manya clients dinsa, yana gaya musu yadda yake aiki, su kuma sai amsar compliment card din Ya Ado suke, sannan ya gabatar da mu a matsayin Family dinsa, tare da nuna musu nice auta a family dinsa. Hannuna yana rike da na Adil. Don tunda muka zo Aunty Zakiyah ta kira shi ta mishi magana, ya zauna a gefena kamar me jin barci kanshi a arm dina, yayi shiru haka sai ya saka min jin nutsuwa. Duk abinda ake yana ji kuma yana sane amma haka da yayi ya haifar min da nutsuwa idan aka yi wani magana da yarvanci na tambaye shi yana bani amsa haka ya sani kara fahimtar yadda yake jin harshen, ina kallon kome har lokacin da Aunty Zakiyah tazo ta d'aga mu, muka je aka gaida mutanen. Har lokacin hannunshi yana cikin nawa. Wasu bakin alfarma aka yi a wurin na Ya Ado da ogansa sun tafi tarbo bakin wani dattijo ne kamar dan arewa, yana tafiya da sand."

"Yadda Ya Ado da ogansa tare da wasu team na aikinsu, suka rufawa dattijon na fahimci babban mutum"

ne mai daraja. Sannan suna ganin girmansa sosai firm Winsu.

"Da yake mun yi sallah magariba muka fito taron, sai duk naji na damu ina son nayi sallah isha amma har"

"lokacin kamar yanzu ake taron, muna tsaye manyan yan kasuwa, yan siyasa na garin Lagos. ""Kin gansu nan, dayawansu suna tare da office Winsu Dady ne, idan har Shari'a za ayi ta kasada da rayuwa da dukiya. Office dinsu Dady ake yinta. Amma shi ba kowacce Shari'a yake amsa ba, kuma suma sun san da haka yana kiyayye hakkin Allah."" Inji Aunty Zakiyah, gyada kai nayi ina kallonshi. Jan shi Mutumin nan da ya"

"shigo yana taSa bayansa tare da mishi magana da bamu fahimta ba, sai ganin Ya Ado muka yi yana ta"

Godiya tare da mikawa mutumin hannu. Haka manya mutane suke ta gaisawa da Ya Ado da yake Ogansa

"ya gabatar da shi, sannan a nan y fara magana kamar haka."

"""A yau sha biyar ga watan Mayun, nake shaida muku na ajiye aikina wato nayi ritaya, yau ina da"

"shekaru saba'in cib, duk tun shekarun baya naso na ajiye aiki amma team din da suke sponsor na office dinmu suka ce basu ji ba basu gani ba. Yau amma yau na hakura da aiki inda zan gabatar da Abdulwahab Adekunle Adebayo matsayin shugaban team dinmu. "" A hankali yayi ta kiran sunayen mutane dayawa yana gabatar da matsayinsu. Ya ce a wurin. "" Nasan wasu zasu ce Why Adam U.U Jama'are? Sai dai ko wacce kusurwa tana bukatar jekariya, mu kungiyar da abokan huldanmu sun bukaci jekariya, shi din nan dai gashi koda aka fitar d sunansa da kanshi ya zo ya ce nayi hakuri na cire. Na barshi da abinda yake yi, idan na fahimci Adam UU Jama'are, yana da buri shi yasa bai amshi ragamar shugabancin ™ungiyar SAN ba, koda yake shi din d'a ne a gare ni, nagartashi da amanarshi abin alfahari ne, don haka a yau nake gaya mishi kuma nake sanar da al'umma cewa daga yau duk wani Shari'a da zamu yi ko zaa kawo firm dinmu Adam UU shi zai jagoranci shi. "" Take wurin ya kara daukar tafi. Kafin yayi gode da sauran al'ummar da suka samu halartar Birthday din, sai na ji na gaji haka nayi ta lumshe idanuna. Har wurin karfe goma aka tashi muka bar gidan, koda muka iso gida wanka nayi tare da sallah, na sha magani"

sannan na kwanta a hankali barci yayi gaba da ni.

***

"Mama yadda ta kafe babu wanda ya isa dawo da auren Hafiz da Lubnah, haka yasa ta tattara ta bar"

"gidan Baban Bauchi, wanda haka yayiwa Hajiyarsu Hafiz dad'i. Sannan ta kuma saka aranta duk Inda Lubnah tana zata dawo wurin Hafiz domin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login