Follow us on social media

Showing 129001 words to 132000 words out of 140751 words

Chapter 44 - Alaƙar Zuci Complete Hausa Novel by Mai Dambu

29 May 2026

298

kasa nayi na samu Aunty Zakiyah na ce mata. ""Wai Aunty Zakiyah humran nan meye amfaninsa ne?"" Dariya tayi tana faWin. ""Kin saka ne?"" ""Eh kai yana da dad'i."" ""Sannu ko, tow na masu miji ne ranar ina ta son hanaki Wauka, amma saboda Maman Amal ta cinye ki da baki kika Wauka."" Kasa kasa ta ce min. ""Na masu maza ne. Idan kika saka namiji haukacewa zai yi akanki "" Da gudu na haura sama ban yarda na ji karshen bayaninta ba, na je na dauka na boye idan"

aka samu Mama ko Aunty Hindatu suka zo zan basu su su raba fa Aunty Innah. Allah sarki shi yasa duk

ya shiga damuwa.

"Har dare ina kwance kawai nazarin yadda zan ganshi ne, karfe biyar da rabi Ya ado ya saka muka fito,"

na saka kayana a cikin motar dukkan yan gidan suka rako ni.

"Yana cikin mota shi da Ubaid da Uncle Auta, kallonshi Uncle Auta yayi ya ce mishi. ""Bilal zaka tafi da Yar"

"mutane kuma kace matar aure ce, please and please ka taya ta kare kimar aurenta, don Allah kada ka sake wani abu ya tab'a kimar aurenta Please."""

"""Wai wace ce ita da ya damu kansa da ita ne?............"

"[12/4, 10:51 AM] Firdausi Salis: 56"

"Shiru Uncle Auta yayi, suka fito domin raka Turaki har cikin airport Win, ganin yadda take rungume"

"Yayanta yasa shi jin wani irin abu. Šauke kai yayi har suka gama alamar rarrashinta yake ita kuwa sai wani kukan shagwaba take, haushi ya kama shi kamar ya ce ya fasa kowa ya kama gabansa. Anan dai suka daure har suka gaisa da Uncle Auta da Ya Ado, Ubaid ma sama sama suka gaisa da juna. Wurin"

bakwai da wani abu jirginsu ya tashi.

"Kallon Uncle Auta Ubaid yayi yana faWin. ""Kana ta ja min tai wacece ita?"" ""Lubnarsa yarinyar da ya so ya"

"Bauchi. A yanzu Allah ya haWa su a wuri guda amma ita kamar bata san shi ne wanda ya sota a Bauchi ba."" ""A'a renin hankali dai ni dama tun ganinta na ji bana sonta, haushi take bani kawai bata dace da shi ba shine yake haukarshi akanta, gaskiya ba zan tab'a barin ta kara saka mu, rasa shi ba domin babu"

"alkhairi a tarayyarsu."""

"""Ba ruwanka da ita idan har kaso son alakarku tayi tsawo kada ka shiga tsakaninsa da ita ka ga yadda"

"yake jin kishin nan tas zai iya yanke hukunci rabuwa da kai, a yanzu haka bai san bata da aure ba. baffa ya nuna mishi tana da aure kada ya ce zai yi wani abu na daban. Don Allah kada ka yi wani abu da zai lalata alakarku!"" Jin shi Ubaid yake amma yasan tabbas tazo sake yaudarar dan uwansa ne kafin tayi"

"haka tabbas ya shiga tsakaninsu har abada."""

"Zance wannan ce karo na farko da nayo tafiya da wani ba muharramina ba, duk sai na takura. Wani"

"abinda na fahimta inda muka zauna VIP ne. Tunda muka shiga wurina daban wurinsa daban, amma sau biyu ina kama shi dumu dumu yana kallona, na dauke kai ban kara kallon inda yake ba, har muka isa dubai da rana. Mun bar can dare ya shiga mun shiga dubai da rana, anan muka yi sallah asuba da na duhur, kafin muka dawo airport Win ya zo min da abinci, na amsa ina kallon kasa. Har muka shiga jirgi"

ban ci abincin ba.

"Haka yasa bakiWaya yayi ta duba ni ko naci abincin, ni kuwa naki cin abincin. Haka muka isa kasar"

"Japan da dare anan mukumukun sanyi, abin bai kara bani mamaki ba sai da na ga garin na kara godewa Allah da ya hankad'o ni nazo na ga sabon duniya, mun sauka a Tokyo anan aka yi taron na tsawon kwanaki uku, daga ni har shi bamu haduwa da juna sai zamu tafi taron, idan muka dawo kowa ya shige dakinsa, zai matu™ar wahala ka ga mutum ya leko, a cikin sati daya zuwa kwana goma sau biyu muka zauna a wuri guda. Sai ana jibi zamu dawo ya buga min kofa, ba bude kallona yayi daga sama zuwa kasa ya ce min. ""Ins jiranki!"" Komawa cikin nayi na gyara jikina, sannan na fito sanye da doguwar riga sai katon coat na sanyi da na daura, sannan muka fita yawo. A ranar yawo kan munyi shi, sannan ya ja ni zuwa wurin part na abokansa, a lokacin da suka hadu aka yi ta hira, amma hankalinsa rabi yana kaina, ban san me aka mika min a kwalba ba, dawowa kusa da ni yayi a hankali ya sa hannu a ture ruwan, kallonshi nayi domin ruwan har wani hayaki yake, kallonshi abokan suka yi ya kalli wata daga cikin abokansa mata ya ce mata. ""Tinah kaita ta wanke jikinta."" Muna tashi suka fara mishi magana. ""Me yasa zaka zubar da liquor din da muka ba ta?"" Murmushi yayi ya mike tare da Waukar jakarta. ""Ita muslmace kamar ni, kamar yadda Allah ya haramta haka nima hakkina ne na kare mutuncinta, sannan kuma ai baku gaya min zaku bata wani abu ta sha ba, da ta sha kuwa sai ka hadiye kwalbar!"" Iya nan naji ya mika min jakar muka bar wurin. A hankali muke tafiya daga ni har shi jikinmu a mace yake, na rasa me zance me shi, shima kuma bai min magana ba har muka isa masaukinmu. Sai da na bude kofar na shiga ya wuce abinsa. Washi gari da sassafe ya tashe ni muka je sayayya. Muna gamawa aka wuce da shi airport kafin gobe sun gama kome, da la'asar na dan fito daga hotel din ina tsaye a waje na hango Airah da shi suna magana, yaushe ta zo? Abin ya bani mamaki ganin na hango su yasa ta karaso. Cikin yanga da jan hankali ta ce min. ""Duk iya kwanakin da kika yi da shi bai isa ba sai kin biyo shi?"" Ban fahimci me take nufi ba, don haka kallo daya na mata na dauke kai. Na cigaba da kallon garin sai da ta hauro inda nake zata tab'a ni na rike hannunta. ""Kul kada na ji kada na gani, ni ba sa'ar yinli ba ne don haka ba zaki saka hannunki a jikina ba."" Na ture hannunta, ""karuwa me bin namijin da bai damu da ita ba."" Wannan maganar ya min ciwo, murmushi nayi nace mata. ""Ke ya kamata na kira haka tunda zuwan da kika ce kina so ya nuna baya yin zuwanki sai ni. Yana da kyau na kira ki da Uwar karuwai ni wancan abin ko a kafa aka daura kin shi bana yinsa."" Na wuce abina, ita ta damu da namiji har take faWa akanshi, amma ni da na sha wuta a hannun da namiji har wani abin burgewa ce da su da zan damu kaina. Mtseew, na ja tsaki. Ashe ina barin wurin kai ™arata tayi wurinsa, ban san ya suka kare ba. Da asuba muka hadu da ita a nan airport. Ni ban shiga harkanta ba, kuma ban wani damu da ita ba. Ban san me ya gaya mata ba"

"amma tabbas naga ta shiga hankalinta, amma tana harara ta idan muka hada ido ba mistake."

"Mun iso Nigeria kai tsaye, da misalin karfe sha biyu saura na dare, kallona yayi ya ce min. ""Ko zaki"

"kwana a gidan Uncle Auta idan gari."" Ban barshi ya kai aya ba nace mishi. ""A'a bamu yi haka da kai ba, kawai kai ni gida!"" Na fada ina kallon gefe tsaki tayi haka muka kira Uncle Auta ya zo, ya dauke ni, ni da ita muna baya. Shi da Uncle Auta suna gaba, har kofar gidan Ya ado aka ajiye ni sai da ya buga gidan Ya gaisa da Ya Ado, sannan ya ce mishi. ""Ga amanar da ka bani!"" Murmushi yayi ya ce mishi. ""Na gode sosai da wannan abin da ka yi na yarda kai me amana ne!"" Ya ji dadi, ni kan dakin kasa na wuce ka kwanta, tunda nayi sallah asuba na koma na kwanta sai sha biyu na tashi da mugun mura na kwaso sanyin can, ai"

"muryata ta dishe, mura sosai da zazzaSi na kwanta."

"Ban sani ba ko Ya Ado ne ya gaya mishi, bayan isha sai gashi da kayan dubayya, ya zo duba ni. Kaya"

"niki-niki sai da abin ya dasawa Aunty Zakiyah ayar tambaya. Ganin haka yasa bayan tafiyar naki magana duk yadda taso nayi magana naki, sai ta zuba min idanu."

***

Bauchi

"Jikin Abba da sauki sai dai ya daina zuwa kasuwa, koda yake kasuwar ma yanzu suna ce domin shagonsa"

"ya mutu murus na atamfofi, sauran da yake ba a hannun Hafiz suke ba yasa kome yake tafiya normal, wani abu da Abba yayi shine raba hannunsa da yayi, shine kawai Allah bai bada ikon karya shi ba, amma shagon sai da aka rufe domin babu kome a cikin shagon kamar wacce aka yi mata yasa."

Ya nima da lafiyarsa da karfinsa amma yau an wayi gari kome ya kare shi. A haka shima Baba Malam

"ya kwanta rashin lafiya, sosai fa ya kwanta jinya. Duk da wannan yanayin da yake ciki sai da ya kai ya kawo yana fama da jinya amma yana sakawa a kira Abba ya tuna mishi lallai ko bayan ransa ne a tabbatar na koma gidan Hafiz, shi Abba ba lafiyar ce da shi ba, amma a haka ya tafi jama'are ya samu tashin hankalin da ya wuce tunanina domin Hafiz ya zo ya gaya musu karya da gaskiya, lokacin da suka dawo daga lagos, bai magana ba kuma Ya ado bai fadawa iyaye mazan abinda ya faru ba, Yadiko ce ta sani, ai kuwa rako su Baba Malam gida domin inda Baban Jama'are zai makale an rufe gidan da yake shirin rikewa Ya Umar ya ce an saka a kasuwa saboda zasu saka kaya a shago, wannan ya kara bawa Hafiz daman zuduma sharri son ransa. Wannan abin yayi bala'in d'agawa Abba hankali wanda ya haifar da saukar jininsa har ya nemi faduwa, don ma Allah ya so da Sani suka tafi.. haka suka yi ta kula da shi, wato cewa Hafiz yayi shi duk abinda zasu mishi zai karba amma su sani ba zai tab'a gudun Lubnah da take karuwanci a Lagos ba, haka yasa har Rufa'i sai da ya bada shaidar Lubnah karuwanci take har da hotonta suka nuna wanda take motsa jiki a cikin gidan. Wannan abin yayiwa kowa zafi Mama da bata da hakuri har Jama'are ta isa aka yi uwa ubanka, wannan abin ya tsaya mata a rai, tayi kuka har ta godewa Allah, Hafiz ya ki rabuwa da Lubnah duk inda ya zauna sai ya zage ya ce shi zai rufa mata asiri, koda ciwo zata kwaso zai zauna da ita a haka, wannan abin ya saka aka manta da itin cutar da yayiwa Lubnah aka"

"fara ganin ™o™arinsa da yadda ya ganta kuma zai zauna da ita, sharri kuwa ai dan aike ne."

"Haka Abba ya dawo Bauchi da ciwo hade da bakin ciki, Yadiko ta ce mishi. ""Alhaji ai baka ci ta kuka ba,"

"Maman Lubnah ce da kuka domin ita aka cuta kuma Allah sai ya saka mata, wannan zalinci har ina kuma kaima Hafiz bai barka ba."""

"Wannan abin ya taru ya mishi yawa, ga bakin ciki ga takaicin Hafiz."

***

Lagos

"Kwana uku a tsakanin wanda yayi daidai da Monday na koma aiki, yadda naga ana kallona yasa na dan"

"tsargu. Ashe gulma aka yi me zafi. Wanda Sarah ce ta iya bani labarin wai ai Airah ta ce mata a daki daya muka sauka sannan mun ta yawon dare da sheke ayarmu. Kallonta nayi tare da dariya na ce mata. ""Duk abinda aka fada a kaina da wanda na sani da wanda ban sani ba na yafe, idan kin gadama ki yarda idan"

"baki gadama ba ki watsar. Ni ban zo kamfanin nan don shirme ba, su da suka ga zasu iya Bismillah."""

"Haka lamarin ya cigaba da tafiya, ba dad'i ga gidan Jaridu da suka sako shi a gaba da kafe hotonshi a"

"magazine ana cewa yana sheke ayarsa da sakatariyarsa, kanwar wani babban lauya a nan lagos, har kamfanin ake zuwa leken asiri wannan yasa na ajiye aikin na tafi hutu don ma Allah yasa saura sati biyu a fara azumi. Kanshi ya dauki wuta haka yayi ta min masifa akan me zan dauki hutu bayan ba ni daya ba ce a cikin wannan tashin hankalin har dashi, kashe wayar nayi na tattara na bar lagos da goyan bayan Ya Ado na tafi rives wurin Aunty Munah hutu, a can na yi sati biyu, Ya ado da fari ya zata ko ina sonshi ne nake wannan abin ni kuwa ba wannan tunanin kawai na gaji da matsalar kamfaninsa ne, wata na biyu kenan a kamfanin amma kamar don ni aka bude kamfanin satin biyu cib Ya Ado yazo da kanshi wai na koma gida Mama tazo. Haka muka iso gidan cike da farin ciki, na ga Mama na ji dadi sosai. Kusan kwana muka yi a tare muna hira, washi muna karyawa ya jifo min tambayar da tasa na kusan kwarewa. ""Ance kina aiki da wani namiji wanda ake ganinku tare waye shi?"" ""Mama oga na ne na wurin aiki."" ""Sonki yake yi ne?"" ""Amma aiki ya haWa mu fa, babu wani maganar so ni yanzu babu aure a gabana."" Shiru tayi kafin"

"ta ce min. ""Babu aure a gabanki taya aka yi har wannan hotunan suka Bayyana a idanun duniya."""

"Ta watsa min hoton, wani irin razana nayi tare da rufe bakina. Zan yi magana ta dakatar da ni. ""Bana son"

"jin kome a bakinki. Ki ajiye aikin ki hada kayanki mu koma Bauchi.."""

**

"""Na gaya maka bata bukatarka, wannan gayen da ka daka a kanta wanan ranar shine Mijinta, har yau"

"yana nan bai rabu da ita ba, idan akwai abinda kake yi da ita tow ka daina ita din matar aure ce."" Inji Ubaid."

"Cike da mamaki yake kallon Ubaid cikin sanyin murya ya ce mishi. "" Zargina kake? "" Gaskiya na gaya"

"maka, ka rabu da ita."""

"[12/4, 10:51 AM] Firdausi Salis: 57"

"Murmushi Turaki yayi mishi tare da mikewa, ya nufe shi ture shi yayi har suka fito waje. ""Idan na kara"

"ganinka, a rayuwata ko a rayuwar lubnah, sai na kashe ka!"" Ya tura shi waje. ""Akan mace zaka rabu da ni? Akan mace zaka lalata alakarmu?"" ""Dama can Alakar ta lalace, ai dama can alakar babu ita, dama can"

"babu wata kauna ko soyayya da yake tsakaninmu, stop pretending like kana tare da ni bayan na san kai"

"da sauran yan gidan so kuke su kashe ni da goyan bayanka, idan ma Lubnah tana da aure zan cigaba da tafiya ba zan tsaya ba, idan bata da aure zan tsaya na ga me take bukata a rayuwata. Ba kai ba Mujitafa idan ya ce zai nunawa Lubnah yatsa sai na karya shi balle kai karan kade miya, fita kada na kara ganin munafikar fuskarka."" Cike da mamaki Ubaid yake kallon Turaki da ya kore shi. ""Korana kayi fa? Korana kayi Turaki?"" Murmushin takaici ya sake mishi tare da cewa, ""abinda yafi haka ma zan maka fita!"" Ya daka mishi tsawa. Girgiza kai yayi ya fita, duk fuskar da aka bibiya shine bai kyautata Alakarshi da turaki ba, ya san yayi kuskure amma duk lokacin da yayi da wani katobarar kara nisanta kanshi da Turaki yake"

ya rasa me yasa yake jin haushin Yarinyar.

***

"Tsare Mama nayi da idanu, na rasa abinda zan fada. Amma sai na ji akan kaina Mama bata yi kuskure ba,"

"ta yiwu wani abu aka kintsa mata, duk yadda aka yi da wani abu. ""Mama Bauchi kuma?"" Yadda nayi maganar sanyin murya sai ta kuma sauko da kanta ta ce min. ""Eh Bauchi zamu koma, mu je ki zauna har Allah ya kawo miki mijin aure."" ""Alhamdulillahi Ubangiji ya amince!"" Na fada mata, domin kuwa babu amfanin zan yi musu da Mama domin duk abinda zata yi tana yi ne domin ni. Can ina tura abincin ta cewa Ya Ado. ""Jiya Yaron Rufa'i ya kawo min hoton abinda yake faruwa , Adamu ka min adalci!"" Girgixa kai yayi cikin ladabi ya ce mata. ""Ni ba zan ce ni adali ba ne, amma nasan ke Adalar uwa ce wacce take tsaye domin Yaranta akan me zan musanta abinda kike da hujja a kai, nayi kuskure babba na sakaci da tarbiyyar da kika bani, amma ki yi hakuri haka ba zai kara faruwa ba."" Akwai wata duniya da Allah da kanshi ya ginawa Uwa domin Yayanta, wannan duniyar iya uwa da ³a´anta suke ninkaya a cikinsa."

"Murmushi tayi ta ce mishi."" Ban ga gazawarka, amma Lubnah ba zata koma aikin nan ba, idan har shi shugabanta mutumin kirki ne, da kanshi zai zo nimanta, idan kuwa mutumin banza ne ba zai tab'a zuwa ba sai dai ta je mishi. Nan da sati ba zata aikin ba."" A hankali na saukr ajiyar zuciya, mother like no other."

Duk wannan abinda take don mutuncina da kimata take.

"Haka na kwashe kayan abincin na kai kitchen suka yi ta hira, haka suka tafi aiki suka barmu, nima ina"

"gamawa na ce ta shirya muje gidan Aunty Nuratu Kafaya, haka kuwa muka tafi a can muka wuni sai yamma likis muka dawo a gajiye, har ga Allah mutane sun mana mummunar fahimta, amma yadda na fahimci Mama bata Zafaffa ba, amma kuma ta zuba idanun tana kallonmu ni da Ya ado, maganar gaskiya Ya Ado shi ya ma manta da batun, a daren ta amshi wayata ta kashe, ban wani damu ba na bar mata dama Ya ado ya gaya min na dauke kaina akan kome. Ranar da Mama ta cika kwanaki biyar da zuwa, bayan sallah isha ina sama ina gyara kayana, Princess ta shigo tana faWin. ""Aunty ki zo inji Kakar Bauchi."" ""Ok!"" ""Ok ina zuwa."" Na fada ina tattara kayan, can na fito sanye da riga da wando palazzo sai rigar iya gwiwata kaina sanye da hula, tun kafin na isa parlourn mayyen kamshin turarensa mai mugun kama wuri ya min maraba, da hanzari na sauko ina son gani da gaske ne shi din ne. Da gudu Yaran kanwarsa suka rungume ni. ""Mom ita ce mana kin daina zuwa aiki, waye ya miki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login