Follow us on social media

Showing 51001 words to 54000 words out of 140751 words

Chapter 18 - Alaฦ™ar Zuci Complete Hausa Novel by Mai Dambu

29 May 2026

315

ya mai da ni, sannan ya ajiye min abincin a gabana. ""Zauna ki ci!"" Ba musu na fara ci ina kallon kofar da ya fita, kafin ya kawo min ruwa na cinye abincin kuma ban koshi ba, ajiye min ruwan yayi ya je ya karo abincin ya zo ya ajiye min. ""Bana son kina zama alone ne amma na fahimci kafin ki saba da mutane zaki dauki lokaci."" Shiru nayi haka ya juya ya fita na zauna naci abincin"

sosai.

"Daga nan na dawo hayacina na tashi na wanke hannuna, na tattara kayan na sauko da shi kasa. Yaran"

"suna parlourn babu wanda ya kula ni, ni tun kan su Yusrah tsoron yara nake, haka gidan Ya Tahir Yaransa basu hayaniya idan ina gidan. Shiga kitchen nayi na ajiye kayan abincin. ""Hi"" gabana ne ya fadi, na juya a hankali Princess ce, mika min hannu tayi ta ce min. ""Zamu iya zama abokai?"" Yadda take kallona yasa na dan durkusa na ce mata. ""To!"" Na mika mata hannu, kamar yadda ta mika min, sannan na sake hannunta"

na wuce hanyar sama.

"Tunda na koma sallah isha nayi, na kwanta tunawa nayi na dauko magani na sha, sannan na kwanta"

"a hankali. Tunani mai zurfi nake a sannu sannu barci yayi gaba da ni, daga nan ban kara sanin me nake ciki."

Ya Ado

"""Dr kina nufin ba zan samu ganin shi ba kenan?"" Kallonshi tayi ta ce mishi. ""SAN baya gari ne, da yana"

"nan da na gaya maka. "" Shiru yayi yana kallon laptop dinsa, ""ina son na ga ta fara ganin likita duk da tana da maganin da take sha amma yana da kyau ta kara ganin wani likitan, zuciya tayi rauni akan Lulu, duk halin da take ciki mune muka jefata a cikinsa."" "" Ubangiji ya bata lafiya. Ya bamu ikon kula da ita. "" """

"Amin Ya Allah! "" Ya fada yana cigaba da aikin da yake, tana gajiya ta kwanta ta barshi a wurin. Ya Ado"

"kasungurmin lauya ne, wanda idan har ka kawo case wurinsa. Tow fa matukar kaina ne da gaskiya"

"magana ya ™are, bai cika amsar case Win da aka yi zalinci ba, haka yasa ya kara zama wani gwaska."

"Wurin karfe biyu na dare, ya kashe laptop din. Sannan ya shiga ban daki yayi uzurinsa ya fito, sannan ya"

"ji kai bari ya leka Yaran da kuma Lubnah. Haka ya leka dakin yara ya kara musu addu'a sannan ya wuce dakin Lubnah ya same tana shasheka tare da zabura, kamar zata farka sai motsi take, juyawa yayi ta fita ya jira Matarshi wacce tayi nisa a cikin barci haka suka shigo dakin tana hamma. Zama tayi a gefen gadon tana shafa fuskar Lubnah. ""Ya Isa haka you safe Lubnah."" Yadda take shafa kanta tare da magana a hankali, har ta bude idanu wanda suka yi ja saboda yadda take mafarki ganin Ya Ado a tsaye yasa ta razana tare da fashe da wani irin kuka. K'amk'ame Aunty Zakiya nayi tare da boye fuskana jikinta, jikina yana rawa. Abin ne da ciwo irin wannan sai anyi da gaske kafin mutum ya manta da shi. Matsowa yayi na kara k'amk'ame ta. ""Ka tafi zan zauna da ita har ta koma!"" Fita yayi jikinshi a sanyayye, yana jin wani irin yanayi yana saukar mishi. Ina jikin Aunty Zakiya har wani lokaci. "" Ya isa haka, tashi ki yi alwala sai ki yi sallah kin ji."" Haka na mike na shiga ban daki nayi alwala sannan na fito na samu ta shimfida min abin"

sallah.

"Wannan sai da ta ga na fara sallah, sannan ta bar dakin bayan na idar ta shigo ta same ni a wurin da"

"nayi sallah na kwanta ina barci, janyo bargo tayi ta lullube ni, ban san me yasa tayi haka ba.. ko kuma tana tunanin idan na farka ba zan iya komawa ba ne, haka yasa na cigaba da barci a wurin."

"Duk yadda naso na cire Ya Hafiz na kasa, domin ko yaya na kwanta sai nayi mafarkin Ya Hafiz da irin"

"azabar da yake shirin min, haka yasa na kasa yarda da kaina balle kowa. Sannan zuciyata tana raya min Hafiz sai zo gare ni."

"Washi gari da sassafe na farka na fara yin Sallah, wanka na yi sannan na duba jakata na dauki magani na"

"sha, turo kofar aka yi na kalli me shigowa. ""Lubnah!"" Ya Ado ya kira sunana, ""Na'am!"" Na amsa mishi, shigowa yayi da mug a hannunsa ya janyo stool ya zauna, yana me mika min kofin. Amsa nayi ina kallonshi. "" Na gode!"" Na furta a hankali, zuba maganin nayi a bakina na sha a ruwan tea din. Sannan na rike kofin ina kallon kofin. ""Naso muje ganin likita yau!"" Kafe shi nayi da idanu, kafin na cigaba da kurban tea din ya cigaba da cewa. ""Amma likitan baya nan, gashi zamu tafi aiki zaki iya zama a cikin gidan nan ke"

"daya ko?"" Gyada kai nayi ina ajiye kofin a gefe guda......."

"[12/4, 10:51 AM] Firdausi Salis: SHA TARA"

"""Me yasa sai na ga likitan to?"" Na tambaye shi a hankali, ina dan karce farcen hannuna, ban damu da"

"zafin da nake ji ba. Ni kaina ban san lokacin da na zama haka ba. ""Saboda ki samu nutswa da kwanciyar"

"hankali zaki ga likitan ™wa™walwa."" ""Na haukace ne?"" Kalaman Ya Hafiz ne suka dawo min. *Ki dawo"

"gare ni, ni daya ne ba zan cigaba da miki kallon abar tausayi kuma mahaukaciya ba! Amma duk wanda"

"zai zauna dake kallon mahaukaciya zai na miki* da sauri na kalli Ya Ado, ""kana min kallon mahaukaciya ce?"" ""A'a ko daya bana miki kallon haka."""

"Kin yarda nayi na fashe da kuka, Ya Hafiz yayi gaskiya tun a Bauchi nake kallon yadda kowa yake"

"min kallon tausayi ko kallon wance rayuwarta ya ™are, haka nayi ta kuka tabbas ina jin ciwo amma ban san yadda zan fitar da zafin ba. Dakyar ya rarrashe ni sannan ya fita, kasancewar maganin akwai na barci tunda na kwanta har suka fita ban sani ba, sai farkawa nayi na ga yar karama not a gefen tiren abincin.."

*Idan kin farka ki karya sai ki sauko akwai me aiki tana zuwa mana aiki sunanta Yemi tana nan Please ki

karya kin ji*

SAN Adamu U.U Jama'are.

"A hankali na wanke bakina na zo na karya lokacin karfe daya saura, sannan nayi wanka na sauya kaya"

"na fito parlourn kasa, mai aikin ce tana ta aiki a kitchen din. Lekata nayi ma ga tana faman kwashe abinci a cikin kular. ""Good Afternoon Ma!"" Ta gaishe ni, gyada kai nayi ina amsa mata a hankali. Barin kofar nayi na dawo parlourn na zauna a kujeran, lekowa tayi ta ga ina zaune amma na kurawa tv parlourn idanun kuma ba a kunna ba, tana fitowa ta kunna. Sannan ta koma wurin karfe biyu ta fito tana fadin.. ""Zan koma sai an jima!"" Gyada mata kai nayi, ta fita na koma na kwanta sai lokacin na nufi zan kwanta na manta ana kashe tv don haka na saka kai zan fita daga tv aka ce. ""Kin zata zaki iya gudu ne?"" Da harshen turanci. Domin film din da turanci ake yi amma sai tunanin da nake na Ya Hafiz ya juye min irin muryansa. ""Nace kin zata zaki iya guduwa ne? Kin dauka idan kika gudu ba zan iya samo ki bane? "" Yadda na tsaya jikina yana rawa na kasa juyawa gani nake kamar yana bayana. Hawaye ne ya shiga zubo min a hankali na ji motsin takunshi har har gabana.Wani irin rikicewa nayi tare da zubewa a kasa ina jin kamar zuciyata zata fita. Kukan da nake naji ya makale sakamakon ce min da yayi. ""Shiiiiii!"" Hadiye yawun bakina nayi tare da rintsa idanuna, ina me saka hannu bibbiyu na kare fuskata. ""Ya isa haka, bar kuka na gaya miki duk inda kika shiga zan binciko ai, ya isa bar kukan nan ko sai na mare ki ne?"" Ya fada da karfi, ja da baya bayi ya mike tare da zare belt din jikin wandonsa, ya d'aga belt din zai zuga min na fasa wata irin kara me firgitawa, wanda yayi daidai da shigowar Ya Ado yayi mantawa ne ya dawo gidan. Ganin halin da nake ciki yasa shi isowa gare ni, duk na firgita na fita hayancina sai ihu nake, yayi maza ya rungume ni. ""Ya Isa Lubnah ya isa haka. Gani nan Yaya Adamu ne, ya isa bar tsoron haka gani nan a tare da ke. "" Kara rungume shi nayi tare da kifa kaina a gefen kafad'arshi, ina faWin."" Ya nimo ni, wallahi na"

"ganshi."""

"Wayarshi ya cire daga aljuhun rigarshi ya shiga kira da shi. "" Doctor ba wani likita ne?"" Daga can ta ce"

"mishi. "" Yanzu nake son kiranka ya dawo!"" "" Ok gamu nan zuwa! "" Ya kashe wayar. Jan hannuna yayi zuwa sama ya dauko min hijab dina tare da maganin da nake sha, sannan ya riko hannuna ya kai ni cikin mota, kafin ya kara komawa cikin gidan ya dauko file din da ya manta, sannan ya rufe gidan ya nufo"

motar muka bar cikin estate din.

"Sai da ya fara zuwa office Winsu, ya bada file din sannan ya dawo ya wuce da ni asibitin, lumshe"

"idanuna nayi har muka isa asibitin koyarwa na Jami'ar Lagos, a wurin parking muka samu Aunty Zakiya tana jiranmu, riko hannuna tayi muka cigaba da tafiya, har cikin asibitin can bangaren likitan ™wa™walwa, muna shiga likitan ya ce mana. ""SAN da kanka?"" Yana kallon yadda na koma bayan Aunty Zakiya ina mai boye fuskana. ""Ku zauna, Doctor ke kuma wuce bangarenku!"" Murmushi tayi tana faWin. ""Shi kenan"

"Doctor!"""

"Fita tayi tana faWin. ""Dady idan kun fito ka kira ni."" ""Ok Maamah."" ""Why not ki dauke shi kawai!"" Yana"

"maganar idanunsa yana kaina. ""Zakiyah ta gaya min sakonka tun jiya, dalilin da yasa na katse abinda nake yi kenan na dawo."" Murmushi yayi, yana kallona. ""Auta ko?"" ""Eh ita!"" Ya Ado ya bashi amsa, cigaba yayi da aiki da computer dinsa. ""Lubabatu Usman Umar Jama'are ko?"" Nan nayi mamakin yadda aka yi yasan sunana. ""26 yrs!"" Daga nan ya zuba min idanu. ""Wannan kibar taki tun da kina da ita ce?"" Kallon Ya Ado nayi, rike hannuna yayi. ""Daga baya tayi kibar!"" ""Tow Adam ai naga duk Yaran gidanku babu me"

"kiba sam!"" Ya fada yana cigaba da aikinsa. ""Eh dukkanmu bamu da kiba, itama daga baya tayi shi."""

"Haka ya cigaba da aikinsa. ""Yanzu me yake damunta!"" ""Dawowa nayi na same ta tana kuka da"

"ihu, tare da boye kanta kamar wani zai dake ta."" D'aga mishi hannu yayi ya ce mishi. ""Malam fita ka gama naka aikin kalle mu daga jikin window."" ""Amma Ahmad!"" ""Tow zo ka duba ta mara mutunci a ko ina sai ka nuna min halinka na lauyoyi! "" Ya fada yana mikewa, kujeran da Ya ado ya mike ya zauna tare"

"da fuskantata. Fita ya Ado yayi ya zuba mana idanu ta window glass din,"

"Daukar wayarsa yayi ya turawa Ya Ado.. *Ka kalleta da kyau, sannan ka saka idanu akanta akwai"

"abinda nake son ka fahimta please* sannan ya ajiye wayar, yana kallona duk da ban san me yayi da wayar ba, amma jikina yana bani wani abu yayi. "" Lubnah! "" Ya kira sunana, har lokacin ina karce farcen hannuna. "" Ya razana ki?"" Shiru nayi ina karce farcen, sake tambayar yayi, ban bashi amsar ba. "" Baki jin zafin farcen ne baki ga jini yake yi ba? "" Ya tambaye ni. "" Gaya min meke damunki?"" Muryana tana rawa na bude baki zan yi magana sai nayi shiru. ""Kina son Ado ya sake asarar da yayi yau ya cigaba da faruwa saboda ke ne?"" Kallon window nayi ina kallon Ya Ado, ""asara kuma?"" Na tambaye shi. ""Wata Shari'a yake yayi mantuwa karshe ya ajiye shari'ar saboda halin da kike ciki! Don haka idan baki son haka ya kara faruwa gaya min meke damunki?"" ""Shi ne yake zuwa yace ba zai tab'a rabuwa da ni ba."" Na fada ina jin kuka na zuwa min. ""Waye kenan?"" Ya tambaye ni, ""Ya Hafiz!"" Na fada ina karce farcen da yayi jini, "" yana ina? "" Ya tambaye ni, "" Bauchi!"" Nace mishi,"" Idan ni na yarda, waye zai yarda kina ganin Ya Hafiz?"" Kallonshi nayi kafin na sunkuyar da kai. "" Sau nawa kike ganin shi?"" ""Jiya da yamma sai da dare sai kuma dazun."" "" Yana razana ki ne?"" Hawaye ne ya zubo min ya ce. "" Ba zai tab'a rabuwa da ni ba! "" Shiru yayi yana kallon yadda nake share kwalla. "" Me yasa baki yarda kin yi nisa da ba zai iya zuwa gare ki ba. """

"Hawaye ne ya zubo min nace mishi. "" Zai zo!"""

""" Ciwonki yana jini!"" Ya dauki tissue ya bani na nad'e hannun, sannan ya mike ya nufi wata drower ya"

"ciro wata yar box ya tawo gabana yana me saka handglove. Ya dauki abinda treatment ya fara wanke min hannu. "" Babu zafi ne?"" Ya tambaye ni, ""Bana jin zafin ne! "" Kura min idanu yayi. "" Baki zafin spirit din ba?"" Girgiza mishi kai nayi, sai da ya gama sannan ya mike tare da Waukar wayar landline, ya kira wata a cikin wayar. ""Ok ina jiranki! "" Can sai ga wasu nurse biyu sun zo. ""Ki saka mata drip"" da wasu allurai, sannan ya kalli window yayiwa Ya Ado alama da ya shigo, koda ya shiga zama yayi yana faWin. ""Doctor Ahmad lafiya kuwa?"" Komawa yayi ya zauna a kujeran da kyau yana juyawa kujeran. ""Kanwarka"

"bata da lafiya, duk da tana shan magani amma da gaske bata da lafiya da zata fahimci me ake so da ita."""

"Gyara zama Ya Ado yayi ya ce mishi.. ""Za a fitar da ita ne wani wajen?"" Girgiza kai Doctor Ahmad yayi"

"ya cigaba da cewa. ""Kanwarka tana dama da cutar Deja'vu"" shiru Ya Ado yayi kaman mai son tuno wani abu kafin ya kalli Doctor Ahmad ya ce mishi. ""Kai naso sanin wannan kalmar amma na rasa inda na santa!"""

"""A bayyane yake wannan kalmar ba wata babba bace amma tana da matukar hatsari ga lafiyar dan"

"Adam, bari na maka misali akwai wani lokaci zaka ga kamar ka tab'a ganin wani abu ko wani wuri amma baka tab'a zuwa wurin ba, wani lokaci kuma mutum zaka gani baka tab'a ganinsa ba amma zaka ji a ™wa™walwarka ka tab'a ganinsa!"" Inji Doctor Ahmad, gyada kai Ya Ado yayi yana faWin. ""Anyi haka! Kuma"

"sai yanzu na fahimci sunan. To meye alakarshi da Lubnah! Tana gane gane ne?"""

Gyada zama Doctor Ahmad yayi domin yana son yayiwa Adamu UU Jama'are. Ya ce mishi.

"""Wannan yanayi da yake bayyana ganin abin da bai taSa faruwa ba amma mutum ya Wauka ya faru ko"

"yana faruwa da shi ana kiransa da D้jเ vu (furucin Faransanci ne da ke nufin ""An riga an gani"")."

"D้jเ vu wani abu ne da ke faruwa a cikin ™wa™walwa, kuma kusan kashi 97% na mutane sun taSa"

fuskantar shi a rayuwarsu. Masana kimiyyar ™wa™walwa da jijiyoyin jiki (Neurology) suna da ra'ayoyi

"daban-daban game da abin da ke haifar da shi, amma ga manyan dalilai:"

1. ˜wa™walwar ˜wa™walwa (Memory Glitch/Misfire)

Ana ganin D้jเ vu na faruwa ne lokacin da wani Sangare na kwakwalwa ke yin aiki ba daidai ba na Wan

lokaci:

* Rikicin Ma'aji da Sanin Sani: ˜wa™walwa tana da wurare biyu daban-daban: wanda ke adana

"abubuwan da suka faru (™wa™walwar ajiya) da wanda ke ba mu jin cewa muna da masaniya da wani abu (sanin sani/familiarity). A lokacin d้jเ vu, wata™ila Sangaren da ke ba da jin cewa an saba da abu (sense of familiarity) ya kunna, ba tare da Sangaren ™wa™walwar ajiya ya kunna don tuna ainihin lokacin da abu ya faru a baya ba. Wannan yana haifar da jin cewa an gani/an saba da abu, amma mutum ya kasa gano"

lokacin da wurin da abin ya faru.

* Shiga Cikin ˜wa™walwar Ajiya Mai Tsayi (Short-circuiting): Wasu suna ganin cewa sabon bayani da ya

"shigo cikin kwakwalwa na iya Waukar wata gajeriyar hanya zuwa wurin ajiye ™wa™walwa mai tsayi,"

maimakon bin tsari na al'ada. Wannan yana sa sabon abin da ke faruwa ya zama kamar tsohon abin da aka daWe da adanawa.

2. Tsallake KarSar Bayanai (Split Perception)

Wani ra'ayi kuma shi ne cewa d้jเ vu na iya faruwa lokacin da mutum ya karSi bayani daga muhalli sau

"biyu a jere, amma a wata hanya daban-daban:"

"* Kallon Farko na Rashin Kulawa: A karon farko da ka ga wani abu ko ka shiga wani wuri, wata™ila ba ka"

"mai da hankali sosai ba, ko kuma ka gani ne a cikin rabi-rabi (misali, daga gefen ido ko lokacin da ka shagala)."

"* Kallon Biyu Cikin Kulawa: Lokacin da ka sake kallon abu Waya, ™wa™walwarka ta danganta shi da Wan"

"bayanin da ta Wauka a farkon kallon da ba ka kula sosai ba. Wannan yana haifar da jin cewa an riga an gani, saboda a gaskiya an gani, amma ba ka tuna shi a sarari ba."

3. Jinkirin Bayanai (Delayed Processing)

"Wata ka'ida ta ce bayanai na iya shiga cikin kwakwalwa ta hanyoyi biyu daban-daban, kuma idan Wayan"

"hanyar ya isa ya Wan makara kaWan fiye da Wayan, ™wa™walwar za ta fassara abin da ya isa da farko a"

"matsayin ""yanzu,"" sannan kuma abin da ya makara a matsayin ""tsohon abin da aka riga aka gani."""

4. Dalilai Masu Ala™a da Jiki

"D้jเ vu kuma na iya zama mai ala™a da yanayin jiki, kamar:"

* Gajiya ko Rashin Barci: Rashin hutawa ko damuwa na iya shafar yadda ™wa™walwa ke aiwatar da

sabbin bayanai da ™wa™walwar ajiya.

"* Epilepsy (Ciwan Jijiyoyi): A wasu lokuta, musamman idan d้jเ vu na faruwa akai-akai, yana iya zama"

"alama ta ™ananan canje-canje na lantarki a cikin wani Sangare na kwakwalwa da ake kira temporal lobe, wanda yake da ala™a da ciwon farfaWiya (epilepsy). Amma ga yawancin mutane masu lafiya, ba alamar wata babbar matsala ba ce."

"A ta™aice, D้jเ vu shine kuskuren jin sanin sani (false sense of familiarity) da ™wa™walwa ke yi a lokacin"

"da wani abu sabo ke faruwa."""

"Shiru Ya Ado yayi kafin ya ce mishi. ""Haka yana da ala™a da ciwon damuwa kenan?"""

Ajiyar zuciya Doctor Ahmad yayi yana me mikewa daga kujeran da yake kallon Ya Ado ya ce mishi.

""""

"E, akwai yiwuwar a sami ala™a tsakanin D้jเ vu da ciwon damuwa (anxiety), amma ba a kowane

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login