Follow us on social media

Showing 75001 words to 78000 words out of 140751 words

Chapter 26 - Alaƙar Zuci Complete Hausa Novel by Mai Dambu

29 May 2026

314

na gayawa Turaki ya ce duk abinda aka gani shi dai na shi ya saka idanun ne kuma ya yayi bakin"

"kokarinsa sauran na ku ne. """

"[12/4, 10:51 AM] Firdausi Salis: 29"

"""Murmushi Alhaji ELYakub yayi ya nuna Uncle Auta ya ce mishi. "" Baka da kunya Mujitafa, wato sauran"

"namu ne bayan kai ma kana da kaso a kamfanin! "" Dariya Uncle Auta yayi ya ce mishi. "" Ina ana babbakar giwa wa ke ta zomo, shi dai wancan magajin dubbanin nairori ya ji da kome ni a bar ni a dan aika! "" Anya kuwa? Na fison ka taya shi riko tunda yaki kula maganar CEO shi baya kasan amma idanunsa yana kan kamfanin."" ""Cikakken shugaba kenan, baya tare damu amma idanunsa yana kan kome yasan shiga ya"

"san fitar kuWi!"" Jinjina kai Alhaji ELYakub yayi tare da gamsuwa da maganar Uncle Auta, ya ce mishi."

"""Zenith bank sun kawo kayan wani dan kasuwa nayiwa Ubaid magana!"" ""Eh ya turo min dazun na kuma"

"turawa Turakin amma bai ce kome ba!"" ""Alhamdulillahi mu jira mu ji me zai ce. Amma ba zaka mishi magana ya dawo gida ba kenan?"" "" In sha Allah zai dawo, Baffa hukuncin ya isa haka yau shekara kusan daya da rabi da hukunta Khamis, duk da an biya kudin harajin ya kamata a sassauta mishi, Addah Khaulatu sai sintiri take tsakanin gidana da gidan Ubaid, ta amshi number Turaki yaki daukar kiranta, na"

"tura mishi apologize letter da suka rubuta bai ce kome ba."""

"""Shi kenan Ubaid ya gaya min sannan itama Uwar Yaron tana ta bada hakuri, haka Abbas yana ta bada"

"hakuri sai yadda Turaki ya ce ya cire hannunsa nake son ya hakura da kansa, tunda yace akwai mutanen"

"da suke bayan Khamis shi kaWai kudin yayi masa yawa, na rasa wnada ya karantar kimiyyar haWa bama- bamai taya ya san kimiyyar shida da fitar kuWi har haka? """

"""Baffa Turaki rabin rayuwarsa yayi ta cikin turawa da larabawa ne, yasan makircin kowa, don haka"

"kada ka yi mamaki don ya Wan me yake faruwa a kamfanin da kuma yadda yasan yadda za ahada nukiliya da yadda yasan mutane na kaunar kuWi. "" Cikin gamsuwa da bayanin Uncle Auta ya ce mishi. "" Tabbas ya gaya min cewa kamar yadda nake son zuriarta ta zauna lafiya, ya ce Datti a cikin gidan akwai wnada zaman lafiya baya cikin tsarinsu, ya ce Datti ba wai ba zan dawo cikinku ba ne, kawai nafi son nesa da kune domin idan ina tare da ku, kullum sai na fito da sabon tsarin zaman lafiya, su ma kullum sai sun fito da tsarin tashin hankali."" Inji Alhaji ELYakub ya fada yana dariya. ""Baffa sai kace mishi ya cancanci a bashi piece ambassador! "" Dariya suka yi sai a lokacin ya juya ga Jasminah ya ce mata. "" Daughter ya Case dinku dai? "" Komawa Hajiya Samirah tai ta zauna tana mai baza idanunta. "" Uncle Auta a bar maganar! "" Inji Jasminah tana me mikewa ta gyara zaman abayarta. "" Da Abbana yana raye zai saurare ni ba tare da wani ya san me ya kawo ni ba, am so disappointed Datti ka san me ya kawo ni amma ka ki ka bani damar haka, Uncle Auta kasan bani da wata madafa amma ba kome! "" Ta juya tare da Waukar jakarta tana share kwalla da yake zubo mata ba da wata mafita da ya wuce ta kira shi Turaki kaWai ne last hope dinta, sai da ta shiga motarta sannan ya kira Numbersa hawaye na zuba mata, bata taSa kawowa zai saurare ta ba ko zai dauki kiranta. Amma abin mamaki sai gashi ya dauka yana tambayar. "" Da fatan lafiya? "" Cikin shashekar kuka ta ce mishi."" Kasan ciwon da nake ji na kowa ya juya min baya? Kasan yadda nake fama da ciwo na abinda yake damuwana? Kasan yadda nake ruined rayuwar aurena? Ko sau daya ka tab'a jin kukana? Ka tab'a tambayar meke damuna? Brother ka tafi ka bar ni alone baka damu da ni ba, ko don ba ciki daya muka fito ba? I lose Abba, by now I lose everything har career dina, my First child she be mole daga Brother Mijina, nayi magana Mom ta ce na kashe case Win, yayi min barazanar ko na saka ku a sake mishi kayansa ko ya sake ni ya kwace min Yarana."" Ta cigaba da kuka a hankali, sannan ta hadiye kukan tana faWin.. ""ba kome haka Allah ya nufa, kowa yana son na shi amma ni nawa sun yi abonden dina, na"

rasa duk wani kwarin gwiwa.

But koda gawata aka samu don't blame them just remember that na gaya maka yadda nake

"shan wahala na gode wannan shine death note dina!"""

"Kashe wayar tayi ta kifa kanta a kan sitiyerin motar, tana jin wani irin kuka yana zuwa mata, wayarta"

"tayi ™ara ta d'ago kai tana kallon kiran, dauka tayi domin ta tab'a yarda zai kara kiranta ba. "" Littles"

"Queen, are Kumo Family Queen, akan me ba za a kula ki ba? Ki bani nan da awa biyu ki tafi gidan Ubaid ki zauna kada ki damu Yaranki zasu zo gare ki, Abba baya raye amma ba yana nufin xan bar rayuwarki ta"

"lalace ba ne, kece kawai kika rage min da muka yi sharing blood, taya xan bar ki? I glad kin kira ni for"

"your own, you invited me akan personal life dinki, ki tafi gidan Ubaid ki kwanta kada ki yi drive zan saka Tajudeen ya zo ya kai ki jira yanzu kin ji"" sai ra cigaba da kuka ta kasa magana irin kukan farin ciki ka samu wanda ya tsaya maka, yana jin ta bai kashe wayar ba ta ce mishi. ""Allah ya jikan Mommy da Abba. Allah ya gabatarwa su Baffa, Brother I miss you, I miss something else!"" Murmushi yayi ya ce mata. ""Ba gani ba? Remember who you are, kada ki sake barin wani ya cutar dake, idan aka yi magana ki ce kina da Turaki akwai wani marayan zaki da yake gurnani saboda ke!"" ""Na gode sosai na gode."" ""Oya share hawayenki bari na kira Tajudeen."" Kashe wayar tayi bayan minti goma sai ga Tajudeen, ya gaishe sannan ta fita gaban motar ta koma baya, anan ta zauna har suka isa gidan Ubaid, a lokacin Amirah tana aiki a kitchen, koda ta shiga a parlour ta zauna har Amirah ta fito. ""Jasmin!"" Murmushi tayi tana sunkuyar da"

idanunta da suka yi jajjir har daman idanunka yayi ja.

"""Brother Turaki ya ce na zo nan!"" ""Ok muje na kai ki daki!"" Ta mike Amiraah ta kaita daki, ta zauna a"

bakin gadon. Kanta a sunkuye. Haka Amirah tayi ta hidima da ita tana cikin masu yiwa Amirah kallon bata kai ba. Amma yau don Allah ya d'aga darajar Amirah gashi nan tana hidima da ita.

After 3 hours.

"BakiWaya family kumo kowa ya shiga hankalinsa, idan ka cire Hajiya Zeenatu wacce take bala'i da masifa."

"""Wato ni Jasminah ni zaki wulakanta? Har zaki yi involved din Turaki cikin wannan lamari? Ni na haife ki ba shi ba, wallahi idan baki zo ba nan da awa daya sai ka tsine miki."" Ta fada tana ihu. Ba karamin tashin hankali ta shiga ba, idan har Jasminah ta lalata aurenta tow wannan damar da zata rasa abinda take hari"

akan Mimih.

"Wato wani abu da ya faru, shine yana gama wayar da Jasminah, ya kira Uncle Auta da Ubaid ya ce"

"ya basu awa daya kacal su kama Fahad mijin Jasminah a rufe shi kada a bada belinsa, duk wanda yake son karban belinsa a nimo Jasminah ita ce ke da hurimin bada belinsa, sannan aje gidansu a dauko mata Yaranta ko da bala'i. Akwai abinda only money and power kaWai yake iya aiki, kuma ya nuna musu iyakarsu. Sannan duk wani abin da ya shafi Family Noma family sai da Turaki ya dakatar dasu kuma yayi magana da karfi da kudi yasa aka kama Sudais Kanin mijinta aka rufe shi aka rasa inda aka kai shi, sannan ya kashe wayarshi bayan ta tura mata da sakon. *Kada ki kashe wayarki ki saka a ranki akwai babban challenge da zaki fuskanta kada emotion ya sa ki mika wuyarki, kin ji ko baki ji ba. Ba zan kashe miki aure ba domin nasan kina son Mijinki, nasan kina bu™atarshi and ki holding wannan yanayin yadda zaki kwaci"

kanki!*

"Bai gaya mata wanda zasu kalubance ta ba, amma yadda Mamanta ta tsaya sai ta fito daga inda"

"take, amma bata fito ba. Ganin da gaske taki magana kuma taki bayyana kanta. Sai gashi hankalin kowa ya tashi. Shi kanshi Ubaid bai san tana gidansa ba, sai da ya koma domin tunda ta cewa Amirah Brother Turaki ya turo ta bata gaya Mijinta ba, ganin Jasminah a gidan yasa shi duba e-mail dinsa. *Yaran a kai su wurin Hajiya Zeenatu Queen kuma ta zauna a wurinka.* Yana ganin haka, ya fahimci sakon shi. Washi gari ya tafi can KUMO FAMILY MANSION, ya ji yadda ake ciki da maganar Jasminah, haka aka yi ta"

"nimanta. Wunin ranar iyayen Mijin Jasminah suka zo, Alhaji ELYakub Kumo ya ce su je gobe su dawo."

"Wasa wasa sai da suka yi zuwa uku a cikin kwanaki biyar, kafin Turaki ya bawa Uncle Auta labarin"

"inda Jasminah take a je a dauko ta, aka kaita gida yanzu su babban damuwarsu a sake Sudais ita kuwa kamar yadda Uncle Auta da Ubaid sun ce ta ce a kai su kotu ta haka ne zai saka su shiga hankalinsu, yadda take kome da maganar da take yasa Alhaji Mudansir ELYakub Kumo ya Fahimci bakiWayansu tsarin turaki ne, hatta shima Alhaji ELYakub Kumo abinda yake yi tsarin turaki ne, cizon lips dinsa yayi yana kallonsu domin bai taSa yarda Turaki zai iya daure shi ba, Alhaji Nasiru Noma babban abokinsa ne kuma abokin cin mushensa, duk wani halin da Jasminah take ciki Alhaji Mudansir ya sani kawai tsabar masifar"

son kudi ne irin nasu.

"Yadda Fahad ya sha azaba ga kayansu da aka rike, domin aka zargin kayan akwai miyagun kwayoyi,"

"burin mijinta shine wani daga cikin manya da suke gefen Turaki su saka hannu yadda idan aka sake mishi kayansa sunansa ba zai baci shi Waya ba, sannan koda yayiwa Mahaifinsa magana yayiwa Alhaji Mudansir magana sai ya ce a'a baya son saka hannunsa a cikin irin wadannan dirty stuff din, shine kawai ya tabbatar da su yi ta threating Jasminah yadda dole zata saka Turaki ko Mujitafa su saka mata hannu. Ai kuwa bukata bata biya ba domin gashi nan dai ba a je ko ina ba kome ya b'aci musu tunda sun tab'a me"

yaya irin Turaki.

"Case Win Babba ya koma musamman da aka shigo da maganar mole Babbar yarta da ake yi, nan"

"Uncle Auta ya ce a kai kotu kawai, ai kuwa kowa ya shiga hankalinsa, masu jiran wani abu ya faru suka fara cewa dama abinda yake faruwa kenan, duk da zaman iya maza da ita sai mahaifiyar dayawa sun yi missing shot din, ita kuwa Uwarta gudun kada Hajiya Khaulatu da Samirah su mata dariya da sauran matan gidan, shi yasa nake rufe kome amma yanzu kan dole fa tayiwa tufkan hanci musamman wancan Tsinannen da yake zuga mata Y'a domin yana bakin ciki ya kasa zama yayi aure yana bin matan banza, kwafa tayi tana kaiwa da komowa, tana kallon Jasminah da take shan tea a hankali.. ""yanzu kin kyauta"

"kenan? Duk abinda yake faruwa wato kece mai dan uwa da zai tsaya miki?"""

"""Lokacin da na kawo miki maganar nan baki saurare ni ba, kowa ya juya min baya the way you turn back,"

"shi ai mun yi sharing blood da shi ko zaki shekara kina zaginsa ba zai tab'a min ciwo ba because yanzu na san how he meant to me, shi din kaWai ya rage min, tun yarinta kika raba ba ni da dan uwana, yanzu kina nufina na raba da shi? Yau ya tsaya min ya tsaya min """

"""Amma dai kin san cewa Mimih itace Queen of Kumo Family!"" Murmushi tayi tana faWin. "" My brother"

"Turaki told me that nice be throne of KUMO PROPERTIES NIGERIA AGENCY, ni ba don kamfani nake wannan abin ba ina son a san yadda nake rayuwa ne kuma, I'm not here for against you and your lovey daughter I'm here for my life, Alhamdulillahi at least na samu wnada ya fahimci how im dying......."

"[12/4, 10:51 AM] Firdausi Salis: 30"

"Mikewa tayi tana kuka ta nufi hanyar waje, ""haka kawai nake jin zuciyata take bani wani abu na daban"

ban sani ba ko yana da nasaba da yadda kika watsar da ni ne amma ki sani ina kallonki a matsayin Uwar

"da ta haife ni, tun da Abba ya rasu na fahimci shi Waya ne yake kaunata. Nasan cewa mafarkinki shine na"

"kasance d'a namiji, duk da ™addarata bata hannuna amma nima mutum ce, sannan kuma Mimih itama mace ce da yake ita Yar so ce kina kaunarta. Am I only one da nake rayuwata a duniyata bayan kin raba ni da dan uwana, Alhamdulillahi ya dawo gare ni. "" Daga haka ta fita daga gidan ta rasa wanda zata gayawa kukanta, cikin gidan ta wuce tana tafiya ta kira Numbersa har ya gama ringing. Sai da ta mishi kira hudu kafin ta hakura, a parlourn Daddah ta zauna tana ta ™o™arin hadiye kukanta, sai ga kiran shi, a hankali ta fashe da kuka. Daddah da take lazimi tana kallonta bata fasa abinda take yi ba, dauka tayi tana kuka, tabe bakinta tayi tana mamakin yadda ya sauya lokaci guda. ""Brother!"" Ta kira sunansa cikin kuka. ""Na gaji! Bakin ciki kamar zai kashe ni, zuciyata wani irin ciwo yake min da kaikayi don Allah!"""

Kasar kiran yayi ta cigaba da kuka..

"""Idan ka cigaba da kiran turaki ai zaka saka hankalinta ya tashi, kai da ya dace ka zama me hakuri ita"

"Turaki me tasani? Tunda aka fara wannan rigimar Uwarka yake jin haushin turaki ita fa nata taimako kawai tayi!"" Ita Daddah a duniya duk abinda za a saka turakinta a ciki har a zage shi ta tsani abin."

"Sallamar Tajudeen yasa suka yi shiru ya ce mata.. ""Ma Oga yace a kai ki gidan Oga Mujitafa!"" ""Ok!"" Ta mike tare da bin bayansa, a can bangaren Iyayenta suka dauki kayanta, Hajiya Zeenatu tana mata magana amma bata kula ta ba, abu daya ta fada yasa ta tsaya. ""Uban waye zai cigaba da kula miki da Yaranki? Oya zo ki dauki Yaranki, tunda kika ki maganata ba zai yiwu ba kare rayuwata akanki da Yaranki ba."" Ba musu ta shiga dakin kwaso Yaranta, tana jin kamar wani irin ciwo a ranta. Haka suka fita motar suka shiga babbar yarta mai shekaru takwas tana tafiya a hankali, ta kalli Mamansu ganin tana kuka ta daura kanta a gefen hannun Maman. ""Sorry Ammi!"" Wayarta ce tayi kara, ta dauka tana faWin. ""Shii ku yi shiru nayi waya da Uncle dinku!"" Babban ce tayi shiru kananun suka cigaba da kuka. ""Me ya same su?"" Ya tambaye ta, jan hanci tayi tana faWin. ""Kawai sun ji ina kuka ne!"" Murmushi yayi ya ce mata. ""Zaki koya musu kuka like cry baby, basu wayar. "" Mika musu wayar bata san me ya gaya musu ba sai gani tayi suna ta dariya, har ita Ilham, dariya suke sannan ya ce su bata wayar. "" Zaki zauna a wurin Mujitafa da Ubaid, na gaya miki ba zan kashe miki aure ba, idan lokacin da suka iya saukar da kai suka bukaci"

"sulhu shi kenan! "" "" Na gode! "" "" Shii! "" Ya fada yana me mata sai da safe."

"Abinda ya faru kuwa kiran Uncle Auta yayi ya ce mishi. "" Ka saka Tajudeen ya dauko Jasminah tana"

"cikin damuwa! "" "" Tow Ubana idan na ki fa? "" "" Ai dole ma ka yi tunda bana kusa!"" Da yake wani lokaci idan yayi niyya magana yake kamar ba shi ba, idan bai yi niyya suna binsa amma yana gudunsu, sannan su kansu sun yi mamakin yadda ya ke hidima da case Win, domin kuwa bai cika shiga irin wannan rigimar ba, amma wannan karon shi ne har da kira sau hudu a rana, lallai jini yafi ruwa kauri domin ban da jini babu abinda yake tasiri a rayuwar Turaki kamar jinin da suka hada, ita Waya ce kanwarsa da suke uba daya ita Waya zai kalla ya ce she is my biological sister, ita Waya ce ta rage mishi a su hudu fa aka haifa."

Shi yasa yadda ya matsawa Uncle Auta da Ubaid zaka rantse da Allah basu da wani aiki ne sai na shi.

"Wannan karamin crisis din ya kara dawo da shakuwar Turaki da Ubaid, wanda yake kiranshi a kai akai."

"Dan uwa me dad'i, akwai abubuwan da suke faruwa a wannan duniyar amma idan aka zo kan yan uwantaka sai ka rasa gane kan wasu domin suna rike zumuncinsu da daraja."

"Wasa wasa Turaki da yake Russia ya rike case Win domin kuwa ya lura ita kanta Jasminah ta gaji ne,"

"yadda yake gidan mijinta azaba da kansu suka kawo kansu da kuma fadar abinda suka aikata, Allah kaWai yasan irin abinda ya musu, sai gashi nan sun zube akan gwiwarsu suna rokon a fitar da Sudais ita kuma idan akwai abinda take bukata tunda ba zata zauna da shi ba, ta faWa. Kai tsaye ta ce auren ne bata so, kuma zata rike Yaranta. Wannan abin ya kawo karshen duk wani rikici amma fa Uwarta tayi tsalle ta ce bata isa ba, sai da Alhaji ELYakub ya shiga maganar sannan aka kashe auren, wannan abin yana faruwa, mutane suna ganin don dan uwan mijinka yayiwa yarka fyade ko danka namiji ba wani abu ba ne a rufe kawai don kada a ji kunyar duniya, maganar gaskiya Case din Jasminah bata fada ba ne, amma da shi kanshi Turakin ya matsa mata da tambayar me take ta ce ita saki take bukata, sai da ya sha mamaki da ya tambaye ta reason? Bata iya boye mishi ba, haka tayi ta kuka ta ce mishi. ""Hamma Bilal ya lalata min yarinya ga infection da take fama da shi, Hamma wallahi idan ja cigaba da zama da Fahad zan kashe shi na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login