Showing 249001 words to 252000 words out of 286330 words

Chapter 84 - Gidan Asali complete by boss bature

Kashe shi har LAHIRA,"

"Runtse idanuwanta tayi lokaci guda ta shiga tunanin Sehrish,sam bataso hakan ta faru da ita ba,ta"

"™etare Iyakarta ne shiyasa Ta jefa ta a halin da take ciki,"

"Da sallama Omar ya shiga part din nashi,A lokacin Sgr yana ta Zarya acikin bedroom Win,lokaci bayan lokaci yakan juya ya kalli Sehrish dake kwance tana bacci,Ba ™aramin jiki taji ba,don ma"

"Allah Yasa ta samu emergency treatment a wurinshi,Da ba'a son me zai biyo baya ba,"

"Sam baiji sallamar da Omar yayi mashi ba,har saida ya Ambaci sunanshi""Rafayet""tukunna ya juyo tare da kallonshi,"

",˜arasawa wurinshi Omar yayi tare da dafa kafadarshi"

"?""Ya jikin nata"""

""",tana samun sau™i,nayi mata allurar bacci ne,in ba haka ba bazata daina firgitar da take yi ba"""

"?Ajiyar Zuciya Omar ya sauke tare da cewa""Allah ya bata lafiya,amma meke damunta ne"

"I don't even know,jira nake ta farka,Don in tambayeta,nasan zata faWamun meke damunta,me take gani "" "",ne da yake razanar da ita"

"Haka ya dace,΄an uwanta na son ganinta,Zasu iya shigowa yanzu?""Omar yayi tambayar yana """

",kallonshi"

""",Girgiza mashi kai yayi alamar a'a,sannan yace""sai dai zuwa anjima idan taji sau™i"

",Omar yace""Okey,""harya juya zai fita ya kuma juyowa"

"?""Ya maganar Haroon"""

"Sgr yace""Still bai farfaWo ba,Nasan zuwa anjima zai tashi,"""

"',GyaWa kai Omar yayi tare da juyawa ya fuce daga Wakin"

"Wuraren Sallar Azhar gaba Waya suka tafi masallaci,Ya rage saura matan Acikin gidan,"

"Abu sam ta kasa samun natsuwa,gashi batasan ina aka kwantar da Sehrish Winba balle taje dubata,basu jima da kammala sallar Azhar ba,Abu ta mike tare da kallon Jahad""Inaso naga sehrish,gashi bansan inda aka kwantar da ita ba,"

"Jahad tace""Tana a Wakin Ya rafayet,nima inason na ganta,""ta ™arasa maganar tare da mi™ewa,hosana"

""",ma ta mi™e""Nima zanje ganin rishi Win"

"Kowannansu sanye da hijabi,Atare suka nufi upstairs,Da sallama suka shiga falon babu kowa,kaitsaye suka wuce bedroom Winshi,daga ciki suka shiga,gwanin ban tausayi haka suka tsaya cirko cirko abakin gadon suna kallonta,Tana bacci tana firgita,Numfashinta na fita da™yar da"

"™yar,"

"Zama Oummansu Tayi daga gefen gadon Yayin da su Jahad ke atsaye,idanuwansu cike tab da kwalla,"

""",Oumma wai meke damun rishi ne?duk tabi ta furgice ta fita hayyacinta"""

"Hosana ce tayi maganar cikin shesshe™ar kuka,"

""",Abu tace""ku tayata da Addu'a in sha Allah zata samu sau™i ne"

""",Jahad tace""wlh dama ciwon ya dawo jikina,ita ta huta,Saboda taji jiki ba kaWan ba"

"Hannu abu tasa tare da shafa fuskar Sehrish,aikuwa kamar jira take yi taji an ta6ata nan ta fara sambatu da muryarta da bata fita sosae saboda ciwon cikin bakinta tana faWin""ku kira mun shi,dan Allah ku kira shi,Ya mu'allim nake son gani,""lokaci guda kuma tadaina sambatun"

"?""Kallon juna sukayi cike da mamaki,har suna haWa baki wurin cewa""Ya mu'allim kuma?Wanene Shi Jiya tayi mun magana akanshi,Wai wani malaminsu ne Ya mu'allim,Ta sanar dani cewa Ya ta6a """

",taimakonta,ko kunsanshi ne""?Tayi tambayar tana kallonsu jahad"

",Ni ko sunan ma banta6a ji ba,""acewar hosana"""

""",Jahad tace""bazamu iya sanin malamin da take magana akai ba,tunda ba wurinmu Waya ba"

"Addu'a suka shiga yi suna tattofa mata ajikinta,basu bar Wakin ba sai wuraren sallar La'asar,Suka tafi"

",banda hosana,tana zaune gefenta,ta kasa ta tsare sai rishi Winsu ta farka"

"Bayan sallar La'asar,Abusufyan tare da Abba Suka shigo cikin Wakin,a bakin gadon suka tsaya suna kallonta,A lokacin hosana ta fita daga Wakin"

",Banji daWi abunda ya faru ba,Allah Ya bata lafiya,""cike da jimami Abba yayi maganar"""

"Abusufyan yace""tabbas akwai abunda ke damunta,tana faWin abunda mu bamu gani ba,kuma a sanadin hakan ta kusa lahanta kanta,In har bamuyi kokarin gano abunda ke damunta ba,za'a iya samun matsala,""yana kai ™arshen maganar Abba yace""in sha Allah hakan ma bazata faru ba,Yanzu dai ita muke jira ta farka sai muji daga bakinta,Tayi mana bayanin abunda ke damunta,"""

"Sunjima suna tattaunawa,Anan su kanal Yousouf da sauran matasan gidan suka same su,Kowa ya"

"shigo Wakin sai ya yi ma Abusufyan ya jikin Sehrish,daga bisani bayan Sgr Ya dawo ne suka Wan basu wuri,Ya jima yana jiran farkawar Sehrish Amma babu alamun baccin nata zai ™are,"

"Wuraren karfe 8 na dare,Sgr da Omar suka nufi Medical room Winsu Wurin Haroon,Lokacin da suka shiga a kwance suka same shi yana ta faman Jan numfashi,Idanuwanshi sunyi jawur dasu"

"jikinshi sai kerma yake yi,"

"Tsayawa Sgr yayi tare da goya hannayenshi saman ™irjinshi,Omar kuma wuri ya samu gefen gadon Ya zauna yayin da idanuwanshi ke akan Haroon"

"?""Ya jikin naka"""

"Ba ™aramin mamaki yayi ba,jin Omar yayi mashi ya jiki,yayi tsammanin da bugu zasu fara tambayarshi,"

"Da™yar ya iya buWe baki Yace""babu sau™i,Naji jiki sosai,Rafayet baiyi mun da sau™i ba jiyan nan,dan Allah Ya Omar ka taimaka mun nasan kafi shi sau™in kai,wlh ni babu ruwana kashe Junaid da nayi ma kuskure ne,Sharrin shaiWanne,In fact ni bayin kaina bane. ""a fusace Sgr Ya daka mashi tsawa""Idan ka"

"kuskura ka sake ambaton shaiWan a wurin nan saina Canza maka kamanni,akwai wani shaiWanin daya"

"?""wuce kaine"

"Shiru yayi batare daya kuma cewa komai ba,Don bazai manta da lugudan wahalan daya shaba Adaren"

",jiya"

"A tsanake Omar ya soma magana""amsa Waya kawai nakeso a wurinka!Wanene yake baka Umarni?"

"Wlh bazan Iya faWa maku ba,Ae ko ban sanar daku ba,in har rafayet zai iya sanin duk wani abu da "" ""nake aikatawa,Sanin wanda ke bani Umarni bazai gagare shi ba,Yasan Komai"

"Haushi kamar ya shaqe shi haka yake ji,da™yar ma yake magana saboda raWaWin ciwon da yake ji,Ga Yunwar da yake ji,ba don Omar ya hanashi Dukanshi ba,da ba abunda zai hana ya karairaya ™asusuwan Jikinshi,ya tsani haroon kamar mutuwarshi,"

"Rafayet baisan komai ba,kai nakeso ka sanar dani!Haroon ka amsa mun tambayata,kai da Uban "" ""?wanene kuke aika aika acikin gidan nan"

"Shiru haroon yayi,A hasale Sgr ya Waga Hannu zai mauje mashi kai,Omar yayi saurin ru™ oshi,""just leave him,Idan bai amsa mana ba,Wayar shi zata bamu amsa,"""

"Basu bar Wakin ba sai da suka Waure haroon jikin gadon sosai,Suka rufe bakinshi,Yarda baza aji"

"""Sambatun shi ba"

"Datse ™opar Wakin Sgr Yayi,Sun jima suna tattaunawa da Omar kafin Ya wuce upstairs,Omar"

"kuma ya nufi sashen su Abbansu,"

"Lokacin daya shiga bedroom Win,Still Sehrish bata farka ba,toilet Ya shiga,After some minutes ya fito sanye da bathrobe da alama wanka yayi,gaban mirror Winshi Ya tsaya yana kallon kanshi ta mirror,Abubuwa dayawa suna yi mashi yawo akanshi,yanzu baida burin daya wuce ya kawo ™"

"arshen ma™iyansu cikin kwanakin nan,da zarar ya gama dasu Zai fara tunanin komawa U.S,"

"Yana cikin zancen zucin nan,Ya fara Jin numfashin Sehrish dake fita da ™arfi da ™arfi,Da sauri Ya koma gefen gadon Ya zauna yana kallonta,A hankali ta soma ™o™arin buWe idanuwanta masu W auke da bacci,biji biji ta fara ganinshi,har sai da ta sanya hannunta saman fuskarta tana mutsustsuka idanuwan tukunna ta samu damar ganin shi da kyau,kwata kwata Jikinta babu ™wari da™yar ta samu ta mi™e zaune,Ciwo na yini Waya amma duk ta rame,idanuwanta duk sun faWa,lips"

"dinta sun dan kumbura,jikinta sai kerma yake Yi,"

",How was ur body""?yayi tambayar Yana kallon Clavicle Winta"""

"Shuru bata bashi amsa ba,Sai dai zuba mashi ido da tayi tana kallonshi,Sake maimaita mata yayi""Ya jikin naki,""nan ma shiru bata bashi amsa ba,Cike da mamaki yace""Baki ji ina magana ba"""

",Tunawa da ciwon bakinta ne yasa shi yin shiru,don yasan bazata iya magana ba sai a hankali "",If u can't talk to me,zaki iya yi mun alama ta yarda zan fahimci abunda ke damunki"" Lumshe idanuwanta tayi tare da buWesu a hankali"

".?""Are u hungry"""

"Da sauri ta girgiza mashi kai alamar a'a,ba don taso ba,ita kaWai tasan halin da take ciki,Ga matsiyaciyar yunwa tana ji amma fargabar abunda zata ™ara gani acikin abincinta take ji,"

"Moving yayi kusa da ita,tare da sanya tafin hannunshi ya ru™o kanta,A saman ™irjinshi ya kwantar da ita,nan take taji natsuwa ta zo mata,hawaye ne suka soma zarya akan fuskarta,taso ace zata iya buWe baki ta sanar dashi ainihin abunda ke damunta amma ta kasa,harshenta Ya raunata sosai,magana ma"

",wuya take yi mata"

"Shafa sumar kanta ya soma yi har izuwa tsakiyar bayanta,sosai ta manne mashi tana sha™ar kamshin jikinshi,"

"?""I really worried about it,pls Tell me what scared you?meyasa kike firgita"""

"Yayi maganar tare da mayar da hannunshi saitin zuciyarta dake ta bugawa da ™arfi da ™arfi,tunda ya"

",aza hannun kuma sai heartbeat Win nata ya dai daita"

"˜an™ameshi tayi sosai,tana ji aranta kamar bazata rayu ba,tun da ta fara wannan ΄an gane ganen na"

",tashin hankali"

"Waist Winta Ya ru™o tare da Janyeta daga jikinshi,Mi™a hannunshi yayi gaban drawer chest,Ya curo"

",biro tare da jotter"

Mi™a mata yayi tasa hannu biyu ta kar6a

""",Ki rubutamun duk wani abu dake damunki anan"""

"Hannunta na kerma ta buWe empty page ta soma rubutu,bayan ta kammala ta mi™a mashi jotter Win Hannu yasa ya kar6a yana karantawa"

"_Oumma tasan komai,Ka tambayeta zata faWa maka abunda ke damuna_"

"Wannan shi ne abunda Sehrish ta rubuta mashi,"

"Wagowa yayi tare da kallonta suka haWa ido,hannu ya zura cikin front pocket Winsa Ya zaro"

"wayarshi,Nan take ya kira Fawan ya sanar dashi cewa Ya kira Mashi Oummansu,"

"Mi™ewa Yayi ya nufi cikin Wakin,sai gashi ya dawo sanye da sleeping dress Winshi riga da wando"

"Maroon colour,Gefen gadon Ya koma ya zauna yana jiran zuwan Abu,"

"Kusan 15 mins,Abu tayi sallama a ™opar Wakin,"

""",Assalamu alaikum"""

",Wa'alaikum salam,""ya amsa mata tare da bata izinin shiga daga ciki"""

"Tana sanye da hijab ajikinta,Tunkan ta ™arasa Sgr ya mike tare da janyo mata chair Win dake gaban dressing mirror Winshi ya ajiye mata ita,Tunda ta shigo Wakin idonta ke akan Sehrish,Ba ™ aramin daWi taji ba da sehrish ta farka,da alama jikin nata da sauki duk da akwai sauran ciwo atattare da ita,"

"Ya jikin naki""?tayi tambayar bayan ta zauna,shiru Sehrish bata ce uffan ba,Hakan yasa ta Wan tashi """

",hankalinta"

",Kada ki damu,ba zata iya magana a yanzu ba,saboda raunin dake abakinta"" "",Ajiyar zuciya abu ta sauke kafin tace""Allah ya baki lafiya"

",Ameen""ya amsa mata amadadin Sehrish Win,don ita sai dai ta Waga kai"""

",gaisar da ita Sgr yayi cikin girmamawa,ta amsa mashi fuskarta asake"

"?""Inaso ki faWamun meke damunta ne"""

"BuWe baki abu tayi zata yi magana kenan taji ansha™e mata ma™oshinta,runtse idanuwanta tayi tana"

",ambaton Sunan Allah acikin Zuciyarta"

"Be calm and answer me pls""Ya faWi hakan ne don Ya lura tamkar bata a cikin natsuwarta,Sehrish "" kuwa hankalinta ya tashi ganin Oummansu ta kasa buWe baki tayi magana,tuni idanuwanta sun cicciko"

",da ™walla"

"Wasu addu'oi abu ta shiga jerowa acikin bakinta,da ™arfi da ™arfi,bata daina ba har sai da Ma™oshinta Ya buWe,nan take zufa ta wanke mata fuskarta,mi™ewa Sgr yayi cikin sauri ya shiga palour,within secs ya dawo hannunshi Wauke da bottle water,zama yayi tare da cire murfin ya mi™a ma Abu,hannu biyu tasa ta kar6a,kusan rabin ruwan ta shanye,janye robar tayi daga bakinta,har lokacin tana cigaba da karanto addu'o'in neman tsari a wurin ubangiji don ta gane cewa so ake a hanata magana,gashi ita kuma gwana ce wurin yin ibada, da kuma yin azkhar da sauransu,zaiyi wuya sihiri ya kama irinsu wani"

",lokacin sai dai suci wahala"

"Lokacin da taji zata iya magana,da sauri ta soma bayyana mashi halin da sehrish ke ciki""tun jiya da ta shiga Wakin Azmee bata ™ara samun natsuwa ba,ta sanar dani cewa tana ΄an gane gane,wasu abubuwa nayi mata gizau,kamar Wazu da safe lokacin da muke cin abinci,Sehrish ta dinga sambatu tana faWin tsutsotsi ne acikin plate Winta,har tayi wurgi da plate Win ta watsa da gudu ta shiga Waki,wannan ne silar "". data rikice ta shige toilet tana wanke bakinta da Omo da soso,kamar yarda ka gani"

"Dakatawa ta Wan yi da yin maganar tana faman sauke ajiyar zuciya,Sehrish sai murmushi take yi farin"

",ciki kamar ta mi™e ta rungume Oummansu"

"Shiru Sgr yayi yana kallonta yayin da yake nazarin wani abu acikin brain dinshi,bakomai ya faWo mashi arai ba face daren jiya da Sehrish tazo Wakinshi ta tsorata harta yi wurgi da plate Win hannunta,tana fadin Ya rafayet maciji kunama zasu harbeka,anan ya gane cewa Bayan ta fito daga"

",Wakin Azmee ne ta shigo Wakinshi"

"Jinjina kanshi ya Wan yi tare da cewa""Kina Zargin Azmee""?"

",Da sauri abu ta Waga mashi kai Alamar eh"

"?""Meyasa kike zarginta"""

"Saboda na santa,lokacin dana haifi su Sehrish,Itace ³ar uwar sayyadi wadda tazo yi mun wankan "" "",jego"

",""?Tunkan takai ™arshen maganar Sgr yace""Kenan ita ΄ar uwar shi ce"

",Jinjina mashi kai tayi alamar eh,murmushin takaici Sgr ya saki"

"Yana ™o™arin buWe baki ya kuma tambayarta,Yaji Sehrish ta ru™o hannunshi,da sauri yakai idonshi wurinta,"

",Da hannu ta dinga yi mashi Alamar ya mi™o mata jotter dinnan zata yi rubutu"

",Hannu yasa ya dauki jotter Win tare da mika mata,dama biron na hannunta"

",Zane yaga tana yi maimakon rubutu bayan ta kammala ta mika mashi jotter Win"

",Hannu yasa ya kar6a tare da kallon abunda ta zana,Zobe ne ta zana,bai gane me take nufi ba"

",Zan iya ganin me ta rubuta?""abu ce tayi tambayar"" Mi™a mata jotter din"

"Yayi tasa hannu ta kar6a,koda abu taga zanen sai ta tuna da binciken da Sehrish ke yi dangane da Junaid,dayake ta bata labarin mutuwarshi,baiwar Allah tana so tayi mashi maganar Junaid Win ta kasa,Gashi ita kuma abun ta manta bata sanar dashi ba,"

"?""Kin gane me take nufi"""

"Jinjina kai abu tayi kafin ta Waura da bayani""Ta sanar dani komai daya faru dangane da mutuwar"

"™aninku Junaid!""tunda sgr yaji ta ambaci junaid,hankalinshi gaba Waya ya koma kanta,"

"Akwai wata rana da ta shiga Wakin Azmee,zatayi sallah tana ™o™arin Wauko hijabi acikin wardrobe "" Win ita azmeen,Sai ga zoben ™aninku na Diamond ya faWo daga cikin wardrobe Win,A binciken da sehrish tayi ta gano cewa tare da zoben nan Shi Yaron ya fita aranar da al'amarin ya faru kuma abun ""!mamaki Zoben nan nashi baiyi komai ba!babu alamar wuta taci shi"

"Gaban Sgr ne ya faWi rasss!ya ware idanuwanshi gaba Wayansu,Abun ba ™aramin girgiza shi Yayi ba,jikinshi har kerma yake yi,aruWe yace""Taya akai Ita reesh Win tasan cewa tare da zoben Ya fita"

?'aranar

""",Ta hanyar hotunan da suka Wauka tare da Junaid a wayar Jahad"""

",A hanzarce Sgr ya Wauki wayarshi tare da dannawa Fawan kira,tana fara ringing ya Waga kiran"

"?""Fawan Am sorry na takura ka ko"""

""",On ther hand fawan yace""A'a babban Yaya,baka takuramin ba"

"Idan kana kusa,pls inaso ka kira mun Jahad,ka sanar da ita cewa tazo mun tare da wayarta da kuma "" "",wayar Sehrish ina bu™atar ganinsu"

"Toh babban Yaya""yana kai ™arshen maganar ya ajiye wayar,zuciyarshi sai faman tafarfasa take yi,ita "" kanta daurewa kawai takeyi saboda ma™oshinta da ake ™o™arin sha™ewa ta dage sai ta faWi"

",gaskiya,koda kuwa Rai zaiyi halinsa"

"Bayan wasu mintuna,Jahad ta faWo Wakin da sallama a bakinta,jikinta sanye da dogon hijabi,yayin da"

",hannunta ke ru™e da wayarta da kuma wayar sehrish"

"Atare suka amsa mata sallamar,shiga cikin Wakin tayi,gaba daya idanuwanta na akan Sehrish zaune"

",tana ta murmushi,wani irin farin ciki ne ya lullu6e Jahad ""Sehrish Ya jikin naki?na damu sosai akan halin da kika shiga"""

",Jahad Rishi bazata iya magana ba a yanzu,ki tayata da addu'a,""acewar Oummansu"""

"Jikin Jahad ba ™aramin sanyi yayi ba,mi™a mashi wayoyin tayi,Yasa hannu ya kar6a,danna wayar"

",Jahad ya shiga yi,direct ya shiga Gallery Winta"

"Wagowa yayi tare da kallon Jahad""Ina hotunan da kukayi keda junaid aranar da kuka fita shan ice"

"?""cream"

""",Suna acikin Gallery Wina,daga ka shiga zaka gansu"""

"?""I did not see anything,ko kin gogesu ne"""

",Gaban abu ne ya faWi rass,Ita kanta Sehrish saida hankalinta ya tashi"

"Jahad tace""Wlh ya rafayet ban gogesu ba suna acikin wayata,ko yanzu haka kafin nazo

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login