Showing 282001 words to 285000 words out of 286330 words

Chapter 95 - Gidan Asali complete by boss bature

29 May 2026

23

hanyar Junaid zan samu soyayyar mahaifinku don tsakani da Allah nike"

"sonshi hakan yasa banyi mashi wani sihiri ba wai don ya so ni,babu wanda yasan Inasonshi,Sae"

"Laila matar Ishaq da yake ™awatace duk da ba wani shiri nake da ita ba,Amma ina neman shawara awurinta,haka Hajjaju ma muna mutunci da ita,Dukkansu babu wanda yasan Ainihin wacece Ni,Duk irin son da nake yi ma Abbanku bai ta6a lura ba,Naso na sanar dashi amma ina tsoron Yace baiso na,bansan wani hali zanshiga ba,Lokacin da Junaid Ya fara tasawa,abunda Ya bani tsoro dashi irin wayon dake gare shi,Kullum agabanshi nake yin waya cikin harshen fulatanci,kwatsam wata rana,bayan na kammala waya,sai yake ce mun ae Yaji duk abunda nace,A lokacin na Wauka da wasa yake yi don nasan baijin fulatanci,Sai cewa nayi toh ya faWamun me nake cewa acikin wayar,ba zato ba tsammani Yaron nan Ya fassara mun maganganun da nayi acikin wayar,hankalina yayi mugun tashi,Ko makaranta ba'a sanyashi ba,na ru ™e shi ina tambayarshi a ina ya koyi harshen fulatanci,Sae ce mun yayi a wurina yaji ina yi,duk in zanyi waya,tunda naji haka saina tsorata dashi,tabbas wata rana zai iya tona mun asiri,tunda har ya iya yaren da nake yi wanda a waya kawai nake magana da harshen,Kawai na yanke shawarar In juye mashi tunaninshi ta yadda bazai ta6a fahimtar komai ba,Tun daga wannan lokacin Junaid Ya zama soko,Bai Waukar karatu ko mis'™ala zarratin,Nasan na cuci Junaid,Da ace Yayi ilimi da ina da tabbacin cewa zai kasance Waya daga cikin ΄aran da duniya zatayi alfahari dasu saboda baiwarsu,A kwana a tashi,Rana ta farko dana fara Yin tozali da Rafayet,Bazan ta6a mantawa da wannan Lokacin ba,dawowarshi kenan daga U.S,Ya soma tambayar ina Babyn da Mommynsu ta bari,Su fawan ke sanar dashi cewa Yana a wurin mai aikinsu har suke bashi labarin cewa ni na shayar dashi,Ranshi yayi mugun 6aci Yasa su kirani,Na fito Wauke da Junaid a hannuna,ya rufesu da faWa don me za'a ba mai aiki ta shayar da ™aninsu,sun tabbatar da tsaftar jikina ne,A karshe ya"

"kar6e Junaid daga hannuna,Ya wuce dashi dakinshi,"

"Tunda na koma Waki,na kasa runtsawa saboda tunanin Rafayet,Kyawun fuskarshi dana surarshi suka Webeni har na Fara kamuwa da sonshi,Maimakon da yayi mun faWa inji haushinshi,Sai ma sonshi da nake kara Yi,na kasa samun natsuwa kullum in naje kai mashi abinci,ban iya kawar da idanuwana daga kallonshi,shi kuwa bai ta6a Wago da idonshi ya kalleni ba a wannan lokacin balle insa ran zan same shi.........""dakatawa ta Wanyi da yin maganar,Yayin da hawaye ke cigaba da"

"wanke fuskarta,"

"Hankalin Sehrish ba ™aramin tashi yayi ba,Kallon Sgr kawai take yi,Shi kanshi abun ya Waure"

"mashi kai,bai ta6a sanin wannan zancen ba,Mommy kuwa wani irin kallo take binta dashi,"

"Da™yar na samu Sgr ya fara tanka mun in na gaishe shi,Ba ™aramin daWi nake ji ba idan na kai mashi "" abinci yaci,ni kaWai nayita haukan soyayyata don shi baisan ma inayi ba,A kwana a tashi Ya koma U.s A ranar kamar nayi hauka,bayan tafiyarshi na soma tunanin Me ya kawoni gidan?Me nake jira da ban aiwatar da mummunan ™udurin daya kawoni ba,Saboda jin daWin da nake ciki,Na manta cewa Waukar fansa ta kawoni gidan,Komai na more rayuwa ina samu,Inci me kyau in sha me kyau in kwana a me kyau,ga Albashin da Abba ke bani harya zarce na wani likitan,ko lokacin bani albashina baiyi ba,Yana yawan dun™ulo kuWi ya dam™a mun,Yace ga wannan in ina bu™atar wani abu,Insa driver yakaini kasuwa inyi siyayya,Wani irin daWi nake ji,koba shi ba da yawan lokutta Yusuf Yana bani kuWi hakanan kyauta yace mun ga wannan Inyi amfani dasu,Ganin irin ™aunar da suke nuna mun saina fara tunanin kodai in janye batun Waukar fansar nan tawa,Tabbas a lokacin na fara tunanin yin tuba in koma Ga Allah,Amma sai Dangina suka taso ni gaba,Musamman Hamma Ghali barazana Ya soma yi mun akan"

"kodai na aiwatar da abunda ya kawoni cikinku ko kuma zai Wauki mataki akaina,na tsorata"

"sosai,Saboda mugune shi,nasan shi sarai,kuma shine Shugaban ™ungiyarmu ta matsafa,komai nake Yi acikin gidan nan akan idonshi nake yi,Duk da bamu atare amma Yana da madubin tsafinshi wanda yake kallon duk wani motsina,Ba don naso ba haka naci gaba da bin umarninshi,A lokacin Haroon na soma ™o™arin janyowa Jikina,Na nuna mashi cewa ku ba jininshi bane,Ya daina shige maku,Fansa muka zo Wauka acikinku,Amma sai ya kangaremun,Yace shi bazai yarda a haWa baki dashi ba,Wurin cutar daku ba,Saboda Abba yana sonshi,kuma Yanayi mashi duk abunda Yake so,Don haka inma naci gaba dayi mashi magana zai tona mun asiri ne,Jin wannan magana ta haroon Yasa na fara tunanin ta yadda zan juye mashi tunaninshi,Don na lura Wabi'unsa da halayyarsa ba irin ta dangina bace,Duk da dama ina kokwanto akanshi,Banda tabbacin wanene mahaifinshi,Ganin yana nema yafi ™arfina sai na sanar ma Hamma ghali abunda Haroon Yace,aikuwa tun daga wannan Lokacin da mukayi waya dashi,Ya sanar dani cewa In kawar dakaina akanshi zanga me zai biyo baya,tofa aikoda yace haka,cikin ΄an kwanaki ™alilan Haroon ya canza,Ya zama mugun ™arfi da yaji,Wata muguntar ma ba saina sanar dashi ba,dakanshi yake yi,Ga bin mata da bin maza,Shaye shaye duk wani aiki na shaiWanci Haroon ya iyashi,nikaina banji daWin Sauyawar Haroon ba,Iya Cuta dai Mun cutar dashi,Duk da bani bace silar jefa shi cikin halin da yake ciki ba,Amma ni mahaifiyarshi ce,dani akayi amfani wurin Canza mashi tunaninshi,su kuma Su twins Rashin kunyar da suke yi mun ne Yasa nayi masu turen shaiWanin Aljanu ajikinsu,WaWanda ke sanyasu suna Neman junansu wanda in har basuyi ba,Aljanun nan ke jibgarsu da"

",bulala, ""sosai Azmee ta fashe da kuka"

"Gaba Waya jikinsu yayi sanyi,wasu ma gaza cigaba da tsayuwa suka yi dole suka zauna,"

",About Junaid!Ke da Haroon Waye ya shirya Mutuwarshi""?Sgr ne yayi mata tambayar"""

"Da™yar ta tsagaita da Yin kukan ta soma kora mashi bayani,"

"Haroon ne Ya shirya mutuwar Junaid,A lokacin Kun fusata shi sosai,dama a ™ule yake daku,saboda "" bambancin da kuke nuna mashi don ba ahankalinshi yake duk abubuwan da yakeyi ba,Duk da ni naso In kashe Junaid,ko dan in fanshe haushin kisan Mijina da akayi,Nasha Sanya Haroon ya kashe Junaid,Amma sai ya ce mun bazai Iya kashe shi ba,Junaid yana sonshi sosai,Kuma bai aikata mashi laifin da zai kasheshi ba,Har ce mun yakeyi zai iya kashe kowa acikin gidan nan koda kuwa Abbane,Amma banda Junaid,Ni gaskiya aranar bansan maiya ™ona mashi rai ba,Har ya bada Umarnin"

",akashe mashi Junaid"

"a ™a'ida Miyagun dake yi mana aiki,basa Yanke hukunci in ba sun sanar dani ba,Dole sai in ni na basu umarni kaitsaye suke aiwatar da abu,Haroon ya basu Umarni su kashe Junaid su kuma Sun kirani a waya sun sanar dani cewa Haroon Ya basu Umarnin su kashe Junaid,Shin da sanina koba da sani na ba,""!nan take nace masu karsu kuskura su kashe shi,Su san yarda za'ae su Wauke Junaid daga cikin motar sannan su ™onata yarda kowa zaiyi tunanin ya mutu,Nayi hakanne saboda banaso Haroon yaji cewa Na hana su bi umarninshi don zai canja wata hanyarne,sannan Kuma"

"Don Junaid Ya zame mun makamin da zan Ya™e ku dashi,"

"˜arin bayani,"

"Lokacin da Jahad ta fita daga cikin motar ta tsallaka zata siya masu ice cream,Junaid Ya dinga ™"

"wala mata kira,Ta dinga juyowa tana kallonshi Yana yi mata bye bye,bayan mai ice cream Win ya"

"sallami mutanan dake gabanshi,Yace ma Jahad madam guda nawa za'a baki,Ta juya ta bashi Amsa,A cikin wannan Lokacin kafin Jahad ta lalubo kuWi acikin jakarta ta mi™a mashi,adai dai lokacin,waWannan miyagun suka buWe motar,kafin Junaid ya ankara suka sha™a mashi cocaine a hancinshi gaba Waya ya fita hayyacinshi,janyoshi su kayi daga cikin motar da hanzari suka fitar dashi,wanda ya Wauki Junaid a kafaWarshi ya juya dashi ta baya inda suka ajiye motarsu ya tura shi aciki,Shi kuma Wayan Ya jefa bomb acikin motar,Yana barin wurin,Gingimarin Motar nan Ta shararo da gudu,Dama already sun kira wayarshi yana akan layi suna sanar dashi cewa Babu Yaron acikin motar,Atsiyace Yabi takan motar Junaid Ya rugurguzata,Yana sauka ya antaya da gudun gaske,Nan take Bomb Win cikin motar Ya fashe,Dama sun Wibar mashi adadin mintunan da zai tashi,To masu karatu Kunji yadda akai Junaid Ya tsira,Baya acikin motar lokacin da suka take motar,Ko lokacin da Jahad ke ihu tana kuka,Duk a kunnanshi bawan Allah,Yana acikin motarsu sun rufe shi,Sam baya acikin hayyacinshi sai faman shafa glass Win motar yake yi yana kallonta,A haka har suka tashi motar da gudu suka bar wurin bayan sun dauki vedion motar naci da wuta"

"wanda suka tura ma haroon,"

"Yadda akai Sgr yasan game da abubuwan daya fadi ma haroon kuwa,dama tun farko,ya dawo Nigeria ne da niyyar yin bincike,don Mommynsa tasha fadi masa cewa akwae abubuwan dake faruwa ba daidai ba acikin gidan,kuma ta sanar dashi ita bata yarda da azmee ba,wannan dalilinne yasa yazo da shirinshi,a 6oye ya fara yin bincikenshi ba tare da kowa ya sani ba,ana haka kuma Mommynsu ta kirashi ta sanar dashi game da makudan kudin dasu twins suka bukata awurinta,ta tabbatar mashi akwae abunda yake faruwa dasu wanda suka 6oye don a yadda suka bukaci kudin sam hankalinsu ba'a kwance yake ba,gashi itama ta bukaci sai sun shirya tsakaninta da Junaid wanda tana ganin hakan ba mai yuwuwa bane cikin sauki,amman sai gashi sun aikata hakan duk don ta basu kudin,hakan yasa mata zarginsu,jin hakan yasa Sgr yin amfani da Surveillance Cameras wadanda yasa a wasu bangarori na gidan ba tare da kowa ya sani ba don bai barsu a bayyane ba wasu har a cikin chandeliers(fitilun sama) na parlon gidan aka sa,ta nan yake ganin duk abunda ke faruwa har lokacin dasu twins din suka kaima haroon kudin wanda daga baya yabi ya daukesu,koda ace asirin Azmee bai tonu ba ta hanyar ya Mu'allim ba,Sgr na gab da ganota,atakaice ma kusan ya gane bata da gaskia shiyasa ko lokacin da Abu ta sanar dashi dalilin ciwon Sehrish da kuma inda tasan Azmee yayi murmushin takaici,haka lokacin da Marshal Omar ke lallaba haroon akan ya sanar dasu wanda ke bashi umarni yace Sgr yasan komae,wannan"

kenan.

"Azmee taci gaba da bayani ""Tunkafin Afkuwar wannan Lamarin,Akwai sihiri ajikin Junaid,Wanda mukayi mashi turenshi,a duk daren duniya,dun™ulen jini na fita daga hancinshi batare da sanin kowa ba,Saboda bai sanar daku ba,bayan Faruwar Accident Win nan ni nasa aka killace mun Junaid,kuma na hana kowa Ya cutar mun dashi,Lokacin da kuka sanar cewa Junaid Anyi kidnapping dinshi,Nayi mamaki sosai,Yarda kuka tsara hakan bayan a iya saninku mutuwa Yayi,Sai kuma nayi tunanin cewa Kun 6oye mutuwar Junaid ne saboda mahaifinku gudun kada ku rasa shi,bakowa ya fara Zargina ba,Sae Sehrish da ta tsinci zoben Junaid a cikin wardrobe W ina,tundaga nan ta fara sanya mun ido,ni kuma nayi kokarin rikitar da ita har ta fara ΄an gane"

"gane. """

"Tunkan takai ™arshen Maganar,Omar ya katse ta da cewa""Yanzu ina Junaid Yake,""?yayi tambayar"

"tamkar baisan inda yake ba,"

"Shuru Azmee Ta Wanyi kafin tace""daga bayan nan Nasa an kaishi gidan Hajiya saratu,Šiyar wan mahaifina wadda ke acikin garin nan,"".."

"Innalallahi wa'inna ilahirraji'un!!"" Amrish ce ta ambaci hakan tare da Waura hannunta asaman """

",kanta,Tana kuka"

"Hankalin kowa Ya koma kanta,Muryarta na kerma ta nuna Azmee da hannunta tana faWin""Dama ke kikasa aka kaishi gidanmu dan ba™in zalunci?Wacece ke?Ni bansan meya haWani da ku ba,Wlh duk na tsani kaina,In har abunda nake zargi ya tabbata,wlh saina kashe kaina,""sosai ta fashe da kuka"

"Tunda Azmee taji hakan nan ta gane cewa wani abu ya faru acan gidan,tabbas Junaid Ya ku6uta daga wurinsu,."

"Gyaran murya Ya Mu'allim yayi,hankalinsu ya dawo kanshi,Anan Yake labarta masu duk abunda"

"ya faru kamar yarda Amrish ta sanar dashi,Har zuwa kaishi asibiti da su kayi,"

"Yana kai ™arshen maganar,Azeemi tace""Naji daWi da Junaid ya dawo hannunku,Amrish ke bakowa bace face W iyar saratu matar ™anina Ya Sayyadi,Da saratu dani ΄ a' ΄an wa da kanine,Don haka ke jininmu ce gaba da baya,babu yarda zakiyi haka Allah Ya ™addaro maki,Ki gode ma Allah da baki Waukko irin mugayen Wabi'un mahaifinki da mahaifiyarki ba wanda hakan"

"ne ma yasa ba'a bayyana maki mahaifin naki ba,"""

"Waro ido waje Amrish tayi,idanuwanta sunyi jawur dasu,a fujajan ta watsa da gudu ta nufi Glass cups Win da suka faffashe a wurin,ta Wauko ta daddage zata Caka shi a ™ahon zuciyarta da sauri Kanal Yusuf yayi hanzarin dam™ar hannunta,™o™arin kwacewa tadinga yi don ta Caka ma kanta,Amma ya hana hakan,Fisge glass Win yayi tare da jefar dashi ™asa,Ya ruko kafaWunta ya jinjigata""baki da hankali ne?Saboda me zaki kashe kanki?saboda Iyayenki sun kasance Gur6atattu!Laifinki ne?ko kin manta da ayar da Allah subhanahu wata Allah ke cewa""Yana fitar da mai rai daga matacce kuma yana fitar da matacce daga mai rai,kuma yana rayar da ™asa a bayan mutuwarta,Kuma haka ake fitar daku,acikin suratul rum Ayata 20,Bayan ita akwai surar da tayi magana makamancin wannan acikin suratul Ahli'emran Aya ta 28,don haka ki kwantar da hankalinki,Ki rungumi ™addararki,Bakanki farau ba,Sau nawa cikakken malami ke haihuwar 6arawo ko kasurgumin dan fashi?Ba yadda Allah bai ikonshi,kuma bawai don baya sonku ba face don Ya jaraba imaninku,Sannan Laifin da iyayenki suka aikata bazai ta6a shafarki ba,ki gode ma Allah da baki Wauko irin Wabi'unsu ba,Ke tsarkakkiyace,Allah ya tsarkake ki daga faWawa halaka.......'jikinta ba ™aramin Sanyi yayi ba,Kalaman kanal Yusuf ba ™aramin sanyaya mata zuciyarta su kayi ba,Har taji ta ha™ura da kashe kanta da tace zata yi,Jiki asanyaye ta juya ta koma wurin Sehrish,rungumeta Sehrish tayi ajikinta,gaba Waya suka fashe da kuka maicin rai,dole Amrish taji ba da W i,very heart touching ace iyayenka su dukansu gur6atattune kuma"

"6atattu,dayawa mutane zasu dinga yi maka wani mummunan kallo,Ya Allah kasa mu dace,"

"Nasan bazaku ta6a yafe mun ba,Ku yanke mun duk hukuncin da ya dace dani,wlh zan kar6eshi hannu "" bibbiyu,Amma dan Allah ina neman wata alfarma Waya agare ku,""Azmee ce tayi maganar,yayin da"

",kwalla ke cigaba da zubowa akan fuskarta"

"Kasa kunne su kayi suna sauraronta,"

"Dan Allah,Kada ku ta6a Haroon,Duk hukuncin da zaku yi mashi,Ni kuyi mun saboda ba laifin shi "" bane,tursasa mashi akayi,Bayan tafiyarku asibiti,Na same shi acikin mawuyacin hali Wakin da kuka kwantar dashi,Na kwanceshi sannan na fitar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login