Showing 213001 words to 216000 words out of 286330 words

Chapter 72 - Gidan Asali complete by boss bature

29 May 2026

18

irin yarda Ya sayyadi yayi ihun"

",Hakan ba ™aramin kwantar mashi da hankali yayi ba,dama tayi hakan ne don ta sanyaya mashi ranshi"

"?""Waure fuskarta ta Wan yi ashagwa6e tace""Daddy banga kana farin ciki da abunda na sanar dakai ba Da™yar ya ™a™aro murmushi akan fuskarshi yace""Ina farin ciki mana,Naji daWi sosai,kawai dai "",nadamu ne akan Halin da kika tsinci kanki a lokacin da bana nan"

"Waure fuskarta tayi""Why Daddy,bana ce ka kwantar da hankalin ka ba?komai ya wuce,Yanzu lokacin farin ciki ne,Ga ka, Ga Ni,ga Oummanmu kuma,Bari na tashe ta daga bacci kuyi magana,""ta ™arasa"

",maganar tare da sanya hannu tana Wan bubbuga kafadar Oummansu"

",Murmushi kawai Abusufyan ke saki yana kallonta "",Oumma!oumma!ki tashi ga Daddynmu nan ya dawo"""

"Kasa tashi abu tayi saboda kunyar Abusufyan da take ji,Ashe tun shigowarshi dakin ta farka,tana jinsu"

",suna magana amma tayi likimo"

"Nasan cewa idonki biyu abu,bakison gani na ko""?Abusufyan ne yayi maganar ayayin da yake le™en """

",fuskarta,pillow ta sanya tare da rufe fuskarta dashi"

",Murmushi suka saki atare shi da Sehrish"

"Inason magana dake,ki tashi daga zaune,""cike da jin kunyarshi ta cire pillow Win tare da tashi daga "" zaune suna fuskantar juna,Ta kasa Wagowa su haWa ido da Abusufyan,kunyarshi ta rufe ta,kamar tayi"

",rami ta binne kanta"

",ZAINAB""ya ambaci sunanta da wata irin kasalalliyar murya"""

",da™yar ta iya motsa lips Winta wurin amsa mashi "",Na'am"""

"Murmushi ya saki tare da Waga hannunshi sama yana furta""Alhamdulillah!Alhamdulillah,Almost 3 times yana ambaton hakan,Cike da tsantsar farin ciki,"

"Sai faman sauke ajiyar Zuciya take yi,matsawa yayi kusa da ita tare da sanya hannayenshi biyu ya"

",tallabo fuskarta yana ™are mata kallo"

",Siraran hawaye ne suka soma Zarya akan fuskarta masu Wumin gaske"

"?""Hawayen menene wannan"""

"Cikin Shesshe™ar kuka tace""Kayi ha™uri,ka yafe mun,Na gane kuskuren dana yi,Naji jiki Abusufyan,nayi dana sanin butulce maka da nayi,Ha™™inka ne yake ta bibiyar rayuwata,Ni ce silar duk wani abu daya faru a rayuwarmu nida ΄a'΄ana....""ta ™arasa maganar tare da fashewa da kuka,Hannu tasa ta zame hannayenshi daga saman fuskarta,kafin ta Sauko daga saman gadon ta zu ™unna saman guiwowinta agabanshi,tana ci gaba da yin kukan...."

"Tun da nake arayuwata,ban ta6a ganin mutun mai kyakkyawar Zuciya irin taka ba,duk irin girman "" laifin dana aikata maka,hakan baisa ka guje ni ba,Sai ma bibiyar rayuwata daka ci gaba dayi duk don kaga Ka taimake ni,Amma na kasa gane hakan,saboda tsabar ba™in kishin da nake dashi na yanke maka "". hukunci batare dana tsananta bincike ba"

"Ru™o hannunta Abusufyan yayi tare da Wago da fuskarta yace""pls bana son muna tuna abunda ya wuce,Ni komai ya wuce a wurina Abu,tabbas naji zafin abunda kika yi mun Amma wlh banta6a ru™e ki araina ba,kullum burina inga na taimaki rayuwarki saboda baki da kowa abu,Allah kaWai gare ki,Sai kuma Ni dana haWa zuri'a dake,Ba zanso rayuwarki ta wula™anta ba,ko ba don haka ba Ke amana ce"

""",agare Ni"

"Zuba masu ido Sehrish tayi tana kallonsu fuskarta Wauke da Murmushi,tsabar farin ciki kamar ta zuba ruwa a ™asa tasha,"

"Bansan da wasu kalmomi zanyi amfani ba wurin bayyana maka irin farin cikin da nake ciki "" ba,Abusufyan Allah kadai ne zai iya biyanka,"",addu'oi ta shiga yi mashi yana amsa mata da"

",ameen,Kafin daga bisani Ya nuna mata gefenshi ta mi™e ta zauna"

"nasan kinyi kewar ΄a'΄anki sosai,In sha Allah Yau Winnan zamu wuce Abuja,Zaki ga Hosana da "" "",Jahad,da kuma sauran Family Winmu"

"Fira sosai suka shiga yi,Anan ta samu labarin irin wuyar dasu sehrish suka sha bayan 6acewarta,da kuma yadda akai suka haWu da dangin mahaifinsu da shi kanshi Abusufyan din har kawo yanzu da suke bata labarin,Abu tasha kuka sosai tsananin tausayinsu ne yakamata,ta wani 6angaren kuma"

"tayi farin ciki sosai Da Allah ya nuna mata wannan ranar da ranta kuma da Lafiyarta,"

"Batare da 6ata lokaci ba Suka kammala shirinsu na komawa Abuja,A jere Motocinsu suka fita daga cikin gidan,Motar Abusufyan na atsakiyan motocin security Win gidan,Kaitsaye hotoro suka wuce domin yin sallama dasu Maman Sadeeq,"

"Sunsha kuka sosai,musamman Maman sadeeq da Abu,rungume juna suka yi kamar karsu rabu,babu wanda bai zubda ™walla ba acikinsu,kafin su tafi sai da Abusufyan ya dam™a ma Malam Nura key din gidansu dake a nasarawa G.r.a,Ya mallaka masu shi duk da haka sai da ya ™ara masu da zunzurutun kuWi har miliyan 10,yace ya dauki miliyan bakwai yaba Baban Umari cikon miliyan ukkun,don bai manta da gudunmawar da akace ya bada ba wurin neman abu,anan take ya rubuta ma Malam Nura cheque,Duk da haka bai ™yalesu ba,Bayan haka kuma yayi masu albishir Win cewa tare dasu Za'ayi"

"aikin hajjin bana,Wayyo Allah saboda tsabar farin ciki,kasa bude baki su kayi don suyi mashi"

"godiya,Kuka kawai sukeyi,abun da basu ta6a tsammanin zasu samu a rayuwarsu ba,Yau gashi silar"

",taimakon da sukayi Allah ya Waukaka rayuwarsu"

"Sehrish kuwa Dama tayi al™awarin zata taimaka ma Sadeeq ya gyara keken shi,maimakon kuWin gyaran keken sai Gashi ya samu kyautar dan™areriyar Motar Abusufyan gaba daya ya mallaka mashi ita,kusan zaucewa Sadeeq yayi saboda tsabar farin ciki,sun jima a wurinsu suna bankwana,kafin daga bisani Sukayi masu Sallama,Anyi rabuwar mutunci sai kuma in Allah ya haWasu wurin shagalin bikin"

",³a'΄an abu"

"Šaya daga cikin motocin security Winsu suka shiga Gidan baya Abu da Sehrish,Abusufyan yana"

"agaban motar,A jere Motocin suka kama hanyar fita daga unguwar,"

"Su Maman Sadeeq na tsaye a kopar gida ita da Mlm nura,tare da sadeeq sai bye bye suke yi masu"

"da hannu,yayin da hawaye ke zuba a fuskar kowannansu,"

"Sehrish sai lekensu takeyi ta glass Win motar dake a zuge,har sai da suka 6ace ma ganinta tukunna"

"ta hakuri da leken,Rayuwa kenan in akayi hakuri Komai mai wuce ne,"

"Hannu abu tasa tare da janyo Sehrish ta rungumota ajikinta,a lokacin har motocin sun haura saman titi,Sun mi™i hanyar barin garin da matsakaicin gudu,"

"Da zarar ta Wago da idonta ta kalli madubin motar,Fuskar Abusufyan take gani yana sakar mata"

",murmushi,Sunnar da kanta ™asa tayi tana ΄ar dariya"

"Sehrish batasan wainar da suke toyawa ba,domin kuwa ta lumshe idanuwanta da alama bacci ya fara"

",Waukarta"

",Sake Wagowa abu tayi tare da kallon Mirror Win,suka ™ara haWa ido dashi"

"Kashe mata ido Waya Abusufyan yayi,batasan lokacin da ta fashe da dariya ba cike da tsantsar farin"

",ciki"

"Shima dariyar yayi,kusan minti 30 bata ™ara dagowa sun haWa ido ba,saboda baccin da yayi awon"

",gaba da ita"

",Wasa wasa shima bacci ya Wauke shi,dama duk basu samu isasshen Bacci ba a adaren Jiya"

"Wuraren ™arfe 2 na rana suka ™araso Abuja,Slowly motocinsu suka shararo izuwa cikin gidan,tun da Hosana tajiyo sautin shigowar motoci da gudun gaske ta fito daga cikin falon don taga su"

"wanene,"

"Bayan sunyi parking Win motocin,Abusufyan ya fito daga cikin motar,hosana na ganinshi ta ™ wala mashi kira""Daddy""!wani irin farin ciki ne ya lullu6eta,da gudun gaske ta nufe shi tare da faW awa jikinshi ta ™ankameshi sosai,tana dariya,"

"Hosana,""ya Ambaci sunanta tare da Wago da ita daga jikinshi yana kallonta,fuskarshi Wauke da """

",murmushi"

"?""Šaure fuskarta ta Wan yi ashagwa6e tace""Munyi fushi daddy,Sai yau zaku dawo"

"Yana ™okarin buWe baki ya bata amsa,karaf idanuwanshi suka sauka akan Jahad wadda ta fito daga"

",cikin falon tana tunkaro su"

"Gabanshi ne ya faWi rass!Ganin yadda kamanninta suka sauya tamkar ba ita ba,ta rame sosai ,tafiyar kanta ma da™yar take yinta,"

",˜arasawa tayi gabansu ta tsaya batare da tace komai ba,idanuwanta na kallon ™asa"

",Jahad!kinyi rashin lafiya ne""?Waga mashi kai tayi alamar eh"" "",Zazza6i nayi sosae amma naji sau™i yanzu"""

"Hannu yasa tare da janyota ya rungumeta ajikinshi,Kasa jurewa tayi aikuwa ta fashe mashi da kuka"

",sosai"

",Hankalinshi ya ™ara tashi"

"?""Jahad kukan menene"""

""",Cikin shesshe™ar kuka tace""bakomai Daddy,nayi kewarka sosai"

"hannu yasa yana Wan bubbuga bayanta yace""Am Sorry Daughter,pls ki daina kuka kada kisa nima na "",fara zubar da hawayen nawa"

"Dakyar ta tsagaita da yin kuka ta Wago da kanta daga jikinshi tace""Daddy,ina rishi take?ina kuma "",Oumman mu?Hosana ta sanar dani cewa an ganta"

",Murmushi ya saki tare da sanya hannunshi ya Wan kwankwasa glass Win motar"

"BuWe murfin motar Abu tayi tare da fitowa daga cikin Motar,Zuba mata ido su kayi suna kallonta"

",kamar yadda itama take kallonsu"

"""!Atare suka haWa baki wurin ambaton sunanta""Oumma"

"Murmushi ta Wan sakar masu,tare da buWe masu hannunwanta don su zo ta rungumesu,Matsawa suka yi tare da faWawa saman jikinta,ta haWasu duka ta rungume sosai,fashewa sukayi da matsanancin kuka"

",kamar ransu zai fita,musamman jahad da take cikin wani hali na bu™atar kulawarsu"

"Itama abun kukan takeyi sosai,babu mai lallashin wani acikinsu,Fitowa Sehrish tayi daga cikin motar ta other side Win,jikinta a sanyaye ta zagayo ta wurin da suke,bayansu jahad ta fada ta rungumesu,abu ta"

",haWa da ita duka ta ™an™ame abunta"

"Tuni hawaye sun wanke fuskar Abusufyan,Yau burinshi Ya cika na ganin ya haWa kan family W"

"inshi,wannan rana ce da bazai ta6a mantawa ba arayuwarshi,,"

"Suna cikin wannan yanayin sai ga Abbansu junaid tare da Alexandra sun fito daga cikin gidan,tsayawa su kayi suna kallonsu fuskar kowannansu Wauke da murmushi,"

",Bismilla,Ku ™araso daga ciki mana,""Abba ne yayi maganar tare da yi masu nuni da hannunshi"" Kallonsu Abu yayi tare da yi masu gyaran murya yace""Koke koken sun isa haka,mu shiga daga ciki "",mana"

"Raba jikinsu sukayi dana Oummansu,ta ru™o hannun jahad da hosana acikin nata,Abusufyan kuma ya"

",ruko hannun Sehrish wurinsu Abba dake atsaye"

"tunkan su ™araso Abba yace"" masha Allah,Yau family Win Abusufyan ya haWu wuri guda,Ga Uwar Ga"

",uban Ga kuma ΄a'΄ansu,""ya ™arasa maganar yana dariya"

"Alex tace ""U'r Highly welcome, Abusufyan's Family,Am glad to see guys ""ta yi maganar tare da ™"

"arasawa ta rungumo Abu ajikinta,hakan ba ™aramin daWi yayi masu ba,"

"Sun jima a waje suna gaisawa kafin daga bisani suka koma babban falon gidan,Kowa dake acikin gidan sai da ya hallara A falon,Abusufyan ya shiga gabatar ma abu kowa,Sun yi farin ciki sosai,duk da tashin hankalin da suke ciki hakan bai hanasu yin Murnar dawowar Uncle Winsu ba tare da Oummansu rishi,Abusufyan ya lura da yanayin fuskokinsu,abun ya W aure mashi kai,mutanen gidan duk sun rame sunyi duhu,bashi kaWai ba hatta Sehrish ta ankara da canzawar da"

"mutanen gidan su kayi,Sai faman wurga ido takeyi taga ko junaid zai fito amma shiru babu"

"shi,Ranta ne ya bata cewar ko sun fita tare dasu Babban yaya ne tunda bata gansu ba acikin gidan,"

"Basu tashi sanin halin da Family Win suke ciki ba,Sai da suka huce gajiyarsu,tukunna Abba ya sanar da Abusufyan shima Win don ya matsa mashi ne akan son ganin junaid,Hankalin shi ba ™ aramin tashi yayi ba,jin anyi garkuwa dasu Junaid,baima son lokacin da ya rufe Abba da faWa ba saboda ™in sanar dashi da sukayi,Don me zasu 6oye mashi abunda ke faruwa acikin gidan,abun"

"ya ™ona mashi rai,Har cikin ranshi baiji daWin hakan ba,har ™walla saida ya zubar,"

"Yinin ranar Abu na tare da ΄an ukunta a bedroom Winsu,Sun sha firar yaushe rabo,har bacci ya W"

"aukesu atare saman gadon,basu suka farka ba sai wuraren Sallar Magriba,"

"Bayan kowannansu yayo alwala Jahad ta shimfiWa masu darduma suka jera atare da Oummansu,a"

"tsanake sukayi sallar har suka kammala,basu tashi daga saman dardumar ba,Waga hannayensu suka yi sama suka shiga karanto addu'o'a abakunansu suna masu kara mika godiyar su ga Allah(S.W.A),"

"Allah Allah Sehrish take yi su kammala Sallar taja jahad gefe saboda ta tambayeta ina junaid yake sannan kuma ta bata Labarin Artabun da suka yi tsakaninsu da ya sayyadi,ita ma jahad Win a ™ agare take dasu ke6e ita da Sehrish,Don ta bata labarin mutuwar junaid,kota samu ta rage raWaWin"

"dake acikin zuciyarta,bazata iya 6oyema Sehrish ba,duk da An gargaWeta akan karta fadama kowa,"

"Basu suka samu lokacin kebewa da junansu ba,Sai bayan sallar Isha'e,kowa ya hallara a dining"

"area,Suna cin abincin darensu,"

"Su biyu suka rage acikin bedroom Winsu,Zaune daga gefen gadonsu,kowa yayi tsit,na wani lokaci kafin Sehrish tace""Jahad,tun Wazu nakeso na tambayeki game da canzawar dana ga mutanen gidan nan sunyi,kowa ya rame yayi duhu,musamman ke kamar kin yi ciwo,"""

"Cikin sanyin murya Jahad tace""Labari ne mara daWin ji Sehrish,Zan faWa maki amma ina gudun na "",jefa ki cikin tashin hankali"

""",Kada ki damu jahad,ki faWamun koma menene,in sha Allah zan jure bazan tashi hankali na ba"" ""Shikenan zan faWa maki Amma kafin nan inaso ki yi mun al™awarin cewa bazaki faWa ma kowa ba"" "",Sehrish tace""I promised you jahad,babu wanda zaiji abunda muka tattauna dake.."

",Shiru jahad ta Wan yi yayin da take yin wasa da yatsun hannunta"

",Ina sauraronki jahad,""ta faWi hakan ne don a ™agare take da ta ji abunda jahad zata sanar da ita"" "",Sehrish!munyi babban rashi,wanda ya raunata zukatanmu"""

",tunkan ta ™arasa maganar sehrish taji gabanta ya faWi rasss.. ""! AruWe tace""Jahad kada ki ce mun junaid ya mutu"

"Hawaye ne suka fara saukowa daga cikin idanun Jahad,bata 6oye mata komai ba game da mutuwar"

",Junaid,Abun mamaki sai taga Sehrish na Zabga murmushi kamar wata zautacciya"

"Bata karaya ba,cigaba da magana tayi""Babu wanda yasan ainihin abunda ya faru,daga ni sai su ya "",Omar sai kuma Jami'an ΄an sandan da suke je wurin da kuma Sojojin dasu ya Omar suka je dasu"

",Dakatawa tayi da yin maganar tare da kallon Sehrish,wadda ke ta sakin murmushi"

"Fashewa da kuka Jahad tayi tare da cewa""Sehrish meyasa kike yin murmushi?na faWa maki ne don in rage raWaWin da nake ji acikin zuciyata,wlh da kinsan halin da muka shiga ni dasu Ya Omar da baki yi"

",mana dariya ba,""tana kai ™arshen maganar ta ™ara sautin kukan nata"

"Sai lokacin Sehrish ta tsagaita da yin dariyar,Sannan ta soma magana""Haba Jahad,taya zaki ce mun Junaid ya mutu farat Waya in yarda?bazan ™aryata ki ba,mutuwa na akan kowa babu wanda yafi ™arfinta,Amma ni dai ban yarda cewa junaid ya mutu ba,tunda banga gawarshi ba,""tuni hawaye sun"

",cicciko acikin idanuwanta"

"Cikin Shesshekar kuka jahad tace""Taya za'ae kiga gawarshi!nace maki ko ™ashi ba'a samu ba daga "",sassan jikinshi,Saboda ya ruga da ya ™one ™urmus ya zama toka"

""",Jahad ni ban yarda ba,Allah Junaid Winmu bai mutu ba,ki daina wahalar da kanki wurin faWa mun"" Rai a6ace Jahad tace""Wlh dole ki yarda Sehrish!meyasa zakiyi mun haka!Maimakon ki tayani "",jimamin rashin shi amma shine kike ™ara jefa ni cikin damuwa"

"Girgiza kai sehrish ta shiga yi tana faWin'wlh bazan yarda ba,""tashin hankaline yasa Sehrish ta burkice"

",mata"

""",Ko kin ™i ko kin so dole ki yarda Sehrish,Junaid has gone forever"""

",Mi™ewa Sehrish tayi jiki ba ™wari ta nufi toilet,Shigewa ciki tayi tare da jan ™opar ta rufe"

",Zu™unnawa tayi ajikin ™opar,sai lokacin ta fashe da matsanancin kuka kamar ranta zai fita"

",Allah sarki Junaid,Allah ya ji™anka,bazan ta6a mantawa da halarcin da kayi mun ba"""

"* 234 810 388 4440: Boss Bature+ ]PM 2:57 ,19/3["

Join this link to follow my tiktok acct

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

* *J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

*Father of soldiers*

* TAKUN ˜ARSHE *

"Zu™unnawa tayi ajikin ™opar,sai lokacin ta fashe da matsanancin kuka kamar ranta zai fita,"

"Allah sarki Junaid,Allah ya ji™anka,bazan ta6a mantawa da halarcin da kayi mun ba,Allah yasa """

"""™arshen wahalarka kenan"

"Sai da tayi mai isarta,Sannan ta mi™e ta nufi basin,Fanfo ta kunna ta wanke fuskarta,bayan ta kashe shi ta fito daga toilet Win,Har lokacin Jahad na zaune tana matsar kwalla,"

"Wuri sehrish ta samu gefenta,ta zauna yadda kasan ba ita bace tasha kuka acikin toilet ba,tayi hakan"

",ne saboda batason jahad taga rauninta,hakan zaisa itama jahad Win ta ™ara shiga damuwa"

"Jahad,kuka bashi ne magani ba,Allah ya ji™anshi ya gafarta mashi,bazan iya misalta raWaWin dana ji "" acikin Zuciyata ba,Allah sarki junaid,Yayi mun abubuwan da bazan ta6a mantawa ba,""dakatawa ta Wan"

",yi da yin maganar,yayin da take tariyo rayuwarsu ta baya ita da junaid"

"Muna da kusanci da juna dani dashi tamkar abokai muke,ashe Wan uwana ne shi,"" tana magana "" hawaye na zuba akan fuskarta,jurewa kawai take yi,Zuciyarta tayi mata nauyi sosai ga wani raWaWi da"

",take ji,daga ta runtse idanuwanta fuskarshi kawai take gani"

"Sai lokacin Jahad ta tsagaita da yin kukan nata,kallon sehrish tayi da idanuwanta waWanda suka yi"

",jawur dasu sun ™ankance saboda yawan kuka"

"Yaya rafayet da Ya Omar suna cikin tashin hankali Sehrish,baki ga yadda suka koma ba,Nafi jin "" tausayinsu akaina,ba don son ransu ba suka 6oye mutuwar junaid,sunyi hakan ne saboda su ceto rayuwar Abba daga rasa shi,sai gashi kuma abun ya fara damunsu,Yanzu kullum mutanen gidan nan suna sa ran dawowar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login