Showing 78001 words to 81000 words out of 286330 words

Chapter 27 - Gidan Asali complete by boss bature

29 May 2026

10

ba matsalarku bace,zafi kamar zai kashe mu,adaren ranar da muka kwana a store,ba don jahad tayi mun fifita ba da Allah kaWae yasan me zai biyo baya don rashin imani ku kuna can kuna shan A.c,wlh saina faWama daddy ""fashewa hosana tayi"

",da kuka,hada bubbuga ™afarta,daga gani abun ba ™aramin ciwo yake yi mata ba,ya tsaya mata arai Gaba Waya jikinsu yayi wani irin sanyi,musamman hafsat,duk yadda taso ta shawo kanta amma abun yaci tura,hosana ta rantse ta maya akan cewar saita faWa ma Ya Omar,hatta jahad sai da taso ta"

",lallasheta,amma ina ™arshe sai ta dinga ™o™arin bugun jahad din"

"Ganin haka yasa sehrish kallon hafsat tare da cewa""dan Allah kiyi ha™uri ki tafi kawai,hosana batasan "",ganinki,idan tana kallonki haukanta zai iya tashi"

"Jiki asanyaye Hafsat ta mike,tana tafiya tana waiwayonsu yayin da idanunta ke cike tab da kwalla,a"

",haka har ta isa ™opar Wakin ta buWe ta fuce da gudu tana kuka"

"Hannu Sehrish tasa tare da janyo hosana ta rungumeta sosai ajikinta tana lallashinta,da ™yar ta samu hosana tayi shiru,sai faman sauke ajiyar zuciya take yi,komawa su kayi suka kwanta kowa da abunda"

",yake sa™awa aranshi"

*Aunty Babba*

"Suna kwance ita da hayaam sai faman sharar bacci sukeyi suna jan minshari yadda kasan bijimayen sa,sun cika gadon su biyu kawai,babu wanda ya farka acikinsu balle suyi tunanin yin sallar asuba,can cikin bacci Hayaam ta dinga jin ana bugun ™opar Wakin nasu tamkar za'a balle ta,dogon tsoki taja tana faman yatsina fuska alamar an takurata,a ™ule tace""Wai dallah wanene ke buga ™opar Wakin nan""!?"

""",Muryar hafsat tajiyo daga waje cikin shesshe™ar kuka tace""Ni ce,ki zo ki buWe mun ™opa"

"Jiki na rawa hayaam ta saukko daga saman gadon ta ™arasa tare da buWe ™opar,gabanta ba ™aramin"

"?""faduwa yayi ba ganin fuskar hafsat sharkaf da hawaye,hankali atashe tace""Meya faru ne kike kuka"

"A tsiwace hafsat tace""Ba dole inyi kuka ba!kun jefani cikin masifa!ki bani hanya na wuce,Da Mommy nake so inyi magana,""tana faWin hakan ta bangaje hayaam tare da wuce wa ciki,duk tabi ta ruWe,wani irin ™ululun ba™in ciki ne ya tokare ma hafsat ma™oshinta,lokacin da tayi arba da Aunty babba,baje"

",saman gadon tana sharar bacci,wato hankalinta kwance ita,batasan wainar da ake toyawa ba"

"!Da karfi ta ambaci sunanta""Mommy!Mommyyyyyyyy"

"A firgice Aunty babba ta farka,agigice ta tashi zaune tana faWin""Lafiya hafsat kike mun irin wannan"

"?""kiran"

"Ina fa lafiya mommy!ashe ke kina nan kina sharar bacci,ni kin barni cikin tashin hankali,jiya ko "" ""...isasshen bacci ban samu ba,saboda tunanin hukuncin da Ya Omar da daddy zasu yanke mana"

",Jin wannan maganar yasa Aunty babba fashewa da dariya tana tafa hannu"

"?""Hakan ba ™aramin fusata hafsat yayi ba,muryarta na rawa tace""Mom...my dariya ma kike yi"

"Aunty babba tace""to me kikeso inyi in banda dariya,ke bakisan meya faru ba jiya""?"

",Zuba mata ido hafsat tayi tana kallonta"

"Hayaam zo ki faWa mata da alama batasan meya faru ba,ae mu yanzu bamu da sauran """

"damuwa,hankalinmu a"

",washe baki"

"kwance yake kamar muna cikin jirgi gobara ta kama,"" tana magana tana faman"

"˜arasowa inda hafsat take a tsaye,hayaam tayi fuskarta Wauke da murmushi ta kalli hafsat tare da cewa""ke bakisan cewa jiya Ammi ta kori su Jahad daga gidan nan ba?korar ma korar wula™anci,ae shiyasa kika ga mun saki baki muna bacci hankalinmu kwance,saboda bamu da sauran damuwa "",yanzu"

"?""Wani irin kallo hafsat ta wurga mata tare da cewa""Amma dae a mafarki hakan ya faru ko"

"Aunty babba tace""Wani mafarki,jiya agabanmu Ammi ta korasu,da gudu suka fita daga gidan nan "",suna kuka"

",Tsabar takaici ya hana hafsat cewa komai"

"Hayaam tace""Ae kawai ki kwantar da hankalin ki kema,babu mai tuhumarki akansu,Yaran da yanzu "",ba'asan ma inda suke ba"

"""Mommy!dama tunanin da kuke kenan?shiyasa baku damu ba,ko kaWan"""

"?""Kwarai kuwa akan me zamu damu"""""

"Hannu hafsat tasa tare da dafe kanta,tana faWin""Ya salam!Wlh Mommy idan mafarki kike toh ki farka!domin kuwa jahad da hosana suna acikin Gidan nan!babu inda suka je!!"

"?""Wani irin bugu zuciyar Aunty babba tayi ji kake daraam,a ruWe tace""Kamar ya kenan"

"Mommy Jahad da hosana suna nan!Yanzu haka daga bedroom Winsu nake,naje ne domin in nemi "" "",yafiyarsu akan laifin da muka aikata masu"

"Saboda tsabar tashin hankali har suna haWa baki Ita da hayaam wurin cewa""Jahad da hosana suna ""!!!acikin gidan nan"

"Jinjina kai Hafsat tayi kafin ta Waura da cewar""mun shiga uku mommy,mun ja ma kanmu bala'e da masifa!Ashe Ya Omar shine ya taimake su hosana acikin gidan Gonar mutumin nan,kuma a dai dai"

!lokacin da yake ™o™arin yin raping Win hosana

"""!Hannu Aunty babba ta aza aka tana fadin""innalillahi wa'inna ilaihirraji'un"

",Hayaam kuwa sai faman zazzare ido take"

"Mommy,bugu da ™ari,a nan wurin Ya Omar ya tarwatsa kan mutumin nan ya mutu har "" Lahira,""tunkan hafsat ta ™arasa maganar Aunty babba ta saukko daga saman gadon,hannayenta asaman kanta take fadin""Nashiga ukuna,Na bani na lalace,na ru6e!hafsat dan Allah ki faWamun gaskiya,!dagaske baba alamu ya mutu!kuma Omar ne ya kashe shi saboda su Hosana!ashe shiyasa"

",!kenan naita neman number wayansa daga baya ban samu,wannan wata irin masifa ce"

"Zarya tashiga yi acikin Wakin tana faman cizon yatsa,Hayaam tace""Aunty laila don Allah ki kwantar "". da hanlinki"

"Hankali tashe Aunty babba tace""taya zaki ce in kwantar da hankalina?bayan ga kashi cike a wandona,ni bansan wani irin hukunci Omar zai yanke mun ba"" tana magana zufa na gangarowa a"

",fuskarta"

"Ita kanta hayaam,duk a tsorace take duk da ba ita ta aikata laifin ba,amma ta razana da jin cewar Omar"

",ya kashe mutumin da Aunty babba tasa ya zubar mata da yaran"

",Yanzu hafsat menene mafita""!tayi maganar muryarta tamkar zata fashe da kuka"""

"Kafin hafsat tace wani abu hayaam ta rigata cewa""Ni ina ganin kawai Aunty laila,ku tattara kawai "",kubar gidan nan ke da hafsat"

"Wani irin kallon rainin wayau hafsat tayi mata tare da cewa""Mu tattara mubar gidan nan fa kika ce?ke kuma fa?ko kina tunanin cewa In asirin mu ya tonu,ke bazai shafe ki bane?tun wuri kusan inda dare yayi maku ke da Mommy!saboda kune baku da ala™a da gidan nan!Ni kuwa ba inda zanje saboda nasan cewa duk hukuncin da daddy zai yanke mun bazai ta6a korata ba a gidan nan,saboda Ni ΄arsa ce,nan "",kuma gidan kakana ne"

"Zuru zuru hayaam tayi jin abunda Hafsat tace,Aunty babba kuwa batasan ma me suke magana akai"

",ba,saboda kanta ya Wau chargy,sae faman zagaye Wakin takeyi,ta rasa inda zata tsoma ranta taji daWi Wlh da nasan yaran nan suna acikin gidan nan,da tun jiya da daddare zanbi dare,in taushe masu "" ""!hanci da pillow har sai sun bar duniya don ubansu,yara sun zame man bala'e"

",Girgiza kai hafsat tayi tana kallonta,har yanzu dae babu alamun dana sani atattare da ita"

"Tunda nake ban ta6a shiga tashin hankali ba arayuwata sai akan waWannan yaran!komai nasa agaba "" sai naci nasara akanshi,amma waWannan tsinannun yaran sun tarwatsa mun duk wani plan Wina,Ba kowa nafi jin haushi ba,face Ubansu,duk shine silar daya auri uwarsu a 6oye harta haifo mana mugun ',abu,Allah danasan da zaman yaran tun suna cikin ciki zansa a markaWe munsu,don karsu duniya Mommy dan Allah kidaina wannan soki burutsin!kin ishemu da surutu kamar wata zautacciya,duk "" waye ya jefa mu cikin halin nan in ba ke ba?maimakon ma kiyi tunanin sama mana mafita,Sai wasu sambatu kike marasa kan gado,ni bazan iya jurar jin waWannan munanen kalaman da kike jifar su jahad "",dashi ba,inaso ki sani su Win ΄an uwana ne"

"Juyowa Aunty babba tayi tamkar zata rufe hafsat da bugu,""Don Ubanki Har ni zaki faWama cewar ΄an"

?uwanki ne!sun fini kusanci dake ne?Ko ciki Waya kuka fito tare dasu ne

"Wlh mommy da ace ciki Waya na fito dasu dana fi kowa farin ciki,tun daga kan halayansu da "" Wabi'unsu zai tabbatar maka da cewar mahaifiyarsu ta basu tarbiyyar daya dace,kuma ita mai kyakkyawar zuciyace shiyasa ΄a'΄anta ma suka kasance masu kamar yadda take,Ni ce dai nayi babbar asara,dana fito daga jikin ki!gashi nan yanzu sai danasani nake. ""kasa ™arasa maganar tayi,a hanzarce"

"ta watsa da gudu tabar Wakin,saboda yadda taga Aunty babba ta tunkarota azafafe,yadda ranta ya 6aci"

",Winnan komai zata iya aikatawa"

"™afafunta ne suka fara yi mata raWaWi ba arzi™i ta koma daga gefen gadon ta zauna,idanunta sunyi jawur saboda tsabar 6acin rai,zuciyarta sae faman tafarfasa takeyi mata,tamkar zata fasa ™irjinta ta fito waje,zama hayaam tayi daga gefenta,kowannansu yayi zuru zuru,"

"Aunty laila!ni ina ganin kawai ki gudu batare da sanin kowa ba,in ba haka ba,inajiye maki tsoron "" "",abunda zai biyo baya"

"Cike da takaici Aunty babba tace""Hayaam naso ace hada Amani muka aikata wannan laifin,saboda"

"banaso taci galaba akaina,yanzu in ishaq ya sake ni,ni kaWae zanyi zawarci na,bakowa nafi jin haushi"

"ba face hosana!mahaukaciyar banza,ina zaman zamana lafiya na,ta nemi tozarta ni agaban kannen"

"!!!!!!!!!!!!!!mijina,wlh in har ta tona mun asiri,ni kuma sai nayi silar mutuwarta"

"Dan Allah Aunty laila kidaina kira mana mutuwa,muji da abunda ke damun mu,duk yadda za'ae "" yanzu kada ki bari kuyi arba da hosana Win, yunwa nata cinsu,amma saboda gudun haWuwarta da Omar"

",ko Ishaq,yasa ta gaza ko Wan le™awa waje"

"Bayan fitar Hafsat tashi suka yi suka zura Hijabs ajikinsu,sannan suka fito atare suka nufi Wakin"

"daddynsu,kamar yadda Sehrish ta basu shawarar su je su gaishe da daddynsu da Ammi da su hajiya Azeema,"

"Abusufyan na kwance saman gadonshi yaji ana knocking door Win Wakinsa,mi™ewa yayi tare da ajiye wayar hannunshi saman side drawer,™arasawa yayi yasa hannu ya buWe ™opar,zuba masu ido yayi yana kallonsu,sam baiyi tsammanin zai gansu ba,abun ba ™aramin burgeshi yayi ba sunsha hijabai ajikinsu,sae faman murmushi suke sakar mashi,"

"My triplets""ya ambaci hakan tare da basu hanya don su shiga ciki,rufe ™opar yayi bayan sun shiga """

",daga ciki"

",Saman gadonshi hosana ta haye,jahad da sehrish kuwa a ™asa suka lankwashe ™afafunsu suka zauna"

",Wuri ya samu gefen gadon ya zauna yana kallonsu "",Ina kwana daddy,an tashi lafiya"""

"Fuskarshi Wauke da murmushi yace""Lafiya lou my daughters,Nayi mamakin ganinku,waye acikinku ya bada shawarar azo agaishe ni ne""?yayi maganar yana kallon fuskokinsu,"

"Jahad ce ta nuna sehrish da hannu,"

"Kinyi tunani mai kyau,dama yanzu nake shirin zuwa in taso ku,don muje ku gaishe da Modibbo,da "" "",Ammi da sauransu,abunda ya dace ne,kullum da safe ku dinga zuwa kuna gaishe dasu"

""",Atare suka haWa baki wurin cewa""In shaa Allah zamuyi hakan daddy"

"Juyawa yayi tare da kallon hosana dake kwance,hada rufe ido tana minsharin ™arya,don yayi tunanin"

",cewa bacci ne ya Wauke ta"

"Hannu yasa tare da jan kumatunta,nan take ta fashe da dariya,shima dariyar yayi kafin daga"

",bisani,yace""ku tashi mu tafi Wakin Ammin atare don ku gaisar da ita"

"Saukowa hosana tayi daga saman gadon,ya ruqo hannunta dana jahad,suka jera tare suka fuce,"

"Suna tsaye a ™opar Wakin Ammi,sae ga Junaid,yana hangosu ya shiga sakin murmushin nan nashi,jiki na rawa ya nufi wurinsu,Gaisar da Abusufyan ya fara yi""Gm Uncle,""cike da zolaya Abusufyan yace""a haka zan baka auren ΄a ta?kana gaisar dani daga tsaye sai kace wani tsaranka ba wani respect""?jin haka yasa junaid saurin du™awa ™asa,sannan yace""Ina kwana Uncle""?"

",Dariya su kayi gaba Wayansu,ganin yadda ya zu™unna"

"Lafiya lou in law Wina,ko kaifa,mi™e tsaye toh tunda ka ™araso sae mu shiga ciki atare,""mikewa yayi "" fuskarshi a washe,duk a tunanin Abusufyan junaid wasa yake yi masa yawan zancen zai bashi auren Waya daga cikinsu,baisan dagaske shi kamu yake yi ba"

"da sallama a bakunansu suka shiga cikin Wakin,koda ammi taji muryoyinsu,da sauri ta kashe tabar da take zu™a,ta sanya ta acikin Ashtray dake ajiye ™asa,da ™afarta ta tura shi ™ar™ashin gado,duk akan idon Abusufyan abun yaso ya bashi dariya,lallai Ammi ta kimtsu tunda har ta fara jin kunyar jikokinta su"

",ganta tana zuqar sigari"

"A saman carpet,kowannansu ya zauna tare da lankwashe ™afa,Abusufyan ne ya fara gaisar da ita""Ina"

"?""kwana Ammi,kun tashi lafiya?Ya gajiyar tafiya"

"Lafiya lou Alhamdulillah,""ta amsa mashi,Sannan su Jahad suka haWa baki wurin mi™a gaisuwarsu,da "" murmushi a fuskarta ta shiga amsa masu Waya bayan Waya,a ™arshe ta tsayar da idanunta kan Hosana"

"?""tace""Kin tashi lafiya"

""",Murmushi hosana ta saki tana faman no™e kai tace""lafiya lou"

"Janye idonta tayi daga kan hosana ta mayar dashi kan junaid tace""Sarkin Murmushi,Angona"

"?""nakaina naga kayi kyau sosai ka kuma ™ara haske,faWamun menene sirrin"

"Kishiya zanyi maki ne""yayi maganar yana murmura mata ido,Wan waro ido waje tayi tare da """

"?""cewa""Wacece ita"

"Wagowa yayi yana kallonsu,Sehrish har sai da ya gano jahad sannan ya nuna ta da hannu "",yace""Gatanan"

"?""Ammi tace""Kin shirya yin kishi dani ko"

",Girgiza kai jahad ta shiga yi alamar a'a"

""",To kaji bazata iya kishi dani ba,sai ka ha™ura da auren gaba Waya,don ni bazan zauna da kishiya ba"" "",A'a wlh Ammi sai dai ki ha™ura dani in aurota"""

"Yadda yayi maganar ba ™aramin dariya ya basu ba,don har saida suka dara,"

"Ammi tace""wato Ni zaka juya ma baya ko?saboda ka samu zankaWeWiyar budurwa sabuwa gal cikin leda,Ni kuma nayi maka tsufa,""gyaWa kai tayi tare da cewa""bakomai na ha™ura,"""

"Murmushi suka saki gaba Wayansu,mayar da idonta tayi kan Abusufyan""Yanzu ya ake ciki game da"

"?""zancen Mahaifiyar yaran nan"

"Jin an sako zancen abu yasa shi gyara zama,sannan yace""Muna nan muna shirya waWanda zasu je kano domin binciko gidan da suka zauna acikinsa,saboda muna sa ran zamu samu wasu muhimman "",bayanai a wurin makwabtansu"

"Jinjina kai Ammi tayi""hakan yayi kyau,banason a tsaya 6ata lokaci nafi son ayi komai tun da wuri don "",ba'a san halin da take ciki ba"

"In sha Allah zamuyi hakan,daga nan suka mi™e tare da yi mata sallama suka wuce Wakin Modibbo,ba "" ™aramin daWi yaji ba daya gansu,sun jima a wurinshi,kafin daga bisani suka wuce Wakin gwaggon katsina,sun sha barkwanci a wurinta,da™yar suka samu tabarsu suka fito,Wakin hajiya azeema suka wuce,sun jima a wurinta suna shan fira,Waya bayan Waya haka suka dinga bin Wakunansu kafin daga bisani,Lokacin yin breakfast yayi suka hallara gaba Wayansu a dining,kowa saida yazo banda Sgr,saboda yasa ma ranshi cewar za'a kawo mashi ne har part Winsa,Azmee ce takai mashi,saboda"

",Sehrish ta sanar da ita cewar,bazata samu damar kai mashi ba,tana so tabi Umarnin mahaifinta ne"

"Lokacin da Azmee ta shiga part Winsa,yana daga kishingiWe saman Sofa mai mazaunin mutun ukku,jikinshi na sanye da jallabiya,shigowa ciki tayi gabanta na faWuwa don tasan cewa dole ya tuhumeta akan me ya hana sehrish zuwa,lalla6awa tayi ta ajiye masa tray Win a asaman table,gudun karya tuhumeta yasa tayi saurin ja da baya zata gudu tabar Wakin,har takai ba™in ™ opar Wakin tajiyo muryarshi yana fadin""ke zo nan,""dakatawa tayi da tafiyar hannunta dafe da saitin zuciyarta,jiki asanyaye ta dawo ta tsaya agabanshi,kwata kwata idanunshi na a lumshe,wayarshi na ajiye asaman wide chest Winsa,"

",dakyar ta iya cewa gani yalla6ai"

"?""Bana ce kar na sake ganinki a part Wina ba da sunan aiki?ko bata faWa maki bane"""

",Shiru azmee tayi,tana faman zazzare ido,ranta ne ya bata cewar kawai ta sanar dashi gaskiyar zance"

"Don haka tace""Sehrish ta sanar dani cewar bazata ™ara aiki a part Win ka ba....""tunkan ta ™arasa"

"maganar ya dakatar da ita ta hanyar Waga mata hannu,nan take azmee tasha jinin jikinta,"

"?""Ita da bakin ta,ta faWi hakan"""

"Muryarta na kerma tace""Eh,"

"?""Ya kuma cewa""ta faWa maki dalilin yin hakan "",Eh,tace tana son bin Umarnin mahaifinta ne"""

"Wan ciza gefen la66ansa yayi tare da cewa""its Okey,just leave. "" da sauri azmee ta juya tare da"

",kama hanya ta fuce daga part Win nasa"

"Wuraren ™arfe goma sha biyu modibbo ya shirya tafiya,Kanal yousouf ne tare dasu Irfan suka kai"

"shi har Airpot ya hau jirgi,"

"Yinin Ranar Aunty babba na ™umshe a cikin Wakin Hayaam,tsoro ya hanata fitowa waje,da"

"yunwa ta addabe ta Hayaam ce ta Webo mata abinci ta kawo mata a Wakin,hosana kuwa kar take dasu,don taci alwashin sai ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login