Showing 153001 words to 156000 words out of 286330 words

Chapter 52 - Gidan Asali complete by boss bature

29 May 2026

25

daya buWe ajikin drawer chest din,kuWin nigeria ne,Suma ya Wauki Bandir uku na dubu dubu kusan dubu Wari uku kenan,Ya turasu cikin Wayan aljihun da™yar suka shiga,Bayan ya kammala ya rufe mashi ita,yana ™o™arin mi™ewa,idonshi ya sauka akan hoton daya faWo ™asan tiles,baisan daga ina hoton yake ba,duk a tunanin shi hoton Babban yayansu ne,"

",Zukunnawa yayi tare da kai hannu ya Wauki hoton da ya kife,ya juyo dashi yadda zai ganshi da kyau Da karfi ya furta""Sehrish!""mi™ewa yayi tare da tunkarar wurin gadon hannunshi ru™e da hoton yaci gaba da cewa""wlh itace,"" jin sambatun da junaid keyi ne yasa Sgr ya Wan buWe idanuwanshi tare da wurga eye balls Winsa wurin junaid dake tunkaroshi"

"Zama yayi daga gefen gadon fuskar nan tashi awashe cike fal da farin ciki,ya kuma yace""Wlh "",itace,Yaya rafayet ina ka samu hoton rishi tana ΄ar ™arama"

"Junaid what are u talking about""?yayi tambayar a yayin da yake Wan mi™ewa zaune,tare da jingina """

",bayanshi akan gadon"

""",Sehrish mana!wadda take yi maka aiki"""

"?""Cike da mamaki Sgr yace""Kana nufin itace a pic Win "",Jinjina kai junaid yayi""™warai kuwa itace"

"Cike da mamaki Sgr ya kuma tambayarshi ""taya akai ka gane cewa itace?cos i even asked her last 'time,amma ta sanar dani cewa ba ita bace"

"Junaid yace""ae duk cikinsu,babu mai Wigon tawada asaman wuyanshi sai ita,duk sauran basu dashi"

".',asaman neck Winsu,Idan ka kalli hoton nan dakyau,zaka ga Wigon baki asaman wuyanta"

"Lemme see""ya bu™aci ganin hoton,da sauri junaid ya mika mashi,hannu yasa ya kar6a,sannan ya "" ™ura ma hoton ido yana kallonshi,Wigon tawadar ya gani asaman wuyanta,closing eyes dinsa ya Wanyi,yana tariyo kallon da yayi ma ™irjinta adaren jiya,har izuwa saman wuyanta,tabbas yaga black"

",point Win nan,amma abun ya daure mashi kai,ta yadda har ita kanta,bata gane cewa ita bace a hoton"

"BuWe idanuwan nashi yayi akan fuskar junaid sannan atsanake yace""Junaid,dama kallonta kakeyi?"" cike da tuhuma yayi mashi tambayar,"

"Sunnar da kai junaid ya Wan yi yana sosa ™eyarshi yace""Nifa ba kallonta nake yi ba,tun lokacin baya ne,kafin ta bayyana amatsayin mace,muna da kusanci sosai da ita,shiyasa ma har nayi mata wannan "",kyakkyawan sanin"

"Its okey"" ya furta hakan,tare da mayar da idanuwanshi kan hoton,Abun ya daure mashi kai,sai """

?lokacin ya shiga tunanin ko meyasa Uncle Abusufyan ya basu hotonsu shi da Omar

"',Muryar junaid ce ta katse shi da cewa""Ka taso muje dining muci abinci pls,nasan kana jin yunwa Run™o hannun Sgr yayi,har sai da ya samu ya sauko daga saman gadon,Sannan suka fito atare,har lokacin hoton na hannunshi,daga bayane ya zura shi cikin aljihun jallabiyarshi"

"Saukowa downstairs suka yi,tunkafin su ™arasa dining Win,suka hango Uncle Abusufyan tare da Marshal Omar,ga Jahad da Hosana ma,duk suna azaune suna cin breakfast Winsu,Azmee ce atsaye take yin serving Winsu,"

"?"",koda suka ™arasa,da sauri su jahad suka gaisar dashi""babban yaya ina kwana,an tashi lafiya"

",Lafiya,sannunku""ya ambaci hakan kafin ya samu wuri ya zauna,junaid ma ya zauna a kusa dashi"" Big bro,jiya na jira dawowarka gida baka dawo ba,ina fata kana cikin ™oshin lafiya,""acewar Marshal """

",Omar"

"Am ok,""ya bashi amsa atakaice,dama fushi yake yi dashi saboda yaso su dawo gida atare,Amma """

",Omar yace sai ya Wan ™ara kwanaki"

"Juyawa ya Wanyi tare da kallon Abusufyan,wanda shima kallon nashi yake yi,jira yake yaga iya gudun"

"?ruwan nashi,zai gaisar dashi ne?ko kuwa jira yake yi shi ya gaishe da shi Ne ""a hankali ya furta""Uncle,ya gajiyar tafiya,jiya kun dawo time Win bana nan"

"',Murmushi Abusufyan ya Wan saki tare da cewa""lafiyalou Alhamdulillah,gajiya tabi jiki"

",Matsawa azmee tayi ta Wauki plate ta shiga zuba masu abincin da zasu ci "",Hosana tace""Daddy,rishi fa?kada acinye ita bata ci komai ba"

"Jahad tace""bacci takeyi tun Wazu,kuma har tashinta nayi tazo muci abinci,amma tace mun in ',™yaleta,bata jin daWin jikinta"

",Me ya ke damunta ne""?Omar yayi tambayar"""

"Nima bansani ba,tunda asuba dai kamar bata da lafiya,duk ta canza mun,har tambayarta nayi meke "" "",damunta amma bata sanar dani ba"

""",Abusufyan yace""bai kamata a ™yaleta ba,yakamata ku kirata tazo muji menene matsalarta"

"Jiki na rawa junaid ya mi™e zaije kiranta,karaf idanuwanshi suka sauka kan fuskar Sgr,wani irin kallo ya wurga mashi mai kama da harara,batare da kowa ya lura ba,komawa junaid yayi ya zauna,tare da"

"_"",cewa""Jahad kije ki kirata mana"

",Amsa mashi tayi da toh,kafin ta mike cikin sauri ta wuce bedroom Winsu"""

"_?""Cike da zolaya Marshal yace""Wato har ka fara bata Command ko"

"Kunyace ta rufe junaid,har ya kasa shan Tea Win da ya ke sha cikin cup,Satar kallon Abusufyan"

",yayi,Suna haWa ido nan fa ya ™ara kame kanshi"

"Hakan ba ™aramin dariya ya basu ba,Hosana tace""Ya Omar,wai yaushe ne abun nan?kace idan kuka dawo za'ayi magana nifa na kagara wlh,"""

"Gabanshi ne ya fadi rass,Hankali aWan tashe ya Wago ya kalleta,ko ajikinta sae ma tura pancake takeyi"

".,acikin bakinta,wata irin kunyace ta rufe shi"

"Shi kanshi Abusufyan,kunyarce ta rufeshi,sai faman jujjuya fork yake acikin plate,ya kasa cin"

",Abincin"

",Sgr kuwa har Wagowa yayi ya kalli Hosana da tayi maganar"

",˜iris ya rage azmee ta fashe da dariya,jurewa kawai takeyi"

",Junaid ne yayi ™okarin dakatar da ita ta hanyar yi mata raWa acikin kunnanta"

"Hosana waike baki da burki ne?meyasa zakiyi mashi haka,Duk kinsa sunji kunya,daga shi har Daddy """

"_"",Win naku,bai kamata kice haka ba"

"Turo baki ta Wan yi tare da cewa""zunubi na aikata ne?kawai kawai saboda nace.....""bata ™arasa"

",maganar ba,sakamakon kallon da taga Omar yayi mata,nan take ta shiga taitayinta"

"After some minutes,Jahad ta shigo Dining area Win,tunkan ta karaso Junaid yace""ina rishi Win take ne""ganin ta dawo ita kaWai batare da Sehrish ba,"

",Tana aciki,yanzu zata fito,""ta karasa maganar tare da samun wuri ta zauna"""

"A hankali ta zuro da kafarta,har yanzu jallabiyar ce ajikinta,ta laga gyale akanta,™afarta kuma na sanye da flat shoes,jikinta sae kerma yake yi,saboda zazza6in daya rufar mata,amma bata so kowa ya gane halin da take ciki,hakan yasa tun kafin ta ™araso wurinsu,ta daidaita natsuwarta sosai,sannan ta shigo dining area Win,takun takalminta ne ya janyo hankalinsu,duk suka juyo suna kallonta,gabanta ne ya faWi Rasss ganin Sgr zaune,aikuwa a ruWe ta juya zata koma ciki,."

"Abusufyan ya dakatar da ita,ta hanyar ambaton sunanta""Sehrish,""tsayawa tayi cak,batare da ta ™ara"

"Waga ™afarta ba,wani irin wahalallan yawu ta haWiya,kafin a hankali ta juyo ta ci gaba da"

",tafiya,hankalinta duk yabi ya tashi kamar taga wani mugun abu"

"."",Wurin Abbansu ta tsaya,tare da gaisar dashi,""daddy ina kwana"

"?"",Fuskarshi Wauke da murmushi yace""lafiyalou Daughter,meyasa baki fito ba tun Wazu ""Bana jin daWin jikina ne,Amma naji sau™i yanzu"""

",Alhamdulillah,samu wuri ki zauna,""cike da kulawa yayi maganar"""

",Gabanta sai faWuwa yakeyi,ta rasa ta ina zata zauna,inda bazata fuskance shi ba,balle har su haWa ido Ganin ta™i samun wuri ta zauna sai ΄an dube dube takeyi,Hakan yasa Omar nuna mata gefenshi yace""Zo ki zauna,""hankalinta ba ™aramin tashi yayi ba,saboda yana a left hand ne kuma suna fuskantar su Sgr dake ta dama,kuma kujerar da zata zauna,ita ke fuskantarshi,jiki a mace ta ™arasa gefen Marshal "",ta zauna,muryarta na kerma ta gaisar da Marshal""ina kwana yaya Omar"

""",Da fara'a a fuskarshi ya amsa mata,""lafiyalou sister,ya jikin naki"

",Da sau™i,""ta bashi amsa"" "",Allah ya ™ara sauki"" ""Ameen"""

"Yaya rafayet,ina kwana,""da™yar ta iya gaishe shi,sai dai ko kallo bata ishe shi ba,balle har tayi "" tsammanin zai amsa mata gaisuwarta,lokaci guda ta gane dalilin dayasa ya™i amsa mata gaisuwar"

",saboda bashi ta fara gaisarwa ba,a matsayinshi na boss Winta,wanda ke asama da mahaifinta Bro baka ji ana gaishe dakai bane""?acewar Omar"""

",Batare daya Wago ya kalleshi ba yace""Naji,""yayi maganar tare da Waukar cup na coffee yana sha"

",Murmushi marshal yayi,saboda ya gane reason Win dayasa ya™i amsa gaisuwarta"

"Zagayowa azmee tayi kusa da ita,ta Wan du™a saitin kunnan sehrish tace""Amaryarmu,me kikeso a"

"?"",zuba maki ne?farfesun nama ko Snacks"

"Murmushi sehrish tayi har dimple Winta ya lotsa,sannan tace""Aunty azmee pls kidaina"

",zolayata,yanzu idan yaji fa?ni zaki jamawa,""cikin raWa tayi maganar don kada suji mai take cewa"

"?""Azmee tace""Shikenan Mrs rafayet,na daina,yanzu dai me kikeso "",Sehrish tace""farfesun zaki samun,saboda bakina babu daWi"

"Su6ul da baka azmee tayi wurin cewa""kice mun kusa samun ™aruwar baby kenan,""karaf maganarta ta sauka akan kunnan Sgr,kuma cikin whispering tayi maganar,amma wani iko na Allah yaji abunda"

",tace,ko kuwa yayi amfani da motsin la66anta ne Oho"

"Kamar daga sama taji yace""Keee!""a Wan firgice azmee ta Wago,ba ita kaWai ba hatta su Uncle sai da"

".,suka Wago suna kallonshi,ya haWe fuskar nan babu annuri acikinta"

"Da cokalin hannunshi yayi mata nuni da tabar wurin,Jiki asanyaye azmee ta juya da sauri tabar"

",wurin"

"Sam sehrish bata ji daWin hakan ba,duk sai taji babu daWi,bata so Sgr ya kori Azmee ba,agaban kowa da kowa wannan kamar Cin fuska ne,Su kansu sauran dake zaune a dining Win basu ji daWin hakan"

",ba,shiru kawai su kayi,tunda basu da yadda zasuyi dashi"

"Ganin ya sallami Azmee yasa ta shiga ™o™arin yin serving Win kanta,plate ta Wauko acikin jerin plates Win dake ajiye saman table din,Warmers din tashiga bubbuWewa harta buWo wadda ke Wauke da farfesun naman kaza,serving spoon ta sanya,ta shiga Wibarta tana zubawa acikin plate din,sai da tacika"

",shi,sannan ta rufe warmer Win"

"Sosai ta shiga shan farfesun,har wani lasar baki takeyi saboda daWinshi da takeji,cinyar kaza ta W"

"auko tana ™o™arin kaiwa bakinta,Sgr ya Wago da idanuwanshi,karaf suka shiga cikin nata,nan take tasha jinin jikinta,kasa ™arasa kazar tayi cikin bakinta,cak ta tsaya,tana kallonshi,"

"Wannan karon kallon da yake yi mata yasha bambam da irin kallon daya saba yi mata a baya,gaba Waya sun shagala da kallon junansu,babu wanda ya lura a wurin,tunani tashiga yi komai yasa yake"

?kallonta har haka batare da ya janye idanuwanshi ba

"Shikuwa gogan jira yake ta kawar da idonta daga kallon da takeyi mashi,kada raini ya fara shiga"

",tsakaninsu,saboda abunda ya faru jiya,musamman da ta ganshi tsurararshi babu kaya a jikinshi"

"΄ar harara ya watsa mata,tare da janye idanuwanshi daga kanta,kawar da nata idon tayi,mayar da cinyar kazar tayi cikin plate,gaba Waya taji komai ya fita ranta,ba don ta ™oshi ba,ta mi™e zata bar"

",dining Win"

",Whe're u going""muryarshi ce ta dakatar da ita"" "",da™yar ta iya buWe baki tace""Na koshi"

",Zuba masu ido Abusufyan yayi yana kallonsu"

"Koma ki zauna,""Yayi maganar yana nuna mata seat Winta,Tamkar ta fashe da kuka haka taji,juyawa """

",ta dan yi suka haWa ido da daddynsu,kafin ta zauna,taci gaba da shan farfesun da ta rage"

",Hannu yasa ya yago tissue,yana goge mouth Winsa,kafin daga bisani ya mi™e ya wuce part Winsa"

",Sai da ya bar wurin sannan,ta samu natsuwa"

"Daddy,ya maganar zuwa kano?sehrish ta faWamun cewa,da zarar kadawo daga damaturu zaku wuce """

",kano,Wurin neman Oumman mu,""jahad ce tayi maganar"

"""In sha Allah gobe nake son tafiya,tunda Asuba before ku tashi daga bacci ma"""

"Yana kai ™arshen maganarshi,Hosana tayi saurin cewa""daddy,pls dani za'a tafi,wlh inason zuwa "",kano"

"Harara marshal ya Wan wurga mata kafin yace""a haka za'a tafi dake?me kika sani?FaWamun a wata ""unguwa kuka zauna a kano"

Wurga ido sama tayi tana ™o™arin tunano anguwar da suka zauna a kano

"?""Yatsina fuska tayi tare da cewa""Dawanau ko"

"me zasuyi in ba dariya ba,gaba Wayansu suka fashe da dariya,Waure fuskarta tayi,don ita ba ta faWi don ayi mata dariya ba,bilha™™i da gaske take ita,"

"Jahad tace""kai hosana dawanau fa kika ce?Anan ne muka zauna?,' murguWa mata baki tayi batare da"

",ta ™ara cewa komai ba"

",Daddy dan Allah ka tafi dani,nafi kowa son naje,""acewar sehrish"""

"Mayar da idanuwanshi yayi kanta tare da cewa""Kin tambayeshi ne?ko kin manta yadda muka yi"

"_"",dake"

",Jin haka yasa ta Wan Waure fuskarta don tasan cewa,da™yar ne Sgr yabarta ta tafi kano"

"Ki je ki tambayeshi,idan ya barki tun yau ki fara shiri don da asuba zamu tafi,idan kuma ya hana to "" ""zan tafi da jahad ne"

",Tuni idanuwanta suka ciko tab da kwalla saboda tasa ran zuwa kano"

"Mikewa tayi daga saman kujerar tace""shikenan daddy,zan tambayeshi,Allah yasa yabarni,""ta ™arasa"

",maganar tare da barin wurin da sauri ta wuce ciki"

"Bayan sun kammala yin breakfast Win,kowa ya kama gabansa,"

"A 6angarensu Aunty babba,tafiya ta kankama,Domin kuwa tun yau sun kammala shirinsu na tafiya Enugu,sun kimtsa kayansu da zasu tafi dasu,da asussuba zasu bar Abuja,da farko zasu fara sauka a hotel ne,a washe garin ranar zasu wuce,Cikin dajin da Bokan yake,taci alwashin cewa Sai taga"

"bayan Hosana,saboda itace silar tonuwar asirinta,kuma A sanadinta ne tarasa igiyar auranta W"

"aya,Bayan haka kuma taci alwashin saita Sanya soyayyar Abra acikin zuciyar Sgr,fiye da yadda ya Ke son iyayenshi,"

",Tashin hankali!Rayuwar hosana na cikin haWari"

"Shin ina hayaam dake a kwance gadon asibiti cikin mawuyacin hali,har yau ba ta dawo cikin hayyacinta ba,Gashi likitocin sun nemi wani makusancinta sun rasa,babu wani atare da ita,baiwar"

"Allah,bamu son ya zata ™are ba,"

"Gab da sallar magrib,Wayarta dake ajiye saman gadonsu ta shiga ringing,a lokacin tana acikin toilet,Jahad ce kawai acikin bedroom Win nasu,tayi zaman cin tuwo saman gadon,ta ™ura ido tana kallon k-drama acikin system dinsu,Hannu tasa tare da daukar wayar Sehrish,ta duba mai kiran nata,Sunan Aunty azeema ne ya bayyana akan screen Win wayar,picking tayi tare da manna wayar a kunnanta,"

"""Assalamu alaikum,mommy azeema"""

"On the other hand azeema tace""Daughter,kin ga sa™o na""?_"

"Murmushi jahad tayi kafin tace""Aunty azeema yanzu baki gane muryoyin mu?Jahad fa ce ba rishi ba,"""

"?""Hajiya azeema tace""wlh naso in Wauki muryarki,Ashe second daughter ce,To ya kike "",Lafiya lou Alhamdulillah ina lafiya"""

""",Madallah,Amaryar junaid"""

"Cike da jin kunya jahad tace""Aunty azeema waya faWi zancen nan,"""

"Dariya hajiya azeema tayi kafin tace""oh kin manta matsayina a wurin daddynku ne?Ae shi da kanshi"

"_"",ya sanar dani,kuma naji daWi wlh,Junaid zai samu kamilar mace wadda zata kula da rayuwarshi"

",kayataccen murmushi jahad ta saki,ba ™aramin daWin maganar taji ba"

"?Ina fata zaki kula mana da bugun zuciyar mu"""

""",Dariya jahad tayi tana faWin""in sha Allah,zan kula maku dashi"

"Hajiya azeema tace""Yawwa My daughter,but akwai abunda nakeso na tattauna tare dake game da "",junaid!amma ki bari zan kira wayarki,ko zuwa anjima ne"

""",To Aunty Allah yakaimu anjiman lafiya"""

""",Ameen daughter,ina sehrish Win take ne?inaso nayi magana da ita ne"""

"Jahad na ™o™arin bude baki tayi magana,sai ga sehrish ta fito daga toilet din,jikinta sanye da ',bathrobe,wankan marece tayi,dama duk in tana period,kusan sau uku take yin wanka"

",Ganin wayarta a hannun jahad yasa ta tunkarota tana tambayarta wanene ya kirata ""Mika mata wayar jahad tayi""kar6i nan,Mommy azeema ce keson magana dake"

"Jiki na rawa ta kar6i wayar,da sauri ta koma gaban mirror,ta zauna saman kujerar,sannan tayi mata"

",sallama"

"?""Daughter,ya ake ciki ne?ina fata kinga sa™ona ko"" "",Sehrish tace""nagani,junaid ya kawomin su,nagode sosai.."

"Yawwa,Zaki ga turarurruka aciki,Tun yanzu zaki fara amfani dasu,akwai wasu sirrika atattare "" dasu,sannan akwai mayuka na gyaran fata,dana gyaran gashi,Original ne,Cikin one week,kina fara amfani dasu zaki ga sauyi a jikinki,Sannan akwai sauran kayan da ba yanzu zakiyi amfani dasu ba,suna da haWarin gaske,su kansu turarurrukan nan,Shu'umaine na gaske,Fisgar mutun sukeyi kamar magnet,™arfi ne dasu,duk in zaki shafasu ki bari sai in zaki part Winsa,idan ba haka ba gaskiya za'a iya"

""",samun matsala"

",Natsuwa sehrish tayi tana sauraronta,sun jima suna waya kafin daga bisani su kayi sallama"

"Kasa yin amfani da turaren tayi,tsoranshi ma take ji,tunda taji ance fisgar mutun yake yi,kada ta jama"

",kanta bala'e tana zaman zamanta lafiya"

",bata shafa turaren ba,Amma ta fara amfani da mayukan gyaran jikin"

"Shaf shaf ta shirya cikin Doguwar riga ta material black colour,mai zanen manyan flowers a jikinshi launin ash,rigar tabi shape Win jikinta,ba ™aramin kyau tayi mata ba gaban mirror ta koma ta"

",zauna,powder ta murza a fuskarta,Sannan ta shafa man baki,la66anta sae sal™i sukeyi"

"Bata yafa komai akanta ba,Iya sumar kanta ce data sauko har gadon bayanta,high hills ta zura a"

",™afarta"

"?Kama hanyar fita daga Wakin tayi da sauri jahad tace""Ina zuwa "",Zanje part Win babban yaya ne,Inaso na gyara mashi ne"""

",Murmushi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login