Showing 48001 words to 51000 words out of 286330 words

Chapter 17 - Gidan Asali complete by boss bature

29 May 2026

11

ne kawai basuje"

"gaishe ta ba,Sgr,Abusufyan sae junaid wanda bai kaiga fitowa ba daga bedroom Winshi,"

"Mg Osman kuwa a nan falon suka zauna tare da Marshal Omar,suna gaggaisawa,saboda anjima"

"ba'a haWu ba sunyi kewar junansu sosai,"

"Hayaam tana ™o™arin zuge glass Win windon da take le™e sai ga Motar Abbas tayi parking cikin gidan,tsayawa tayi tana jiran ganin su wanene kuma suka ™ara zuwa,kodai Aunty laila ce ta ™ araso ne,bata ™arasa zancen zucin nata ba,Abbas ya fito daga cikin motar,daga bisani kuma Amani da Amal suka fito atare daga cikin motar,"

"˜ura ido Hayaam tayi tana ™are ma Amal kallo,cike da mamakin wacece wannan Kyakkyawar"

"yarinyar da Amani tazo da ita,A iya saninta dae Amani bata ta6a haihuwa ba,balle harta haifi ΄a"

"kamar wannan,duk yadda taso ta gane wacece yarinyar nan amma hakan ya gagara,kwakwalwarta a toshe take,saboda tsabar mugunta irin tasu tun Amal na ™arama suka canza mata kamanni saboda u™ubar da take sha a hannunsa,dole hayamm ta kasa gane wacece ita,"

"Hayam!""muryar Azmee ce ta karaWe kunnanta,da sauri ta rufe glass Win windown tare da juyowa tana "" kallon Azmee,shigowarta kenan Wakin jikinta na Sanye da jallabiya ba™a,anyi mata kwalliyar zanen"

",flower blue,veil Win data yafa ma blue ne,ba ™aramin kyau azmee tayi ba,ta wanku sosai"

"˜arasawa hayaam tayi wurinta tana faWin""Aunty Azmee sae yanzu za'a tuna dani?yunwa kamar zata "",kashe ni,kowa yana rayuwarshi acikin gidan nan sai ni duk a ™untace"

"Ke kika so ki ™untata kanki hayam,Sgr yanzu haka ya manta da cewar ya koreki daga gidan nan,zai "" iya yiwuwa ma ya manta dake gaba Waya,kuma kinga yau ranar Walima ne mutane duk sunzo,ba dole bane ya ankara dake ba,bama haka ba mutumin da kafin ya Waga ido ya kalli wani aiki ne a wurinsa,don "",haka ina baki shawarar ki daina kullan kanki"

"Tun kan azmee ta ™arasa maganar hayaam ta soma washe baki,la66anta har rawa sukeyi wurin cewa""An..aunty Azmee kina nufin sgr ya manta da laifin da nayi mashi kuma zan iya fita inyi yawo na ',acikin gidan nan kamar kowa"

"Jinjina kai azmee tayi tare da cewa""Of course,amma fa hayaam koda gigin wasa kada ki kuskura ki ™ara yun™urin zuwa sashen shi!duk yawon da zakiyi ki tsaya a downstairs babu ruwanki da abunda ya"

"?""shafi upstairs ina fata kin gane"

"yatsina fuska tayi tana fadin""dama ni Aunty azmee me zai kai ni,waccen karan ma tsautsayi ne da "",™addara"

"Sannan kuma,kada ki kuskura ki ™ara shiga shirgin Sehrish!kinsan dai yanzu tafi ™arfinki nesa ba kusa "" ba,΄ar masu gida ce ita,kuma shalelen daddynsu,ga kuma yayyanta maza muddin kikace zaki ta6ata "",wlh zaki ta6o ma kanki ne,akanta sae abaki Red card na barin gidan nan"

"ta6e baki hayaam tayi,tana faman hura hanci,maganar ba ™aramin ™ona mata rai tayi ba,don bata da"

",yadda zatayi ne"

"Murmushi azmee tasaki tare da juyawa ta kama hanyar fita tana faWin""Yakamata kiyi wanka,ki shirya "",saiki fito ayi shagalin dake"

"Cikin sauri ta ru™o rigar Azmee tace""Aunty Azmee don Allah ki taimakamun wlh yunwa nake ji,tun "",jiya da daddare rabona da Abinci"

""",Its Okey,zan kawo maki yanzu"""

"Komawa ciki hayaam tayi tana jiran azmee ta kawo mata abinci taci,kafin tayi wanka ta kimtsa, bayan su Amani sun shigo cikin main palour Win,anan suka zauna suna gaisawa dasu kanal yousouf,kafin tabar wurin tare da Amal,wurin Azmee taje suka gaisa tayi masu kwatancen Wakin Hajiya Azeema da kuma na gwaggo,duk saida tabisu ta gaishe su,hatta Wakin Abusufyan saida suka je,sukayi mashi Allah sanya Alkhairi,daga nan suka dawo kitchen,lokacin Azmee tana haWa ma Hayaam lunch Win da zata kai mata,"

"?""Juyowa tayi jin sallamarsu tace""har kun dawo"

"Amani tace""Eh,duk naje nayi masu Allah sanya alkhairi,yanzu abunda ya rage mun inason zuwa wurin dasu yaran suke,bansan a wani Waki suke ba,'"

"Azmee tace""Ae suna nan W akin da Sehrish take,ae kinsan W akinta wanda ke a kusa da namu,yakamata kuje wurinsu,'"

""",Murmushi Amani ta saki aranta tace""ba dole inje ba,ni da nakeson na gyara tsakanina da Sehrish "",A fili kuma tace""okey,nagane Wakin bari muje wurinsu"

"Juyawa sukayi atare da Amal suka nufi Wakinsu sehrish,abakin ™opar Wakin suka tsaya,Amani ta"

"kwankwasa ™opar,jahad ce ta buWe kopar,ba ™aramin kyau tayi ba,wankan swiss lace ne ajikinta wanda"

",aka haWa da bazin shadda,stones work ne ajikin kayan wanda ya ™ara fito da Winkin sosai"

"Murmushi Amani ta sakar mata tare da cewa""Sehrish ce ko""?ta tambaya ne saboda Abbas ya sanar da"

",ita cewar kamanninsu Waya sak"

"Martanin murmushin jahad ta mayar mata kafin tace""A'a,ba ita bace,tana ciki in kira maki ita ne,""ta"

",™arasa maganar tana kallon Amal wadda itama jahad Win take ta kallo "",Amani tace""bari mu shiga daga ciki,sai mu gaisa"

",Matsa mata hanya jahad tayi suka shiga cikin Wakin"

"A lokacin Sehrish na kwance saman gadon ta Wan kishingiWa,tana hutawa,saboda ba ™aramin gajiya tayi ba,sun sha zurga zurga,gashi Anjima za'a fara walimar bayan Sallar la'asar,shiyasa ta dawo Waki"

",don ta huta,kafin lokaci yayi,ganin Amani yasa ta mi™ewa daga zaune tana kallonsu"

"Wuri Amani ta samu daga gefen gadon ta zauna,Amal ma ta zauna,tun kafin ma Amanin tace wani abu sehrish tace""Sannunku da zuwa,""hakan ba ™aramin daWi yayi ma Amani ba,tayi tunanin zata ga"

",akasin haka ne"

"?""Yawwa,fatan mun same ku cikin koshin lafiya"""

"Sehrish tace""Lafiya lou Alhmdllh,"""

"Amani tace""kin gane ni ko""?murmushi kawai sehrish ta saki,taya za'ae ta manta da matar da tace zata iya rasa ranta idan ta cigaba da shisshige ma matasan gidan,"

"Ina fata dai baki ru™e ni aranki ba?dan Allah ki manta da komai dana ta6a faWa maki,komai ya "" wuce,yanzu zumunci ya ™ullu atsakaninmu,ko wancen karon ma da nayi maki wannan maganar,wlh "",bada wata manufa na faWa maki hakan ba"

""",Jinjina kai Sehrish tayi tare da cewa""babu komai,ae ya riga ya wuce"

"Ba ™aramin daWi Amani taji ba,juyawa tayi tare da kallon jahad dake tsaye tace""zo ki zauna mana,inaso muyi fira tare daku,""zagayawa jahad tayi ta 6angaren hannun hagu ta zauna daga gefen"

",gadon"

"Amani tace""ina cikon ta ukun take ne?Abbas ya faWamun cewa ku ΄an uku ne,"""

"Jahad tace""hakane,hosana ce babu,taje wurin yaya Omar ne"" shiru Amani ta Wan yi tana maimaita"

"?""sunan hosana a cikin zuciyarta,kamar ta ta6a jin sunan abakin wani,""ke ya sunanki"

"Ni sunana jahad,"" jinjina kai amani tayi tare da cewa""Suna mai daWi,amma nifa bansan komai "" "",ba,agame daku,sehrish kawai nasani tana aiki a gidan nan"

"Jahad tace""ae mu muna a wurin ya Omar ne,shi ya taimake mu a lokacin da muke cikin mawuyacin "",hali,bayan ™addara ta rabamu da ΄ar uwarmu"

"""A ruWe Amani tace""Hannun Ya Omar.."

"Jahad tace""eh,"""

"?""Cike da son jin ™arin bayani Amani ta kuma cewa""Kun zauna a kaduna ne"

"Ita kanta jahad sai da gabanta ya faWi jin Amani ta ambaci kaduna kai tsaye,taya akai tasan cewa sun"

",zauna a kaduna"

"Da™yar ta iya bata amsa da cewa""Eh,mun zauna acan,daga baya ne Ya Omar ya dawo damu "",Abuja,gidan daddynmu"

"Tashin hankali,mi™ewa amani tayi da sauri jikinta na rawa tace""Ga Amal nan ™anwata ce,in ba "",damuwa ta zauna a wurinku"

"Amsa mata sukayi da toh,cikin sauri ta fuce daga Wakin,kallon juna jahad da Sehrish suka yi atare,duk"

",sun lura da yadda Amani ta ruWe"

"Wacece wannan Sehrish""?jahad ce tayi mata tambayar,sehrish tace""matar yaya Abbas ce,Aunty """

""",Amani"

"Taso ta ™ara tambayarta,amma saboda Amal dake zaune a wurin yasa tayi shiru,tabbas ta so taga kamannin Aunty babba kaWan a fuskar Amani,duk da Amani tafi kyau sosai,kuma ita bata da jiki irin na "",Aunty Babba,mi™ewa jahad tayi tare da cewa""Zan fita yanzu zan dawo"

"Sehrish tace""adawo lafiya,"""

"Bayan jahad ta fita,Sehrish ta kalli Amal dake zaune,rashin sabo yasa ta kame kanta wuri guda, Murmushi tasakar mata tare da cewa""ki saki jikinki mana,naga duk kin gaza samun natsuwa,ko dan ""?bamu ta6a haWuwa bane"

"Sunnar da kai Amal tayi tana murmushi,wata irin kunyace da ita,da™yar ta iya cewa""banta6a zuwa nan "",ba,yau nafara zuwa,bazan iya sakin jikina ba,tunda bansan kowa anan ba"

"Sehrish tace""Ae kuwa yanzun nan zansa ki saba dani,da farko dai ki dinga kirana da Aunty Sehrish,saboda ina kallon ™aramar fuskar nan taki nasan cewa na girme ki,tsawo ne kawai gare"

"?""ki,amma a shekaru ba zaki wuce sha huWu ba,ko nayi ™arya"

"dariya Amal tayi tana girgixa kai tace""A'a bakiyi ™arya ba,shekarata sha huWu amma na kusa kai "",shekara goma sha biyar,nan bada jimawa ba"

",Kice zamu zo yanka cake ko""?acewar sehrish"" "",Amal tace""Eh,zan gayyace ku idan lokacin yayi"

"Sehrish tace""Nima na kusa cika shekara sha takwas,banma sani ba ko na kai shekara sha takwas ko ban kai ba,nifa banma son ranar da aka jefo ni duniya ba,ni dai kawai na ganni ina yawo na ne. 'kasa"

"™arasa maganar tayi saboda dariyar da Amal ta kwashe da ita,abu kamar wasa sai gashi cikin lokaci"

",™ankani sun saba da juna,nan suka zauna suna ta fira atsakaninsu"

"Amani kuwa tun bayan da ta fita daga Wakinsu sehrish,tarasa inda zata tsoma kanta,abun ba ™ aramin Waure mata kai yayi ba,Aunty babba ta sanar da ita cewar tasa an zubar da yaran da Omar ya kawo mata,kuma tace mata ΄an biyu ne yaran,hakan na nufin cewar jahad ne da hosana a wurinshi?kamar yadda jahad ta sanar da ita cewa su A wurin yaya Omar suke,indae dagaske hakane to taya akai Yaran suka dawo wajen Marshal Omar bayan tasa an zubar dasu!?kodai Omar ya sanya Wan le™en asiri ne acikin gidan?tabbas hakan zai iya faruwa,indai kuwa hakane Watan cin uban Aunty laila ya tsaya,Zuwa maiduguri ba fashi,"

"Acewar Amani wadda ke ta faman yin safa da Marwa a tsakanin corridor Win Wakunansu sehrish,daga bisani tace""Allah yaso ni ban tsoma hannu na ba,a wurin cutar dasu ba,ashe da rabon aure na yayi lasting,Aunty babba kam ta shiga uku,taja ma kanta bala'e,kwara ma da hakan ya faru,da nayi niyyar Waukar ma Amal fansa,amma yanzu na fasa,zan zuba idone kawai inga yadda dramar nan zata kaya,""ta ™arasa zancen zucin nata,fuskarta Wauke da murmushi,ba komai take hangowa ba face yadda rayuwar"

"' ,Aunty babba zata ™are"

"Bayan fitar jahad,kitchen ta wuce ta shirya lunch acikin tray,kamar ita zata ci,upstairs ta wuce dashi,adai dai ™opar Wakin junaid ta tsaya tare da sanya hannunta Waya,ta Wan bubbuga ™opar W akin,wata murya taji daga cikin Wakin ta amsa mata da cewa""Wanene""?muryar kuma bata junaid bace,"

"Ni ce,"" ta bashi amsa ataikace"""

"?""Kece wa"""

"Jahad,""shiru taji anyi mata kafin,harta fidda rai da za'a buWe mata,tana ™o™arin barin wurin taji alamun "" ana buWe ™opar,tsayawa tayi har ya kammala bude kopar,ganin fuskar wani daban bata junaid ba yasa"

",tasha jinin jikinta,musamman yadda taga fuskar mutumin a murtuke babu fara'a ko mis™ala zarratin"

"?""Wa kike nema"""

"Muryarta na rawa tace""Wurin junaid nazo,naga ban ganshi ba duk yau,"""

"Shine kika zo kawo mashi abinci?yace maki yana jin yunwa ne""?shiru jahad tayi masa batace komai """

",ba,da alama dae wannan ba ™aramin masifaffe bane"

",Wuce ki shiga,""ya faWi hakan tare da matsa mata hanya ta wuce ciki,shi kuma ya fuce daga Wakin"" jikinta sai kerma yakeyi saboda tsoran mutumin da tayi arba dashi,hakanan taji tsanarshi aranta,kuma"

",sam baiyi mata kama da mutanen kirki ba"

"Lokacin da ta ™arasa shiga Wakin a kwance ta samu junaid,daga shi sai farar shirt da short fari a jikinshi,ya kwantar da kanshi asaman pillow,idanunshi na arufe,ajiye mashi tray Win tayi asaman front "",table Win gadon nasa,sannan ta samu wuri daga gefen gadon ta zauna tare da ambaton sunanshi""junaid A hankali ya buWe idanunshi tare da azasu akan fuskar jahad,yanayin shi ya nuna tamkar baijin daWin"

",jikinshi,idanunshi kansu sun marairaice"

"Bai tanka mata ba sae da ya gama ™are mata kallo sosai,saboda ya tantance wacece acikinsu,tashi"

"?""yayi daga zaune sannan yace""Jahad ko"

"Waga mashi kai tayi alamar eh,sannan ta ™ara da cewa""duk yau ban ganka ba,shiyasa nace bari nazo na "",duba ka,hada abinci ma nazo maka dashi,duk da bansan ko kana jin yunwa ba"

"Thanks for your caring,duk yau babu wanda ya damu dani,sai ke kawai,naji daWi sosai,""yayi "" maganar tare da sauko da ™afafunshi ™asa,hannu yakai zai Wauki jug,ta riga shi Waukar jug Win tare da cewa""bari na zuba maka,""dakatawa yayi ta tsiyaya mashi lemu mai sanyi acikin cup,sannan ta mi™a"

",mashi,yasa hannu ya kar6a,tare da kai cup Win saitin bakinshi yana kur6a"

"binshi tayi da kallo,yayi wani irin haske fari fat,kamar mara jini a jiki,hakanan ta dinga jin wani irin"

",tausayinshi na shigarta,ga tsananin ™aunarshi da takeyi kamar kamar me"

"Har ya kammala shan lemun bata sani ba,juyawar da zaiyi suka haWa ido dashi,kawar da idonta tayi"

"?""gefe guda tare da yin saurin cewa""Kamar baka lafiya ko"

"?""Me kika gani"""

""",Kawai yanayinka na gani,kamar na wanda bashi da ™oshin lafiya"""

"Lafiyata ™alou,don inajin yunwa ne shiyasa kika ganni haka,amma da zarar naci na ™oshi,zan dawo "" "",dai dai"

"Kasan kana jin yunwa amma meyasa baka tashi ka nemi abinci ba""?tayi maganar a yayin da take """

",janyo plate ta shiga zuba mashi fried rice aciki"

"Tun safe fa naketa yin bacci,ni kaina bansan ya akai nayi bacci mai tsayi ba,kuma dana tashi jikina """

",duk ba ™wari,shiyasa bansamu na sauko downstairs ba,saboda kasalar data baibaye ni"

"?""Kuma baka sha wani abu ba?kamar maganin bacci"""

"Shiru junaid ya Wanyi yana tunani kafin yace""a'a bansha komai ba,amma ya haroon ya kawo mun wani tea a cup wuraren ™arfe takwas yace mun insha,kuma saida na tambayeshi maganin menene yace mun maganin ™ara kuzari ne,shine nasha,tun daga lokacin nidai ban ™ara sanin meke wakana ba,yanzu ma da kika ganni a kwance tashi na kenan,kuma shi ya tashe ni,yace mun in tashi inyi wanka in "",shirya,lokacin walima ya kusa"

"?!""Wagowa jahad tayi tare da kallon fuskarshi tace""Wannan mutumin daya fita yanzu shine Ya haroon"

",Waga mata kai yayi alamar eh"

"ta kuma cewa""Wanene shi?don ban ta6a ganinshi ba a gidan,"""

""",Junaid yace""Shima yayan mu ne,bai cika zama gida bane shiyasa baki ta6a ganinshi ba "",Kada na cika ka da surutu,ka fara cin abincin"""

"Ma™e hannayensa yayi tare da cewa""Hannu na ciwo yakeyi mun,""murmushi ta saki tare da kai hannu "",ta Wauki cokali tana faWin""bari na baka abaki to"

"Webowa ta dinga yi tana tura mashi abakinshi yana Ci suna fira,gwanin ban sha'awa,a haka harta samu yaci abincin sosai,sannan ya tashi ya shiga toilet wanka,zama tayi tana jiran fitowarshi saboda yace ta jira shi,su fita atare,hakan ba ™aramin daWi yayi mata ba,a sannu a sannu dai junaid ya fara sakewa da"

"ita,Allah sarki"

*Boss Bature*

"Bayan Sallar la'asar,kowa ya Wauki wani sabon wankan,Amani da kanta tayi masu Jahad makeup ita da Hosana da Sehrish,gaba Wayansu suka sanya Swiss lace ajikinsu,wanda aka Winka masu shi domin su sanya a aranar walimar,riga da skirt ne ba ™aramin kyau kayan sukayi masu ba,sun wanku iya wankuwa,yadda kasan dollar wurin kyau haka suka koma,Suna acikin Wakin nasu Su huWu hada Amal,in aka haWa da Amani sun zama su biyar kenan,zama tayi tana ™arasa gyara masu"

"Waurin Wan kwalin da tayi masu,"

"A Can ciki kuwa Matasan gidan duk sun hallara,Azmee da Saude ne suke ta Wawainiyar bin kowani table dake a wurin suna Jejjera abinci kala kala,daga bayane hayaam ta samu damar fitowa da™yar,tun tana ΄an kame kame kamar mara gaskiya har dae ta fara sakewa,tashiga tayasu Azmee"

"kai ma ba™i lemu,"

"A hankali Motarsu Aunty Babba,ta shararo izuwa cikin gidan,a dai dai parking space,hafsat ta tsayar da motar,tare da juyawa ta kalli fuskar Mommyn nata dake ta faman jan minshari,tunda suka taho ta kama bacci acikin motar,hannu hafsat tasa tare da bubbuga kafadarta,a firgice Aunty babba ta farka tana fadin""Har mun ™araso ne,"""

"',Hafsat tace""eh mana,gamu acikin gidan ma,kin barni da driving kina ta sharar bacci"

"Yamutsa fuska Aunty babba tayi tare da buWe motar tana faWin,wlh agajiye nake,ga baccin ma bai isheni ba,kuma yunwa ma nake ji,'"

"Bayan motar ta tsaya tare da buWe Boot Win motar,ta curo trolley Win kayansu,tare da saukko dashi"

",™asa"

"Sai da hafsat ta sanya niqabin da ta siya a hanya sannan ta buWe motar ta fito,hannunta ru™e da ΄ar purse Winta,ganinta da niqabi yasa Aunty babba jan guntun tsoki tare da fadin""Yau naga ikon Allah,kamar wata Munafuka,kin nace dae yau sai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login