Showing 285001 words to 286330 words out of 286330 words

Chapter 96 - Gidan Asali complete by boss bature

dashi daga cikin gidan nan,Saboda gudun kada ku kashe ""shi nasan bazaku ™yaleshi ba"

"Azmee kin bani mamaki,Kin karya mana zuciyoyinmu,Bakisan irin raWaWin da kika sanya mana acikin"" Zuciyoyinmu ba,Why Azmee?Duk don saboda daukar fansa Yasa kika shiga jikinmu!Ina iliminki ya tafi ne?Ke fa musulmace,bakiyi imani da ™addara bane?Meyasa Laifin wani zai shafe mu ?ballantana ma Ba wani abu akayi maku ba,Komai ya faru da family dinku laifinku ne,Saboda kun kashe ne shiyasa aka kashe naku,Da baku ta6a kowa ba,babu wanda zai ta6a naku,Kuskure Wayane na kashe mijinki da akayi wanda shima don ya taka sahun 6arawo ne,Tsautsayine ya rutsa dashi. ""da™yar yake"

"magana,sauke ajiyar zuciya yayi kafin yaci gaba da cewa""Almost 20 years Azmee kina tare damu ashe ba don Allah bane,Wlh tausayinki nake ji,Kin 6ata wayonki,kuma kinyi asarar Rayuwarki,Yanzu komai da kikayi ya tashi abanza,hatta ibadar da kikeyi itama ta tashi abanza,Idan yanzu kika faWi kika mutu me zaki ce ma Allah?ya ™arasa maganar yana kallonta,Sosai Azmee ta fashe da kuka kamar ranta zai fita"

"Da ace kinyi hakuri,kin rungumi ™addara,Yaya kike tunanin Rayuwarki zata kasance?yadda kowa ke "" sonki,Kina da farin jini sosai,Ko abokanaina in suka zo gidan nan har santin girkinki suke yi,Kowa yabonki yake yi,Why Azmee?Kin Wauki alhakin mutane dayawa,Kin cuce mu kin yaudare mu,kin"

",kuma zalunce mu,Amma inaso ki sani,Wlh duk kanki kikayi mawa!""abun ya ™ona mashi rai sosai"

"Ni wlh da tun farko kin sanar dani cewa kina sona,a yadda na yaba da kyawun halayanki a wannan "" ""!lokacin,Da ba abunda zai hana in aure ki"

",Šagowa tayi da idanuwanta waWanda su kayi jawur dasu,tana kallon Abba dake magana"

"Rai a6ace Mommy tace""Ni bansan me kuke jira da ita ba,Banason ganin matar nan,Rayuwarta bata da "",amfani,ta mutu kowa ya huta"

"Gaba daya sun fusata,ganin suna ™okarin zame belt Win wandonsu don su jibgeta,Abba yayi saurin dakatar dasu""Innallaha ma'assabirin!Kubarta da Allah Shiyasan yarda zaiyi da ita,ban amince Waya daga cikinku Ya ta6a lafiyar jikinta ba,Azmee bata kashe mun kowa ba,Iya cuta dai ta cutar damu,Ina neman alfarma a wurinku,daku mi™ata wurin hukuma su yanke mata hukuncin daya dace da ita,Sannan kuma Ina umartarku da ku hanzarta Ruguza ™ungiyarsu,Da duk wani wanda ke cikinta,Kamar yarda kakanku salahudeen yayi,haka nakeso kuma Kuyi,Kada ku raga masu,banaso daya daga cikinsu Yasha,gawawwakinsu kawai nakeson Gani,""Yana kai ™arshen maganar,Ya juya tare da barin wurin Ya koma bedroom Winshi,Idanuwanshi cike tab da kwalla,a ™opar Wakin ya tsaya yayin da idonshi ke akan Junaid dake kwance saman gadonshi Yana ta sharar bacci abunshi,Har cikin ranshi baiso Azmee Ta kasance haka ba,Koma miye ita taja ma"

"kanta,Ya Allah kakare mu daga aikata Aikin dana Sani,"

"Bayan tafiyar Abba,Ya Mu'allim Yace""Shawarar da zan baku shine,Kuyi amfani da Azmee wurin kama sauran masu aikata laifin,saboda tasan komai,Tasan inda ™ungiyarsu take Inyaso daga"

"bisani Sai a mi™ata ga hukuma,zamu tayaku da Addu'a akan Allah ya baku nasara,"""

"Sosai sukayi ma Ya mu'allim Godiya,domin kuwa ya basu shawara mai kyau kuma Ya taimakesu,batare da 6ata Lokaci ba,suka tasa ™eyar Azmee zuwa Šakin horonsu,Tambayoyi suka shiga jero mata,tana amsa masu,In tayi kuskuren yi masu taurin kai kuwa,zazzafan Mari take sha,Anan suka samu bayanin inda Ya sayyadi Yake,Ashe baya ™asar tun Lokacin da abu ta kashe mashi idanuwanshi,Suka fiddashi ™asar waje,Don a duba lafiyarshi,Da wayar Azmee sukayi amfani wurin gano Duk wani mugun abu da suke aikatawa,A ranar suka shirya tsaf cikin kakin Sojojinsu gaba dayansu domin fara ya™ar ™ungiyarsu,Manya manyan makamai suka Wauka,Sai da Abba ya fara sanya masu Albarka,Yayi masu addu'a,Mommy ma tayi masu tare da sauran Mutanan gidan Kafin Su kayi masu sallama,A tare da Azmee suka tafi Asaman Helicopter kusan"

"guda shida Ya Waga dasu,"

"Kasa samun natsuwa su Sehrish su kayi,kowa zullumin yake yi game da tafiyarsu Babban"

"Yaya,wurine mai matukar haWarin gaske acikin wani ™urmamin daji,inda suka kafa ™ungiyarsu ta matsafa,kodai su kashe ko akashe su,Allah kaWai yasan wanda zaiyi nasara,"

"Abu kamar wasa har goma sha W ayan dare basu dawo ba,babu wani labari dangane dasu,Wayoyinsu kuma duk in aka kira bata shiga,Hakan Ya ™ara tayar masu da hankalinsu,shi kanshi Abba sai daga baya ya fara danasanin turasu,Mommy kuwa tuni ta fara zubda"

"kwalla,tsoranta kada ta rasa ³a'΄anta,"

"A 6angaren su Sehrish kuwa,Babu wanda ya runtsa acikinsu,kwana su kayi saman darduma sunayin sallah akan Allah ya basu nasara ya kuma dawo dasu Lafiya,abu kamar wasa Tsawon kwana biyu kenan su Sgr basu dawo ba,lamarin ya fara tsoratar dasu,Gashi ba'a samun Layinsu"

"balle asan awani hali suke Ciki,"

"Sai adaren Rana ta biyu ne,Allah yayi suka dawo,Sunyi nasara sai dai sunyi babban rashi na mutun Waya acikinsu,Irfan Allah yayi mashi rasuwa,sunji mutuwar nan kamar kamar me,tare da gawarshi suka dawo,wasu daga cikinsu kuma sun raunata sosai,Dan Fawan Allah ne yayi zai rayu,Twins kuwa sun jigata sosai,kowa Yaji ajikinshi,Nasarorin da suka samu sune sun ruguza ˜ ungiyar matsafan,sun lalata masu komai,Sun kuma kashe mutanan cikinta gaba Wayansu,don sunyi masu zuwan bazata,kuma sunci sa'a adai dai lokacin suna kan yin meeting ne,kowa Ya hallara,Hada shugaban nasu Ghali,Da taimakon Azmee suka kashe shi,Yanzu mutun Waya ya rage"

"masu su kamashi Wato Ya Sayyadi,"

"A washe garin ranar akayi jana'izar Irfan,Abba Yafi kowa jin mutuwar nan,Abubuwa sunyi mashi"

"yawa,Ga Junaid dake kwance yana jinya,Ga kuma fawan shima Yana ™arkashin kulawar likitoci,"

"Bayan kammala Jana'izar Ifran,Batare da 6ata Lokaci ba,Sgr Ya tura Armstrong tare da wasu daga cikin sojojinshi,Suka hau jirgi zuwa ™asar Malaysia,Don bala'e har asibitin da aka kwantar da Ya sayyadi suka Cafko shi,idanuwanshi Na manne da uban bandegi,da Alama aiki akayi mashi a wurin,Cikin jirgi suka sanyoshi,Sannan Suka dawo dashi Nigeria,har cikin gidan suka taso ™ eyarshi gaba,a garden Win gidan Sgr ya sanyasu suka Kwantar mashi dashi,kafin ya yanke mashi"

"hukunci,Sai da Ya fara kiran Abusufyan tare dasu Jahad,da oummansu gaba Wayansu suka hallara"

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login