Showing 177001 words to 180000 words out of 286330 words

Chapter 60 - Gidan Asali complete by boss bature

29 May 2026

17

rolling veil akanta,lips"

",Winta kuwa Red ta sanya masu,wani irin daddaWan ™amshi ne ke fitowa daga jikin ko wannansu"

"Ru™o hannunta junaid yayi tare da janyota cikin bedroom Win,lumshe idanuwanshi yayi tamkar maijin bacci,da wata irin kasalalliyar murya,yace""Jahad,You look so beautiful,kayan nan sunyi maki kyau "",sosai"

"Hannu tasa tare da shafa side face Winshi""Duk kyawuna ae bankai ka ba,kaifa na dabanne,ta ko'ina"

"."",Allah ya baka"

""",AWan shagwa6a yace""Amma ni bana jin kaina a matsayin cikakken mutun"

"?',A Wan ruWe tace""Saboda me"

"Hugging Winta yayi tare da kai lips Winsa saitin kunnanta sannan yace""Saboda,ban mallake ki ba,sai dake ne zan zama cikakken mutun,'"

",Wani irin matashin murmushi jahad ta saki,taji daWin kalaminsa sosai "",Nikaina junaid,bana jin kaina amatsayin cikakkiya,har saina mallake ka"""

",kalaman soyayya suka shiga gayawa junansu"

"Duk wannan abunda da suke yi akan idon Haroon wanda ke la6e,ya Wan buWe kopar Wakin ya zuro kanshi yana kallonsu,"

"Jinjina kanshi yayi tare da cewa""Ta kwana gidan sau™i,""yana faWin hakan,ya rufo masu ™opar Wakin,hannu yasa tare da zaro wayarshi,Contact ya shiga,Tare da rubuta wasu numbobi,ya danna"

",kira,tare da manna wayar asaman kunnanshi"

"Muryar wani kakkauran mutunne yace""Ya haroon,Ya ake ciki ne?ina fata kazo mana da labari me "",daWi"

",™asa ™asa da murya haroon yayi don kada wani ya juyo shi"

"Ka saurare ni dakyau,Yanzu junaid zasu fita tare da ΄ar wurin uncle Winmu,Abunda nakeso "" daku,Karku kuskura ku ta6a lafiyar jikin yarinyar saboda ba akanta zamuyi aiki ba,Junaid kawai "",nakeso,Ku bi ta kan motarshi da truck,Yadda ko fuskarshi ba'za a gane ba,idan tayi dameji"

"Fashewa mutun yayi da wata irin Mahaukaciyar dariya,hhhhhhhh kamar zai fasa screen Win wayar,Bayan ya tsagaita da yin Dariyar yace""AN GAMA OGA,SAI DAI UWARSHI TA HAIFI "",WANI"

"Jinjina kai haroon yayi tare da sakin shu'umin murmushin nan nashi yace""ku kasance a"

"ankare,Yanzu zai fito da motarshi,banaso yaron nan ya dawo gidan nan araye,Gawarsa kawai nakeson gani,jaga jaga da jini,"""

"* 234 810 388 4440: Boss Bature+ ]PM 2:57 ,19/3["

Join this link to follow my tiktok acct

https://www.tiktok.com/@boss_bature?_t=8WKx0lm4jaP&_r=1

* *J'A1 E'9D' -'1,D'H 4J1-3 FJ( )J3F'EH1 (- )5B

*Father of soldiers*

* TAKUN ˜ARSHE *



*MACE MAI GYARA KANTA BATA BORANCI*

"Sis ko kinsan illar rama ajikin mace in tayi yawa ??? Rama Sam batayi ba mijinki kullum yana iya kokarinshi akanki amma da yawa mutane sai suyi maki kallon kina cikin matsala ne saboda ramar da kikeyi , sannan zaki zquna a abushe bawata mat'aba ajikinki wannan yasa nazo maki da maganin kiba mai inganci hajiya yadda zaki ciko sosai ki murje abunki bawai kiba mai yawa ba aa zaki ciko dai kikoma yar dai dai misali ke ba katuwaba ke ba ramamma ba yadda kema zakiji dadin yin kwalliyar da zataja hankalin mijinki agareki mmn Yusuf fa ta shirya tsaf domin"

gwangwaje Ku da zafafan kayanta uwayen gida da Amare 07069711327

* Boss Bature*

"HAROON*na kammala yin wayar,ya mayar da ita cikin aljihun wandonshi,da sauri da sauri ya * saukko down kaitsaye ya nufi part Winsu,Sautin murya yaji ana raira wa™a da sauri yakai idanuwanshi wurin,Hosana ce zaune saman Sofa,ta aza ™afa Waya bisa Waya,ta Wauki wankan jeans da t shirt ajikinta sam bata lura dashi ba,jinjina kai haroon yayi tare da sakin wannan shu'umin murmushin nashi,A ranshi yace""Zan dawo kanku ne,dake da Omar Win,tabbas idan na ta6aki tamkar na ta6a zuciyarshi ne,don haka ta wurinki zan biyo mashi,Saina sa ya zubda hawayenshi kamar yadda nima yasa na zubar da nawa,""ya ™arasa zancen zucin nashi tare da wuce wa part Winsa,bedroom Winshi ya shige ya fara zarya"

"~acikinshi,burinshi kawai yaji Sa™on mutuwar Junaid"

*JUNHAD*

"Saukowa sukeyi downstairs hannunsu ru™e acikin na Juna,"

"Tun Wazu nake kiran Layin Rishi,Amma bata Wagawa,I don't know why,nashiga damuwa,""jahad ce """

",tayi maganar,fuskarta da Wan damuwa"

"Junaid yace""may be tana busy ne,amma ki bari zuwa anjima sai mu jaraba kiranta,may be ta Waga "",wayar"

",Cikin palour suka saukko,hosana na ganinsu ta mi™e tana sakar masu murmushi"

"Ba ™aramin burgeta su kayi ba yarfa hannu ta shiga yi tana faWin""Wow,jahad junaid kunyi kyau kamar"

",sabbin kuWin da Central bank suka fitar,""gaba Waya suka fashe da dariya"

"camera ta shiga,tare da Waukarsu hotuna da wayarta,kafin suka wuce tare da barin palourn,komawa"

",hosana tayi saman sofa Win tana jiran dawowar Ya Omar"

"Wurin motarshi suka nufa,da kanshi ya buWewa jahad mota,ta shiga,kafin ya zagaya other side W"

"in,ya buWe ma kanshi motar ya shiga,"

"juyawa ta Wan yi tare da kallon fuskarshi,Murmushi ta samu akan fuskarshi,"

""",Cikin sanyin murya tace""Babyna"

",Na'am"" ya amsa mata tare da wurga idanuwanshi akanta"""

""",Kashe mashi ido Waya tayi kafin tace""Junaid,I love u so much,I can sacrifice my life for u ˜ayataccen murmushi ya saki,tare da cewa""Me too,"",yana ™o™arin tashin motar yaji gabanshi yayi wani irin mugun bugu mai sautin gaske ji kake daraaam!har razana sai da yayi,lokaci guda yanayin fuskarshi ya canza,ganin ya kasa tashin motar yasa jahad,cewa""Babyna,Lafiya naga yanayinka ya"

"?""canza"

"Ashagwa6e yace""jahad,faduwar gaba nake ji,kamar wani mummunan abu zai faru dani,haka nake"

",ji,""muryarshi a kasalance yayi maganar"

"Cikin sanyin murya tace""In sha Allah babu abunda zai faru da kai babyna,idan har fitar nan da zamuyi bata kwanta maka arai ba,ni inaga kawai mu koma gida...""tunkan ta ™arasa maganar,yace""a'a,Bazamu "",fasa ba,na sa rai sosai akan fitar nan"

"Jinjina kai jahad ta Wan yi tare da zura hannu cikin ΄ar purse Winta dake ajiye saman laps Winta,Phone Winta ta curo tare da buWeta,adai adai lokacin app Win da take amfani dashi na V muslim wurin yin"

",azkhar yayi mata alert na cewa time Win yin evening azkhar yayi"

",Juyawa ta Wanyi tare da kallon junaid,wanda jikinshi duk yayi sanyi "",Babyna,yakamata muyi azhkar kafin mu fita daga gidan nan"" "",Ashagwa6e yace""jahad ni ban iyaba,bansan ya zanyi ba"

"Moving tayi close to him tare da nuna mashi screen Win wayarta""kalli ka gani,App ne nake using dashi yana da matu™ar amfani,kuma yana taimaka mun wurin tunasar dani lokuttan yin sallah da kuma yin "",azhkar,koda ace baka iya ba,zaka iya yi yayin da kake kallo kana karantawa acikin zuciyarka Murmushi ya Wan saki kafin yace""Its ok my juliet,mu fara atare,"""

"Nan suka shiga yin azkhar Win acikin zuciyarsu,har suka kammala,tukunna"

"yaja motar da gudu ya nufi hanyar fita daga gate Win gidan,a bakin gate Win ma sai da jahad ta ™ ara tunasar dashi akan yin addu'ar fita daga gida kuma atare suka furta""Bismillah,Tawakkaltu Alallah,wala haula wala ™uwwata illa billah"","

"Fitar motarsu keda wuya,Sai ga motarsu Marshal Omar na shigowa cikin gidan,Hatta gifcinsu sai"

"da marshal Omar ya gani,"

",Yalla6ai,kamar motar junaid ce ta wuce yanzun nan""major ne yayi maganar"""

"Omar dake zaune a back seat na motar yace""I think so,"""

"Amma yalla6ai,kada kace nayi shisshigi,ni dai aganina bai kamata junaid na fita yawo shi kaWai ba "" "",without security guards atare dashi,duk da munsan Allah ke tsare bayinsa"

"shiru Marshal ya Wan yi yana nazarin wani abu kafin yace""Ni kaina na jima ina tunanin hakan,last time har maganar mu kayi da Rafayet,amma daga baya kowa ya share maganar,"""

"Major yace""gaskiya yakamata aduba,saboda yaron yana da farin jini sosai,kuma kowa yasan irin son da kuke yi mashi,duk wani mai hakon family Winku zai iya biyowa ta wurinshi ne""_"

"Jin wannan maganar ta Major,yasa hankalin Omar ya tashi,saboda an sha faWa masu cewa junaid,Shi ne lagwansu,Duk wani wanda zai kawo masu hari acikin masu son ganin bayansu,dole"

"sai an ™untatawa junaid sannan za'a ta6a zuciyoyinsu,"

"',Major thank u so much for ur advise,and in sha Allah zanyi wani abu akai"""

"Bayan Major yayi parking W in motar,Ya bu W e ya fito tare da zagayawa ya bu W ewa Marshal,Saukowa marshal yayi,ya nufi cikin gidan,lokacin da ya shiga babu kowa a main palour Win,Bedroom Winshi ya wuce,Shaf shaf ya cire kakin dake ajikinshi,Ya wuce cikin toilet,after some minutes ya fito daga cikin toilet Win,sanye da short a jikinshi,Agajiye yake ga wani irin"

"bacci da yake ji,Saman gadonshi ya haye,in a short time bacci ya Wauke shi,"

"A hankali Hosana ta turo ™opar dakin nashi,tun tana kabbara sallar la'asar ta jiyo shigowar mota cikin gidan,jiki na rawa ta sallame bayan ta gama sallar ta fito,saboda tana da tabbacin cewar Ya Omar Winta ne ya dawo,murmushi ta saki ganinshi kwance da gajeran wando ajikinshi,ya baje sai faman sharar bacci yake yi,lalla6awa tayi cikin sanWa ta haye saman gadon,saman jikinshi ta hau,har zuwa saitin fuskarshi,ta ™ura mashi ido tana kallon kyakkyawar fuskarshi,bata da da burin da ya wuce ta takura mashi arayuwarta,"

""",Bari nagani,idan na toshe mashi hancinshi da bakinshi,ta ina zai yi numfashin"""

"Hannu tasa,cike da mugunta,ta toshe mashi hancinshi da bakinshi,ta danne su da tafin hannunta,aikuwa nan take numfashinshi ya soma tattokarewa,A razane ya farka lokaci guda,ya rarumeta batare da ya ankara ba,yayi wurgi da ita,da iya ™arfinshi na ™arshe,kai tsaye hosana ta faWi ™asan gadon yaraf!kanta ya bugu sosai,fashewa tayi da matsanancin kuka tana fadin""Wayyo Allah "",na,Ya Omar ka kashe ni wllh"

"Tunda yaji muryarta,ranshi ya 6aci sosai,saboda ita taja har yayi mata hakan,ko kwanakin baya ta ta6a yi mashi irin hakan har yayi wurgi da ita,mi™ewa yayi daga zaune tare da kai idanuwanshi wurin da"

",take yashe a ™asa tana kuka"

"?""!Da wata irin kasalalliyar murya yace""Why Hosana!why"

",Sai faman shesshe™ar kuka take yi,tama gaza Wagowa da kanta"

"Guntun tsoki yaja,kafin ya sauko saman floor Win,hannu yasa ya janyota jikinshi ya rungumeta a saman faffaWan ™irjinshi,yana Wan bubbuga bayanta,Cikin lallashi yace""Am so sorry My Hosana,duk"

"?laifinki ne,meyasa kike son takuramin ne"

"""...Cikin shesshekar tace""ya..ya..Omar,nifa wasa nake yi maka fa"

"""!Haka ake yin wasa a garinku?You are trying to kill me,and u are saying that it was a joke"" "",Ya Omar,nima fa a wani Chinese film ne nagani,Na jakican,shi ne na kwaikwaya"""

"A ruWe ya Wago da kanta daga saman ™irjinshi yace""Ke!ashe dagaske baki da hankali,saboda kawai kin kalli film kinga anyi haka sai kice nima zaki jaraba akaina?angaya maki cewa abunda ke cikin film "",dagaske ne?Su idan sunyi sun rayu,to ni idan kika yi mun kashe ni zakiyi"

",Runtse idanuwanta tayi ganin yadda yake ta surfa mata faWa"

""",Tsagaitawa tayi da yin kukan da take yi""Am sorry Ya Omar bazan ™ara ba"

""",Harara ya Wan watsa mata""kinfi kowa iya bada ha™uri,idan kikayi laifi kamar matar aure ta gari MurguWa mashi baki tayi,lokaci guda ya samu kanshi cikin wani irin yanayi,zuba mata ido yayi yana kallon dress Win dake ajikinta,Jeans da t shirt sunyi matu™ar bin shape Win jikinta,jin yayi tsit yasa ta Wan buWe idanuwanta,ganin ya zuba mata ido ko ™yaftawa baiyi ba,yasata fara tunanin kome yake kallo"

"?""ajikinta,Ganin yana kallon ™irjinta yasa tace""Ya Omar sun ™ara girma ko"

"Waro ido ya Wan yi tare da cewa""Mekenan?"" Hannu tasa tana nuna mashi breasts Winta,"

"Ya salam,""ya furta hakan tare da Wan rufe idanuwanshi yace""nifa,basu nake kallo ba,kayan jikinki ne """

",suka burgeni,sunyi maki kyau sosai,""ya ™arasa maganar tare da mi™ewa tsaye yana kallonta"

",Idan kana jin yunwa in kawo maka abinci""?tayi tambayar tana kallonshi"""

"Waga mata kai yayi alamar eh,sannan yace""pls,inaso in Wan kwanta in huta kinga baccin bai ishe ni "",ba,idan kika kawo mun Lunch Win,ki ajiyemun shi saina farka zanci"

"Amsa mashi tayi da toh,kafin ta mi™e da sauri da sauri ta fuce daga Wakin,saman gadon ya koma ya kwanta,bakomai bane ya faWo mashi aranshi ba,fa ce maganar da suka yi da Major dangane da Junaid,hakanan ya dinga jin kamar yayi kuskuren barinshi ya wuce da motarshi,dama ya sani tun a time"

...........Win yasa security sun bi Bayan Motarshi

*Boss Bature*

"˜arar shigowar Message,da ta ji ne yasa takai hannu tare da Waukar wayarta dake ajiye agaban mirror,yayin da take zaune asaman kujerar gabanshi,tana yin makeup,janyo wayar tayi tana karanta message Win daya bayyana akan screen Win wayar,"

"_Abra,inason magana dake,amma bana so kowa ya sani,koda Aunty Laila ce_"

"Mamaki ne ya kamata ganin anyi mata sa™o da new number,kowaye wannan,Waukar wayar tayi tare da"

",mi™ewa tsaye,a lokacin Aunty babba na cikin toilet tana yin wanka"

"Arab gown ce ajikinta,pink colour abunka ga fara tass,ba ™aramin kyau tayi mata ba,fitowa tayi daga cikin bedroom Win nasu,ta mi™i hanya kamar zata fita daga corridor Win,Sai da ta bada tazara sosai,Sannan ta dannama numbar kira,tana fara ringing aka Waga,"

"Tun kafin tayi sallama,taji muryar hayaam tace""ABRAH""!tun daga kan yadda ta kira sunanta yasa"

",gabanta ya faWi rass"

"?""Aunty hayaam kece"""

"Bata amsa mata ba,sae ma fashewa da tayi da kuka mai sautin gaske,hakan ya ™ara Wagawa Abra hankali,a ruWe ta shiga faWin""Aunty hayaam meya faru dake ne?meyasa kike kuka?dan Allah kiyi mun bayani,"""

"On the other hand,Hayaam ta mi™a ma Amani wayar tare da cewa""kiyi mata bayani,"""

",Gyaran murya Amani tayi tare da ambaton sunan Abra"

"Duk sunbi sun Waga mata hankali,muryarta har kerma takeyi wurin cewa""Dan Allah kuyi mun "",bayani,kun sanyani acikin duhu"

"Abrah!ki natsu ki saurareni,""jinjina kai abra ta shiga yi tana fadin""ina sauraranki Aunty Amani,meya """

",faru ne naji Aunty hayaam tana kuka"

"Amani bata 6oye mata komai ba,game da abunda ya faru da hayaam da kuma guduwar Aunty babba daga asibitin,da kuma wasikar da ta bar mata,wasu irin zafafan hawaye ne suka soma gangarowa akan fuskar Abra,hankalinta a matu™ar tashe tace""Nashiga uku!kenan nima wata rana idan ™addara ta same"

"?ni,Aunty laila zata iya guduwa ta barni"

"Amani tace""™warai kuwa!saboda bata da Imani kuma bata da tausayi,karki so kiga yadda na samu hayaam a asibitin nan a wulakance,kamar wadda tayi hatsarin mota amma a haka laila tabarta,saboda bata da amfanin da zata yi mata,To kema muddin kika kuskura kika bita wurin bokan nan rayuwarki ta faWa halaka,Kuma wlh da zarar amfaninki ya ™are a wurinta shikenan kin zama Waste product!Zata yi watsi dake ne,""jin wannan maganar yasa Abra ta fashe da matsanancin kuka,wani irin tsoro ne ya"

",kamata,don Aunty babba ta zama abun tsoro a wurinta,ta girgiza da jin rashin imaninta"

"Da gangan Amani ta dinga tunzura abra don ta tsoratar da ita akan karta goyi bayan Aunty babba suje wurin bokannan,"

"Abra!ina ™ara jan kunnanki,karki kuskura ki bi ta,Kiji tsoron Allah,ki tuna cewa wata rana zaki koma "" gare shi,kada kiyi silar da za'a cutar da rayuwar wasu,Aunty laila bata da Imani,tanaso ta jefa rayuwarku cikin haWari ne,kuma tana yin amfani da ku ne don ta cimma burinta,kuma da zarar amfanin ku ya ™are a wurinta,zata yi watsi daku ne,ta kama gabanta,Ga hayaam nan dai yanzu ta gane kuskuren "",da tayi,tana mai dana sanin abunda ta aikata"

""",Amani nakai ™arshen maganarta,ta mi™a ma hayaam wayan""kiyi mata magana"

"Kar6ar wayar hayaam tayi tare da karata a kunnanta,Kukan da Abra keyi har cikin zuciyarta,dama"

",tasan dole taji raWaWin acikin zuciyarta,Wan uwa ba wasa ba"

"Cikin Sanyin murya tace""Abra,baki ga yadda na koma ba,bani da wani abu daya rage na ΄a mace a "",jikina,komai ya lalace,Yanzu ma bana jin kaina amatsayin mace"

"Wani sabon kukan Abra ta ™ara fashewa dashi,cikin shesshe™a tace""Aunty hayaam wlh bazan bi ta ba,sai dai taje ita kaWai,Ashe ba son mu take yi ba,bata Wauke mu abakin komai ba,Amfani kawai take yi damu don ta cimma burinta,Ni wlh bansani ba Aunty hayaam,harfa tambayarta nayi ina kike amma tace mun wai batasan inda kika tafi ba,kinacan kina yawon gantali,Ashe kina gadon asibiti rai hannun Allah,yanzu haka fa da nake yin maganar nan,tun jiya muka iso Enugu da ita,Yanzu haka ma shirin"

",zuwa wurin bokan muke yi"

"Hayaam tace""Abra,ki natsu ki saurare ni,kada ki bari tasan da shirinki na™in binta wurin boka,saboda bata da imani tana iya kasheki,in kika 6ata mata rai,Abunda nake so dake shi ne,Duk wani kuWi dake a wurinta,ki tattarasu gaba Waya ki sanyo su acikin jakarki,muguwar rabi da kwata na kuWin dake a "",hannunta nawa ne,amma saboda tsabar rashin Imani ta kwashe hada nawa ta gudu dasu"

",Jinjina kai Abra tayi yayin da take share hawayenta"

""",Aunty hayaam,yanzu tana acikin toilet,bari nayi sauri na tattara kayana,in biyo mota in dawo nan"" Hayaam tace""Yawwa,kiyi sauri kada fa kiyi kuskuren

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login