Showing 9001 words to 12000 words out of 286330 words

Chapter 4 - Gidan Asali complete by boss bature

29 May 2026

28

abun ya faru amma daga baya na gane ba gaskiya bane,in ba haka ba,yaushe abusufyan ya ta6a yin aure""? Tayi tambayar tana kallon hajiya azeema,wadda ta saki baki tana kallon"

",gwaggon"

",Ganin azeema tayi sototo tana kallonta yasa tayi tunanin cewa ko abunda ta faWa ya bata mata rai ne Nasan dole kiyi mamaki kema,Mafarkin fa kamar dagaske,Waya daga cikinsu har tana sharara mana "" labarin ™arya waisu ΄a'΄an wata zainabu ne,kuma ma acikin labarin hada wata hajiya Ameena,in banda"

"?""shaiWan ina abusufyan ina ΄a'΄a"

"˜iris ya rage Azeema ta fashe da dariya agaban gwaggon katsina,ganin yadda ta ha™i™ance tana kora"

",mata bayani,kuma babu alamun wasa a fuskarta"

"˜unshe dariyar bakinta tayi tare da basar da ita tace""Gwaggo Anya kina shan maganinki kuwa?ina Dr harris yake?gaskiya inason ganinshi,'"

""",Tsoki gwaggon katsina taja tare da cewa""Harrisun daya zama Wan iska"

"Waro ido waje azeema tayi tace""gwaggo harris ne Wan iska""?"

"ta6e baki tayi tare da cewa""Zan masa ™arya ne?ba Wan cikina bane""?nasha wahalar yima yarona tarbiya amma waccen sauden 'kasa ™arasa maganar tayi saboda kukan daya ciyota,zanin hannunta"

",takai saitin idonta tana ™o™arin goge hawayenta"

"Zuru harris yayi wanda fitowarshi kenan kuma atare da saude suka fito,jin maganar gwaggone ma"

",yasa yayi hanzarin cire hannunshi daga cikin na sauden"

"?,Hajiya azeema tace""gwaggo faWamun me harris Win ya akaita"

"Hankali tashe Saude tace""ya harris pls kada ka bari gwaggo ta faWa mata abunda muka aikata,kasan ',gwaggo yadda take Waukaka abu,inta tashi faWi saita ™ara ma miya gishiri"

""",Dr harris yace""just don't worry ur self,insha Allah bazata faWa mata ba"

"FaWin hakan keda wuya gwaggon Katsina tace""Azeema abun da ciwo,yanzu yunwa nake ji,shiyasa"

"ma kika ga nafito ina sambatu,Wurin waccen matar zani,wlh ba azmee ba Allah yasa ramadan ce ita yau saina zazzaga mata rashin mutunci!Ni zata raina ma hankali tunda safe,takawo mun tea rabin kofi da salalar biredi wai in fara da wannan,don ta raina mun hankali,nayi mata kama da kusu ne?"

"Rai a6ace tayi maganar,aikuwa atare haris da saude suka fashe da dariya,a hanzarce ta juyo"

",sakamakon jin sautin dariyar tasu,nan take ta tsuke fuska ganin shi tare da saude"

"Murmushi Hajiya azeema tayi tare da cewa""haba gwaggo baki fahimce ta bane,cewa fa tayi ki fara da wannan tana nufin kafin ki tashi fitowa zuwa yin breakfast Win,yanzu haka yana can an shirya mana mu "",kawai ake jira muje muci namu kalacin"

"Hajiya azeema ta ™arasa maganar tare da ru™o zanin hannun gwaggon tace""Bari na taimaka maki ki "",Waura shi"

"Girgiza kai tayi tare da cewa""Barmin shi a hannuna,nafison inji iska na shiga ta ko'ina,""murmushi hajiya azeema tayi kafin tace""hakan ma yayi gwaggo,ae under skirt din ma bamai sharashara bane,yana da kauri,amma duk da haka dae ki Waura zanin yadda zaki fito da kyau tunda ga rigarshi kin sanya "",ajikinki,Kuma kinga Abusufyan na nan,Ga kuma ΄a'΄ansa,bazasu so suga gwaggonsu a haka ba"

"wani irin ™ayataccen murmushi gwaggon katsina tasaki tare da cewa""Kenan dagaske ne Mafarkin da"

"?""nayi jiya"

"Jinjina kai Azeema tayi tace""Ae suna nan,duk abunda ya faru jiya dagaske ne,ba mafarki kikayi ',ba,agabanki akayi komai kin dai shafa'a ne"

"Jin haka yasa tayi saurin mayar da zanin ajikinta tana Waure shi tana cewa""Allah sarki ΄a'΄an abusufyan Wina,bayin Allah,sunsha wahala a hannun wannan fasi™in mutumin ba™in shaiWani,Allah"

"?""mutumin nan ™aho ne kawai bai fito masa aka ba,amma ina tantama anya ba Irin shaiWan bane gwaggo kidaina maganarsa ma,Ni wlh ko zancen shi ma bana so anayi,Na tsani mutumin nan kamar "" yadda natsani mutuwa ta,""acewar hajiya azeema,tayi maganar ne a yayin da take kama hanyar Zuwa Dining area Win nasu,bin bayanta Gwaggon tayi tana cewa""Ae ko sai dai ki toshe kunnanki,don zancen ',sayyadi ya zama dole,in har ba'a kawo min kansa ba,bazan daina faWan sunan shi ba"

",Murmushi kawai hajiya azeema tayi,atare suka ™arasa dining area din"

"Gaggaisawa suka fara yi da junansu,su jahad na ganin saude suka tashi atare suka nufe ta,dama Jiya basu samu damar gaisawa da ita ba,saboda yanayin da suka shiga gaba Wayansu,haWasu tayi ta rungume ajikinta,cike da farin ciki tace""Ina tayaku murna sosai,nayi farin ciki sosai,Ya harris ya sanar dani komai agame daku,ashe ku jininsu ne,'ta ™arasa maganar ayayin da take raba jikinta daga nasu,kowannansu fuskarshi Wauke da murmushi,Jahad tace""Aunty saude kinga ikon Allah ko?munsha wahala sosai,mu kanmu bamu ta6a tunanin cewa muna da dangi ba,amma sai gashi ™addara ta haWamu da ya Omar,Ita kuma ΄ar uwarmu Sehrish ™addarar aikine ya kawota gidan nan,Muna tare da ΄an ',uwanmu ba tare da mun sani ba,sae gashi rana Waya Allah ya bayyana mana komai"

"Saude tace""Congratulations Once again,ina ™ara tayaku murna sosai da kuka fito daga tsatson wannan Family Win,abun alfahari ne wannan""kafin ta mayar da idanunta kan Hosana,Cike da zolaya taja kumatunta tare da cewa""Hosana Kinga yadda kika canza?kamar ba wannan Sha takwas sha taran "",ba,mai Wan kai,kinyi kumatu kamar Balon balon,Ga haske gaskiya ya Omar ya Iya raino"

",Fashewa da dariya hosana tayi tana faman sunnar dakai"

"Kiyi ma sister Winku mana,Ita bazata taso mu gaisa ba""?tayi maganar tana kallon sehrish dake """

",zaune,tana faman kallonsu Waya bayan Waya"

",Murmushi jahad tayi tare da juyawa tayi mata alamar ta taso da hannunta"

"Mi™ewa sehrish tayi tare da nufar inda suke,koda ta ™araso saude ta sanya hannu tare da janyota ta"

"rungumeta,kafin ta raba jikinta dana sehrish tace""Masha Allah,gaskiya ban ta6a ganin triplet,masu kama iri Waya sak kamar taku ba,ina taya ki murna sosai da Allah ya haWaki da ΄an uwanki,da kuma ',mahaifinku,da kuma danginku"

""",Fuskar sehrish Wauke da murmushi tace""Ngde sosai"

"',Allah ya tsare mana ku,Ya Albarkaci rayuwarku ya kuma kare ku daga sharrin ma™iya"""

",Atare suka amsa mata da Ameen,bama su kadae ba,hadasu Abba dake sauraron maganganun nasu"

"Kamar yadda Abba yayi al™awarin shirya gagarumar walima na bayyanar ΄a'΄an ™aninsa Abusufyan,Da kanshi ya fidda date Win da za'a gabatar da ita,Kuma tun aranar ya fara kiran ³an uwa da abokanan arzi™i yana sanar dasu game da ΄a'΄an abusufyan da suka bayyana,Babu wanda bai bari ba,kowa kira yake tun daga kan danginsu na Zaria,na damaturu dana sauran states Win da kuma waWanda ke zaune ˜asashen waje,kowa saidaya sanar mawa,Bayan Abbas ya koma gidane da safe Amani ke tambayarshi meya faru ne jiya ya hanasu zuwa gidansu,Anan ya kwashe duka abunda ya faru game da su Sehrish ya sanar mata,wani irin farin ciki ne ya cika ta,Ba don komai ba sai don sanin cewa plan Win Aunty babba ya gama Tarwatsewa,ae tunda taji cewar ΄an mata ne kuma sun kai shekara goma sha bakwai zuwa sha takwas kyawawan gaske,Nan fa ta kwashe da dariyar mugunta aranta tana cewa Naga yadda za'ae Aunty laila ta cimma burinta,Gida bai ™oshi ba taya za'a ba na waje,Ae tuwona maina za'ayi,Haba ae xance ya ™are,"

"ita kanta Amani ta ™osa ranar walimar tazo saboda suje gidan,saboda taji cewar Aranar Aunty babba"

",da hafsat zasu zo Abuja,babban burinta taga tashin hankalin da aunty babba zata fuskanta inta gansu"

"Ranar walimar kuma yayi dai dai da ranar da Ammi zata zo,tare da wasu daga cikin danginsu,haka zalika captain Najeeb da kuma Talal suma duk a ranar zasu dawo gida,ba don komai ba sai don su sanya ΄a'΄an uncle Winsu abusufyan acikin idanunsu,Kowa Wokin ganinsu yake yi kamar kamar me,musamman da sukaji irin rayuwar da yaran sukayi a wula™ance sai suji wani irin tausayinsu da kuma ™aunarsu ya shiga cikin ransu,kuma duk aranar MG Osman da kuma Captain Adam suma zasu dawo gida,wanda tun dawowarsu daga U.s suka tafi sada zumunci,Gaskiya wannan Babbar rana ce,Hakan yasa ma Zamuyi shiri na musamman ni da makaranta littafina don mu halarci gidan"

"amatsayin gayyar soWi tunda ba'a gayyace mu ba,Sa kaine kawai,"

"Cikin ΄an kwanakin nan wata irin rayuwar farin ciki suke gudanarwa tare da Daddynsu,kullum yana manne dasu,Da kanshi ya zauna yayi masu kitson kalaba guda bibbiyu akansu kamar yadda ya ta6a yi masu suna yara,koda yazo kan Sehrish,Cike da mamaki yace""Ya akai naga gashin kanki guntu?ko kinyi wani ciwo ne dayasa aka datse maki gashin,""girgixa kai tayi tare da cewa""a'a Laifi nayi ma Babba yaya shine ya yanke mun gashin da almakashi,"""

"da buWar bakin Abusufyan sai cewa yayi""Yayiwa kanshi ai,"" murmushi sehrish tayi duk da batasan me daddyn nasu yake nufi da hakan ba,duk a wannan kwanakin basu je school ba,Abusufyan da kanshi"

",yace kada su damu shi da kanshi zai kaisu makarantar don karma a tuhume su"

"A 6angaren Sir Commander haroon kuwa,tamkar munafuki haka ya koma acikin gidan,ba kowa ma ke sanin lokacin da yake shigowa gidan ba,da kuma lokacin da yake fita,Da alama dae akwai"

"wani abu da yake shiryawa a 6oye,"

*AMRISH*

"Zaune take acikin class Win gaba daya ta shiga damuwar rashin ganin Sehrish kwana biyu ko layinta ta kira bata samu,hatta wayar junaid ta jaraba kira shima ba'a Wagawa,hakan ba ™aramin tayar mata da hankali yayi ba,tagumi tayi idonta cike tab da hawaye saboda damuwar da take ciki,taso ace sehrish na nan atlease zata Webe mata kewa,tana cikin wannan tunanin har malam ya shigo cikin class Win nasu bata sani ba,bayan ya kammala amsar gaisuwa daga wurin student din,kai tsaye ya ™arasa seat Win da Amrish take,hannun shi yakai wanda ke ru™e da maker ya Wan bubbugi desk Winta,a firgice takai idanunta akanshi,Yun™urawa tayi tare da mi™ewa ganin Ya mu'allim,wanda tun ranar daya ba sehrish Ruwan addu'ar nan bai ™ara zuwa makarantar ba,duk da sun samu labarin cewar Ya tafi Umra ne,shiyasa aka musanya masu shi,"

"Murmushi ya Wan saki afuskarshi yana kallonta yace""tunanin me kike yi ne?har na shigo cikin class"

?Win baki sani ba

",Muryarta na rawa tace""Ayimun afwa ya mu'allim,Bana jin daWi ne bansan ka shigo ba"

"Jinjina kanshi yayi tare da Wan kai idanunshi kan Seat Win sehrish yace""Ina yarinyar nan take?΄ar"

"?""family Win Salahuddeeen hussein naga kamar bata a class Win"

"fuskarta Wauke da damuwa tace""Batazo ba,yau kusan kwana huWu kenan bata zo school ba,kuma nayi ',trying kiran layinta amma bana samu,har brother Winta na kira,shima layinsa ba'a samu"

Jin hakan yasa shi fargabar to kodai wani abu ya faru da yarinyar?Yaso yaji ya tayi da ruwan addu'ar

"?daya bata,shin tasha ko bata sha ba"

"Jinjina kanshi yayi tare da juyawa yace""Allah yasa dae lafiya,in har batazo ba,zuwa sati mai zuwa zan ',je gidansu don na binciki dalilin rashin zuwan nata"

"Jiki asanyaye Amrish ta koma ta zauna,saman seat Win nata,jikinta har ya fara kerma saboda tsoran kar"

",ace wani abune ya faru da Sehrish"

.A ™arshe dae ta yanke shawarar neman gidansu don taje ta ganta da kanta

*SANARWA SANARWA*

*$$ME TAKEN NA AMARYA HUTAA*

"MUNA FARIN CIKIN SANAR DAKU CEWA MUNA BADA HAYAR KAYAN * AMARYA(WEDDING GOWN), KAYAN BRIDAL SHOWER, KAYAN BIRTHDAY PARTY, KAYAN FITAR SUNA, SANNAN MUNA BADA HEAD AND SHOULDER, MUNA DA POSS, MUNA ALKYABBAR KAI AMARYA KO TARON WALIMAR SAUKA, MUNA DA KAYAN FULANI FARARE NA YARA DANA MANYA MUNA DA NA AMARYA BLUE BLACK, SANNAN MUNA GYARAN JIKIN AMARYA DA UWARGIDA CIKIN KWANA UKU CAKAL ZAKIGA KIN KOMA TAURARUWA MAI WALWALI. MUNAYIN TURARUKAN WUTA DA HUMRA DA"

"*.KOLACCAR, KOWANNE KALA KIKE BUKATA AKWAI CIKIN FARASHI MAI SAUKI"

*LOCATION KANO*

08062073990

Ina kuke mata hamshakai wayanda suka amsa sunan su wajen mazajen su ina mata masu son qamshi shin ko kunsan tsafta bata tafiya seda qamshi ina masu son turare mai riqon gida tareda qamshin shi mai sanyaya zukata mardie collection tazo muku da dadadan turarukanta masu lasting riqon gida harma da jiki ku tuntube mu da nmb kamar haka 08136666994 inda zaku samu kaya kamar haka

Wadrobe balls Madarar kulleccham Vaseline kulleccham Kajiji

Halut Couscous Khumrah

Da dai sauransu harda abin wanke toilet yayi tas komi dafe warshi wato BETHALEX METAL ku

garzayo kar ayi baku

Ina kuke mata hamshakai wayanda suka amsa sunan su wajen mazajen su ina mata masu son qamshi shin ko kunsan tsafta bata tafiya seda qamshi ina masu son turare mai riqon gida tareda qamshin shi mai sanyaya zukata mardie collection tazo muku da dadadan turarukanta masu lasting riqon gida harma da jiki ku tuntube mu da nmb kamar haka 08136666994 inda zaku samu kaya kamar haka

Wadrobe balls Madarar kulleccham Vaseline kulleccham Kajiji

Halut Couscous Khumrah

Da dai sauransu harda abin wanke toilet yayi tas komi dafe warshi wato BETHALEX METAL ku

garzayo kar ayi baku

"It's not just good ...it's finger linking good faster than fast food, better fine dining. Snack"

Awarah Farah Zobo Samosa

Cup cake etc

Contact me 09063302182or 09012179727.

"* 234 810 388 4440: * Boss Bature+ ]PM 2:56 ,19/3["

",Allah ya kaimu lpy,Abba,'jahad da sehrish ne suka haWa baki wurin bashi amsa"""

"Abusufyan yace""ba abba zaku dinga kirana ba,saboda ana kiran Yaya hossein da Abba,abun zai dinga ruWa mutane ne arasa gane wani abban kuke nufi,amma ku dinga kirana Daddy,saboda a bambanta sunan,ina fata haka yayi maku?"

",Eh daddy,""suka haWa baki wurin bashi amsa,hakan ba ™aramin daWi yayi mashi ba"""

"Abba ita Oumman mu fa?dagaske ne ta haukace kuma tana saman bola tana hauka kamar yadda "" gwaggon katsina tace?kuma wanene majnun Win da naji gwaggo tace shi ya koya ma oummanmu hankali,'hosana ce tayi maganar,jahad tace""Ke fa matsalarki kenan baki da kan gado,tunda kika ji ance"

",Majnun ae kinsan wa ake nufi,'Murmushi Abusufyan yayi yana sauraronsu"

"Sehrish tace""dan Allah ku daina magana,kuna takurama daddynmu bacci fa yake ji,baku ga idanunshi"

",ba"

"Mayar da idanunshi yayi kan sehrish data aza kanta asaman kafaWarshi,kafin ya mayar da idanunshi kan jahad itama tana manne dashi,ga hosana kuma data manne mashi asaman chest Winshi,kamar zata koma ciki,Allah kaWai yasan irin farin cikin da yake ji acikin ranshi,daWi kamar ya kashe shi,babban burinshi Ammi tazo taga yaran daga zarar ta amince dasu,bai da wata sauran damu,zancen sayyadi kuma ya gama sama ranshi lokacin mutuwarshi yazo,Saboda Case Winshi na hannun Zaki da"

",damusa,tabbas sai ya Wandani kuWarsa"

"Daddy,bakace komai ba!oumman mu fa muna so mu sake ganinta atare,""muryar hosana ce ta dawo "" dashi daga zurfin tunanin daya shiga,firgit ya danyi tare da sanya hannunshi ya shafa kanta yace""Kada ku damu,insha Allah komai yazo ™arshe,Oumman ku duk inda take bi'iznillahi za'a ganota ne,inason komai ya lafa ne,daga ni har ku mu samu kwanciyar hankali sosai,sannan zan fara sanyawa a binciko mun makwabtan nan naku,ina da tabbacin cewa za'a samu wasu bayanai masu muhimmanci a "",wurinsu"

"Ba ™aramin daWi suka ji ba,burinsu oummansu itama tashigo cikin wannan daular suci gaba da rayuwa"

",acikin family Win Abbansu"

"Daddy Allah ya taimaka,kuma ya baku sa'a akan duk wani yun™uri da zakuyi na ganin kun kawo "" ™arshen Mugun mutumin nan dashi da duk wani wanda yake da hannu akan cutar da zuri'armu,Allah ya tonu asirinsu,kuma Allah ya bayyanar da Oumman mu da ranta,Insha Allah daga rana irin ta yau zamu kasance kullum muna taya ku addu'a saboda asamu nasarar kama ya sayyadi,'murmushi abusufyan yayi yana sauraran maganar jahad,bayan ta kammala maganar Sehrish tace""insha Allah daddy zamu tayaku da addu'a kuma zamu jajirce wurin ganin mun bada gudummawa wurin binciken gano waWanda ke da hannu akan cutar da zuri'armu,duk da mu mata ne muna da rauni,amma hakan bazai hanamu mi™ewa ',tsaye ba wurin kawo ™arshen Ya sayyadi da kuma ire irensa,shaiWanun dake take masa baya"

"tana kai ™arshen maganarta hosana tace""Abba don Allah Idan kun gano ya sayyadi,inaso abani damar"

""",da zan fasa mashi tsakiyar goshin shi da bindiga,ko in harbi saitin zuciyarshi ta daina bugawa"

",Dariya sosai abusufyan yayi yana sauraron kalaman hosana"

"Hosana,ae idan ya mutu ta hanyar harsashin bindiga sai inga kamar yayi mutuwar sau™i ne,nafi so ya "" rayu tamkar matacce,gashi da rai amma baida wani sauran amfani,shi kanshi sai ya dinga ro™on Allah ya Wauki ranshi ya mutu ya huta,a tunanina ba,amma abunda nake gani yakamata mu shirya mashi"

",mummunan ™arshe,wacece acikinku zata bamu idea?yayi tambayar yana jiran amsoshinsu"

"Kowacce da irin shawarar da take bayarwa akan yadda za'a shiryama ya sayyadi mummunan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login