Showing 90001 words to 93000 words out of 286330 words

Chapter 31 - Gidan Asali complete by boss bature

gogo shi"

"Shiru ya Wan yi yana kallonta kafin yace""Lafiyata ™alau Ni,nose bleeding ne ba wani abu ba dama ina ""yawan yinshi,yafi zuwa mun da daddare,shiyasa baku ta6a gani ba"

"Amma ka faWama Abba ko wani game da nose bleeding din""? Girgiza kai yayi alamar a'a,da alama "" baison maganar,don haka yace""pls nidai mubar wannan zancen,kusan yadda za kuyi dani don Allah"

",bazan iya komawa bedroom Wina ba,tsoro ma nakeji,""yayi maganar ashagwa6e"

"Jiki asanyaye jahad ta kalli su sehrish tace""kuje ku kwanta,bari ni na rakashi Wakin nashi,"" mikewa su"

",kayi atare da ita da hosana suka koma kan gadon suka kwanta,tare da jan bargo suka lullu6e Mi™ewa daga zaune junaid yayi yana cewa""Allah sai dai ki goyani,don na riga dana faWa maki cewa "",™afafuna ciwo suke yi mun bazan iya taka stairs ba"

"Murmushi jahad tayi tare da cewa""shikenan,zan goya ka amma ka bari sai munje wurin benen tukunna in goya ka,"" amsa mata yayi da toh,sannan ya mike tare da ru™o hannunta cikin nashi yace""Tashi muje,""mikewa tayi suka fita atare,suna tafiya tana satar kallon gefen fuskarshi kamar wani zautacce sai faman sakin murmushi yake yi,hakanan ta dinga jin gabanta na faWuwa,lamarinsa ba ™aramin mamaki yake bata ba,kokonto ta shiga yi anya wannan Wigon jinin da suka gani na ha6o ne? Yanayin yadda abun ya afku tamkar ba jinin ha6o bane,tabbas akwai dae wani abu dake damunshi"

",wanda baison kowa ya sani"

"Tana cikin zancen zucin nata taji yace""Mun ™araso wurin stairs Win,yanzu ki goyani,ki kaini har bedroom Wina,kuma ki kwantar dani,"""

"Amsa mashi tayi da toh,sannan ta zu™unna,ya daddage ya haye saman bayanta,tare da kwantar da kanshi luff kamar wani jinjiri,zagayo da hannayenshi yayi ta saman stomach Winta,hakan ba ™aramin yanayi ya jefa ta ba,ji tayi tamkar bazata iya mi™ewa tsaye ba,saitin kunnanta taji daddaWar muryar nan "",tashi mai haWe da shagwa6a""jahad ki tashi mu tafi,bacci nake ji"

"Da™yar ta iya mikewa tsaye goye dashi abayanta,hannu tasa ta tallaboshi sosai,sannan ta haye saman benen,tana tafiya tana tangal tangal har ta ™araso Wakin nashi,hannu tasa ta Wan tura ™opar sannan ta shige ciki,Talal suka samu kwance yana ta sharar bacci,™arasawa tayi tare da sauke junaid saman gadon,ya gyara kwanciyarshi,bargo taja ta rufe mashi body Winsa zuwa neck Winsa,tana ™o™arin juyawa"

",tabar wurin,taji ya ru™o hannunta cikin nashi,jimmm tayi tana jiran jin me zaice mata"

",Jahad""ya ambaci sunanta da wata irin murya ta mai jin bacci"""

"Na'am,""ta amsa mashi kiran a yayin da take juyowa"" murmushi ya sakar mata tare da sanya yatsan "" hannunshi acikin dimple Win fuskarshi yace""Kiss me pls,"" bakomai ya faWo mata aranta ba,face abunda ya ta6a faruwa atsakaninsu,cikin motarshi,daga zuwa manna mashi kiss a side face Winsa,bakinta ya"

",goce izuwa cikin bakinsa,a ranar zauce mata yayi"

"Ma™e masa kafaWa tayi alamar bazatayi mashi kiss Win ba,bubbuga ™afarshi ya shiga yi yana yi mata shagwa6a,hakan ba ™aramin burgeta yayi ba,saboda wani irin kyau da yake bayyana akan fuskarshi"

",aduk lokacin da yake shagwa6a,tamkar tayi hugging Winshi ajikinta haka ta dinga ji"

",Baza kiyi mun ba ko""?yayi maganar.yayin da idanunshi ke ™o™arin lumshewa"""

"Shikenan,zanyi maka,amma ka rufe idanunka,"" da sauri ya rufe su yana jiran jin la66anta asaman "" fuskarshi,tsayawa tayi asaman kanshi,tana karanto addu'o'i tana tattofa mashi akan fuskarshi,daga ™arshe ta haWe yatsun hannunta guda biyu na hannun damanta,a hankali ta aza yatsun nata asaman la66ansa,sannan ta furta sautin kiss Win da bakinta,wani irin farinciki ne ya lullu6e junaid,duk a tunaninshi bakinta ne ta aza asaman nashi,baisan cewa wayau tayi mashi ba,tasa yatsun hannunta"

",amatsayin la66anta"

",rufe mashi fuskarshi tayi da bargon,sannan ta kama hanyar fita daga bedroom Win"

"I Love u so much jahad,"" muryar junaid ce ta katse mata hanzarinta,dakatawa tayi tare da Wan """

",juyawa tana kallonshi,yana acikin bargon ya furta mata wannan kalmar"

"?""Kina sona jahad"""

"Wani irin ™ayataccen murmushi ne ya sauka akan fuskarta,bata bashi amsar tambayarba,cikin sauri ta fuce daga Wakin nashi,ta koma bedroom Winsu ta kwanta zuciyarta cike fal da farin ciki,ta ji daWin kalmar da junaid ya furta mata,duk da bata da tabbacin cewar ko dagaske yake yi mata,"" da wannan tunanin bacci ya Wauketa,"

*Boss Bature*



"Washe Gari,"

"Kwance take asaman katifarsu,ta saki baki tana ta sharar baccinta,sae faman jan minshari takeyi kamar Ragon layya ga miyan bacci dake gangarowa ta cikin bakinta da ta bari a buWe,tana cikin baccin nan taji Ringing Win wayarta da ™arfin gaske har cikin dodon kunnanta,hannu tasa tare da toshe kunnanta tana faman buga tsoki,alamar an takura mata,bata Waga kiran ba,har ya katse kuma sai ga wani kiran ya ™ara shigowa,a hargitse Abra ta mi™e ranta a matu™ar 6ace,tasa hannu ta dauki wayar dake ajiye gefenta,picking call Win tayi tare da kara wayar a kunnanta Cike da masifa tace""Wai Uban wanene ke kirana tunda sanyin safiya""?"

"Kafin ta rufe bakinta taji ance""Ubanki ne!"" har sai da gaban abrah ya faWi rasss,cikin sauri ta janye wayar daga kunnanta tare da kallon screen Win wayar don ta shaida mai kiran nata,Sunan Aunty babba ""ta gani,yatsina fuska tayi kafin ta mayar da wayar a kunnanta,""ina kwana aunty,an tashi lafiya"

"Rai a6ace Aunty babba tace""Ru™e gaisuwarki,sakarya da™i™iya zaman uban mi kike ke da Mammy da har kuka bari AMAL ta gudo daga mai duguri tazo Abuja wurin Amani?!"" jin wannan maganar yasa abrah ta zabura,don har sai da ta daki ™irjinta da hannunta,Hankali atashe tace""Aunty laila dagaske ""!Amal tana abuja wurin Amani"

"˜arya zan maki ne?Kuna nan sake da baki har yarinya ™arama tayi maku wayau ta gudu,Yanzu baki "" ga yadda Amal ta koma ba,Yarinya ta zama ΄ar hutu kamar wadda ta taso a gidan naira,Tamkar bata ta6a shan wahala ba,Irin rayuwar dana so ace ke kika same ta,sae gashi ΄ar kishiyar da muka tsana ita ta samu wannan damar,ina nan dake in har mu kayi sake AMAL sai ta auri Waya daga cikin ΄a'΄an "",Alexandra"

"Saboda tsabar takaici Hannu Waya abra ta aza asaman kanta tana faWin""Innalillahi wa'inna"

!ilaihirraji'Un

"Aunty babba tace""kaWan ma kika gani!duk laifinku ne!da alama su Amani sunfi mu Jinin Nasara,shiyasa suke ta cin galaba akan mu,"""

"Muryar abra tamkar zatayi kuka tace""Wlh aunty laila har shawara sai da naba mammy tun kafin amal ta gudu nace mata mu 6alle ™afarta guda Waya,don ta zama gurguwa kinga in mukayi hakan ba yadda za'ae ta gudu,Amma saboda shegen son kuWi irin na mammy tace Wai mu barta da ™afafunta,saboda tana so Amal ta auri mai kuWi don ta rin™a tatso mana kuWi a wurinta,Yanzu gashi nan Mammy taja ""mana"

"Shiru suka Wanyi na wani lokaci kafin Aunty babba tace""Abra inaso kiyi gaggawar tattara kayanki kibar gidan nan!kema ki dawo Abuja gidan surukanmu da zama!wannan kaWae ce hanyar da zamu iya "",cin nasara akansu"

"?""Aunty in dawo nan fa kika ce?Aunty hayaam fa?zata dawo gida ne"""

"Bazata dawo ba,zama ma yanzu ta fara shi har sai an shafa fatihar aurenta da Babban yayansu,kawai "" abunda nakeso dake,ki tattara kayanki ki dawo gidan da zama,saboda ni bani da tabbacin cewar zama "",na zaiyiyu acikinsa,atakure nake"

"Jinjina kai Abra tayi tamkar tana agabanta tace""Shikenan Aunty laila,da yaushe kikeso inzo nan "",ne?kuma ya zamuyi da mammy?kinsan fa bata da lafiya tana can kwance"

"Dogon tsoki Aunty babba taja tare da cewa""Wake ta wani mammy?ae kawai ki tattara kayanki yanzun "",nan ki biyo motar Abuja ta kawoki,Ita kuma mammy Allah ya bata lafiya shine kawai"

"Fuskar Abra Wauke da murmushi tace""aikuwa yanzun nan zan shirya,zan ma iya sa Waya daga cikin "",samari na,ya kawoni gidan don duk suna da Mota"

""",Aunty babba tace""Yawwa cikin sau™i ma,ki kira Waya daga cikinsu,ya kawoki"

",In sha Allah Auntyna,"" abra ta amsa mata kafin sukayi sallama"""

"Duk wannan wayar da Aunty babba keyi kaf a kunnan Hafsat da hayaam dake kwance saman gado,ita kuma tana zaune asaman Stool dake agaban mirror,"

"Mommy wannan abun kunyar har ina?taya zaki ce abra tadawo gidan nan da zama?bayan ga "" hayaam kuma!Nan fa gidan surukanku ne ba gidan ™anin mahaifinku ba "" a fusace Aunty babba ta"

"jefa ma hafsat wayar hannunta cikin sa'a tasamu gefen goshinta,dafe wurin hafsat tayi saboda zafin da"

",taji"

"Rai a6ace tace""Hafsat ki fita daga idona in rufe!kina yimun shisshigi acikin lamurrana,Ina ruwanki da"

"?""zaman su Abra acikin gidan nan?ke zaki ciyar dasu ne?ko saman kanki zasu zauna ne"

"Shiru hafsat tayi batare da ta tanka mata ba,hayaam dae bata sanya masu baki ba,saboda gudun rashin"

",kunyar hafsat don bata raga ma kowa acikinsu"

"Wuraren ™arfe tara,Azmee da Saude suka kammala girke girken breakfast na gidan,yanzu ta samu sau™i wurin yin aiki don Saude ba ™aramin taimaka mata takeyi ba,dayake itama kwararriyace wurin iya girki tana son yin girki,bayan sun kammala,Azmee ta shiga jera mata Warmers acikin"

"tray tana kaiwa saman dining table,cikin lokaci ™an™ani suka kammala jera abincin,"

"Waya bayan Waya matasan gidan suka shiga fitowa daga bedroom Winsu,su Kanal yousouf,Irfan jabeer khaleed twins,fawan,sune wa W anda suka fara hallara daga baya,Abbansu tare da Mommynsu junaid suka fito,kafin wani lokaci kowa ya fito,hadasu Dr haris su Captain"

"adam,najeeb talal da kuma junaid,da sauransu duka dai,Mutun Waya ne bai fito ba,bakowa bane fa"

"ce Surgeon general Rafayet,"

"Bayan matasan sun hallara Azmee taje Wakinsu Sehrish ta taso su daga bacci,atare suka fito bayan sunyi brush su uku kowacce sanye da hijabi ajikinta,tun ta sallar asuba ce da suka sanya ajikinsu basu cireta ba,bacci yayi awon gaba dasu,"

"Gaishe dasu Abba suka fara yi,fuskar kowannansu Wauke da murmushi haka suka shiga amsa masu gaisuwar,daga bisani suka shiga gaisar da yayyensu,kowa da irin yadda yake amsa masu gaisuwar cike"

",da zolaya,don wasu ma hada kwaikwayon Muryarsu,hakan ba ™aramin nishaWi ya sanyasu ba"

"Komawa su kayi tare da samun wuri suka zauna a dining chairs Win da Abusufyan ke zaune,atare suka haWa baki wurin cewa""Daddy ina kwana?ka tashi lafiya,"""

"Wagowa yayi tare da kallon fuskokinsu Waya bayan Waya kafin yace""Lafiyalou Alhamdulillah!"""

"Natsuwa kowa yayi,yayin da Azmee da saude suka shiga zuzzuba masu abincin,kowa na faWin abunda yake so yaci,"

"?!""Gyaran murya Abba yayi tare da kallon azmee yace""An kai ma Ammi nata breakfast Win "",azmee tace""Eh nakai masu,a Wakin gwaggo don acan tace mun zatayi kalacinta,ita da ΄ar uwarta"

",Murmushi ya Wan yi don ba ™aramin daWi yaji ba"

",Azeema fa""? Ya kuma tambayarta"""

""",Itama tana atare dasu,can Wakin gwaggon"""

"Jinjina kai abba yayi kafin ya kuma cewa""Aunty saratu fa?da ΄anmatan ta suma ankai masu nasu""?"

""",Saude ce ta kar6e da cewa""Ni nakai masu a Wakinsu"

"Abba yace""Aikin ku yayi kyau,""ya ™arasa maganar tare da kai hannu ya Wauki plate Win dake"

",hannunsa yaci gaba da cin abincinsa da azmee ta zuba mashi"

"Abbas yace""Azmee banga su Amal ba?ko ankai masu nasu ne""?yayi maganar ayayin da yake ™o™arin"

"?,ajiye spoon Win dake hannunshi"

",Na kai masu a bedroom Winsu,"" ta bashi amsa"""

"Ganin Abbas ya tambayi iyalinsa ne yasa Ishaq yin gyaran murya yace""Azmee wai ni ina ΄ata hafsat"

?!ne?ko an manta dasu ne?naga ban gansu ba

"Ni kaina inata so in tambayesu,tun shekaran jiya rabon da in Sanya su a cikin idona,tamkar basa a """

",cikin gidan nan""!Acewar Abbansu"

",Bari na kirasu,""Azmee ta faWi hakan tare da juyawa ta nufi Wakinsu laila"""

"abinci take ci,amma hankalinta ba akwance yake ba,Yau tunda ta tashi daga bacci gabanta ke ta faWuwa rasss!rasss!mafi yawancin lokutta in taji gabanta na yawan faWuwa to tabbas wani abune zai faru da ita!mai kyau ko mara kyau,sam takasa cin abincinta,sae faman jujjuya cokalin hannunta takeyi"

",acikin plate Win dake agabanta"

"A hankali ta Wago da idanunta tare da azasu akan Hosana dake ta faman cunkusa Burger acikin bakinta,yadda kasan zata 6ara bakin ko gajiya da Ci ba tayi,Allah sarki rayuwa kenan,Allah mai yadda yaso,kamar basu bane waWannan yaran ba,masu yawo babu takalmi a ™afafunsu,kawunansu babu Wan kwali,Kayan jikinsu duk a yayyage,babu mai son su,rayuwarsu a wula™ance kowa gudunsu yakeyi,Amma yanzu komai ya canza!Yanzu gasu acikin danginsu,kowa sonsu yakeyi,suci mai kyau su sha mai kyau,su kwana a mai kyau,suturar sawa ma sai sun za6i wadda suke so su sanya ajikinsu,duk mai yajawo wannan, ha™uri!sun rungumi ™addararsu sun cinye jarabawar da Allah yayi masu,basuyi"

"gajan ha™uri ba,kullum cikin kai kukan su wurin Allah suke,saboda sun san cewa shi kaWai ne zai iya share masu hawayensu,duk irin ™uncin rayuwar dasu Sehrish suka shiga,basu ta6a ™as™antar da kansu"

",ba don suyi bara,ko su siyar da mutuncinsu don su samu kuWi,kamar yadda wasu mutanen keyi"

"Janye idanunta tayi daga kan hosana ta mayar dasu kan jahad,wadda ke ru™e da bread a hannunta,tana goga mashi butter,abun ya Waure mata kai kowa sai cin abinci yake yi hankali kwance,amma ita takasa Cin nata,to ko dai bata da lafiya ne? ta ™arasa zancen zucin tare da juyawa,karaf idanunta suka sauka akan Fuskar Abusufyan wanda ke kallonta,har sai da ta Wan razana kaWan,sunanshi ta ambata abakinta a hankali""daddy,"""

"murmushi ya Wan sakar mata tare da cewa""Daughter,tun Wazu ina kallonki,kin ™i cin abincinki,kin tasa .."

"?'΄an uwanki gaba kinata kallonsu Waya bayan Waya,faWamun meke damunki ne"

"Daddy am not feeling well,gabana sai faWuwa yakeyi,bansan meyasa ba,shiyasa ma nagaza cin """

",abincin""muryarta akasalance tayi maganar"

""",Jahad tace""Daddy,jiya ma batayi wani isasshen bacci ba"

",Saboda me""?yayi tambayar yana kallonta"" "",Nikaina bansan meyasa ba,kawai bana jin daWi ne"""

"Jinjina kai yayi tare da cewa""Kada ki damu in sha Allah wannan faWuwar gaban da kikeji Alkhairi ne "",zai faru dake"

"Allah yasa haka ne daddy"" ta ™arasa maganar tare da kai hannu ta Wauki cup of tea Win dake """

",agabanta,ta shiga kur6arsa a hankali,ba don tana jin daWinsa ba"

"Suna cikin cin abincin nan,sae ga Azmee tare da hafsat,sun shigo dining area Win,Aunty babba na a bayansu ta sanya Niqab a fuskarta,hayaam dai bata fito ba,saboda gudun karsu haWu da Sgr a wurin,da hannu Azmee tayi masu nuni da su zauna a inda su Jahad suke,saboda nan ke akwai empty chairs guda biyu da suka rage,da yake table Win mai mazaunin mutun Shida ne,"

"Tunda suka zo wurin,idon kowa ya koma akan Aunty babba dake sanye da niqabi,abun ba ™aramin Waure masu kai yayi ba,sai da suka fara gaishe dasu Abba,sannan suka samu wuri suka zauna,hankalin Aunty babba sam ba'a kwance yake ba,bata so fitowa ba,Azmee ce ta sanar da ita cewa Ishaq yace su"

",fito dining suci abinci,tayi mata hakan ne saboda ta rama Wula™ancin da sukayi mata"

"Da™ yar ta iya gaishe da Abusufyan,batare daya Wago ya kalleta ba ya amsa mata,hafsat tace""Uncle ina kwana,""?"

""",Lafiya lou hafsat,ashe kuna acikin gidan,ae nayi tunanin kun koma Kaduna ne"""

"Murmushin ya™e tayi,sae faman zazzare ido takeyi,duk sunbi sun tsargu,ita da mommynta,ita dai Sehrish ta zuba ma sarautar Allah ido,so take taga ta yadda Aunty babba zataci abinci da niqabi a fuskarta,ba ita kaWae ba hatta jahad abunda take jira kenan,Ishaq kuwa tuni ranshi yayi mugun 6aci,sarai yasan cewa da gangan ta zura niqabi a fuskarta bayan tasan cewar abinci zata ci,alamun"

",rashin gaskiya duk sun bayyana atattare dasu,ita da hafsat"

"Serving Winsu Aunty azmee tayi,ta tura masu plate Win abincin agabansu,hafsat dai tayi kokarin cin abincin,kaWan kaWan take tura chips abakinta,Aunty babba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login